Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kiranshi haka Affan da Aryan.

K'arfe bakwai da minti 20 suka isa cikin airport d'in,
inda suka samu tuni sauran sun isa saida suka isone ma Zahra taga ashe Mami ma da Rafi'a da Raihana da yaransu duk sunzo yiwa yan uwansu rakiya a d'aya sashin ga rakiyar m Jabeer daga masarauta daga wurin aje motocin duk masu jajayen rigunane a wurin,
inda garin adamawa dama Nigeria baki d'aya ta ciki da farin cikin yau ga team jahan zata wakilci Nigeria shiga gasar ta duniya baki d'aya.


Shi kuwa Yusuf a cikin motar,
yana jin Jafar yayi parking kana ya fita rik'e da jakarshin,
sai ya d'an zame tare da gyara zamanshi ya matso jikinta sannan ya manna kanshi da jikinta tafin hannunshi na hagu ya sark'afe da nata hannun kana d'aya hannun kuma ya d'aurashi kan k'irjinta,
ajiyan zuciya ta sauk'e itama d'in kana ta d'ora hab'arta tsakiyar kanshi sannan tasa hannunta tana shafa sajenshi,
tare da k'ara manne kanshi tsakankanin breast nata.
shiru sukayi a hakan suna jin d'umin juna na ratsasu,
cikin sakaliyar murya yace.
"Ummu Aryan zan tafi."
tuni hawayen da take dannewa sun fara zubowa murya na rawa tace.
"Allah ya kaiku Lfy Hamma Allah ya baku sa'an abinda zakuyi."
jin muryarta na rawa gaba d'aya sai yaji ba dad'i cikin sanyi yace.
"Ummu Aryan ko dai in bar tafiyar nanne?."
a hankali tace.
"Meyasa?."
tasowa yayi tare da cewa.
"Naga kamar bai kamata bane."
Hmmmm Yusuf kenan yace zaiyi missing d'inta nefa wai bazai iyaba shine wai bai daceba.
ita kuwa a sanyaye tace.
"Uhummm."
igiyar rigar tata ya kunce kana ya fara b'alle botur guda uku da suke bayan rigar kana murya a mace yace.
"Me tsarabar da zaki bani?."
kanne ido tayi dan ta gane me yake nufi,
kuma so take tai mishi abinda duk sanda ya tuna sai yaji yana yayyafi, tunda tasan duk abinda dai zata mishi yanzu ba abinda zai mata tunda cikin mota suke
haka yasa cikin kirsa da jan hankali da komawa kamanninta na Zahranta uwar tsiwa da kaud'i,
gyara zamanta tayi kana ta bud'a kafad'unta tare dasa hannu taja wuyan rigarta tayi k'asa dashi,
tare da sunkuyowa tasa harshenta ta d'an lashi jajayen lips insha cikin izaye ta d'aga mishi gira d'aya tare da nuna mishi breast nata da idonta kana cikin wata iriyar murya tace.
"Ga wannan ya isheka ne ko in kar'a da wani?."
Gararara ya bita da ido domin ya lura zautar dashi take son yi,
kuma dan taga a mota suke
ganin ya k'asa mgna ne ta matsoshi kana tasa hannu ta tallabo k'irjinta sannan ta ce mishi.
"Matso."
harshenshi ya d'an zaro ta gefe tare da mata alamar ta bashi da idanunshi.
cikin yauk'i ta matsoshi tare da sa mishi lollipop enshi bisa harshenshi.
wata iriyar ajiyar zuciya ya sauk'e tare da yiwa lollipop d'in tsotsar salama,
yayi nisa cikin bidirinshi,
sai ya kuma mik'e da sauri tare da cewa.
"Wach."
sabida bai tab'a zaton zaiji hannunta a inda yake jinshi yanzuba,
ita kuwa rumtse ido tayi da k'arfi kana taci gaba da mishi salon da tasashi ya jawo kanta ya kifa kan cinyoyinshi,
ba musu ta fara mishi abinda yakeson dan ta gane manufarsa.
da sauri ya janye kanta dan zata sashi ya kurma ihu yaji kunya a banza hakane yasa ya rink'a ce mata.
"Is okay is okay is okaaaaay!!."
juyawa tayi ta zauna kan cinyarshi suna fuskantar juna,
hannunta tasa ta rik'e kanshi kana ta had'e lip's insu kafin tayi wani hamzarinma tuni ya cafe tong nata zazzafan kiss yayi mata,
kiran da akewa woyarshi ne ya sashi janyeta kana murya a birkice cikin hak'i yace.
"Z... Za.. Zann tafi kimin addu'a."
gefe ta koma tana gyara mayafinta daya kunce.

Shi kuwa hannu ya bata itama hannun ta bashi sukayi musabaha,
kana ya bud'e motar ya fita,
da sauri ta matso ta k'ofar da ya fitan.
da sauri tace.
"Tsaya."
so dama bai juyaba yana fuskantar cikin motar,
dan haka koda ta matso hannu tasa ta gyara mishi zaman wondonshi a k'uk'unshi,
cikin kauda kai tace.
"Ka bawa aboki hak'uri."
cikin kallon shauk'i yace.
"Sai munyi waya sai ki bashi hak'urin da kanki, randa muka had'u kuwa zaki mishi bayani, na lura dan kinga a mota muke."

Yana fad'in haka ya juya.

ita kuwa komawa tayi ta zauna kawai sai ta saki kuka.

Su kuwa Yusuf na zuwa suka wuce subabi ayarin masu shiga jirgi kana ma'aikatan gida jan tv na k'asa baki d'aya suna d'aukarsu duk da Yusuf yace bai mgnaba sai randa suka dawo,
haka yasa sak'o da luggu na k'asar sun san da tafiyar Yusuf.



Masu rakiya basu tafiba saida sukaga jirginsu ya tashi kana suka koma.


Kai tsaye Jafar gida ya wuce da Zahra,
wacce take kamar mara Lfy.
kai tsaye parlour Mama ta wuce yayinda shi Jafar ya side dinshi ya wuce.

Ita kuwa Zahra a parlour ta samu Maman Yusuf,
ganinta yasa Maman Yusuf farin ciki cikin jin dad'i tace.
"Oyoyo Goggon Abba."
da sauri tazo ta zauna gefen Maman Yusuf kana cikin rawan muryar da take ta son dannewa tace.
"ina wuni Mama."
cikin jin dad'i tace.
"Lfy lau Goggon Abba,
Hamman ku ya tafi ko?."
gudun kartayi mgna kukan da take dannewa sai ta d'aga mata kai sai kuma ga hawaye shar-shar.
murmushi Mama tayi cikin sanyi tace.
"Ya dai Goggon Abba wani laifine yayi miki?."
mik'ewa tayi da sauri ta shige d'akinta kan gado ta konta tare da sakin kukan da taketa jin yana taho mata.

Ita kuwa Mama Zulaihat ce ta gayawa lokacin da ta shigo da ita da Amira,
dariya Amira tayi tare da cewa.
"Mama kukan kewar Yusuf takeyi ba komai barta zata sake."
ita kuwa Adda Zulaihat k'ofar d'akinta taje tana buga mata k'ofar amman Zahra tak'i bud'ewa.

Haka yasa dole ta hak'ura ta barta,
ita kuwa Zahra tuni tayi bacci.

Haka dai Su Zulaihat da Amira da Zeenat suka tafi gida jensu.



Bak'in America kuwa suna isa komai ya taso sam basu da lokacin kansu ma,
tun bayan isowarsu da kwana biyu Yusuf ya kira Adda da Daddy ya shaida musu sun iso Lfy kuma sunanan sunata fama shiga da fita da practical class da zasuyi na wata biyu,
sam basu da hutu sam ganin haka yasa,
ko sau d'aya Yusuf bai kira Zahra ba, bugu da k'ari gwadata yake sonyi yaga shin wai tana sonshi ne kodai kawai ta ruggumeshi ne a matsayin k'addararta da bin mgnar iyayenta.

Shi kanshi yana matse da kewarta ji yake tamkar yayi fiffige ya dawo gareta shifa ji yake bazai iya watanninnan bai hutaba.

Yauma kamar kullum kuma yaune kwanansu Yusuf goma sha takwas da tafiya,
da safe Jafar ya shigo parlour Mama cikin kula ya kalli Zahra dale rik'e da wayarta bisa dukkan alamu karatu takeyi, cikin kula yace.
"D'azu mukayi waya da Hamma Yusuf yace in kaiki gidanku can akwai wani d'an aiki da zaki mishi."
cikin Mamaki Nana tace.
"aiki kuma wani aikin kenan za'ayi mishi?."
harara Jafar ya watsa mata dan sam baya shiri da ita,
ganin kallon da ya mutane yasa tayi shiru.

Ita kuwa Zahra a ranta take cewa.
"uhuuum sai yaune ya tunada ruwan tsirona na kenan."
shi kuwa Jafar cikin juyawa yace.
"Taho mu tafi dan yace sauri yakeyi dan yanzune yakeda d'an lokacin kanshi."
ganin Mama ta zuba mata idone yasa ta mik'e tabi bayanshi.


Bayan sun shiga gidanne Jafar ya mik'a mata woyarshi k'aramar kana yace.
"Zai kiraki da woyar ki shiga ciki yace zai kira ya gaya muki aikin da zakiyi mishin."
Amsar woyar tayi kana ta juya ta nufi part d'in nashi.

Komai nan tsab a kullace, kai tsaye bedroom ta shiga,
ido ta waro tare da matsowa gaban gadon,
cikin kad'uwa tace.
"H........!

Yau dai bari in d'an hutar daku b'arayi, sai ku shirya satan na gobe in Allah ya kaimu🤝🏻😆😍



By
*GARKUWAR FULANI*
[17/02 5:37 PM] My 2nd Mtn: *HUKUNCIN ALLAH*

*PAGE 28*

*AYSHA ALIYU GARKUWA*


Cikin tsananin mmaki da kad'uwa tace.
"Hamma Yusuf." ganin abin takeyi kamar a mafarki, ido ta rumtse don tabbatar da gskyan lamarin ido ta bud'e a hankali jin takunshi a hankali ya isa inda take sunkuyowa ya d'anyi saitin fuskantar sassanyar iskar bakinshi ya fesa mata a hankali kana yasa hsnnunshi ya jawota jikinshi yayi mata wani irin lafiyayyan rugumar da saida taji tamkar tana shawagi a saman gajimare ne, shi kuwa ajiyan zuciya ya rink'a sauk'ewa a jere-a jere uwa wanda yayi gudun fanfalak'i murya can k'asan mak'oshi
cikin muryar rad'a-rad'a yace.
"Jafar d'in ya tafi ne?."
hannu tasa ta shafa sajenshi dan tabbatar wa kanta,
ganin kamar tana cikin tsananin kokontone ya sashi sun kuyowa ya kawo bakinshi kusa da kunnenta murya a sanyayaye yace.
"Ummu Aryan me na kokonto nine dai Abeeh Aryan."
sai ya kuma yi k'asa da hak'oranshi,
ya d'an kamo k'asan kunnenta ya d'an ciza da d'an k'arfi.

Zillo tayi tare da sakin yar k'ara kana ta matsa gefe tana yarfa hannu tare cinno baki gaba,
wani irin farin ciki takeji yana ratsata haka nan ganinshi ya sata nishad'i ji take kamar Aryan take gani.
Kwab'e fuskantar tayi cikin shogwab'a da jan hankali tace.
"Zafeeehhh."
girarshi ya d'aga mata kana ya jawota jikinshi, bisa gado suka zauna suna fuskantar juna,
hannu yasa yana d'an murza mata kunnen kana yace.
"Sorry sakaliyar Hamma Yusuf ke dai komai zafi yake miki."
zuwa yanzu ta kasa control d'in kanta da farin cikin da takeji,
kawai sai ta rumtse idonta tare da afkawa tsakiyar faffad'an k'irjinshi tasa hannu biyu ta ruggumeshi gam a jikinta ajiyan zuciya ta sauk'e ba tare da ta shiryawa mgnarba taji tana ce mishi.
"i miss you."
shima Hamma Yusuf wani farin cikine ya mamayeshi cikin shauk'i da bege murya a tausashe yace.
"i miss you too."
hannunta tasa tana shafa wuyanshi zuwa k'eyanshi kana har sajenshi,
a hankali ta kamo yatsarta tana zagaye lips enshi,
shi kuwa ido ya zuba mata yana kallon zallan farin cikin dake cike da idanunta,
tafin hannunta d'aya ya manna a hab'arshi cikin sanyin murya yace.
"Da gaske kinyi kewata?."
kai ta gyad'a mishi alamar.
Shi kuwa baki ya d'an tab'e yace.
"Ban yardaba ai da kinyi kewata da kin nemeni ko a waya."
narkewa tayi a jikinshi kana ta kwab'e fuskantar cikin sakaliyar muryar tace.
"Kaida kasan abinda kamin kafin ka tafi, kasan na wahala ko tafiya da kyar nakeyin ta,
amman ka manceni ko saud'aya baka tab'a kirana ba,
bare kaji ya lbrin raunin da kaji min,
kama mance dani kaje kanata fama da dawakai."
hannu biyu yasa ya kamo kunnenshi kana yayi kalar bada hak'uri cikin wasa yace.
"Na tuba."
murmushi tayi ganin yadda yayi da fuska,
shi kuwa ganin ya sata happy sai ya kuma matsota tare da sa hannu yana k'ok'arin zuge zip d'in siket d'inta tare da cewa.
"Zo zo inga raunin ya worke ko sai na dubashi."
da sauri ta d'an buge hannunshi tare da cewa.
"Ni dai barmin abina."
cikin zaro ido yace.
"Abinki ko abina ai wannan abu nawa ne Daddy ya biya min sadaki fa hajia kinga ashe ko nawane ajiyarshi Allah ya baki kuma yace ki bani abina duk sanda na ne koda a kan tozon rak'umine matuk'ar kina halin tsarki da lfy."
kunyace mai tsanani ta rufeta tana mmkin Hamma Yusuf sam fa lmrinshi babu sauk'i.
kauda mgnar tayi da cewa.
"Hamma yaushe kuka dawo?."
cikin yin k'asa da murya yace.
"Yaushe na gudo dai zaki tambaya?."
motsoshi tayi sosai dan ta lura da iya gskyarshi yake mgna,
cikin kula tace.
"Ka gudo kuma?."
kai ya gyad'a mata kana ya cusa hannunshi cikin rigarta a hankali yace.
"Eh gudowa nayi, su duk babu wanda ya sani, nanma kuma babu wanda yasan na dawo,
ko jafar baisan na dawoba shi a zatonshi ina can."
turo mishi k'irjinta tayi ganin yafi karkata ta can kanshi ta manna a k'irjinta kana tana shafa tsakiyar kanshi tare da cewa.
"To meyasa ka gudo Lfy dai ko?."
ido ya lumshe kana yace.
"To Lfy dai ba Lfy ba gaba d'aya kece kika hana mini sukuni,
bani da nitsuwa sam abokinki yak'i ya karb'i sak'on ban hak'uri da kika bada a bashi,
na rasa nitsuwata,
sam kaina baya d'aukan darasin da ake mana wahala kawai nake sha."
hannunta ta maida cikin rigarshi kana tace.
"Toh yanzu Malam kam yasan ka dawone?."
cikin sanyin murya yace.
"Ban dai saniba ko zuwa yanzu sun gane bana can."
kanshi ta shafa tare da cewa.
"Ni gskya da ka gaya min da baka guduba,
Hamma ina son kayi nasara fa gasarnan ina son mutanen k'asarmu su san kai Garkuwarmune,
meyasa bazaka daureba."
yawota yayi ya kontar da ita kana ya mata rumfa da jikinshi,
cikin sanyi yace.
"Ki sama min nitsuwa kafin ki gaya min komai zanfi fahimtar ki."
baki ta tura kana tace.
"Kafa san yadda ka barni da ciwo."
a hankali yace.
"Toh bari in jiyanci abina in ya saba dani dai an wuce zancen ciwo."
shiru tayi jin lamarin nashi da gaskene,
ta kuwa yarda a hannu yake ko ba komai tasan lmrin babbane tunda ya baro wata k'asa ya dawo kuma dawowarma a sace,
hakan yasa ta dage dukkan jarumtarta don ta sama mishi nitsuwar da zai iya jure rashinta kusa dashi,
sosai take taimaka mishi dan ya ida nufinshi.
Haka yasa gaba d'aya ta gigitashi kana shima ya gigitata,
da fari ta fara rakinta na sabo to jin yana sanya mata al'barka yasata k'ara aro jarumta ta yafawa kanta.

Sosai ta sama mishi nitsuwa bayan komai ya lafane,
ya kamo hannuta suka shiga bathroom,
wonka sukayi cikin shauk'i duk da tarin kunyarshi da takeji.

Bayan sun fitone ta kalleshi cikin gajiya tace.
"Hamma Yusuf."
matsota yayi tare dasa hannunshi yana tattare mata jik'ek'k'en gashinta dake baje a kafad'unta,
kana yace.
"Na'am."
hannunshi d'aya ta jawo kana ta d'ora kan cikinta cikin sanyi tace.
"Yunwa nakeji."
murmushi yayi kana ya jawo hannunta suka fito parlour kai tsaye dinning table suka nufa,
tana biye dashi tace.
"Hamma dagani sai towel fa, kaima haka."
ajiyeta yayi bisa kujerar dinning d'in kana ya bude show glass d'inga ya d'auko pilet da kofi wurin washing hand baby yaje ya wonkesu kana ya dawo ya zauna gefenta tare da jawo ledojin dake kan dinning d'in,
gira d'aya ya d'aga mata tare da cewa.
"Ai na sanki dama nasan yadda Matata take shiyasa da shirina nasan ke yadda aka c.... haka ana gamawa zaki nemi abinda zakici."
ido ta rufe dan kalmarshi ta bata kunya kuma fa saida ya fad'a ta gano kanta,
ita dai yana tab'ata to duk sai taji yunwa ko k'ishi bare yau data bashi kanta yayi bidirinshi son ranshi,
ai dole taji yunwar.
murmushi yayi tare da mik'a mata shawarma hannu tasa ta amsa kana ta fara ci,
sai ya kuma had'a mata badara tare da zuma,
shi kuma fish roll ya d'anci tare da shan ruwan sanyi kawai.
itako Zahra ta d'anci da yawa kana tace ta k'oshi.
shi ya tattare wurin kafin suka koma bedroom,
hannu tasa zata d'auko rigarta sai ta kuma bari jin yace.
"Bar rigar zo kimin wani aikin tukun."
da sauri tace.
"Wani aikin kuma ya rage?."
jawota yayi kan gadon kana suka zauna suna fuskantar juna,
hannunshi yasa k'asan pillow ya jawo takardun da ya ajiye kafin ya tafin can,
mik'o mata takardun yayi kana ya mik'a hannunshi kan k'aramar durowar daya zube woyoyinshi da laptop enshi,
biro ya mik'a mata kana yace.
"Bud'e kisa hannu a cikin dukkan takardun."
Zamanta ta gyara tare da amsar biron kana ta fara bud'e takardun,
a takardar forko taga tarkardar shaidar mallakar gidane,
a hankali tace.
"Hamma wanne gidan ne?."
yatsun k'afarta yaja tare da cewa.
"Wannan gidan da muke ciki."
kai ta jujjuya kana tace.
"Toh ni kuma me zanyi dashi, yamin girma."
dawowa yayi bayanta kana yasa hannunshi ya kamo nata hannun dake rik'e da biron,
kana yakai hannu dai-dai wurin daya dace data sa hanun,
hannunshi d'aya ya kai dai-dai mad'aurin towel dake jikinta alamun zai kunce,
da sauri tace.
"Ayyah bari."
a kunne ya rad'a mata.
"To kiyi abinda na saki."
a hankali tasa hannun a takardar gidan shaidar ya mallaka mata gidan,
kana ya bud'e wani shafin tare da mata alama data sa hannun,
fuska ta had'e tare da cewa..
"Na yafe, bana buk'ata. Kawai ka bawa mai sunan makarantar kyautar makarantar."
murmushi yayi dan ya lura sam Zahra bata gane ma'anar *Yusrah* ba zato takeyi watace hakan,
ita kuwa tsuke fuskantar tayi tamau tare da cewa.
"Ni bani kishi da ita a bata kawai ngd matuka da wannan gidan shima nasan al'barkacin Aryan naci, don ya gaya min yadda kukeyi dashi."
motsota yayi ganin tuni ranta ya sosu biron ya karb'a kana ya kamo tafin hannunta a hankali ya fara rubutu kamar haka.
YUS. YUSUF.. RAH. ZAHRAH *YUSRAH* .
sai ya kuma kai bakinshi dai-dai kunnenta cikin rad'a yace.
"Yusuf Zahrah sune suka samar da Yusrah, kada ki bari kishina ya hanamu farin cikin kasancewa tare,
na gudone kawai domin ke,
na shaida duk duniya bayan Maman Yusuf da Adda Zulaihat kinfi dukkan matan duniya sona."
cikin jin kunya ta karb'i biron da yake mik'a mata kana tasa hannu,
tare da cewa.
"Ni nace ina sonka ne?."
murmushi yayi tare da matsar da takardun kana ya kunce towel d'in ya d'anyi k'asa dashi tare da lumshe ido murya can k'asa a hankali yace.
"Wani zafin zafin ya wuce inda hawaye yake,
hakama soyayyar ba'a buk'atar baki ya furtashi domin a aikace ya wadatar, daga forkon rayuwarmu har k'arshe ban damu da ki furtamin kalmarba, kuma nima har abadan bazan furtataba,
a aikace ta wadatar zamu rayu haka domin cirewa wasu mata shauk'in su a dole sai mazansu sun furta musu kalmar,
toni dai kalmar tayi kad'an a harshena in dai dan fidda zahirin zuciya tace."
ruggumeshi tayi gam a jikinta kana tayi shiru tana jin bugun zuciyarshi.

A can America kuwa, sam su Affan basu san shirin Yusuf ba,
koda suka samu hutun kwana biyu sabida manyan teams na duniya baki d'aya zasu shiga zama na musamman dan tattauna gasar,
haka yasa M Jabeer bai tare dasu domin suna cikin zirga-zirgan muting d'in.

Yayinda dama kowa da d'akinshi duk da kusan wuri d'aya suke.
so woya sukayi da Sultan shine yake bashi lbrin zai shigo America shima nanda kwana biyu ran laraba sukayi mgnar kenan ya kama ran jumma'a Sultan zaije,
so a bakin Sultan ya samu lbrin zai iya samun jirgin zuwa American,
nan take ya cewa Sultan ya shirya mishi tahowa domin shima zai shigo Nigeria kafin ranar.
Sultan ya d'auka wasane shiyasa ya shereshi.
shi kuwa Yusuf yana katse kiran abokinshi baturen American da ke aiki da hukumar shiga da fita ya nema inda ya tambayeshin,
ko zai samu jirgin zuwa Nigeria yau,
ce mishi yayi gskya babu sai dai jirgin da zai tashi zuwa,
S. Africa,
nan ya sashi ya bincika mishi can S Africa inda ya samu lbrin eh su akwai jirgin da zai wuce Nigeria amman shi zai dare zai tashi.
aifa nan take Yusuf ya wuce babu wanda ya sallama koda suka had'u da Affan,
Affan bai tuna komaiba dan shi a zatonshi zai d'an shiga cikin garine.

Shi kuwa Yusuf yana zuwa Airport ya gama cuku-cuku nai yana zuwa da awa uku jirginsu ya d'aga zuwa S, Africa.
da yamma jirginsu yayiwa S. Africa diran mikiya.
nan yayi cuku-cukunshi na wucewa Nigeria kasan cewar dama an sani shi juyene.
saida ya gama komai kana ya mace cikin Jurassic Park polo inda ya kaiwa sugabanninsu ziyara,
bayan sallan magrariba ne jirginsu ya tashi zuwa Nigeria.

cikin dare sukayiwa Nigeria sauk'an angulu,
sharotan ya wuce,
nan ya kwana koda gari ya waye cikin sa'a ya samu jirgin zuwa Yola,
toh fa shiyasa ya iso Yola da hantsi kana kuma gashi yau Al'hamis ne gobe ne jumma'ah.
koda ya iso taxi ya shiga ya kawoshi gida dagashi sai woyoyinshi da laptop enshi,
daya isone ya bawa ado kud'i ya sayo abinda yasan madam zata buk'ata kana ya kira Jafar yace ya kawo Zahra akwai aikin da zatayi a bedroom nashi.
so shi kuwa Jafar bai wani dogon bincikeba bare nazari ya kawota.

So a can America kuwa,
M Jabeer ne ya shigo masauk'in Aryan cikin kula yace.
"Ina Yusuf?."
cike da girmamawa Aryan yace.
"Yana side enshi d'azu muna tare so Sultan ya kirashi suna woyane ni na dawo nan."
Affan ne dake shigowa yanzu yace.
"A a baya side enshi dan yanzu na lek'a."
cikin jijjina kai M Jabeer yace.
"Kenan da gaskene Yusuf yana Nigeria?."
cikin mmki Affan yace.
"What!?."
shi kuwa Aryan murmushi yayi tare da cewa.
"In dai ance maka an ganshi a can to ba musu na sanshi wannan hegen yaro mai jajayen kunnuwa zai aikata.".
cikin kamala M Jabeer yace,
yanzu mukayi waya da shigaban Jurassic yace min wai Yusuf ya kawo musu ziyarar ba zata sunji dad'i sai godiya yakeyi.
Kana sai ga kiran egent namu na yace min yaga Yusuf a Airport na Yola."
murmushi Aryan ya kumayi cikin danne dariyarshi dan girmama Malam yace.
"Na yarda Yusuf ya gudu yana Nigeria."
cikin tuhuma M Jabeer yace.
"Yoh ko dai dama kasan ya shirya tafiyar ne?."
da sauri Aryan yace.
"Wlh ban san da tafiyarba kawai dai nasan halinshi ne nasan abinda zai iya yi da wanda bazai iyaba."
cikin mmki Affan yace bari in kirashi muji."
wayarshi ya d'ago bugu d'aya wayar ta shiga ta fara amsa kuwa shi kuwa Affan cikin mmki yace.
"Ikon Allah wlh gashi layinshi na Nigerian ya shiga."
cikin sauri M Jabeer yace.
"Tun daren jiyafa yake Nigeria ai dole layinshi ya shiga, maza sashi a amsa kuwa."
cikin danne dariyar shak'iyanci Affan yasa dukka sautin woyar.

Shi kuwa Yusuf dai-dai lokacin yana ruggume da Ummu Aryan d'inshi yana ta shunshuna wuyanta zuwa bayan kunnenta,
cikin sanyi tace.
"Hamma your phone is ringing."
cikin sanyi yasa hannunshi yana shafa mararta tare da cewa.
"Hmmmm mayune suke kira."
cikin mamaki tace.
"Mayu kuma?."
kai ya gyad'a mata kana yace.
"Na sani Aryan Affan banzaye ne yansa ido, wata k'il sun gane na gudo, dan sune kad'ai zasuyi saurin ganeni har suyi azamar kirana da layina na Nigerian, dan ko Jafar saida na b'oye number ta na k'irashi yadda bazai gane daga ina na kira woshiba."
murmushi tayi tare da cewa.
"Hamma kafa gware a iya satan hanya."
girarshi ya dadd'aga mata tare da cewa.
"Ba doleba ina son zanyi Lilo, kinga duk kece sila."
mik'a mishi woyar tayi lokacin da kira na hud'u ya shigo tare da cewa.
"Kaga kuwa wlh ya Affan ne."
amsa woyar yayi tare da cewa.
"Maye."
dariya Affan yayi dan yaji abinda Yusuf yace kasan cewar yatsar Yusuf d'in ta d'an tab'a tomprint
jin dariyar Affan ne ya sashi kara woyar a kunne, shi kuwa Affan cikin shak'iyanci yace.
"Duk maitata ai bayanka nake,."
bai kuma jira Yusuf yayi mgna ba yaci gaba da cewa.
"Bita zai-zai ya Nigeria ka isa Lfy ka sameta Lfy, to yaushe zaka dawo?."
cikin k'osawa da shak'iyancin Affan Yusuf yace.
"Ban saniba."
da sauri Aryan yace.
"Ohoho ba tambayarmu bace bafa ta Malam ce kuma yana jinka."
cikin rashin yarda da mgnar Aryan Yusuf yace.
"To shi malam ai yasan abu da mai iyali sai a hankali."
dariyar mugunta Aryan da Affan suketa dannewa shi kuwa M Jabeer gyaran murya yayi tare da cewa.
"Toh mai iyali yaushe zaka dawo?."
cikin jin kunya Yusuf yace .
"Malam un sha Allah gobe ne zan dawo, ai na gayawa su Aryan d'in su gaya maka kafin in tafi."
cikin mmki Aryan ya zaro ido ganin Yusuf ya zame kanshi Affan kuwa,
dariya yayi tare da cewa.
"Yaseen sherri yake mana."
haka dai sukayi sallama,
nanfa M Jabeer ya fita ya barsu,
su kuwa sukayi ta mishi tsiya.

Shi kuwa Yusuf ranar ya wuni cikin tsantsar farin ciki k'arfe har dare.

sai bayan sallan isha ya karb'i woyar Jafar da ya baiwa Zahra,
kana ya kirashi da d'aya woyarshi dake can hannunshi sannan ya bawa Zahra tare da cewa.
"Kice mishi kin gama yazo ya d'aukeki."
cikin sanyin jiki tace, "Toh". Kana ta gayawa Jafar.
ba jimawa yazo d'aukarta.

A parlour suka d'an tsaya cikin sanyi tace.
"Allah ya kiyaye hanya, please Hamma kada ka kuma gudowa kaji ko?."
yatsarshi ya karkad'a mata alamar karta damu kana,
yace.
"Karki damu next time zan canza mana salo."
a haka sukayi sallama ta tafi.

Kana suna fita shima ya had'a woyoyinshi a jakar laptop nashi sannan ya rufe ko ina ya fito,
ado ne ya kaishi Airport, kana ya dawo,
shi kuwa a Abuja ya kwana washe gari.
da yamma suka tashi zuwa American,
Sultan yasha mmkin ganin Yusuf a jirgin,
haka ya rink'a yi mishi tsiya shi dai Yusuf ko a jikinshi.

Koda ya dawo yasha tsiya a

Please Login or Register in order to submit comment