Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gidan a sake take cikin kwanciyar hankali.

Shai'dan kuwa ba'a ta6a ce masa ga yanda zakayi inde ba tsarin Ubangiji ka nema da shi ba to kuwa cikin lokaci 'kan'kani zaiyi galaba akanka ya canza ma tunani daga 'karshe ya barka da aikin dana sani.

Zaman Husnah da ya Deen tare sai ya kasance tamkar ana 'kara rura masa wutan yawan sha'awar dake damun sa ne, ada ya kan 'danyi kwanaki bai ji komai ba kuma ko yaji ma ya kan jure abinsa, sa6anin yanzu da kusan kullun abin ke damun sa.

Wani dare da ya kasa jurewa ya kasa controlling kansa akan hakan sam, take sai zuciyar sa ta hango masa Husnah matsayin waraka ga matsananciyar damuwar da yake ciki.

Haka ya tashi tamkar ana ingiza shi ya kama hanyar 'dakin Husnah daga shi sai boxer ajikin sa ka'dai, yana zuwa ya tura 'kofar a hankali ya shiga...da yake ba rufe 'kofan Husnah take ba itama.

Tayi 'da'd'daya bisa katifa ta baje ya same ta, bayan 'kare mata kallo da yayi a hankali ya 'karasa kusa da ita ya tsaya daga tsaye yana 'kara ji tamkar ana ingiza shi.
  ....First thing da idanun sa suka fara sau'ka akai shine 'kirjin ta cuz babu laifi Husnah irin matan nan ne masu cikan 'kirji sai dai ace _masha Allah_ .

Yayi tsayuwan a 'kalla mintina kusan uku yana 'kare mata kallo sannan ya zauna gefen ta daga bakin katifar.

Ko ka'dan baiji cewa ba dai-dai bane abinda yake shirin yi 'din sai ma 'karfin gwiwa da zuciyar sa ke 'kara masa, ga shai'dan ma na sake 'kawata masa suffar ta a idanun sa.

Batare da damuwar komai ba ya 'daga hannun sa ya sau'ke shi saman wuyan ta a hankali yake yi mata tafiyar tsutsa da hannun yana yawo da shi har zuwa saman 'kirjin ta...har dish-dishi yake gani tsabar masifa.

Husnah da farko jin abin tayi tamkar a mafarki hakan yasa bata motsa ba sai ma ta 'kara yin luf tana sau'ke numfashi cikin natsuwa.

Jin hannu saman Boobs 'din ta ne ya sanya ta bu'de idanu a hankali sai ta ci karo dashi a gefen ta, bata motsa ba sai kawai ta tsura masa idanu tana 'kare masa kallo da kuma jin abinda yake yi mata.

Jin kamar yana shirin shigar da hannun sa cikin rigar ta ne ya sanya ta ri'ke hannun nasa sannan ta sake kallon shi.
A 'darare shima ya 'dago ya kalle ta nan ta ci karo da idanun sa da suka gama 'kan'kancewa saboda mayuwacin halin da ya shiga, bata san damuwar sa ba amma haka kawai sai taji matsananciyar tausayin sa ya shige ta...cikin 'karfin hali tace " Me yafaru ne wai?"
Sai ya 'dan lumshe idanun sa a hankali ya bu'de su, hannun sa 'daya ya 'daga ya shafa kansa da shi wanda har a lokacin Husnah bata sake mai 'dayan hannun sa ba.

Da lumsassun idanun sa masu kama dana 'yan maye ya sake kallon ta" _Husnah Please_ ".
Kawai ya iya ce da ita yana 'ko'karin cire hannun sa dake cikin nata.

Jikin Husnah sanyi yayi da taji yanda muryar sa ta koma, da yake kuma shai'dan ya riga ya gifta tsakanin su hakan yasa bata 'kara yi masa magana ba, sai ma komawa da tayi ta kwantar da kanta,  soyayyar da take yi masa ne taji yana 'kara habbaka a lokacin wanda hakan ya 'kara bada babbar gudummuwa wajen bar masa ragamar jikin ta gaba 'daya.

Tana jin sa ya dawo gefen ta ya kwanta gami da 'dora kansa saman cikin ta.

Lumshe idanu kawai tayi jin yanda yake shafa mata jiki cikin 'kwarewa, Husnah bata bu'de idanun ta ba har sai lokacin da taji hannun sa kan boobs 'din ta yana shafawa cikin natsuwa.
Ajiyan zuciya ta sau'ke tare da maida idanun ta ta rufe tana sauraran abinda yake yi mata.

Shi kam cikin kwanciyar hankali ya dinga bin jikin Husnah yana Romancing 'din ta..batare da ya ankare da girman kuskuren da yake shirin aikatawa ba.

Ranar haka ya jagwalgwalata son ransa daga 'karshe ma rigar baccin nata gefe akayi dashi, Husnah kam wata duniya ta daban ta tsinci kanta da bata ta6a sanin ana zuwa ba sai yau....bai kusance ta ba kam amma lungu da sa'ko na jikin ta kaf babu inda hannun sa bai kai ba....
Ranar a 'dakin ta ya kwana sai washe gari da sassafe ya tashi ya tafi nasa 'dakin.

   Hajiya Husnah kam da ta farka kasa tashi tayi ba dan komai ba sai dan tsananin tunanin abinda ya fari tsakanin su jiya, zakiyi mamaki dan kuwa murmushi ne tsantsa kwance saman fuskar ta koda wasa bata hango aibun hakan ba.

Duk abinda ya faru tsakanin su jiya kaf sai da ta tariyo shi cikin brain 'din ta.

   Tun daga ranar bata 'kara yi masa shamaki da jikin ta ba, zaton shi ma ko zata nuna masa 6acin rai ne sakamakon abinda yayi mata amma ga mamakin sa sai ma yaga sabon salon 'kara shishshige masa da take yi.

   'Dakin sa take biyo shi ta ma daina bacci a nata 'dakin  duk kuwa abinda zai yi mata bata yi mai musu sai ma ta taya shi idan ya bu'kaci hakan, kafin kice miye duk wani salo da iskancin Yah Deen sai da ya 'dora Husnah akai ta kusa kar6i darasin sa da hannu bibbiyu...shi kuwa Mu'een yaga na banza ai hikenan....cikin hakan har mai aukuwa ta afku tsakanin su.... _wa iyazubillah_ .

Tun daga ranar da ya shige ta shikenan suka sake 'dinkewa, Husnah ta zama tamkar matar sa ta sunnah bu'katun sa suka daina shiga garari, a duk lokacin da bu'katar sa ta taso baya shayin zuwa gare ta kamar yadda bata yi masa gardama koda wasa, ada kowa shi ka'dan sa yake tafiya cikin makaranta amma yanzu tare suke fita abinsu kamar sabbin amare suna tafiya suna 'dan ta6a hira.

Kulawa ta musamman Yah Deen ke bata abin gwanin birgewa inda ace ta hanyar da ta dace ne.

Sai dai kafin cikar wata guda da faruwar hakan Husnah sai ta fara yawan zazza6i ko da yaushe bata cikin walwala abin sai ya damesu gaba 'daya, kullun da kansa yake siyo mata magani amma abanza, shi kuwa yanzu da ya san da'din abin sam sai ya kasa nutsuwa da jinyar tata dan kaso mafi girma ne ya ragu daga cikin rayuwar jin da'din da suke shimfi'dawa kwata-kwata baya samun yadda yake so.

Gashi yanzun duk lokacin da ya samu kanta ya kanji ta daban kamar kar ya 'kyaleta haka yake ji, duk tabi ta canza masa...

Har kusan sati uku suna abu 'daya jiki ya'ki 'daukan saiti, 'kawayen da suke course 'daya ma duk sun damu...kamar da wasa sai ta fara amai akai-akai...sai dai in bata ci abinci to sai ta harar, ga za6en abinci kamar kyanwa.

Wannan karan kam hankalin sa tashi yayi dan ya fara zargin wani abu, hakan yasa shi da kansa yaje Chemist ya siyo PT strip yazo yasa ta gwadawa da fitsarin ta, wanda Husnah ta aikata hakan cikin firgicin kar ace ciki gare ta dagaske.

Ai kuwa Yah Deen na ganin positive hankalin sa ya ninka nata tashi.

Ya kasa zaune ya kasa tsaye, da yake ya san sunayen magungunan abortion hakan yasa shi zuwa ya nemo can cikin gari inda babu wanda ma ya sanshi balle a zargi wani abu, be ce da ita na kaza ba ne kawai ya bata yace tasha..gudun kar tayi masa gardama.

Haka Husnah ta sha maganin bata san na menene ba, awa 'daya bayan haka cikin ta ya fara ciwo sosai kamar zata mutu, lokacin da ta ga jini ya fara fito mata sai hankalin ta ya 'kara tashi, da 'kyar ta daddafa ta shiga bayi anan ciwon ya ci 'karfin ta gashi ita ka'dai ce a gidan Yah Deen baya nan.

Kafin ace kwabo kuwa har jinin ya fara bin 'kafafun ta,  'kara rikicewa tayi ga ciwo ga tashin hankali, a bayin ta zube tana rizgan kuka.

Allah ma sai ya taimaka bai dade ba ya dawo gidan ashe daya bata maganin masallaci ya tafi, jin kukan sautin kukan ta ne ya sanya shi hanzarin garzayawa 'dakin ta, bata 'dakin amma yajiyo kukan daga bathroom, hakan yasa ya 'karasa jikin bayin ya 'dan yi knocking tare da 'kiran sunan ta.

Tana jin muryar sa sai ta sake sakin wani kukan tana fa'din" Mutuwa zanyi ni kam Mu'een ka taimake ni".

Saurin tura 'kofan yayi yana fadin " Subhanallah Husnah"!

Ganin ta kwance 'kasan tiles 'din bayi kaca-kaca da jini ne ya sanya shi rikicewa shima...tsugunne yayi gaban ta yana 'ko'karin tallafan ta amma Husanh kam ina ji take kamqr an tsagata biyu, kukan ma daina fita yayi dan azaba, hawayen ta ma ya 'kafe yayi ga bakin ta da yayi ja saboda kukan da ta sha, ban da " Waiyo Allah!....waiyo Allah!!, zan mutu, Abbah na..waiyo Allah"...babu abinda take iya fa'di shi 'din ma a wahale take furta shi.


Sosai Yah Deen ya tausaywa halin da take ciki, har yayi tunanin kaita asbiti amma sai yayi tunanin a wani matsayi kenan hakan, tsoro sosai ne ya kama shi da ya tuna cewa yin abortion na iya kashe mutum, tsoron idan ta rasu agidan sa kallon da za'ayi masa, me ma zai ce da iyayen sa da kuma nata iyayen?.

Tashi yayi tsaye cikin tunani amma bai iya tsawaita hakan ba ya kuma tsugunnawa gefen ta" sannu" ya ringa jera mata sau ba adadi, cikin ransa yake Addu'ahn Allah ya takaita musu.

Bayan tsawon lokaci sannan cikin ya fita bayan taci uwar wuya shi kansa Yah Deen din sai da ya fita hayyacin sa.

Da 'kyar ta samu ta kintsa kanta wanda sai da Yah Deen ya saki ajiyan zuciya.

Basu je asbitin ba har sai da aka kwana uku kafin sukaje nan aka tabbatar musu da cewa ciki kam babu shi ya fita.

Sai a wannan lokacin bayan sun dawo yake sanar da ita abinda ya faru.

Tayi murna 'kwarai da fitar cikin duk da kuwa tasha azaba amma ita aganin ta rabuwa da cikin shine dai-dai in haka ba ta ina zata fara tunkarar iyayen ta da batun bata san me zata ce da su ba.

Haka tayi ta gama jinyar kanta har ta koma dai-dai, da warkewar ta kuwa ya nemi su sake komawa irin rayuwar su ta baya, anan Husnah ta nuna 'kin amincewar ta yayin da tsoro ya bayyana kan fuskar ta 'karara.

Duk yadda yaso ya lalla6a ta da cewa da 'din ma bai tuna bane har ya bari ciki ya shiga amma yanzu ba zai sake kuskuren hakan ba...Husnah ta'ki yadda wataran kuwa ce mata yakeyi idan an ha'da kaza da kaza aka sha to cikin ko fara zama ba zaiyi ba zai fita...nan ma Husnah taki amince masa duk ta'ki yadda, har misalai yake buga mata ya nuna mata a wayar sa har cikin laptop 'din sa amma a banza, ta kan barshi yayi duk yadda yake so da jikin ta amma bata ta6a bari ya shige ta, da ya 'dauko hanyar hakan saita bijire ta tashi ta bar shi.

Da abin ya ishe sa ne sai ya sata gaba suka je akayi mata allura... tun daga ranar suka 'dora daga inda suka tsaya dan kuwa sosai suka jarabtu da juna shiyasa ma  suke abinda ran su ke so batare da damuwar komai ba musamman da Husnah ta san cewa yanzu an mata katanga da daukan ciki.

Haka suka ci wannan semester kaf suna sha'anin su, dan daga baya ma Husnah da kanta take zuwa tayi allauran, sai da akayi hutu kafin suka rabu Yah Deen ya koma gida.

Ni kuwa daga ranar da ya dawo to nima daga ranar damuwa ta take farawa.

Zuwa yanzu na tsani ganin sa har cikin raina, ji nake dama ya mutu a wancan lokacin da bashi da lafiyan nan kowa ya huta da masifar sa.

Kwanan sa yau uku da dawowa amma kwata-kwata sau biyu kacal na ha'du da shi, ba'a kuma gayyace ni aiki ba da yake wannan karon tun kafin ya iso ta tura ni da mai aikin ta, Saif ma ya raka mu da yake sun zo hutu muka je muka gyara masa ko'ina.

    Har kwana uku bayan dawowar sa babu abinda ya 'kara ha'damu da shi, har hankali na ya fara kwanciya da ganin hakan na fara sakin raina.

Kwatsam ranar wata Talata bayan nayi shirina tsaf na fito da niyyar tafiya islmiya, da yake yanzu su Saif ko sun zo hutu basa zuwa shiyasa ni ka'dai nake tafiya ta, Uniform 'dina yasha guga ina tafiya ta a hankali na rungumi takaddu na da sallaya a kirji na, dai-dai 'kofar fita daga gidan sai muka ha'du dashi, da sauri nayi baya ka'dan kaina 'kasa 'kirji na na dokawa nace " Sannu da zuwa ".
Bai amsa ba sai yace da ni" sai ina kuma?"
"..ni..ni?"na tambaye shi da rawar murya sai yace " a a ni"!
"..Islamiya zan tafi".

" Munafuka ashe kin jini".
Ya fa'da tare da wuce ni ka'dan kamar zai tafi sai kuma ya waigo..." akan me ma muka rabu da ke?"
"..babu komai"
Na bashi amsa da sauri sai yace
" shara fa? Ko kin manta?"
'Daga idanu na nayi na kalle shi sai naji hawaye na taruwa min da sauri na maida kaina 'kasa kamar zan yi ihu saboda takaici.

" Aikin ki zai fara daga gobe...kinji baki ji ba?"
" Naji"
Na bashi amsa da muryar kuka.
Shi kam bai damu ba sai ma ya taka yayi gaba abin sa.

    Raina ajagule har na isa islamiya duk da na tuno Ma'u amma duk da haka hankali na ya kasa kwanciya.

Ai kuwa ban shiga aji ba sai da na tabbatar na ha'du da Ma'u, ga mamaki na ita kam da jin abinda nace sai ta saki murmushi abin ta tace min in kwantar da hankali na zata ringa taya ni.

Sai a lokacin na 'danji dama-dama har ma na samu na nutsu a aji muka yi karatu.

     Da yake ana hutun makaranta yanzu sai nace da Ammi zanje in gaida Ummah na, nan kuwa Ammi tace Saif ko Zaidu wani ya raka ni...Zaidu kam sarkin ba'kin hali take yace shi kansa na ciwo ba zai iya fita ba....Saif kuwa cewa yayi in bari mana gobe sai muje shi yau agajiye yake jin kansa.

Ni kam ma duk hakan yafi min dan bana son wanin su ya san inda zanje balle har su gayawa Ammi.

  Haka na tafi Ammi na fa'din in gaida su nace to zasu ji...

Da fita ta sai na wuce gidan su Ma'u...ban ma zauna ba dana gaida matar baban ta kawai sai ta suri mayafi muka fito da yake tasan kwanan zancen...ita fuskar ta wasai idan kin ganmu yayin da ni nake nan kawai zanje ne dan babu yadda na iya.

Muna 'ko'karin shiga sai ga Imrana nan yana fitowa daga gidan sai muka bashi hanya ya 'karasa fitowa....idanun sa 'kyat akan Ma'u mu kuwa gaida shi mu kayi tare da shigewar mu ciki...Imrana sai ya bimu da idanu.

Yah Deen na kwance abin sa tsakiyar gado da yake akwai 'dan sanyi a lokacin shiyasa bai fito ba.

   Ni dai ban damu da ganin sa ba sai naji ma hakan yafi min har Allah-Allah nake yi mu kammala mu wuce kafin ya fito.

Har kuwa muka kammala bai fito ba, ina murnar zamu tafi sai naji Ma'u ta 6aro min wani aikin wai " cikin baza'a gyara ba?"
'Bata rai nayi nace " yana fa ciki".
" To ke ina ruwan ki da shi ba aiki kawai zamu yi ba?
Baki na tura nace " ni gaskiya tsoro nake ji".

Ma'u kam hannu na ta kama da nufin mu shiga sai na wafce hannu na da sauri nace ni ki kyale ni, ke 'din kije in kin sharewa sai ki zo mu tafi.

Ma'u kam bata damu ba ta 'dauki tsintsiya ta nufi 'dakin ta shiga ni kam sai na yi zama na a parlour ina jiran ta gama mu wuce gida.

Koda ta shiga sai ta same shi kwance amma bai rufe kansa ba, ashema duk yana jin mu sai da yaji zata shigo ne sannan ya 'dan lumshe idanun sa.

Yana ganin sanda ta shigo ta kalle shi, ganin kamar yana bacci ne yasa ta da san'da-san'da ta isa gaban sa ta tsaya tana 'kare mai kallo, shima kuma haka, yarinyar ba laifi tana da kyau a hakan ya 'karewa fuskar ta da jikin ta kallo, shai'dan sai ya 'kara 'kawata masa siffar ta gashi dama ba 'karamin missing Husnah yayi ba.

Yi yayi kamar zai motsa sai tayi saurin tsugunnawa ta fara shara.

Haka ya dinga binta da kallo idan zata waigo sai ya lumshe idanu yayi luf kamar mai bacci motsin kirki bayyi da jikin sa.

Har ta kammala sharar ta fita bai motsa ba, ni kuwa ganin ta kammala ta fito yasa nayi saurin mi'kewa harma na riga ta barin parlourn ta biyo ni a baya tana murmushi take fa'din " matsoraciyar banza".
Yah Deen kuwa sai da ya tabbatar ta fita sannan ya taso ya koma parlour ya zauna....Kamar wasa ya 'daga wayar sa ya dannawa Husnah 'kira tana 'dauka ya zaiyano mata 'karya da gaskiya na halin da yake ciki da  kewar ta da yayi.

Bu'dan bakin Husnah sai tace da shi " Zanzo anjima ka jira ni".
..with so much exitment yace " da gaske....Husnah bansan zolaya ni".
Yana mganar ya koma ya kishingi'da.
" Allah kuwa zanzo nima fa na damu..ba jiya na gaya maka ba..kai de ka jirani zaka ga ikon Allah".
Ta gama fa'din hakan da dan dariya tare da yanke 'kiran.

Shiri tayi ta fito tace da mahaifiyar ta zata je shopping..." Adawo lafiya"
mummyn tan tace tare da gyara zaman ta kan kujera.

Key 'din mota ta 'dauka ta fita, tana fita kuwa sai ta kamo hanya ita ka'dai ba tare da tsoro ko damuwar komai ba.

Tafiyar 'yan mintina ce ta kawo ta saboda yanda take sharara uban gudu ya sanya bata 'dauki tsawon lokaci kan hanya ba.





Comment
Vote
Share





*Salmerh ce*😍

💕 *NOORUL* 💕
      (Haske nah)


By
*Salmerh MD*

 

*Wattpad @*
*Serlmerh-md*


💫 *DA BAZARMU* *WRITTER'S ASSOCIATION*
💫
We are here to make you happy,smile,educate and to realized that we are the best among all.....
*DA BAZARMU* *MUKE TUN'KAHO*

🤞🏻 *Dadicated my In-law( Umm Amatullah) Luv u irin sosai 'din nan* 😍 *..Allah ya raya mana Zuri'a 🙏AMEEN* 🙏

*Bismillahir* *Rahmanir Raheem*


🅿 *38*

Tana isowa ta 'kira shi yayi mata kwatance amma da 'kya ta gane gidan da yake farkon zuwan ta kenan, sai da ta ha'da da tambaya kafin nan, gashi kuma ya'ki fitowa balle ya sau'ka'ka mata abin.

Mutanen kuwa idan ta tambaye su kawai sai su bita da kallon mamaki kafin a nuna mata hanyar da zata bi...dan sun san ba 'yar garin bace zuwa tayi.

Da 'kyar ta isa gidan bayan ta ha'du da Imrana wanda ya kasance shine mutun na 'karshe da ta ha'du dashi shine kuma yayi mata jagora...Yah Deen ne ya tura shi.

Ko lokacin da zata fita daga motar sai da ya sau'ke ajiyan zuciya yana mai yabawa da halittar da Allah yayi mata...dan sosai Husnah ta ha'du iyaka ga kyan jiki gashi ko'ina zam-zam masha Allah.

Tare suka shiga Imrana da ita amma ganin yanda ta tafi ta rungume Yah Deen a gaban idanun sa ya sa shi fahimtar cewa ala'kar tasu babba ce, balle da yaga irin kallon da Yah Deen ke binta dashi..ai hikenan.

Imrana murmushi ya saki sannan ya juya ya fita yana fa'din " sai ka fito malam...ni kam nayi nan".
Yah Deen ko kula sa bai yi ba har ya 'karasa barin gidan.

Imrana kuwa fita yayi cikin ransa yake fa'din " gayen nan zai kwashi gara anan gaskiya".

Husnah bata yadda azahar ta gota tana cikin garin ba, gudun kar tayi laifi agida bacin shopping tace zataje.

A hanzarce ta kintsa ta fito taja motar ta tayi gaba zuciyar ta fes dan ta faranta ran masoyin ta.


〰〰〰
        Bayan sati biyu....abubuwa duk sun cunkushe ta 6angare na, abin duniya ne yabi ya ishe ni....musamman da ya kasance su Saif na shirin komawa makaranta, gashi kuma ayau 'din zanje shara can gidan sa, a duniya babu abinda nafi tsana kamar zuwa gidan Yah Deen sam banso koka'dan, gashi hatta Saif ban bari ya san abinda ke faruwa ba gudun kar ya sanar da Ammi Yah Deen ya yanka wuya na.

Gashi sam ba kara ce da shi ba, duk yadda ka zage kayi masa aikin abu 'kalilan sai yasa ka gaba da masifa musamman ma ni, ban kuma san dalili ba..gashi ya hana ni yi mai kuka a gida yace ko da wasa hawaye na drop 'daya nayi kuskuren da ya 'diga mai a gida to sai ya 6allani.

Idan yace 6allanin nan kuwa gani nake tamkar yadda ake 6alla kara haka zai min shiyasa tsoro ya yiwa zuciya ta 'kawanya, koda wani lokaci tsoron sa nin kuwa yake 'karayi cikin zuciya ta, saukin ma da nake samu shine da yake Ma'u na raka ni, zaki yi mamakin duk wannan tsoron nasa fa da nake ji bai ta6a 'daga hannu ya dake ni ba kalaman sa ka'dai ke firgita ni.

Duk na koma wata iri da ni, walwala ta ta ragu sosai, ko a makaranta ban fahimtar komai tsabar damuwar dake cunkushe cikin raina, gaba 'daya na fige na 'kara ramewa gani daman ba jikin kirki gare ni ba, hatta Ammi sai da ta lura da ramar tawa da kuma ta tambaye ni ko wani abu ke damuna sai nace da ita bakomai hakan yasa kawai ta 'kyale ni, yayin da Ummah ta ke tunanin ko girma ne ya sanya ni ramar.

    Yau ma kamar kullum, ta kasance ranar Lahadi ne so babu makaranta, hakan kuma yasa tun tashi na da safe abin ke ta min yawo a zuci, inata 'dawainiya da tunani, fargabar ta inda zan fara  tambayar Ammi cewa zan fita nake yi, bansan 'karyar da ya kamata inyi mata da zai sa ta barni in fita ba dan bata so in cika yawo da yawa acewar ta...shiyasa ma ta fara complaint da yawan ce mata zani gaida Ummah ta da nake yi..duk kaina sai ya kulle na rasa mafita.

Har hakan yasa na makara har kusan sha 'daya ban fita ba, haka shima Yah Deen 'dib bai zo gida ba...ban san me ya ri'ke shi ba kuma.

     Ina zaune a 'daki na kasa zaune na kasa tsaye kawai sai jin muryar Ma'u nayi tana gaida Ammi daga can parlour.

Ai da sauri na tashi na fito fuska ta cike da fara'a nace " Ma'u"!
Murmushi tayi min tare da 'karasowa inda nake.

Ammi ma murmushi kawai tayi ganin yanda mukayi farin ciki da ganin juna, daga haka ta juya ta shige kitchen....mintina biyar Ma'u batayi agidan ba tace zata tafi, mayafi na zara sannan naje na sami Ammi dake kitchen nace" zan rakata Ammi".
" Har zata tafi ne?"
Nace " Erh"
Sai tace" To kar kiyi nisa fa kinji?".
nace mata"
To" Tare da juyawa na bar bakin kitchen 'din da murnar bata hana ni fita ba.

Daga nan naje na same Ma'u muka wuce da sauri..da yake nasan dama abinda ya kawo ta.

Muna zuwa gidan ma sai muka tarar da shi ya fito yana shirin kulle gidan da ganin mu sai ya fasa yace " Ina dawowa yanzu".
Ko gaida shi bamu yi ba muka shige ciki.

Mintina sha biyar mai kyau bamu cika cikin gidan ba muka fito, dama aikin wani lokaci na gulma ne kawai, babu wani dattin kirki amma a hakan idan mutun be zo yayi ba sai aga laifin sa..tamkar wanda ya aikata babban zunubi.

Kamar de yau 'din daga shara ma babu abinda muka sake yi amma a hakan je ki gani tamkar mun mopping komai..tsabar walwalin da ko'ina ke yi.

Nice na matsawa Ma'u muka fito da sauri dan bana so in da'de saboda Ammi..amma da cewar Mau wai mu dan huta tunda baya nan.

Bamu ko rufe 'kofan gidan ba mukayi gaba abin mu....sai dai muna barin jikin gidan muka ci karo da Imrana ga dukkan alamu kuwa gidan zashi, 'dan iskan sai ya saki murmushi ya tari gaban mu..." daga ina kuke, kuma zuwa ina?"
Yace damu yana karkata wuya yana kallon Ma'u.

Da yake ni na saba ganin sa wurin Yah Deen tun ba yau ba hakan yasa nace da shi" daga gidan can ".
Na bashi amsa ina kallon sa.
" To ya sunan ku?"
Ya sake tambayar mu amma idanun sa na kan fuskar Ma'u.

Da yake na matsu in wuce gida so kafin Ma'u tayi magana sai na riga ta da fa'din "...Sunana NOORUL HUDAH ita kuma Ma'u...Asma'u.."
Na

Please Login or Register in order to submit comment