Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayima Al'barka Allah ya shirya minkai shiryar musulunci Allah ya tsaremin imanin ka da gabban ka."

"Amin Amin Maman Yusuf."

Murmushi sukayi dukan su dan jin yadda ya wanice Maman Yusuf kamar wanine Yusuf d'in ba shiba,
daga nan sukaci gaba da hirarsu sannan ta hadamai tea yana sha suna hira,
duk da shi kam Yusuf gaba d'aya ranshi cike yake da k'una da k'uncin yadda mahaifinshi ya maida mahaifiyarshi abin huce haushinsa,
ko a woje aka bata mai rai sai yazo gida ya huce haushin sa a kanta,
da kyer ya d'an sha tea d'in sannan ya fice ya koma d'akin su.

Kan gado ya konta tare da rumtse ida nunshi,
a hankali ya nisa cikin tunanin yanayin tsari da tarbiyar gidan nasu......!








*By*
*GARKUWAR FULANI*




*By*
*Garkuwar Fulani*
[02/01 1:06 PM] My 2nd Mtn: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*HUKUNCIN ALLAH*

Page 3⃣

*NA*
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇



Free page

*Asalin zuriyar su Yusuf*

*M*arigayi Malam Usman shine kakan su Yusuf,
maifin uba gasu Yusuf da Zahra,
Malam Usman Asalin haifeffen garin Adamawa ne acikin yankin Girei shi asalin bafula tanin Girei ne,
wanda ba sai anyi bayanin kyawun su ba,
domin duk wanda yasan fulanin Girei to tabbas yasan kyawawan fulanine masu cikar haiba bugu da k'ari Fulani ne masu fafatawa wurin neman ilimin Arabic da boko shiyasa sunkayi fice da zarrah a cikin jihar Adamawa.

Malam Usman shine babba a gidan su yana da k'annen shi 2 duk mata ne sai shine namiji
k'anwar shi mai binshi sunan ta Fatima Zahra irin matan nanne masu rakad'i da baki ga tsiwa kuma bata barin ta kwana,
sai mai binta itako Amina mace mai sanyi da al'kunya,
duk sunyi aure suna d'akunan su da 'yayen su da jikokin su.

Shiko Malam Usman a cikin Girei gidan shi yake inda Allah ya azurtashi da yara shida,
tare da matarsa Hajja Inna,
a cikin yaran nasu kuwa biyu ne rak maza duk saura hud'un mata ne,
Allah ya al'barkaci y'ayanshin da haihuwa mai yawa,
hakan yasa zuriyar tayi yad'o da al'ummah tsakanin 'yaya da jikoki da 'yayan jikoki duk cikin Adamawa Yola ko wanne sak'o da lungu akwai zuriyar Malam Usman,
d'anshi na fari namiji ne,
Al'k'ali Muhammad Usman Girei (Abba kenan mahaifin Yusuf da Zulaihat) sai Aisha, Fatima, Maimuna, sai Doctor Aliyu Usman Girei (Daddy kenan mahaifin Zahra) sai autarsu Madina,
Duk yaran shi matan nan sunyi aure suna d'akunan su da 'yayayen su da Jikokin su,
Mazan kuwa suma duk sunyi aure Abba da Daddy suna cikin gidan mahaifin nasu inda ya zama Babban Family house nasu ya zama jigon duk wani farin cikin zuriyar tasu matansu kuwa Alhamdulillah suna zaman lafiya Arzik'i kuwa Alhamdulillah sunada rufin asiri.

Malam Muhammad Abba kenan shi 'yar k'anwar Malam Usman aka Aura mai,
'yar Goggon shi kenan, wacce yara ke kiranta da Mama
ikon Allah Abba da Mama suko yara biyu rak Allah ya basu,
Zulaihat sai Yusuf wanda yanzu haka shekarun Yusuf 17 years
kuma bayan an haifi Yusuf da wata 9 Allah yayiwa kakanshi Malam Usman rasuwa,
ya rege sai Innarsu kawai,
Abba babban mutun ne mai kima da daraja a idon Al'ummah domin ya kasan ce mutun managarci mai halin gwarai,
shi babban *Al'k'aline a babban kotun musulunci dake cikin Yola mai suna HUKUNCIN ALLAH CORT*
duk halin nagarta Abba yana dashi,
sai dai cach ya kasance mai saurin hannu akan matarsa kuma k'anwarsa d'iyar Goggon shi,
sam zaman nasu abun takaici ne,
domin ya sawa kanshi d'abi'a da al'adar dukan mace,
duk k'ank'antar laifi sai ya ware yatsunshi ya yayyarfa mata maruka da ruwan masifa,
wannan abu shine babban abunda ke ciwa Yusuf tuwo a gwarai,
duk da Mama nab'oye mai abinda Abban nashi ke keyi amman yana ganewa,
yakan je gidan yayarshi Zulaihat su koka tare,
toh wannan d'abi'a ta Abba tasa Yusuf ya taso da wani irin murd'ed'd'en hali da miskilanci ko yaushe fuskarsa ba fara'a,
koda ko yayi fara'ar Abban shi ke kauda farin cikin nashi da dukan mahaifiyar tashi.

Dr Aliyu Usman Girei kuwa matan shi biyu uwar gida Ummi sai Amariya Aunty,
Ummi nada yara 5 sai Aunty yaranta 3,
Ibrahim sai Mami sai Zahra,
wacce takwarace ga Goggon mahaifinta Fatima Zahra k'anwar Malam Usman Kenan, yanzu haka Zahra yar 7 years ne going to 8
Zahra kam kab ta kwaso halin tokwararta harda k'ari,
yarin 'yar k'arama amman Al'amarinta ya girmama,
duk wani irin neman tsokana da rigima Zahra ta iyashi ga tsiwa da rashin ta ido ga kaud'i da rakad'i
ko yaushe kaganta tana cikin gudu,
tsabar guje-guje har ya zama ko yaushe dunduniyar k'afarta yana d'ane a sama,
bata tsoron kowa
ga son rawa kamar mazari,
Zahra ba bak'a bace kuma ba mummuna bace amman kasan cewar kab zuruyarsu kyawawan mutanene farare k'al-k'al ne ,
sai ake ganin Zahra bak'ace dan farinta bai kai na 'yan uwanta ba kuma kyawunta bai kai nasuba,
Yusuf kuwa duk ya fisu kyau,
kuma shine wanda Zahra ke tsoro,
dan Anuty kam sam bata damu da lura da yanayin d'iyar tataba,
Ummi Kuwa uwar gidan Antyn Babbar yarta mace ce,
Amira sai Sulaiman sai Jafar sai Nana da Auta Zeenat,
Suleiman da Yusuf sa'anni ne kuma sune manya a mazan Amira ce kawai ta fisu.


Rayuwar gidan abun shawa'a ne domin gida ne,
na mu samman zama suke cikin aminci da fahimtar juna,
duk da tsaurin hali da ra'ayi irin na Abba k'annenshi na girmamashi suna bin umurnin shi,
baya fad'a su musa bare suk'i bin dokarsa,
kan komai in ya yanke hukunci to dolene ma kawai subi maganarsa,
musamman Daddy da yake kallon shi tamkar mahaifinsu.

Aunty Amarya kuwa mahaifiyar Zahra macece mai son yara da sauk'in mu'amala kab yaran gidan d'akin ta suke tarewa,
ita da Yusuf kuwa tamkar ya da k'ani suke,
bata da yarjejjen d'an aike kamar Yusuf komai shi yake mata duk aikenta shi yake zuwa mata,
hakan yasa kab degginta sun san Yusuf,
Mamar ta kuwa tamkar jikokin ta su Zahra take kallon Yusuf.

In an aikeshi yaje gidan su Aunty kuwa yana ganin gata da so a gun Tatti mamar Anty da Uncle Gambo da Uncle Sani,
Gambo shine babba a kan Aunty,
Sani kuwa k'anin tane,
Baban su baya raye komai na duniya Gombo keyi musu duk da k'aramin k'arfi gareshi,
ga fama da karatun Sani,
gidan nasu yana cikin Girein suna lallab'a rayuwarsu a hankali,
duk da talaucin su ba'a fiye ganewa sabida tsananin tsaftar da Tatti keda shi.

***********



Yana cikin wannan dogon nazarin da tunanin yaji Muryar Daddy yana cewa.
"Yusuf bacci kakeyi ne?."

da sauri ya diro daga kan gadon, gamida murza idanunshi da sukayi jazir,
da sauri ya fito,
cikin girmamawa yace.
"Na'am Daddy gani."

ido ya d'an zuba mai tare da nazartan yanayin shi,
sai kuma ya matso kusa dashi goshin sa ya d'an dafa tare da cewa.
"Baka da lafiya ne?."

Kai ya gyada'a mai alamar a,a,
"ka tabbatar lafiyar ka lau?. "

"Eh Daddy bacci nakeyi shiyasa."

Juyawa yayi yana taka step d'in sauk'a tare da cemi shi.
"Ka kira Sulaiman kuzo k'ofar gida, akwai aikin masallaci,
zaku firfitar da carpet d'in masallacin,
za'asa tayis da kuma yin fenti."

biyo bayan shi yayi tare da cewa.
"Toh Daddy, bari inje in fara,
kafin Sulaiman ya dawo ya tafi kaiwa su Mami Abinci".

Tare suka fito sannan suka nufi cikin masallacin,
Manyan Dottab'an unguwar suna tsaye a gefe,
suko 'yan matasan kamarsu Yusuf dama wadanda suka fisu da wadanda basu kaisu ba sunata fito da abubuwan cikin massalanci,
ganin duk wurin ya hargitse yasa Abba yace suje su shimfida taburman da carpet din a dai-dai bakin gate d'in gidan nasu in yaso ayi sallan yau da goben a wurin kafin a gama gyaran,
haka kuwa akayi Yusuf da Abokin shi Aryan da sauran mutanen sune suka gama kimtsa wurin sannan suka kafa rumfar kanofi a wurin,
suna gamawa azahar nayi,
anan sukayi sallan cikin jam'i.



Gabanin magrib,
kamar yadda ta saba,
ta faki idon su Mama dake tsakiyar gidan cikin rawa-rawa tsalle-tsalle ta fice,
a guje ta nufi shagon Idi inda ya saki kid'a kamar ba kiraye-kirayen sallan magrib aka farayi ba,
tana zuwa ta fara rawa tana.
" Idi a bani sweet."
jawota yayi cikin yin tsilli-tsilli da ido ya d'orata kan cinyarshi ya rink'a lallatsa cinyoyinta yana magana k'asa-k'asa.
"Fatima Zahra bintu sai na more kud'in sweet na fa,
domin adashe nake zubawa,
dole wata rana na kwashi gara."
ita ko sai dariya take tana tsalle kan cinyoyin shi
shiko sai k'ara mimmik'e k'afa yakeyi yana shafa fuskarta,
a gida kuwa duk abinda suke Yusuf na ganin su da yake a saman yake yana al'wala a 'yar barandar dake fuskantar shagon Idin,
sauri-sauri yayi al'wala,
ya fito kai tsaye bakin shagon ya nufa,
yana zuwa ya zaro igiyan charge ya fara shaud'a mata shi a cinyoyin ta,
da gudu ta sauk'a,
a guje ta nufi gida shiko yana binta a baya,
har cikin gida ya rakata sai ihu take da tsalle,
kan Mama ta fad'a,
tana kare cinyoyin nata,
cikin zaro ido yace.
"Wallahi in kika kuma fita sai na kumbura miki jiki."
sannan ya kalli Aunty cikin murtuk'e fuska yace.
"Allah ko Aunty wallahi zan gayawa Daddy irin goyawa Zahra baya da kikeyi,
kuma zan kai k'aran Idi gun Daddy da Abba insha Allah zai bar kan titin nan,
duk ya meda mana unguwa gurin kid'e-kid'e da tara 'yan iska."

Dariya tayi cikin rashin kulawa,
ganin hakan yasashi ficewa yana ta fad'a,
itako Zahra sai kuka take.

yana fita ana tada ik'ama,
suka fara sallan magrib.

itako Zahra a cikin gida yana fita ta fara tsallenta
tana ganin duk su Mama sunyi cikin d'akunan su dan yin sallan,
maza ta ruga a guje sai k'ofar gida,
tana bud'e gate d'in zata fita,
taga taron mutane anyi layi duk sunyi sujadda,
gaban Liman tazo har kamar zata wuce,
sai ta kuma juyowa, kawai sai ta d'aga k'afarta ta d'aura kan......!








*By*
*GARKUWAR FULANI*


[02/01 1:06 PM] My 2nd Mtn: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇

*HUKUNCIN ALLAH*

Page 4⃣

*NA*
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇





Hannunshi ta taka mashi yatsun hanunshi,
bai kulaba yaci gaba da ibadarshi,
saida suka taso,
bayan sunyi sallama,
ya juyo gefen shi kad'an dan ganin wanda ya takashin,
cikin mamaki ya zaro wayar shi tare da haska fuskar ta,
wik'i-wik'i tayi da ido tana murmushi,
ta wani a zauna a gefenshi,
a dole itama sallah takeyi,
sai wani motsa baki take tana.
"wisih-wisih."
kai Kawai ya jinjina tare da yi mata addu'ar shirya a zuciyar shi,
itako tana ganin duk an mimmik'e sai gyara zama tayi,
Yayan ta Sulaiman ne ya haggota har zai fice sai kuma ya yafitota tare da cewa.
"Taho mu tafi gida."
kai ta juya mai tare da cewa.
"Ban gamaba yaya Culaiman."
sanin halinta ba tsoron shi take ba yasashi komawa gefen Yusuf dake karatun azkar yace.
"Yusuf ga can Zahra kusa da liman,
na kirata tak'i,
dan Allah korata gida."
shafa addu'an yayi tare da mik'ewa ya nufu inda take ta dungura goshi a kasa,
ta d'ago kenan ta hangoshi yayi kanta da sauri ta mik'e tare da had'a tafin hannunta tana kad'ewa,
kai ta karya cikin tsoro tace.
"Hamma Yucuf a gama salla an tafi gida yanzu."
Tsuke fuska yayi tare da watsa mata mugun kallo,
da gudu ta fece sai gida.

Tana shiga cikin gidan kuma,
da tsalle tayi parlour Ummee,
ba kowa a ciki sai Zeenat
itako Umme tana salla a cikin bedroom,
gaban Zeenat ta tsaya tare dasa hannu ta fizge bobon dake hannunta sannan ta fice ta nufi d'akin Mama,
k'ara Zeenat ta saki tare da binta a bayan ta,
Itako tana zuwa d'akin ta b'uya ta zuk'e bobon sannan ta fito,
tana dariya da tsalle tare da kama hannun Zeenat suka nufi d'akin Ummi,
suna shiga Ummi ta kamo y'arta tare da cewa.
"Zeenat waya tab'aki?. "
Da sauri Zahra tayi tsagal tare da cewa.
"Ummi ni na k'wace boron inta kuma na shaye."
ta k'arishe maganar tana bud'e baki tare da kad'a harshenta,
da sauri Ummi tasa hannu zata kamota,
aiko tuni ta fece a guje tana dariya,
ita kam Ummi shiru tayi tana mamakin hali irin na Zahra wato sam ita bata b'oye laifinta ko wani yayi b'arna in ana cekiyar waye b'ata abu kaza,
sai tayi tsagal tace itace,
bare kuma in itace tayi laifin,
to sai ma tayi bayanin yadda tayi shi,
kai ta juya tare da cewa.
"Allah ya shirya mana ku."

Ita ko Hajia tsagal tana fita d'akin Ummi parlour Auntyn ta nufa
inda ta tadda Auntyn nata da su Yusuf da Sulaiman sai Mami da su Nana
tana shiga duk suka juyo kanta dan yanzu zata iya sa su Mami da Nana kuka,
itako ganin Yusuf na wurin sai ta rab'e gefen Auntyn ta
ta zauna shiru ta nitsu kamar shinkafar walima,
ganin bata kula kowaba yasa sukaci gaba da hirarsu,
can Yusuf ya kalli Mami tare da cewa.
"Mami karb'o min ayon a gun Mama."
shiru Mami uwar mannin hauka tayi kamar bata jishiba,
itako Zahra da tsallenta ta mik'e tare da cewa.
"Hamma Yucut ni an karb'o maka."
Harararta yayi yace.
"Tafi daga nan mara kunya ke me kika iya in banda fitsara."
jawota Aunty tayi cikin dariya tace.
"Ayyah Tinana ke dai komai kikayi sai anga laifinki."
sai kuma ta juyo ta kalli Yusuf d'in tare da cewa.
"Wallahi kai kanka kasan kab yaran gidan nan ba mai son aike kamar Zahra ita bata k'in aike ko kad'an,
Mami da Nana da kuke son sune iyayen k'iwuya da mannin hauka."
ido ya zarowa Mami tare da buga mata tsawa.
"Maza tashi ki karb'o min banza uwar mannin hauka."
simi-simi ta mik'e taje ta karb'o mashi,
tana kawo mai ya karb'a zai fara gugar kenan akayi kiran sallan ishah,
jin kiran sallan yasa suka fice shida Sulaiman.


Bayan an idar da salla,
suka shigo gida parlour Aunty suka shiga tare da abo kinshi Aryan da Sulaiman d'in
suna shiga suka samu tuni Zahra ta b'ingire tayi bacci sai numfashi take sauk'ewa,
Murmushi Aryan yayi tare da cewa.
"Aunty har Goggon Daddy tayi bacci kenan?."
Murmushi tayi tare da cewa.
"Ba doleba,
sam bata da hutu sai dere asuban fari Idi zai tayar da ita da kid'e-kid'en shin nan,
gashi ita ba kasafai take baccin rana ba ga gajiyan dukan da Yusuf ke mata."
Tab'e baki Yusuf yayi sannan ya fara gugan yana cewa.
"In sha Allah next week zan canza mata school in taga dama tayi ta kuka har ta fashe, kuma na Arabic da bokone ga hadda ba k'ak'k'autawa zan kaita inda zata wuni tun safe sai shida na yamma,
wala Allah in taga ita d'aya ne ba yayunta ta rege masifa da dukan 'yayan mutane,
amman zata bar zaman banzan nan kam da kwad'ayin tsiya."
Sulaiman ne yayi dariya cikin jin dad'in shawarar Yusuf yace.
"wallahi kuwa irin makarantar ce kawai maganin ta."
itako Aunty ido ta zuba musu tana musu kallon, to mugaye,
cikin dariya Aryan yace.
"Ni kam Anty aji nawa Zahra take ne?."
cikin dariya tace.
"Kaga Aryan k'yalesu mugun baki suke mata,
kuma in sha Allah shekarar da zasu gama digiri d'insu na forko a shekarar zatayi candy."
tsaki Yusuf yaja tare da cewa.
"A hakan ko?, koda yake ai ita uwar zarmiya ce."
sai ya kuma kalli Aryan tare da cewa.
"Ka ganta nan ita batayi noziri ba ,
tun tana da shekara ukuaka shigar da ita,
amman sai tayi ta jibgar yayan mutane tana gudowa daga ajinsu ta koma ajinsu Mami, a haka ake kulum dan dole aka barta ta fara karatunta daga Pramary one ai shiyasa suke tafiya tare dasu Mamin inba dan masifarta ba da dole suna gabanta da shekara uku fa."
cikin yin dariya Suleiman yace.
"Kuma yaseen kanta naja sosai tafi su Mami gane abinda ake musu lokuta da dama ita ke zuwa ta uku."
cikin jin dad'i Anty Amarya tace.
"In sha Allah tana da shekara tara zata gama primary, tunda gashi yanzu tana primary 4 kuma yanzu tana da 7 years so kaga a 9 years zata gama pramarynta sannan in sha Allah a shekara goma sha shida zatayi Candy tana da 20 years ta gama digirin d'inta, sai kuma ta darje santalelen miji na gani na fad'a wanda duniya ke ji dashi a mata auren gata."
dariya sukeyi sosai, duk da lissafin Anty amarya dai-dai yake amman abin kamar almara ne ita kuwa sai kallonsu take tana.
"To mugaye ku zuba ido yan hasada zaku gani ai, dan ni na yarda da ilimin da fahimtar Tinana dan nasan kanta yana jaa sosai."
sai kuma sukayi dariya tare da cewa.
"Muna nan kuwa zamu gani, in dai bata canza haliba to da kamar wuya,
inko ta canza hasashenki zai iya zama dai-dai."
da haka sukaci gaba da hirarsu,
har zuwa k'arfe tara sannan Aryan ya karb'i littafin da yazo amsa gun Yusuf
suka rakashi ya shiga taxi ya nufu cikin Jimeta
a mubi raun about ya sauk'a sannan ya shiga keke napep d'in da zai kaishi bayan PZ.

Aryan abokin Yusuf ne tun primary school tare suke,
har yanzu Aryan maraya ne,
bai da kowa sai kakarsa da k'anwar Rayhana,
mahaifinsu ya barmusu dukiyar da dai zata iya daukar nauyin rayuwar su,
Amman duk da haka rashin jigo abune mai shiga Al'amuran mutum bare ace tsohuwa ce kawai ke kula dasu.


Kamar yadda Yusuf ya tsara haka abun ya kasance,
daya gayawa Daddy batun a tsanantawa Zahra batun zuwa wannan makaranta akai-akai kafin ya gama mata cuku-cukun sabuwar makarantar da yake nema mata, ba wuya aka medata haik'an k'adaran aka tsananta mata doka a gida da makarantar,
daga nan kullum safiya sai ansha fama da Zahra kuka da ihu sai mutanen unguwar kab sunji kafin su tafi,
gwara in Yusuf bai rigasu fitaba,
to nan da ta fara in ance ga Hamma Yusuf sai tayi shiru tana tsilli-tsilli da ido.

Zuwa shagon idi kuwa har yau tana zuwa,
domin suna dawowa school ko gida bata shiga sai taje gunshi
da safe kuma kullum sai taje,
amman duk da haka sakaci irin na wasu iyayen
Aunty bata wani kulawa bare tasan me yake aikatawa d'iyarta har ta mak'ale mishi haka,
shiko Daddy baida wani isheshen zaman da zai sawa yaranshi ido yana fama da Aikin samo musu na rufin asiri .


Yauma kamar kullum Ibrahim ne ya d'aukota daga shagon Idi,
da kyer akayi mata wonka sannan aka shiryata sai ihu take da burburwa,
su Mami da Nana duk sun gama shirinsu ita ake jira,
tea aka bata dan ta d'an sha kafin su tafi,
Mami na ganin yadda ta karb'i cup d'in tasan yanzu zata iya b'ata mata uniform da ruwan tea d'in dan haka sai ta matsa gefen ta,
ita ko tana sha tana kuka,
sai ga Nana kuma da rakad'inta tana.
"ke wallahi Zahra kullum sai kinsa munyi letting."
aiko bata rufe bakin taba taji ta watsa mata ruwan tea kam a jikinta,
daga nan dembe ya tashi,
da kyer aka rabasu aka samu Sadik ya kaisu dan makarantar ba nisa
Amman duk da haka sai sunyi ta goyon Zahra kafin a isa,
dan tsayuwa take tsakiyar titi tayi ta kuka dole sai an goyata,
Inko taga dama tana bayan tana fad'a da wanda ya goyetan har cizo sai tayi musu.


Yamma lis aka taso su daga makarantar,
tana bayan Ibrahim suka iso dai-dai k'ofar shagon ido inda ya saki sauti kamar wurin rawa,
hannu tasa tana ture Ibrahim tare da cewa.
"caukeni zanje gun idi zai bani cweet. "
bai kulata ba yaci gaba da tafiya da ita a bayan shin,
dan Hamman su ya gargad'esu kan hanata zuwa shagon idi,
har zai tsallaka titin yayi maza ya sauk'eta dan cizon da ta dasa mai a bayan shi,
itako tuni ta ruga cikin shogon idin,
shiko Ibrahim sosa wurin ya rink'ayi tare da zubda k'ollah dan tamai mugun cizo a haka suka shiga cikin gida,
suna shiga Kakarsu Hajja Inna ta kalleshi cikin kulawa tace.
"Kai Ibrahima meya saka kuka?."
cikin kukan ya musu bayani abin da Zahra tayi mai,
tsaki Auntyn nasu taja tare da yin dariya tace.
"Amman dai wallahi kaji kunya Ibrahim,
Zahra fa kakewa kuka k'anwarma ta uku soko kaji banza kawai."
jin fad'an da mahaifiyar tasu tayi shiyasa ya k'ara hatsala,
su Mama ko hakuri kawai suka bashi.


itako Zahra da gudu ta shiga shagon idi tana shiga ta d'ale kan cinyarsa cikin dariyar yarinta tace.
"Idi na dawo a bani sweet ko?."
mumurshi yayi irin na tantiran wannan zamanin cinyarta ya d'an shafa sannan yace.
"Yarinya kina cin buzu dole kiyi aman gashi."
ajiyan zuciya ya sauk'e jin an kira sallan magrib duk mutanen wurin suka nufi cikin masallacin k'ofar gidan su Zahra ta yadda ba wanda hankalin shi ke kansu,
ita ko Zahra sai tsalle take a kanshi tana tumurmusheshi,
ido ya tsura mata sannan yasa hannu ya konce bel d'in k'ugunshi,
ita ko a zatonta sweet d'in zai d'aoko mata a aljihun shi so dan haka bata damu ba,
shiko cikin shaid'an ci ya cusa hannun ta tare da cewa.
"sweet d'in yana cikin nan sa hanunki ki dauko."
tsalle tayi tare da dariyar jin dad'i za'a bata sweet hannun ta ta cusa cikin jikin shi,
tai ta lalub'e wai tana neman sweet,
shiko sai k'ara jawota gareshi yake yana wani shu'umin murmushi,

*HATTARA DAI! IYAYEN YARA MU ANKARA MUFARKA IN MA BACCI MUKEYI MUSA IDO KAN YAYANMU domin amanace Allah ya bamu*


suna cikin haka har aka idar da salla sannan,
ya sauk'eta kan cinyar shi cikin munafurci ya kwashi sweet da biskit ya bata sannan yace.
"Zahra yan mata tafi gida ko,
sai gobe in kinzo zan baki wannan sweet d'in ki tsotsa ko."
ya k'arishe maganar yana nuna mata inda ta gama laluben neman sweet d'in
kai ta gyad'a mai tare da ficewa da gudunta.


A gida kuwa tana shiga Auntyn ta karb'i sweet d'in tana.

"Eyeh Tinana mai Jama'a waya baki sweet?."

"Idi ne ya bani."

cikin ko in kula da sakaci ta rabawa yaran sannan ta baiwa uwar kwad'ayin nata a leda itako sai tsalle take tana.
"eyeh Aunty na a bani mai yawa."..


*****



Haka lokaci yake ta shud'ewa da sauyawar yanayi da juyewan tsari, tsarin matasanmu da yaranmu da tsoffinmu na wannan zamanin inda duk tako wanne gefe yana taka rawar gani wurin sakaci da tarbiyar yaranmu da kula da amanarsu da Allah ya bamu.

Har yau Zahra na mak'alewa matasan dake taruwa bakin shagon idi uwa uba shi mai shagon.

Yusuf kuwa yanzu karatu yayi zafi sosai dan yana zongon k'arshe a Secondary school.

Zahra kuwa yanzu ta cika shekara 7 da wata hudu yayinda Yusuf ma keda shekara 17 da wata hud'u.



Yau Asabar dan haka Yusuf na gida 11:00 pm
ya sauk'o daga saman benen inda d'akin su yake,
ya fito cikin shigar k'ananan kaya yayi ras dashi yaro d'an matashi mai cikar haiba,
parlour Maman shi ya shiga da nufun zai sallameta zai shiga cikin Jimeta dan zaije gun abokin shi Aryan,
yana isa bakin k'ofar parlour yayi maza ya rumtse idon shi da k'arfi jin wani irin k'aran saukan mari,
ko bai ganiba yasan Abban shine ya mari Maman shi,
cikin wani irin yanayi da tsantsar b'acin rai ya......!




*By*
*GARKUWAR FULANI*
[02/01 1:06 PM] My 2nd Mtn: 📝🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇🍇



Please Login or Register in order to submit comment