Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

juya min baya,
Aryan yace min yana sona yana son Abeehnshi yana so ya gammu a gida d'aya muna zaune muci abinci tare dashi ashe Allah bazai nuna mishi wannan abinba."
sosai take kuka dan yau mutuwar Aryan ta dawo musu sabuwa,
shina Hamma Yusuf hawayenshi sunk'i tsayuwa zubowa sukeyi wani na korar wani,
tafin hannunshi yasa yana share mata hawayenta kana ita kuma taci gaba da cewa.
"Ko me kakeyi sai ka tuno min Aryan komai naku iri d'aya,
mgnarku tafiyarku salon baccinku,
cin abincinka tauna lips enka body language komai naka Aryan ya gada karamcinka hak'urinka juriyarka duk ya gada,
ina hamdala Allah ya bani managarcin yaro duk da ta hanyar da bamu soba yazo amman hakan bazai hana in sonshi don gudan jinina."
sai ta kuma yunk'urowa zaune tafin hannunshi ta kama bakinta ta manna tsakiyar tafin hannun nashi ta manna mishi zazzafan kiss,
kana cikin kuka tace.
"Kullum da safe sai ya bani hannunshi na mishi haka, shiyasa ko yaushe in naga yatsunka da surarka sai na tunoshi."
gaba d'aya ta birkicewa Hamma Yusuf hakan yasa ya kasa tsaida hawayenshi yana jin yadda zuciyarshi ke tsuya yasan fiye da haka takeji a tata zuciyar a matsayinta na uwarshi.
itama Zahra rauninta ya k'arune ganin shima na miji kuka yakeyi,
kawai sai ta abka jikinshi kana tasa tafin hannunta tana goge mishi hawayen,
still itan tana kuka tare da cewa.
"Hamma Yusuf kayi min addu'a mana Allah ya sauk'ak'amin abinda nakeji a zuciyata kamin addu'a nasan Allah zai karba domin addu'ar miji bata da hijabi ga matarsa,
please Hamma Yusuf kamin addu'a Allah ya bani wani yaro irin Aryan."
cikin rawan jiki jin kukan da yake dannewa zai subcemishi yasa yayi saurin had'e bakinsu wuri d'aya wani irin zazzafan kiss ya rink'a yi mata tong to tong,
kana ya jawota suka konta tare da jawo musu blanket,
ya kai 7 minute yana kissing nata saida yaji ta fara sauk'e ajiyan zuciya kana ya zare bakinshi daga nata.
Sannan ya jawota jikinshi ya ruggumeta itama hannu duka biyu tasa ta ruggumeshi tare dasa hannunta cikin rigarshi tana shafo shatin bulalin da yasha.

Cikin sanyin murya da rarrashi yake rad'a mata.
"Ummu Aryan zaki hanani tafiya in dai kina cikin wannan yanayin,
ko na tafi in naje bani da kuzarin da zan iya aikina raina na suya in kina zubda hawaye,
domin kafin in rabu da Aryan saida ya sani nayi mishi al'k'awarin zan saki dena kuka ya rok'eni in d'aukoki ki dawo gidana yace a gida Ummi na saki kuka.
Ummu Aryan zan miki addu'a insha Allah zaki samu sassauci ki rink'a kallona a madadin Aryan,
zan rok'a mana Allah ya bamu d'a mai kama dani zaki soshi kamar Aryan ko?."
cikin shesshek'a tace.
"Eh."
jawata jikinshi ya kumayi sannan ya fara shafa dukkan sasan jikinta tare dasa bakinshi yana hura mata sassanyar iska a kan idanunta.
Hakan yasa dole ta lumshe idanun kana tana jin yadda hannunshi ke yawa a k'irjinta yana sarrafashi a hankali, lokaci d'aya wani nannauyan bacci ya fizgeta,
shi kuwa Yusuf gyara mata konciyarta yayi a jikinshi kana shima ya lumshe ido domin yin ramuwar baccin da basuyiba a daran jiya.


Aryan. Safwan. Affan. duk suma sunata shirin tafiyar,
hakan yasa washegarin da sassafe Affan yazo ya d'auki Mami a cewarshi shi bazai yi tafiya bata nanba,
shiko Aryan dama tuni Rafi'arshi na katararshi.


Karfe biyar dai-dai Jafar da Adda Zulaihat suka zo gidan Yusuf d'in.
tare da kawo musu abinci duk da dama Ibrahim da Zeenat sun kawo musu lunch.
a parlourn Yusuf d'in suka yada zongo,
sunata hirar zumunci yayinda Zulaihat ke cewa Yusuf.
"Dan Allah Yusuf kada kaje kayi ta zama a can ka mance gida,
domin muna jin dad'in ganinka a tsakiyarmu,
in baka cikinmu ganin zuruyar bata cikaba mukeyi."
kai ya d'an gyad'a kana ya d'an kalli inda Zahra take,
itama shi take kallo girarshi d'aya ya d'aga mata tare da kashe mata ido d'aya kana ya bud'e baki tare da had'e lips enshi a hankali kana ya kamo lips enshi na k'asa ya fara tsotsa tare dayi mata fiki-fiki da tsiraran idanunshi,
sai ya kuma d'aga girarshi sau uku kana yayi mik'a tare da cewa.
"Wach Yusrah."
yadda yayi mgnar can k'asan mak'oshi yasa ita kad'aice ta jishi.
gaba d'aya salon da yamata sai ya sakar mata awata azabebbiyar kasala duk ya narkar da zuciyarta gashi furucinsa yasakar mata wani irin suka da suya a zuciya ita dai batace kishin Yusrah takeyiba amman in ance ta tsanin wannan Yusrah da ya ambata zata yarda.
rau-rau tayi da idanunta tuni sun fara shek'in hawaye ta kwab'e fuska.
cikin kula Zulaihat ta kallesu kana ta jujjuya kai domin ta lura mgna sukeyi body language ba, a fili tace.
"Au Zahra kema ya medaki irinshi kenan, mgna da gabban jiki, Allah mai ikoh to haka kenan zaku gina taku rayuwar,
lallai yaran da zaku haifa kam tun a ciki zaku koya musu."
shiru yayi kamar baiji me Addanshi ta fad'aba,
ita kuwa Zahra cikin tsukar kishin da bata san kishi bane tace.
"Adda Zulaihat tare zamu tafi."
jin haka yasa Yusuf yi mata wani kallon ai baki isaba
Adda Zulaihat mik'ewa tayi tare da kallon Jafar dake waya da Dija cikin wasa tace.
"Dan Allah a bawa surkar tawa hak'uri mu tafi gida."
sai ta kuma juyo ta kalli Zahra tare da cewa.
"Yoh ai dama tare zamu tafi."
da sauri Yusuf ya mik'e tare da yin bedroom yana tafiya yana cewa.
"Da izinin waye?."
Jafar ne ya mik'e kana yayi d'an murmushi tare da cewa.
"Toh Adda kin dai ji mu tafi kawai."
da iya gskyarta tace.
"Zahra jeki d'auko maya finki."
sai ta kuma juyowa ta kalli Jafar tare da cewa.
"Anjima fa zai tafi ai gwara mu tafi tun yanzu, inba dai barinta a gidan ita kad'ai za'ayi ba."
murmushi Jafar yayi kana juya yana fita tare da cewa.
"Ni dai kinga fitata ina jiranki a mota,
in an baki ita to in an hanaki ma kya fito mu tafi."
yana fad'in haka ya fice,
ita kuwa Zulaihat gyara mayafinta tayi tare da cewa Zahra.
"Maza shiga ki d'auko mayafinki kizo mu tafi."
"To". tace tare da juyawa da sauri ta nufi sai ta kuma rage saurin nata dan zafin da taji yana d'an ratsata a hankali ta shiga bedroom d'in.

A gaban durowa ta sameshi a tsaye,
bisa dukkan alamu shiguwarta yake jira,
gefenshi ta tsaya tare da bud'e marfin durowar,
kana ta zura hannunta ciki da nufi d'auko mayafin nata.
shiru tayi tare da rumtse idonta jin ya taho ta bayanta ya ruggumeta ya manna k'irjinshi da bayanta,
kana yasa hannunshi d'aya ya zagayo k'ugunta d'aya hannunku kuma ya zagayoshi kan k'irjinta,
a hankali tasa hannunta tana k'ok'ari janye hannunshi dake kan k'irjinta. Amman ina dan ba k'aramin rik'o ya mataba,
cikin kunnenta ya fura mata iska tare da yatsarshi yana zagaye saman breast d'inta da suka d'an bayyana sabida fad'i da wuyan rigar keda shi,
hannunta tasa ta tsakan kaninsu tana tureshi,
wani irin zillo yayi tare da fidda narkakken numfashi murya a tausashe yace.
"Wayyo Allah, kin tsokano Yusuf d'ina fa."
bata kulashi ba dan bata fahimci mgnarshi ba hannu ta kuma sawa zata tureshi, sai ta kumayi maza ta zaro hannunta jiki na rawa sabida jin Yusuf d'in nashi tsaye gam tamkar zaici babu sai zillo yakeyi,
ido ta bud'e hakan yasa suke kallon juna ta jikin madubin dake jikin durowar,
juya idanunshi yayi cikin raunin murya yace.
"Wai fushin me kikeyi ne? me nayi miki?."
baki ta d'an tura kana ta juyo ta d'an kalleshi tare da cewa.
"Kawai ni zan koma gida, ina kaima tafiya zakayi."
hannunshi ya cusa cikin k'irjinta ta saman rigar tare da cewa.
"Zaki tafi ai, amman ba yanzuba, zaki dai jira muyi sallama ki shirya min kaya ko?."
baki ta tura murya can k'asa tace.
"Kaida kakeda Yusrah ai gwara in tafi ita tazo ta tayaka shiryawan."
murmushin jin dad'i yayi domin ya gano manufarta,
hakan yasa ya juyota tare da cewa.
"Toh yanzu dai lokacin kine."
ya k'arishe mgnar tare da janye k'irjinshi daga bayanta kana yasa hannu ya zuge zip d'in rigarta,
da sauri ta rumtse idonta sabida sab'ule mata rigarta da yayi,
sai ta kuma ji ya sunkuyo yabi tsagun tsakiyar bayanta da harshenshi daga k'asa har zuwa inda masank'alin bra d'inta yake,
b'allesu yayi,
yana gama b'allesu ta sauk'e ajiyan zuciya domin jin ya kuma meda hannunshi kan zip d'in siket d'in lace d'in dake jikinta,
zuge zip d'in yayi tare da murza siket d'in yayi k'asa dashi,
da sauri ta manna bayanta a k'irjinshi tare da d'ago hannayenta ta medasu baya kana ta zagayo wuyanshi dasu,
shi kuwa Hamma Yusuf wasu zafafan numfarfashi yake fesarwa kana yasa hannunshi ya janye bra d'in sai ya kuma meda hannun shi k'asa tare dasa yatsunshi biyu ya fara yi mata tafiyar wahainiya a kan mararta, sai ya kuma kamo bakin robar pantien ta sai ya d'an saki robar,
fat ya d'an bada sautin sauk'ar robar a jikinta.
tsalle ta d'anyi wanda hakan yasa boob's nata yin wani irin girgiza,
hannu tasa tana shafa wurin tare da yin mgna murya a daburce tace.
"Hamma Yusuf da zafeeee fa."
cikin sa hannunshi duka biyu ya tallabe k'irjinta yace.
"Nima haka nakeji a jikina da zuciyata in kin tsume ko kina kuka,
ki saki jikinki dani zakiji dad'i, kina son jin dad'i ko?."
juyowa tayi da k'arfi ta afka jikinshi sai yanzu ta lura ashe shima dagashi sai boxer ce a jikinshi.
ruggumeshi tayi gam tasa hannu ta zagayo wuyanshi wani d'an tsalle tayi tare da cewa.
"Uhumm uhumm Hamma Yusuufff."
shima hannu yasa tare da ruggumeta tsam a jikinshi fartasu na manne da juna ya matsowa bakin gado da ita,
tafiyar ruwa yayi da ita, tana k'asa yana sama a haka sukayi kan gadon ganin zai fad'o kanta ne yasa ta
rumtse ido tare da yin 'yar k'ara kana murya cike da shauk'i da kuma d'an tsoro tace.
"Wayyo Hamma Yusuf kayi nauyi fa, karka danneni."

Jin haka yasa Adda Zulaihat dake tsaye a parlour wai tana jiranta yasa tayi maza ta juya tare da ficewa,
cikin mota ta samu Jafar har yanzu yana woya da sahibarshi,
shiga tayi tare da cewa.
"Mu tafi yace sai anjima zata dawo."
jinta kawai Jafar yayi dan ya lura kamar a kad'e take dan yasan wata k'il ta k'ure kunyar Hamma Yusuf ne.

Su kuwa Yusuf ido Zahra ta bud'e jin bata ji nauyinshi ba kuma dai yana konce bisa kanta,
girarshi ya d'aga mata,
tare da cewa.
"Bakiji nauyi bako?."
Kai ta gyad'a mishi tare da jujjuya boll eyes nata,
kissing nata yayi a goshi kana yace.
"Dama ai bazakiji nauyinba, tunda kina jin kwad'ayin inyi lilo, dan mace bata jin nauyin mijinta in zasuyi lilo."
da sauri ta cusa kanta tsakanin wuyanshi da kafad'arshi.
tace.
"Ni dai a a."
cikin rauni da zallar fitinar da yakeji murya na rawa yace.
"Ummu Aryan ki tausaya min mana,
please ki tausaya min mana daga yanzu fa sai bayan wata uku, kiyi hak'uri kada na fad'a wani yanayin kar in tafi da matsala ."
ya k'arishe mgnar tamkar maiyin kuka.
k'ara manne k'irjinshi tayi da nata k'irjin sabida zillon da tayi jin ya manna bakinshi kan brt nata sannan ta cusa hannunta cikin sumar kanshi tuni jikinta yaketa kerma
shi kuwa hakan ya bashi damar ida nufinshi,
jin yana karanto addu'ar ne yasata mak'alk'ale wuyanshi tare da cewa.
"Hamma Yusuf zafi."
cikin muryar da tafi kama da wanda zai sume yace.
"Nooo a hankali zanyi lilo baza kiji zafiba."
shiru tayi tare da mik'a mishi ragamar rayuwarta da jikinta da ruhinta domin tasan ita d'in mallakinshi ne kuma tasan shi ba mazinaci bane kana tasan zaiyi tafiya zai kuma dad'e ta kuwa san yayi mata uzuri ya nuna mata tausayawa, ya d'aga mata k'afa,
koda jiyan tasan a hankali ya bita dan ta lura bawai ya gama samun nitsuwa bane duk da haka kuwa tayi ta rakinta,
cije lips enta tayi sabida har yanzu hanyar bata gama sabawa da bak'on nataba hakan yasa take jin zafi zufa ce ta fara tsastsafo mata a goshi,
Ido ta rumtse kana ta kuma bud'esu tare dasa hannunta ta rik'e damatsanshi gam tana jujjuya kai da matse cinyoyinta tare da cewa.
"Wach-wach wayyo Allah uhummm."
sai ta kuma cije lips enta da k'arfi don bata son tayi mishi raki domin tana so ta kasance jarumar mace mai jure uzururrukan mijinta.

Tafin hannuntasa a goshinshi ta goge mishi zufar dake tsastsafo mishi,
sai ta kuma yi maza ta meda tafin hannun nata kan bakinshi dan jin gurnanin da numfarfashi da yakeyi wanda tasan tabbas duk wanda yake kusa da windows d'insu zaiji.
janye kanshi yayi tare da murza kanshi ka kafad'unshi.
cikin dauriya da jin ita kanta yana sata wata duniyar da bata tab'a zato da tunanin ana riskartaba dan a zatonta kullum wahalace sai gashi namijin duniya ya cire mata wannan tunanin,
amman fa duk da haka tana jin azabar gurzarta da yakeyi ruggumeshi tayi gam tare da sakin wata marainiyar k'ara.
"Wachhhhhh hyyyyyyyyyy huhhh Hamma Yusuuuuuf!!!
na gaji wayyo Hamma barini."
ta k'arishe mgnar da k'arfi tare da yin zillo da yarfa hannu kana ta saki kuka tare da dasa mishi cixo k'irjinshi .
cikin makantan da ya shiga ya d'anyi k'arfin halin bud'e idanunshi ya kalli fuskantar domin yanayin amsakuwar sautin muryarta yadda take raggad'a mishi kira da yin sambatu, da kuka da take yana k'ara zautar dashi
bud'e idonshi da yayine ya baiwa hawayenshi damar zubowa har suna d'iga kan goshinta,
gaba d'aya sun hargitse sun fita haiyacinsu shi Yusuf ji yake duk duniya babu ma'auratan da sukejin dad'in kasan cewa tare matansu kamarshi ita kuwa tabbas tasan ink'arman namiji Allah ya had'ata dashi.
jin ta kuma sakin wani sautin da k'arfinta.
"Wayyyyhhho shhhhhhhh Haaaaahhhhyyy Hammmmma Yusuuuuf please na tuba."
ta k'arishe mgnar tana yayyarfa hannu da bubbuga kafafu fuskantar duk hawaye tuni ido ya kumburo lips enta sunyi jazir, dan yanzu bai mata da sauk'i irin na jiyaba jin yadda take ta son zullewa ne.
cikin fizgo mgna murya can k'asan mak'oshi yace.
"Ohhh sorryyyyyyyyy."
kai taketa juyawa ta murzashi dama ta maidashi hagu idanunta duk sunyi luuu,
numfashi ta na korar juna,
ganin yadda takeyi alamun tana gab da suma,
hakan ya sashi k'aimin yadda zai samu salama ya barta ya samu numfashinta ya dawo dai-dai,
ruggumeta yayi gam tare da sakin wani irin sassanyan kuka wanda ita kanta batasan yanayin kukaba.

tuni an fara kiraye-kirayen sallan magrib.

A hankali ya zame gefe tare da konciya rigingine wasu ajiyan zuciya ya rink'a sauk'ewa a jere a jere,
sai ya kuma juyowa ya kalleta tananan kamar d'azu sai idanunta da suketa lullumshewa suna kuma bud'ewa still numfashi na korar juna gaba d'aya jikinta kuma karkarwa yakeyi still har yanzu kiranshi takeyi amman yanzu muryarta tayi k'asa sosai,
cikin rawan da jikinshi keyi ya tashi zaune boxer enshi ya jawo ya saka kana ya matsota birkitota yayi kan cinyarshi,
tare da jawo blanket ya rufe mata jikinta sai iya k'irjinta da ya bari a fili,
lips enshi ya manne da nata wani tattausan kiss ya mata kana ya maida bakinshi kan kunnenta,
dai-dai lokacin da tace.
"Hamma Yusssssssssssuf."
murmushi yayi tare da cewa.
"Na'am."

"Hamma Yusuuuf."

ta kuma kiranshi tana lumshe ido.
"Na'ammmmm."
ya kuma ce mata.
haka tayi ta kiranshi yana amsawa har baki 7,
a takwasne data kirashin sai ya d'agota zaune duk da duk jikinta a d'an sake yake hannunta ya Jawa ya manna a sajenshi kana cikin rad'a yace.
"Gani kusa dake Ummu Aryan gaya min me kikeso, ga Hamma Yusuf d'inki kusa dake,
bud'e idonki ki kalleni, kinji hannunki kan sajena please dawo haiyacinki kinga lokacin salla yayi."
a hankali ta bud'e idonta sai ta kumayi maza ta matsa gefe tare da duk'unk'unewa cikin borga da alamun tsoronshi k'arara a fuskarta,
ganin hakane yasa ya matsota a hankali kana ya jata jikinshi tare da cewa.
"Sorry karki gudu bazan k'araba,
jin haka ta narke a jikinshi
a hankali ta fara shafa sajenshi tare konciya a jikinshi lakwas kana tace.
"Hamma Yusuf zansha ruwa."
kontar da ita yayi kana ya sauk'a kan gadon ya nufi parlour domin shi yama mance da batun Adda Zulaihat goran ruwa mai d'an sanyi ya d'auko kana ya dawo da d'an sauri.
gefen gado ya zauna tare jawota kusa dashi sannan ya bud'e gorar yasa mata a baki,
ba musu ta fara sha saida ta shanye kusan rabi kana ta janye kanta,
shanye sauran yayi tare da wurgar da gorar sannan ya mik'e tare da bata hannu dan yaga yanzu ta dawo hayyacinta.
ido ta lumshe dan azabar kunyarshi da tsoron shi taji ta rufeta gashi ba komai a jikinta,
cikin sanyi tace.
"Ayyah Hamma bani towel mana."
ido d'aya ya kashe tare da kallonta da d'aya kana ya juya bathroom ba jimawa sai gashi da towel d'in,
mik'a mata yayi tare da cewa.
"Zaki iya wonka ko na taimaka miki?."
wata iriyar harara ta mishi wacce takeda sigogi da yawa,
murmushi yayi tare da cewa.
"Hakanma Ngd yaya kura in na samu iya harara kikemin ai naji dad'i."
sai ya kuma matsota tare da cewa.
"Na lura watara cinyeni zakiyi gaba d'aya,
tunda duk sanda na nemu hutawa dake sai kin cijeni."
ido ta rufe dan tabbas tasan data ji haza cizo ta danna mishi.
shi kuwa shafa satin cizon yayin inda wurin yayi ja a hankali cikin tsokana yace.
"Ki dena wahal da hak'oranki dan a irin wannan yanayin ko kin cijeni ba ji zanyiba sai dai in na nitsu kamar yanzu inyi tajin zafi."
hawaye ta zubda jin yadda'in yana damunta.
shi kuwa bai lura da hawayenta ba dan sauri yake lokacin sallah yayi
bathroom ya shiga wonkan soso da sabulu ya farayi kana yayi na tsarki a gurguje ya kimtsa sannan ya fito.
zaune ya sameta,
gefenta ya tsaya tare da d'aukar carbi,
yace.
"Tashi kije kiyi wonka in kin fito kinyi sallah ki had'amin kayan da duk kikaga ya dace in tafi dashi,
kafin ayi isha."
cikin jin wani iri jiki a mace tace.
"Toh".
mik'ewa tayi ta shiga bathroom tana tafe tana d'ink'isa tafiyar.
bayan ya fita,
wonka tayi soso da sabulu kana ta gasa jikinta tayi na tsarki tanayi tana lumshe ido,
a fili tace.
"Hummmm dama haka Hamma Yusuf yake ashe mugu kawai in wancan laifi nane na baka tsumi to ai yanzu ba abinda na baka."
a haka dai tayi ta fito
kimtsawa tayi cikin doguwar riga irin Arabians gawd d'innan masu azabar kyau sai shek'in duwatsu yakeyi,
sallah tayi tana idarwa tayi addu'a sannan ta mik'e cikin sanyi,
jakar da taga ya fidda tunda rana ta jawo ganin ya saka wasu takardun ne a ciki sai polo stick da ya nannad'eta ya sata a cikin jakar sai polo ball,
kana sai uniform nasu na Jahan team rigar yellow sai d'an wondon shi kuwa blue sai kuma uniform na k'asa rigar green wondon kuma white.
shiru tayi tana tunanin to me zata samishi,
ganin kamar ba kaya da yasa zai d'iba ba.
ido ta lumshe kana ta bud'e durowarshi boxers ta d'auko guda biyar sai vest guda biyar sai ta kuma d'auko hulunan da taga yana yawan sawa suma biyar,
kana ta debo uniform nasu na Jahan team guda hud'u,
murmushi tayi sabida tuno yadda yake kyau in yasa su,
jallabiya tasa mishi guda biyu sabbi dal sai turarukan da taga yafi amfani dashi,
kana ta d'auko qura'an nashi tare da carbi tasa mishi a ciki.
sai ta kuma fito da uniform nasu na Jahan team da takalman datasan nashine don taga jikin takalman ma ansa Jahan team,
boxer da vest ta ajiye kusa dashi kana ta feshesu da turare.
jin suna salla a masallacin gidan yasa itama tayi sallah kana ta dawo gaban mirror,
sassauk'ar kolliya tayiwa kanta,
sannan tayi rolling kanta da mayafin rigar,
parlour ta fito inda take tafiya a hankali,
ta fitowa parlour shima yana shigowa,
kai tsaye inda take ya nufa, yana zuwa ya ruggumeta cikin shauk'i ya kalleta tare da cewa.
"Madam yau dai kinmin kaciya ta biyun ko? kinga na samu inda zan goga ko? koda yake kece naiwa kaciyar nagq a yadda kike wani tafiya desa-desa."
sai ya kuma amsa kiranda M Jabeer ke mishi a woya,
cikin girmamawa yace.
"Salamu alaikum Malam barka da dare."
cikin bada umarni M Jabeer yace.
"Yusuf kana duba time kuwa, duk fa muna Airport saura awa d'aya zamu tashi."
cikin sanyi yace.
"Malam yanzu zan taho Jafar nake jira."
katse kiran M Jabeer yayi tare da cewa.
"Hmmm kada kawa Jafar lik'i."
janta yayi tare da cewa.
"Kin shirya min komai ko?."
eh ta bashi amsa tare da binshi.
suna shiga ya zare jallabiyar jikinshi,
juyowa yayi ya kalleta tare nuna kayan da ta ajiye mishin yace.
"To zoki tayani sawa mana."
kai ta sunkuyar dan haka kawai takejin kewarshi tun yanzu hakanan kewar Aryan na dawo mata sabuwa dal.

boxer dake jikinshi ya fara k'ok'arin cirewa hakan yasa tayi maza ta koma parlour.

Shi kuwa Murmushi yayi kana ya kimtsa cikin shigarsu na Jahan team kunfa san dama yadda kayan suke azabar mishi kyau,
boron ya rataya tare worwore polo stick d'inshi kana ya zura polo ball d'in cikin aljihun wondonshi.
sai kuma ya fito da wasu takardun a durowar gadon ya ajiyesu k'asan pillow kana ya juyo ya fito parlour.

Hannu ya mik'a mata tare da cewa.
"Taso muje kimin rakiya."
ba musu ta mik'e,
yana rik'e da hannunta ya kakkashe duk kan abubuwan wutan ko ina.
cikin rad'a yake ce mata.
"Ya dai Ummu Aryan ina bakin tsiwar nanne, kifi kyau fa da kalar ki ta tsiwa."
shiru dai ita kam dan taji maza shi kuwa cikin kula yace.
"Naga alamar ke raguwace, ji yadda kike tafiya,
dan Allah daure ki sirranta mana sirrinmu karkiyi ta tafiya a haka har su mama su gane na danne musu d'iyarsu , kiyita amfani da ruwan dumi komai zai dai-dai kinji ko?. "
cikin sanyi tace "to".
kana suka fito a harabar gidan suka samu Jafar da sauri ya karb'i jakar hannun Yusuf d'in kana suka nufi farfajiyar gidan,
a nanma ya d'an tsaya shida maikatanshi kama daga mai gadi da mai kula da dawakai da moi wonke motocin,. wanda duk yan uwane biyun k'annen mai gadine wanda yanada matarshi kuma komai na rayuwa Yusuf ke musu,
bayan ya gama sallamarsu,
sukayi mishi fatan al'khairi.

Cillawa Jafar Key d'in motar yayi kana ya bud'e baya inda Zahra take ya shiga,
shi kuwa Jafar cab'e key d'in yayi kana ya shiga gaba tare da yiwa motar key.

Suna fita kai tsaye Girei suka nufa,
a gaban masallaci yasa Jafar yayi parking kana ya juyo ya kalli Zahra cikin sanyi yace.
"Bari inje in sallami su Mama."
a hankali tace.
"Toh mu tafi."
kai ya jujjuya mata kana yace.
"Jirani ina zuwa."
kai ta gyad'a mishi, shi kuwa fita yayi da sassarfa ya shiga gida.
kai tsaye parlour Abba ya wuce inda ya samu Maman Yusuf da Abban Yusuf suna zaune,
zama yayi gabansu cikin girmamawa ya tonk'oshe k'afafu bayan sun gaisa cikin sanyi yace.
"Abba zamu tafi."
cikin kula Abba yace.
"Toh Yusuf Allah ya kaiku lfy ya baku sa'a ya dawo daku Lfy."
wata iriyar shahararriyar salama Yusuf yaji yana ratsashi domin tunda yake tafiya kan polo bai taba ji da kunnenshi Abbanshi ya mishi addu'a ba sai yau, shiyasa yakeji a jikinshi insha Allah yana tare da nasara,
"Amin Amin Ameeeeeeeeen ya rabbil izzati Ngd matuka Abba ngd da addu'arka."
cikin tausayin d'an nashi yace.
"Yusuf ai kullum ma inayi maka addu'a."
kai ya gyad'a alamar gamsuwa kana ya juyo wurin mamanshi kanshi yasa a cinyarta yadda suka saba,
kamar kullum tasa hannunta tsakiyar kanshi kana cikin sanyi tace.
"Allah yayi maka Al'barka ya kaiku Lfy ya dawo daku lfy ya kuma baku sa'a insha Allah Nigeria sai ta amfani da kai in sha Allah sai kayiwa k'asarka nasara insha Allah world polo 2020 ta Nigeria ce."
ido ya lumshe tare da cewa.
"Allah yasa Maman Yusuf."
da sauri Abba yace.
"Amin Amin."
daga nan Abba yayi mishi nasiha kan tsare kanshi daga bisani ya fita ya sallami Ummi da Hajja Inna,
sai ya kuma haura sama wurin Daddy inda ya sameshi tare da Aunty Amarya.

bayan sun gaisa sun mishi fatan nasara sai ya mik'e ya sallamesu kana Daddy na biye dashi a baya,
a tsakar gida suka samu su Zeenat Adda Zulaihat da Nana da Amira da Ummi da Hajja inna,
Zeenat ce tayi k'arfin halin cewa Yusuf.
"Hamma Yusuf Zahra fa."
bai kulata ba har saida Hajja inna tace.
"Yusuf tare zaku tafi ne?."
kai ya jujjuya alamun bai saniba.
haka yasa duk sukayi dariya domin Yusuf kawai mannin sha casa'in.

Da Addu'a suka bishi har bakin gate kana suka juyo,
shi kuwa Yusuf da sauri-sauri ya shiga mota kana Jafar yaja suka mik'a hanyar international Airport Yola.

Gudu sosai Jafar yake tsugawa tamkar zai tashi sama domin lokacin yasa ya k'ure musu,
kana ga M Jabeer nata

Please Login or Register in order to submit comment