Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta tarar da shi a parlor yana ta aikin kewaye gurin kamar wanda ya yiwa sarki k'arya duk ya kasa zama,fuskar nan tayi ja dan tsananin b'acin rai,bata fara nufar inda yake ba kai tsaye sai tayi hanyar fridge,sanyayyan ruwa ta d'auko had'e da cup sannan ta dawo inda yake,sai data fara ajiye su saman k'aramin table dake between armchairs d'in then ta nufi inda yake tsaye har lokacin yana zarya,ta baya ta rik'e shi ta kwantar da kanta a bayansa,silently tana sauke wasu irin ajiyar zuciya,shi kansa ajiyar zuciyar yake sanda yaji ta a jikinsa,sai da suka d'auki lokaci a haka babu wanda ya iya cewa komai kafin ta rik'o hannunsa ta fara tafiya,cike da rashin wadataccen kuzari yake binta har saman armchair,zaunar da shi ta fara yi,kafin ta haye saman cinyarsa ta zauna dai²,tana kallon tsakiyar idanunsa tayi pecking d'insa a forehead sannan ta koma shafa sumar kansa calmly,sanda ta tabbatar damuwarsa ta d'an rage sannan ta d'auko ruwan ta bud'e,yana ta kallonta bai ce komai ba har ta tsiyaya a cup ta nufo saitin bakinsa tana masa alamun ya sha,da farko k'in sha yayi ya zuba mata narkakkun idanunsa masu cike da b'acin rai yana girgiza mata kai alamun baya so,saurin tallafe backhead d'insa tayi cikin wani kasalallen muryarta mai tattare da shagwab'a tace
"Yallah.! HABIBIIY shrabiiy ma'iiy..!"
Babu musu ya bud'e baki yana kallonta yana sha har sai daya shanye tas,cup d'in ta janye masa ta sake tsiyaya wani a ciki,tana kallon idanunsa da shima d'in ita yake kallo ta juya cup d'in dai² inda yasa bakinsa tasa bakinta akai tana tsotsa,sai data sha kusan rabin cup d'in kafin ta rik'e wanda yake bakinta ba tare data had'iye ba,a hankali sai ta janye cup d'in daga bakinta tana aika masa wani irin kallon da yake sake tsuma zuciyarsa,forehead d'insu ta fara had'ewa guri d'aya,a hankali ta sauke tip noise d'insu tana goga masa nata a fuskarsa,tun kafin ta k'araso kan lips d'insa ya rik'o waist d'inta sosai yana sake matsota jikinsa,,idanunsu d'auke da wasu irin sak'onni suke jifan juna da kallon da Allah kad'ai yasan ma'anar sa,,lokaci guda kuma kamar wad'anda mayen k'arfe ya fizga suka had'e bakinsu guri guda,wuyansa ta tallafe da hannunta guda while d'ayan kuma tana wasa da shi wajen murza kunnensa tana yi tana tura masa ruwan data rik'e a bakin,shi kansa cike da shauk'i yake zuk'ewa yana kallon cikin idanunta da wani irin emotions dake playing mata kansu ta cikin eyeball d'insa,,idanunta ta mayar a hankali ta lumshe tana motsa cinyoyinta a jikinsa,had'e da sake tura masa ruwan a bakinsa da dukan lips d'inta,lokacin da ya gama shanyewa da azama ya koma kan lip's d'inta,ko daya tabbatar ya rik'e su dai² a bakinsa nan yaci gaba da basu mahaukacin sucking mai wuyar gogewa a kwakwalwa,,a duk tsotsan da zai musu idan ta mayar masa ji yake kamar ana kwance masa notin wani gab'a daga jikinsa ne,dan haka sai ya fara k'ok'arin d'ago long sleeveless dake jikinta,a hankali itama ta d'an gyara zamanta ta yadda zai ji dad'in cirewa,sanda ya cire ta a zafafe ya kaiwa boobs d'inta wani irin damk'an da yasa ta d'agowa,hakan da tayi yasa both teat d'inta suka gogi jiki beard d'insa,a tare sai suka saki ajiyar zuciya dan yadda sak'on ya iso musu kamar wani gleaming ne ya faru,hannayensa ya kai duka kansu ya rik'e yana murzawa,a hankaali ta sake d'agowa sosai tana mutsu² a jikinsa,yadda take yi da salon jan hankali yasa lokaci guda yaji length d'insa ya fara harbawa,saurin sake rik'eta yayi ya tura boob d'inta a baki yana tsotsa,,a hakan da suke ya d'an bud'e k'afafunta suka fuskanci juna,bayan ya janye damp pantie d'inta zuwa k'asa,itama ta taimaka masa wajen zare belt dake jikin trouser d'insa a tare sai suka yi k'asa da shi,,sake sunkuyawa kad'an tayi dai² kunnensa tana masa blowing iska a ciki da zira harshenta tana yi tana fitarwa cikin nata salon k'warewar,sanda suka gama birkita juna da mugayen sak'onni sannan ya sake dagota dai² had'e da bawa kanshi damar entering zuwa fadarta,,a hankali take motsa jikinta bakinsu cikin na juna suna sake aikama da junansu warmth kisses,suna yi suna motsa juna. Lokacin da suka tabbatar nutsuwarsu ta dawo musu rungume juna suka yi cike da nuna tsantsar so mai tattare da kulawa,,a wannan ranar haka suka k'are ta cikin nunawa juna tsantsar k'auna irin wacce bata gogewa.

Washe gari ya tabbata rana ta k'arshe daga cikin ranakun zaman court,da yake kamar wancan lokacin ne shima k'arfe 10:00am ne za'a shiga court,tun kafin lokacin ya cika suka shirya suka fita zuwa court d'in,,bayan isowarsu suna zaune cikin mota suke hira k'asa² cike da kulawa,basu jima sosai a gurin ba motar prison ta kawo su LADO,,yadda ta zubawa motar ido tana kallo yasa shi rik'o hannunta yana mata murmushi da tambayarta
"Yaya ne..!?"
D'an murmushin itama tayi tana girgiza masa kai,alamun babu komai,ko me ta tuna kuma sai cewa tayi masa
"Hayat..! D'an jira ni na dawo minti biyu.."
Idanunsa ya lumshe a hankali yace "Babu damuwa." Yana kallonta ta bud'e motar ta fita tana masa magana,bai ce da ita komai ba yaga ta nufi hanyar inda motar data kawo su LADO take,, sai ya zubawa gurin ido,shi kad'ai yana zaune yana hangenta har ta kai kusa da inda motar take,,kallon LADO Sabina tayi lokacin data k'araso fuska a d'aure babu alamun wasa tace
"Ka san kayi min k'arya jiya ko..??"
Kallonta LADO yayi idanunsa d'auke da wani irin tsoro,bakinsa na b'ari yace
"Wollahi ki yarda dani banyi miki k'arya ba,,duk abunda na fad'a miki babu komai a ciki face gaskiya.."
Harararsa tayi cikin b'acin ran data d'orawa fuskarta tace
"Dallah rufe min baki,,ni zaka kalla kacewa baka yi k'arya ba..?? To daka k'i sanar dani batun kwancen da kuke yiwa mutane me kenan kayi..?? Kasan wannan laifi ne da zai iya janyo maka d'auri ko..??"
Idanun LADO suna kawo ruwa yake kallonta yana girgiza kai
"Kiyi hak'uri dan Allah,, wollahi ko kad'an ban tab'a kawowa maganar zata kai kan wannan matsalar ba.."

"Shi kenan ai,ni bani ka yiwa ba,kanka ka yiwa,,fisabilillahi idanma ba mutuwar zuciya ba,mene ne ka nema ka rasa da zaka na bin mutane kana rabasu da kayansu..?? Babu abunda Baba baya muku,amma duk da haka sai kun tozarta shi..?? Laifin mene ne wannan bawan Allah'n yayi muku da kuke neman halaka masa rayuwa..?? Bak'in cikinku kuke so ya mutu da shi ko..? Shi kenan ku kashe shi,idan kunga baya duniyar ai kwa samo wanda zaku na zalunta..!"
Saboda tsabar b'acin rai bata iya k'ara mintuna biyu a gurin ba ta bar gurin,,duk abunda yake faruwa yana hangowa,ko da ta dawo cikin motar ma yana kallonta bata iya zama ba sai gyara seat d'in da tayi ta kwantar da kanta had'e da lumshe idanunta,,yanayin da ta dawo da shi ne yaji bai masa ba,a hankali sai ya matso inda take,kwantowa yayi jikinta da sauri ya had'e bakinsu guri d'aya,idanunta na a lumshe ta tsinto shi yana tsotsan lips d'inta tayi saurin bud'e idanunta tana masa kallon mene ne haka..? Kad'an ya sassauta rik'on da ya yiwa lips d'in nata da wani shegen murya mai tada hankali yace
"Ina k'ok'arin yin abunda ya dace ne..!"
Yana fad'a ya sake cafke lips d'in yana sucking d'insu,da gefen baki tayi murmushi tana kuma k'ok'arin k'wacewa dan tasan tana bashi goyon baya lamarin lalacewa zai sake yi,so ita kuma bata shiryawa yin hakan ba,shi yasa tun da wuri sai tayi saurin tura shi baya,,komawa yayi ya jingina da seat yana lumshe idanunsa da kyar cos a time d'in har ya fara kama tashar ta katse mishi hanzari,cikin wani kasalallen voice yace
"Kin sanfa kin d'auki hak'k'ina ko..??"
Juyowa tayi tana kallonsa tace "da nayi maka me..!?", sai daya lashe lips d'insa da muryar shagwab'a yace "ba kece kika hana ni ba.."
Murmushi tayi ta juyar da kanta gefe tana fad'in
"Ni babu ruwana.." A shagwab'e shima sai yaci gaba da kallonta yace "Allah da ruwanki,ba gashi nan kin hana ni ba.."
Dariya tayi tana niyyar fita ta bar masa mota yayi saurin rik'o hannunta,waiwayowa tayi tana kallonsa sai ta d'age masa gira,b'ata fuska yayi yace "ina zaki je kuma..??" Sai data dage gira da idanunta kafin tace "fita nake son yi na sha iska.",wani kallon rainamin hankali yayi mata kafin yace "banda wannan da kike ji har wani kike nema k'ari.!?",kanta ta juyar tana hangen waje tace "please HABIBIIY i need fresh one.." Dariya yayi yana rik'e baki yace "lallai yarinyar nan,jarabar taki har ta kai haka ban sani ba..??" Saurin fizge hannunta tayi da sauri ta fice a motar tana dariya k'asa²,shima dariyar yayi ya sauke glass d'in gefensa ya zuro kansa kad'an yana fad'in
"Zan sauke miki shi idan mun koma ai.."
Waiwayowa tayi ta masa fari da idanunta sai kuma ta juya tana tafiya,dariya yayi mai sauti cikin d'aga murya yace
"Hakanma cakwai ne.. Kuma kinsan zan kama ki.."
Bata juyo ba taci gaba da tafiya cikin nutsuwarta tana murmushi har ta isa gurin da su Babanta suke,,shima sakkowa yayi daga motar a hankali yana murmushi ya biyo ta a baya.

Lokacin zaman court,gaba d'aya court ta cika fam,bayan zuwan alk'ali an gabatar da k'ara,alk'ali ya b'ukaci lauyoyi,masu laifi da kuma shaidu,,cike da kwarin guiwa Sabina ta fito a lokacin cos tasan tana da hujjojin da zasu sa a saki LADON,cikin k'warewa da gogewarta take bada hujojjinta,da kafa shaida,,alk'ali da yan uwanta sai jinjina kai suke,a haka har zuwa sanda alk'ali ya nemi jin ta bakin mutumin da ya fad'a mata shi yasa LADO fad'awa cikin case d'in,,a yadda ya fito lokacin da aka kira shi da fari bai yi nufin fad'ar gaskiya ba,amma ko da ganin Hammad zaune a gaba ya zuba masa idanu yana jifansa da kallo mai cike da tsoratarwa yasa jikinsa na kyarma ya shaidawa court abunda ya faru,alak'ar su da shi,,bayan gama sauraren hujojji daga bakin shaidu alk'ali ya tabbatar babu hannun LADO a ciki,haka yasa sai ya tsame shi cikinsu,sai dai laifin da aka kira masa yana yi na kwace ya janyo masa hukuncin d'auri na tsayin watanni uku,daga haka alk'ali ya sallami court bayan ya bada umarnin sauran duka a rataye su.A wannan ranar haka zaman court ya tashi kowa yana farin ciki da jin hukuncin daya faru,masu Allah ya kiyaye kuma suka bi bayan su Baba,,LADO kuwa tunda yaji an sauke hukuncin kisa daga kansa a nan cikin bars d'in ya durk'ushe yana kuka da fad'ar maganganu cikin nadama masu nuni da yayi mata laifi ta yafe masa,,har mutane suka gama fita aka kuma fita da su LADO tana zaune bata iya motsawa ba,a hakan har sai da Hammad ya taso yana mata magana akan ta taso su wuce gida,, d'agowa tayi ta kalleshi bayan tayi masa murmushi a hankali sai ta tashi tana nufo inda yake fuskarta d'auke da fara'a,,mik'ewar da tayi da d'an sauri yasa lokaci guda taji idanunta sun tafi luu a hankali kafin taga komai ya goge ta koma ganin haske,yana tahowa inda take yana magana yaga ta tsaya tana k'ok'arin rik'e abu,sauri yayi ya sake nufota,tun kafin ace ya kai ga isowa a hankali sai yaga ta tafi zata kife da mugun speed yayi saurin taro ta yana kiran sunanta.....



#Let us meet in the last chappy...



#Follow:@jeeddahmu898
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©® 2019.*



*AL~K'AWARIN JINI..* 💥
_(Blood pledged)_



*NA.*
*_HAWWA MUH'D USMAN._*
*~(REAL SMASHER).~*
*WATTPAD@JEEDDAHMU898.*
••••••••••••••••
_This book altogether was sacrifice to my lil sisters *HAFSAT MUHAMMAD USMAN (REAL HAFSY) & ZAINAB MUHAMMAD USMAN (MAMAH ZEE).*_

_BESTOWED TO:My Sis *HABIBA IDREES (HUBBEEY).*_
••••••••••••••••••

*60.🔚*
_#Happy ending..._

K'arasa zubewa tayi a jikinsa,tana masa murmushinta mai sanyi slowly kuma idanunta suna sake lumshewa da kansu,hankalinsa a mugun tashe yake kallonta yana girgiza ta kad'an da fad'in
"Helpmate! Bud'e idanunki ki kalle ni.! Don't shut it off,,please open ur eyes,,ki fad'a min mene ne yake faruwa da ke.!?"
Murmushi ta sake yi tana d'aga idanunta da kyar tace
"Please Habibiiy! Ka kwantar da hankali am ok fa,,am fine.!"
Tallafota ya sake yi ya had'e da jikinsa,ganin tana k'ok'arin sake rufe su yayi maza ya rik'o fuskarta
"Helpmate.! Open ur eyes please.!"
Hannunta ta d'ago da kyar ta shafo gefen fuskarsa a hankali tana sake sakin jikinta a nasa,muryarta can k'asa² tana kallonsa da lumsassun idanunta tace
"Na ce ka kwantar da hankali,ina lafiya fa,,am just feeling unbalanced.. But tunda kana kusa na san bani da damuwa.. Believed me am fine..!"
D'agota yayi ya gyara mata kwanciya a jikinsa yana kallon fuskarta yace
"Okay! Let us move to clinic.!"

"A'aahh.! Ba sai munje ba,ni lafiyata k'alau muje gida kawai,i know rashin samun hutu ne cikin kwanakin nan yasa nake jin hakan.. Amma idan nayi bacci komai zai zama lafiya.."

"Okay..!" Yace sai ya d'agota ta tsaya dai² sannan ya rik'eta a jikinsa a hankali suna tafiya har suka fito daga cikin lawcourt d'in,tunda suka fito daga yadda suke tafiya yasa idanu gaba d'aya suka dawo kansu,wad'anda suka fahimci ba k'alau ba suna ta mata sannu,wasu kuma shi d'in sukewa Allah ya k'ara sauk'i,shi dai cewa yake "ameen" amma duka hankalinsa na tattare da ita,,ko tawagar family'nta da suke jiranta a wajen da tsumayin ta fito suyi sallama,lokacin da suka gansu a haka gaba d'aya suka yo kansu hankula a tashe suke tambayar lafiya.? Yace "A'a.." Amma itan sai cewa tayi "Yeah.! Am fine,,just feeling restless ne,kada ku damu" sannu suka mata wasu kuma suka ce "To ko dai hospital zaku je ne.!?" Sai tayi saurin taron numfashinsu da fad'in "No! Ba sai munje ba,,idan na samu bacci zan warware.." Addu'ar fatan alkhairi suka yi musu sannan suka yi sallama,da fad'in sai sun zo yi mata bangajiya,tace "Toh" daga haka sai suka juya suka barsu nan,bayan tafiyarsu suma d'in sai duk suka fashe kowa ya kama hanyar barin wajen da jimamin abunda yake faruwa.

A hanya ko da suka taho kwanciya kawai tayi a cikin motar,yana driving hankalinsa duka a kanta sai yaji bazai iya wucewa gida da ita a haka ba,a yanayin yadda ya ganta da yadda take yasan ba wai tana jin dad'i bane sai dai tak'i amincewa akan ba lafiyarta k'alau ba,hanya ya d'auke lokacin da suka kusa da gida ya wuce da ita wani k'aramin clinic mai kyau,bayan da suka iso tun kafin su fita sai ya juyo a hankali ya kalleta yana gyara parking yace
"Helfmate..! Muje koh.!?"
Sai data juyo da kanta saitinsa zata yi magana sai taga ba gida suke ba,idanunta ta lumshe ta bud'e still tana kallonsa da idanunta da suke nuna lallai bata jin dad'i tace
"Ina zamu je..!?" Yace "clinic mana,kina buk'atar ganin likita gaskiya.."
B'ata rai tayi tace "Ni dai gaskiya mu wuce gida,nafa fad'a maka lafiyata k'alau." Yana kallonta yace "Ban yarda lafiyarki k'alau ba.. Muje dai kawai a dubamin ke.."
Ba don ta so ba sai don kawai bata son su sake samun matsala da shi ta fita daga motar suka shiga cikin clinic d'in,bayan zuwansu shi yayiwa Dr bayanin abunda ya faru,Dr yayi mata y'an tambayoyi tana bashi amsa,duk abunda ya dace ayi mata anyi,bayan wani lokaci sakamako ya fito,a nan Dr yake shaida masa tana d'auke da juna biyu d'an watanni biyu,murna a gurin Hammad tamkar yanzun ne zata fara haihuwa,to a nan d'in nema har ya yiwa Dr complaint yawan fad'an da take ji da shi da taurin kai,bcos yasan duk a baya ba haka take masa ba,murmushi Dr yayi yace masa "kada ka damu,,wannan duk wasu d'abi'u ne na masu juna biyu,amma nan da wani lokacin komai zai koma dai² kamar babu abunda ya faru." Yace "Yanzun Dr idan cikin ya girma zata daina..!?" Yace "Zata daina in sha Allah,ko wane ciki dama da yanayin da yake zuwa da nasa tsarabar,amma zata dawo dai²" Godiya suka yiwa Dr sannan suka masa sallama,daga nan suka d'auko hanyar gida sai wani nan² yake da ita yana sake tarairayota.
Duk abunda yake ita kam kallonsa take,but bata iya masa magana ba sai dai tayi murmushi ta juyar da kanta gefe,tun suna hanya kafin su k'araso gida ya bugawa Mamma waya yake fad'a mata,sosai ta nuna murnar ta a fili,bayan ta musu addu'ah take tambayarsa yaushe zasu koma U.S.? Yace "Mah i think it was tomorrow morning zamu wuce,saboda yara,ga kuma aiki da muka baro.." Tace "hakan yayi,amma zaku zo ne kafin ku wuce.!" Yace mata "Ehhh! Maybe zuwa dare muzo muyi muku sallama" tace "Toh Allah ya kawo ku lafiya" da "ameen" ya amsa sannan suka yi sallama tana bashi sak'on ya gaisar mata da y'arta,yace "Toh Mah gata tana amsawa tace" Mamma tayi murmushi sai suka yi sallana sannan suka ajiye wayar,tun da ya gama waya da Mamma yake ta murmushi,a haka har suka dawo gida,,bayan dawowarsu ne ya bugawa Badra waya yana tambayar yaran,bayan yaji lafiyarsu sai bai b'ukaci ta bashi su a waya ba suka yi sallama yana fad'a mata goben suma zasu dawo,ta bisu da fatan dawowa lafiya sannan suka yi sallama,duk abunda yake a ranar ita dai binsa kawai take da ido sai idan ya kama tayi magana,shima d'in ba wani sosai ba,dan tunda cikin ya fallasata take jin jikinta yayi wani mugun week,daga kwanciya sai bacci,ranar abunda tayi ta fama da shi kenan,da daren ma da kyar ya lallab'ata suka iya fita,bayan sunje gidansu sunyi sallama da iyayensu duk suka bisu da addu'o'in fatan komawa lafiya sannan suka dawo,da yake ba wani shiri za suyi ba kuma babu kayan da zasu tafi da su yasa ko da suka dawo bayan wanka basu yi wani abu ba sai kwanciyar bacci.
Washe gari da safe misalin k'arfe 7am jirginsu ya tashi,,bayan tafiyarsu a can gidan su taron y'an uwa sunje don yiwa Inna godiya da jaje sai suke samun labarin su Sabinar har sun tafi da safen,duk wad'anda suka yi niyyar zuwa dubata tunda sunji labarin abun alkhairin daya faru a jiyan suke ta binsu da addu'o'in fatan alkhairi.

*NEW YORK...*
Lokacin da jirginsu ya sauka a cikin LaGuardia airport,motarsa daya bari a wani garage ya d'auko sannan suka kama hanyar 56 street,bayan isowarsu duk tana gajiye shi yasa tafiyarma sai daya dan rik'eta,suna shigowa apartment d'insu da yaran suka nufota suna mata welcome bata wani sake sosai ba ta nufi bedroom d'insu cos burinta shi ne ta jita a kwance,,Seeyah da damuwa a fuskarta bayan Sabina ta barsu a gurin saboda ta saba ganinta tana musu wasa ta rik'o hannun Feeyah tana fad'in
"Habibtiiy.! What's wrong with Mammah..??"
Feeyah ta d'age kafad'a da fad'in "I dunno dear,,but let us talk to Appa,,so that.!" Bata k'arasa ba Seeyah tayi saurin katse ta
"Yeah u are right.! Let's go." Hannunsu rik'e da juna suka bi bayan Hammad da yake k'ok'arin bin bayan Sabina a time d'in suna fad'in
"Appa.! Wait.!" Tsayawa yayi yana kallonsu kafin ya janyo su jikinsa saboda damuwar da ya gani a tattare da su yana fad'in
"Mene ne ya faru..?? Wani abu ya faru da bana nan.?"

"A'a Appa.! Kawai dai munga ne kamar mun yiwa Mammah laifi.."
Kai ya girgiza musu yace "Noo! Ba kuyi laifi ba."

"Toh Appa ai fushi take damu.." Cewar Seeyah da fuskarta ta koma kalar tausayi,kafin yayi magana Feeyah ma ta karb'a "Appa! Kace tayi hak'uri baza mu sake ba,,idan tana fushi zamu shiga damuwa ni da Twitty" sai daya shafo fuskokinsu yana musu murmushi yace "Noo! Kada ku damu,Mamman ku ba fushi take da ku ba,,amma ku zo muyi sirri,sai na fad'a muku abunda zaku na yi mata,zata rage fushi kunji.."
K'ura masa ido suka yi suna jiran ya fad'a, sai yace "Maza ku kawo kunne na fad'a muku." Da sauri kowacce ta tura kunnenta,sai ya d'an sunkuyo dai² tsayinsu yace
"Daga yau ina so ku dunga kula da Mamman ku sosai,cos she got a new baby.. Soon zata kawo mana sabon farin ciki.."
Suna had'a baki suka ce "Appa.! Da gaske.!?" Yace "Ehh.!" Ihun murna suka sa tun daga parlor,ganin zasu cika gidan da hayaniya yasa yace musu maza suje apartment d'in Aunty BADRA su taya ta hira,idan Mamman nasu ta tashi a bacci sai su zo su fara shirin yadda za'a tari unborn baby,,da murna da komai suka amsa masa,sai suka juya suka fice suna ta tsalle zasu samu baby a gidansu.
Bayan tafiyarsu juyawa yayi ya nufi d'akin da murmushi sosai a fuskarsa,lokacin daya shigo sai ya tarar da ita a kwance har ta fito daga wanka,yana binta da kallon mamaki yace
"Wai har kinyi wanka ne..?" Tace masa "Ehh.!" Jinjina kai yayi kafin ya wuce zai nufi hanyar bathroom d'in, dai² yana niyyar shigewa tace "Ni kam ihun mene ne yaran nan suke yi..??" Ba tare daya juyo ba yace "Suna murna ne zasu samu baby.." Ido waje ta kalle shi tace "Wai suma d'in sai da ka fad'a musu.?" Yace "Ehh.! Ai gara su sani ne,su kuma shirya." Jinjina kai tayi tace "Allah ya kyauta to" sai ta juya tayi kwanciyarta,murmushi yayi ba tare daya ce komai ba ya wuce zuwa cikin bathroom.

*NIGERIA...*
Tunda bayan da aka tafi da su LADO daga court,direct prison aka sake mai da su,sai dai wannan karon ko da suka dawo ba'a sake had'a su d'aki d'aya ba,sai aka d'auke shi daga cikinsu zuwa wani room d'in daban,,tun daga wannan ranar kuwa daya tsinci kansa cikin irin wannan rayuwar ya zama yayiwa rayuwarsa karatun ta nutsu,yadda yake tafiyar da tsarin rayuwarsa gwanin sha'awa haka nan kamar da can bai tab'a shiga wani mugun rayuwa ba,ya sake nutsuwa sannan ya bada hankalinsa wajen bautawa Allah da kiyaye duk wani abu da ka iya had'a shi da wani mutum bare har ta kai su ga samun sab'ani,,d'an zamansa a gidan a cikin tak'aitaccen lokaci ya keb'e kansa baya shiga hayaniya,hasalima babu ruwansa da shiga sabgogin mutane,rayuwarsa yake shi kad'ai babu takura babu damuwa. A b'angaren iyayensa ma ko da suka zo kawo masa ziyara lokacin kafin a sake shi sun ga canji mai girma a tare da shi wanda ya basu tsananin mamaki,,duk Babansa sosai yaji dad'in yadda rayuwarsa ta koma a yanzun,sai yake ta addu'ah da fatan Allah yasa ya d'ore a hakan har bayan fitowarsa,kada ace dan ya tsinci kansa ne a cikin gidan yasa shi gyaruwa lokaci

Please Login or Register in order to submit comment