Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da duk wani taimako da za'aima mutanen Kurgu an masu, daga wajen Sarkin taska sashen mahaifin shi ya wuce shi kadai yasamu falo yana zaune kasa ya zauna cikin girmamawa ya gaishe da mahaifin nashi, cikin jin dadi yace.
"Abdulmalik har yanzun baka koma ga iyalin kaba."
Cikin jin kunyar mahaifin nashi yace. "Abbuh abubuwa sukai mani yawa."
"Hakane ai nauyin kenan saidai tafi kowa girman hakki akanka inka cire iyayen ka, kaje ka kula da ita, snnan karka maimaita daren jiya kaima iyayen ka baiyayya su kansu iyayen ta zasu so hakan."
"Toh Abbuh zaku sameni mai biyayya wa umurnin ku."
"Naji dadin hakan Allah yaimaka albarka."
"Ameen Abbuh nagode Allah yakara girma."
"Ameen Abdulmalik tashi kaje dare keyi zaman kadaici ba dadi."
"Toh Abbuh ka huta lafiya saida safe."
"Allah yakaimu lafiya."
"Ameen."
Haka yaje wajen mahaifiyar shi danyi mata saida safe, special falon ta yasa meta ita da aminiyar ta hajia Kubra sai Rukayya, da sallama ya iske ta, ba yabo ba fallasa ta amsa, saidai batai tsammanin ganin shi a wannan lokacin, duba agogo tayi taga tara da rabi ta gota, cikin danne bacin ranta tace.
"Ina kabaro mani 'yartawa."
"Ummu nazone naimaki saida safe."
"Toh Allah yatashemu lfy, yasa mana albarka a cikin wannan daren mai daraja."
A kasan maƙoshi yace Ameen, suko su Kubra da Ameen suka amsa, tashi yayi zai tafi tace. "Kasa hadimai su wuce mata da foodflask yana nan a falo."
"Toh Ummu, saida safe."
"Allah yakaimu, kagaidaman da 'yata."
"Toh zataji."
Yana fitowa ya duka zai ɗauki kular abincin, Mansura tace. "Ranka shidaɗe bari in ɗauka inkai maka."
Girgiza mata kai yayi yace. "Nahutar dake, kije kihuta kema."
Cikin jindadi tace. "Nagode."
Bai kula taba ya tafi, daman tagaji sosai sai albarka take saka mashi yanda yake da jinkai da tausayin marassa galihu.

Haka ya isa ya aje kular a falo, ɗakin shi ya shiga agajiye yana rage kayan jikin shi daga shi sai boxes ya shiga bathroom saida ya wanke jikin shi tas sannan ya ɗauro alwalla ya fito, mai ya mulke jikin shi mai kamshi sannan ya fesa turaruka, doguwar rigar jallabiya ce fara sol ya fiddo ya zira a jikin shi, ya zira fararen takalma a kafar shi, a hankali ya isa bakin kofar ɗakin ya tura yajita a rufe sake turawa yayi still a rufe take, kwankwasa wa yayi yaji shiru cikin muryar shi mai sanyi yace. "Yan matan Malik kina ina buɗe man kofa."
Shiru sake knocking yayi aman shiru, itako cikin bacci taji ana kwankwasa kofa, a hankali ta mike tana murtsika idon ta, saidai jitake zuciyar ta na duka kadan kadan, bakin kofar tazo ta tsaya, murya na rawa tace. "waye, Ya Malik ne."
"Aaa masu ɗaukar amare ne."
Da sauri taja da baya cikin tsoro tace. "Dan Allah karufaman asiri ka fita kada mijina ya tadda ka, kuma ainan ba gidan amarya bane kayi makuwa."
Kuka wuwi Bahijja tafara, shiko dariya yafara sake canza murya yayi yace. "Bakece amaryar Sarki MalikusSaif ba, ai mungane ki gimbiya Bahijja ko ki bude ko muballe kofar."
Rufe bakinta tayi da dukkan hannayen ta tace. "Kuyi hakuri ba nan bane can bayane."
Dariyar da ya guntse ne ta subuce mashi ganin yanda muryan ta, ke breaking, jin dariyar Ya Malik yasa takara sautin kukan ta, cikin lallashi yace.
"Yi hakuri kanwar Malik buɗemin nine mijin ki, buɗe daina kuka dan Allah gimbiya ta."
Turo baki tayi tana kuka tace. "Inkasa zuciya ta fashe fa."
"Bazata fashe ba masoyin ta na tareda ita."
Buɗewa tayi tana dire dare, da sauri ya rungume ta yafara bata hakuri, ɗaukar ta yayi da direta bisa gado yaimata runfa da ƙirjin shi yana sinsinar daddaɗan kamshin ta yace.
"Afuwa na tuba zuciya ta nayi kewar ki sosai gimbiya."
"Uhmm shine kabani tsoro kuma tun safe sai tsoro nikeji ni kadai Allah bazan yiba."
tureshi tayi ita da gaske tayi fushi.

Dafe kai yayi yace. "Haba Yan matana kiyi hakuri, natuba, miyasa zaki rufema mijin ki kofa."
"tsoro nikeji fa."
Dukawa yayi kasa ya rike kunnen shi yace. "Afuwan gimbiya ta na tuba bazan kuma barin kiba."
Wani dadi taji yanda ya nuna damuwar shi, cewa tayi. "Yayan Bahijja." riko hannun ta yayi yace. "Na'am kanwar Malik mikikeso faɗaman ko minene, zan maki."
"Kadaina yin nisa dani inajin tsoro da yawa."

Ɗagota yayi suka tafi ɗakin shi ya zaunar da ita gefen gado yace. "Har abada bazan kuma yin nisa dake ba, matata konayi nisa dake kisani zuciya ta tana tareda ke a kowane lokaci ni nakine ke kadai gimbiya ta."

Kwantar da kanta tayi bisa faffaɗan kirjin shi, tana sauke ajiyar zuciya tace. "Allah yabar man kai Sarkina mai share hawaye na."
"Ameen gimbiya ta."

Tashi yayi zai fita zuwa falo yaji ta rike mashi hannu, waigowa yayi yace. "Yanzun zandawo ba fita zanba."
"Muje inraka ka."
bai musaba, suka tafi falo ɗaukar kula yayi ya miko mata jug suka tafi cikin dakin shi, ajewa sukayi saman kafat, kallanta yayi yace. "Jekiyi alwalla muyi sallah."

"Nayi sallah tun dazun."
"Eh zamuyi nafila ne."
Toh tace.
Bathroom din shi ta shiga tayi alwalla shi ko hijab ya dauko mata tana fitowa ya shimfida masu sallaya, mika mata hijab din yayi, ta saka sannan ya shiga gaba yaja su sallar raka'a biyu, suna gamawa ya dafa kanta yaita addu'oi na samun zuriya ɗayyiba da zaman lafiya mai ɗaurewa, itadai da idanu take kallan shi, harya ida tare suka amsa, riko hannun ta yayi suka zauna saman lallausan kafat dake tsakiyar bedroom din ya zaunar da ita, buɗe kular da suka shigo dashi yayi, wani irin kamshine ya doki hancin su, gasasshiyar zabuwace guda biyu, da sukaji hadi sun tsane jikin su, cikin roman daya gaji da haduwa flat ya dauko ya zuba mata saman flat din yace. "Zokici abinci gimbiya ta."
Girgiza kai tayi tace. "Banjin yunwa."
Ɗago ta yayi ta daurata bisa cinyar shi, yasa hannu ya dibo naman zabuwar ya bata a baki, ansa tayi ba musu tafara taunawa a hankali, haka ya dinga bata yana binta da wani irin kallo ga wani kamshi tana fiddawa mai saka mashi tsantsar so da shi'awar ta,daurewa kawai yakeyi har saida ta koshi, sannan ya zuba mata daddaɗar madara mai kayan hadi saida ta kusa shan rabin kofi, shima madarar yasha, cikin kulawa tace.
"Ya Malik kaima kaci karka kwana da yunwa, bari inbaka."
Kasa yimata musu yayi haka tafara bashi har yace ya ishe shi, kwashe kayan sukayi suka kai kitchen.
Suna dawo wa ta kama kofar ɗakin ta zata shiga, rike mata hannu yayi yace.
"Muje kitayani fira kinji."
Marerecewa tayi tace.
"Bacci nikeji."
Kwakwayon maganar ta yayi yace. "Zan maidoki saiki kwanta."
"Aaa nagaji shiyasa."
ganin yanda take ɗarare taki sakin jikinta dashi yasa, yace. "Shikenan muje ki kwanta."
Riketa yayi har bakin bed ta kwanta ya rufe ta da blanket sannan ya juyo zai fita, a tsoro ce ta rike shi, cikin tsoro tace. "Dan Allah kada ka tafi kabarni ni kadai."
"Ni ban iya kwana ko ina sai ɗakina."
Ya ida maganar yana mata wani mayataccen kallo, wanda saida jikin ta yai sanyi dan yau takasa yarda da yanayin shi ko kaɗan, kuma ga tsoro daya addabi rayuwar ta, bata da zabi tabi shi suka tafi ɗakin shi, shiko sai jin dadi yakeyi, suna shiga ya rufe dakin, sai kallan shi takeyi, saman gado ya kwantar da ita, yace. "Kwanta kiyi ba baccin ki kinji tawan."
Batace komai ba ta kwanta, addu'a yai mata ya rufe ta, baccin kuwa tafara hankali kwance.

Shiko nafilfili yaitayi yana addu'a dacewa da samun tsarkakkar zuriya da zaman lafiya karatun alqur'ani mai girma yafara duba agogo yayi yaga biyu ta kusa, hakan yasa yai addu'a ya tashi, gefen gadon ya koma ya zuba mata rinanun idanun shi masu ɗauke da feeling ya rike hannun ta ya sakar masu rikitaccen kiss, hawa yayi bisa gadon ya zauna gefen ta yana ta kallan ta itako Bacci yai dadi, juyawa ta sake yi tana kallan sama dayake wuyan rigar ta mai fadine hakan yasa bobs dinta suka bayyana, nauyayen numfashi ya fesar a hankali yakai hannun shi samansu yafara shafawa, sake juyawa tayi, kwantawa yayi ya sakata a jikin shi yafara kissing lips dinta kamar ya samu lolipop yana shafa saman cikin ta yana wasa da bobs dinta, hannun shi yasa yadan matsasu da kyau, a hankali ta buɗe idanun ta jin wani zafi da niple ɗinta yafara yimata, da sauri taja da baya,a tsoro ce tace....



_Yar Mutan Kankia ce ❣️_


Share
Comment
And
Vote
❣️


*BAYI MA 'YA'YA'NE*

~Touching Heart Story💔😭~


_BOOK TWO_

_By_
*Jameey Yar'mutan Kankia*


*MANAZARTA WRITERS ASSOC*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
______________________


_Best of 2k21_


بسم الله الرحمن الر حيم



*Wannan labarin ƙirƙirarren labari ne kamar yanda kukaji tun a Book One, banyi shi dan cin zarafin wani ba, wanda yai dai dai da rayuwar shi aimin afuwa akasine🙏*



Episode 113&114




"Ya Malik bakai bacci ba?"
"Uhmm ina tsaran gimbiya ta."
Cikin rashin yarda tace.
"Ka kwanta kaga dare yayi."
Rausayar dakai yayi yace. "Shikenan inajin yunwa ga kishi."
"Bari in dauko maka abinci."
Rike hannun ta yayi cikin kula yace. "Aaa karkije zauna inasan zan maki wata tambaya."
Komawa tayi ta zauna saidai jikin ta, kakkarwa yakeyi, "inajinka."
gyaran murya yayi yace.
"Miyasa kikejin tsoro na."
Murya na rawa tace. "Ba tsoroka nikeji ba."
Murmushi yayi yace.
"Inhar hakane duk abinda nace zakiyi mani.?"
"Eh zanyi."
Wani irin tausayinta yaji yace.
"gimbiya ta,kece abincin da na daɗe inasan in shiga cikin gonar da ba irin ta inci daddaɗan abincin ta, sannan kece ruwan da na daɗe ina jin ƙishin da ba ruwan da zai kashe mani shi sai ke Bahijja."
cikeda far gaba tace.
"Ya Mal-li-k wane irin ruwane wannan da abinci yanzun zan girka maka."
ta ida maganar murya na rarrabewa.

Rausayar dakai yayi yace. "Kice ruwan Bahijja inasan kibani haƙƙina na aure Bahijja."

Wani irin azababban faɗuwar gaba taji, har sarawa kanta keyi, jiki mace tace. "To Ya Ma-li-k farin cikin ka shine nawa na."
ta ida maganar tana breking sunan shi.
Murmushin yayi cikin jin dadi yace. "Kin amince."
gyaɗa mashi kai tayi tace. "Eh Ya Malik."
Wani irin tausayin tane ya kama shi lokaci ɗaya, ga kaunar ta da dabaibaye shi, cikin kulawa yaci gaba dayi mata yan tambayoyi akan addini tana bashi amsa sosai, yana tajin daɗi yanda tasan komai iya gwargwado.

albarka yasaka mata, murmushi kawai tayi amman jikinta rawa yakeyi a hankali, kwantar da ita yayi bisa gado ya jawo ta jikin shi suka kwanta, yanajin yanda kirjin ta ke bugawa, shafa gashin ta ya dingayi mai tsananin tsawo da yalwa har tsakiyar bayan ta, a hankali ya kwantar da ita bisa kirjin shi yana shafa bayan ta up and down in style, a tare suke sauke ajiyar zuciya iskan bakin shi ya hura mata a kunne, lumshe idon ta tayi, a hankali ya zira harshen shi cikin hudan kunnen ta yana wasa dashi kara kadaddabe shi tayi juyawa da ita yayi ya kasan ce yai mata runfa, da faffadan kirjin shi, yafara sinsinar dogon wuyan ta, yana sa harshen sa yana lasawa a hankali, hannun shi yasa yana shafa cikin ta, wani irin feeling ne yakara taso mashi itako kyarma kawai takeyi, jin yanda ya zagu mata zip din doguwar riga ya yarda sannan ya cire braun dinta daga ita sai fant, tozalin da yayi cikakkun bobs dinta yasa shi fita cikin hayyacin shi wani irin cafka yai masu a hankali saida ta bankare sai takara tura mashi su, lips dinshi ya daura saman shi yafara lasar su, sannan yafara sucking ɗinshi, deeply yana murza niple dinta sannan dayan hannun shi ya dinga sarrafa gudan, cikin nutsuwa itako tsoro da fargaba ya dabai baye ta.

gangarowa yayi da hannun sa yana shafa marar ta, yana lailaya hudar cibinta da harshen shi a hankali ya janye jikin sa, itadai ta rufe idanin ta tsam, duk tagama firgita, yana tashi ya dauko kyallen da Jakadiya ta bashi ya shimfida sannan ya zare jallabiyar jikinsa, ya kwantar da ita tsakiyar gadon bisa kyallen yaci gaba da wasa da dukkan sassan jikin ta yana ma bobs dinta masu tafiayr da imanin shan minti.
Cikin rawar jiki da yakeyi kat kat kat yace.
"Wayyoh Nurol hayat na mallaka maki duk abinda na mallaka ina sonki hayati."
Haka ya fara sambatu iri iri.
itako hannun tasa tana ya mutsa suman kanshi, ji yake kamar tana zuga shi, a ruɗe ya fara zame fant din jikinta harya zare shi duka, hannun shi ya daura bisa lafffan cikin ta, ya dinga shafawa zuwa saman marar ta, wani irin harbawa dick ɗinshi yayi a cikin boxes baisan sadda ya zare boxes ɗin shiba, dick dinshi ce ta mike sanbal da ita tana harbin iska kamar taci babu, itako Bahijja buɗe idon ta tayi, tayi arba da aminyar sa mike kam, da karfin ta tasake rufe idon ta, ta buɗe baki zatayi ihu dan ba kaɗan ta tsorota ba ya rufe bakin ta da nashi yafara tsotsa kamar wani mayuwanci yanda yakeyi da sauri da sauri yana wasu irin gurnani.

zuciyarta ce takara tsinke wa, ga zafi da bobs dinta ke mata bai fasa lailayasu ba, numfashin tane yafara yin sama danya gama riki ta, ta da salon sa, shi kanshi yagama fita hayycin shi, tuni Bahijja tafara tsiyayar da ruwa kasanta a birkice ya gangara da lips ɗin shi yafara sucking din pv prt dinta wani zillo tayi ta kadaddabe shi ya jima a haka sannan ya cire bakin shi, jikin na kyakyarwa ya saita dick din shi a pv prt dinta amman yaji wajen gam, fingering ɗinta yafara aiko tafara kuka mai tsuma zuciya, sake danna dick dinshi yayi a pv dinta amma still ba hanya, cikin rawar muryar shi da bata fita yace. "Bahijjaaah taimakamin da hanyata zan mutu dan Allah ki tausaya mani."
Itako azaba tasa ko magana takasa saidai kuka kawai takeyi.
Muryar shi na sarke wa yafara karanta addu'ar kusantar iyali, yace.

*_Bissimillah Allahumma Jannibnal Shaiɗan wa Jannibal Shaiɗana Marazaktuna._*

Sake haɗe bakin su yayi yana sosan harshen tamkar ya samu sweet, cire harshen shi yayi cikin bakin ta yaciga da sucking bobs dinta yana sambatu da baisan yanayi ba, "Bahijjaaah keta musamman ce ki taimaka mani zan mutu Aaaahhhhh!!!."

sake kwatanta shigar ta yayi wani zarananne zafine ya tsarga mata har cikin kwakwalwar ta.
ganin yarasa damar shigar ta cikin sauki baisan ya saka karfin shiba yafara shigar ta yana murzawa yana kara shigarta ji tayi wani abu har cikin hanjinta wani irin rike damtsen hannun shi tayi ta kurma ihu, rufe bakin ta yayi da nashi yafara farautar shi iya karfin shi yana kiran.

"Wayyoh kanwar Malik aahhh kece duniya ta zuwanki rayuwata alkhairyne ahhhhh ya Allah ahhhh daɗi zan mutu."

Itako Bahijja kukan azaba takeyi ga yanda yake yi mata saitaji kamar zai ɓarata yaci gaba da budirin shi son ransa, tun tana kuka a bayyane har muryar ta bata fita baki ɗaya bata da karfi ko kaɗan shiko MalikusSaif dayazo realising kankameta yayi tsam jikin shi kamar zai ɓarata, haka taji, wajen fiddo kwallan shi a raga kuwa jitayi kamar yana fitowa da ranta, batasan ta sume ba dan azaba, shiko sake makaleta yayi yanajin wani mashahurin daɗi sai albarka yake sakama ta, saidai bai iya komai dan lakwas jikin shi yayi addu'a kawai yakeyi a cikin zuciyar yana karajin tsantar so da kaunar ta sabuwa fil a cikin zuciyar shi sake rungumota yayi ji yayi kamar bata nunfashin a kiɗime ya tashi da kyal ya ɗibo ruwa yana yayyafa mata wani uban kuka ta kuma saki saidai ba kara ko kadan, tareda ajiyar zuciya mai rauni muryar ta dako fita batayi tafara bashi hakuri, shima wasu kwallan tausanta ne yaji da wani irin danasanin kusantar ta ganin kamar yaimata illah sake rungume ta yayi tsam a jikin shi tanason ta tureshi amman ta kasa wani masifaffan tsoron sa da shakkar shi suka addabeta shiko sai bubbuga bayan ta yake sigar lallashi, a hankali yace.
"Yi hakuri 'yar aljanna mace a gari, daina kuka Hayati Allah yabiyaki da aljanna kin bani farin cikin dako a mafarki ban tinanin zan same irin sa, inason ki Nurul hayat ɗina ina kaunarki, daina kuka gimbiya ta."
Duk da hayyacin ta bai jikin ta amman tanajin saukin azabar da takeji ta hanyar jin daddadan kalaman shi, tashi yayi yaga har hudu na dare bathroom ya shiga ruwa mai zafi ya hada mata sannan ya ɗauke ta yaje yafara gasata, kuka takeyi kamar me, shiko jin kukan ta yake har cikin zuciyar shi saida ya gasa ta sosai, sannan yace tai tsarkake jikin ta, fita yayi, itako da kumburarrun idanunta tafara tsarkake jikin nata
tashi tayi zata fito, takasa wata iriyar ƙara tayi, da sauri MalikusSaif yazo ya ɗauko ta kamar 'yar baby ya naɗeta a towel ya kaita bisa gadon, dan ya gama canza bedsheet kwantar da ita yayi, ya dauko mai ya shafeta, sannan ya zira mata doguwar riga marar nauyi ya sake lullube ta, motsawa tayi zata gyara kwaciyar ta sake yin wani kukan, a kiɗime yazo ya rungume ta yace. "Sannu Hayati Allah yaimaki albarka, mike damunki."

Cinno bakin ta tayi tana kuka tace. "Uhmm ka bara mani nan."
ta ida maganar tana nuna mararta, hannu yakai ya shafi marar tata cikeda tsantsar so da kaunar ta yace. "Mugani inmaki addu'a kinji tawan."
"Immm immm ni bataka bace ta Umma ce daina tabani kasheni kakeson kayi."
"Lah inani ina kashe hayati na, ai rayuwa ta kare kenan, karfa kiman ta kece hasken rayuwa ta gimbiya ta, haba Nurol Hayat."

Wani sanyayyar ajiyar zuciya ta sauke jin yakira da suna mai daɗin sauraro, haka yaita samata albarka da kalamai masu dadin ji da sauraro hartayi bacci a jikin shi, sannan ya gyara mata kwanciyar ta, saida ya bari baccin ta yai nisa sannan yabi a hankali ya duba wajen, sai yaga yayi ja sosai, ya tsorota ganin yaimata ciwo, sake gyara mata kwanciyar yayi, yai mata addu'a, bathroom ya wuce yayi wankan tsarki, yanajin wani farin cikin marar misaltuwa yana gamawa ya sake saka wata doguwar riga ya fesa turare ya dawo gefenta ya kwanta yai mata pillow da hannun shi bacci ya kwashe shi, da asuba ya fara tashi a hankali ya ta sheta taimaka mata yayi tai alwalla ya ɗauko ta ya zaunar da ita, bisa sallaya tafara raka'atainir fajir sannan ta maida subuhi.

Shima a masallaci ana gama jam'i yayi azikar sai da rana ta fito ya dawo, isketa yayi kwance bisa sallaya, ɗaukar ta yayi ya maida bisa gado, buɗe idan tayi suna haɗa ido ta rufe nata a kirjin shi ya kwantar ita a haka bacci yasake awan gaba dasu cikin aminci da kaunar juna.

Wajen karfe goma na safe a sashen Sarauniya Zulaiƙa da kanta ta shiga kitchen ita da Jakadiya Aisha suka fara haɗama gimbiya Bahijja break fast, kunnun gyaɗa ne suka dama mata yaji madara sosai, sannan suka juye cikin jug, wata tukunya Sarauniya Zulaiƙa ta sauke sai tiririn kamshi takeyi, ta juye cikin foodflask farfesun yan cikine da suka tsotsan ruwan naman gwanin ban shi'awa, sai wata yar karamar kulata zuba farfesun hanta da taji jan gashi tayi kyau sai kanshi ke tashi tako ina, wani karamin jug ta ɗauko, murzajjen lemon kankana da yaji dabino da madara a cikin shi ta juye cikin jug, wani haɗɗan jug ne ta ɗauko ta juye, sai kuma ta dauko wani jug ta juye dafaffar madara, wani hadaddan tiren silver ne ta ɗauko ta jera akai, sannan ta kalli Jakadiya Hajara tace
"Uhmm Allah dai yasa ɗanku yayi abinda ya kamata, kinga Baffana ya kusa komawa kuma basan ranshi ya ɓaci."
"Ranki shidade insha Allah ma komai lafiya lau, dan daga ni daren jiya akwai alkhairy atare dashi da aminci."

"Kwarai kuwa ni kaina na jima ina addu'a a cikin daren jiya da yarda Allah za'a dace da alkhairai masu yawa." cewar Jakadiya Hajara.

Murmushin jin dadi Sarauniya Zulaiƙa tayi tace.
"Allah yasa haka."
Ameen."suka amsa baki ɗayan su.
"Baba Aisha gaskia ƴarki yarinyar kirkice, indai ka zauna da ita zaka fahimci hakan tasan ƙima da darajar mutane."
Murmushin farin ciki Jakadiya Aisha tayi tace. "Aikuwa haka Bahijja take, Allah dai yasa masu albarka."

"Ameen."
Kallan Jakadiya Hajara tayi tace.
"Ummin su ke ya kamata ki kaima 'yayan naki abinci, kinga Baba Aisha ita surika ce."
Dariya sukayi baki ɗayan su.
Mansura ce ta shigo, ta fara gyara kitchen ɗin tana wanke kwanu kan da suka ɓata.
Ɗaukar tiren silvern Jakadiya Hajara tayi ta nufi sashen Sarki MalikusSaif.

Itako Bahijja wata iriyar yunwa ce ta taso mata cikin bacci jitayi kamar zata mutu, tashi tayi tagan ta jikin Ya Malik, sai bacci yakeyi, cinno baki tayi tace. "Hmm yunwa zata kashe ni Ya Malik ya kwashe mani a abincin cikina, sai karfin tsiya saura kaɗan jiya ya kasheni."
Ta karasa maganar kwalla na zirarowa a saman fuskar ta."

Shiko MalikusSaif cikin bacci yaji zancen da takeyi tana kallan kyakyawar fuskar shi, murmushin kasan maƙoshi yayi a zuciyar shi yace.
"Kuruciyar Bahijja sai ita taya zan kwashe maki abincin cikin ki,nadai anshe maki abinda yafi komai daraja a wajen ki, kuma Allah zai saka maki da mafificin alkhairi."

Kafe shi da idanun ta, tayi tana yaba kyaun da Allah yai mashi ga kwantaccen gashin kirjin shi nan dayai kwance lib dashi, shiko da gefen idon shi yake kallan ta yanajin daɗin yanda take kallan shi cikin so da shauƙi.
buga shi tayi tana turo karamin bakin ta tace. "Ya Malik ka tashi yunwa nikeji."
Yi yayi kamar baiji taba, itako sake shagwaɓewa tayi ta kara turo bakin tace.
"Wato bacci ma kakeyi hankalin ka kwance kagama kwashemin abincin cikina ko?"

Kuka tafara mai sauti, da sauri ya tashi ya tallabota jikin shi, yafara lallashin ta ga wata irin dariya dake cin shi yana mamakin irin halin Bahijja ta fiye raki da rigima cikin tsantsar so da kaunar ta yace.
"Haba yan matana kuka kuma faɗaman mi yasa meki."
Sake shagwaɓewa tayi tace. "Bakai ne ka kwashen abinci na ba."
Fuskar shi fal da mamaki yace.
"Kai Hayati na, nida nike bacci taya zan kwashe maki abinci kuma?"
Turo baki tayi tace "jiya mana....kuma sai ta fasa karasawa ta dukar da kanta taji wani irin kunya ta kamata da ta tuno yanayin jiyan, saidai harga Allah jitake kamar hajin cikin ta zasu game.
Cikin ganin tsantsar Kuruciyar ta yace "faɗamani kinji Nurol hayat ba wanda zaiji, faɗama Ya Malik dinki."

Make kafada tayi tana cinno baki shiko sai kallan kyau na lips din yake, hannu yasa yana shafa gashin kanta dake kwance lif yace.
"Yi hakuri, na tuba bazan kara ba, gayamin mi kikeso."

"Yunwa nikeji."
Murmushi yayi, yai tunanin zata ida maganar da tai niya ɗazun amman kuma ta fasa, sake wani murmushin yayi yace.
"tashi in ɗauko maki, abincin."
Matsawa tayi ta mike tsaye batasan sadda ta koma ta zauna ba tafashe da kuka, shima a kiɗime ya rungumo ta jikin shi duk ya ruɗe yace. "Hayati lafiya?"
Kukan takeyi tana nuna mashi marar ta tace. "Zafi Ya Malik ban iya tafiya zan mutu."
Girgiza mata kai yafara yace. "Bazaki mutu ba, sannu gimbiya ta, zaki samu sauki kinji."

toh tace mashi a takaice, shiko sai lallaɓata yakeyi kamar jinjira, tsinkayo sallamar Jakadiya yayi, a hankali ya jingina ta dakan gado yasa mata pillow bisa bayan ta yace. "Bari inje Jakadiya ce."
Gyada mashi kai tayi.
Yana isa falon ya iske Jakadiya ɗauke da tiren abinci, cikin girmamawa tace.
"Barka da safiya."
A kunyace yace.
"Ina kwana Ummi."
"Lafiya lau Abdulmalik ya ƴar tawa."
Kallan kofar bedroom yayi yana sosa keya cikin jin nauyi yace.
"Lafiya lau saidai, im daman, ah bakomai."

Kallan shi tayi fuskar ta fal da fara'a dan tasan tabbas yana cikin farin ciki mafarkin su ya tabbata tace.
"Bakomai ɗana kada kadamu, ga kalaci nan kasamu taci ɗauko mani sakon anjima zan dawo abata kula ta musamman."

Juyawa yayi dan baisan haɗa ido da Jakadiyar su, tamkar uwa yake kallan ta yana shiga ya ɗauko wata leda ya dawo ya bata, baki har kunne ta karɓa tace.
"Ka tabbata taci abinci musamman wannan kunun gyadan anjima zan dawo."

To kawai yace mata, ya dauki tiren ya shiga dashi ɗakin yanda yabarta haka ya tadda ta saida still tana hawaye dan ba karamin raɗaɗi da azaba kasanta ke mata ba, lallashin nata ya dinga yi sannan ya kaita bathroom da kanshi ya wanke mata bakin ta ya dawo da ita, ya ɗaurata saman cinyar shi, cikeda tausayin ta yafara bata kunu ba musu ta dinga sha tana dan yamutsa fuska

Please Login or Register in order to submit comment