Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

abinci muddin tana wurin,

gefenshi ta d'an rab'a, pilet ta d'auko kana ta zuba mishi couscous da miyar hanta. sannan ta koma gefenshi ta zauna tare da mik'o hannu zata karb'i kofin da nufin ta gaureya mishi madarar da zumar. da sauri ta janye hannunta dan wani mugun kallo da ya mata, hakan yasa ta tabbatar da cewa fushi yayi da ita, inda ita kuwa tayi zaton ko dan tak'i ta bashi had'in kaine yake fushin, shiru tayi a wurin domin duk da ba mgna sukeyi sosaiba in tuna tare amman yana mata surutu da body language enshi da ya zama d'abi'arshi, kamar su d'aga gira tab'e mata baki, kashe mata ido ko ya zuk'i iska da ancinshi ya kashe mata ido alamun yaji k'amshi kenan, toh amman yau babu d'aya cikinsue, asalima abincin data zuba mishinma k'in ci yayi, yana shanye madarar ya mik'e ya koma cikin parlour.

Nan ta wuni har dare bayan sallan isha ne, duk suna cike a parlour Mama shi kuwa Yusuf da Jafar da Abba sukaci abinci. kana suka fito parlour inda Ibrahim da Suleiman da Sadiq ma duk suka shigo anata hira, shi kuwa Yusuf can gefe ya koma kusa da Mamanshi cikin sanyi yace. "Mama zamu tafi gida dare ya farayi." cikin kauda kai Maman tace. "Zaku tafi gida ko zaka tafi gida, inji kace ita Zahra nan zata dawo ta zauna sai ka dawo ko?." cikin kauda kai yace. "Eh amman sai goben zata dawo ai." da sauri tace. "A a dan Allah ka barta cikin yan uwanta kaga suma su Mami da Amira harma da Zulaihat duk kwana zasuyi ga Nana da Zeenat kaga duk sun had'u ba dad'i ita bata nan."

da sauri ta shiga bathroom. ruwan zafi ta had'a tayi tsarki dashi dan wani irin fitinennen fillings da takeji kana sai yayyafi takeyi, ita da kanta ta gane ta tsumu dama gashi yau Hamma Yusuf ya kuma yi mata had'inda tasan shi ya tono aikin sauran magungunan da tasha. A parlour kuwa cikin tsare fuska Mama tace mishi. "Tashi kaje gida dare nayi." cikin kunya yace. "No Mama kawai nima zan kwana a nan." cikin tsokana Amira tace. "Yaseen baka isaba tafi gidanka kawai yaro." cikin jin haushi yace.

harara ya watsa mata, sai kuma duk suka meda kallonsu ga Nana dake cewa Zahra. "A a Zahra Lfy kuma? nafa lura tunda yamma bini-bini kin shaga bathroom, ko dai gudawa kikeyi ne?." cikin tura baki tace. "A a ni kam Lfy ta lau hajiya, ji sa idofa." Mami ce tace. "A a ba batun sa ido nima na lura da abinda tace." dariya sukayi baki d'aya. shi kuwa Yusuf ido ya zuba mata dan yasan haka zata iya faruwa, itama Zahra shi ta d'an kalla sai ta kuma kauda kai ganin ya d'aga mata gira. Juyawa tayi ta nufi d'akinta inda yanzu Sharifa ce a nan,

cikin jin dad'i Yusuf ya mik'e dan yaji mgnar Abba dai-dai Zahra kuwa ta fito, cikin sanyi yace. "Muje Abba na kiranmu." a tare suka fito dai-dai lokacin Mama ke cewa. "Abban Yusuf ni cewa nayi Yusuf ya tafi ya bar ita Zahra ta kwana da yan uwanta." shiru Abba ya d'anyi cikin nazari can kuma ya d'an nisa tare da gyad'awa Mama kai kana yace


. "To ya b..........! By *GARKUWAR FULANI*
[13/02 8:26 PM] My 2nd Mtn: *HUKUNCUN ALLAH*


*PAGE 26*

*NA *AYSHA ALIYU GARKUWA*


"To ya barta a kan wani dalillin?." sai ya kuma juyo ya kalli Yusuf cikin juyawa yace. "Yusuf ku tafi dare nayi." cikin sanyi da boye ainihin abinda ke zuciyarshi yace. "Ba damuwa Abba ta kwanan mana tunda haka sukeso." cikin bada umarni Abba ya kalli Zahra kana yace. "Ke Zahra maza bishi ku tafi." to tace kana tabi bayan Hamma Yusuf wanda tuni har ya fita.
su Adda Zulaihat ma mik'ewa sukayi suka d'an rakata har bakin gate Amira sai hararan Yusuf takeyi cikin wasa tace. "To gobe dai da wuri za'a kawo mana yar uwarmu mu wuni tare." baki ya tab'e tare da cewa. "Je ki gayawa Abba, dan ni yanzun ma ban hanaku itaba." Mami kuwa tana gefen Zahra tana rad'a mata yan dabarbarun mata wa mazajensu. ganin suna tsaye cirko-cirko ne yasa Sulaiman daya ya shigo yanzu, yace Zahra ta shiga su tafi, su kuma su koma cikin gida. haka kuwa akayi,

bayan ta shiga cikin motar ne Amira ta maida marfin ta rufe, kana shi kuwa Yusuf yaja motar, su kuma suka juya cikin gida, nan sukayi ta hirar har tsakiyar dare kana sukayi bacci. Shi kuwa Yusuf yana fitowa cikin Girei kai tsaye dou Girei ya nufa, suna shiga cikin uguwar suka samu hadari sosai akeyi a wannan yankin yayinda can inda suka baro kuma babu hadarin. bayan yayi parking ne sai ya juyo ya kalleta cikin kauda kai yace. "Mu je ko." ba tare da tace komai ba ta yunk'ura ta bud'e marfin motar kana ta fito, shima fitar yayi sannan ya bud'e bayan motar ya d'auki wata kula mai d'an girma wacce Aunty Amarya ta cika mishi ita da gasassun kaji guda biyu, sai kuma wata leda mai kyau wacce Jafar ya aika ya seyo mishi kajin da kifin margi special. kana ya rufe motar ya juya ya tafi,

a hankali itama ta bishi a baya, yayinda wata iska mai sanyi ta sako, suna isa ya bud'e k'ofar kana ya d'an matsa ta shiga, sannan shima ya shiga, cikin duhun yace. "Kunna wutannan mana." to tace kana ta taka a hankali taje ta kunna wutan haske ya mmaye parlour, wucewa yayi kan dinning table ya ajiye ladar da kular kana ya juyo ya dawo tsakiyar parlour inda take tsaye fuska a had'e meyasa ba'a barta ta kwana da yan uwanta ba, harara ya watsa mata tare da tab'e baki kana yace. "Madam ko zaki koma ne?.

" baki ta d'an tura cikin k'unk'uni tace. "Ka medani mana." juyawa yayi ya nufi bedroom yana cewa. "Da yake ni bawan gidanku ne ai, ko kuma direbanki ne ni, ni in fushi kikeji ki tafi d'akinki." yana fad'in haka ya wuce bedroom, yana shiga ya kunna wutan d'akin, numfashi ya ja tare da shak'ar sassanyan k'amshin dake ratsa zuciyar d'an adam, ido ya lumshe lokacin daya gama cire kayan jikinshi ya rage dagashi sai boxer sanyin AC na ratsa mishi fatar jikinshi. bathroom ya wuce. Ya dad'e a ciki a k'alla ya kai 30 minute kana ya fito ras dashi sai k'amshi yakeyi da shek'i cikin wasu tattausan riga da wondo dogo har k'asa,

sosai sukayi mishi kyau kasan cewarsu orange color ne shiyasa suka haskashi wasu turaruka ya k'ara fesawa kana fito parlour tana zaune bisa kujera da alamun gyangyad'i ta fara. Jin motsishi ne yasa ta d'ago kaina ta gefen ido ya kalleta gaba d'aya idanunta sunyi lub-lub sai wani lumshesu takeyi, dinning area ya wuce, madarar ta gado ya had'a da zuma kofi biyu kana ya ya ajiye saman dinning table d'in tare da rufe kofunan da yan marafansu, sannan ya koma tsakiyar, gefenta ya zauna cikin sauk'e numfashi yace. "Madam bacci nakeji ki tafi side d'inki ni zan rufe k'ofa." lumshe ido tayi kana ta kuma bud'esu sannan ta mik'e tsaye tare da yin mik'a sannan ta juya ta nufi bedroom nashi tare da cewa. "Kai d'in ka koma can ni nan nake so.

" kafin ya bata amsa ma tuni ta shiga. wani fitinennen murmushi yayi kana ya taune lips enshi sannan yayi balance bisa kujerar, tare da amsa kiran da Affan yake mishi, tsiya yayi ta mishi cewar ai Mami ta gaya mishi ta hana Zahra kwana wato su aka bari da ruggumar pillow, shi dai Yusuf sai mirmushi yake. Sun d'an jima suna woya yadda tafiyar zata kaya dan harda Affan Aryan Safwan za'aje. sun jima kana daga bisani sukayi sallama, sannan ya kira Aryan, saida Aryan yai ta mishi tsiya sannan sukayi mgnar tafiyar nan yake cewa Aryan jirginsu zai tashi k'arfe takwas na daren gobe, inda zasuje abuja. kana k'arfe d'aya na dare zasubi jirgin da zai kaifu American. basu wani jimaba Yusuf ya datse hirar tasu tare da yin sallama sannan ya katse kiran kana ya mik'e,

ya sassake labulayen sabida iska da akeyi mai sanyi sai walk'iya da aketayi, sassake labulayen yakeyi a ranshi yake mmkin daminar bana ta dawo da wuri, gashi da k'arfinta. yana gamawa ya wuce bedroom nanma sasaake labulayen yayi kana yaje bakin k'ofar bathroom d'in cikin d'an d'aga murya yace. "Kiyi al'wala." ta jishi amman bata kulashiba sai mgna da takeyi a zuci, "Ai na sani kulluma da al'walata nake konciya." shi kuwa tuni ya juya parlour, ita kuwa dama ta gama abinda takeyi tana fitowa ta shafa mai kana ta murje jikinta da turare mai sanyin k'amshi, sannan ta zaro wata riga mai taushi doguwa ce har k'asa, sai d'an kwalinta kasan cewar rigar bata da kauri sai tabi jikinta ta konta tayi lib,

ita kuwa sai kiciniyar janye hannunta takeyi, cikin kauda kai yace. "Ki nitsu salla zamuyi ni yanzu ba fad'a zanyi da keba hajia mai k'arfi ki bari sai mun idar da salla sai mu gwada muga waya fi k'arfi a cikinmu." ganin yadda yayi mgnar cikin tsare fuska sai ta nitsu kana tabi bayanshi suka fuskanci al'k'ibla. nafila sukayi raka'a biyu kana suka sallame sannan ya fara jero addu'a'o masu ratsa zuciya shiru tayi tana jin yadda sautin muryarshi ke fita, ido ta lumshe lokacin da taji ya manna hannunshi a kan goshinta zuwa kanta ya mik'e da kyau kana yayi addu'a. sannan ya saketa. sai ya kuma juya ya fara jan carbi. Mintu biyar tsakani ya mik'e tare da kamo hannunta ya mik'ar da ita sannan,

ya zaro hijabin ya cillashi kan k'ofa, parlour ya fito da ita kana ya wcce da ita dinning area. saida suka isa sannan ya sake hannunta ya jawo mata gujera tare da yi mata nuni da hannu akan ta zauna. ba mutsu ta zauna dan ta lura ya koma Hamma Yusuf d'in data sani a da can baya. shima zama yayi kana ya jawo pilet shida kanshi ya bud'e kulan ya fito da kazarnan datasha gyara da had'i kunsan Aunty Amarya tayi gadon iya girki, d'aya yasa musu kana ya meda marfin ya rufe, sannan yayi mgna murya can ciki yace. "Ki matso kici, in kuma kifi kikeso gashi nan." cikin sanyin murya da mutuwar jiki da tsoronshi dan ta gane me yake nufi da ita da wannan sallar gashi ya tsuke fuska, a hankali tace. "Bana cin kifi." kai ya gyad'a mata kana ya k'ara matso da kujerarshi kusa da tata kujerar,

kauda kanshi yayi kana ya fara yagar naman tare da mik'a mata a baki still baya kallon gefen da take, cikin rawan murya tace. "Zanci da kaina." cikin d'an juyowa ya kalleta kana yace. "To bisimillah." cikin tsoronshi ta fara ci kad'an-kad'an tanayi tana kallonshi shi kuwa yi yayi kamar baisan da itaba a wurin. Haka dai ta d'anci kad'an kana tace. "Hamma na k'oshi zanje in konta bacci nakeji." kofin had'in zumar nan ya mik'a mata tare da cewa. "Shanye wannan."
hannu tasa ta karb'a tare da kafa kai ta shanyeshi tas a take kana ta ajiye kofin tare da mik'ewa cikin sanyi ta juya ta nufi tsakiyar parlour, shi kuwa ido ya lumshe tare da d'an jan gajeren tsaki
ya lura ta tsinke dashi ta tsorita shifa baison wannan tsoron shiyasa yayi ta d'aga mata k'afa kana yana janta a jiki da sake mata fuska, juyowa yayi yana kallon yadda take tafiya da sassarfa alamun fa gudu take sonyi don yaga k'ofar da zata sadata da side d'inta ta nufa, kai ya jinjina a fili yayi mgna a hankali. "Meyasa zatayi tajin tsorona duk da na sake mata fuska har kanari na zama a gabanta inyi ta surutu dan ta saki jiki dani in kuma cire tsorona da dasa mata a ranta a can baya." Hmmm Hamma Yusuf kenan a hakanfa shi gani yake yana k'ure iya malajinshi na mgna da baki in yana tare da ita. Ita kuwa Zahra da sauri taja marfin k'ofar sai ta jita gim a rufe kuma babu key a hankali ta juyo murya na rawa kana tayi rau-rau da ido sannan tace.

"Ham.. Hamm... Hamma Yusuf k'ofar a rufe take." mik'ewa yayi a hankali ya fara yin taku step by step kana yana rik'e da kofin zumarshi yana sha, a hankali ya iso gareta cikin tausasa murya yace. "Me zakiyi da k'ofar." d'ago kai tayi ta kalleshi cikin rauni tace. "Ba kace in tafi side naba, shine yanzu zan tafin." kanshi ya jujjuya mata kana yasa hannunshi d'aya ya jawota jikinshi murya a mace yace. "Wasa nake miki, kizo kiyi konciyarki a d'akin Hamma Yusuf d'inki." kafad'a ta mak'e cikin tsoron tace. "A a ni dai zan tafi d'akina, ya isheni kwana a d'akinka." murmushi yayi tare da jawota suka juyo gaban tv,

kashe tv yayi sannan yaje jikin gini ya kashe wutan parlour baki d'aya kana ya jawota dinning area ajiye kofin hannunshi yayi sannan ya gyara rik'on da ya mata, wutunan wurin ya kashe sannan ya juya ya nufi hanyar bedroom da ita. Suna shiga ya kashe wutan d'akin sai ya kunna na baya can hakan ya taimaka suka d'an samu haske, bakin gado ya zauna kana ya jawota a hankali ya ajiyeta bisa cinyarshi, murya can k'asa yace. "Ummu Aryan." murya na rawa tace. "N.. Na... Na'am." sosai tausayinta ya kamashi cikin sanyi ya kontar da kanta a kafad'arshi cikin sanyi yace. "Kuka kikeyi ne?." jin hakan yasa kukan da take dannewan ya kubce mata cikin muryar kukan

"Ayyah Hamma Yusuf ka kaini gida in kwana dasu Adda Zulaihat." mirginawa yayi bisa gadon a hankali ya konta kana ya kontar da ita a jikinshi, dai-dai lokacin kuma aka kece da ruwan sama tamkar da bakin kwarya sai walk'iya akeyi gashi ruwan yazo da iska. shiru tayi a jikinshi tana jin bugun zuciyarshi, shi kuwa Hamma Yusuf bayanta yake shafawa a hankali kana yaja blanket ya rufesu zuwa wuyansu. cikin sanyi yace. "Hmmm wato su da yake kina sonsu shine harda kukanki in medake wurinsu, ni kuwa da yake bakya sona kin tsaneni shiyasa zaki gujeni ko?." da sauri tace. "A a." mirginata yayi gefenshi kana ya kontar da ita tare da yi mata pillow da d'amtsen hannunshi kiss ya manna mata a goshi kana yace.


"To meyasa kike kuka, nimafa d'an uwanki ne Hamma Yusuf d'inki ne fa. Abeeh Aryan d'inki ne fa." shiru tayi tana jin yadda yake kunce igiyar rigar jikinta, ido ta rumtse da k'arfi dan gskya ita dai tana tuno azabar da ya tab'a shayar da ita. jin ya gama kunce igiyar kana ya roggofo kanta ya ware rigar ya rabata da jikinta sai tayi saurin shigewa jikinshi tare da rik'o hannunshi murya a daburce tace. "Hamma sanyi fa nakeji, ka meyar min da rigata." bakinshi ya kai saitin kunnenta cikin wata iriyar murya yace. "Ummu Aryan kinada wata rigace data fini, ai nine rigarki kece rigata tsaya kiji sanyin zai tafi." hannunshi yasa tsakankanin k'ugunta da nashi a hankali ya jawo k'asan rigarshi, kana ya d'an janyeta jikinshi kad'an sannan ya d'an yunk'ura ya zare rigar jikinshi ya cilashi gefe, matsawa ya kumayi kad'an hakan yasa bata gane me yakeyi ba, shi kuwa zame kayan jikinshi yayi baki d'aya,

sannan ya matsota tare dasa hannu ya jawota jikinshi, wata iriyar razana tayi jin yanayin da suke ciki babu wani abu da ya raba tsaka ninsu tana jin yadda fatar jikinshi ya mannu da tata fatar, sai ta kuma ya dogon numfashi jin d'umin jikinshi yana ratsata, still jikinta rawa yakeyi domin yanayin da suke ciki ya zarta zatonta. shi kuwa Hamma Yusuf gaba d'aya jinin jikinshi ya tafasa zuciyarshi kanta bugawa takeyi da raba jini lita d'aya a cikin ko wanne one second. roggofowa yayi gareta ya mata rumfa da jikinshi, ita kuwa cikin tsoro ta ware hannunta tare da kama kafad'unshi kana murya na rawa tace. "No Hamma Yusuf kayi hak'uri." murya can k'asan mak'oshi tamkar zai shid'e yace. "No Ummu Aryan ba abinda zan miki a dole."


murya can k'asa kana muryar da jikinshi na rawa cikin disashewar sauti yace. "Ba zafi, please Ummu Aryan ki yarda dani, ta hakane Allah zai sake bamu madadin Aryan, in baki yardaba bazan miki doleba." sai ta kuma ji yana shesshek'ar numfashi. hakan yasa cikin sanyi ta koma ta konta lib sai zuciyarta dake bugawa pat-pat-pat da k'arfi-k'arfi kana da sauri-sauri. cikin sanyi ya manna kunnenshi a k'irjinta cikin tausasawa yace. "Ummu Aryan Hammanki nefa ba waniba please ki kontar da hankali kinji?." kai ta gyad'a mishi, sai kuma hawaye shar-shar a idonta kana cikin muryar kuka tace. "Hamma Yusuf karka yi min irin wancan karon."

lips enshi ya taune kana yace. "Toh." cikin tsoro tace. "Hamma bazan suma bako." "Ehhhhhhhhhhyyyyyy." ya bata ansa a fizge kana ya fara ratsa hanyarshi a hankali sai dai ga mamakinshi hanyarfa rufe take sab'anin yadda ya zata duk da bawai rufuwa irinta wancan karon bane na cikekkiyar budurwa mai budurci ba amman still a killace take. Ita ko Zahra da k'arfi ta damk'e hannunshi cikin d'aga sauti tace. "Wash Hamma Yusuf zafi, Hamma zafi." ina shi dai Hamma Yusuf zuwa yanzu baya ji baya gani burinshi ya isa babbar daular da yake da niyar zuwa fatauci. Cikin k'arfi ta kuma sakin kuka jin wata sabuwar azaba dake ratsata daga karcen k'afarta har zuwa mad'igan kanta,


kuka sosai ta farayi da magiya da rok'o, to amman shi baya jinta bare ya sarara mata. hannu ta rink'a yarfawa tana kuka tare da cewa. "Wayyo.. wayyo... wayyo..! wayyo Hamma Yusuf zafi! wayyo Mama Hamma Yusuf zai kasheni." kukafa sosai Zahra ta zage tanayi yayinda sauk'an ruwan sama ya taimaka ya hana ma'aikatan gidan jin kukanta. Shi kuwa Yusuf yayi nisa baya jin kira, ya birkice ji yake babu wani mahaluk'i da ya kaishi dace da samun mace lafiyayyiya irinshi,

sosai ya murji sadakinshi kana ya amayar da azabebbiyar fitinar da ke cinshi tsawon shekaru da dama, sam bai sararawa Zahra ba saida ya samu gamsuwa iya gamsuwa, yayinda ita kuwa Zahra tayi raki da kukanta har murya ta disashe idanunan sunyi sintim-sintim sun kumbura kana fuskantar tayi jazir lips enta da taketa cija suma sunyi jazir sun kumbura. tun tana fiffizgewa hardai tayi nuk'us ta bashi kai yayi ta bidirinshi, yayinda yanzu tabar ihu sai shesshek'a da takeyi. Can bayan komai ya lafa ne Hamma Yusuf ya konta rigingine kana ya tattaro sauran k'arfinshi ya jawota jikinshi kan k'irjinshi ya d'aurata ruggumeta yayi gam a jikinshi yana shafa tsakiyar bayanta wani irin salama yakeji, ji yakeyi tamkar ya rink'a daka tsalle yana shaida mata yadda yaji dad'in taraiya da ita amman miskilacin ya hana sai fidda numfashi yakeyi tare da cewa, "Uhmmmmm so sorry Ummu Aryan.

ki yafewa Hammanki nasan ni mai laifine a gareki amman kuma ke d'ince zuma baza'ayi miki lasa d'aya a barki ba." tureshi tayi kana ta kuma gefe taci gaba da kukanta tanajin radad'in jikinta. shi kuwa Yusuf k'ara jawota yayi cikin sanyi ya fara bata hak'uri. "Afwan Ummu Aryan kada ki juya min baya, na tuba bazan sakeba." cikin disashewar murya tace. "Kayi al'k'awarin bazaka k'aramin haka ba." murmushi yayi tare da shafa sajenshi kana ya shafa mararshi murya can k'asa ya rad'a mata. "So kike in mutu ki huta ko?." shiru tayi kana tayi lib a jikinshi. shi kuwa saida ya samu tayi shiru sannan,

ya mik'e ya sauk'a daga gadon wondonshi ya zura yanata sauk'e numfashi dan yau yaji mararshi ta mishi sakayau babu nauyi ko tauri. Wutan d'akin ya kunna kana ya dawo inda take, girarshi d'aya ya d'aga mata tare da sunkuyowa kanta kissing nata yayi a goshi. ido ta lumshe cikin jin kunya shi ma kauda kai yayi kana, ya nufi bathroom wonka yayi sannan ya had'a mata ruwan d'umi tare da fitowa, yana zuwa yace zai taimaka mata amman fir tak'i ita a dole tayi fushi, dariyar keta ya mata sannan ya koma parlour, ita kuwa da keret ta shiga ta gasa jikinta kana tayi wonka sannan ta dawo d'aki tuni lokacin ana kiran assalatu. Shi kuwa Yusuf tuni ya tafi masallaci. 7:25 Am ya shigo gida kai taye bedroom ya nufa, gambus suka had'u bakin k'ofa,

cikin sanyi da mmkin ganinta da alamun fita zatayi cikin sanyi yace. "Ina zakije." baki ta tura tare da zubda hawaye murya na rawa tace. "Ni dai wlh zan koma gidanmu na fasa auren." wani irin nishad'ine ya ziryaceshi zuciya da jiki haka nan shogob'orta da shirmen yarintarta ke burgeshi, ido ya kashe mata tare da d'aga mata girarshi d'aya kana cikin murya mai cike da fillings ya rad'a mata mgna. "To na yarda ki koma gida amman kafin ki tafi bari in k'arisa kaifina in k'ara d'aya." ya k'arishe mgnar tare da jawota jikinshi tare da ruggumeta cid'ak ya taho kan gado da ita, zama yayi da kyau tare da ruggumeta daga zaunen murya a hankali yace.

"In kin koma me zakice musu." cikin kwabe fuska tace. "Ba danneni kayiba." murmushi yayi kana yace. "Yoh to ai ke kikace kina so." da sauri tace. "Ni kuma?." kai ya gyad'a mata tare da cewa. "Ba cewa kukeyi kina son mu samu wani Aryan d'inba?." kai ta gyad'a mishi, shi kuwa cikin loso lips nata yace. "Toh madam ai sai ana danneki za'a samo wani Aryan d'in ko ance miki a ruwa zan baki shi ki sha ki haifo mana shi." ya k'arishe maganar yana mai jawo woyoyin da ke gefensu wayarta da wayarshi da ya bawa Aryan. wayarta ya fara duddubawa kasancewar bata da number sirri,

hotunan Aryan ne ta ko ina a cikin woyar, shiru tayi a jikinshi suna kallon hotunanshi a tare, ido ta rumtse ganin wani hoton da tayi musu shida Hamma Yusuf d'in randa zai rasu inda yake koyawa Aryan d'aga gira d'aya. hawaye ne masu zafi suka zubo mata, shi kuwa Yusuf taune labbanshi yayi da k'arfi kana ya ruggumeta, sai ya kuma ajiye woyar ya d'auki tashin, kai tsaye wurin ma ajiyin records d'in ya shiga. na forkon ya fara bud'ewa, muryar Aryan ya faraji tana ratsa mishi zuciya lokacin da yake nema mishi yafiya wurin Abbansa,

yajin duk yadda sukayi da Abba, kana sai yadda sukayi da Mama, daganshi kuma sai yadda yacewa Zahra shi ai rabonsa ya k'are da yadda ya bada zab'in kayan da za'a samishi. tuni Zahra ta fashe da kuka mai sanyin sauti, kana ta zame ta konta kan gadon tayi pillow da cinyar Hamma Yusuf d'in. shima Yusuf tuni wasu zafafan hawaye suka kwaranyo mishi lokacin da yake jin Aryan na cewa. "Abeeh na cika maka al'k'awarin da nayi kaji Ammina ta yafe maka tace min kai ba mazinaci bane." hannunshi yasa da sauri ya rufe bakinshi da wani azabebben kuka da yaji zai kubce mishi, ,



zafafan hawayen nashi ya goge sannan ya sunkuyo kanta ya sa tafin hannunshi ya kamo na Zahra ya had'esu wuri d'aya, yayinda guiwar hannunshi ke bisa kafad'unta kana yasa d'aya hannun ya gyara mata gashi kanta dayake gaggarowa zai rufe mata fuska. cikin kukan take gaya mishi wasu kalamai. "


Gskya ba editing typing dinma a gurguje nayishi kada kuce na shanyawaku.
Ku tsumayi next page na gobe insha Allah in kuma baku jiniba kuyi min uzuri.





By *GARKUWA FULANI*



[14/02 4:20 PM] My 2nd Mtn: *HUKUNCIN ALLAH*

*PAGE 27*

NA
*AYSHA ALIYU GARKUWA*

Cikin tafin hannunshi ta manna fuskantar kana taci gaba da sassanyan kuka murya cike da rauni da begen gudun jininta take cewa.
"Hamma Yusuf shike nan Aryan ya tafi ya barmu har abadan bazan sake ganinshi ba,
Hamma Yusuf ina son Aryan ina sonshi ina son Aryan Hamma ina son yarona shine farin cikina,
shi yake lallashina in ina kuka,
shine ya zame min madadin komawa a lokacin da duniya ta

Please Login or Register in order to submit comment