Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

niyar katse kiran ashe amsa kiran yayi,
ajiye woyar yayi a gefen kanshi da nufin ci gaba da baccin shi,
shiru yayi jin magana can k'asa-k'asa kuma cikin kuka,
ido ya d'an bud'e tare da jawo wayar,
a hankali yasa woyar a kunne dan ganin ashe wayar Mamace daya mance yasa a al'jihunshi,
cikin kuka take magana.
"Uhum hyhhyyuy wayyo Allah na wayyo Mama zazzabi zai kasheni brest na ciwo, nace ku gayawa Daddy ya kawo min mgnin baku fad'a mishi ba,
wallahi sai kinga yadda sukeyi in dere yayi bari in d'auki hotonsu in turo miki, ni na gaji da b'oye ciwon nan kar ya kasheni."
kafin yayi wani yunk'urin yin magana kuwa tuni ta katse kiran,
woyar ya kife kan k'irjinshi dake bugawa fat-fat lumshe ido yayi yana jin wasu abubuwa da dama,
cikin kasala ya sake bud'e idonshi jin woyar ta saki wani d'an k'ara,
d'ago fuskar woyar da zaiyi yayi dai-dai da shigowar sak'o ta whatsapp hannu yasa da nufin kauda sakon sai kawai yaga hoton k'irjinta ya bayyana a fuskar wayar,
Wani irin marayan numfashi ya saki tare da matso da woyar zuwa ga ida nunshi ido ya tsurawa hoton k'irjinta da ya ciko yayi tamtsan-tamtsan sunyi jazir dasu sai shek'i sukeyi,
wani irin sauti ne ya subuce mishi dai'dai lokacin da joystick d'inshi ya harba da k'arfi,
yana cikin haka yaji woyar ta fara ringing,
da kyar ya amsa kiran,
sannan ya manna woyar a kunne, ido ya lumshe jin muryarta na ratsa dukkan jikinshi,
wani irin numfashi yaja tare da shid'ewa.....!









*By*
*GARKUWAR FULANI*

πŸ“πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡

*HUKUNCIN ALLAH*

*Page 2⃣4⃣*

*NA*
*AYSHA ALIYU GARKUWA*


πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡πŸ‡


*Assalamu alaikum, Maman Safiyya mai wannan number 0810001884 ban k'arisa sa number taki bane dan bana son in b'ata miki layin da kike watsa littafanmu na sayarwa a madadin Billyn Abdul da Zainab makawa tare da Ummu Maryam da kuma Safiyya Huguma. muna godiya da fitarda littafanmu da kikeyi kina yad'awa a groups, sai dai abin tausayi bai hana masoyanmu biyomu su sayaba kinga kenan har yanzu! baki cimma gashiba Alhamdulillah masoyanmu na amana sunada yawa wasu ko kyauta aka tura musu bazasu karantaba sai sun saya, duk da kina fiddashi ki bincika kiji groups nawa muka ciccika, Ngd matuka Allah bar zumunci Maman Safiyya Allah ya raya mana Safiyya ya tsareta da gado halinki na d'abi'ar b'era, kici gaba dayin satan littatafai kina yad'awa wlh bamu damuba tunda bazaki hanamu rabon da Allah ya kaddara namu bane, ni dariya ma kike bani k'awas ace duk littatafan da sukayi zarra sai kinbisu kin fidda πŸ˜†πŸ€πŸ»πŸ˜ kiyi hak'uri fa in ranki ya b'aci, in kuma kinada abinda zaki cemin kiyo min doguwar wasik'a ki sakita a social media nasan in sha Allah zata isoni, Hattara dai da abin wani, domin bahaushe yace kyauta da kayan wani mugunta..!! niko bana son ki zama cikin sahun mugayeπŸ˜†πŸ€πŸ»Ana kyawun tarefa, danni Garkuwa bana mugun tare da kowa*



Wani irin nakasashshen numfashi yaja tare da fesar dashi tamkar zai shid'e ya suma,
ji yake gaba d'aya tsikar jikinshi na mik'ewa yana wani yam,
cire woyar yayi a kunnenshi tare da kasheta baki d'aya,
juyawa yayi rufda ciki tare da sa hannunshi duka biyu ya matse kanshi sannan ya rumtse idonshi da k'arfi,
yana mai yin mgnar zuciya.
"Wayyohhh Allah zata kasheni."
sai ya kuma bud'e idonshi dan ganin k'irjinta yakeyi tamkar zasu tsole mishi ido,
sam shi bai tab'a jin wani abu daya tayar mishi hankali ba kamar wannan abun,
cikin sauri ya mik'e ya shiga bayi,
kai tsaye k'asan shawa ya tsaye tare da sakarwa kanshi ruwan d'umi domin in dai ruwan sanyine k'ara mishi sha'awar yakeyi,
ya dad'e a wurin sannan ya fara sauk'e ajiyan zuciya kamar wanda yasha kuka ya k'oshi,
al'wala yayi sannan ya fito sauri-sauri ya shirya cikin farar jallabiya sai turaren daya fesa tare da surar woyar Mama ya xura a al'jihu ,
kasancewar basu da nisa da harami yasa,
ya sauk'o da k'afa ya gangara ,
yana isa
yayi nafilfilinshi sannan ya d'auki k'ura'an yayi ta karatu,
har saida aka kira salla tukun.

Gefen su Mama kuwa ana idar da sallan asuban suka nufi gida domin yin ramuwar bacci kad'an zuwa k'arfe tare su sake fitowa,
hakan take a wurin Malam Jabeer ma,
shima masauk'insu ya nufa dan samun bacci ko k'adanne.


Shi kuwa Yusuf koda aka idar da salla karatu yaci gaba dayi
har saida gari yayi haske,
sannan ya fito,
tafiya yakeyi cikin bacci-baccin shiyasa yake tafiya a hankali,
yana fita harabar masallacin yaji an rik'o hannunshi da sauri ya d'an juyo murmushi yayi tare da juyowa baki d'aya ganin Abdul-kareem ne hannu ya bashi suka gaisa tare da cewa.
"Kana nan kenan?."
dan tsaki yaja tare da shafa k'eyarsa yace.
"Eh tun 1:23 Am ai na shigo kafin in taho ai na biya sai na samu d'akinka a rufe."
jan hannunshi Abdul-kareem d'in yayi tare da cewa.
"Muje muyi breakfast sai mu wuce gida."
To Yusuf yace tare da binshi a baya,
kai tsaye cikin jamjum suka shiga,
bayan an kawo musu abin da suka buk'ata shi Yusuf tea mai ganyen na'ana'a kawai yake sha,
shiko Abdul-karem yana had'a tea d'in da zazzafar gasashiyar kazar dake gabanshi,
"Kai Bayole yaushene zaku wuce Dubai?."
cewar Abdul-kareem kenan
kurb'ar tea d'in Yusuf yayi tare da had'iyewa sannan yace.
"Jibi zamu wuce domin tuni sauran teams sun isa,
sai team uku ya rege,
team d'inmu Nigeria sai naku sai kuwa manyan na American."
kai Abdul ya jinjina tare da cewa.
"Mu kam gobe zamu wuce."
cikin gyad'a Kai Yusuf yace.
"Allah ya kaimu Lfy. "
"Amin Amin." cewar Abdul-kareem.

Haka dai sukayi ta tattauna yadda taron nasu zai kasance,
bayan sun gama zasu fita Yusuf ya sayawa su Mama da Malam Jabeer abinda zasu karya dashi,
shima Abdul ya sayawa corch d'ishi,
sannan suka fito suka nufi gida da yake dai tafiyar ba mai yawa bace suna tafe suna hira,
k'arfe 9:46 Am suka isa cikin asalin farfajiya masauk'in nasu,
inda anan suka rabu da Abdul,
kowa yayi sashin da yake,
madadin ya hau lifta sai yabi kan step sabida yanaga hakanma motsa jikine,
yana cikin tafiya yaji alamun ana binshi a baya bai kulaba dan abu na jama'a da yawa kawai sai yaci gaba da tafiyarshi tare da gyara rik'on da yayiwa ledodin aminci su Sulaiman,
tsayawa yayi sanda yaji ansa hannu an karb'i babbar ledar bai juyoba domin jin muryar macece ke ce mishi.
"Barka da safiya, Baraden Adamawa."
sake mata ledar yayi ba tare daya juyoba yaci gaba da taka step d'in,
itama binshi tayi a baya tare da jerawa dashi,
dab da dab badan step din suna da fad'iba da tabbas kafad'arta zata gogi tashi,
rege saurinshi yayi ganin haik'an k'adaran so take su jera a tare,
itama tana ganin haka ta rege saurinta ta yadda a tare suke d'aga k'afa tare da taka steps d'in.
"Sunana Sakina A, S, Butu, ni k'anwace ga Usman A, S, Butu."
juyowa ya d'anyi sai ya kuma kauda idonshi da sauri dan ganin yadda ta zare ido woje tare da cewa.
"Wow kayi kyau daka had'e kekyawar fuskar nan, sai dai don Allah ka d'anyi min murmushi mana."
bai tanka mata bai kuma bi ta kantaba suna zuwa dai-dai masauk'insu Mama itama ta bishi a baya cikin yin sad'ab-sad'ab sam baiyi zaton tana biye dashi a baya ba,
bell ya d'an danna ita kuwa tana tsaye a bayanshi ta tsurawa sumar k'eyanshi ido tana ganin yadda sumar kanshi ta konta tayi luf-luf kamar ciyawar dake samun yabanya sai shek'i gashin keyi,
da sauri ta kalli Sulaiman da keyi mata murmushi sai kuma tabi gefenshi da kallo ganin tuni Yusuf ya wuce,
murmushi ta d'anyi tare da cewa.
"Uhum ga kayanshi."
kai ya gyad'a mata tare da nuna mata hanya da hannunshi d'aya yace.
"Ah shigo ku gaisa da Mama mana."
cikin sauri tace.
"Mamanku."
dan ita a zatonta Yusuf da Sulaiman yan biyune dan kamar da taga sunayi sosai kuma monsu dai-dai,
"Eh Mamanmu da Auntynmu."
to tace tare da k'ara gyara mayafin Arabian guan dake jikinta,
sannan tabi bayan Yusuf shi kuwa Sulaiman ya rufe k'ofar tare da biyo bayanta,
sallama tayi tare da kallon Sulaiman dake gefenta yana kallon Yusuf yana cewa.
"Kai kuma haka akeyi ne kayi shigowarka ka bar surkarsu Maman a waje."
cikin mamaki Yusuf ya zuba musu ido,
ita kuwa tuni ta isa gefen Anty Amarya dake murmushi tare da cewa.
"Iso mana."
zama tayi a k'asa kan carpet tare da ajiye ledar abincin nasu kanta a sunkuye tace.
"ina kwana."
cikin fara Aunty Amarya tace.
"Lfy lau ya ibada?."
"Alhamdulillah."
tace cikin jin kunya,
shi kam Yusuf mamakine fal zuciyarshi kaji yarinya da tsaurin ido,
ido ya kuma bin Sulaiman dashi jin yana k'allawa Mama kira wai tazo ga surkarta tazo gaisheta ,
ai kuwa sai ga Mama ta fito cikin shiga ta alfarma fuskarta d'auke da murmushi ta zauna tare da cewa.
"Bak'uwa mukayi."
da sauri Sakina tace.
"Barka da safiya Mama, ya ibada?."
"Alhamdulillah."
Mama tace tare da cewa.
"Keda waye kuka zo?."
"Nida Yayana da matarsa."
murmushi Mama tayi tare da cewa.
"Ayyah mun gode ko."
shiru sukayi duk suna kallon Yusuf sabida tambayar da Aunty Amarya ta mishi.
"Yusuf menene sunan surkar tamu?."
tsuke fuska Yusuf yayi tare da kauda kanshi daga garesu ya meda kanshi kanta yana mai danna mata harara,
toh shi me zai ce musu ma,
ita kuwa ganin kallon da yake mata yasa ta d'an rok'k'ofo tare da cewa.
"Zan tafi Yayana na jirana a woje."
"Toh mun gode ko."
Mama da Anty sukace,
Sulaiman kuwa binta a baya yayi tare da cewa.
"Toh tunda kunya ta hana Hamma Yusuf mgna bare rakiya, bari ni in fansheshi."
fita sukayi har k'asa inda masauk'insu yake Sulaiman ya rakata sannan ya amshi number ta tare da cewa zasuna gaisawa time to time,
a can gunsu Mama kuwa Aunty Amaryace ta kalli Yusuf tare da cewa.
"Ya za'ayi ka kawo yarinya sannan ka rink'a harararta kayi gum kamar an saka dole kazo da ita."
"Oh shi na gani ai, ko su kuwa salon irin nasu kunyar kenan."
Cewar Mama tana karb'ar woyarta da Yusuf d'in ke mik'a mata.
"Jiya na manta na tafi da ita, sai da dare da akayi ta addabata da kira na tuna."
Yusuf ya k'arishe maganar cikin son badda wancan zancen.
"ai kuwa nayi ta nema sai daga baya Sulaiman yace min tana wurinka."
cewar Mama kenan tana bud'e woyar,
dai-dai lokacin kuma Sulaiman ya shigo kai tsaye ledojin da Sakina ta shigo dasu ya bud'e,
harshe ya d'an zaro tare da laso lips enshi yace.
"Masha Allah matar ta iya zabo abinci, Mama bismillanku ku muci kyautar surkar."
dariya sukayi baki d'aya sannan suka fara cin abincin da a zatonsu Sakina ce ta saya musu,
shi kuwa Yusuf k'ala bai ce dasuba saima mik'ewa da yayi ya tafi dana Malam Jabeer dake hanunshi.

tare sukaci abincin dan dole Malam Jabeer ya matsamishi,
bayan sun gama ne shi M Jabeer ya sake shiri ya fita,
shi kuwa Yusuf ruwa ya d'an watsa tare da konciya yayi bacci.

A Nigeria kuwa Zahra kam kwana tayi da azabebben zazzab'i koda gari ya waye,
da Mami taga yadda take rawan sanyi sai ta gayawa Ummi ita kuwa Ummi ta gayawa Daddy,
to shiko Daddy sai da yaje Asibiti ya turo wota doctor tazo ta dubata sannan ta rubuta mata mgni,
Allah cikin ikonshi kuwa tana fara shan mgnin zazzab'in ya sauk'a zogin da brest dinta dinma sukeyi ya ragu,
dan dama maya wuyace ba ciwon da Zahran ta zata d'in bane.


Yusuf kuwa ya samu bacci sosai,
sabida tarin baccin da yayi,
sai yamma ya tashi,
bayan ya kimtsa ne yazo masauk'in su Mama dan kiranshi da tayi tace tana son mgna dashi,
Aunty Amarya kuwa tana jin haka ta shirya ta fita dan basu wuri su d'an zanta tsakanin uwa da d'anta.

A parlour ya sameta tana konce kan 3 str.
gabata ya zauna tare da cire hularshi ya ajiye kan hannun kujera,
murmushi tayi tare da tashi zaune suna fuskantar juna,
cikin kula tace.
"Yusuf."
"Na'am Maman Yusuf."
ya amsa mata tare dayin gajeren murmushi,
cikin kula tace.
"Yaushe nene zaku wuce?."
d'an gajeren tsaki yaja tare da cewa.
"Jibi in Allah ya kaimu Wlh gaba d'aya bana son rabuwa da ke Maman Yusuf badon wannan shine dama ta forko dana samuba ta shiga gasar world polo ba Wlh da ba zan jeba sai in biku mu tafi tare, ina kewar Abba na sosai ina son ganinshi kwanannan duk mafarkinshi nakeyi yana kuka yana cemin wai na kunyatashi na cutar da zucuyarshi,
toh shiyasa gaba d'aya hankalina ya koma kanshi zan koma inje inyi ta bashi hak'uri."
sai ya kuma k'arishe mgnar cikin rauni tare da taune lips enshi.
gyara zama Mama tayi tare da fuskantarshi tace.
"Ba komai kaje,
ba dai kace taron du-du -du bazakufi sati biyuba?."
kai ya gyad'a mata alamar eh,
ita kuwa ci gaba tayi da cewa.
"Abbanka fa ya sauk'a sosai yanzu duk sanda ya kirani a k'allah zai kiramin sunanka sau 4 zuwa 6 zai ta cemin Maman Yusuf kaza Maman Yusuf kaza da kaza,
ko d'azu cemin yayi,
"Maman Yusuf na lura kin fison Yusuf d'inki dani, na sani kullum sai kin kira Yusuf d'inki amman ni baki ko tunani sai in nine na kiraki,
kaga kenan Abbanka yasan muna magana a waya kuma bai hanamu ba."
Shi kam Yusuf sai murmushi yaketayi cikin jin dad'i sannan ya kuma lumshe ido tare da cewa.
"Ayyah Abbana ina sonka ina kewanka."
dariya Mama tayi sannan tace.
"Yusuf."
"Na'am Maman Yusuf".
kai ta juya tare da kiranshi karo na uku tace.
"Yusufff."
"Na'am ya amsa tare da meda hankakinshi baki d'aya gareta,
ita kuwa cikin tsareshi da ido tace.
"Shin sai yaushe nene zaka fara yin batun aure?."
kai ya sunkuyar cikin sanyi yace.
"Ban samu wacce nakeso bane Mama."
kai ta kauda tare da cewa.
"Kadai san kana da buk'atar aure,
ko domin kare kanka da lfyarka, sannan ta hanyar yin batun aurene Abbanka zai yafe maka cikin sauk'i."
shiru yayi yayinda kalamanta ke ratsashi wato dai uwa kam uwace tuni ta fahimci matsalarshi duk da boyewa da yakeyi tun yana gida,
haka dai sukayi ta irarsu ta tsakanin uwa da d'anta waninma sirrinsu ne nima banji me suke cewa ba, tayi ta mishi nasiha mai ratsa jiki.


Washe gari su Abdul-kareem suka wuce,
washe garin kuwa suma su Yusuf sukayi shirin tafiya.

Ranar wuni sukayi suna tare,
Sai dere jirginsu Yusuf zai tashi dan haka har bayan sallan ishah suna tare dasu Mama,
Bayan sun fito ne zasu wuce iyapot ne suka shiga wurinsu Mama a parlour suke bakin d'ayansu,
bayan sun gaisane cikin nitsuwa da kamala M Jabeer yayi gyaran murya tare da cewa.
"Toh Mama mu zamu wuce sai kuma mun dawo."
cikin ganin darajar mutumin Mama ta gyara mayafin jikinta tare da cewa.
"Toh Allah ya kaiku Lfy ya kuma maidaku Nigeria lfy, Allah ya baku sa'a ya rabaku da dukkan abun k'i, Ngd matuka Allah bar zumunci Allah ya saka da al'khairi,
yadda kake d'awainiya da Yusuf da kula da lamuranshi kaima Allah ya dafa maka."
"Amin Amin Ameeeeeeeeen ya rabbil izzati."
M Jabeer ya amsa cikin tsananin jin dad'i sannan ya mik'e tare da cewa.
"A gaida min Abba da Daddy sai mun dawo insha Allah zan shigo."
"Insha Allah zasuji".
Cewar Mama tare da mik'ewa sukayi suka bisu a baya har inda
motar da zata d'aukesu take,
Malam Jabeer kam shiga yayi ya zauna tare da kallon yadda Yusuf ke ruggume da Sulaiman kai ya jinjina tare da sake kallon Yusuf d'in daya matso gaban Mama kamar zai ruggumeta sai ya kuma fasa, lips d'inshi ya taune tare da rusunawa har k'asa yaja hannun Mama ya daura tsakiyar kanshi,
ita kuwa Mama murmushi tayi tare da maida hawayen dake son zubo mata tayi ta sa mishi al'barka,
ido ya lumshe tare da cewa.
"Amin Amin Maman Yusuf."
sannan ya mik'e cikin sanyin jiki da jin kewar yan uwanshi tun kafin ya tafi,
kallon Anty Amarya yayi tare da cewa.
"Ki gaida Tatti."
murmushi tayi tare da cewa. "In sha Allah zataji".
nan ya juya ya shiga mota,
suna tsaye a wurin har motar taja suka tafi,
sannan suka juya suka koma
suma suka fara shirin don k'arfe 7:00 Am na safiyar gobe suma jirginsu zai tashi zuwa Nigeria.


washe gari kuwa da safe suma suka tattara suka wuce iyapot,
suna tafiya da kamar awa uku Sakina tazo domin sallamansu kan cewa suma zasu wuce Dubai sai dai ta fita jiki a mace dan sai mai shara data samu yana gyara d'akunan shine ya shaida mata ai sun tashi,
yayanta na ganinta ya fara rarrashinta tare da cemata keda kikeda number d'an uwanshi ai komai yazo mana da sauk'i shekara nawa ina bibiyarsa a yanar gizo-gizo ban samu number shiba so dan haka karki damu muna komawa Nigeria komai zaiyi dai-dai,
da haka dai ya rarrasheta, suma bayan la'asar jinginsu ya d'aga zuwa Dubai inda zasuyi kwana uku kacal sannan su wuce gida.


A gida kuwa tun wayewar garin ranar Amira tazo hakama Adda Zulaihat, suka had'u da Zahra, dan Nana da Mami sunje duba Tatti maman Anty Amarya bata da lfy.

Sashin Mama suka fara gyawa sannan suka koma sashin Aunty Amarya,
Ummi kuwa sai girke-girke takeyiwa su Maman,
sai kusan 11:00 Am suka gama komai,
sannan suka zube a parlour Mama suna hutawa,
musamman Amira da takeda shigar sabon ciki duk ta jeme aikin k'arfin hali takeyi,
Zahra ce ta mik'e tare da fara zuge zip d'in rigarta,
da kallo Amira ta bita tare da cewa.
"Me zakiyi?."
fari tayi da idonta tare da fara tuku tana juya jikinta alamar rawa zata fara, dan jiyo sautin wak'ar da Jafar yasa a wayarshi,
saida ta d'anyi rawar sannan ta juyo ta kalli Amira tare da cewa.
"Wonka zanyi,
kinsan tare da Ya Jafar zamuje iyapot."
Zulaihat ce ta kalleta tare da cewa.
"Toh kiyi sauri ina dai shine ya shigo yanzun".?
Juyawa tayi tare da cewa.
"Zai jirani kin san Ya Jafar nawane ai."
murmushi sukayi jin Jafar din na shigowa tare da cewa.
"Tina kin shirya ko?".
da sauri ta shige bedroom d'in Mama tare da cewa su Amira.
"Kuce mishi na dade da shiga."
dariya sukayi dan ganin tuni Jafar din ya jita,
zama yayi gefensu sukaci gaba da hira.

Ita kuwa Zahra tana shiga bedroom d'in cire kayan jikinta tayi gaba d'aya daga ita sai pant and bra tana shiga bayin gaban madubi ta tsaya tare da tsurawa surar jikinta ido,
bra d'in ta fara cirewa,
sai kuma ta rufe idonta da sauri tare da juyawa mirror baya,
tana mai jin kunyar kanta da kanta,
sai kuma ta sunkuyo don cire pant d'in,
ido ta d'an tsurawa brest d'inta tana mamakin yadda suke k'ara girma sai wani cika sukeyi da shek'i ga jan da suka k'arayi yan nipples d'in sunyi cur dasu uwa uba yadda nonon kansu suke tsaye kamar an dasasu,
cire pant d'in tayi tare da kallon girmanshi,
itafa haushi abin ke bata gashi motsi kadan Hajja Inna sai tace ai ita yar shekara 16 tafi su Mami da Nana yan shekara 19 ,
baki ta d'an tura tare da fara
wonkan tare da mgnar zuci.
"Toh ko dai mutumin da nake gani yana shan Brest na da mammatsesu a mafarkine yake k'ara min girmansu,
shiru ta kumayi ruwa na sauk'a a tsakiyar bayanta tuno ko jiya tayi mafarkin ,
sannan duk randa tayi mafarkin in ta farka sai taji nonon suna mata d'an zafi,
ido ta lumshe lokacin data tuno wani abin da takeji daga tsakiyar kanta har d'an babban yatsarta in wannan mutumin ya mata wani abu,
murmushi ta d'anyi tuno wasu irin kalamai da yake gaya mata.
hannu biyu tasa ta shafa brest d'in tare da cewa.
"In dai kai mutumne to ka bayyanan mini a zahiri mana nikuwa nayi al'k'awarin zan mallaka maka cabb'ullenka in baka dama ka shashu sai kace min ya isheka."
ta k'arishe maganar tana dariya tuno mutin haka yake cewa brest d'inta ya kan ce mata zan sha *cabb'ulle* tsada kenan yake nufi.
Kunsan yadda tsada take ja-ja yellow-yellow gwanin sho'awa gashi irin a cikennan yake cur dashi rin d'im-d'im dashi koda baka san tsadaba matuk'ar dai ka ganshi to sai kaji kana sha'awar tsotsarshi,
shine a fullance muke ce mishi,
*Cabb'ulle*
ido ta lumshe tare dayin ajiyan zuciya don tunowa da tayi yadda yake shiga cikin wani hali da yanayi in yayi arba dasu.
haka dai tayi tayin zancen zuciya har ta gama wonkan ta fito,
ta fara kimtsawa cikin sauri-sauri don kunfa san Zahra komanta da hamzari take yinshi.
tana fitowa parlour Zulaihat ta kalleta tare da jinjina kai alamar tayi kyau,
murmushi tayi cikin karkad'a k'wayar idanunta tare da gyara zaman gyalen doguwar rigar after da ta d'aura kan wasu matsiyatan riga da wond'o red and white sai takalmi da jaka mai d'an karen kyau shima red and white sai bak'ar rigar da iya saman k'irjinta ne kawai take da ma sank'ali guda biyu rak shiyasa sai ta d'an suke daga sama daga k'asa cikinta kuwa tana bud'e ta yadda ana iya ganin rigar jikinta da shafeffen cikinta tare da bel d'in k'ugunta har zuwa cinyoyinta da sukayi kamar zasu fasa wondon jikinta,
can daga saman k'irjinta d'inma bai rufu dukaba tudun brest d'inta ya taimaka wurin bud'a hanya tsakanin boturan sai d'an siririn gyalen data yane kanta ta yadda duk gashin gaban goshinta duk ana iya ganin shi ya konta luf-luf sanjeta har k'asan kunne,
sannan ta baya kuwa ga tudun himilin gashinta ya hana d'an gyalen sauk'a so ana iya ganin wuyanta kad'an,
Jakar ta sank'ala a kafad'arta tare da k'arkacewa ta fara kefta hotuna tare da karkace baki ta tsukeshi tanan ta tsukeshi ta can,
Ya Jafar d'inne ya mik'e tare da matsota sukayi hoto biyu zuwa uku sannan yaja hannunta tare da cewa.
"Ya isa haka mu tafi, kinfa san tun 11:00 Am muke zaton jirginsu ya iso."
"Toh"
tace tare da binshi a baya tana cewa su Amira.
"Ku muje mana."
juya kai Amira tayi tare da lumshe ido irin na masu fama da larurar ciki tace.
"Ni kam bazan iya zuwaba kuje kawai."
dariya Adda Zulahat tayi tare da cewa.
"Nima bazaniba amman Fa'iq yace zaije tunima yana bakin gate."
tab'e baki tayi tare da cewa.
"Kada kuje mana, Ya Jafar mu tafi abinmu."
juyawa sukayi suka fita suna fita suka tararda da Ummi da Hajja Inna a tsakar gida,
da alama mgnar Zahra sukeyi ganinta yasa suka tsura mata ido tare da yin shiru,
"Uhum."
kawai tace tare da watsawa Hajja inna harara tare da murgud'a baki ta wuce abinta,
ita kuwa Hajja inna sai sababi ta fara kamar ta ari baki.
"Kaji shegiyar yarinya mai rasar kunyar tsiya har zaki murgud'a min baki ki harareni,
toh ko uwarki ta isane tamin haka."
har taje bakin k'ofar fita daga cikin harabar gidan sai ta kuma juyawa cikin tsiwa tace.
"Yoh ai dama uwata kam bazata mikiba dan bata da lokacinki,
nice nan fatari dai-dai da k'ugunki,
aikin banza kawai komai sai kin had'a da wuta ita me ruwanta don kin tsaneni ma dai ko zaki mutu ni jikarki ce."
tana fad'in haka tayi ficewarta,
ita kuwa ai Hajja Inna sababi ta fara baji ba gani duk wani mugun fata saida ta k'arar dashi kan Zahra,
yayinda Ummi ke ingizata da zugata,
Zulaihat da Amira kam suna jinsu sukayi shiru kamar basa gidan,
saima tashi da Zulaihat tayi ta sassake labulaye tare da k'ara volume d'in tv sannan ta k'ara turaren wuta a cikin kaskon rushin.

Su kuwa a mota Amira na gaba Fa'iq d'an Adda Zulaihat yana baya,
sai kid'in da Jafar ya k'ura musu cikin motar dan shima irin Zahra ne yana k'aunar kid'e-kid'e,
11:36 Am suka isa isa iyapot d'in,
isarsu ba jimawa suka hango su Mama na tahowa garesu,
yayinda ma'aikatan wurin ke biye dasu da jakukkunansu,
mik'ewa tayi da sassarfa ta isa garesu,
tana zuwa jikin Mama ta fad'a tare da ruggumeta gam tana cewa.
"Oyoyo Mamana barka na yau Mamana ta dawo."
cikin jin dadi Maman tace.
"Goggon Abba kardai ki kada Maman naki ayi miki dariya."
murmushi tayi tare da sakin Maman tazo ta ruggumi Auntynta tana cewa.
"Aunty kinga Mami ko ta sace min laffayata ta saka wai zasuje dubo Tattinki."
tureta Aunty Amarya tayi tare da cewa.
"Tafi daga nan da

Please Login or Register in order to submit comment