Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

juya ya shigo parlour bakin k'ofarta d'in ya koma cikin sanyi da tausasa murya ganin fad'an bazaiyiba,
dan shi bai shirya raba makinci da itaba, sabida shi dai ji yakeyi yanzune lokacin amarcinsu.
cikin sanyi k'onk'wasa k'ofar kana murya a tausashe yace.
"Zahra kina jina fa kin manna min hauka,
nifa mijinki ne, meyasa zaki zab'i ki horas dani ta wannan hanyar kinsan bazan iya jurewa please and please ki jik'aina ki bud'emin k'ofarnnan."
sosai taji tausayin shi amman kuma har yanzu tana jin haushin abinda ya mata, a ranta take kitsima ko dan yanaga ya sameta a sauk'ak'ene ko dan yasan ta rasa wanda zai airetane tunda ya mata wannan Illar ko dan yana ganin Allah ya jarabceta da sonshi ne?
hakan yasa ta shareshi,
nan yayi ta magiya da naci amman tak'i kulashi.
gaba d'aya nitsuwarshi ta bar jikinshi dan yana buk'atar d'umin jikinta ko dan gaisawa da gudan jininshi,
ganin asuba ta gabato ne ya koma bedroom d'insun. bathroom ya wuce burosh yayi sannan
Al'wala kana yayi ta nafilfili daga bisani ya tafi masallacin dake dab da gidansu Abdukkareem d'in.

Ita ma kanta Zahra ba dad'i ta kwana dan yanzu ta saba da salon Hammanta, kuma dama dai duk macen duniya in dai ta d'an samu sab'ani da mijinta hankalinta bai konciya dole taji ba dad'i.

Kiran sallane ya tada ita daga bacci da ya d'an saceta,
burosh tayi kana tayi
al'wala, sannan ta fito ta koma d'akin nasu sabida tasan i yanzu dai yana masallaci,
turare ta fesa kana ta zari hijabinta ta koma can d'in,
so sam ta manta data shiga bata rufe k'ofarba dan saurin da take tayi sallah a kan lokaci,
koda tayi idar da sallah ta jima a wurin,
tana addu'o'i daga bisani ta koma kan gado ta konta.

Shi kuwa Hamma Yusuf koda aka idar da salla bai dad'e a masallacin kamar kullum ba,
ko su Affan sunyi mmkin ganin ya fita masallacin da wuri.

Yana shiga gidan kai tsaye inda ta kwanan ya nufa,
hannu yasa da nufin ya bubbuga k'ofar sai kuma yaga kuma k'ofar ta bud'u,
cikin tsananin happy ya kusa kai cikin bedroom d'in.
da sauri ta mik'e tsaye ganinshi ya shigo d'akin,
fusta ta tsuke da sauri tayi gefe da nufin zata rab'ashi ta wuce,
cikin sanyin jiki da zuciya ya zame gabanta tare da durk'usawa,
hannunshi yasa ya kamo kunnuwanshi kana ya tonk'oshe kanshi bisa wuyanshi murya a raunace yace.
"Ummu Aryan kece fa suturar dake kare tsiraicina, kece garkuwata kan yanayin halittatata,
kece rufin asirina,
nasan ni mai laifine a gareki, nasan a duk cikin tsawon rayuwarki bazaki mance zalumcina gareki ba,
nasan duk duniya babu macen da zatayi min abinda kikayi min,
ni d'an uwanki ne, shiyasa bazance kin tsaneni kai tsayeba,
sai dai nasan bakya sona kuma bazaki soniba nasan k'addarace ta saki zama dani,
kiyi hak'uri ki gafarceni a cikin dukkan kuskurena, inci al'barkacin Aryan koda baya raye,
in kuma samu sauk'i ko dan darajar gudan jinina dake manne a mararki,
please Zahra kada kimin zazzafan hukuncin da zai shafi lfyata,
k'ok'olwata bazata juraba,
ki tuna fa kinyiwa Aryan al'k'awarin zama gidan Abeehnshi, shin har kin mance al'k'awarin ne shine har kin fara raba bakwanci dani harzaki gujeni, bakya son ganin fuskata ko?."
a hankali ta zame kana ta konta jikinshi ruggumeshi tayi bakinta ta manna da nashi cikin sauri ta rufe mishi bakinshi,
kissing nashi ta fara yi tong to tong.
cikin sanyi ya sake mata jikinshi,
ita kuwa ido ta lumshe yayinda hawayenta suka zubo,
tafin hannunta tasa tana d'an kai mishi wasu 'yan k'ananun maruka irin na masoya,
kana hannunta d'aya na tallabe da k'eyarshi cikin muryar kuka tace.
"Ni bance na tsaneka ba, meyasa zaka zubda hawayenka a kan abinda kasan nakane,
Abeeh Aryan ni na yafe maka dukkan laifin da kayi min a baya dan Allah ka dena tuna mana zazzafar rayuwar data shud'e mana."
cikin rawan jiki ya ruggumota kana ya haura kan gadon da ita,
ita kuwa hannunshi ta jawo ta manna kan cikinta inda taji alamun motsin yaron cikin rawan murya tace.
"Wach Hamma Yusuf."
da sauri ya fara shafa wurin yana cewa.
"Sorry Ummu Aryan."
ido ta lumahe tare da cewa.
"Cewa yakeyi ina Abeeh shi jiya baku gaisaba."
murmushi yayi sanin tuni ya maidata irinshi,
ita kuwa a hankali tace.
"Shi bai saniba Abeehnshi yayi sabbin yan mata larabawa harda yin selfie dasu, dole ya mance Umminshi dashi kanshi."
ido ya rumtse kana yace.
"In dai zan manceki keda gudan jinina toh ko zan mance da kaina."
sajenshi ta shafa tare da cewa.
"Hmmm Hamma har hannu suka bakafa, kuma kaima d'in wata k'il da bani nan da basu naka zakayi."
dariya ya d'anyi tare da yi mata rumfa da jikinshi kana yace.
"Kishi ko?."
rigarshi ta fara janyewa tare da jawo musu blanket tace.
"Yoh ba doleba inyi kishin wad'annan abubuwa masu tsadar samuba."
addu'ar yayi cikin kunneta kana murya can k'asa yace.
"Toh naki ne ke d'aya gashi ki tatsi abinki son ranki."
ido ta lumshe sabida ya had'a mata zazzafan sak'onshi da kuma zazzafan kalmarshi sai suka had'e mata suka sata jin tamkar ta koma cikin kicinshi ko ta had'iyeshi, jin wata iriyar zazzafar ruggumar da tayi mishine ya sashi bada wuta,
dan zai fanshe na daran jiya da tayi mishi mugunta ta hanashi.
sosai ta aro jarumta da juriya dan ta sama mishi cikekkiyar nitsuwa aiko ta gurzu iya gurzuwa.

Bayan komai ya lafane anyi ruwa an d'auke sunyi wonka suna parlour cikin shirin zasu raka su Affan Airport don su yau zasu wuce Nigeria,
shi kuwa zai wuce saudia da Zahranshi,
suna zaune a parlour ita tana konce tayi pillow da cinyarshi,
ido ta lumshe tare da cewa.
"Allah ko Hamma ka wahal dani kaji fa baby har yazu yana gefe tunda ya matsa ya baka fili."
ta k'arishe mgnar dasa hannunta tsakanin kanta da cinyarshi kana ta d'an tureshi tare da cewa.
"Sam baya k'oshi da wuri."
hararar wasa ya mata tare da cewa.
"Kece ai kin fiye tsokana."

jin muryar Abdulkareem, Affan, Aryan, da kuma Sultan, ya sasu raba mazauni yayinda ta jawo laffayarta ta yane jikinta,
suna shiga suka gaggaisa,
Kana ta mik'e ta shiga bedroom,
shi kuwa Hamma Yusuf sai binta yayi da mayataccen kallo,
Abdulkareem ne ya d'an kalli Aryan tare da nashi siginal ya nuna mishi Yusuf dake ta mammatse cinyoyi.
Affan ne ya mik'e tare da cewa.
"Kunga gwara mu tafi dan Yusuf bashi da matsala damu,
muke fama da rayuwar kad'aici."
Sultan ne yayi dariya tare da cewa.
"Kai Affan baka da dama."
Aryan ne yace.
"Eh dole ai kace baida dama kasanfa yanzu mun kusa wata hud'u nan,
shi wannan na mamajon ai tun randa muka cika sati uku da zuwa ya gudu ya koma Nigeria kamar maye yaje wuni d'aya ya dawo,
kana yaita naci dole Jafar ya kwaso matarshi ya kawo mishi ita,
ai yaseen mu kam bayin Allah ne dauriya ce damu kamar waliyai."
dariya sukayi baki d'aya kana suka mik'e suka fita,
Abdulkareem na cewa.
"Ah gskya kunyi hak'uri banma yi zaton Affan zai iya jurewa ba."
haka dai sukayi ta yiwa juna tsiya,
shidai Yusuf sai mgna da kai,
bayan sun rakasu Aryan, Affan, Sultan, Airport basu dawoba saida sukaga tashinsu.


Bayan kwana biyu da tafiyansu Aryan,
shima Yusuf da Zahra suka bar k'asarsu Abdulkareem suka wuce birnin ma'aiki,
inda nan sukayo umrarsu inda sukayi mako biyu
daga nan suka boya Dubai nanma suka Hole tsawon tawa d'aya, lokacin cikin Zahra ya cika wata biyar zuwa yanzu cikin ya girma ya d'an fito d'as dashi tayi wani irin mashahurin kyau da korjini tayi fresh da ita
daga bisani suka fara shirin komowa gida domin bikinsu Jafar saura sati biyu.

Yau tunda da yamma suna bakin taki suna shanawarsu,
gaba d'aya sun saje da turawa da laraba da suke wurin,
a nan Jafar ya kira Yusuf yake shaida mishi ai Sakina ta haihu sai dai bakwaini ta haihu kuma tace ita bazata shayar da yaronba,
toh fa dole an dawowa Ummi da jaririn tana rainonshi da madara.

Ya k'ara da cewa,
"Kuma Daddy yace in dai ta samu tsarki Kafin bikinmu kawai had'awa za'ayi."
kai Yusuf ya jinjina kana yace.
"Toh Allah ya kyauta ya kaimu lokacin."
"Amin Amin". Jafar yace tare daci gaba da cewa.
"Hamma Yusuf yaushe zaku dawo ne?."
zamanshi ya gyara kana yace.
"Next Week."
Addu'ar dawowa Lfy Jafar ya musu kana sukayi sallama,

To kwanaki dai sun ja Yusuf ya murji gara da amarci son ranshi,
yau biki saura kwana uku amman shiru basu dawoba haka yasa Mama kiranshi tana fad'a tare da cewa.
"Ko dai yana nufin bazasu dawo ayi bikin dasu bane?."
a hankali ya mik'awa Zahra kofin madarar da ya had'a mata kana yace.
"Maman Yusuf zamu dawo mana,
ni kaina ina son in halacci d'aurin auren Jafar ai, kuma itama Ummu Aryan ai dole tazo Auren Dijanta."
murmushi Mama tayi dan tasan Yusuf da iya sarrafa harsher da wuya ka k'ureshi bare ka sashi fad'in abinda ke zuciyarshi.
Amman da yake ita uwace ita ta haifi Abinta ta raineshi tasan halinshi,
haka yasa ta gano k'asan harshenshi zasu dawo d'in amman ta fahimci yana jin dad'in zamansu a can."
ita kuwa Zahra amsar kofin tayi ta fara sha tare da lumshe ido,
tana gyara k'afafunta dake kan cinyarshi,
tana aiyanawa a ranta in sun koma yadda Mama zatayi farin ciki in ta ganta da ciki.
ita kuwa Maman Yusuf cikin kula tace.
"Toh ku daure dai ku dawo,
in yaso daga baya kwa koma duk k'asar da kukeso."
a hankali yace.
"Toh Maman Yusuf am inada wata k'asa da nafi sone sama da Nigeria mahaifata inda Kike rayuwa keda Abba na,
ai yanzu lokacin in zauna a k'asata ce nida k'asashen woje sai dai ziyara
ko buga gasar polo, tun ina d'an 18 years fa nake yawace k'asashen duniya, har yanzu da nake tsoho mai shakaru talatin da d'aya."
murmushi tayi cikin jinjinawa salon d'an nata tace.
"Toh Babana Allah ya dawo min da ku Lfy ina d'iyata? ."
cikin tsokana yace.
"Gata da rigimarta."
cikin mmki mama ta lumshe ido a ranta tace oh Yusuf na miji da kunya kamar mace sufa a dole a zatonsu babu wanda yasan Zahra nada ciki su a dole kunyar gayawa kowa sukeyi,
a fili kuwa cewa tayi.
"Ka kular min dasu da kyau."
tana fad'in haka ta katse kiran,
shi dai Yusuf ya gane manufarta ya kular mata dasu kenan tasan ya narkawa d'iyarta ciki,
haka yasa yaitawa Zahra tsiya wai ai itace da zalama daga an tab'ata kad'an sai ta bud'e k'afa.
duka ta kai mishi cikin jin kunya tace.
"Okay nicema mai zalamar kenan?."
girarshi ya d'aga mata tare da cewa.
"Eh mana duk kin zuk'e min ruwan jiki."
cikin kauda kai tare da muskutawa ta d'an turo mishi cikinta cikin sunkuyar da kai tace.
"Yaseen kaine fitinenne ga da kwoyayen daka tab'ani sai kayi k'enk'esa, ka wani medani masarrafin yaranka."
dariyar nishad'i da shauk'i yayi ya kamo kumatunta tare da cewa.
"Baby wato dai tsiwarnan tana nan har yanzu, koda yake ba laifinki bane kinga gadon bacci nane shiyasa, shine harda cemin fitinenne."
sai ya kuma kashe mata ido tare da cewa.
"Yoh abinne dad'i gareshi ya za'ayi Allah yamin rahama kuma in bari ga dad'i ga lada ga k'ara Lfy."
ya k'arishi mgnar tare da jawota ya d'orata kan cinyarshi bel d'inshi ya balle kana yayi k'asa da wondon, gyara mata zamanta yayi a cinyarshi tare da tattare doguwar dake jikin murya can k'asa yace.
"Hajia yau ton d'inki ne, danni ba doki bane da kullum zan rink'a sukuwa ni d'aya kema ki gwada kiji salon ,
Kinsan gobe da asuba jirginmu zai tashi." sai ya kuma yi kalar tausayi tare da cewa.
"Shiyasa nake neman al'farman darannan a lilitani muyi Dubai na bankwana."
hannunta tasa ta dafe kujerar kana,
tayi k'asa da murya tace.
"Kada kamin ihu to."
cikin d'aukewar lissafi yace.
"Tohhhhhhhh."
sarrafashi ta farayi a hankali tare da k'ara mannewa jikinshi,
hannunshi yasa ya rik'o k'ugunta,
sai ya kuma danneta kan cinyarshi da k'arfi tare da kware bakinshi da iya k'arfinshi yace.
"Wach Uhmmmmmm wayyo! Wayyo!! Wayyooooh!!! beld'um hmmmmmmmm wayyohhhhhhhh Zahraaaaaaahhh Yusuf wayyo Yusrah! Yusrah!! Yusrahhhhhhhhhhhhhhhh."
da sauri tasa tafin hannunta ta rufe mishi bakinshi kana taci gaba da uzuzzura abinda zai sashi ihun,
zame bakinshi yayi tare da yayyarfa hannunshi kana yana bubbuga k'afafunshi da k'asa hanan yasa ta samu k'arfin guiwar iya sarrafa kanta,
aifa Hamma Yusuf zagewa yayi iya k'arfinshi ya rink'a sharara ihu, bafa ihu irin na azaba ba no ihu na nitsuwa wonda ko wani ya jiyoshi yasan ba ihun neman taimako yakeba ihun dad'in rayuwane.
bata sarara mishiba saida taga ya samu nitsuwa iya nitsuwa kana ta zame gefenshi ta konta tayi pillow da jinyoyinshi,
numfashi ta rink'a fizga da k'arfi dan gskya wannan salon yana wahal da ita da abinda ke cikinta, sai dai kuma ta lura mijinta nason salon kuma yana gamsuwa da salon over dan ba abinda ke sashi ihu sai in haka ta mishi.
cikin fidda numfashi ya shafa kanta tare da cewa.
"Nishin me kuma zakiyi bayan kin gama moreni, kin zuk'e min ruwan jiki da kwanyata duka."
cikin shauk'i da jin dad'in ganinshi cikin farin ciki tace.
"Mutun babba dashi yayi ta ihu."
Kai ya d'an kauda dan wata yar kunyace ta rufeshi,
dan gsky yana jin kunyar yadda yake zuzzund'uma ihu,
ita kuwa cikin tsiya tace.
"Ni tsoro nama d'aya randa muka tara yara kam sai yayi suji Abeeh sun na kurma ihu?."
cikin tsare gida yace.
"Ke anyi ihun, so kike inyi shiru dad'in ya k'umemin a jiki in mutune,
yara kuma Allah ya tara mana su,
gidan da zamu koma dasu Abba zamu koma kuma tsaka ninmu da nisa over baza'a jiniba so a part nasu kuma yaranmu zasu ke kwana."
gyara zama tayi tare da yin murmushin amsarsa ta forko ganin mgnarsa ta k'arshe da iya gskiyarshi yake ne ya sata mik'ewa zaune kana tace.
"Toh Hamma wannan gidanfa da muka baro?."
cikin sauk'e numfashi yace.
"Naki ne kiyi duk yadda kikeso dashi,
gidan dake gefenshi daga hannun dama shine zamu koma ciki."
Ido ta zaro woje tare da cewa.
"Hamma Yusuf wannan gida mai kama dana aljanu kai kyawun gidan da girmanshi yayi yawa gskya bazan iya zama ciki ni d'aya ba."
jawota yayi tare da cewa.
"Shiyasa ai nace miki zamu d'auke Mama da Abba da Sharifa su dawo gunmu,
kinga sharifa da Mama zasu tayaki rainon yaranmu ga kuma maikatan da za'a nema Iya shatu ma da Baba mai gadi zasu dawo nan."
sajenshi ta shafa tare da cewa.
"OK toh ba matsala, to amman Hajja inna fa?."
gyara zamanshi yayi tare da cewa.
"Daddy yace shi zai zauna da ita don shi yasan tsiyarta bazai yardar mata ta mishi sagegeduwa ba, irin yadda zatayiwa Abba.
Kuma shi Abba ya yafewa Daddy gidan gaba d'aya, ni kuwa na biya su Goggo maimuna na saya musu yan madaidaitan gidaje yanzu gidan ya zama mallakin Daddy shi d'aya."
wata iriyar rugguma ta mishi tare da mak'alk'aleshi ta rink'a kissing nashi tako ina ta rasa yadda zata nuna mishi farin cikinta kawai sai ta sake sashi cikin duniyar da ta sashi yanzu,
tun jikinshi bai amsa sak'ontaba sabida bai jimaba har dai ya amsa sabida ta bada imma da k'aimi nanfa tayi mishi abinda bata tab'a mishi ba,
ta bishi kanta iya son ranshi duk da tarin gajiya da tayi haka ta biye mishi da suka shiga bathroom dan yin wonka nanma ya samu salama kana suka dawo bedroom suka zube kan gado suna meda numfashi sun nitsu tana lafe a jikinshi shi kuwa yana shafa cikinta dan ya samu yaron ya gyara konciyarshi,
kanta ta d'an dago tare da sumbatar lips inshi kana tace.
"Hamma Yusuf."
"Na'am Ummu Aryan ya akayi?".
ya amsa yana shafa mararta
cikin bacci-bacci tace.
"Ni kam kayan da na gani kake bani ina sawa na cikin durowa a gidan kanan d'akin kannan kan yaushe ka saya su kuma wa ka sayawa su dama?."
murmushi yayi tare da shafa fuskarta kana yace.
"Bari in gyara miki mgnarki, gidanki zakice ba gidana naba,
kaya kuma dama naki ne kuma da sunanki aka saya."
cikin mmki tace.
"Toh yaushe ka sayasu kuma meyasa baka bani suba ko dama kasan Daddy zai baka sadakata ne."
da sauri yace.
"A a Baby ni ba sadakarki aka bani ba,
Daddy na ya biya min sadaki ni kuwa na biya da lfyata da jikina,
na bada sadaki mafi tsada bulali d'arifa nasha a kanki ai da ace Safwan ya aureki bak'in ciki zai karni, ai kawai tunda na b'areki a leda na kuma sha zabga kana na zauna a kurkuku to kawai a barmin abina in k'arishe aikina."
kissing lips nashi tayi tana murmushi,
shi kuwa ido ya lumshe tare da ci gaba da cewa.
"kaya kuwa da sunanki akayi dama inada k'udurin zan bawa Aryan gidan,
So kuma kin san ban muku kayan sunaba,
shiyasa da zan dawo nayiwa ko tsarabarsa kana keda Aryan kuma nayi muku kayan suna,
duk k'ananan kayan da kaina na saya muku,
sauran kayan hausawanmu kuma Jafar na turawa kud'i yasaya ya bada aka d'inka,
to a zatonama ya kai miki naki ashe na Aryan kawai ya kai miki ya shirya nakin kuma a durowar d'akina acewarshi wai yafi dacewa in baki da kaina, da yake a lokacin shida Affan sun had'a kai suna son su had'amu aure,
basu saniba ashe dama Allah ya had'a abinsa."
ido ta lumshe tare da cewa.
"Ngd matuka Allah bar zumunci."
"Amin Amin". yace kana sukayi baccinsu
washe gari da asuba suka bar Dubai.

Alhamdulillah an shiga biki haik'an k'adaran
Mama da Abba sunyi farin cikin ganin Zahra da cikin Yusuf na halal yan uwa kowa ya cika da mmki,
Washe garin ranar da suka dawo aka d'aura auren Jafar da Dija Safwan da Ruk'ayya Sulaiman da Sakina,
don sakina tasamu tsarki tayi shar da ita,
Yusuf kuwa tunda suka dawo bai kuma ganin Zahra ba don dama ta gida suka sauk'a basu wuce gidansu ba,
toh ga gida kuma a cike da bak'i yan uwa da abokan arzik'i sun cika gida mak'il.

Can daga fadar jiha kuwa an shirya kasaitacciyar liyafa ta gani ta fad'a dan karrama Yusuf da ban gajiyar gasar polo da yayi da kuma yi mishi kyaututtuka.
a nan aka bashi sarautar baraden adamawa kana kaita daga shugaban k'asa ta isoshi,
hidi momi dai sun taru sun yiwa Yusuf yawa,
yana jin begen matarshi amman ba hali,
Don Zahra itacefa babbar k'awar Amarya kuma k'anwar ango ta gaban goshin ango.

Alhamdulillah anyi biki Lfy yan watse Lfy amare duk suna gidajensu dan Zahra tace ta bawa Jafar d'inta gidan da Yusuf ya bata,
so ita da Dija sun zama mak'ota kenan,
Sulaiman kuwa Yusuf ya saya mishi gida,
Amarya Sannan kuwa Yusuf ne ya mata kayan d'aki,

So Abba kuwa yace bazasu bi su Yusuf yanzuba sai watan haihuwar Zahra ta kama kafin su koma can da zama.

So yau kwanansu hud'u da dawowa kuma sai yau Yusuf ya samu sararin ganin iyalinshi injishi da fad'i.

Bayan sallan ishane ya kalli Mama da ta tasa Zahra a gaba tana bata wani had'i wai mgnin zak'i a cewarta tana tsoro kar ya zama ace yanzuma CS za'ayi mata.

Zamanshi ya gyara tare da cewa.
"Maman Yusuf dare na yifa."
ta gane manufarshi haka yasa tace.
"Toh Baba bari tazo ku tafi."
sai ta kuma kalli Zahra tace.
"Goggon Abba ki rink'a yan aikace-aikace kina motsa jikinki komai zaizo da sauk'i kana ya yawaita tofawa cikin azkar."
Kai ta gyad'a tare da cewa.
"Yauwa Mama in kin samu nitsuwa ki duba sauran tsarabar ki aikawa mak'ota tunda yan uwa kam duk an bawa kowa."
to tace kana ta mik'e tare da taimakawa Zahra ta mik'e itama.
shi kuwa Yusuf sai d'aga mata girarshi yakeyi,
har tsakar gida Mama ta rakasu.
kana sukaje sukayiwa Aunty Amarya sallama sannan suka tafi gidansu da tuni su iya shatu suna can.

***********************

Haka dai rayuwa taja lokaci ya tafi, Kwanaki sun tafi makonni sun tafi watanni sun tafi.
Watan haihuwar Zahra ta tsaya,
haka yasa su Abba suka k'auro suka dawo gidan Yusuf d'in inda kusan can Zahra ke tarewa a part d'in Mama.
Zuwa yanzu Dija ma tuni ta fara laulayi hakama Rukayya matar Safwan,
Sakina kuwa har yanzu basu kuma yin cikiba,
Ummi kuwa nata fama da rainon jariri Adnan yanzu ya girma har ya fara koyon zama.

Amira ma ta k'ara haihuwa hakama Rafi'a matar Aryan tayiwa su Yusuf Gambonsu Raihana ma ta kuma haihuwa.
Zeenat ma ta haihu.

Yau tunda safe Zahra ta gudu ta koma part d'in Mama,
inda bini-bini sai ta shiga bathroom,
ganin haka Maman Yusuf ta kalleta tare da cewa.
"Lafiya kuwa?."
murmushi tayi tare da cewa.
"Lfy lau Mama sai dai yawan fitsari nakeji."
cikin kula Mama tace.
"Toh bari in kira Hammanki mu tafi asibiti kawai yafi."
cikin tsoron kar dai tunanin Mama ya zama gskya tace.
"A a Mama bafa najin ciwon komai,
kawai yawan fitsarin ne ba nak'udar bace ko tunda fitsari ne kawai?."
ganin kamar ta d'an tsorita yasa Mama cewa.
"Eh ba nak'uda bace, yanzu tunda bakya jin komai jeki kira min Yusuf maza kice yazo."
to tace ta fita tana murnar ai ba na k'uda bace,
ta mance gudowa tayi sabida Yusuf ya nuna zai kafi shayi dad'i.
ita kuwa Mama tasa ta turo mata Yusuf ne dan tace mishi ya kira doctor Nafeesat Ibrahim tazo ta zauna da ita aga ya abin zaiyi.

Ita kuwa Zahra tana zuwa Part nasu side d'in Yusuf ta nufa.
Shiru parlour shi ba motsin komai,
haka yasa ta juya ta nufi bedroom,
ganinshi a konce kan bisa alama kuma ba bacci yayi ba,
sai ta kumayi maza ta shige bathroom enshi,
fitsari tayi kana tayi tsarki da ruwan d'umi sannan ta fito,
bakin gadon taje cikin janye blanket d'in tace.
"Hamma Mama na kirank...!."
mgnar ta tsaya a fatar bakinta jin ya jawota jikinshi a hankali kana yace.
"Ba gaki kin dawo ba."
cikin dariya tace.
"Wayyo ai na mance guduwa nayi."
murmushi yayi tare da cewa.
"Hammm rabo nane ya rantse shiyasa kika dawo."
murmushi tayi kana tace.
"Allah ko Hamma ka bari sai da dare,
zan yi da kaina dan kwana biyu baka min ihuba."
gyara mata konciya yayi tare da cewa.
"Nak'i barni inyi yanzu da kaina."
da sauri tace.
"Toh bari inje inyi fitsari."
rumfa ya mata da jikinshi tare da cewa.
"Guduwa zaki kumayi."
ruggumeshi tayi dan ya ganota,
daga nanfa salo ya sauya,
wani abun mamaki Zahra ji take bata tab'a jin yadda takeji yauba,
shima Hamma Yusuf jinta daban yakeyi gaba d'aya sun lafewa juna,
Zahra tamkar ba mai tsohon cikiba ta zage suna tumurmushe juna,
saida suka gaji suka gamsu dan kansu suka sahirtawa juna.

Toh fa wasa farin girki ita kam Zahra wata iriyar sarawa k'ugunta ya fara yayinda cinyoyinta ke zuk'a da tauna,
ido ta rumtse da azabar k'arfi lokaci d'aya jikinshi ya d'ebi shokii wata iriyar zufa mai tsanani zafi ta karyo mata,
taune lips enta tayi da azaban k'arfi.
cikin kula da kad'uwa Yusuf yasa tafin hannunshi bisa goshinta ya sharte mata zufar kana ya mik'e ya sauk'a bisa gadon,
gudun Ac ya k'ara,
sannan ya dawo kusa da ita cikin rawan jiki ya kamota tare da cewa.
"Zahra me yasa jikinki rawa?."
babu bakin mgna sai zazzare ido cikin wahala ta mishi nuni da yasa kayanshi.
shi sai yanzunma ya tuno hakanshi yake,
da sauri ya shiga bathroom wonke jikinshi yayi kana yasa boxer tare da zura jallabiya.
da sauri ya fito,
inda yana fitowa ya samu gaba d'aya ta birkice sai karkarwa jikinta keyi,
yayinda takejin k'ugunta yana bud'uwa da bugawa ji take tamkar gatari ake kima mata a k'ugun,
da sauri ya matsota tare da yaye blanket d'in,
kasan cewar dama doguwar rigace a jikinta,
Sai ya fara jan rigar ya gyara mata kana ya jawo pant d'inta da nufin wai zai maida mata,
cikin jin wani azaba da babu sassauci yasa tayi mishi wata iriyar raruma da k'arfin bala'i ta ruggumeshi gam yayinda duk jikinta rawa yakeyi,
kana shima gaba d'aya jikinshi rawa yakeyi tamkar mazari zuciyarshi bugawa takeyi a saba'in.
cikin firgici ya jawo woyarshi jiki na rawa ya kira Mama da itama yanzu ta d'auko woyarta da niyar kiranshi,
ganin kiranshi ya shigone yasata amsa kiran da hamzari.
cikin rud'ani da firgici da tsananin tashin hankali murya na rawa yace.
"Hello Maman Yusuf Zahra Mama kiyi sauri kizo kiga yadda takeyi."
cikin zafin nama Mama ta mik'e jiki na rawa ta nufi woje tare da cewa.
"Maza d'aukota fito da ita mu tafi asibiti."
cikin muryar data nunawa Mama yana dab da fara kuka yace.
"Wayyo na wayyo Maman Yusuf Wayyo Mamana bazan iya d'agotaba Zahrana zata baza barni ba ta rik'eni gam tak'i ta sakeni."
sai ya kuma jefar da woyar jin ta fara wani irin azabebben nishi da kakarin amai,
sai janye rigarta takeyi zuwa sama kana tana bubbud'a k'afafunta tare da waresu cikin rawan murya wacce take nuna tsantsar

Please Login or Register in order to submit comment