Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

na hannunta bisa dukkan alamu shan abin takeyi dan sai wani lumshe ido takeyi. gefe ya zauna ba tare da ya kuma kallon inda take ba yayi mgna a hankali yace. "Zan sha madara da zuma." jin abinda yace yasa ta kayo tana kallon shi, donko ta gane manufarshi, ta had'a mishi yake so kenana amman ya wani yi mgna kamar bada ita yake ba. shi kuwa sarai yasan tana kallonshi dan yana jin alamun idanunta na yawo a jikinshi, cikin wani yanayi ya d'an juyo kanshi ya kalleta kana ya tab'e baki tare da d'aga mata gira d'aya sannan ya bud'a kafad'unshi tare da d'an d'agasu sama, alamar tambayoyine ya dai? meke faruwa? me kike kallona? sai ya kuma yi mgna can k'asan mak'oshi yace. "Kar ki cinyeyi da idanun nan naki masu kama dana mashaya." kanta ta kawar kana ta mik'e tare da juya mishi baya ta nufi dinning area d'in, murmushi takeyi kana cikin ranta ta jinjinawa lamarin Hamma Yusuf ita dai kam tunda take a duniya bata tab'a ganin mutun irinshiba da bakinka da kunnenka ka zama kamar bebe shi ya d'auka ko wanne sashi na jikinshi zaiyi mgna har ya isar mishi saqon da bakinshi zai isar, lumshe ido tayi domin sanin abin na mishi kyau musamman yadda yake iya sarrafa girarshi in yanaso ya d'a d'aya in yanaso ya d'aga biyu, kana har ida nunshi yakanyi mgna dasu, a haka dai tana tafe tana tuna lmrinshi inda takeyi taku tamkar hawainiya, dukkan jikinta sai rausayawa yakeyi. gaba d'aya ta susuta bawan Allah, ya kasa koda k'ebta idanshi sai lips enshi daya jawo yana tsotsa a hankali, gani yake kamar da gaggan take karkad'a mishi mazaunanta, ita kuwa Zahra batama san yanayi ba, tana isa jikin show glass d'in ta bud'e a hankali ta d'auki wani cup mai azabar kyau, kana ta had'a da tea spoon sannan ta juya ta koma gaban firiji kana ta bud'e ta d'auko sassanyar madarar da har ta fara dusan k'ank'ara, saida ta kusa cika cup d'in sannan ta rufe ta meda gorar sannan ta ajiyeshi kan dinning table sannan ta jawo robar zumar sannan ta cikata kofin da zumar kana ta medashi ta rufe sannan, ta d'auki kofin sannan ta juyo ta nufi tsakiyar parlour kanta a sunkuye tana tafiya tana motso tea spoon d'in a cikin madara da zumar, yayinda gaba d'aya ta shagalar da Hamma Yusuf kam, ta kusa isa inda yake ne, sai ya kauda kanshi tare da jan gajeren tsaki ya d'aga woyarshi daketa suwa ganin Aryan ne sai ya katse kiran. ita kuwa a hankali ta iso inda yake kana ta d'an sunkuyo tare da cewa. "Hamma Yusuf gashi." wani irin yam yaji tsikar jikinshi na mik'ewa sabida yadda ta sunkuyo kanshi hakan ya bawa breast nata damar yin tirtsi-tirtsi suna kawo mishi farmak'i da zautar da k'ok'olwarshi da k'ona mishi jinin jikinshi, a hankali ya gyara zamanshi kan kujererar yayinda k'afafunshi ki zaune a k'asa bisa carpet, cikin sanyi da kuncewar tunani yasa hannunshi ya kamo d'aya hannun nata, a hankali ya jawota kana ya nuna mata cinyarshi da idanu alamar ta zauna kan cinyoyinshi. ido ta d'an zaro alamar tamb'aya in zauna kuma. fuska ya d'an tsuke kana ya jawota sosai, da sauri ta k'ara tallabe kofin madarar gudun karya b'are, kan cinyarshi ya zaunar da ita suna fuskantar juna, cikin jin haushi yaja tsaki jin wayarshi tana kuma ringing, dole ya amsa kiran dan yasan Aryan da naci. ita kuwa a hankali ta muskuta ta gyara zamanta bisa cinyarshi. yayinda kanta a sunkuye don nauyinshi da kunyarshi takeji, donma tasan ba abunda zai mata, shiyasa take d'an sakewa dashi, shi kuma Yusuf yana amsa kiran ya kara wayar a kunne sai yayi shiru, shi kuma Aryan sanin halin aminin nashi sai ya d'anyi murmushi kana yace. "Wai me kakeyi ne tun d'azu ina kiranka baka amsawa." cikin tsura k'irjinta ido ya bud'i baki a hankali yacewa Aryan. "Please ka barni zan sha *Cabb'ulle*". wata iriyar dariya shak'iyanci Aryan yayi dan yasan me Yusuf yake cewa *Cabb'ulle* ita kuwa Zahra jin furucin da yayi ne yasata saurin d'ago kanta domin tasan wannan mgnar a bakin dream Guy d'inta tsawon shekaru 5 da suka wuce, sai ta kuma sunkuyowa tana kallon ida nunshi da sukayi azabar ja kana jijiyar kan hancinshi ta taso zuwat har goshinsa sannan gaba d'aya idanunshi sai shek'i sukeyi alamar suna cike da hawayen fitina, haka nan duk lips enshi sun tsuke sunyi jazir sai shek'i sukeyi, goshinsa ta fasha jin damshi alamar zuface ke d'an tsastsafo mishi, cikin rauni tace. "Hamma Yusuf lafiyarka kuwa?." kanshi ya jujjuya mata kana ya mannna kanshi saman k'irjinta inda wuyan rigar bai rufeba, a hankali ya rink'a goga sajenshi jikin tattausar farar. murya a hargitse mgnar can k'asan mak'oshi yace. "Ummu Aryan zan sha *Cabb'ulle*." cikin kad'uwa tace. "Toh ina *Cabb'ullen?."* d'ago kanshi yayi da ker yace. "In na nuna miki shi zaki bani insha?." cikin rashin gane madosar mgnar tashi tace. "Eh, akwai bishiyar cabb'ullen ne a gidannan?." cikin zamewa da ita bisa carpet dake malale a tsakiyar parlour, yace. "Yes akwai." da sauri ta rumtse tafin hannunta dake cikin tafin hannunta kana hannunta dake kan wuyanshi tasa ta k'amk'ameshi dan ji tayi kamar zata fad'i cikin sauk'e numfashi tace. "Wayyo Allah Hamma Yusuf zai kadani." hannunshi yasa ya karb'e kofin kana, ya ajiyeshi kan stol dake gefensu, hannunta dake rik'e da kofin sanyin kofin yasa hannunta yin wani azabebben sanyi, cikin yarfa hannun ta manna mishi hannun a goshinsa, ido ya lumshe jin sanyin na ratsashi cikin, wata iriyar murya yace. "Please Ummu Aryan ki bani cabb'ulle." janye jikinta ta farayi daga gareshi kana tace. "Bani dashi fa Hamma". da sauri yace. "Kina da shifa Ummu Aryan, wlh in ban shaba akwai matsala." cikin tsura mishi ido tace. "Na baka in dai ka gani ka d'auka kasha." wani nannauyan numfashi yaja kana yace. "Gashi nan naganshi." cikin juya ido tace. "Ina yake? nuna min shi." kanta ya roggofo tare lumshe idanunshi kana ya jawota kan cinyarshi ya kontar da ita a rigingine, sannan ya gyara zamanshi cikin rauni da fitina da shauk'i murya can k'asan mak'oshi yace. "Gasu nan manya-manya jajaye masu cika ido da iya neman tsokana harda lek'e suka iya bari in fito dasu duka in gansu su ganni mu gaisa." ya k'arishe mgnar tare da cusa tafin hannunshi cikin r.......!



*By* *GARKUWAR FULANI*


[13/02 8:25 PM] My 2nd Mtn: *HUKINCIN ALLAH*



*PAGE 25*

*NA *AYSHA ALIYU GARKUWA*




Rigarta, rumtse ido tayi da k'arfi tare da yin zillo kana ta bangaro k'irjinta sama, hakan ya bashi damar ida nufinshi, ita kam Zahra yau salon Hamma Yusuf d'in nata ya zarta zatonta, ya birkice mata ya birkita mata nitsuwarta, gaba d'aya jikinta tsuma yakeyi, kunyarshi mai tsanani ta rufera jin yadda yake ta bidirinshi a k'irjinta baji ba gani. mik'a ta rink'ayi tare da narkewa a jikinshi kana cikin wata tsumemmeyar murya tace. "Uhum-uhum Hamma Yusuf." idonshi ya lumshe tare da sauk'e numfashi domin ji yayi saida mad'igar tsakiyar kanshi ya amsa, sabida yadda sautin muryarta ya ratsashi, ita kuwa Zahra hannunta tasa bisa wuyanshi zuwa k'eyarshi tana shafawa da murzashi cikin salon tausa, k'ara roggofowa yayi a kanta kana yasa bakinshi bisa k'irjinta hagoranshi na gaba yasa ya d'an cizo wuyan rigarta kana yaja yayi k'asa dashi, sannan yasa hannunshi ya ingizo breast nata sama hakan yasa sukayi tirtsi-tirtsi yayinda hasken daya wodaci parlour ya haskasu wani irin shek'i sukeyi yayinda tsananin farinsu ya bayyana har wani yellow-yellow fatar keyi. tafin hannunshi ya manna kansu, nan take ya susuce ya fita haiyacinshi wani irin numfashi yake fizgowa da k'arfi kana yana sauk'e ajiyan zuciya mai nauyi, hakazalika itama Zahra lamarin ya tafasa jinin jikinta tuni ta birkice mishi, wani irin tattausar shafa takewa sumar kanshi kana tana. "Uhum-Uhumm Hamma Yusuffffffff." zuwa yanzu zaman ya gagari Hamma Yusuf d'in nata sole suka zube a tsakiyar parlour a kan tattausan chains carpet d'in, a hankali yasa harshenshi yana lasan saman brst d'in. da sauri ta yuk'uro tare da rik'o hannunshi da yake zuge zip d'in rigar. cikin muryar rauni da shogoba da kuka-kukan tsoro-tsoro tace. "Hmmmmmyhhhhyyyyy Hammmmmmmma Yusuuuuuuuff please ka bari." can sama-sama cikin duniyar gyajimaren da yake ne yayi k'arfin hali murya a fizge yace. "Hhhhh uhhhhh please bari in sha cabb'ulle, dan Allah barnnnnni." jin yadda ya k'arishe mgnar kamar mai mutuwa sai tayi shiru, tana jin yadda zuciyarta da tashi zuciyar suke bugawa, shi kuwa ganin ta nitsun mishi ta sake mishi ragama da akalar jikinta, kawai sai ya had'e lips nashi da k'irjinta, wani irin zillo tayi kana ta saki wani sauti mai fita da numfashi, hannunta tasa duka biyu ta ruggumeshi gam a jikinta. Sun d'auki tsawon wani lokaci yana sarrafata tamkar zai had'iyeta ya medata cikin cikinshi. duk ya birkice. jin yasa hannunshi yana shirin guze zip d'in siket d'inta yasa tayi saurin tureshi kana ta janye jikinta, cikin tsoro da tuno irin abinda taji a karonsu dashi na forko. gefen kujera taje ta zauna tana meda numfashi. shi kuwa Yusuf gaba d'aya jikinshi karkarwa yakeyi cikin azama yasa hannu ya jawota jikinshi, wata iriyar zazzafar rugguma ya mata, kana sukayi tsit a jikin juna, sun kai kusan 10 minutes a haka, kana ya janye jikinshi daga gareta, ido ya tsurawa k'irjinta da suke tsaye tib-tib dasu zaka rantse da Allah bata tab'a shayarwa ba, ita kuwa ganin yadda yaketa yiwa k'irjinta kallon k'urillane ya sata gyara wuyan rigar ta medasu ma'adaninsu. mamaki ne tab fuskantar Zahra ganin yadda Hamma Yusuf d'in ya had'e fuska da alamun bak'in ciki da jin haushinta. shiru tayi ganin ya jinjina kai alamar baki min adalciba, shiru tayi dai tana ganin yadda yaketa gyarawa kanshi zama murza robar wondon jikinshi. jikin kujera ya jingina kana ya manna kanshi da wurin zama, k'arfarshi yaketa kad'awa a hankali. yayinda ita kuwa ta zaro ido ganin yadda Yusuf d'inshi ke harbawa tamkar zaici babu, komawa tayi gefe ta rakub'e jikin stol. Jin kiran salla la'asar a masallacin layin bayansu yasa Yusuf mik'ewa kana ya fara taku a hankali still har yanzu ajiyan zuciya yakeyi, kai tsaye bathroom ya shiga ruwan sanyi ya sakarwa kanshi kasan cewar yau kwana 4 ba'ayi ruwan sama shiyasa ake yi wani fitinennen zafi.

gaba d'aya yanayin shi ya sauya, jiki a mace ya kimtsa cikin k'ananun kaya kana ya fesa turare tare da d'aukan carbi ya fito, inda ya barta nan ya sameta a zaune tayi zuru da ido. ko ta inda take bai biba ya wuce masallaci. Gaba d'aya jikinta a sanyaye ta mik'e tana tunanin bata kyauta mishi bafa, gashi yanzu yayi fushi, cikin ranta tace. "Ayyah Hamma Yusuf afwan wlh tsoronka nakeji shiyasa bawai dan mugunta nayima hakaba." haka dai tayi ta zancen zuci tanayi tana wonka koda ta fito wata doguwar riga ta zira kana tasa hijabi tayi salla, koda ta idar ma kan sallayar ta mik'e tanata tunani har tayi bacci a wurin. Haka yayi ta zama a wurin har magrib sannan ya koma bakin masallaci inda yayi al'wala kana ya jasu Jam'i koda suka idar nan ya zauna har akayi sallan isha'i still ana idarwa nan ya zauna yayita karatu. Yana ganin lokacin da Ibrahim da Jafar suka kawo musu abinci, amman bai kulaba, su kuwa basu wani jima bama suka fito suka tafi. Ita kuwa Zahra dama kiran sallanshi ne ya tada ita daga bacci, so nan taje tayi sabon al'wala kana tazo yayi salla, koda ta idar bata tashiba nan ta zauna har saida tayi sallan isha kana ta fito parlour inda tana fitowa yayunta na shigowa so a tsastsaye suka gaisa sannan suka tafi. Shi kuwa Hamma Yusuf bayan an idar da sallah ne. ya shiga cikin lambun dake bayan part nashi, bayan ya zauna ne ya zaro woyarshi ya kira Adda Zulaihat, yana jinta tana hello bai kulata ba, gane manufarshi yasa tace. "Salamu alaikum." murya a cushe yace. "Wa alaikissalam." jin muryashi da alamun b'acin raine yasa ta gyara zamanta cikin kula tace, "Dan k'anina meya faru kuma naji muryarka haka?." numfashi yaja da k'arfi Kana taji ya fara mgna a hankali yace. "Ni kam Adda nace ba." sai ya kuma yi shiru dan yana tsoron kar tunaninshi ya zama gskya dan yasan zaiji haushin Zahra. Cikin kula tace. "Uhum ina jinka kace mefa?." rumtse ido yayi kana yace. "Meyasa Zahra bata shayar da Aryan ba, wacce iriyar madarace tayi ta d'ura mishi?." cikin mmki Adda Zulaihat tace. "Kamar yaya fa wannan kuma wacce iriyar tambaya ce?." cikin jin haushi yace. "To dai ni banga alamar ta shayar da yaro a jikinta ba, kwata-kwata ma batayi kama da wacce ta tab'a haihuwaba bare shayarwa, fisabilillahi kunaji kuna gani dan bana nan sai a zuba mata ido tak'i shayarmin da yaro da abincinshi da Allah ya halitta a jikinta, shi Aryan me laifinshi, ai inma laifine nine mai laifi, saidafa na rok'i yarinyar nan data ji tausayin yaron nan ta shayar dashi, Amman dan mugunta tak'i shayarda shi, ta adanasu kamar magoro sabon nuna." ita kam Adda Zulaihat dariyarta ta danne kana tace. "Malam dakata ita Zahra ce tacema bata shayar dashi ba ko wani ne ya sanar da kai?." cikin tarin k'unar rai dajin tausayin Aryan yace. "Ban sani ba aini ba makaho bane." yana fad'in haka ya katse kiran, shifa Hamma Yusuf ganin yadda k'irjin Zahra ke tsaye caras dasu yasa yayi zaton bata shayar da Aryan ba shiyasa yaji duk ranshi ya b'aci.


kai tsaye ya wuce k'ofar wannan parlour inda zai sadaka da side d'in Zahra, juyowa yayi ya kalleta ganin itama shi take kallo sai ya nuna mata k'ofar da hannu alamar tazo ta tafi side d'inta. yi tayi kamar bata ga me ya nuna mataba bare ta gane. Shi kuwa ganin haka sai ya juya ya wuce bedroom nashi, kai tsaye bathroom ya nufa, ita kuwa rai a b'ace ta shigo bedroom d'in ganin baya ciki yasa tayi konciyarta. jimawa kad'an ya fito dagashi sai boxer sai k'amshi yake zubawa, gabanta yazo ya tsaya cikin had'e fuska yace. "Tashi ki tafi d'akinki." juyi tayi tare da kauda kunyar fuskantar kana ta daure don samawa mijinta farin ciki murya na rawa tace.

"Hamma mace tanada wani d'akine da yafi d'akin mijinta." cikin mmkin dakiyarta yace. "Toh ni mijinki ne?." cikin dawowa asalin Zahran da can baya tace. "Sosai ma kuwa." kanshi ya juya dan ya lura ashefa har yanzu tana nan da tsiwarta cikin tsare girar sama data k'asa yace. "A a ni Hamman kine gwarama kisa ni yayanki ne." juyi ta kumayi kan gadon tare da toro k'irjinta sama kana tace. "Uhhhhhum yayan yaye zani ba, ni bansan wani yaya ba a mizanin mijina abokin rayuwata nake kallonka." jin haka yasashi fad'e fuska tamau kana ya danna mata tsawa cikin fad'a yace. "Ke! ni kike gayawa haka maza tashi ki bar min d'aki, a hakan zakice ni mijinki ne al'halin d'an da muka haifa a bayama baki shayar min dashi ba." cikin tsoro ta mik'e jin tsawar da ya buga mata madadin ta fita kuma kawai sai ta afka jikinshi tare da ruggumeshi,

cikin salonta ta manna kanta a kafad'arshi kasancewar ita tana kan gado a durk'ushe shi kuwa yana tsaye a k'asa, cikin muryar kuka tace. "Dan Allah Hamma kayi hak'uri kada kamin tsawa kaina zai ciwo." yadda ta k'wak'umeshi da yadda take mgna da kuka sai jikinshi yayi sanyi, biyota yayi suka zauna kan gadon kana cikin sanyi yace. "Meyasa baki shayar da Aryan da abincinsa dake jikinki ba bayan kuma na nema mishi wannan al'farmar." Cikin sanyi da gane manufar fushin nashi ta k'ara narkewa jikinshi murya can k'asa tace. "Hamma Yusuf nayi duk abinda kace min inyi a kan Aryan, wlh na shayar dashi tsawon watanni 18 kafin na yayeshi."

cikin tsura mata ido yace. "Kin tabbatar?." kai ta gyad'a mishi tare da cewa. "To wai Hamma Yusuf me zanyi dasu in ban shayar dashi ba." cikin sanyi yace. "Yoh na sani ko kina tsoron karsu zubene kije gidan miji da zubebben k'irji." kanta ta tonkoshe cikin rauni tace. "Wanne breast d'in zan adana bayan na rasa budurcinma gaba d'aya." fad'in haka da tayi sai tausayinta ya rufeshi cikin tausayawa yace. "Sorry baki rasa budurcinki ba kisa a ranki kina tare da budurcinki kisa a ranki wancan ranar munyi fest night d'inmu ne." daga nan kuma sai ya jawota jikinshi yaci gaba da rarrashinta, cikin kirsa da jan hankali ta shige jikinshi kana tace. "To to toni wai Hamma meka gani kayi zaton ban shayar da gudan jininmu ba." hannunshi ya cusa cikin rigarta kana yace.

"Yoh gani nayi kayan marmarina d'in suna nan so fresh in and out shiyasa nayi zaton ba'a shayarmin da d'ana ba." shafa sajenshi tayi kana tace. "Uhum out d'in dai ko ai in kam bazaka shaidaba ko." fizgota yayi jikinshi yana murmushi kana yace. "Baby zan shaida ai nida gonata ai nasan girmanta da tsawonta da fad'inta tunda na tab'a yin noma a cikinta noman da naji dad'inshi tamkar na shekara shabiyar inayinta." hannu tasa ta rufe fuskantar kana ta turo mishi k'irjinta a fuskarshi. daga kan gadon ya mik'a hannu ya kashe wutan d'akin kana ya jawota jikinshi. nanfa ya lallatseta son ranshi kana daga bisani ya sahirta mata tare da cewa. "Kiyi baccin ki,

na yau da gobe, dan gobe." shiru tayi tana fassaro kalamanshi hmm kenan yana nufin ya d'aga mata k'ane har zuwa gobe. shi kuwa konciyarsu ya gyara musu kana ya musu addu'a. Washe gari da misalin k'arfe 11 na safe, Yusuf ne da Zahra tsaye a parlour shi cikin shiga ta al'farma galila ce a jikinsu iri d'aya pink color wacce tasha aiki da d'inki mai azabar kyau, ita Zahra doguwar rigace wacce tayi d'as a jikinta sai mayafinta fari da takalmi da yar mai d'an tudu suma farare, hakama Yusuf shi kuwa wondo da rigane half jomfa sai takalmi da hula duk farare. tsaye suke alamar fita zasuyi, amman ya tsareta a dinning area.



wani kofine a hannunshi kofin mai d'an girma ne, madarace da zuma a ciki sai inabi da aka watsa a ciki kana sai yankekken apple sai kuma narkekken dabino, tana kaucewa yana tareta, cikin sanyi tace. "Please Hamma Yusuf barni haka ya isheni kagafa na shanye kofin forko gashi na biyunma nasha rabinshi. Kuma ko kaid'in ma kofi d'aya kasha." murmushi yayi tare da d'aga mata gira d'aya kana yace. "Hmmm ai in nasha kofi biyu bazaki iya dani ba." cikin rashin fahimtar mgnarshi tace. "Allah ko ni ya isheni."

motsota yayi gab da gab kana yayi k'asa da murya yace. "Please kiyi min rai ki shanye wannan shi zai taimaka ki jure dani." baki ta tura alamun a a. ganin haka sai ya kurb'i zazzafan had'in nan ya cika bakinshi kana ya k'ara matsota hannunshi yasa ya tallabo kanta kana ya had'e bakinsu, ajiyan zuciya ta sauk'e jin sanyin madarar ya ratsa mata baki, shi kuwa a hankali ya rink'a yi mata k'oto tamkar tattabaru, ba musu take karb'a kana tana jujjuya harshenta cikin bakinshi tana lalubo zak'in, shiru ya mata ya tsura mata ido ita kuwa tuni ta lumshe ido, jin sanyin da tsantsin da taushin harshenshi ne yasa tayi tsit a jikinshi tare da fara yi mishi wani zazzafan kiss tamkar ta samu lollipop, shi kuwa Hamma Yusuf ji yakeyi tamkar yayi ta tsalle da ihu dan azabar dad'i da yakeji har mad'igarshi na amsawa. jin abin nata da gaske ne ya sashi zare harshenshi daga gareta cikin tsoka da salon da baisan yanada shiba yace.

"Wayyo Allah na Maman Yusuf Zahra zata cinye miki harshen Yusuf d'inki." sai ya kuma harareta cikin salon tsokana yace. "Madam ko dai tsinke min harshe kike son yi naji kamar zaki had'iye ni, wannan tsotsa haka ai saiki zautar da Hamman ki." wata iriyar kunyace ta rufeta hakan ne yasa ta juya da sassarfa ta nufi hanyar fita, a bakin k'ofa ta d'an tsaya kana ta juyo ta cilla mishi wani irin kallon da ya sashi jin yana shirin fara yayyafi, ita kuwa bud'e k'ofar tayi ta fita. Binta yayi a baya hannunshi rik'e da kofin, a harabar part nashi ya sameta kana suka fito a jere. A farfajiyar gidan ne suka samu Ado yana goge mishi wata mota yar duk'us da ita, yana ganinsu ya gaidasu kana ya bud'e musu suka shiga,


yayinda maigadi kuma ya bud'e musu gate. Suna fita ya meda k'ofar ya rufe, shi kuwa Yusuf cikin kallon titin gabanshi ya d'ago kofin daya ajiye a gaban motar ya mik'a mata, kana yace. "Toh ga motar gajeru irinki naji ranan kina zagarmin mota wai motar dogayace." murmushi ta d'anyi kana ta amshi kofin tare da cewa. "Me zanyi dashi?." ba tare da ya kalleta ba cikin bada umarni yace. "Ki shanye." ganin yadda yayi mgnar ba wasa yasa ta kafa kai ta shanyeshi tas kana ta ajiye kofin a gaban motar. Juyowa yayi ya d'an kalleta kana ya mata nuni data matso da kanta ba mutsu ta matso da kanta, shima matso da kanshi yayi kana yasa harshenshi ya lashi saman lips enta na sama daya d'an tab'a zumar.

shiru tayi saida ya yakeshi tsab kana tace. "Hamma kalli gabanka tuk'ifa kakeyi." limshe ido yayi kana yace. "To Ummu Aryan." d'ago kanshi da zaiyi ne sai yaga motar Aryan tana tafiya a hankali kana Aryan kuma dariya ya rink'a yi sannan ya wuce. shi kuwa Yusuf fuska ya tsuke kana a ranshi yace. "Shiyasa tin tek yakeda dad'i yanzu da waccar motarce da Aryan bai ga abinda yayi ba. Kai tsaye Girei suka nufa,

suna fitowa cikin mota sai ga Abba, kusan a tare suka d'an rusuna suka d'aga mishi gaisuwa cikin jin dad'i Abba ya amsa musu kana yayi tasa musu al'barka. Daga nan suka shiga cikin gida, ai nanda nan Adda Zulaihat, Adda Amira, Zeenat da Mami harma da Nana wacce tazo ne dan yiwa yar uwarta ta'aziyar rasuwar Aryan. suna jin muryar Zahra a parlour Mama nanfa suka fito, sharifa kuwa tsalle tayi tayi tana cewa. "Oyoyo Aunty Zahra." kusan a tare suka shigo, parlour inda suka zube nan sunata farin cikin ganin juna, shi kuwa Yusuf bedroom d'in Mana ya nufa inda ya samu tana ninke sallaya alamun walaha tayi ta idar, ganinshi yasa fuskantar ta cika da farin ciki, bayan sun gaisane sannan ya fito,


inda ya samu Ummi a tsakar gida cikin girmanawa ya gaidata kana ya wuce parlour Hajja ina ya gaidata a tsastsaye sannan ya juya ya wuce part d'in Aunty Amarya, a kitchen ya sameta tana shiryawa yaran nasu lunch, kamar yadda suka saba ya matso tare da gaidata a mutunce amman karo na forko da yaji yana d'an jin kunyarta, haka yasa bai dad'eba ya juya har zai fita sai ya kuma juyo yace. "Gobe in Allah ya kaimu fa da dare zamu wuce America." cikin kula tace. "Eh haka dai Mama ke gaya min to Allah ya taimaka ya kaiku lfy ya baku sa'a." Amin Amin yace kana ya kuma cewa. "Daddy fa ko ya fita?." kai ta juya tare da cewa.

bayan sun gaisa ne yayi musu nasiha mai ratsa jiki. nan yayiwa Yusuf ma fatan aje Lfy a dawo lfy, da Amin suka amsa kana ita Zahra ta mik'e ta fita, shi kuwa Yusuf da Daddy nan sukayi ta tattauna lamarin Sulaiman da batun auren Jafar da Dija, anan yake gayawa Yusuf Safwan ma yana neman Halima d'iyar Goggo Maimuna Harma an bashi ita. Haka dai sukayi ta hira irin ta iyaye maza da yaransu maza. Zahra kuwa ranar ta sake sosai cikin yan uwanta rabon da tayi walwala haka tun kafin tsautsayin fyad'e ya rufta mata.

Koda suka fita shiru ta zauna, jin yunwa na k'wak'ularta ne, yasata mik'e ta d'auko pilet tazo ta d'ebi abincin ta d'anci mai d'an yawa kana ta kana ta koma parlour. Shi kuma Yusuf yana cikin masallaci sai k'arfe tara da rabi ya nufi cikin gida. A parlour ya sameta tana zaune shiru tv ma a kashe. Dinning table ya nufa yana zuwa ya had'a madara da zuma kana ya zauna. ganin haka yasa tayi sauri tazo wurin tunda ita ke sa mishi

Please Login or Register in order to submit comment