Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na gidajen,,gaba d'ayan su suka wuce entrance bayan k'ofofin gurin suyi scanning nasu,suka shige zuwa in da elevator da zai kaisu floor d'in da suke yake,su dai duka suna gefe,Hammad da yake shi ne a kan gaba shi yayi komai,su kam suna ta kallon ikon rabba,,sai da suka zo 32nd floor sannan elevator ya tsaya,k'ofa tana bud'ewa suka fice,basu yi wata tafiya mai nisa ba tsakani suka iso inda gidajen su yake,,y'an mata da basu san kan gari ba suna ganin su cikin wannan mansion d'in nan suka tsaya kallon tsare² sai dai gently suke yi ba wai yadda za'a kallesu a matsayin k'auyawa ba,,d'aya daga cikin gidajen dake jere suka tsaya,bayan Hammad ya bud'e k'ofar suka shige d'aya bayan d'aya,k'aton parlor ne suka fara tararwa da ak'alla zai ci saitin kujeru biyu ba tare da wata ta matsi wata ba,daga can gefe guda kuma dining area ne da aka masa wani mugun k'awata,sai 2 bedrooms daga cikin wani corridor da kitchen wanda k'ofarsa take ta wajen dining arean,opposite da k'ofar kitchen d'in kuma wani irin dark glass ne daya mamaye fiye da bango guda na parlor'n wanda mutum zai iya hangen wasu guraren da dama a cikin arean fifth avenue da wajenta ciki kuwa har da apple fifth avenue,yanayin tsarin gurin gaba d'ayansa ya kasanceduniya ne,ta ko ina ya gama tsaruwa har ba'a cewa komai,komai na more rayuwa kuma a kwaishi a cikin gidajen.
Bayan sun gabatar da sallolin da ake binsu cikin jam'i sai da suka huta tukun,a lokacin tuni har su Sultan sun gama shawaran zaman su Jannat a nan gurinsu,ma'ana a d'aya daga daga cikin nasu saboda sun san idan suka barsu suka tafi Sabina ba zata tab'a jin dad'i ba,shi yasa sai suka yi wannan shawaran without ma sun sanar da Hammad,su d'in kuma sai suka tsayar akan sai su zauna a guda d'ayan ciki na Sultan ko kuma na Sadeeq,,shi kuma Hammad dama zasu zauna ne cikin nasan,da yake dama a gidan nasa suka sauka ko da suka zo,bayan sun gama shawarwarin,sai da suka sake tab'a hira,sannan Sultan yace su tafi gida idan sun huta zuwa anjima sai su wuce Market su duba kayan amfani,,sallama suka yi musu sai suka fice kowa jaye da kayansa,,suna fitowa Sultan sai ya bawa su Badra key d'in gidan da zasu zauna wanda yake opposite da na su Sabina,su kuma suka nufi d'ayan da yake gefen nasu,sai da suka sake yin sallama dasu har kamar baza su sake had'uwa ba sannan kowa ya shige gida.

A gidan Hammad kuwa lokacin da suka zo tafiya zaraf Sabina tayi zata bisu,shi ko gogan tun da suka shigo bayan da suka yi sallah ko tari bai sake yi ba jira kawai yake su bashi guri,cos shi dama ba mutum ne daya cika son shiga hayaniya ba,shi yasa duk sai yake jin ya takura da zamansu a nan d'in,lokacin da tashi tafiya ma har wani murmushin farin ciki ya ajiye,suka yi sallama da su,har sun kama hanyar fita a lokacin ya hango ta tana niyyar binsu,wani irin kallo ya mata a nutse sai yake raya yadda zai yi da ita idan ta shigo hannunsa dan ya fahimci dole ne sai ya saita mata hankalinta,idan kuma har baiyi hakan ba muddin zai sake mata fuska duk abunda take so tayi tofa lallai ne zata jashi a k'asa,,har suka fice bai yi magana ba sai daya bari duka sun gama fita ita ce a bayan tana k'ok'arin fitar itama sannan yace
"Ina zaki je ne yanzun.!?"
Juyowa tayi da sauri tana kallonsa fuskar nan a had'e kamar bai san yadda ake dariya,itama sai ta gimtse tace
"Binsu zan yi.!"
Murmushi yayi a ciki da fad'in
"Idan kin bisu kiyi musu mene ne..!?

"Toh ai gani nayi tare muke ko can a skul ma bare nan.."
A hankali ya jinjina kai yana sake k'are mata kallo mai tattare da y'an sak'o sannan ya taso ya nufo inda take,tunda ya tunkarota take jin gabanta yana tsananta fad'uwa har ya iso daf da inda take tsaye sai ya rik'o hannunta gently yana cewa
"Muje.!" Yana sake binta da kallon k'asan ido,k'wace hannunta tayi saurin yi daga rik'on da yayi mata tana fad'in
"Nifa saina bisu,kawai ka kyale nima na tafi tare da su..."
Murmushi yayi mai sauti k'asa² sai yace
"Lallai ke yarinya ce,,idan banda shirme ma irin na yarinta ko cewa nayi je ki,ai kya ce min A'a,amma wai kece har da zak'ewa zaki bisu,to ki bisu kiyi musu mene ne a can d'in.!?"

"Toh ni nan d'in idan na zauna mene ne zanyi.!? Naga dai ai can d'in ya ishemu duka,ba sai na zauna a nan ba.."
Gira ya d'age sama yana kallonta,deeply maganarta na sake reversing da tace idan ta zauna nan d'in me zata yi.? K'wafa yayi a ciki shi kad'ansa ba tare daya bari taji ba,still sai yayi magana a zuci da fad'in "da sannu zaki ga abunda ya ajiye ki a nan,,zan gwada miki abunda za kiyi min idan kin zauna",a zahiri kuma sai ya tsinci kansa da fad'in
"Sure..!?"
Sai tace masa
"Ehhh.!"
Jinjina kai ya sake yi then cikin gatse yace
"Ok.! U can go..!"

Juyawar tayi kamar yadda yace zata fita,cikin mamakinta yayi saurin fizgota ta dawo,a jikinsa ta fad'o cikin tsoro,shi kuma sai ya kai k'afarsa kan k'ofar ya tura da k'arfi yana sake had'e rai,cos ya fahimci sai ya nuna mata waye shi kafin ta nutsu,a hankali k'ofar ta tafi ta rufe without ta bada sound da zai tayarwa mutum hankali duk da da k'arfi yayi pushing d'inta,idanunta ta fara k'ik'k'iftawa cike da tsoron yanayin da suke,shi kuma ganin duk ta diririce masa sai yasa shi sassauta muryar sa cikin hikima yace
"Lady.! Kin sallama ni ne da kike k'ok'arin guduwa ki barni ni d'aya.!?"
Girgiza masa kai tayi alamun "A'a" a hankali ya had'iye wani irin salivary sannan ya sake cewa
"Me yasa to kike son binsu.!? Ko har kin manta ke matar aure ce yanzun.??"

"Ni ban manta ba,,kawai dai ina son binsu ne na zauna tare da su.!"

"Uhmmm! Me yasa kike tunanin k'aura ce min,al'halin kin san yanzun ne lokacin daya kamata ace mun kasance tare.!?"
Sunkuyar da kanta tayi k'asa tana d'an wasa da yatsunta,cos bata san takamaiman amsar daya dace ta bashi ba,yana ganin tayi haka yasan da wuya ta sake yin magana,sai shima d'in ya rufe batun da cewa
"Shi kenan muje na taimaka miki kiyi wanka sai mu kwanta mu huta ko.!?"
Ya k'arashe batun da rik'o hannunta yana janta suka fara tafiya,saurin k'wacewa ta sake yi tana ja baya,sai ya juyo kad'an yana kallonta kafin ya samu damar tambaya
"Mene ne kuma.!?"
K'ik'k'ifta masa idanu tayi tana b'oye hannunta a baya da fad'in
"Ni ba sai nayi wani wanka ba nayi kafin muzo."
Murmushi yayi sannan yace
"I knew ai,,so nake ki sake yin wani yanzun,cos zai taimaka wajen warware miki gajiya'n da kika kwaso.."
Kai ta sake girgizawa tana ja baya kamar wacce take shirin zurawa a guje
"Nifa bana son yi ne,kai dai kaje kayi.."
Duk iya yadda Hammad yake tunanin shawo kanta da sauk'i sai da abu ya gagara,dole ko da ta kaishi bango ya b'ata rai yana nuna mata inda yake tsayen ya ce
"Zo nan..!"
Kafad'a ta mak'ale idanunta duk sunyi rau² tana shirin yi masa kuka,tausayinta gami da tsumammiyar soyayyarta da suka fara neman kama shi,a hankali sai ya tab'e baki kuma,tunawa da cewar idan har ya biye ta tausayi zasu yi ta rayuwa ne a haka,k'arshe kuma shi zai ji jiki ba ita ba,sake kiranta yayi ta kuma mak'alewa wannan karon fuskarta cike da wani mugun pampering,sake had'e rai yayi duk da yasan abunda takewa gudun amma sai yayi kamar bai gane ba duk dan ya samu d'in ta zo
"Ki zo nace.! Me zan miki ne da kike tsoro.!?"

"Allah ² ni dai bazan zo ba.. Haka kawai sai kace sai na zauna da kai..!"
Idanunsa ya lumshe ba tare daya bud'e su ba yace
"Idan kika bari na bud'e idanuna baki k'araso ba,Allah za mu samu sab'ani.."

Bata iya sake yi masa musu ba saboda jin ya rantse mata sai ta matsa d'in kamar yadda yace cos ita duk yau ganinsa take ya zamar mata wani abun tsoro²,a hankali cikin mutuwar jiki bayan ta iso gabansa ta tsaya duk da kamar bata son yin hakan ne,sai kuma ta tsinci kanta da fad'in
"Gani toh.!"
Cikin muryar kuka²,ajiyar zuciya ya sauke a hankali sai ya bud'e idanunsa ya sauke su a kanta,hannunsa kawai ya mik'a mata fuska babu wadataccen fara'a,a nutse ta rik'e shi sannan suka juya suka bar wajen,sai da ya kaita bedroom bayan ya sata tayi wanka sannan ya sake fita ya barta,parlor ya koma ya d'auko kayanta da nufin ya shirya mata su cikin closet,tana ganin ya shigo tayi saurin mik'ewa dan tun da ya fita ya barta bata matsa ko nan da can ba,a zatonta ko da taga ya fitan sai bata kawo zai dawo da wuri ba,kallonta yayi ya girgiza kai kawai cikin takaicin ta,ba tare da yayi mata magana ba sai ya wuce zuwa jikin wall d'in d'akin ta gefen dama,itama ko da ya dawo d'in da ta ganshi jaye da luggage's d'inta sai tayi tunanin zai ajiye luggage's d'in ne kawai ya fita,buh sai taga ya danna wani d'an bottom a jikin gurin da yake tsayen,k'ofa ta gani tayi gefe guda wani had'ad'd'en reach-in closet ya bayyana,sakin baki tayi tana kallon ikon Allah dan ita dai tinda ta shigo ta ga gado sai mirror,amma bata tab'a tunanin akwai ma'adanin kaya ba,ganin irin wannan ma'adanin kayan kuma sai ya maida ita y'ar k'auye cos bata tab'a ganin irin sa ba,bisan bed ya d'ora kayan daya fito dasu,tana tsaye tana kallonsa yayi ta mak'ala su jikin jikin hanger,har ya gama shirya su tsaf a ciki,still tana tsaye bata bar gurin ba tana kallonsa,,matsowa yayi inda take tsaye tana kallonsa ya rik'o hannunta zuwa bakin bed,shi ya cire mata vail d'in dake kanta ya ajiye d'agowa tayu tana kallonsa,sai ya sake had'e rai ba tare da ya kalleta ba ya rage tsayinsa yana k'ok'arin d'ago gown da take sanye da shi,saurin rik'e hannunsa tayi tana fad'in
"Me kake shirin yi min ne wai..!?"
Hararar ta yayi sannan ya janye hannunta zuwa gefe

"Me nace kiyi kika tsaya min a nan kina kallo na kamar kin samu cinema.!?"
K'ik'k'ifta idanu tayi ba tare data bashi amsa ba,shima sai ya tsaya kallonta yana maimaita mata
"Mene ne nace kiyi..!?"
Sai data turo masa baki sannan tace
"Cewa kayi kawai fa nayi wanka.."

"Uhumm! Kawai ne..? To amma! Ke kuma sai kika yi mene.?"
Cikin idanunsa ta tsaya kallo while tana marairaicewa saboda taga da gaske yake sai ya tub'e ta
"Dan Allah kayi hak'uri to,zanyi da kaina.."
Banza yayi da ita ya d'ago rigan zuwa sama da fad'in
"Zaki cire ko sai na..!"
Cikin azama ta zare hannunta bata ko bari ya kai aya ba,taimakon da Allah yayi mata ma akwai sleeveless da underwear a ciki kafin bra,da tuni tasha kayan kunya duk da su d'inma jinsu take kamar babu su a jikinta,idanunta ta matse tana k'ank'ame jiki da tsoron abunda zai faru da ita,kusan mintuna biyu idanunta suna a rufen sannan ta bud'e su jin shiru bai kuma yi mata komai ba,ganinsa tayi a tsaye yana kallonta,sai ya d'age mata gira kafin yace
"Mene ne.!?"
Saurin girgiza masa kai tayi,sai ya sake harararta sannan yace
"Ban fad'a bana son girgiza kai ba..!?"
Kasa magana tayi saboda ita dai a tsorace take da shi,dungure mata kai yayi sannan yace
"Je kiyi wanka ni ina jiranki,saura idan kin tafi ki sake zama har na zo na iske ki baki yi abunda nace ba.."
Sai yayi k'wafa kawai ba tare da yace komai ba ya juya ya fice,,wahalallen ajiyar zuciya tayi sannan ta juya da saurinta ta shige bathroom,a cikin bathroom d'inma ko data shiga sai data gama kalle² son ranta sannan tayi wankan ta fito,ita dai sai mamakin gidan take tana jinjina kasancewarsa a cikin wannan gini daya kasance ko ina glasses,a gefen gado taga kayan da ya fitar mata sai ta saka cikin sauri² ta rarumo wayarta,line Jannat ta kira,tana d'auka ta ce
"Dillah malamai mene to na tafiyar ku barni..!?"
Ajiyar zuciya Jannat tayi sannan tace
"Taya baza mu barki ba,,ko an fad'a miki matsayin mu d'aya dake ne yanzun..!?"
Tsaki taja sannan tace
"Ni dai da Allah duk ba wannan ba,ki fito yanzun gani nan zuwa,kin san ban san kan gurin ba.."
Tana fad'a ta katse kiran,a hanzarce ta fice dan ma kada ya fito ya sameta ko yaji fitarta takalmin kansa duk da ba mai tsini bane sai ta rik'e su a hannu ta wuce a sad'ad'e,tana fita daga gidan ta sake yin ajiyar zuciya,a bakin k'ofa taga Jannat ta coge tana binta da kallon mamaki,bata tsaya kula taba sai ta wuce ciki abunta tana yi tana lek'e² abunta,,komai da yake cikin gidan sak irin nasu,cikin ranta sai take ayyanawa wai shin mutanen dake rayuwa cikin gidajen idan sun fita yaya suke su gane gidan da suka fito.!? Zeeharis ce tayi magana ta inda ta katse mata tunanin da take
"Princess.! Me kika zo yi ne wai yanzun..!?"
Juyowa tayi tana aika mata da harara cikin hayaniya tace
"Ban sani ba.!"
Kallon juna suka yi suka tab'e baki sannan tace
"Kada Allah sa ki sani d'in,,Allah kuma ya aiko da Yah..!"
Bata kai aya ba doorbell tayi ring,,juyawa Jannat tayi itama tana fad'in
"Allah ubangiji kasa Yah Hammad ne.!"
Bata gama rufe baki ba sai data bud'e k'ofar,shi d'in ta gani tsaye ya zuba hannayensa cikin aljihun trouser d'insa sai k'amshi yake bazawa,idanunta a cikin nasa taga ya aiko mata da kallon zamu had'u,sannan ya juya yana fad'in
"Mintuna biyu na baki ki same ni yanzun..!"
Bubbuga k'afa tayi a k'asa ta d'an d'aga murya yadda zai ji me take fad'a
"Ni gaskiya ba yanzun ba,hira fa nazo muyi.."
Bai juyo ba yaci gaba da magana
"Idan kika wuce abun da na fad'a zaki ga mene ne zai faru."
Sai yayi shigewarsa cikin nasu apartment d'in ya barta tsaye tana kumburi,sai data d'auki ak'alla mintuna biyun da yace sannan ta wuce tana k'unk'uni ta kama hanyar fita,cikin tsokana kamar wad'anda aka sa su a tare sai suka ce
"Kuma dole kije ba..!"
Juyowa tayi cike da masifa ta kalle su sai dai bata iya cewa komai ba ta wuce,kwashewa suka yi da dariya har suna tafawa,wannan dalilin yasa tayi saurin shigewa bata ko sake waiwayon su ba,a parlor ta tarar da shi kwance saman armchair yana kallon sama
"Minti nawa nace na baki ne ki same nj..?"
Bata kalli inda yake ba tayi k'ok'arin zama tana fad'in
"Biyu..!"

"Nawa ke kuma kika yi..!?"
K'aton wall clock dake wajen arean dining ta kallo sannan tace
"Nima ban sani ba.!"
Jinjina kai yayi yana rufe idanunsa a hankali ya mik'a mata hannu da fad'in
"Zo toh.!"
Babu musu ta taso tana zuwa gabansa ta tsaya tace
"Ga ni.."
D'an bud'e idonsa yayi kad'an sannan yasa hannu ya rik'ota zuwa jikinsa,a tsorace ta d'aga kai ta kalleshi
"Mene ne.!?" Ya tambayeta saboda irin kallon da take masa,har ta fara girgiza masa kai sai kuma tace
"Babu komai.."
Tab'e bakinsa yayi sannan yace
"Da kyau to,,,tunda babu let us sleep.."
Kwantar da kanta tayi tana jin k'irjinta na harbawa da sauri² wannan dalilin sai yasa tace masa
"A haka..!?"
Ba tare daya kula ba yace
"Uhmmm! Kiyi bacci kawai.."
Wani irin terrify salivas ta had'iye lokacin da taji yo saukar palms d'insa saman spine d'inta,a razane ta sake d'agowa ta kalle shi,sauke idanunsa yayi a kanta fuska cike da mamakin tsoronta yace
"Mene ne wai kike ta wani jin tsoro..!?"
Sai ta sake marairaicewa
"Ni dai dan Allah kayi hak'uri ka daina.."
Sake tsuke fuska yayi dan ganin yadda ta koma wata mashahuriyar matsoraciya a lokaci guda,cikin zuciyarsa kamar zai tuntsire da dariya sai ya dake ya ce
"Na bar mene ne..!? Wani abu nayi miki..!?"

"A'aahh.! To amma ai..!"
Sai kuma tayi shiru ta kasa k'arasawa
"To amma me..!?"

"Babu komai.." Tace,girgiza kai yayi yace

"Ban yarda babu komai ba,,sai kin fad'a min mene ne matsalarki.."
Sake marairaicewa tayi muryarta da rauni sosai tace
"Idan na fad'a baza kamin komai ba..!?"
Kallonta kawai ya tsaya yi yana tunanin abunda ta fad'a, a zuciya sai yace
"Ohh! Kin sanma zanyi wani abu ne shi yasa kike firgicewar..!?"
A zahiri kuma sai yace
"Me zan miki ne to..!?"

"A'a ni dai kayi min *ALK'AWARI* idan na fad'a baza ka min komai ba.!"
Wani killer smile ya saki yana sake matse ta a jikinsa har sai da tayi y'ar k'ara sannan yace
"Wato dai idan banyi wani abu ba hankalinki ba zai kwanta ba ko..!?"
Saurin girgiza kai tayi da fad'in
"Nifa ba haka nake nuuffff.!"
D'if tayi a sakamakon mak'ale bakinta da nasa da yayi ta kasa k'arasa maganar,cikin tsoronsa ta yunk'ura zata sauka daga jikinsa,amma rik'on da yayi nata ya hanata tashi,wani irin mahaukacin french kiss ne ya shiga aika mata da zafinsa ta yadda yasan ba zata tab'a iya jurewa ba dole sai ta sallama masa,,yayin da ya rik'e lip d'inta na kasa sosai a bakinsa,idan ya tsotso shi sai ya laso upper da harshensa,y'ar gwanar duk da a tsorace take jin yadda yake wasan biri da lips d'inta take sak'onninsa suka sa ta birkicewa har ra bud'e masa manhajar bakinta ba tare data sani ba,harshensa ya tura cikin bakinta yaci gaba da masa wani irin juyi a cikin,a haukace sai ta sauke mugun ajiyar zuciya tana sake rik'o shi sosai da tura masa harshenta,cafkewa yayi yaci gaba da masa wani irin tsatso kamar ya samu sweet,,sun jima suna aika ma juna wasu irin amatory signals na zallar kiss,kafin ya tura hannunsa cikin rigarta ta bayan ya b'alle marik'an bra d'inta,ta cikin rigan sai ya zagayo da hannunsa yana matsa zagayen boobs d'inta,wani irin d'agowa tayi tana moving head aside,har bata san lokacin da kalmar "Aarrgghh" yayi escape mata a baki ba,afujajan ya d'ago yana kallonta sai ta k'ank'ame shi da sake mik'o masa su,janye rigan yayi zuwa sama ya fito da su fili,then ya kai duka palms d'insa kai yana ci gaba da mixable nasu,idanunta ta lumshe tana jan baki kamar wacce taci mugun yaji cikin shauk'in salon da yake mata,,sai daya tabbatar ya gama kaita k'ololuwa sannan yayi inserting one teat zuwa bakinsa,while d other one kuma yana tsakanin yatsunsa yana ci gaba da murzarsa,,k'ananun ihu taci gaba da saki,tana sake tura masa su duka,,daga nan ko da yaga zai iya samun mishkila sai ya d'auke ta suka nufi hanyar bedroom d'insa,suna shiga tun bai gama ajiyeta ba,ta rik'o shi cos ji take kamar zata bar duniyar saboda yadda wutar sha'awa take ci a cikin jinin jikinta,kafin ya dumfaro ta sai daya janye musu bedspread,then yayi following nata zuwa saman bed d'in ya rufe su da spread d'in,ta k'asa ya antayo sauran siturunsu sannan yaci gaba da hark'alla abunsa.
Sun d'auki ak'alla wasu mintunan,kafin Hammad ya karanto addu'ar saduwa da iyali,jin kunnena ko da na tsinkayo shi yana biyawa na tabbatar lallai yau mai afkuwa zai afku,still suna a cikin spread d'in,suka ci gaba da gurzar juna,bayan wucewar wasu mintinonin kuma sai ta fasa razanannen ihu,saurin rufe bakinta yayi da nasa,yaci gaba da ragargaje sadakinsa,,bayan dya shafe tsayin lokaci a kanta daya tabbatar duk wata k'ishirwasa ta kau,sannan ya janye musu spread d'in kad'an,uban gumi kawai suke zubawa daga shi har itan,sai dai ita nata ya had'e ne har da ruwan hawayen azabar data sha a hannunsa,yadda fuskarta tayi kaca² still tana ci gaba da d'an kukanta sai ta bashi tausayi,rungume ta ya sake yi tsam a cikin jikinsa,cikin kunnenta yana rad'a mata dad'ad'an kalamai masu sawa zuciya nutsuwa,,ba tare daya bari sun wani b'ata lokaci ba ya tashi ya shige bathroom,ruwan wanka ya had'a musu mai d'an karan d'umi wanda yasan zata ji dad'in sa,sannan ya dawo ya d'agota yana mata rad'a,gocewa tayi daga rik'on da yayi mata zata sake kwanciya yayi saurin taro ta. Ko bayan daya kaita cikin toilet d'in ma shi ya gasata,sannan yayi musu wankan,daga nan kuma ya fita ya barta cikin toilet d'in da fad'in
"Kiyi wankan tsarki,ina dawowa yanzun.."
Harararsa tayi saboda haushin silleta da yayi a kan gado,sannan ya sake cud'eta cikin bathtub,without yaji tausayinta duk da uban rok'on da tayi masa har,amma ya danne kunnensa sai daya ragargaje ta son ranta sai yanzun kuma yace zai lallab'a ta,yana fita tayi gaggawar yin wankan ta d'aura alwala,duk da yace yana dawowa bata iya bari ya dawo d'in ba,ta fito a daddafe sanye da bathrobe,tana fitowa sai ta iske har ya cire bedsheet d'in ya sauya wasu,a hankalin aai ta ci gaba da tafiya a nutse har ta kai saman bed d'in,kwanciya tayi luf tana jin yadda k'asanta ke mata zafi² duk da tasha gashi kamar tsire,sai tayi k'ok'arin matse k'afafunta ko zata ji dad'i amma me tana janyo k'afarta da nufin yin hakan,wani sabon azabar ya kunnota,babu shiri ta wangale k'afafu gefe tana ci gaba da kuka k'asa².
Shigowarsa ke nan da sauri yana niyyar wucewa zuwa bathroom ya fito da ita sai ya jiyo sheshshek'ar kukanta a saman bed,inda take ya k'araso da sauri,sai ya iske ta tayi d'ai² ko robe d'in bata cireba ta kwanta,kanta ya d'an d'ago yana kallonta cikin shauk'inta yace
"Helpmate.! Mene ne kuma..!?"
Cike da d'anyen kai ta bud'e ido ta watsa masa harara,cikin muryar kuka kuma tace
"Ba dole ka tambayi abunda ya faru ba,tunda kasan kaika janyo komai.."
Sai ta ci gaba da kukanta,kanta ya shafa a hankali yana k'unshe dariyar da yake niyyar yi
"Please.! Kiyi hak'uri kinji.. Bazan sake..!"
Cikin hayaniya ta d'ago ta sake kallonsa
"Ai dama ba sai na yarda za'a kuma ba d'in.?"
Girgiza mata kai yayi alamun haka ne,sai ta koma ta sake kwantar da kai ba tare data sake

Please Login or Register in order to submit comment