Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dad'i don babu Wanda wannan tunanin ya zoma arai, da haka su baffa sukayi qoqarin nema masa auren wata bazawara anan cikin qauyen kuma aka dace cikin sa'a ta amince ba tare data damu da yanayin saba musamman data san wajene inda zataje tahuta, qaton shago su baffa suka bud'a masa Dr Nuraddeen yazuba masa kayan drink masu sanyi da katam katam yana saidawa wanda nan take shima ALLAH ya bud'e masa hanyar samu don yana samun cinaki sosai, kan kace me wannan ahali sun had'e waje d'aya sun bunqasa qauyen na bebeji yayi suna sosai saboda yanayin mutanen zagayensu dake shiga harkokin kasu wanci na yau da kullum, musamman a fannin sana'o'in qwai kaji da lemuka, ga Kuma gone ginen zamani da sukayi ya haska cikin garin, don masallaci da makarantun da yaransu zasu nemi ilimi na boko da islamiya duka Dr yasa angina da taimakon gwamnatin jahar, asibitin dake cikin qauyen ma Dr yasa angyarata an sake fad'ad'ata da fitar da wasu fannona na marasa lafiya da basuda da kayan aikin da ba sai sun fita cikin gari ba wajen wasu gwaje gwaje, sun matuqar samun cigaba fiye da tunani don harda wata psychiatric clinic Dr yabud'e da kansa yana kula da masu lalurar qwaqwalwa dake da qaramin qarfi na qauyen da zagaye, tare da wayar masu kai akan abubun da suke jagorantar afkuwar wannan cutar,

A b'angaren su baba balarabe ma dasu Yaya maryam da aunty marwiyya Rashida na taimaka masu sosai da taimakon mijin nata.

Little ma tuni yakoma qaro karatu lokacin battol tasake haihuwa ta uku tasamu 'yarta mace sak sumynsu tafarko data rasu aka sake mayar mata da sunanta alokaci d'aya kuma yana qara hab'b'aka sana'ar gadajensa da katifu da sauran d'aki da dady ya d'orasa akai, don har waje yake zuwa sawo kayan d'akin shida abbaty da lokacin shima yayi aure da 'yarsa d'aya mai sunan mahaifiyarsa wato fatima ana kiranta (miemah).

Batool kuwa Babu yanda Dr da little basuyi da ita ba akan takoma karatu amma takafe akan bata buqata tafiso ta zauna gidan mijinta ta kula dashi da kuma 'ya'yanta Wanda hakan yasa Rashida tace lallae dole little yabud'e mata shagon boutique tadinga saida kayayyaki, shikuwa Dr yace Dole tahad'a da karatun kota online ne in yaso lokacin exam kawai zataje tayi tunda akwai branch d'in a a.b.u zari da sokoto duka zata iya karatu ta online batare da take ba, Dole ta amince badon tana soba sai don tayi biyayya tunda gata ce sukayi mata.

Itama umma da 'ya d'aya da ALLAH yabata tana nan tanacin ribar haihuwa don Babu abunda tanema tarasa aduniya, suci mai kyau susha mai kyau ita da mijinta dady d'an tsofo mai ran qarfe, Dr Nuraddeen ma musamman yayi gida acan lokaci lokaci su kanje can suyo kwanaki su koma, gaba d'aya mabanbanta wud'an nan ahali angame waje d'aya ba qyashi ba hasada anzama tsintsiya mad'aurinki d'aya, suna matuqar son juna tare taimakekeniyar junansu tamkar wata hatsaniya ko rigima da tsana bata tab'a shiga tsakankaninsu ba, dama ance SANNU SANNU bata hana zuwa saidai adad'e ba'a jeba, duk yanda b'acin rai yayi tsanani rabuwa takai rabuwa a zamantakewa da kuma duk girman qaddara to idan akasa haquri da SANNU SANNU za'aga zaman yayi dad'i tamkar ba'a tab'a sab'ani ba, qaddara kuma ancinyeta tamkar bata wanzu ba, ubangiji ALLAH kasanya mu cikin bayinsa masu haquri da kuma iya jurewa qaddarorin rayuwarmu.

_TAMMAT BIHAMDULILLAH_

_Ina miqo godiyata ga dukkanin masoyana da suka jajirce wajen bibiyar littafinnan, Ina jinjina maku tare da alfahari daku ALLAH ya iya maku acikin dukkanin al'amurranku da dukkanin iyawarsa👏ngd ngd ngd sosai_

_Ina kike mamana abun alfaharina NANA HAFSAT (MISS XOXO), akoda yaushe girmanki da Kuma kimarki sukan qara d'aukaka agareni, nagode sosai da gudummawar shawarwarin da kika bani acikin wannan littafi ALLAH yasaka maki da mafi qololuwar alkhairansa_

_Soyayya domin ALLAH ita nake yimaku, Ina godiya da kulawarku agareni ZAINAB AL-AMIN BUHARI & AMINA UBA AYUBA, ALLAH yabar tare ya raya maku yaranku😍👏_

_Jin jina agareki SADIYA ZANGO (MEAMEH) bazan manta da soyayyarki ga dukkanin littafaina ba, ngd ALLAH yabaki miji nagari mai albarka😅👏_

_Gaisuwarku ta dabance auntys d'inah kamar yanda soyayyarma ta dabance AUNTY FAREEDA MOH'D ABBAS, AUNTY MAIJIDDA MUSA, OUM IMAAN comment d'inku kad'ai ya isa yaqarfafa linzamin alqalamina, Ina gdy ALLAH ya albarkaci zuri'a💃🏼👏_

_Na gaisheki MAMAN AIMANA, (AUNTY JANATU B/KEBBI), sonki ga rubutuna na musamman ne, Ina godiya tare da fatan ALLAH ya jagoranci dukkanin al-amarinki💋👏_

_Karamcinki da qaunarki daban suke aminiyata SHA'AWANATU ABUBAKAR MAMAN QUEEN, ALLAH yakula mani dake da dukkanin zuri'arki👏_

_Bazan manta dake ba 'yar mutan bebeji ta hannun damar hayateey na NUCEEY BEBEJI, ALLAH yanunan aurenki musha biki👏💃🏼💃🏼_

_'Yan uwana rabin jikina, kaf littafin don kune nayisa kuma mallakinku ne, SIS ASMA'U, SIS MURJANATU, SIS ZAINAB, SIS AISHA, SIS JUWAIRIYYA, SIS FATIMA, SIS KHADIJA, SIS AMINATU (AMZAHFAZ❤️), Ina qaunarku so marar adadi kuma marar kwatantuwa, ubangiji ALLAH yajiqan MAHAIFINMU ya gafarta masa Kuma yaraya mana zuri'a, yaqara mana qaunar juna ya tsawaita rayuwar iyayenmu mata👏_

_SAI KUMA KU NA AMANATA, KUN NUNAN SO AFILI DA KUMA ZAHIRI, KUN NUNAN QAUNA FIYE DA LISSAFI 'YAN GROUP 'DINA NA *SANNU SANNU FANS 1&2* HAR KASA BANBANCE WANDA YAFI QUNAR WANNAN LITTAFI NAKEYI A TSAKANINKU 🤣🤣🤣AMMA ANZO WAJEN NA TABBATA YANZU NE KADAI ZAN IYA FAHIMTAR HAKAN TA HANYAR FINAL COMMENT D'INKU, Ina gdy da soyayyarku Allah yabar qauna tsakaninmu har a aljannah🤣🤣🤣_

_Gdy ta musamman 'yan group d'ina na kaina, S FARI FORUM, ZAUREN BILLY S FARI, DANDALIN BILLY S FARI NOVELS, ALLAH yasaka maku da aljannah fiddausi👏_

_kuma ga taku gaisuwar 'yan RANO ONLINE NOVELS & HOME OF NOVEL, Ina alfahari daku kuma zanci gaba da alfahari daku ako da yaushe, ALLAH yabiya maku dukkanin buqata._

_Wash! A gaskiya kunada yawan da bazan iya lissafeku ba, haka Kuma rashin ambatonku awannan gabar bayana nuni Dana mantaku bane, kuna nan cikin qlbina da Kuma rouhina fatana ALLAH yakare mani ku aduk inda ku, Kuma Ina fatar ni daku Allah ya yafe mana kurakuran da muka aikata acikin wannan littafi yasa muyi tarayya acikin ladar dake ciki, haka Kuma Ina roqon duk Wanda nab'atawa rai acikin wannan littafi d'aya yafeni👏sai Kuma wani lokaci idan Allah yaqaddara sake had'uwarmu acikin wani sabon littafi nawa😍,

*FILLAH AM GONNA MISS YOU AND YOUR AMAZIN G DU'AH TO ME AND MY ABBIE😭 MUCH LUV MY FAN'S*

_Ma'assalam taku akullum BILLY S FARI💎_




An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

*ALLAH KAJIK'AN IYAYENMU*👏😭

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment