Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fito bakin kasu,

to a cikin abinda muke iya gani alamace to naga motar Aryan tana hayak'i yayinda hayak'in ke dawowa jikin motar Yusuf,

to a nan nake shaidawa jikana aziru wanda yanzu yana birnin sin cewa Yusuf yana tare da mak'iyanshi kuma akwai kambun baka a kanshi,

muna cikin mgnar sai aziru yace min ga wasu yara a bayanmu yace kuma yaji suna mgnar Yusuf kamar d'an uwansu ne,

to dana juyo nan naga Zahra,

kuma sai naga itama akwai hayak'i a jikinta alamun tanada kambun baka a kanta,
[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: to daga nan Muka fara bibiyar rayuwarku,

inda a ranar dai motar data meda su Zahra cikin Girei motarmuce kuma aziru ne yake jan motar,

ni kuwa washe gari na tafi saudia dan yin Umrah to saida na dawo aziri ke bani lbri abinda ya faru,

to daga nan muka fara bin lamuran Yusuf shi Aziru shi ya dak'ushe magautan Yusuf yan Lagos yan jarski polo team inda yasa musu tsanar polo suda kansu suka watsa team d'insu, daga nan suka rabu da Yusuf Argentina kuwa mune mukaje muka kadasu a gasar world polo na 2015,

sannan da aka yankewa Yusuf hukinci muka amince da hukuncin Allah dan muma musulmaine.
[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: murya ya gyara tare da cewa.

"To daga nan ni ina madina sai randa naji zaka dawo Nigeria ne nima na dawo,

dama kuma jikana aziri shi yana tare da Aryan k'arami sun saba sosai wani lokacin ma shi ke bashi hadda,

koda randa kukaje asibiti kai Aryan nida Aziru mune muka juya zuwa wata halitta,

mukayi hikimar isar da Zahra inda kake kaida Aryan,

kuma nine na kwatanta maka inda Affan zai d'auko maka mgnin ciwon mararka a mafarki inda nacema yaje gefen
[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: kuma nike kukan kulullukan da take ce maka in samata tsoro sai tazo inda kake,

Aryan babba kuwa lokacin da kasashi gaba akan ya koma bakin aikinshi yak'i shine naje masa a mafarki na rok'eshi da yabi shawararka domin nasararsa na cikin.

Alhamdulillah ni yanzu yafiyarku nazo nema,

domin ni zan koma madina da zama,

bazan sake zama a Nigeria ba sai dai in hanya ta biyo dani ta nan."

cikin sanyin jiki duk suka nisa M Jabeer ne ya samu damar yin mgna.
[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: dutsen bajabure zai samu wani saurayi makiyayi zai bashi mgnin to wannan saurayin Aziru ne,

wannan zumar itace ta dongofar da sha'awarka,

kana yanzu kuma kwananan na tsare Aliyu Daddynku a bakin gada na bashi wani mgnin,

wanda in ka shanye shi dai sha'awarka zata dawo kamar da can baya,

amman zaka iya sarrafa kanka sab'anin a baya,

to kuma shi Aziru tun randa Aryan ya rasu ya bar Nigeria ya koma birnin sin asalin mahaifarmu kenan,

inda a mafarki Zahra kuwa taga Aryan k'arami kan gadonka wanda a mafarkin aka nuna matashi a birnin sin yake.

haka kuma nine na rufe k'ofofin sashin Zahra,
[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: "Alhamdulillah Baba mun gode da taimakonka kuma naji dad'i dakace zaka koma madina da zama,

mun gode matuk'a."



Ganin dottijon ya mik'e ne yasa duk suka mik'e tare da bashi hannu suka gaggaisa,

Kana ya kalli M Jabeer yace.

"Ku shiga gasar world polo 2020 in sha Allah zakuyi nasara."

sai ya kuma kalli Yusuf yace.

"Ka shiga gasar da karsashinka in sha Allah zakayi nasara, saura kwana biyar ne za'ayi gasar kuma tuni nayi muku komai na shiga gasar takardun da komai da izini duk naje a suffar Jabeer na samo muku, takardun suna k'asan pillow Zahra,
[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: harda biza da komai na tafiya kuyi kok'ari nanda kwana uku ku tafi US'."

yana fad'in haka ya juya ya fara fita,

binshi sukayi a baya har bakin gate inda yayi musu sallama ya fita yazo d'aga k'afarshi zai tsallaka gate d'inne suka ga kofotonshi kafin su ankara kuma ya bace.



Nanfa suka cika da alhini,

ganin la'asar tayi yasa sukayi al'wala sukayi salla a masallacin inda M Jabeer ya jasu,

[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: kana suka fita a tare bayan an yafi juna an kuma fahimci juna yanzu Affan ya dena hararsun.



Shima Yusuf fita yayi ya wuce gida inda sukasha hira shida Abba da Daddy ya shaida musu yadda komai ya faru.



Bayan sallan ishane Ibrahim ya kaiwa Zahra abincinta inda sukayi ta hirarsu ta wa da k'ani.

sai k'arfe tara da rabi da Hamma Yusuf d'in ya dawo shi kuwa Ibrahim ya dauki mashin d'inshi ya tafi gida.



ita kuwa Zahra tunda ya Ibrahim d'inta ya fita ta koma bedroom kai tsaye bathroom ta nufa dan tana so tayi wonka chap-chap,
[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: shi ko Hamma Yusuf bayan ya rufe ko ina sai ya nufi bedroom d'in,

ido ya lumshe tare da sauk'e numfashi jin yadda d'akin ke k'amshi,

shiru yayi jin motsin ruwa alamun wonka takeyi,

girarshi d'aya ya d'age tare da cewa.

"Bari in shigo ki min kaciya na biyun."

kayanshi ya sab'ule sai guntun wondo ya bari kana ya nufi bedroom d'in,

[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: har yaje bakin k'ofar sai ya kuma ji bazai iya shigaba,

juyawa yayi ya koma bakin gado ya zauna tare da d'aura k'afafunshi kan table d'in dake gaban gadon,

bai jima da zamanba ta fito,

d'aure da towel ganinshi a zaune yasa tayi saurin komawa gefe kana ta zauna dan tsawo towel d'in ya mata k'aranci,

shi kuwa yi yayi kamar bai gantaba sannan ya mik'e ya shiga bathroom d'in.



Yana shiga ta mik'e sauri-sauri ta shafa maita tare da fesa turare kana ta zura wata doguwar riga mai sushi da sulb'i,

sannan ta hau gado ta konta tare da shigewa cikin blanket.

shi kuwa Hamma Yusuf a cikin bathroom d'in ya gaba shirin baccinshi tsab,
[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: sannan ya fito dagashi sai boxer.

Ita ko Zahra tana jin motsin fitowarshi ta d'an yaye blanket d'in,

sai ta kuma yi maza ta meda kanta ciki don idonta bazai iya ganin tsurarshi a hakaba,

shiko Hamma Yusuf wutan d'akin ya kashe kana yazo ya hau gadon tana jinshi har ya rarrafo ya matso kusa da ita,

zama yayi kana ya jingina da allon kan gado,
[10/02 12:08 PM] My 2nd Mtn: cikin duhun d'akin ya mik'o hannunshi da nufin kamo hannunta,

sai ya kuma yi wata sassanyar ajiyar zuciya jin inda hannunshi ya sauk'a.

ita kuwa Zahra ido ta zazzaro woje dan ba zato ba tsammani taji hannunshi kan breasts d'inta,

cikin sanyi da mik'ewar tsikar jiki tasa hannunta bisa nashi kana tayi yunk'urin d'ago hannun nashi,

fahimtar abinda take son yine kawai sai ya rok'k'ofo kanta yayi mata rumfa da k'irjinshi,

jin wani sabon yanayi bak'on abu da Hamma Yusuf d'inta d'in ke mata, yasata yin mgna

cikin wani irin murya tace

"Hamma Yusuuuuuf".

bud'e bakinta da tayi dan kiranshin ne ya bashi damar had'e lips enshu wuri d'ay.........!











By

*GARKUWAR FULANI*





*HUKUNCIN ALLAH* *PAGE 24


NA *AISHA ALIYU GARKUWA*


*GAREKU AMARE DA UWAR GIDAYE. akwai kayan had'i masu ink'anci kartsu tsumi garin mad'i bita zai-zai audugar babbar mace garin mallaka gumbar mali mai taken gigata maigida kana akwai gumbar da bana bawa mai kishiya, akwai kwano k'asatacciyar mace babu abinda babu cikin wannan kwanon akwai na maza da sanyi ya kashesu kana akwai mgnin sanyi na mata akwai butar sirri abinda sai wanda ya gani domin gani ya kori ji injiku hausawa to amman ni kam a magungunana jine ya kori gani bima'ana ki sha kiji a jikin ki ya kori ki gani da idanu*


Ido ta lumshe a hankali kana duk wani sashin jikinta ya fara sakewa kasala mai k'arfi ta rufeta, idonta a rufe amman kuma tana jujjuya k'wayar idanun, yayinda gaba d'aya tsikar jikinta ke tashi yana amsa wani sabon bak'on yanayi da Hamma Yusuf d'in nata ke wanzarwa a gareta, numfashi take fiddawa a hankali-hankali yayinda take shak'ar dadd'an k'amshi jikinshi. Shi kuwa Hamma Yusuf wani sassanyan salo yake mata cikin nitsuwa yadda yasan bazai tsoritata ba bare ta razana, gyara konciyarshi yayi yadda bazai wahal da itaba, bakinsu dake manne da juna ya k'ara mannewa kana yasa harshenshi ya rink'a lasar tattausan lips enta, tare cusa hannunshi k'asan wuyanta bisa k'eyarta yatsunshi ya tura cikin lallausan gashin k'eyarta kana ya fara murza yatsunshi biyu a hankali tare dayimata salon tausa, tsinin hancinshi ya rink'a gogawa kan nata tsinin, wani irin lasa da tsotsar lips enta yakeyi, wanda hakan yasa tuni salon fitan numfashinsu ya canza salo, shi kam Hamma Yusuf jinshi yake tamkar tsuntsun da yake shawagi a tsararin samani mai lumshin hadari, salon Hamma Yusuf ya kashe dukkan sasa da kuzari da motsin Zahra, ji take tana cikin wasa sassanyar rayuwa mai cike da hasken taurari, jin ya kamo hannunta ya d'aura bisa k'eyarshi ne ya sata cusa yatsunta cikin konceccen sumar k'eyar tashi ta rink'a yi mishi wani irin salon da itama kanta batasan ta iyaba yayinda can k'asan zuciyarta kuwa takeji tsoro zuciyarta sai bugawa takeyi pat-pat alamun tsoro. duk da shi yana binta a yadda kada ta tsora ceshi tunda yasan ya mata abinda take ji da ganin duk duniya babu wanda ya mata mugunta sama dashi. lips enta na k'asa ya d'ansa hak'orinshi ya d'an ciza a hankali, ita kuwa zillo tayi a hankali murya na rawa sautin muryar can k'asan mak'oshi ta sharfa hannu tare da cewa. "Uhum-Uhum Hamma Yusuffffff zafeeeeee." ta k'arishe mgnar tamkar zata shide. shi kuwa jin yadda sautin muryarta yayi da yadda tayi zillo ta manna mishi breast d'inta a k'irjinshi, sai ya k'ara susucewa, domin yasan dole zatayi mishi haka tunda duk ta sake batayi zaton hakaba, wani numfashi mai sanyi ya fesar lokacin da ya samu damar zira mata harshenshi dan dama ya d'an ciji lips enta ne dan ya samu ta bud'e bakinta data tsuke. wani irin zazzafan kiss yake mata tongue to tongue. mutsu-mutsu ta farayi kana hannunta na bisa k'eyanshi, ina salon Hamma Yusuf d'in nata ya zarta zatonta da tunaninta domin shi komanshi mai kyau ne da tsari da dad'i kamar yadda kalamanshi keda dad'i, dole ta sake mishi akal jikinta, yayinda shi kuwa yake binta a sannu sannu dan yafi son sai ta saba da salonshi ta yarda dashi da bak'oncinshi da kanta. Tsawon lokaci yana bidirinshi a bakinta da k'eyarta yayinda ko k'irjinta bai kai hannunshi ba, jin tana sauya yanayi sai mik'a takeyi da mgnar cikin mak'oshi ya sashi sahirta mata kana ya zare harshenshi daga bakinta hakan yasata jan wani dogon numfashi, sai ta kuma bud'e idonta a hankali, shi kuwa juyawa yayi ya konta a kife yayi rufda ciki yayinda yaketa numfarfashi, shiru tayi tana jin yadda yaketa fizgar numfashi kamar zai suma, sai tausayinshi ya rufeta tana daga konce ta mik'o hannunta ta shafa wuyanshi murya can k'asa tace. "Hamma Yusuffff." shiru bai amsaba dan bazai iya amsawar a takeba, ita kuwa sai ta kuma kiranshi cikin rawan murya alamun zatayi kuka tace. "Hamma Yusuf baka da lfy ne?." dan ita harga Allah a zatonta ko baida Lfy ne. shi kuwa jin muryarta na rawa alamun zatayi kukane yasashi mik'o hannunshi ya kamo hannunta, yatsunshi ya hard'e cikin nata tare da rumtse hannun kana ya d'an fizgota ta fad'a kanshi, shiru tayi tare da yin balance a jikinshi, sun dad'e a haka, har yayi zaton ko tayi bacci ne, hakan yashi zareta daga jikinshi kana ya mik'e ya sauk'a daga gadon kana ya kunna hasken d'akin, so a nan ne yaga idonta biyu tayi shiru ta tsura mishi ido, wani irin tsantsar kamarshi da Aryan take gani a filin Allah komai nasu iri d'aya, ganin kamar ya shagalar da ita ta kasa dena kallonshi. murmushi yayi cikin sanyi ya tako yazo bakin gadon murya can k'asa yace. "Kallon fa na menene Ummu Aryan." wata iriyar zazzafar kunya taji da kuma dad'in yadda ya kirata da Ummu Aryan sai tai saurin lumshe idonta, shi kuwa juyawa yayi ya shiga bathroom, wonka yayi kana yayi al'wala dan ganin lokacin nafilarshi yayi, duk tunaninta a birkice yake, mmkin Hamma Yusuf ya cika mata zuciya, juyi kawai takeyi bisa gadon, tamkar tarwad'a a ruwa. Shiru-shiru bai shigoba har tsawo awa biyu, ita kuwa bacci yak'i zuwa hakan yasa ta mik'e a hankali parlour ta nufa, tana fitowa gefenshi taje ta zauna kana ta rink'a lumshe ido dan jin dad'in sautin muryarshi na ratsa mata zuciya, batafi 7 minutes da zamaba ya shafa addu'a tare da rufe Qura'an d'in kana juya ya gyara zamanshi yana fuskantar ta, kollon juna suka tsaya yi, ganin yadda ya tsareta da ido sai ta kwabe fuska cikin shogoba wanda ita ba nufinta tayi mishi shogobar bane a a baccin da ya fara kamata ne yasa muryarta da yanayinta sauyawa, ganin yadda ta narke fuska ne ya sashi mik'ewa, kana ya kamo hannunta, Asuba ta gari *Yusrah*


A gida Girei kuwa tunda Jafar ya dawo bai samu Umminshi ba, sai ya shiga tashin hankali, to amman wannan mgnar iyayene, shi baida hurumi a ciki, uwa uba kunyarsu Daddy da Abba yakeji domin tabbas yasan Umminshi ta kasance makira, ya tasa wa zai kokawa, yasan babu mai iya nufar Daddy da mgnar a cikinsu yara kam sai Hamma Yusuf hakan yasa ana idar da sallan asuba ya koma cikin gida ya d'auki mashin d'in Ibrahim, ya nufi gidan Hamma Yusuf. Yana isa cikin gidan a harabar gidan ya samu Hamma Yusuf d'in shida ma'aikatanshi, bisa dukkan alamu ihsani yake musu, ganin Jafar ya sashi sallamarsu kana ya juyo tare da bawa d'an uwan nashi hannu, shima Jafar hannu ya bashi, cikin gida suka shiga a parlourn shi suka zauna bayan sun gaisa ne Jafar ya mishi bayanin abinda ya faru, Allah sarki Yusuf mai zuciyar imani da yafiya, gaba d'aya sai yaji abun ba dad'i tausayin Jafar da Addanshi Amira da Zeenat ya kamashi yana kimtsawa a ranshi ya zaiji in akace an saki Maman Yusuf yana tuna dalilin daya hanashi shiga gidansu tsawon shekaru dan kare igiyar auren Mamanshi ne, "Kinji Ya Jafar d'inki yazo kuma baki fito kun gaisaba." gyara konciyarta tayi ta matsoshi kana tace. "Naji kamar mgnar sirri kuke tattaunawa shiyasa ban jeba." yatsarshi yasa ya zageye lips enta kana yace. "To ai kece sirrina gaba d'aya ma, kinga ashe babu wata mgnar sirri da takeda shamak'i da kunnenki." shiru tayi dan bata fahimci hausarshi ba, shi kuwa cikin sanyi ya gaya mata meya faru kana yace. "Kinji mgnar ko, ya kika gani ni nasan ke Ummi tafi cutarwa inje inyiwa Daddy mgna ya dawo da ita ko a barta tasha zamanta a gidansu?." murmushi tayi dan yadda ya k'arishe mgnar da alamun izininta yake nema, kanta ta d'aura a cinyarshi kana hannunta na cikin nashi kuma yana kan bakinshi murya a sanyaye tace. "Taci al'barkacin Ya Jafar, Hamma Yusuf ni na yafe mata tunda ko yanzu tasan kowa ya ganeta, mu yafe mata." sunkuyowa yayi kanta iska ya d'an hura mata cikin kunnenta, da sauri ta janye hannunta ta zagayo wuyanshi da hannun dan ita kuma haka nan wuyanshi da k'eyarshi ke mata kyau da dad'in tab'awa dan dama duk macen duniya zaka samu wani wuri na jikin mijinta na burgeta sama da sauran wuraren, cikin sanyi shi kuwa Yusuf yace. "Ni dai ban yafe mata zalin Aryan na data rink'a ciba, amman duk da haka tunda kince kin yafe in sha Allah zata dawo." shafa sumar k'eyarshin tayi kana tace. "Toh Allah ya kikaye hanya, sai ka dawo." kiss ya manna mata a goshi kana ya zari woyarshi ya fita. lumshe ido tayi kana ta gyara konciyarta. Shi kuwa Yusuf da Jafar suna isa gida parlour Abba suka fara zuwa, suna shiga suka sameshi yana zaune a nitse suka gaidashi, shi kuwa Abba wata iriyar k'aunar gudan jinin nashi yakeji tamkar zai maidashi cikinshi, shima Yusuf k'aunar mahaifin nashi yakeji kamar babu wanda yakeso a duniya sama dashi, shigowar Mama da breakfast nasune ya sasu canza fuska sukace bazasuciba, cikin sanyi Abba yace. "Meyasa bazaku ciba." gyara zama Yusuf yayi cikin sanyi yace. "Abba mu ni dai dan Allah kuyi hak'uri kasa Daddy ya dawo da Ummi." shiru Abba yayi domin shima yana jin kunyar su Jafar. ganin yara sun tsareshi da magiya dole ya kira Daddy shima yazo nan parlour shi nanfa sukayi ta musu magiya. A k'arshe dai Daddy yace zuje su rok'i Hajja inna in ta yarda suje su dawo da ita dan shi dai ya rantse bazai jeba. Jin haka yasa suka mik'e suna nufi parlour Hajja inna. Tana zaune a parlour ita da Sharifa dan yanzu ta dawo wurin Maman Yusuf, ita ke d'an tayata aiyuka, ganin Yusuf a bayan Jafar yasa Hajja inna mik'ewa dan sai ta tuno randa ya zazzaneta ciki da woje, ganin kamar a diririce take ya sashi zama a kujerar bakin k'ofa cikin tsuke fuska yace. "Wato ke kuma irin naki salon tsufar kenan, daga kisa a kori jikokinki sai kisa a saki surkanki ko darajar yaransu bazasu ciba, kina zalumtarmu kina kuma sane kece silar komai, kin gama da rayuwata data Mamana da Aunty Amarya da d'iyarta yanzu kuma kin juyo kan Jafar ko kalli yadda kika sashi cikin k'uncin rayuwa, mun tashi tunda k'uru ciyarmu da iyayenmu saida girmanmu zakisa a sakesu?". cikin tsoronshi ta jujjuya kai tare da cewa. "A a ni babu ruwana in kace a dawo da ita ba sai a dawo da itaba, ni dama bani ta cutaba ku ta cutar da makircinta." cikin sanyi Jafar yace. "Kin yarda a dawo da ita?." cikin jin kunyar Jafar d'in tace. "Na yarda kuje ku dawo da ita." su kam ai sunajin haka suka mik'e suka fita suka kama hanyar gidansu Ummi. Itama Hajja inna mik'ewa tayi ta fita, kai tsaye parlour Abba ta nufa inda ta samesu shida Daddy suna karyawa, cikin mita tace. "Kai Aliyu ka fita idona in kana son makirar matarka ta dawo ni me ruwana da zaku tura min wannan d'an naku mai hegeyar zuciya da tsukekken fuska, toh ni dai babu ruwana suje su dawo da ita ni yama fi ta raini jikanta na shegen a gabana ta yadda zan ramawa Zahra da Maman Yusuf abinda tayi musu." shi dai Abba sai murmushi yakeyi ganin yadda taketa boris dan shima yanzu ya ganota, shi kuma Daddy cikin danne dariyarshi yace. "Ni bani nace ta dawoba Yusuf da Jafar ne suka matsa dole su a dawo musu da uwarsu." tab'e baki tayi kana ta juya ta fita. su kuwa hira sukaci gaba dayi suna dariyar rikitacciyar tsohuwarsun. Yusuf kuwa a parlour Mama ya samu Sulaiman yana cin abinci, ganin Yusuf yasashi diriricewa cikin sanyi yace. "Barka da safiya Hamma Yusuf." dama in dai yasan yayi laifi to yakan cewa Yusuf Hamma da yake dama Yusuf ya fishi da wata tara zuwa shekara d'aya. hararanshi Yusuf yayi kana ya zauna gefenshi ya tsareshi da ido, dole Sulaiman ya ture pilet d'in kana yace. "Dan Allah kawai gwara ka dakeni da wannan kallon da tsuke fuska." sai ya kuma sunkuyar da kai kana ya d'ago cikin sanyin jiki yace. "In sha Allah na bar zina har abadan bazan k'araba, na tuba kuma tuba na gskya." cikin rauni Yusuf yace. "Na nawa kuwa ni dai ya rigada ka cutar dani da Zahra, domin nasan tabbas sakayyar abinda kakewa yaran mutane ne ya sauk'a kanmu nida Zahra, domin fadin Allah ne da manzonsa abinda kayiwa yar wani za'ayiwa yarka hakama abinda kayiwa k'anwar wani ko uwar wani duk za'ayiwa taka." sai ya kuma taune lips enshi kana yaci gaba da cewa. "Kaga sakayya ta sauk'a kan k'anwarka Zahra, ni kuwa Allah ya kamani ne da nake tayaka boye laifinka sai Allah ya jarab ceni da aika laifin ya kuma bayyanashi wa mutanen duniya, Allah ya nuna min illar boye maka laifinka da nayi, duk da ni nayine dan ina zaton zan iya tonk'oraka in rabaka da rayuwar bin mata, amman da yake kai d'an akuya ne duk inda kaga mace sai ka latsa, gashi irin abinda ka jazawa gidanmu." cikin rauni da tuba na gskya Sulaiman ya sharce hawayenshi ana yace.
"In sha Allah, nayi al'kwari har abadan bazan sake zinaba domin naga ishara, ka gafarceni d'an uwana nasan da ina bin mgnarka da aka bata sameni ba." fad'a da nasiha sosai Yusuf yayiwa Sulaiman kana Maman Yusuf itama tayi musu nasiha. Ranar dai kusan anan Yusuf ya wuni, ko da Jafar zai kai wa Zahra abinci yace ko zasu tafi tare k'i yayi yace sai yayi sallan azahar. Haka kuwa saida yayi sallan azahar kana yashigo ya salle mesu, inda anan yake cewa. "Maman Yusuf jibi nefa tafiyar tamu." cikin kula tace. "Toh Allah ya kaimu jibin ya kaiku Lfy ya dawo daku Lfy." "Amin Amin". yace kana ya juya, har yaje bakin k'ofa Mama tace ,
"Yauwa Yusuf in Allah ya kaimu gobe kuje ku duba Tatti kafanta ke ciwo." to yace kana ya juya fita. Yana barin giadan nasu gidan Adda Zulaihat ya wuce, inda yana shiga ya samu tana zaune da Garzali wanda yanzu ya nitsu, ganin Yusuf ne ya sashi jin kunya nan ya bashi hak'uri dan yasan duk abinda ya faru da Yusuf shine sanadi da bai daki Zulaihat ba da bata koma gida ba har su Maman Yusuf da Abba su samu sab'ani, har ta kai ga Mama ta fad'i har aje ga dukanda Yusuf yawa Hajja inna da korarshi da akayi, shi kuwa yaji lbrinne a bakin Abubakar lokacin da yake gayawa mahaifiyarsu, tuni Garzali har yayi aure. ganin Garzalin na nan yasa Yusuf bai dad'eba ya dai ce mata gobe zai kai Zahra gida su had'u a can in an barta. Ita kuwa Zahra bayan Ya Jafar ya kai mata. yana fita koma ta konta tayi baccin da bata samu tayiba daran jiyan, itace bata tashiba sai k'arfe shabiyu da rabi, kasan cewar ta tashi da azabebbiyar yunwa burosh kawai tayi sannan tazo taci abinci, bayan taci ne ta tattare ko ina ta kimtsa ta share ta goge komai k'al kana ta sassake labulaye ta kunna dukkan hasken parlour da bedroom da corridor da bathroom d'in da dinning room da na show glass d'in, gaba d'aya ko ina ya d'auki haske mai ban sha'awa komai yayi k'al sai shek'i yakeyi, turarukan d'aki ta feffesa ko wanne luggu da sak'o kana, ta koma bedroom ta kai tsaye ta shiga bathroom wonka yayi mai rai da lfy kana tayi Al'wala gani azahar tayi, tana fitowa tayi salla sannan ta zauna ta shafa mai da turaruka masu azabar k'amshi. wata tattausar atampa ta saka dinkin riga da siker tayi ras a jikinta wuyan rigar irin mai fad'in nanne gashi ta tsuketa, hakan ya bawa breast nata damar hayewa saman k'irjinta kad'an. Parlour ta dawo ta zauna tare da kunna tv inda ta kamo tashar Bollywood, konciya tayi bisa 2 str tayi lib a ciki. Bata jima da konciyar ba taji motsin shigowarshi, ido ta d'an juyo ta inda yake tana kallon yadda yake taku cikin nitsuwa. Shi kuwa Hamma Yusuf ido ya lumshe tare da shak'ar sassanyan k'amshin da yake ratsa jikinshi da zuciyarshi, kasan cewar ta kunna wutan duka sai hasken ya wadaci parlour haka yasa suna ganin juna. gabanta ya iso tare da mik'a mata gorar da Ummi ta bashi ya kawo mata, inda tace mishi mgnanin ciwon k'irji ne nan kuma tsandiya ce mai azabar k'arfi, hannu tasa ta amshi gorar kana tace. "Sannu da hanya." kai ya jinjina mata alamar yauwa, kana ya wuce bedroom. yana shiga ya rage kayan jikinshi sannan ya wuce bathroom, ruwa ya d'an watsa kana ya koma gefen durowar cikin bathroom d'in mai ya d'an murza a jikinshi sannan ya feffesa turare mai sanyin k'amshi, kana ya zaro wasu riga da wondo masu taushi farare k'al sai d'igo-d'igon ja a ciki, wondon iya guiwa rigar kuwa mai gajeren hannu, gyara sumar kanshi ya d'anyi kana ya fito, ya d'an dad'e a bedroom d'in yana yan wasu dube-dube cikin durowa daga bisani ya fito parlour, inda ya samu ita kuwa Zahra yanzu tana zaune gorar

Please Login or Register in order to submit comment