Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

su Adda Zulaihat da sauran k'awayen suka fara yi mata dariyar shak'iyanci,
Rafi'a harda cewa.
"Ya dai cikinki ya d'uri ruwa tun yanzu,
ai kuwa ko kukan jini zakiyi yau a d'akin Faisal zaki kwana ba kece kikace kina son aureba."
nan kuwa sukayi ta mata dariya,
sai Zahra da taji itama hawaye ya kubce mata duk da dannesun da takeyi sunk'i sai zubowa sukeyi,
dariya Adda Zulaihat tayi tare da cewa.
"Toh ga k'anwarkima na tayaki."
ita kuwa Zahra gaba d'aya kukane ya kwabce mata da k'arfi kukan da ita dai tasan bawai don kukan Raihana bane domin tun safe takejin tana zubda hawaye time to time,
amman sai ta ta'allak'a hakan da abinda Idris ya matane,
kuka sosaifa Zahra keyi saida Raihana ta dawo bata hak'uri,
cikin sanyin murya tace.
"So sorry k'anwata ki bar kuka kinga nima na bar kukan kingafa dariya suke mana,
share hawayenki Aunty Raihanki tayi shiru."
tafin hannunta tasa tana share hawayenta amman sam sunk'i tsayuwa sai wasu na korar wasu,
ga wani azabebben tsinkewar zuciya da tsananin tsoro da taji ya dirar mata lokaci d'aya,
ganin sam hawayen sunk'i tsayuwa,
yasa Raihana sa tafin hannunta tana share mata hawayen tare da cewa.
"Dena kuka Zahrana Ya Faisal d'inki zai kulan miki da Aunty Raihanki,
zo ki k'arisamin kolliyata,
kar ace amarya batayi kyau ba."
Murmushi Zahra tayi amman still har yanzu hawaye na kwaranya a idanunta,
a haka ta matso ta fara k'arisa mata kolliyar,
Amina kuwa tsaki taja tare da hararansu sannan ta shiga bathroom dan ita sai yanzu ta samu damar shiga bathroom d'in sabida yawan mutane wannan na fita wannan na shiga.
Mommy ce matar kawunsu Aryan mamar Rafi'a kenan ta shigo tare da wani d'an k'ok'o mai cike da had'in tsumi na mutanen Cadi mik'awa Raihana tayi tare da cewa.
"Karb'i ki shanyeshi,
kuyi maza-maza ku kuma fito mutafi ,
bayin Allahnnan sun gaji da jiranmu."
ita kam Raihana sai ido ta tsura mata tare da cewa.
"Mommy korata ma zakuyi kenan."
Amira data shigo yanzune ta d'an rab'a gefen Mommy da zumar isa inda Addanta Zulaihat take,
cikin rashin sani,
d'an zungurun cikinta ya ture d'an k'ok'on da Mommy ta rik'e aiko cikin rashin sa'a,
Kwaryar ta kife kirib a kan Zahra!.
kusan gaba d'aya d'akin a tare sukace.
"Innalillahi."
ita kuwa Zahra a zabure ta mik'e tare da kyele fuska still kuma har yanzu sai hawaye takeyi,
laffayarta ta kalla ganin gaba d'ayanta daga sama har k'asa ta b'aci kunsan farin abu da yellow da jan abu kala ne mai haske gashi kunsan dai tsumi kalan dauri ne ga d'ank'on zuba da tashin nonon rak'umin da yanzu aka tsulashi cikin tsumin,
ai kawai Zahra sai ta rink'a d'an yayyarfa hannunta tana kuka da d'an k'arfi,
tabbas gaba d'aya jikinta ya b'aci babu daman ta fita da kayan nan kam,
kuma dole sai ta sake wonka.
ganin kuka takeyi sosai yasa Raihana mik'ewa tare da kamo hannunta tace.
"Wayyo Adda Amira kin b'atawa Zahrana kolliyarta kallifa yadda kika meda min k'anwa."
Mommy kuwa guntun na kwaryar ta katse tare da cewa Raihana.
"Karb'i ki shanye wannan d'in Allah baiyi zaki shashi dukaba."
amsa Raihana tayi tare da zuk'eshi sannan ta kalli Amira dake cewa.
"Ayyah wallahi ban sani bane sam ban lura da kwaryarba."
Mommy ce ta d'anyi dariya tare da cewa.
"Laa haba dai wlh ba komai ai bazakiyi da ganganba."
Ita dai Zahra sai kukan da yak'i tsaya mata take tayi,
Raihanan ce ta jawota zuwa bakin k'ofar bathroom tare da cewa.
"Zo kiyi wonka charp-charp na sanki baki da saibi."
shiru Raihana tayi jin k'ofar bathroom d'in a rufe.
dai-dai lokacin kuma Kaka ta lek'o tare da cewa.
"Shin wai me kuke jirane mutanennanfa sun jima da zuwa."
da sauri Raihana ta kuma jan hannun Zahra tare da bin bayan Kaka da tuni ta juya sabida kiranta da akeyi a d'akinta,
suna shiga bedroom d'in kaka kai tsaye bathroom suka nufa,
matar dake zaune bakin gadon kakarne tace musu.
"Babu ruwa fa a bathroom d'innan."
wani dogon tsaki Raihana taja,
sannan ta jata suka sake komawa d'akinta still har yanzu Amina bata fitoba,
gashi anata shigo kiransu su fito su tafi,
fitowa tayi rik'e da hannun Zahra wacce taketa kuka ga wani irin azabebben fargaba da takeji,
babban parlour gidan Raihana tayi da ita suna shiga nanma suka samu babu ruwa a bathroom d'in,
tsaki ta d'an ja tare da cewa.
"Ayyah Zahra kiyi shiru kinji zakiyi wonka ki canza kayanki ai baza'a tafi a barkiba tunda gani."
ita dai Zahra sai binta takeyi kamar rak'uma da akala sabida zuwa yanzu tsoron da takeji ya tsananta,
ta cikin parlour Raihana ta bud'e musu wata k'ofar da ta sadata da farfajiyar gidan amman ta gefe dan duk moticin babu masu ganinta sai motar Idi da take ta gaba-gaba kuma har ta d'an shigo cikin luggun dake tsakanin side Aryan da Yusuf,
kai tsaye part d'in Aryan suka nufa,
yayinda shi kuwa idi yaketa hamdala domin yanaga hak'arsa zata cimma ruwa,
ido ya bisu dashi yana ganinsu har sukaje bakin k'ofar parlour Aryan,
sai yaga sun kuma juyowa da sauri,
su kuwa suna isa wurin Raihana har d'an bud'e k'ofar da nufin zataje ta gayawa Aryan a kunna gen sabida a samu ruwa a cikin gidan sai ta kuma jawo k'ofar da sauri dan ganin mazane a cike a wurin bisa dukkan alamu harda wad'anda suka zo d'aukan amarya domin harda Faisal ta hango kunsan angwayen zamani dasu ake zuwa d'aukan amarya.
babu wanda ya lura dasu hakan yasa ta juya da ita da sauri,
har sun wuce k'ofar parlour Yusuf sai ta saki hannun Zahra ta koma da baya,
kama handil d'in tayi ta murd'a cikin sa'a kuwa k'ofar ta bud'u,
kai tsaye ta wuce har cikin parlour tana tafiya sad'ab-sad'ab tana lellek'awa
jin shiru babu motsin komai sai sautin A.C ido ta lumshe lokacin da ta shiga cikin bedroom d'in dan wani sassanya yana mai azabar k'amshi da taji,
k'ofar bathroom d'in ta gwada bud'ewa cikin sa'a kuwa ya bud'u shiga tayi ta murd'a kan pompon cikin sa'a taga ruwa na kwaranyowa,
ai da sauri ta juya harda d'an gudu-gudunta,
ta fita gaban Zahra taje ta kamo hannunta kai tsaye cikin parlour ta kutsa da ita,
ita kuwa Zahra shiganta cikin parlour kamar an k'ara ingiza fad'uwan da gabanta keyi ne,
itako Raihana dai-dai lokacin da suka isa bakin k'ofar bathroom d'in ta saki hannun Zahra cikin sauri tace.
"Yauwa Zahra shiga nan kiyi wonkan bari ni koma inje in d'auko miki jakar kayanki."
tana fad'in haka ta juya ta fita,
itako Zahra kai ta gyad'a tare da d'an tsayuwa tana k'arewa d'akin kallo komai yananan nit sai azabar sanyi dake tare da daddad'an k'amshin dake gauraye a d'akin labulayen duk a sake,
a hankali ta fara zame kayan jikinta saida ta ciresu kab ya rage daga ita sai pant and bra domin duk kayan sun b'aci sai pant da bra d'inne suka tsira,
k'ofar bathroom d'in ta bud'e tare da shiga,
a hankali ta fara taku zuwa tsakoyar bathroom d'in da yake da d'an duhu,
a hankali ta shiga cikin bath,
sai kuma ta d'an k'urawa boxers and vets da suke shanye a cikin bathroom d'in idanu alamar nazari ko tunani.


Yusuf kuwa k'iris ya rage ya sume a cikin motar dan tuni ya fara jin numfashinsa na carkewa,
mik'ewa yayi tare da tallabe mararshi da yakeji tamkar duwatsu aka cusa mishi a ciki,
sauran k'arfinshi ya tattaro ya bud'e motar,
dan tunowa da yayi da alluranshi,
shiyasa yayi niyar juyawa ya koma gida ko shida kanshi zaiyiwa kanshi allurar,
duk da a zahiri yasan da kyar zai iya kai kanshi gidan,
toh amman ko yace zai fidda motarshi a layin shan maid'in yasan man cikin motar bazai kanshi ya dawo dashiba,
uwa uba ga wata motar tazo ta taremishi gaban mota,
bugu da k'ari kuma yanaga ai gidan babu nisa daga inda yake,
shiyasa ya fito ya rink'a tafiya ta gefen motoci,
kanshi a sunkuyo don baya son jama'ar gari su ankara dashi.


Shi kuwa Idi mai caji idris kuma a yanzu yana ganin fitan Raihana daga parlour yayi maza ya fito cikin motarshi cikin sauri-sauri gudu-gudu yana tafiya yana kallon bayanshi ya nufi parlour,
cikin sa'a ya samu k'ofar a bud'e jiki na rawa ya shige ciki da sauri.


bayan wasu yan mutuna,
Zahra na cikin bath ta sakarwa kanta ruwan sanyi yayinda hannunta duka biyu yake dafe da k'ahon zuciyarta dan yadda yake harbawa kamar zaiyi tsalle ya fad'o k'asa,
ido ta rumtse da k'arfi,
sai ta kuma bud'e idon da sauri tare da zazzarosu waje sabida ganin da tayi wani ya bud'e k'ofar,
mik'ewa tayi da sauri ganin shima dagashi sai boxer ne jikinshi,
wani irin rawa jikinta ya fara ganin yayi kanta gadan-gadan wani irin zabura tayi lokacin da taga ya zame boxer.......!!!!








*By*
*GARKUWAR FULANI*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇



*HUKUNCIN ALLAH*


Page3⃣0⃣

*NA*
*AYSHA ALIYU GARKUWA*





🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇





Cikin rawan jiki da wani irin razani da firgici,
ta zabura ta mik'e da k'arfinta,
yayinda ta gwalalo idanunta cikin firgici tace.
"Innalillahi wa Inna'ilaihi rajiun,
waye ne?
kai a kwai mutunfa,
ka fita!."
k'arishe maganar tayi tare dasa hannunta duka biyu tana kare k'irjinta,
shikuwa sabida d'an duhun da bathroom d'in yake dashi ya hanashi ganin inda take har saida yaji tayi mgna,
kuma tuni ya zame boxes d'inshi tsaye yake dagashi sai fatar jikinshi,
jin ta inda sautin mgnarta yakene ya sashi kallon wurin,
wata iriyar wawuyar ajiyar zuciya yaja tare da rumtse idonshi da k'arfi,
yayinda yaji gaba d'aya burinshi yaji tafin hannunshi kan lumtsuma-lumtsuman breast d'inta wad'anda duk da karesun da takeyi bai hanashi hango bakin nipples d'inta da suke tsuke sabida fargaba da halin tsoron da ta shiga,
matsota ya farayi tare da k'urawa surarta jikinta ido,
baya-baya ta farayi tana wani irin tsuma da karkarwa,
kanta ta sunkuyar ganin
inda yake kallo
sam ita ta mance da gabanta,
dama al'adar mata saurin bawa breast kariya da zaran sunga wani abu zai far musu shine abu na forko da suke karewa a madadin a matse cinya a kara can,
toh ko dan ganin shi kamar a lungu yake breast ne a sarari,
toh hakance ta faru da Zahranma saida taga yadda yake kallon tsakanin cinyoyinta sai ta kuma yi maza ta d'auke hannunta daga saman k'irjinta ta dawo dasu k'asa,
ganin gadan-gadan ya nufo inda take ya sata,
bud'e bakinta da iya k'arfinta tare da zazzaro k'wala-k'walan idanunta da kamar zasu fad'o k'asa ta daddage ta kurma wani irin gigitaccen ihu,
shi kuwa cikin wani irin yanayi da zamu iya kiranshi da baya cikin haiyyacinsa tunda yayi tozali da surar jikinta,
cikin azama ya shiga cikin bath d'in tare dasa tafin hannunshi na dama ya rufe mata bakinta zuwa kan ancinta da k'arfi,
bubbuga k'afafunta ta farayi tare da yarfa hannayenta da iya k'arfinta sai jujjuya kanta takeyi cikin tsananin tsoro da rud'u da fargaba k'irjinta sai wani irin bugawa yakeyi tare da harba jini lita d'aya a cikin ko wani second zuface ta karyo mota dai-dai lokacin da taji ya manna bakinshi kan breast d'inta,
idonanunta ta gwalalosu kab tare da jujjuya mishi kai cikin alamun,
ka jin k'aina ka rufa min asiri,
gashi ya toshe mata hanyar numfashi ta
shi kuwa tuni shaid'an na ci gaba da zuzuta wutar sha'awarsa da k'udurinshi a kanta ji yake in bai kusan cetaba mutuwa zaiyi,
hannunshi ya cire a bakinta tare dayin sauri ya maida bakinshi a gurbin da hannun nashi yake,
wani irin zazzafan kiss ya fara yi mata tong 2 tong yayinda ita kuwa ta samu damar zuk'ar numfashi tunda ta samu ya bud'e mata hancinta,
hannunshi d'aya yasa yana shafa k'irjinta yayinda ya had'e hannayenta kuma duka biyu ya damk'esu da d'ayan hannunshin,
romancin ya rink'ayi da ita cikin kid'ima da gigita bai tab'a jin makamancin abinda yakeji a jikintaba
tsantsin fatarta ya had'u da santsin ruwa da na sabulu yayinda fatarta ta had'u da tashi fatar wani irin nishi ya farayi gaba d'aya ya susuce ya hanata damar nemawa kanta ceto bare agajin mutanen dake har can cikin gida bare ga hayaniyar mutanen biki da kid'e-kid'en motocin d'aukar amarya,
cikin zafin nama ta zare bakinta daga nashi sannan ta fara kiciniyar kwace kanta daga gareshi amman ina ta gaza sabida rik'on mayunwacin zakin daya samu nama yayi mata,
cikin tsananin kuka murya na rawa ta fara yi mishi magiya.
"Dan Allah ka sakeni wallahi ni ba yar iska bace na tuna karka cutar da rayuwata,
dan Allah karka tozartani ka jik'aina ka tausaya min."
Ina ai baima san tana mgnaba domin yayi nisa baya jin kira,
baya ji baya gani sai wani irin fizgo numfashi yakeyi cikin wata iriyar murya yace.
"Mutuwa zanyi."
da k'arfi tace.
"Ka mutu d'in mana mugu azzalumi,
ai ni ba karuwa bace kaje can wurin karuwai yan iska irinka mana."
hannu tasa da k'arfi tana dukanshi da yaguninshi tako ina a jikinshi lokacin da taga yana yunk'urin mannata da jikin ginin,
cikin sauri ta sule k'asa tare da yin rarrafe tabi tsakiyar k'afafunshi da nufin zata fita ta bayanshi ta samu ta gudu,
ta yunk'uro tare da kama bakin bath d'in da niyar ta mik'e tsaye,
shima dai-dai lokacin ya juyo kanta ganin tana sunkuye sai ya samu damar ida nufinshi,
hannunshi yasa duka biyu ya rik'o gugunta da k'arfi sannan ya matso ta bayanta hannunshi yasa ya danne kanta har saida ya buge goshinta da jikin bath d'in,
wani irin marayan ihu ta saki sabida wani irin azaba da taji yayinda ta fara ganin duhu da jiri,
shi kuma sai ya samu damar kusantarta cikin salon goho,
domin ita a sunkuye take shi kuwa a tsaye yake ta bayanta,
bata gama dawowa hayyacintaba na buga mata goshin da yayi ta sake jin yana cusa kanshi cikin jikinta,
wani irin karkarwa jikinta ya farayi tamkar mazari so take ta matsa daga abinda takeji yana danna mata amman hakan ya gagareta sabida wani irin wawan rik'o da yayiwa gugunta,
hannunta ta saka ta tsakiyar cinyoyinta tana yagune cinyoyinshi tare da bubbuga kanta jikin bath d'in,
sam baya jinta bare ya sahirta mata,
wani irin azabebben kuka Zahra ta saki dai-dai lokacin da taji wani irin azaba na ratsata tun daga tsakiyar kanta har zuwa kan d'an babban yatsarta,
ihu takeyi da kururu cikin d'aga sauti,
kuka takeyi wanda yake fita da numfashinta,
ina shi kam aikin da yasa gaba kawai yakeyi sai wani irin gurnani yakeyi tare da yin wani irin kuka mai tattare da ma'anoni masu tarin yawa,
ita kam Zahra k'ak'k'andarewa tayi dan azabar da mace ke fuskanta yayinda ake rabata da budurcinta da k'arfi,
kanta ta rink'a buga a kid'ime cikin rashin sanin halin da take ciki,
Cikin 15 minutes ya rabata da budurcinta,
jikinshi ya zare daga gareta lokacin da yaga ta fad'a cikin bath d'in yayinda jini yaketa zubowa ta goshinta da hancinta,
jikinshi ya kalla ganin duk inda yake tsaye da inda k'afafunta ke tsaye kafin ta fad'in jinine ke bin wurin,
ido ya tsura mata ganin a sume take yayinda take durk'ushe cikin bath d'in hannayenta suna rito ta wojen bath d'in,
ganinta a konce kamar gawane yasa gaba d'aya jikinshi ya fara tsuma zuciyarshi na wani irin bugabawa da azaban k'arfi.


Can cikin gida kuwa Raihana tana zuwa ta samu ita kad'ai ake jira hakan yasa tayi maza ta d'auki jakar Zahra,
da nufin zata juya ta kaimata,
amman sai Mommy tace ta tsaya ta k'arisa shirinta,
haka yasa ta zauna Amira ta k'arisa mata makeup d'in tare da yi mata d'aurin d'an kwali sai da aka gama shiryata sannan ta d'auki jakar Zahra fito zuwa part d'in Hamma Yusuf d'in,
sauri-sauri ta shiga bakin gado ta ajiye jakar tare da d'an kallon k'ofar bathroom d'in cikin d'an d'aga murya tace.
"Zahra har yanzu baki fitoba? ni kuwa har inata sauri nace kar kin gama kiyi ta jirana."
shiru ta d'anyi dan jin alamun motsi a ciki,
kai ta d'an juya tare da nufar hanyar fita tace.
"Ke toh kiyi sauri ki fito,
wallah ke kadai ake jira,
yaseen kuma kiyi sauri a part d'in Hamma Yusuf kike kiyi maza ki fito kar ya dawo ya sameki a ciki zai sab'a mana."
tana fad'in haka ta juya ta fita dan taji kamar alamun ta gama wonkan,
a cikin bathroom d'in kuwa gaba d'aya ya gama firgita karfa wani ya shigo ya ritsashi a wurin,
innalillahi yake furtawa a saman lips enshi sabida yasan in aka kamashi to fa shikenan rayuwarsa ta samu matsala ,
kallon Zahra ya kumayi ganin har yanzu jinin na zubowa ta k'asanta,
cikin wani irin azabar fargaba ya fito bathroom d'in,
gaba d'aya ya mance da jini dake jikinshi a wasu sassa na jikinshi,
kayanshi daya cire kafin ya shiga bathroom ya ajiyesu gefen gado,
su ya jawo cikin rawan jiki ya saka kayan nashi tare da nufo parlour da sauri.

Ita kuwa Raihana tana komawa cikin gidan su Mommy suka rufata sannan sauran yan uwa suka zagayeta suka fito,
kai tsaye k'ofar babban parlour suka nufa dan ba'a fita da amarya ta ida jama sukeda yawa,
da d'an sauri suka fito sabida yadda aketa uzuzzura musu su fito su tafi kar dare yayi,
Adda Zulaihat da Adda Amira ma duk suna gefen amarya,
ita kuwa Raihana suna zuwa dai-dai k'ofar parlour Hamma Yusuf ta d'an zame hannunta tare da cewa Mommy.
"Yauwa Mommy ku tsaya a nan bari inje in kira Zahra."
kafin Mommy tayi yunk'urin kamo Raihana tuni ta kutsa cikin parlour,
su kuwa gaba d'aya suna tsaye a gefen bakin k'ofar parlour ta waje,
da sauri take tafiya shiyasa bata ankaraba kawai sai taji tayi karo da mutun,
da sauri ta d'ago kanta cikin mamaki da tsoro tace.
"Idris.!"
wani irin razana Idi yayi wanda shima sam bai lura da itaba sabida da d'an gudu-gudu ya fito daga bedroom d'in kuma yana tafiya tare da waigo bayanshi shiyasa har sukayi karo da ita bai saniba,
shi kam Idi wani irin bugawa zuciyarshi tayi yayinda yake mgnar zuciyar da baisan ta fito fili ba.
"Shi kenan na shiga uku an ganni."
ita kuwa Raihana wani irin kallon tuhuma da tsoro takeyiwa Idi sabida yadda alamun rashin gskya suka bayyana a gareshi,
kun san ace mara gsky ko a ruwa yake gumi yakeyi,
shiko idi cikin gudu-gudu ya ratsa gefenta ya fita a guje har yana yin tuntub'e sabida waigowa da yakeyi yana kallonta,
ita kuwa Raihana cikin tsinkewar zuciya ta kutsa kai cikin bedroom d'in,
tana mai rabkawa Zahra kira jin shiru babu motsinta kuma bata amsaba sannan ga kayan da ta fitar mata dan in ta fito ta saka kawai sannan ga kuma wanda ta cire kafin ta shiga wonkan ganin haka tayi cikin bathroom d'in da sauri,

Shi kuwa Idi yana fitowa k'ofar parlour saida yaji wani fitinennen fitsarin tsoro ganin mata a cike a wurin gashi harda Adda Zulaihat ya gani,
da sassarfa ya wucesu kai tsaye cikin motarsa ya shiga yayinda ya kunnata yabi ayarin motocin da suka fara fita dan tuni wasu yan bikin sun shishshiga motoci har sun firfita a gidan sabida dama sun zak'u motici basufi 5 bane suka rage,
toh hakan ne ya bawa idi damar barin cikin gidan a guje yayinda zuciyarshi ke duka a 360.

Ita kuwa Raihana tana shiga tayi wani irin ihu ganin Zahra konce cikin jini,
juyawa tayi a guje tare da fitowa tana wani irin karkarwa tana zuwa gabansu Mommy hannun Adda Zulaihat ta kamo tare da janta still kuma tana kuka,
ita ma Zulaihat tuni jikinta ya fara rawa ganin yadda Raihana ke kuka da rawar jiki tana kuma janta tare da nuna mata inda suka nufa d'in tana kuma haki tare da cewa.
"Zahra..! Zahrrrrah..! Adda Zulaihat Zahra."
ganin haka yasa suma su Mommy suka bisu a baya,
suna shiga cikin bathroom d'in Adda Zulaihat tayi wani irin saurin k'arisawa inda taga Zahra na durk'ushe hannu tasa ta tallabo kan Zahra,
ai ihu Raihana ta saki ganin yadda wuyan Zahra yayi luu ya tafi irin kamar yadda jikin mara rai keyi,
ihu ta kumayi tare da fara yin tsalle da iya k'arfinta lokacin da taji Zulaihat ma tayi wani razanenne ihu tare da sulewa ta fad'i k'asa a sumemmiya,
a guje Mommy da Adda Amira da Ummi da Rafi'a suka kutsa kai cikin bathroom d'in,
ita kam Raihana sai tsalle takeyi tana ihu tare da yarfa hannu alamun hankalinta baya jikinta.
ganin haka yasa Ummi daketa karkarwa cikin kuka ta cewa.
"innalillahi wa Inna'ilaihi raji un,
Mommy kama Raihana."
hakan yasa Mommy kamo Raihana ta jawota zuwa bedroom,
Ummi kuwa cikin bathroom d'in ta shiga tare da birkito Zahra kan jikinta hijabin jikinta ta cire cikin tsananin kuka ta lullub'e Zahra dake konce a jikinta tsirara gaba d'aya fuskarta ta kumbura duk kamannin fuskarta ya sauya.

Mommy kuwa da kyar ta damk'i Raihana dan sai ihu takeyi da fisge kanta tana cewa.
"Zahra wayyo Kaka idris ya kashe Zahra,
Ya Aryaaaan idris ya kasheta."
ganin haka yasa Mommy cewa Rafi'a dake gefenta tana ta kuka.
"Rafi'a maza kiyi gudu ki je ki kira min Aryan."
ai Rafi'a najin haka ta fice a guje kai tsaye part d'in Aryan ta nufa babu ko sallama ta shigo a guje hannu Aryan ta kamo yayinda take kuka tare da ce mishi.
"Ya Aryan zo an kashe Zahra Raihana kuma ta haukace sai ihu takeyi Adda Zulaihat ta suma."
wani rin zabura Aryan yayi yayinda tuni Faisal ma ya mik'e duk jikinshi rawa yakeyi Safwan ne da ya kasance d'an uwan Faisal yayi maza shima ya mik'e hakama Dr Rabi'u yayinda duk a guje sukabi bayan Aryan da Rafi'a
kai tsaye har cikin bedroom suka shiga suna shiga,
Raihana ta fizge kanta daga hannun Mommy tayi gaban Aryan hannunshi ta rik'e tana kuka tare da cewa.
"Ya Aryan idris ya kashe Zahra shi kenan ya kasheta."
sai ta kuma yarfa hannunta tare da sakin wani irin gigitaccen kuka,
Faisal ne yayi maza ya jawota jikinshi tare da ruggumeta da k'arfi,
dan shi Aryan bai kulataba kai tsaye bathroom d'in ya nufa inda ya samu,
Zulaihat na konce plat a sume Ummi kuma naruggume da Zahra tana wani irin kuka mai ban tausayi.
sunkuyowa yayi ya ciccibi Adda Zulaihat tare da fitowa da ita parlour kan 3 str ya kontar da ita yayinda cikin tsananin firgita ya kalli Dr Rabi'u tare da cewa.
"Rabi'u duba min Adda Zulaihat mu samu ta farfad'o."
da sauri Rabi'u ya matsota tare da fara yi mata dabarunsu na likitoci cikin sa'a kuwa ta farfado da wani irin ihu,
Aryan kuwa kai tsaye cikin bathroom ya koma Ummi ya kalla cikin tattaro sauran jarumtarsa yace.
"Ummi wai da gske Zahra ta rasu?."
cikin kuka Ummi ta jujjuya mishi kai murya na rawa tace.
"Ba kasheta yayiba fyad'e yayi mata suma ne tayi."
wani irin zabura Aryan yayi tare da mik'ewa tsaye gaba d'aya jikinshi rawa yakeyi,
kawai sai ya juyo ya fito bedroom d'in inda ya samu Safwan kuwa yana ta yiwa Rafi'a tambayoyi irin nasu na yan jarida masu son jin k'ok'ob,
kawai sai Aryan ya zame ya zauna gaban Kaka wacce Sharifa ce taje ta gaya mata,
wai an kashe Aunty Zahransu a bathroom d'in Uncle Yusuf,
Aryan hawaye yakeyi yayinda Raihana ma har yanzu kukan takeyi amman yanzu ta bar fizge-fizge,
da sauri Mommy tayi inda Amira ke durk'ushe tun sanda taga yan uwanta duka biyu a sume,
a take taji cikinta yayi wani irin juyawa wanda yayi sanadin da jini ya ballo mata a take,
da sauri Mommy ta jawota jikinta yayinda ita kuwa sai murk'ususu takeyi tare da kuka tana cewa.
"Cikina zan mutu."
ganin Mommy ta rik'ota ya sata lafewa jikinta tare da cewa.
"Mommy wai Zahra ta mutu? yankata yayine?."
cikin lallashi Mommy tace.
"Amira ki nitsu duk basu mutuba kinji Adda Zulaihat d'inku can ta farfad'o tana kiran Zahra ko?."
Kai ta jinjina tare da mik'ewa da kyar,
bathroom suka shiga,
yayinda sai a lokacin Mommy taga jini yana d'an bin jikin Amira.
ajiyeta tayi kan toilet tare da cewa.
"Innalillahi,
Rabi'u zo nan."
dan sauri Dr Rabi'u ya shigo ganin halin da Amira ke ciki yasashi yin saurin mata allurar tsaida jini,
ita kuwa Mommy komawa tayi cikin bedroom d'in kayan Zahra ta d'auko tazo tare da taimakon Ummi daketa kuka aka sawa Zahra doguwar rigar da Raihana ta fitar mata,
cikin kuka da tarin tashin hankali Kaka tace,
"Ku fito da ita a tafi asibiti da ita."
Dr Rabi'u ne ya matso bakin k'ofar bathroom d'in cikin sanyi yace ku fito min da ita nan ku kontar da ita kan gado zan dubata."
jin haka yasa su Ummi suka ciccibota suka fito da ita kan gadon Yusuf suka kwantar da ita,
sannan

Please Login or Register in order to submit comment