Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi ne zaka min shiru.!"
Yadda tayi maganar cikin salon d'aukar hankali sai yasa shi juyowa yana kallonta,da yake ita ke son ji sai bata damu ba ta sake cewa
"Me kake yi da shi wannan d'in..!?"
Gira ya d'age mata yana tambayarta abunda take nufi,sai ta d'ago masa cup d'in tana fad'in
"Wannan fa nake nufi..!"
Ta k'arashe kamar zata rushe masa da kuka
"Amfani.!"
Ya bata amsar a tak'aice cos bai shirya yin dogon magana akan case d'in ba,hannunta da take wasa da shi saman beard d'insa ta mayar saman shoulders d'insa tana masa wani irin kallo
"Amfani fa.!? Na mene ne amfanin..!?"

Kansa ya sake d'aukewa akanta yana had'e rai ba tare daya tanka mata ba,hannayenta tasa ta zagaye shi da su,sai ta kwantar da kanta saman shoulder sa cikin yanayin damuwa tace
"Ba za ka fad'a min ba.!?"

"Ummm!" Yace sai kuma ya sake d'auke kansa zuwa gefe,sai data had'iye wani irin terrified saliva's sannan ta iya d'ago kanta ta zuba masa idanu,kamar wacce ta tuna wani abu kuma sai tayi saurin mik'ewa zata bar wajen yayi saurin rik'o hannunta,sai data juyo ta kalle shi then ta dawo a hankali ta shige jikinsa,wani irin ajiyar zuciya suka sauke a taren,fuskarsa ya a saman wuyanta,while hannayensa zagaye da ita,sai ya fara goga tip noise d'insa a jikin wuyanta ya bisu da kiss,wani irin yamm! Taji gaba d'aya jikinta yayi mata,sai ta sake yin ajiyar zuciya tana sake shigewa jikinsa,hannunsa ya kai ya tab'o spine d'inta from da neckline d'inta till yayi reaching asshole d'inta,ta sauke sanyayyar ajiyar zuciya tana rik'e fuskarsa dake gefen wuyanta,d'ago fuskarsa yayi ya sake kallon yadda tayi cikin lokaci kad'an har ta fara yin nisa,slightly,lightly nd gently sai yayi pressing lip's d'insa kan nata ya bata simple kiss mai wuyar mantawa,wani irin sumammiyar sha'awa ce ta kawo mata ziyara a hankali sai ta mayar da idanunta ta kulle tana sake rik'o shi sosai kamar tana jin tsoron ya kufce mata,,lokacin daya kalleta shi kad'ai yayi magana a zuciya yace
"Lallai yarinya ai kuma sai kin kawo kanki.!"
Sai yayi saurin d'agota a jikinsa ya direta bisan k'afafunta,a d'an tsorace ta bud'e idanunta tana kallonsa,juyawa yayi ya maida idanunsa kan TV amma a zahiri itan yake kallo ta gefe yace
"Je maza ki kwanta dare yayi yanzun,nima ina nan shigowa idan na gama abunda nake yi.."
Ya wani d'auke kamar ba shi yayi maganar ba,tsaiwa tayi a gurin har ya k'are maganar bata iya motsawa ba tana binsa da kallo mai cike da tsantsar sha'awa,sai ya d'an juyo kad'an ya kalleta,a zahirance komai nata yake,shi yasa baiyi wahalar fahimtarta ba,amma kuma duk da ya gane d'in sai yayi k'ok'arin had'iye nasa kwad'ayin,while a ciki yana mata dariyar halin da take ciki,yadda ya juyar da kansa kamar bai fahimce taba shi yasa ta juyawa a hankali cikin rashin kuzari ta nufi master bedroom d'insa,cos ita dai ta ji a ranta baza ta iya fad'a masa abunda yake damunta bq,,bai fi da mintuna biyar ba shima sai ya kashe duk kayan wuyar yabi sahunta,kwance ya ganta tayi lamo saman bed,ko dai makaho ya shafata a time d'in tilas ya gano manufar ta amma haka Hammad yayi biris ya nuna bai gane ba,ko da ya kwanta saman bed d'in ma sai yayi gefe maimakon yadda ya saba mata,tun data shigo ta kwanta banda juyi babu abunda take cike da damuwa sai wai² take a ranta,gashi ita bata ji zata iya fitowa ta nuna masa abunda take buk'ata daga gare shi,lumshe idanunsa yayi yana murmusawa cos yasan yau dai kam sai ya cimma nasara,sake juyawa yayi ya bata baya,bayan kamar mintuna goma a lokacin tayi zaton yana bacci sai ta matsa jikinsa tana ta sauke ajiyar zuciya,,yayin da a gare shi cikin ransa fal yake da mamakinta,yana ta mamaki wato su dai mata idan zasu mutu baza su iya fitowa su nuna maka abunda suke buk'ata ba,sai shi namiji da idan yaji yana buk'ata shi ne baya iya yin hak'uri,,d'if ya sake yi kamar da gasken yayi bacci,while itan kuma duk k'ok'arin ta shi ne ta samu sassaucin abunda take ji amma hakan yak'i samuwa,juyawa tayi bayan ta sake shi ta koma can angle had'e da fashewa da wani irin kuka mai ban tausayi tana k'ank'ame jikinta,,tausayinta game da soyayyarta masu girma take suka sashi juyowa cos yasan idan shi ya iya jurewa ba lallai itan tayi haka ba,sai yayi saurin birkitota suka fuskanci juna k'asa² cikin muryar bacci² yace
"What's ur problem ne..!? Wani abu na damun ki kika kasa fad'a.!?"
Sake fashewa tayi da kuka while tana shigewa jikinsa sosai,jikinta a lokacin saboda taje mak'ura wajen buk'atuwa har wani irin karkarwa yake saboda masifar dake cin jikinta
"Sshhhh.! Bari kuka.!" Yace mata yana ci gaba da tab'o spine d'inta,abunda gaba d'aya bai fahimta ba a time d'in shi ne yadda yake mata nan yana sake ruro mata wutar sha'awa yake amma ta gagara fad'a masa damuwar duk tambayar da yake mata,sai daya tabbatar taje inda ko me yace baza tayi musu ba sannan ya d'ago fuskarta,da wani irin salon tada hankali yayi pressing lips d'insa against her,babu musu ko nok'ewa itama take mayar masa,sai da suka gurji juna cikin salon wasanni masu tsumama zuciya,sannan ya turo mata takardun kwangilarsa a take ta masa sign suka lula duniyar ma'aurata.

Washe gari da safe,cike da nutsuwa suka tashi,kowa yana kaffa² da d'an uwansa,haka nan ita kad'ai idan ta tuna abunda ya faru sai tayi murmushi kawai,a lokacin sai take tuna irin yadda yake binta amma tana masa kukan ita a'a da ciwo,sai ta jinjina kai kawai da tunanin lallai Allah ne ya kamata jiyan bisa hak'k'in sa data tauye,wato da haka yake shan azaba amma take nok'ewa.? Sai ta saki ajiyar zuciya kawai ba tare da tace komai ba,,,da daren ranar kuma wajen 8pm sai ga su Sultan cikin shirin fita sun lek'o musu,cos yanzun ba sosai suka cika zuwa ba musamman da dare sun san suna buk'atar kad'aicewa shi yasa,suma kuma Sultan d'in sai dai suyi hirar su a gurin su Badra da sunan sunje zance,,shi ya bud'e musu k'ofa a lokacin itan tana zaune saman armchair har suka k'araso
"Marhaba.!"
Suka had'a baki duka y'an matan suna d'ago mata hannu,murmushi tayi da fad'in
"Ahlain.. Khaifakum..!?"
Sai suka sa dariya da fad'in
"Nahna bi khair.."
Murmushi ta mayar musu ta juya tana gaida su Sultan da suke kallonsu cike da burgewa,,k'asa² taji yo shi suna magana da su Sadeeq d'in,a lokacin y'an matan sun k'araso kusa da ita,Badra ta rad'a mata a kunne
"Madam muje ciki ki shirya.."
Sai ta d'ago tana kallonsu dan yadda suka d'auki kwalliya tasan zai yi wahala dama ace ba wani gurin ne zasu je ba a haka nan
"Ni kuma ina zani.!?"

"Pleasee.! Muje ke dai akwai gurin zuwa ai,muje da sauri ki shirya please kafin Yah Hammad yace baza ku ba..!"
Sai data kallo inda suke sai ta mik'e suka wuce bedroom d'inta,da yake komai akwai shi su Badran ne suka yi mata simple make-up da yayi matuk'ar yi mata kyau,wani irin paperboard bag suka bata da suka shigo da shi mai masifar kyau da fad'in
"Kisa wannan muyi sauri mu tafi.."
"Toh.!" Tace musu sannan ta tashi da sauri ta zazzage kayan dake cikin bag d'in,wani irin women's sexy prom wedding attire ne mai deep V-neck lace da off shoulder a ciki,sai wani irin hill shoe da Po's masu azabar kyau kalar royal blue,d'agowa tayi ta kallesu sai ta sake kallon kayan kamar za tayi magana
"Please kiyi sauri muje kada suyi ta jira.!"
Kad'a kanta tayi sannan ta ware rigar tasa duk dan kada ta b'ata musu tsari,yadda rigar yabi shape d'in jikinta ya zauna dai² kamar an gwada yasa su fara zuzutata,ita dai tunda tasa sai take jinta wani iri,ba don komai ba sai don long tsagar da rigar take da shi ta gefe guda wanda ya kai mata har cinya,gyara mata gashin kanta suka yi a gefe suka kama mata shi da ribbons masu matuk'ar kyau,yadda ta fito tayi masifar kyau kamar a sace ta a gudu,,sai da suka tsaya d'auke²n pictures sannan suka fito,a parlor suka riske su zaune suna jiran fitowarsu lokacin shima kansa Hammad d'in har ya shirya cikin wani smart royal blue men's suit mai double breasted,yayi masifar kyau sai wani men's breathable leather takalma bak'ak'e da yake mak'ale dasu a k'afarsa,beard d'insa daya had'e da mustache ya sha gyara sai kyalli yake,,tunda ta fito ya d'ago ya kalleta sau d'aya wani irin mahaukacin kishi ya mamaye masa idanu a fusace ya mik'e yana unbuttoning suit d'in ya wuce zai bar wajen.....


*Masu neman book from da beginning ko group na ALK'AWARIN JINI zaku iya nema na ta wannan number 08165726609,,buh dan Allah kada namijin daya min magana cos bani da group na maza,please n please na rok'e ku da girman Allah kada namijin da yayi min magana cos i told u bani da shi.*



#Follow:@jeeddahmu898
#Real Smasher.
💠💠💠💠💠
*©® 2019.*



*AL~K'AWARIN JINI..* 💥
_(Blood pledged)_



*NA.*
*_HAWWA MUH'D USMAN._*
*~(REAL SMASHER).~*
*WATTPAD@JEEDDAHMU898.*
••••••••••••••••

*48.*
_#Love with game_

Da sauri suka kalleshi har suna had'a baki wajen fad'in
"Dude.! What's going wrong..!?"
Da yake sun kaishi mak'ura wajen fusata,wani irin juyowa yayi yana binsu da kallo a hargitse idanunsa nan nasa cike taf da kishinta yace
"Saboda kun raina min hankali a haka zan bari ku fitar min da mata.?! Wato gani sakarai,ban san abunda nake yi ba ko.?"
Shiru suka yi suna kallonsa dan yadda yaje linter a cikin k'ank'anin lokacin nan sun san komai zai iya faruwa shi yasa suka gwammace yin shirun,a dalilin shi ne zai fi musu zama alkhairi,kuma ba wai dan sun rasa abun cewa ba,a'a sai dan kawai basu san ya akayi hakan ya faru ba,nd basu yi hakan da nufin b'ata masa ba buh yadda ya d'auki al'amarin ya matuk'ar tsoratar dasu
"Kun yiwa kanku ai,,nd ina tunanin za ku iya tafiya,idan munyi ra'ayin fita zamu iya zuwa mu kad'ai ba wai lallai sai munje tare ba..!"
Sai ya wuce abunsa cike da b'acin rai,yana zuwa daf da inda suke tsayen,ya sake kallonta cike da bak'in cikin kayan da suke jikinta,yake lissafawa a ransa,shi duk da ace rigar babu wannan uban wuyan da tsagar,sannan hannun ya rufe mata gaba d'ayan wrist d'inta,gashinta da yake waje da sun sakaya da sauk'i² zai iya yin hak'uri ta fitan,amma sun fito masa da ita half naked suce kuma bazai yi fad'a ba,tsabar kishin da yake cinsa ma bai san ya rik'o taba,ya jata suka wuce da niyyar barin gurin,Bassam dake tsaye kamar an sassak'a tun farko sai yayi saurin shan gabansa yana marairaicewa,while su sauran duka suna nan zaune kamar wad'anda aka yi girke,,ba samarin kad'ai ba hatta y'an matan kansu sunji mamakin abunda ya farun,ransa har wani irin suya yake masa ya d'ago idanunsa da suka sauya launi dan b'acin rai ya sauke kan k'anin nasa,cikin hucin masifa yace
"Kauce min a hanya kafin na mare ka.."

"Please! Broah ya kamata ka d'auki komai a sannu,,duk abunda kaga ya faru muma fa duka bamu da laifi a ciki..!"
Wani mugun kallon daya masa shi yasa shi saurin sake fad'in
"Believe me,,kasan bana tab'a maka k'arya,, yanzunma i will explain u how hakan ya faru."
Ko a bai ce ba ya rab'e zai wuce Bassam d'in yayi saurin rik'o d'aya hannun nasa
"Please.! Broah i beg u ka tsaya ka saurari bayanin da zan maka,na tabbata zaka gane muma duka bamu da sani akan komai."
Cak ya tsaya a inda yake,itama sai ta tsaya d'in tana kallonsa ta gefe cos a tsorace take da shi,musamman yadda yayi fushin nan,,ba tare da ya ce masa komai ba haka bai juyo ba,buh alamu sun nuna bayanin yake saurare,a tak'aice Bassam yayi masa bayanin alak'ar su da kayan,da wanda ya kawo yace a basu,ma'ana shugaban k'ungiyar su,kuma shugabansu a gurin aiki Moses clinton,tab'e baki yayi bayan ya gama saurarensa yace
"Can ku kuka sani,ni bana fahimtar ko wane zance matukar akan wannan ne,,soyayya da kusanci ba haukan bane,nd ni d'in ban kasance kuzarin namiji ba,da zai dunga barin matarsa fita a ko wane yanayi,ina kishin abuna,idan zaku iya tayani to,if not kuma dama babu wanda na rok'a,amma wannan ya zama karo na k'arshe da haka zai sake faruwa tsakaninmu,,ina fatan kun gane..!? Wannan kadara ce mai daraja a gurina da ba zan tab'a iya yin wasa da ita ba.."
Ya k'are maganar da nuna Sabina data sunkuyar da kai k'asa,,hak'uri da rok'o suka yi ta basi,amma duk da hakan ya kafe kai da fata akan babu inda zasu,,da kyar bayan sun gama kai ruwa rana suka samu ya hak'ura akan zasu je d'in,amma shima d'in sai cewa yayi sai idan wani kayan aka kawo mata ba wannan ba sannan ne zai iya hakur'in bari su fitan,,Sadeeq da Bassam ne suka amsa da indai ya amince d'in zasu je su kuma za su kawo wani kayan,sai yace ya amince d'in amma sai ya kafa musu sharad'i akan irin kayan da yake so,su tabbatar mai dogon hannu nd su had'a da abunda zai rufe mata gashi in ba haka ba kuma sun fasa sai dai su suje kawai,sun amsa sharad'in sannan suka fice zuwa Robert Miller gallery,a can suka duba mata wasu kayan,cikin mintuna kad'an suka dawo da paperboard bag a hannunsu da aka saka musu kayan,sai daya karb'a ya zazzage su a gurin ya duba su tsaf,exclusive ball wedding dress ne with free accessories,da short V-neck amma kuma hannun d'ago ne kamar yadda yace,d'agowa yayi bayan ya gama kallon kayan yana tab'e baki har zai yi magana Sultan da tunda ake maganar bai ce komai ba ya kalle shi da fad'in
"Please dude.! I beg u with da name of Allah kada kace wani abu kuma,kayan nan dai yadda kace haka aka kawo su,please dan Allah ka bata tasa muje,bai kamata mu watsawa mutanen nan k'asa a ido ba,sunyi mana abunda ya kamata ace mun gode musu ne,nd u know su al'adarsu da addininsu ya bambanta da namu,so duk abunda za mu gani sai munyi hak'uri,please da Allah ka bata tasa wannan d'in it's Ok..!"
Ido ya d'aga ya kalle shi sai kuma yayi shiru bai ce komai ba ya mik'a mata kayan,a d'an tsorace ta kalle shi saboda bata san me zai biyo baya ba,yana kallon yanayinta sai yace
"Je kisa wannan d'in.."
Amsa tayi ta wuce a sad'ad'e su Badra suka bita da sauri suna farin ciki,still dai kalar kayan royal blue suka d'auko cos so ake su fito a kala d'aya,yayin da saura suke da black nd white,kuma su kansu su Badran shigar da suka yi kenan na bak'in kayan,,bayan kamar mintuna goma sai gasu sun fito tare tana tsakiyarsu,duk da a wancan shigar na farko ma tayi kyau,amma duk sai suka fi ganin kyaunta a yanzun,sake kallon k'annen nasa yayi a cikin shigar high-end women's off shoulder na wani long evening dress,kuma duk kawunansu rufe suke sun sha turban,sai kawai ya sake yin k'wafa wato da shi suka raina ma da suka so fitar masa da mata a hakan,sai ya girgiza kai kawai sannan ya mik'e yana kallon su,suma d'in duka suka mik'e kamar yadda yayi,suna k'arasowa gaba d'aya basu tsaya b'ata lokaci ba suka fice suka bi elevator zuwa floor d'in da za'a yi event d'in,duka a tunanin Hammad bai san dinner aka shirya musu ba,sun dai barshi akan program ne za'a yi,amma bai san wa su aka shirya ba har suka sakko floor d'in,, *TRUMP BAR* yaga suna niyyar shiga sai ya ja ya tsaya yana binsu da kallon tuhuma
"Dude muje mana.."

"Ina ne zanje d'in.? Mashayar.!?"
Wani irin kallon takaici Sultan ya bishi da shi sai dai bai iya magana ba sai Sadeeq daya dafa shi
"Please aboki,mufa ba abunda ya kawo mu ba kenan,idan dan kana ganin mun zo bar ne,just wait for a short time,ba jimawa za muyi ba zamu bar musu gurin,amma dan girman Allah kada kace wani abu daga hakan,muje kawai.!"
Tsaki ya ja yana sake cogewa a gurin,sai Bassam ya matso kusa da fad'in
"Please broah.! Mintuna kad'an zamu tafi,bafa cewa aka yi lallai idan munje sai mun sha wani abuba,if ya zama necessary ai akwai drinks.."
Wani irin kallo yayi masa a kaikaice sannan ya wuce d'in yana rik'e da hannunta,Sultan da Bassam da yake sune na k'arshen biyo su sai da suka furzar da iska mai cike da damuwa,k'asa² Sultan yace da Bassam
"Gaskiya wannan yayan naka muna fama da shi,,Allah yasa baya yiwa y'ar mutane wannan iskancin.."
D'an murmushi Bassam yayi shima k'asan² yace
"Aifa kam,matar Yaya zata sha fama,mutum sai taurin kai kamar ginin majami'a.."
Suka sake yin dariya dai² lokacin da suka shigo gurin,yadda suke murmushi yasa suna had'a ido da Hammad ya aika musu da sak'on harara,murmushi suka sake yi masa sai ya d'auke kai bai sake kallon location d'in da suke ba,rantsatstsiyar liyafa ce wacce ba kowa ne zai iya shirya kamarta ba,nd sai karan mutum ya kai tsaiko kafin ya iya had'a kwatan kwacinta,shugaban nasu ya shirya ta taya Hammad d'in murnan auren da yayi,da yake babu wanda ya sanarma batun auren nasa kafin lokacin,sai bayan da suka dawo daya samu labarin yadda komai ya wakana a gurin su Sultan shi ne ya tashi yin dinner cikin k'ank'anin lokaci saboda su da basu samu damar halartar auren nasa ba,da kuma kasancewar yana jin dad'in aikin Hammad d'in a k'ark'ashinsa,,tun shigowarsu da shugaban nasu suka fara cin karo a bakin k'ofar shigowa shi da mataimakinsa sai matansu,bayan sun gaisa da su suka yiwa Hammad d'in murna,sai suka nufi ciki gaba d'aya,yadda aka tsara gurin gwanin burgewa sannan komai sun tsara shi bisa k'a'ida,,duk inda mutum zai hanga iya ganinsa sai dai yaga masu jajayen kunne suna wulgawa,sai bak'ak'en da suke kamar an watsa cubes a tsakiyar fili,,gurin da aka tanada dominsu aka nufa da su saman wasu irin armchairs masu matuk'ar kyau,gurin an k'awata shi fiye da ko wane table,,da yake mafi yawancin mutanen dake gurin y'an wajen aikin sune daga su sai matansu wasu kuma da y'an matansu yasa taron baiyi yawa ba bare ya bada hargitsi,tun da suka shigo d'in kuma ko da yaga mutanen dake gurin sai ya d'an sauke fushin nasa,suka ci gaba da amsar gaisuwa daga abokai,a tak'aice dai anyi dinner mai burgewa a wannan daren mai k'ayatarwa,sun kuma samu kyaututtuka sosai bama kamar Sabina data kasance tauraruwa a gurin,,sai around 10pm lokacin mutane su d'an ragu suma suka yi sallama da sauran suka tafi,a lokacin ya rik'o hannunta kenan suna fitowa a gurin wasu y'an mata dake shirin ratsowa cikin gurin sanye da wani irin mini skirts da y'an b'ingilallun rigunansu wanda da kad'an suka wuce bra sun shigo,biyu daga ciki su kuma sunci long trouser sai dai rigunan ne ba na arzik'i ba suka kusa yin karo,baya yayi kad'an da ita,rab'ewa suma suka yi suka nufi cikin bar d'in suna dariya,while su Badra kuma da baki baya shiru suna kallonsu suka tab'e baki da fad'in
"Cabb' d'i jan,gaskiya anyi asarar haihuwa."
Kallonsu Hammad yayi sai suka yi shiru basu k'arasa fad'in abunda suka yi niyya ba,suka wuce cikin elevator,girgiza kai yayi kawai sannan ya ja hannunta suka wuce,elevator na fara tafiya suka jiyo shi yana fad'in
"Idan zaku maida hankalinku jikinku tun wuri ku mayar,nan ba 9ja kuke ba,if not kuma ku zaku ji jiki.."
Su Sultan da basu san mene ne ya faru ba sai duk basu kawo wani abu ya faru ba,amma su d'in da yake sun san da su yake ko wacce sai ta sauke kai k'asa,har suka kai floor d'insu babu wanda yayi ko tari a cikinsu,a bakin k'ofa duka suka yi sallama duk da har lokacin fuskarsa a had'e take tun bayan fitowarsu daga Bar d'in,sai da yaga shigewarsu Badra cikin apartment d'insu sannan ya bi bayanta dan ita kam tuni yasa ta wuce ciki,gifts d'in da su Bassam suka rik'o musu sai ya jira su suka shiga dasu bayan sun zube a parlor,sannan shima ya wuce cikin,,a master bedroom d'insa ya tarar da ita tana ta kokawar sauke zip sai dai ta kasa,inda take ya k'arasa ya tsaya ta bayanta had'e da janye hannunta a gurin,ta cikin mirror ta kallo fuskarsa tana kallon yanayinsa ta d'an d'auke idanunta a kansa tana kallon gefe zuciyarta fal fargabar abunda zai biyo baya,tana can tunanin bata san ya aka yi ba sai ji tayi yana k'ok'arin zare hannun ta daga cikin rigar,a d'an firgice ta d'ago ta kalleshi,shima d'in sai ya bita da kallon ya akayi.? Ajiyar zuciya tayi sannan ta matsa ta bar gurin da nufin tafiya wanka,har tayi gaba ya rik'o hannunta a hankali ta dawo,a gefen bed ya zaunar da ita then shima ya zauna,sai daya rik'o hannunta sannan yace
"Me yasa kika sa kayan nan..!?"
Saurin kallonsa tayi da alamun tambaya a fuskarta tace
"Wanne.!?"
Harararta yayi ya d'an matse hannunta dake cikin nasa har sai da tayi y'ar k'ara
"Arhhg! It's hot fa..!"

"I knew ai,,zaki fad'a ko saina hukunta ki ne.!?"
Shagwab'e fuska tayi idanunta sai kyalli suke alamun hawaye har sun kwanta suna daf da fara zubowa
"Amma na ga dai ai ni da ka gaisa da mutane bance komai ba,sai nice dan na saka kaya zai zama laifi.!?"
Idanu kawai ya zuba mata yana kallon yadda ta had'e rai
"Shi ne mene to dan na gaisa da mutanen..!?"
D'agowa tayi ta kalle shi idanu taf hawaye tace
"Har da mata ma ai ka gaisa da su.!"
Siririn tsaki ya saki yace
"Mene ne to dan mun gaisa.!?"
Wani irin kallo ta masa mai cike da b'acin rai da tsananin kishi,a fusace ta fauce hannunta daga rik'on da yayi mata ta mike tana k'unk'uni zata bar wajen yayi saurin fizgota,jikinsa ta fad'o a tsorace ta d'ago tana kallonsa jikinta na wani irin shivering,,idonsa fal b'acin rai yace


Please Login or Register in order to submit comment