Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cin abincin sa yake yi ya bishi da ruwa.

Ya kan lura da ita idan yana yin waya da iyalin sa fuskar ta na 'dan canzawa, bai ta6a furta mata kalmar so ba shiyasa shima baya sa fushin nata aka duk kuwa da cewa ya gama fahimtar inda ta dosa amma shi matsayin abota ya ajiye ta har a lokacin bai canza ba.

Sakewan da tayi da shi ya sa bata ko shayin yin wasu abubuwan agaban sa, da yake ma bai ta6a bayyana mata asalin waye shi ba, shiyasa bata san halin sa ba bata san cewa yanda ta saki jiki da shi 'din ya fara canza masa tunani akanta ba.

Musamman ranar duk da tazo har tayi masa girki kafin ta bar gidan sai ta watsa ruwa, sannan ta sake shiryawa ta tafi.


Sosai yayi 'ko'karin kawar da zuciyan sa agare ta amma ya kasa, shai'dan ya riga ya mamayi zuciyar sa tunda da da'dewa, to wanda ma basu saki jiki da shi ba yana iya neman su balle wacce ta kawo.kanta har muhallin sa...ni dai nace Allah ya kyauta.


Jiddah bata ta6a sanin kuksure take aikatawa ba sai watara rana da tazo tayi masa girki, girkin ma mai sau'ki tayi cuous-cous ne da sauce 'din kifi, yayi yayi da ita ma akan ta huta abinta kar tayi amma ta dage tace sai da tayi...a fa'dan ta wai tausayin sa take ji ai tasan bai ci komai ba cuz ranar tasowan sa daga aiki kenan shine tazo.

Ai kuwa ta shiga wanka ta fito tana 'daure da towel a jikin ta ta zauna gyara make-up 'din ta bata ankara ba kawai sai ganin shi tayi ya shigo yana binta da mayatattun idanun sa idanun sa masa rikita zuciyar mai rauni.

Wani shu'umin kallo yake binta da shi wanda yasa ita da kanta ta fahimci cewa ba lafiya yake ba, take ta rikice jikin ta ya fara rawa bayan fahimtar dalilin kallon nasa tasan bai wuci dan ya ganta cikin wannan yanayin bane tunda tasan bai taba shigo mata a irin wannan yanayin ba, bama ya ta6a kallon ta a hakan ba sai yau, domin kullun idan zatayi shirin ta a palour yake zama kuma baya shigowa har ta kammala ta fita, yau 'din ma bata san mai ya shigo da shi ba.

Barin kwalliyar tayi ta taho da sauri da niyyar 'diban kayan ta ta sitirce jikin ta amma ga mamakin ta sai taji shi a bayan ta har tana iya jiyo hucin numfashin sa kusa da ita.

Kafin tayi wani yun'kuri har ya kamo waist 'din ta ya matsa kusa da ita tare da juyo da ita ta fuskance shi.

Jikin Jiddah rawa ya fara take ta fara 'ko'karin jan jikin ta daga nashi dan sosai ta rikice da yanayin nasa a lokacin amma sai ya 'ki sakin ta.

Tana shirin yi masa magana yayi saurin dakatar da ita ta hanyar sau'ke bakin sa saman nata ya fara kissing 'din ta kamar ta sa shi...dole hakan ya tilasta mata yin shiru illah mutsu-mutsu da take yi amma ta kasa 'kwatan kanta dan ya riga ya kewaye ta da hannayen sa biyu.

Tunda take a rayuwar ta babu wanda ya ta6a ko kwatanta yi mata irin hakan ko da wasa..shiyasa lokaci guda tsoro ya mamayi zuciyar ta ta fara hawaye tana tsoron mai kuma yau Allah ya ha'da ta da shi.

Jiddah na da kyau tana kuma da kyawun jiki dai-dai misali, ga ta da iya tsara kwalliya amma bata ta6a ganin irin wancan rayuwar matsayin abin birgewa ba...ta gama.tsara rayuwar ta ne dai-dai da tunanin ta, bata ta6a kawo faruwar irin hakan tsakanin ta wani wanda ya kasance ba mijin ta ba sai gashi yau 'din ta kawo kanta da 'kafar ta wurin wanda bama ta da tabbacin da soyayyar ta cikin ransa.

Jiddah na da rashin ji da rashin kunya amma iya nan ta tsaya bata da wani hali na daban da za'a iya kushe ta da shi, duk kuwa da yake a shekarun ta na ashirin da uku ne a lokacin amma sosai abinda yake yi matan ya zame mata ba'kon lamari.

Dalilin kenan da ya sa ta 'kara rikicewa domin yana kissing 'dinta ne yana kuma yawo da hannun sa saman bom bom in ta.

Jiddah kam bata san lokacin da kayan dake hannun ta suka kai 'kasa ba, da 'karfi ta samu ta 'kwaci jikin ta daga gare shi ta ja baya ta juya daga barin kallon sa tana sau'ke numfashi sama-sama kamar wacce tayi tseren gudu.


Cikin zuciyar ta take ja masa Allah ya isa...A fili kuwa da rawar murya batare da ta dube shi ba tace" Mu'een Please...kar sake yi min wannan abin ban so ni.."

Da yake baya ta juya masa sai bata san har ya sake zuwa kusa da ita ba kawai sai ji tayi ya rungumo ta baya tare da kwantar da kansa saman kafa'dar ta.

Matsawa tayi da sauri cike da firgici take duban sa idanun ta duk sun canza launi saboda tsoron abinda yake shirin yi mata, matsawa ta sake yi sai ta ji bayan ta ya ha'du da bango, cak ta tsaya tana duban sa tana girgiza kanta a hankali hawaye ya fara bin kuncin ta gwanin tausayi.

Shi kam takowa yayi ya dawo gaban ta ya tsaya tare da sata tsakankanin hannayen sa biyu ya matsar da kansa kusa da nata har a lokacin bai furta mata komai ba.

Jiddah kam mamakin sa ma sai ya hana ta motsi, musamman yanda taga idanun sa duk sun canza sun koma wani abu daban, cikin ranta take mamakin halin sa, ashe dama haka yake bata sani ba...ha'ki'ka tayi kuskuren yadda da shi tun farko, ba ko wani mutun bane abin yadda a wannan zamanin.

Duk duk kyautatawan ka a gare shi baya ta6a shayin ya cutar da kai.

Bata ankara ba tana cikin tunanin sai ji tayi ya sake 'dora bakin sa saman nata, a lokacin kam bata hana shi ba cuz shai'dan ya 'dan shiga zuciyar ta ka'dan sai tayi tunanin ko a iya hakan zai tsaya wata'kila iya abinda zai mata kenan, dan har a lokacin tana ji cikin ranta cewar shi 'din ba haka yake ba bazai iya cutar da ita ba dan sosai ta yadda da halin sa na zahiri.
Bata 'karashe tunanin ba taji hannun sa ya sau'ka akan saman shafaffen cikin ta bata ma san lokacin da towel 'din ya sau'ka 'kasa ba tsabar ru'danin da ta shiga.

Kusan zaucewa tayi sakamakon hannun sa da taji cikin pant 'din ta harma bata san lokacin da ta sau'ke ajiyan numfashi ba, shi kam jin hakan sai ya 'kara masa 'kwarin gwiwa yayin da ya kai hannun sa sosai a 'kasanta yana yawo da shi.

Jiddah kam komai ya tsaya mata yayi cak, da kanta tasan kuskure ne ta bar shi da jikin ta amma duk da haka sai take sawa ranta tunanin 'kila daga wannan shi kenan zai barta bazai zarce 'ka'ida ba, duk abinda taji yayi mata sai ta rin'ka sake masa jikin ta da tunanin may be iya nan zai tsaya bazai zarce ba.

Da hakan ta ta yaudaran kanta har  bata san lokacin da ta sake masa jikin ta gaba 'daya ba, shi kam shagalin sa yake yi batare da damuwar komai ba.


Yanayin yanda yaga take bu'de mai 'kafafu ya sa shi raba bakin su dan a ganin sa ya riga ya samu dama daga gareta ne,  sau'kar da kansa yayi saman shoulder 'din ta zuwa wuyan ta yana sau'ke mata hucin numfashin sa har ya kai zuwa boobs 'din ta ya fara wasa da shi da bakin sa.

Jiddah kasa motsawa tayi saboda yanda taji ya zautar da ita, da kanta ta 'kara ban'kara masa 'kirjin ta hadda lumshe idanu, the next inda ta tsinci kanta shine kan bed 'din sa ya cigaba da aika mata sa'konnin sa masu shiga jiki sosai ta sake masa jikin ta gaba 'daya dan duk ya fitar da ita a hayyacin ta ta manta wace ita, ta manta cewa ba kalmar soyayya ko guda tsakanin sa da ita balle batun aure, ta manta tsawon lokacin da ta 'dauka tana killace kanta batare da ta bawa wani damar ra6an ta, ta manta cewa haramun suke aikatawa wanda yake fishi da masu aikata shi.

Bata tashi dawowa hayyacin ta ba sai lokacin da taji masifaffen azaba daga 'kasanta na zafin shigan ta da yayi, a lokacin ne tafara kuka tana regretting tana tsinewa begen da yasa ta zuwa gidan sa tun ranar farko.


Kuka sosai take yi tana ro'kon sa ya ya 'kyale ta amma bai ko kula ta ba, ko ajikin sa bai damu da kukan nata ba balle hakan yasa shi sarara mata har sai da ya biya bu'katar sa tukunna kafin ya barta.

Har a lokacin kuka take yi, tana kuma sau'ke numfashin azaba tare da ja masa Allah ya isa, tana kuma tuno asalin dalilin ma da yake kawo ta inda yake tun farko, ga shi ya kaita ya baro, ya cuce ta ya gama da rayuwar ta ya 6ata mata tsarin da ta yiwa rayuwar ta tsawon shekaru, ashe mugu ne shi mazinaci mai cutan 'ya'yan mutane mayaudari mai fuska biyu.
Duk cikin ranta take wannan tunanin yayin da take Allah wadai da ranar da ta fara ha'duwa da shi.

Sa'a 'daya da ta yi a ranar ya kula da ita, ya kuma bata pain relief dan kar ciwon ya dame ta har ma da injection ya mata na flushing mahaifa, da yake ya fahimci cewa shine ya fara shigan ta shiyasa ya lalla6a ta amma ko da wasa bai ji 'dar cikin ransa ba.

Ranar da 'kyar ya samu Jiddah tayi shiru ta daina kuka bayan ya cika ta da za'kin bakin ai babu komai babu ma wanda zai gane in dai ba ita ta fa'da ba.

Har mota ya rakata inda ya 'kara da fa'din idan bata so agane ta daina kukan da take yi, Jiddah tana kuka ta tafi gidan su, tayi sa'a kuwa babu wanda ya fahimci halin da take ciki, dan sosai ta daidaita yanayin tafiyar ta ta nutsar da fuskar ta hatta mahaifiyar ta bata fahimci halin da take ciki ba domin babu abinda ya canza daga yanayin ta illah muryar ta, shima 'din sai tace ai ta gaji ne sosai shiyasa kuma sun je asbiti da wata 'kawarta taga marasa lafiya abin tausayi shiyasa tayi kuka.
Mahaifiyar ta kam bata 'karyata ta ba dayake tasan halin Jiddah da tausayi.

'Bangaren zuciyar Jiddah kuwa abin mamaki duk abinda Mu'een yayi mata bai sa ta ji haushin sa ba koka'dan illah ma tsayuwa a ranta da ya sake yi, hatta abubuwan da yayi mata ranar ta kasa mantawa da su, da kanta sai ta ringa sakin murmushi sosai kuwa hakan ya 'kara rura mata wutar 'kaunar sa a zuciyar ta.

Ko daga baya da ya 'kira ta dan jin ya yanayin jikin ta ma sai yaji ta 'dauka kuma bata yi masa wani complain ba, da ya tambaye ta halin da take ciki tace da shi bata jin komai.

Sai yace" Da kyau ai dama nasan ke 'din da musamman ce".
Murmushi kawai tayi masa bata ce komai ba.

Kwanan ta uku kafin ta warware sosai amma she is there telling him that bata jin komai.

Bata dai sake gigin  komawa gidan sa ba amma kullum yana cikin ranta kuma suna ba laifi.

Sai da aka kusan yin sati biyu yaga shiru bata zo ba kuma.bai ji ta saka ranar zuwa ba kafin ya fara yi mata 'korafi.
Jiddah ko da wasa bata nuna masa 6acin ranta shiyasa ma har ya samu damar da zai sake bayyana mata wata bu'katar tasa inda ace ta nuna masa kukskuren sa na tabbata da sai yaji shakkan sake tunkaran ta da wani banzan zance.

A hakan da 'kyar ya sake lalla6a ta ya samu tazo dan wai ita tsoro ta ke ji shiyasa...tun daga lokacin kuwa ya maida Jiddah tamkar matar sa duk lokacin da ya bu'kaci ganin ta da ya 'kira ta zata zo ta same shi.
Zuwa yanzun ta riga ta saba da shi da irin  rayuwar da suke yi.

Burin ta 'daya ne kawai a yanzu shine taji ya amince da batun auren ta amma ya'ki sam, duk yanda ta fito fili ta nuna masa ra'ayin ta akan son auren sa amma ya'ki bata ha'din kai a kullum muhimmancin matar sa yake nuna mata shiyasa ta 'kullaci Noor sosai a zuciyar ta gashi bata iya yin fishi da shi...maimakon ma taga laifin sa kan batun a a da haukar ta sai ta 'dauki laifin kacokam ta 'dora akan matar sa, tsanar ta sosai take ji cikin zuciyar ta dan ita aganin ta itace ka'dai ta kasance shamaki a tsakanin su baya ga haka da tasan babu abinda zai hana shi auren ta.
Bata san cewa shi bai ta6a saka rai da auren duk yarinya ya nema a waje ba, gani yake har abada bazai iya auren macen da yasan ta kafin aure ba.
_Yah Allah, Yah Rahman, Ya Ubangiji ka tsare mana imanin mu kasa mufi 'karfin zu'katan mu, Yah Allah ka raba mu da sharrin masu rusa tarbiyya masu lalatawa iyayen mu farin cikin su da suka gina shi tsawon shekaru" Ameen Yah Rabbal Alameen🙏..._

Yasan cewa ba komai ne yasa Jiddah 'kiran Noor a waya ba face rashin amincewa da batun auren ta da yayi, amma ko anan ma ya matu'kar jinjinawa Nuree, jinjina mai girman gaske, domin ko alama bata nuna masa ba na cewar wata ta 'kira ta saboda shi ba, balle akai ga ta furta masa da bakin ta, shiyasa a kullum yake 'kara bata wani babban matsayi na da muhimmanci na daban cikin zuciyar sa,  soyayyar ta a kullum sake ratsa shi yake yi, ba zai ta6a iya ha'da soyayyan Nuree da kowa ba a fa'din duniyan nan, shi dai barshi ya hole yaji da'din rayuwa in a waje ne amma babu batun aure kam ya gama sawa cikin ransa cewar Nuree ta ishe sa rayuwa, ko shayin fa'dar hakan ba ya yi ga kowa wanda yake kyautata zaton dan hakane Jiddah ta tanadi wannan Videon dan kawai ta tunzura zuciyar Nuree akan sa, ta muzanta soyayyar dake tsakanin su, ta wargaza tubalin ginin 'kaunar sa dake cikin.zuciyar Noor.

Zaton Jiddah ko Noor bata san asalin halin sa ba, ta 'dauka duk a munafurce yake komai...bata san Noor mace ce da ko wani namiji yake burin samun irin ta ba, da kansa yasan ba wayon sa bane ya bashi Noor matsayin mata face ya bashi ita ne kawai saboda yaji 'kansa, Noor mata ce ta rufin asiri abin so ga kowa.

Shi kansa ma bai san mai yasa ya nemi Jiddah ba tun farko, yasan lokacin da ya nemi Yusrah laifin Nuree ne bayan ya yiwa kansa al'kawarin zama da ita ita ka'dai cikin ko wani irin hali amma daga baya Nuree sai ta fara gudun sa tana gudun bu'katun sa, shikuwa mutun ne da baya da juriya ta wannan fannin hakan yasa ya karyawa kansa al'kawari,  amma Jiddah kam yasan son zuciyar sa ne kawai ya kaisa gare ta ba komai ba, sharrin shai'dan ya ja shi ga kusantar ta, gashi ta kai shi ta baro shi, ta kunna masa wutan da yasan kashe shi zai matu'kar wahal da rayuwar sa, tunda har yau Nuee ta iya duban tsaban idanun sa ta gaya masa magana son ranta yasan cewa ha'kurin ta ya 'kare ne, sosai ya kaita bango ta yadda shawo kanta zai yi masa wahalar gaske...sosai yake jin haushin Jiddah da ma shi kansa gaba 'daya.

A ganin sa Jiddah hauka tayi ba komai ba, dan shi ko ma mai zai faru bai ga abinda zai sa ya aure ta ba, abu mafi muni da ta aikata masa shine ba'kanta zuciyar Noor da tayi, hakan matu'kar ta6a shi, bata san cewa Nuree itace mutun na farko da zata iya bada shaida akan 6oyayyan halin sa da ba kowa ne ya san shi da shi ba amma ta ruaf masa asiri, itace mutun na farko da ta ganshi da mace ra'ayil ain kuma ta rufe maganar duk da hakan ma kuma ta 'kara ha'kurin zama da shi har ta haifa masa Baby sanyin ransa.
Wa'dannan dalilan ka'dai aganin sa sun isa susa ya ji tafi kowacce muhimmanci agare sa, bazai ita6a iya ha'da ta da kowa ba dan ta cancan fiye da hakan ma...matar sa mai ha'kuri ce, kawaici da sanin.ya kamata, baya tunanin har abada zai sake yin sa'an samun irin ta cikin mata...'kaunar da yake mata shi da kansa bazai iya misalta shi ba, a yanzu bashi da burin da ya wuce ya faranta mata koda kuwa hakan na nufin 'karshen rayuwar sa ne.

Cikin ramsa yake jin cewa matu'kar ta za6i rayuwa babu shi a yanzu  yayi al'kwarin barin ta, ba zai matsa mata ba, ba zai sake tilastata zama da shi ba koda kuwa shi 'din hakan na nufin cutar wa agare shi..koda zai rasa rayuwar sa yayi wannan al'kawarin for the first time zai sata farin ciki madadin farin cikin da ta sashi abaya, zai barta da Baby kamar yanda ta bu'kata amma kafin hakan yana so ya sake ganin Babyn sa, yana so ya sake neman yafiyar Nuree ko zai yi sa'a ta yafe masa.

    Yana so ya gaya mata cewar ba da yaddan shi Jiddah ta tura mata wancan Videon ba, sam bai isa ya 'karya ta batun  kusantar Jiddah da yayi ba dan yasan Nuree tasan halin sa zai aikata fiye da hakan ma dan haka ba zai sake yi mata 'karya ba...amma ta sani cewa ba da sanin sa Jiddah ta tura mata ba.










Comment
Vote
Share










*Salmerh ce* 😍
💕 *NOORUL* 💕
      (Haske nah)


By
*Salmerh MD*
 

*Wattpad @*
*Serlmerh-md*


💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*


_*Daga marubuciyar Littafin CAPTAIN ABBAS*_

*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*


🅿 *78*

Zaune ya tashi yana kallon 'dai'daikun mutane da ke wucewa lokaci zuwa lokaci wasu na shiga yayin da wasu ke fita, kowa fuskokin shi na tafiya ne da yanayin sa, idan yaga mutun na farin ciki sai yaga kamar shi bashi da damuwar komai ne, ji yake dama ace shine yake wannan farin cikin, yayi Allah wadai da rayuwar sa yafi a 'kirga, idan ya tuno Baby kawai sai ya rintse idanu, tausayin yarinyar yake ji sosai.

Yasan da ace tasan halin sa zai iya ja mata wannan abin da ko abaya ma bazai samu ko quartern 'kauna daga gare ta ba, amma yarinyar sosai take ji da shi matsayin sa na mahaifi agare ta amma bai yi wa rayuwar ta adalici ba sam...Allah sarki Mama na, ki yi ha'kuri, ki yafewa Daddyn ki ba dan ya na da wanna matsayin sa ba.

        Dishi-dishi yake gani idanun nasa zogi sosai suke yi masa, kansa ciwo ga kuma 'kirjin sa dake barazanar tarwatsewa...shi ka'dai yasan me yake ji a jikin sa...banda yafiyar Ubangiji babu abinda yake iya furtawa.

A duk lokacin da ya tuno ta'asar da ya tafka a fili zakiji ya furta _Astaghfirullah_ ...lokaci- lokaci yake furta hakan tamkar zautacce.

Ya 'dauki tsawon lokaci a ahakan kafin ya koma da kansa ya kwantar...ya cigaba da danasanin rayuwar sa kaf.



*****
      Misalin 'karfe sha 'daya da rabi su Alhaji Baba suka iso, duk neman da Safwan yayi wa Mu'een cikin asbitin amma bai gansa ba, yayin da hankalin mahaifan sa ya 'kara tashi sosai fiye da ganin Jasmine da suka yi da halin da take ciki.

Tsoron su kar wani abin ya same shi a inda babu wanda ya sani dan tun jiyan Safwan ya sanar da su halin da shima yake ciki..shiyasa hankalin su ya kasa kwanciya.
Yayin da Safwan kuma ke fargabar kar mahaifan nasa suga kamar bai ri'ke musu amana bane cuz Jiyan a hannun sa Alhaji Baba ya mi'ka ragamar komai a fa'dan sa wai kafin su iso.
Sai gashi sunzo in kuma babu Mu'een babu alamar sa.


Ammi kam kuka sosai take yi dan harga Allah hankalin ta bai kwanta ba, gashi sunzo kuma suna tarar da jikin Baby yayi tsanani, ko ganin ta da kyau ma basu samu daman yi ba aka fito da su waje likitoci biyu Safwan da wata Nurse suka tsaya akanta...shikansa hankalin rabe yake gida biyu ciz yasan duk inda Mu'een yake to cikin wani matsanancin hali yake.

Jikin Baby sai rawa yake yi ga wani zazzafan zazza6i da ya taso mata lokaci guda, takan 'dan fizgi jikin ta lokaci zuwa lokaci kamar mai razana da wani abu.

Noor ma kuka kamar ranta zai fita, haka ma Ammi da abin ya zame mata biyu ga rashin ganin Mu'een ga kuma jikin Baby da yayi tsanani, tasan jinyan Baby ne ya tashi hankalin Mu'een shiyasa yayi nesa da inda suke, dayake tasan irin 'kaunar da yake mata, duk wanda yasan Mu'een to yasan irin soyyayar dake tsakanin sa da Jasmine ba na wasa bane, wanda ko wani irin hali ya shiga saboda ita ba abin ayi mamaki bane, gashi tasan yanda yake fama da ciwon sa idan ya motsa masa sosai hankalin ta ya tashi ta kasa natsuwa, Alhaji Baba ka'dai da Mummyn Safwan sune masu 'dan natsuwa har ma suke iya basu ha'kuri...Noor ma ba'a cewa komai.

Safwan na gamawa da Baby ya fito ya 'kara kwantar musu da hankali da tabbacin komai zai daidaita da iznin Allah sannan yayi gaba dan shima zuwa lokacin hankalin sa ya tashi sosai, har gida yaje ya duba amma bai tarar da Yah Deen ba, sam ya rasa ina ya tafi a ina zai same shi, gashi kuma motar na nacan a Parking space cikin asbitin inda ya ajiye tun jiya anan take bata motsa ba.

Hanyar office 'din sa ya nufa yana tunanin a ina ya kamata ya neme shi, da shigan sa sai ya 'dago wayar sa ya gwada 'kiran layin Yah Deen Amma shiru bata shiga.

Tunowa yayi da lokacin da Yah Deen ya kar6i wayar sa da key 'din motar da safe a wurin sa.
Fita ya sake yi cikin sauri da wani tunani a ransa...Addu'ar sa Allah yasa hasashen sa ya kasance gaskiya.

Yana zuwa jikin motar Yah Deen 'din sai ya tsaya yana duban motar ko.zai ga alamun mutun a ciki amma baiga wani alama ba saboda tinyed glass in dake lullu6e da motar.
Motar da ya siyawa Baby na zuwa makaranta ce dan tashi na Abuja yayin da ta Noor kuma na can ta zama wani abu sanadiyyan accident 'din da akayi da ita jiya.

Gwada bu'dewa yayi amma yaji a kulle, dum.zuciyar sa ta tsinke tsoro y kama shi, in dai akace Mu'een ba yanan to ina ya shiga?
Ya tambayi kansa.
Bashi da tabbacin yana ciki amma sai ya 'kwan'kwasa da fatan Allah yasa yaga an bu'de masa.

Yah Deen tsayawa yayi yana 'kare masa kallo daga cikin da yake, bai so zuwan sa a wannan lokacin ba sam.

Safwan cigaba yayi da 'kwan'kwasaw yayin da Yah Deen yayi luf ko motsin kirki bai yi ba balle asaka ran zai tashi ya bu'fe masa.

Safwan kam cire rai yayi da tunanin yana cikin motar har ya juya ya fara tafiya inda yake 'daga 'kafar tasa da 'kyar.
Jasmine ce ta fa'do ransa sai yayi saurin yun'kurawa ya kaiwan hannu da fatan zai samu jin da'd'dan labari daga bakin Safwan game da iyalan sa.
A hankali ya bu'de motar wanda yayi dai-dai da waigowan Safwan sai yayi arba da shi yana duban sa da lumsassun idanu, kallo 'daya zaka yi masa ka tabbatar ba lafiya yake ba.

Wani ajiyan zuciya Safwan ya sau'ke cike da farin ciki ya dawo baya yana furta _Alhamdulillah_ a fili, gaban sa yazo ya tsaya yana duban sa yace" Haba Mu'een me yasa kake haka ne wai? Baka tunanin halin da iyalanka.zasu shiga saboda rashin ka? wallahi ka tashi hankalin mu sosai babu inda ban nemeka ba amma na rasa ka har gidan ka naje..ga can su Alhaji ma sunzo Ammi duk damu kasa tana can tana ta kuka a banza..."

Jin sunan iyayen sa cikin maganganun Safwan 'din ne ya sashi saurin sako 'kafafun sa waje ya fito tare da kulle motar.

Bai jira Safwan ba kawai yayi gaba yana tafiyar sa cikin natsuwa, 'karfi da yaji ya danne ciwon da yake ji dan kar suyi tunanin kwantar da shi suce a duba shi.

A baya Safwan ya bisa har bakin

Please Login or Register in order to submit comment