Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

success habibtiiy..✊ May Allah (S.W.T) continuously broadening ur knowledge abundantly now nd always.._
💞

*53.*
_#Birthing_

Suna tafe a hanyar su ta komawa gida cike da k'auna,hannunta d'aya mak'ale da right hand arms d'insa while rabin jikinta yana bisansa duk ta sauke masa nauyin jikinta a nasa,yadda fuskarsa ke k'unshe da wani irin tsantsar farin ciki tun da suka baro clinic d'in,even a blind man ya shafa shi sai ya tantance bare wanda yake gani,muryarsa can k'asa yana driving d'in yake fad'in
"Thank u Lady.! Kin bani abu mafi muhimmanci a rayuwata,,a yau kinsa na sake tsintar kaina cikin farin cikin da ban tab'a tsintar kaina a cikinsa ba,wanda har yasa na rasa sanin wane irin kalmomi ne yafi cancanta na fad'a miki wanda zasu yi expressing miki tsantsar farin cikin da nake ji na a cikin sa,,but all i know nd i want u to know shi ne.. I love u the most..!"
A hanakli ya sumbaci hannunta sai kuma ya kai indicator finger d'inta bakinsa yana licking,wani irin kallon k'auna take masa tana masa murmushi mai tsuma zuciya,kafin ta sauke kanta a saman shoulder d'insa hawayen da take b'oyewa har sun samu damar sakkowa,shi kuwa gogan nan ya sake zagewa yana ta kwance mata asirin zuciyarsa,wani irin kukan dad'i daya taho mata uncontrollable shine ya fallasa asirin hawayen da take yi a b'oye,ji tayi kawai baza ta iya ci gaba da rik'ewa ba sai ta fashe masa da kuka,a hargitse yayi saurin bin gefen street d'in ya tsayar da motar daga k'asan lamppost dake bawa titin haske,,ko gama daidaita tsaiwar baiba ya janyo ta jikinsa yana tambaya a rikice
"My Lady.! What's going wrong..!?"
Sheshshek'ar kuka ta saki tana jan ajiyar zuciya cikin muryar kukan sai cewa tayi
"I don't know,,I don't really.!"
Rungume ta yayi yana fad'in
"Awnn! Stop those tears manaa.."
Sai data sake sakin sheshshek'ar kuka kafin ta d'ago kanta tana kallonsa hawaye sai zarya suke mata ta sake k'ank'ame shi
"Thank u HAYAT for that love nd care,,I love u too.."
Wani irin sanyin rahama yaji ya tsirga masa bayan ya shiga zuciyarsa sannan cikin wahalarwa ya fara zagaye a cikin duka veins d'in dake harba jini a cikin jikinsa,sai ya sake rik'o ta yana kallon tsakar idanunta masu d'auke da hawaye yace
"Thank u crying baby,,i really² love u.."
Shagwab'e masa fuska tayi cikin sakarci zata masa wani kukan da sauri ya fara whipping mata tears d'in dake fuskarta,kallon juna suka ci gaba da yi na y'an mintuna a hankali sai ya sake matsota,tana ganin ya nufo bakinta tayi maza ta ajiye idanunta k'asa tana sauke ajiyar zuciya,lips d'inta ya kamo ya had'e da nasa ya fara mata wani irin sucking,,itama d'in haka nan sai taji ta kasa rik'ewa sai ta biye masa suka ci gaba da bawa juna kulawa ta musamman,lokacin da taga yana k'ok'arin zarcewa ne tayi maza ta rik'e masa hannu murya a shake cikin mak'ogoronta take fad'in
"Please.! Don't."
Sai kuma tayi shiru tana masa nuni da lamppost data haske su sosai,wani uban tsaki yaja cike da jin haushin tsaiwarsu a dai² gurin sannan yayiwa motar key suka bar gurin da mugun gudu,,in less than 20 minutes suka dawo gidan,ko da suka shigo bai iya hak'uri ba ya janyota suka yi d'aki,wanka suka fara yi bayan sun fito sunyi nafila sannan suka nufi saman gado,duk a zatonta zuwa lokacin iya wasannin da suka yi da juna tun tahowar su daga clinic zuwa lokacin da suka b'ata a toilet ya gamsar da shi,amma sai ta tsinto shi yana lalubenta,saurin kallonsa tayi ta cikin lampshade tace
"Wai still dai..!?"
Sai daya d'ago kansa ya kalleta a nutse sannan yace
"Mene ne!?"
D'an tab'e baki tayi kad'an kafin tace
"Naji kana wani sake lalube ni ne.! Shi ne nake mamaki."
Shima tab'e bakin yayi kamar tana kallonsa yace
"Haram ne dan na lalube kin..!?"

"A'aahh.!" Tace tana had'awa da girgiza masa kai
"Toh.! Sai ki bini da ido ai,,tunda it's not haram duk lokacin da naso zan buk'aci abuna,it's my treasure nd i knew a nan kad'ai nake da damar yin abunda raina yaso,zanyi sukuwa ne a duk lokacin da naji sha'awar yin hakan nd na kuma yi zamiya babu mai hanawa,,ko akwai..!?"
Ya k'arashe maganar da jefa mata tambaya,saurin sake girgiza masa kai tayi cikin jin kunyarsa bayan ta b'oye fuskarta a saman nudity chest d'insa da tun farkon bai sakaye cikin riga ba,a kunyace sai tace masa
"A'aahh Babu..!"
Sake tab'e baki yayi yace "Ok let's enjoy our time.."
Sai ya sake d'agota sama buh ta gefe ya ajiyeta suka fuskanci juna cos cikinta a time d'in ya fara girman da idan yace zai hau samanta zai basu matuk'ar wahala daga ita har babies d'in,idan kuma aka yi rashin dace ma za'a iya rasa d'aya a cikinsu,cikin k'unk'uni da bata san zai jiyo taba yana kallon bakinta take fad'in
"Why always sex..!? Nifa bana wani son wannan harkar da yawa,, I'm tired wollah kada nazo haihuwa naji wahala..!"

"What did u says.!?" Ya tambaya yana mata kallon k'asan ido,a rikice ta d'ago wider rounded eyeball d'inta ta sauke kansa da fuskar shagwab'a tace
"Nifa bance komai ba.!"
Sai daya kalleta for some seconds kafin yace
"Ohh! Really.!?"
Pouting ta sakar masa da angelic lips d'inta da babu ko mai ajikinsa,kafin ta kai ga bashi amsan tambayar sha'awar su tasa ya dank'o su cikin bakinsa,wani irin tsorsar da yake musu sai yasa tayi lak'was tana sauke numfashi d'aya da d'aya,his indicator finger nd tha middle ya kai k'asanta cikin wani irin birkitaccen salonsa yake roaming nasu thru her pant,d'umin ni'imar ta daya tab'o wanda ya jik'e mata panties da tuni yasa pant din makalewa jikinta sai yasa yake jin he didnt even know ina ne yafi dacewa ya aikasu,harshensa ya zare daga bakinta cikin sakin wahalallun nishi ya koma licking lips d'inta,while d'ayan hannun kuma ya d'orashi saman boobs d'inta yana matsawa slowly kamar wanda ya samu irin airdock d'innan,wani irin ihun dad'i ta sakar masa a kunne,ta gefe sai ya saki murmushin da Allah kad'ai yasan ma'anar yinsa sannan kuma shi d'in da yayi,,slowly nd gently sai ya maida yatsunsan zuwa saman teat d'inta passionately yaci gaba da zagaye mata su yana murzarsa,wani irin yunk'urin da take ne yasa da yaga kamar zata shid'e sai yasa su a bakinsa,da saman hak'oransa sai ya rik'e yana mata wani irin salo,nd time to time kuma ya fito da harshen yana sake zagaye su da shi,cikin k'ank'anin lokaci gaba d'aya ya zautar da ita taji duniya kawai shi d'in take buk'ata da gaske,but still shi d'in kuma sai yak'i yana ta wasa da sassan jikinta,a birkicen ko da ganin bashi da niyyar bata abunda shi ne ya janyo mata buk'atarsa a lokacin babu shiri ta kai hannunta saman length d'insa,tana rik'owa ta shiga murzarsa itama,,wani irin zillo yayi sai ya d'ago yana kallon hannunta data rik'o duka girman nasa yana jan wahalallen ajiyar zuciya,,ko ta kansa bata biba cos buk'atar ta itama a lokacin ta sauko sai taci gaba da murzarsa kamar mayunwacin da yaga abinci,tun yana dakewa cos shi duka so yayi sai ya gama kaita linter sai ya kyaleta idan tana iyawa ta sakko da kanta,but sai kuma aka yi rashin sa'a kafin ya sakko ya barta saman tsanin ta rigashi k'arasawa dasu saman roof,wasu iri groaning suke ma juna cike da shauk'i da yake sake birkita musu lissafi,Hammad bai sake tsinkewa da lamarinta ba sai da yaga ta kai bakinta a saman length d'insan tana licking had'e da sucking masa passionately,hawayen dad'i da tsantsar k'aunarta a hankali suka fara gangarowa a kan fuskarsa banda kiran sunanta babu abunda yake da fad'in
"Ohh! Yeah! Thank u baby,i really like it.. Please don't stop,,continue please.."
Tana ci gaba da k'ok'arin ganin ba'a samu damuwa ba amma shi surutun kawai yake ta zuba mata sai data masa alamun yayi shiru babu kyau sannan ta samu yayi shirun,,ko da yaga abun bai masa bama bata wani saurin da yake so dan yadda yake jinsa a time d'in babu sauk'i shi yasa yayi maza ya rik'o kanta sosai sai yaci gaba da hitting mata a zafafe,sun d'auki lokaci mai d'an dama suna aikin juna kafin ya yunk'uro cikin wani irin gurnanin da yake yana mata zillo a bakin da ihun zai taho,sai suka rik'e juna sosai saboda yadda jikinsu ke kyarma,kafin kyaftawa da bismillah yayi maza ya fice daga bakinta ya shiga tsiyayewa uncontrollable,ko gama sauke numfashi bai jira yayi ba ya sake turning round d'insa,panties d'in dake mak'ale a jikinta tamkar fata wanda marbarsa da babu ya zama k'alilan ya k'arasa zarewa tallafi,da yatsunsa biyun makusanta juna yake zagayeta yana tab'o vulva d'inta yana wasa dashi,kamar taci mugun yaji take jan baki nd idanunta dake k'ank'ance sai suka shiga wani irin farr da kansu suna bud'ewa kad'an²,kad'an yayi saura ya sumar da ita ta sake dank'o mazantakarsa,,a wannan daren sai da suka yi wasan kura da juna kafin su saurara,shima d'in kuma ba wai dan sun gaji bane a'a sai don halin da zata iya shiga idan yaci gaban,,bayan sun tsarkake kansu suna kwancen yana wasa da gashin kanta kamar wanda aka tilasta yin magana yace
"Ehmm! D'azun mema kika ce ne.!?"

"Ni nace wani abu kuma.!?"
Ta tambaye shi tana wata ido
"Ehh! Ke d'in fa,,ko zaton ki banji bane.!?"
Kai ta girgiza masa tace
"To ai ni na manta ne,d'an tunamin.."
Sai daya kalli bakinta sannan yace
"Ehhh.! Nima d'in ai na kusa mantawar buh i catch u saying haihuwa nd sex..!? Me hakan yake nufi na kasa canko k'arshen maganar ma."
Ajiyar zuciya ta sauke maimakon ta amsa masa sai cewa tayi
"Thank God baka ji ba."
Sai ta sake gyara kwanciyarta tana lumshe idanunta,murmushi yayi yace
"Baza ki fad'a ba kenan.!?"

"Ehh! Ai baka ji ba.. Shi kenan sai a bar maganar kawai.."

"Ban yarda ba,ina son ji.."

"To ba sai ka jinba,ni kuma bana maimaitawa.."
Murmushi yayi a kunnenta ya rad'a mata
"Idanfa baki fad'a ba za'a maimaita.."
Da mamaki ta d'ago tana kallonsa sai tace
"Me za'a maimaita d'in.!?"
Gira ya d'age yana mata alama da ido,saurin tab'e baki tayi ta juya fuskarta zuwa d'ayan gefen,cikin k'unk'uni tace
"Haka ka iya,,ni Allah sa kada wannan abun naka yasa idan nazo haihuwa nasha bak'ar azaba.!"
Caraf ya juyo fuskarta yana kallonta damuwa kwance a cikin eyeball d'insa sai cewa yayi
"Am i kinda man that always bothering u..??"

"Nifa ban fad'a ba.!"
Tayi saurin taron numfashinsa da muryar damuwar itama,idanunsa ya d'an lumshe yana d'ora fuskarsa a gefenta yace
"Please tell me,,ina takuraki har haka.!?"

"A'a nifa ba haka nake nufi..!"

"Don't lie on me,,ki fad'a min gaskiya na dame ki ko.!?"
Kai ta girgiza masa za tayi magana ya rigata
"I hate liers,,don't even think to hide.." Sai yaja hancinsa ya ci gaba
"tell me,,na takuraki.!?"

"A'a ni ba haka fa nake nufi ba.!"
Lumshe idanunsa ya sake yi a hankali yace
"Okay tell me,me kike nufin.!?"
Sai tayi shiru ta kasa cewa komai,murmushin takaici yayi yace
"Thank God da kika fad'a da bakinki,in sha Allah saboda buk'atar kaina kad'ai i won't..!"
Saurin rufe masa baki tayi tana sakin kuka da fad'in
"Nifa duk ba haka nace ba,kuma idan ma na fad'a d'in ai ba abunda nake nufi kenan ba.."
Tab'e baki yayi ya d'auke hannunta data rufe masa baki yace
"Da dai kafin ki fad'a d'in kin yi rectifying maganar sai na yarda.."
Kuka ta saki slowly tana fad'in
"Allah ni ban fad'a da wani manufar ba,kawai fa cewa nayi kada nazo haihuwa na sha wahala,,amma shi ne zaka min wani fahimtar daban.!?"

"Ta yaya ne bazan yi miki fahimta daban ba tunda kin fad'i abunda ke damunki,,hakan matsala ce babba,idan nace zan dunga takuraki akan abunda bakya so zan cutar da rayuwarku ne nd my too,,dan buk'atar kaina bai kamata ace naso kaina ba,,but forgive me please,bazan sake takuraki ba..!"
Sai ya had'e hannayensa guri guda yana lumshe idanunsa masu cike da damuwa,hannun ta rik'o continuously idanunta na ci gaba da shading tears tace
"Ni ka bari dan Allah,kaga bana son haka."

"Ni kuma ina so,,shi yasa nake rok'onki gafara kan laifin da nayi bisa KUSKURE.."
Muryarsa a d'age ya k'arashe maganar,,kuka ta sake fashewa da shi cikin jin zafin abunda yake yi ta fizgo night wear jacket d'inta ta d'ora saman sleeveless d'in dake jikinta da nufin barin masa d'akin,,ta cikin lampshade d'in yake kallonta har ta gama bai ce mata komai ba sai daya bari ta kusa kaiwa bakin k'ofa yace
"Ko da wasa kada ki fara gwada tafiya ki barmin d'aki,,idan ba haka ba kuma rai zai b'aci.."
Juyowa tayi da kyar ta kallo inda yake kwance cike da wani tsaiwar daya tasi mata tace
"Sai na tafin,,idan na zauna a nan d'in maganin me zaiyi..!? Daga fad'ar magana har ka kalleta a baibai,nan gaba idan na zauna kuma ban san me zai faru ba,gara nayi nesa.."
Tana gama fad'a taci gaba da tafiya abunta
"Don't even try,, i warned u..!"
Sake juyowa tayi ta kalle shi da yake yayi activation na fluorescence,yadda ta hango b'acin rai k'arara a fuskarsa yasa sai kawai ta sake fashewa da sabon kuka
"To wai ni yaya kake so nayi ne.!? Kak'i ka fahimci maganata kuma kak'i bari na na tafi,i didn't get ur point..!"
Lafiyayyen tsaki ya saki yace "Sai kuma kiyi." Sai ya sake juyawa d'ayan side d'in which means ya bata baya,tsaiwa taci gaba dayi a gurin tana kuka soundly,har kusan mintuna biyar tana nan tsaye a gurin bata fasa ba kuma bata dawo ta zauna ba,tunda ya juya shima inwardly yake jin kukanta na tab'a masa zuciya amma ya juyo d'in ko ya taso ya rarrasheta yake jin bazai iya ba,sai da yaga ba tada niyyar dainawa sai kuma ya juyo a d'an dame yace
"Can u keep ur mouth shut.?"
Sai ya kara mata da harara,,k'ara volume tayi na kukan tana fad'in
"Baza ayin ba.!"
Sai ta ci gaba da rera abunta,,gajiya yayi dan kansa tunda ya toshe kunnensa duk dan ya daina ji adalilin hankalinsa dake sake tashi amma sai yaji kamar ma a cikin kunnen nasa daya rufe take yi,a fusace ya janye spread d'in daya rufe jikinsa ya taso zuwa inda take tsaye,rik'o ta yayi irin rik'on tsaurin nan kafin ya jata zuwa saman bed itama sai ta turje tak'i binsa,a hankali ya d'ago idanunsa yace
"Kin wuce mun tafi ko sai na.!"
Kawai sai kuma yayi shiru ya k'arashe da fad'in
"Muje please,,i told u bana son kuka,amma kin kasa ganewa,,muje da sauri ki fad'a min me kike nufin..!"

"Ni bazan jeba,,kawai ka rabu da ni na tafi d'aki na.."
Wani irin kallo yayi mata daya saukar mata da kasala a sad'ad'e ta wuce babu musu,sai daya taimaka mata ta zauna sannan shima ya haura saman gadon yana d'ora kansa a saman cinyarta,a hankali sai ya d'ago idanunsa yana kallonta kafin ya had'e rai yace
"Oyaah! Sanar dani mene ne kike nufin..!"
Itama had'e ran tayi tace
"Da ba kak'i saurare na ba.."

"Ehh! Ai yanzun ga shi nan ina saurarenki,fad'a min naji mene ne..!?"
Cikin d'anyenta da shagwab'a irinta autanni tace
"Nifa kawai dama ji nayi wasu suna fad'a,wai mata da yawa da suke shan wahala wajen haihuwa har da yawan saduwa da su da ake a lokacin da suke da juna biyu,,shi ne fa kawai nake gudun kada ace nima na sha wahalan,amma kuma sai ka kasa fahimtar me nake nufi.."
Tab'e baki yayi fuska cike da mamakin maganganun ta yace
"Ohh.! Superstitions..!?"
Saurin d'agowa tayi ta kalle shi tace
"Wane irin camfi kuma..!?"

"To duk maganar da wasu mutane suka yi idan dai ba shi da source a addini ai myth zamu ce masa,,ko yana da source ne ki fad'a min sai na dubo..?"
Girgiza kai tayi tace
"Nima fa ban sani ba.. Kawai na ji.!"

"Kin ji ana fad'a sai kema kika rik'e ko..?"
Shiru tayi bata amsa ba,sai ya ci gaba da fad'in
"Whatever.! Amma dai kinsa babu kyau yin camfi,so sai ki gaggauta tuba a gurin ubangiji saboda camfi ba abune mai kyau a addini ba,kuma Annabi (S.A.W) ya hana mu yinsa.."
A hankali take kallonsa tana motsa bakinta da fad'in
"Allaahumma laa d'ayra illaa d'ayruka,wa laa khayra illaa khayruka,wa laa ilaaha ghayruka.."
Gefen fuskarta ya shafa slowly yana mata murmushi yace
"Good,,Allah sa baza ki sake yarda da wannan abun ba idan kinji.."

Tace "ameen",janyota ya sake yi ya had'e jikinsu guri d'aya cikin kunnenta sai ya rad'a mata
"Saura batun takuraki.. Ina ya kwana.!?"

"Ni dai ka bari bafa na son hakan da kake min.."

"Sai kin fad'a min kuwa ai yarinya,,idan ba haka ba.."

"Allah ka bari kada nayi maka kuka.."
Had'e rai yayi yace
"Go ahead..!"
Yana harararta,a hankali ta tura shi tana k'ok'arin mik'ewa yayi saurin d'ora mata nauyinsa
"Ina ne zaki je da kike son tashi..!?"
Marairaicewa tayi tana masa ihu
"Dan Allah ka bari zanyi fitsari nefa.."

"Ban yarda ba.. Fad'a min gaskiyar ina ne zaki je..!?"

"Da gaske nake fitsari nake ji.."
Y'ar dariya yayi saboda bai yardan da abunda tace d'in ba yace
"Uhhuumm.! In kyaleki ki gudu ko.!?"

"A'a ni ka bari naje nayi fitsari,,Allah zaka sa nayi a nan.."

"To yi mana ba shi kenan ba sai mu kwanta a k'asa yau.."
K'ok'arin ture shi take ta sauka saboda yadda fitsarin ya matseta sosai amma yadda ya sauke jikinsa akanta yasa ta kasa ko matsar da k'afarsa guda d'aya daga samanta
"Dan Allah ka bari,wollahi da gaske zanyi a nan.."
Ganin ta koma wata abar tausayi lokaci guda kuma da gasken ya tabbatar sai yasa ya matsa gefenta yana fad'in
"Shi kenan,idan kin gudu ma ai zan biyo ki ne..!"
Ko gama rufe baki baiba ta sauka a kan gadon da niyyar zuwa toilet d'in amma tana sauka ko k'wararan taku uku bata kai ga yi ba sai jin saukar fitsarin tayi,,k'amewa tayi kamar wacce aka gina tana bin jikinta da kallo,kafin kace me ta kece masa da kuka still kuma fitsarin take bata fasa ba,cikin kukan take kallonsa da fad'in
"Ai gashi nan kasa nayi a nan kuma bayan sai da na ce ka bari kak'i..!"
Dariya sosai ta bashi yadda take kuka kamar wata wacce tayi laifin da take tsoron hukunci,sai ya shiga kyakyatawa abun na masa dad'i,duk da girman da cikin yayi amma sai bai hana mata barin gurin da sassarfa ba,saurin dakatar da dariyar yayi yana kiranta da fad'a mata ta bari amma ko saurarensa tak'i yi,sai data shige bathroom d'in sannan ta dakata tana wani irin haki kamar mai asthma,bayanta ya dafo shima da gudun ya riskota yana zuwa ya tarar da ita a kusa da basin na toilet d'in ta kifa kanta sai wani irin numfashi take da kyar²,kan tap d'in ya kwance ya tara hannunsa,yana d'agowa ya watsa mata ruwan,wani irin jan zuciya tayi,sai ya sake watsa mata,a hankali tana sauke ajiyar zuciya ta numfasa sai numfashinta ya fara komawa dai².Sai daya bari ta dawo wa nutsuwarta sannan yayi mata fad'a akan gudu a irin halin da take ciki,sai tayi lak'was tana ta kallonsa fuskarta d'auke da nadamar abunda ta aikata ta bashi hak'uri.

A hankali tun daga wannan ranar cikinta yake sake bud'ewa,girmansa kuma yana k'ara bayyana kansa wanda yasa har su Badra suke yawan tsokanarta akan "ko dai y'an biyu zata haifa musu.!?" Sai kawai tayi musu dariya amma bata cewa da su komai,,izuwa lokacin kuwa duk da yayi siyayyar haihuwa a wancan lokacin,bayan yasan tagwaye ne sai ya sake bud'e sabon shafin siyayya,duk abunda ya gani yayi masa kyau sai ya siya yana hasaso shi jikin babies d'insun,kaya sosai ya sita bada wasa ba dan yadda yake kallon haihuwar nan da za'a masa,jinta yake wani daban a zuciyarsa,tunda suka je aka mata scanning ya tabbatar yara biyu ne kwance cikin magaifar tata bai iya fad'awa kowa ba yayi shiru,itama kuma sai yace

Please Login or Register in order to submit comment