Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yatsanta har cikin kwakwalwar ta, shiko cigaba da driven ɗinta yayi yana murza ɗayan da hannun shi, ji yayi dick din shi ya halba da karfi, yana cigaba da romans ɗin gimbiyar tashi sunjima a haka itako kamar gawa, takasa komai, ji tayi yana neman saka hannun shi cikin pant ɗinta, da sauri ta rike hannun tareda da karfin ta tature shi da sauri ta dire bisa gadon jikin ta sai rawa yakeyi, shiko kwantawa yayi bisa bed din yana maida numfashi mai karfi kamar zai shiɗe da rarrafe rarrafe ta faɗa bathroom ta rufe kofar da murmushi yabita still yakasa tashi, itama jinjina tayi da kofar tarasa abinyi dan ba kaɗan salon Ya Malik dinta ya gigitata ba, jitayi yana buga kofar cikin tane ya juya, taki buɗe kofar daura kanshi yayi jiki, cikin sanyin murya yace. "shine kika gudu ko? Uhmm zan kamaki ne, kanwar Malik, ki sameni falo muyi kalaci."

Baijira cewar taba ya fita sai murmushi yakeyi shima ɗakin shi ya tafi bathroom ya faɗa saidai yai mamaki ganin jikin shi da boxes dinsa ajike, murmushin ya sakeyi sannan ya tsarkake jikin shi, shi kanshi yasan yana da yawan shi'awa haka yagama sannan ya sake shiryawa cikin wasu riga da wando masu masifar kyau sai kamshi yakeyi, itama wankan tayi sannan ta dauro wani towel a jikin ta, a hankali ta fito ɗakin saidai bainan wani smile ɗin jin dadi tayi a ranta ko tana mamakin Ya Malik ɗinta daya zamar mata wani iri kodai hakan shine rayuwar auren bata sani ba, zama tayi tafara shafa mai,mai kanshin gaske sannan ta mike, ta bude wardrofe ta ciro inners ji tayi anyi hugging dinta ta baya, ko bata saniba Ya Malik ne dan kamshin sa ya sanar mata da hakan a boye ta sauke ajiyar zuciya, juyota yayi suna facing juna, da sauri ta rufe idanun ta dan kunyar shi takeji sosai jitayi yafara since mata towel da sauri ta rike tana girgiza mashi kai, ɗaura habar shi yayi bisa kafadar ta yace. "Haba gimbiya ta kibari inshirya ki mana kinji matata bansan ki wahala."

Makale kafada tayi tafara dire dire tace "Uhmm nidai ka fita in shirya ko ingayama Ummu."
Rufe bakin shi yayi cikin tsokana yace. "Yanzun sai ki faɗama Ummu."
"Ehmana."
Cewa yayi. "Kai kai aikuwa ni kuma sai in gayama Umma."
Itama zaro ido tayi tace. "So kake Abba yaji ya dakeni ko?"

Sake dire diren tayi ga na fulanin ta na up and down ganin zata kwance mashi hadda yasa ya fita yana murmushin gefen kunci da abubuwa fal a zuciyar shi, wanda shi kaɗai yasan ma'anar shi, yace. "Ki sauri yunwa nikeji fa."
"Toh." abinda tace kenan.

Shiko tsananin son ta da kaunarta ga shi'awar ta duk suka addabi rayuwar shi, falo ya zauna yafara jiranta sai murmushi yakeyi.
Ita kuwa cikin gaggawa ta gama saka inner ɗinta da underwire ɗinta sannan ta zira wata doguwar riga ta dojji wani material ne mai kwalliyar zaiba ga kyalkyali a jikin shi kamar dai ashobe dan dai wancan yanada laushi da shining sannan jikin shi multi colors ne haka ta ida shiryawa ta saka dan lipstick mai taushi da sheki sa ta shafa haɗin humrar da baba Aisha ta takawo mata batasa alqabba ba tunda cikin gidane sai ta ɗaura wani kallabin doj din a jikin, murmushi ta sakarwa ma kanta ganin yanda tayi kyau ainun, saitake ganin kamar ba Bahijjar da ta sani ba, sake kallan mirrow tayi tana sakin wani ƙayataccen murmushi a zahiri ko cewa tayi. "Ohhni Bahijjar Baba tun ina baiwa ake yaba kyau na saidai inma mutane kallan daban ashe dagaske dai inada. shi dai dai gwargwado, wata zuciyar ce tace da ita, in banda abinki ina bawa ina tantance kyau da Allah yai mashi lokacin aikin bauta yasha mashi kai da wahalar duniya wasu kwalla suka zubo mata tai saurin gogewa tace. "Insha Allah wahala tazo karshe gareku dangina bayi ina sonki domin duniya ta shaida *BAYIMA 'YA'YA'NE* tana ida fadar haka ta jiyo da sauri ganin Ya Malik daya shigo yanzun tsaye yayi yana mata wani mayataccen kallo tamkar yaci babu itako duk kallan da zai mata ba gane manufarsa take ba saboda ƙuruciya akace dangin hauka, ganin ta sunkuyar da kanta alamun kunya hakan yasa ya karaso cikin dakin ya rike hannun ta, binshi tayi ba musu falo ya koma ya zauna still tana tsaye janyota yayi bisa cinyarsa suna facing juna, cikin wata irin murya yakira sunan ta wadda ita kanta tasan muryar shi ta sauya mata hakan yasa ta kalle shi da sauri tace.
"Ya Malik bakada lafiya?"
Rausayar dakai yayi yace. "Kece gimbiya ta."
Woje tayo da idanun ta masu masifar haske da shaiki tace. "Minayi maka."

Langabe kai yayi yace. "Kinbar Ya Malik ɗinki da yunwa ga wata fitinanniyar kishin ruwa amman kinmin rowar kanki."
Kwaɓe fuska tayi tana cinno karamin bakin ta tace.
"Yi hakuri Ya Malik baruwana ɗazun Umma Hajara itace takawo wannan abincin tace inji Ummu."
Kallan ta yake yanda ilimin ta bai hakaito mata manufar shiba, saidai yai murmushi a ranshi yace. "Uhmm su Bahijja manya za'asha daga kenan." a zahiri kuwa murmushin kawai yaimata yana kallan yanda take janshi cicikarfin ta wai ya sauko ta zuba mashi abincin yaci sannan yasha ruwa ganin tana neman faɗuwa ko gezau baiba, tafara raurau da fuska alamun maison yin kuka, hakan yasa ya yunkura ya mike ita kuwa dai dai takara jawo shi, wani irin baya baya tayi zata fadi da sauri y tarota ta faɗo saman kirjin shi atare suka saki nunfashi, ita tana godema Allah da batajita kasa ba, shi kuma yana jin dadi ganin ta kwance bisa kirjin shi ga wani fitinannan kamshi da fatar jikin ta ke fiddawa kowane motsi nata yana kara ɗaga mashi, hankali fesar da wani asirtaccen iska yayi a bakin shi sannan ya zauna ya jawota bisa cinyar shi itama ta zauna, cikin so da kauna yace. "Inyeh Yan matan Ya Malik anyi kyau masha Allah muga kwalliyar."

Soke kanta tayi cikin faffaɗan kirjin shi tanajin kunya shiko rike lalllan hannun ta yayi yana kallo Allah yasani yana son lallae sosai musamman yagan shi yai ja. Deep kiss yaima kyakyawan hannun nata, zamewa tayi ta fara zuba mashi abinci, shinkaface taji kayan vegetables sai miya da taji naman kaza, haka tagama zuba mashi, sai wani kula shi kuma soyayyen dankali ne da kwai shima zubawa tayi sai dafaffiyar madara dayaji haɗin makaɗaɗɗan dabino da aya sai kwakwa da mazarkwaila shima zubawa tayi a hankali ta aje gaban shi, ta koma gefe ta fara shan madarar, kallan tuhuma ya aika mata, itako sake marerecewa tayi tace. "Uhmm ga abincin nan bari inbaka ruwa saboda kishin da kakeji." baice mata komai ba saida ya bari ta yunkuro zata zuba mashi ruwan hakan yasa rabin bobs dinta suka bayyana ɗan runtse idanun shi yayi, sannan ya fisgota yace. "Wato ni zaki cikawa wannan abincin ko? Ke ina naki?"
Turo baki tayi tace. "Nakoshi."
Sa bakin sa yayi a kunnenta yace. "Idan baki ciba Allah zan maki irin na ɗazun."

Ai jitayi gabanta ya faɗi ganin yanayin ta yayi take ta gyara zama zata fara ci kenan, ya rike spoon din da kanshi ya ɗiba yakai mata abaki, kallan shi tayi yaimata nuni da taci ba musu ta ansa dan tana tsoro yakara yimata irin na ɗazun din.

_Lol yan team Bahijja kunji abinda mutuniyar taku ce😂_

Shiko cigaba da bata yayi har saida tayi gyasa yaji tace alhmdullh sannan ya aje shiko sake Langwabewa yayi cewa tayi. "Ya Malik kaci mana."
"Uhmm ke zaki dinga bani abinci abaki."
Irin mamakin nan da girman ka ta zaro ido waje, sake tabbatar mata da hakan yai ta hanyar ta ɗage mata gira ɗaya, kwabe fuska tayi zata fara bashi ya kauda kai, take taji wani iri matsowa tayi tai rau da fuska tace. "Ya Malik yi hakuri,"
"bazan ba,bari gobe insha Allah zansa Abbana ya aura mani Zahara'u sai taimin abinda nikeso tunda ke bakison mijin naki."
Faɗawa tayi bisa jikin shi har kwalla sun fara sintiri a fuska ta tace. "Bansan ta Ya Malik, zan maka komai mi kake so Allah zan maka kayi hakuri."
Murmushin gefen kunci yayi yace. "daga nan har dare komai nace zakiyi"

Da sauri ta gyaɗa kai tareda cewa ''zanyi Allah kuwa"
Saita bashi dariya amman ya maketa yace. "Uhmm saman bakin tea kifara bani." jiki har kyarma yake ta zuba a hankali ta dinga bashi har ya kauda kai, sannan ta bashi dankali da kwai yaci suka gama kalaci yanata tsokanar ta itako tana murmushi, amman hankalin ta nakan maganar Zahara'u da yaimata Allah yasani bata son ta sam, haka suka gama suka kai kayan kitchen sannan suka dawo tana bisa cinyar sai wasanni yakeyi da ita ganin karfe sha biyu tayi hakan yasa yace. "Kanwar Malik."
"Naam Yayan Bahijja."

Tare sukayi murmushi riko hannun ta yayi yace. "Zanje ingaishe dasu Ummu da Umma sannan zan gaido Baffana."
Make kafada tayi kamar zatayi kuka tace. "Zanbika Ya Malik."

Girgiza kai yayi yace. "Ummu zatayi faɗa ba jimawa zanba kinji."
Ganin da gaske yake bazata fita hakan yasa ta hakura, rike hannun ta yayi suka shiga ɗakin shi wani kamshi ya doki hancin ta saida ta linshe ido, ga wani haduwa da ɗakin yayi gani tayi ya sake fesa turare hakanan taji tana kishin ya fita haka cikin rigima tace. "Ya Malik gaskia kwalliar nan tayi yawa kada kafita haka"
"Uhmmm Anty Bahijja ai wajen Ummu zani."
Dariya tayi jin yace mata Anty, haka dai yaidinga janta harta fita zancen da take kokarin yimashi rako shi bakin Kofa ya fita yana jin kamar zai shekara baidawo ba itama haka,ɗaki ta faɗa ta kwanta aiko bacci yai awan gaba da ita.

Yana fita saman hanyar tafiya wajen mahaifiyar shi nan ya hadu da Huzaifa shida Lurwan atare suka tafi saman hanya sai tsokanar shi sukeyi Huzaifa ne yace. "Ango kasha kamshi,ranka shidade Sarkin Daborah."

"Uhmm kuma dai kusa mu ku shiga daga ciki Allah, musamman kai ɗan tsirku."
Dariya Lurwan yai yace. "Wato ashe Huzaifa ɗan tsirƙu ya koma."
"Inkana abu kar kayi gaban Huzaifa."
Kwabe fuska yayi yace. "Shikenan kuje ni bazanje bama."
Riko shi MalikusSaif yayi yace. "Wasa nike ai inkana neman ɗan amana jeka wajen Huzaifa na MalikusSaif Allah yabar man kai abokina."
"Ameen."

Haka suka tafi kowa na fadin albarkacin bakin shi, haka suka isa cikin katafaren falon Sarauniya Zulaiƙa,suna shiga suka iske dangi anata huddar arziki Rukayya ce kanwar Zulaiƙa abokiyar wasan ta, ta mike tana taro MalikusSaif cikin tsantsar so da kaunar shi tace. "Barka da zuwa ɗana Sarki MalikusSaif angon Gimbiya Bahijja."

Rike hannun shi tayi suka ida shiga tsakiyar falon, shiko fuska cikeda annuri yace. "Barka dai Anty na, ina Mulaika.?"

"Sunfita da Zahara'u."
"Uhmm ashe taje zumunci."
"Aikuwa Huzaifa ya hidima.?"
"Lfy Anty Rukayya sai kuma wata insha Allah."
"Allah ya nuna mana."
"Ameen."suka amsa.
Zaunawa sukayi sukaita gaisawa da yan uwa suna tsokanar MalikusSaif shiko saidai yai murmushi wanda ya zame mashi kamar sunna Allah yaima MalikusSaif fara'a da sakin jiki da mutane, ganin baiga mahaifiyar shiba yasa yace.
"Ummu fa."
Rukayya ce tace. "Taje wajen Baffa suna sashen Matawalle."
"Ayyah bari mukarasa can."
"Toh kagaisheman ƴar tawa, sai munzo kafin mu wuce."

Toh yace sannan suka tafi har sashen Matawalle acan suka tadda Sarauniya Zulaiƙa da mahaifin shi sai Waiziri Dammur da Sarki Abu-Jalal da alama akwai muhimman abu dasuke tattaunawa da sallama a bakin su Sarki Abu-Jalal ne ya amsa mashi ba yabo ba fallasa danko Zulaiƙa tsuke fuskar ta tayi, shi kanshi ya fahimci akwai matsala dakewa yayi ya zauna kusa da Matawalle saman kafat yana gaida iyeyen nashi, hakama su Huzaifa, cikin kulawa Sarki Abu-Jalal yace.
"Ya 'yata take tana lafiya."
Sunkuyar dakai yayi yace. "Eh Abi lafiya lau."
"Masha Allah."cewar Matawalle, Zulaiƙa ce tace.
"Kaba Jakadiya sakon nan da aka baka jiya da daddare."
Jiyayi gaban shi ya faɗi a dake yace. "Aaa Ummu."
"Komi yasa.?"

Wannan karon ko MalikusSaif sosa keya yai ya saci kallan su Huzaifa sannan yace.
"Ai bantaba sakon ba yanda yake haka yake Ummu."
Rantane ya kuma baci tace. "Saboda bamu isa dakai ba kenan."
Sai alokacin ya ɗago kanshi yaga yanda ranta ya ɓaci a shakkance yace. "Aaa Ummu."
"Ehmana kasan kilan dan bamu aiki da ilimi shiyasa bakai abinda muka umurceka ba."
"Allah yahuci zuciyar ki Ummu zanyi abinda kuka umurceni."
"Uhmmm incema dangina me, ko kuwa ince su tafi garuruwan su, me iyayen ta zasuce."

Shiru yayi danya rasa abince wa, kallan Sarki Abu-Jalal yayi hakan yasa yai gyaran murya yace.
"Sarki MalikusSaif ya kamata kabi abinda ya kasance al'ada a cikin Masarautar ka, bai kamata kana karya doka ba a cikin ahalin ta balle kai dakeda wuka da nama koda zamu aje ko wace al'ada banda wannan al'adar ta shaidin mutuncin matarka ko matan sauran 'yayan mu kanaji."
"Eh Abi insha Allah komai zai daidai ta."
"Hakan yayi."

Itadai bata kara cewa komai dan ba kaɗan MalikusSaif ya taba mata raiba, Shiko Saifulislam ido ya samasu danko shi wannan al'adar batai mashi ba sam, amman baisan komai yace, baza'ai ba karsuga kamar yanai masu iyaka akan ɗanshi, kiran sallar azahur ne yasa suka mike kowa ya tafi masallaci, itako Sarauniya Zulaiƙa tare da gimbiya Abida suka fito zuwa sashen ta.

Ana gama sallah suka haɗu da Yazid sai Dawud tare suka taho zuwa sashen Huzaifa suna cikin tafiya wani bafade ya faɗi gaban MalikusSaif yace. "Ranka shidade Allah yakara girma ya taimaki Sarkin Daborah kasamu bakuncin wata baiwar Allah a fa'da kuma tace lallai tanasan ta gana da Sarkin wannan Masarauta, shine nazo insanar maka Allah ya taimaki Sarki MalikusSaif Sarki mai adalci." yana gama fadar haka ya sunkuyar dakan shi.

Dan furzar da iska yayi kadan dan abinda yake gudu kenan nauyi ya dinga hawa kanshi kenan, saidai ya godema Allah, a zahiri kuwa cewa yayi. "Mike tsaye Sarkin aike, muje fa'dar."

Baki ɗayan su suka ɗunguma zuwa fa'da, a hankali yake taku kamar mai tausayin kasa, har suka isa cikin katafariyar fa'dar data ƙawatu da kayan more rayuwa, yana isa baki ɗaya 'yan fa'da suka mike dogarawa ne sukayi mashi rumfa da manyan rigunan su masu kalar kore da ratsin ja, Sarkin zagi ne yafa kiran. "Gyara zaki gyara ginzi barka da zuwa Sarki mai adalci Allah yakara maka tsawanci rai Sarki MalikusSaif na Sarauniya Zulaiƙa angaishe da jigo ga gimbiya Bahijja uban talakawa mai share hawayen bayi Allah yakara maka tsawancin rai."
ɗaga mashi hannu Sarki MalikusSaif yayi, Sarkin fa'da ne yace. "Sarki ya gaishe ka ɗanzagi."
"Godiya nike Sarkin fa'da."
Shiko MalikusSaif a ranshi cewa yayi. "Wai irin wannan kuɗowa sai kace nafi kowa Allah ya kyauta wannan al'ada, a zahiri kuwa cewa yayi.
"Ina matar dake bukatar gani na."
Sarkin fa'da ne yace. "Tana nan woje ranka shidade, bari asa a shigo da ita."
Mikewa yayi bada jimawa aka shigo da wata mata mai tarin shekaru, tana zuwa ta rusuna gaban Sarki MalikusSaif ta gaida shi sannan ta koma saman kayataccen kafat dake malale a cikin fa'dar ta zauna."
Sarkin zagi ne yace. Sarki ya amsa baiwar Allah, saidai Sarki MalikusSaif mai adalci yana san yaji sunan ki kuma mike tafe dake.?"
Jinjina kai yayi alamun ita yake sauraro."
Cikin rawar murya tace. "Ranka shidade, nidai sunana Salamatu ina zaune a Kurgu, wani ƙauye ne dake gefen Masarautar nan, yau da sanyin safiyar nan, azzalumin mai garin mu yazo ya kwace mana gonaki sannan yasa aka balle mana rumbuna aka kwashi abinci yasa aka siyar wai zai rabama talakawa da marayu, alhali muma marayun ke garemu Allah yaima mijina rasuwa ba wani karfi ne damu ba, kuma kowa yaima hakan ba mai kuɗi ba talaka, shine na kawo kukana kataimakeni dan banda karfin kula da marayun 'yayana kuma dukkan su matana, namijin su ɗayane kuma ya tafi fatauci sai randa Allah yasa ya dawo gida sannan zai taimaka mana."
Ajiyar zuciya yayi cikin tausauwa yace.
"Kidaina kuka Baba insha Allah da izinin Allah kukan ki ya kare."

Kallan magatakarda yayi yace. "Ka ɗauki bayanin ta sannan fa'da zata hadaki da fadawa biyar, aje garin naku akarbo maku hakkin ku, abincin ku daya siyar zai maida maku kudin ku."
Sunkuyar da kanta tayi cikin jin daɗi tace. "Alkhairyn Allah ya isa gareka Sarki Abdulmalik Allah yakare gaban ka da bayan ka."

ta kasan labban shi masu taushi yace. "Ameen" cigaba da cewa yayi. "Sarkin fa'da, acema Sarkin taska yabawa wannan matar kudi foam dari sannan abata abinci mai yawa daga baitilmal, kai kuma magatarda, karuba wasika zuwa ga wannan maigarin kace na dakatar dashi daga mulki na tsawon mako biyu, idan wa'adin dana ɗibar mashi ya cika yazo ya sameni da kanshi."
Sarkin zagine yafara cewa. "Angama ranka shidade magatakarda yaji umurni ka Allah yakara girma da ɗaukaka damina mai raɓar alkhairi."

Dan rausayar dakan shi yayi, aka gama sallamar wannan matar tana ta godiya harda kwllar ta sannan aka haɗata da fadawa kamar yanda ya umurta suka tafi, baijima a cikin fa'dar ba sosai suka fito da dogarawa a bayan shi, suna kiran takawarka lafiya jikan Sarauniya Yahanasu jinin Sarauniya Maimoon angaishe da ɗan Kadimulislam Allah yakara lafiya Sarkin mai tausayi ga talakawa."

Haka sukaita koda MalikusSaif har sashen Huzaifa daman can sukayi niyar zuwa a bakin kofar ne ya dakatar dasu kamar baisan magana yace. "Zaku iya zuwa kuyi uzurin gaban ku."
Dukawa sukayi suka kwashi godiya suna mamakin irin halin Sarki MalikusSaif komai nashi ya banban ta dana sauran Sarakunan su, suna shiga falon Huzaifa wanda yake makimanci ne mai kyau zama yayi bisa kujera ya furzar da numfashi yace.
"Kaina ya ƙulle Huzaifa."
Cikin kulawa ya kalli abokin nashi yace.
"Angaishe da Sarkin Daborah hakuri da juriya shine abinda zaka dogara kanshi."
"Hmmm Huzaifa kenan Allah yaimana jagoranci."

"Ameen."cewar Dawud
"Ranka shidade yaka mata ka koma gida kabar gimbiya ita kadai."
Harararshi MalikusSaif yayi baice komai ba.

Shiko Huzaifa dariyar daya guntse ce ta kubce mashi, shiko MalikusSaif girgiza kai kawai yayi yace. "Allah ya shirye ka mutumi na."
"Ameen." cewar Yazid, haka suka dinga firar su, jin sallama sukayi baki ɗayan suka amsa, gimbiya Zahara'u ce da gimbiya Mulaika autar Sarki Abu-Jalal wadda take kamar Anty ce gasu MalikusSaif, saidai jinin su yazo ɗaya da Malik tinda yaje Masarautar Runo, cikeda da sakin fuska yace. "Ah barka da rana Anty na, inata neman ki."
Cewa tayi."yawaa ɗana, hidima ta boyeka dayawa an ɗaura aure Allah yasa albarka."
"Ameen."kuma cewa yayi."amman nan za'abarki ko?"
Kallan Dawud tayi wanda sai a lokacin yayi magana yace. "Abi ɗinka bazai bari ba, kamanta auta ce."
Dariya sukayi, daga nan aka gaisa tana yaba kyawun Bahijja ta cigaba dacewa. "Gaskia najima banga kyakyawa irin gimbiya Bahijja ba."
Murmushi kawai yayi mata tareda cewa. "Uhmmm ko.?"
"Sosaima ta bashi amsa."
Budewar bakin Zahara'u cewa tayi.
"Hmmm su gimbiya anji jiki ko kin manta 'yan tatatta ce, ita kike wani koɗata kuma har yanzun bamuji wani labarin akan shaidin mutuncin taba, Allah yasa akwai abin ba acan wajen ƙangin bauta ba aka zubda mutuncin ba."

Wani abune mai nauyi lokaci guda ya dirarma MalikusSaif cikin zuciya har saida ya rufe idanun shi, cikin fushi Huzaifa yakawo ma gimbiya Zahara'u wani wawan mari Yarima Dawud ne ya rike hannun shi yace.
"Mace cefa, karka manta kai mata uzuri."

faɗa Huzaifa yafara yimata yace. "Kina haukane Zahra'u ko kin manta wanda kike gayama magana dan kina yar uwar sa, zan ballaki yanzun baki da hank....
ɗaga mashi hannu da MalikusSaif yayi hakan yasa ya haɗiye sauran maganar shi, kallan Yazid MalikusSaif yayi yace. " yaushe za'a fara rabon kaya Yazid.?"
Cikin girmamawa yace. "Ranka shidade duk lokacin daka yanke hakan yayi."
Rausayar dakai yayi yace. "Badamuwa za'a duba lokacin daya kamata sai ayi."
"Shikenan Allah yakaimu da rai da lafiya, ranka shidade."
Ameen cewar Huzaifa.

Itako gimbiya Zahra'u ganin MalikusSaif yaki cemata uffan alamun ya rufe babin maganar ta sumi sumi takama hannun gimbiya Mulaika suka tafi, wani matsiyacin kallo ya watsama bayan ta saidai maganar da tai mashi ta tsaya mashi bisa ƙahon zuciya, wannan yana nufin tana zargin matar shi da fasƙanci dan tana baiwa, shi kuwa ya ɗaukar ma kanshi aniya sai kowa ya shaida cikar budurcin Bahijja da cikar mutuncin ta a idon kowa, yanzun yaga anfani wannan al'adar dayake shirin daƙilewa akan shi saidai kodan gimbiya Zahra'u bazai dakatar da wannan al'adar ba, magana Huzaifa yake mashi amman sam baiji shiba saida Lurwan ya taɓa shi, sannan yadawo duniyar tunanin daya wulla, kallan Huzaifa yayi alamun inajinka.
"Haba abokina kada kabari sakarcin Zahra'u ya fusataka kaima kanka mai hukun ta tane a matsayin ka na ɗan uwa bare yanzun dukkan mu kalkashin ikon ka, muke."

Murmushi yayi yace "Huzaifa kenan karfa kamanta mace ce ita akwai ta da wauta fiye da hakan zata iya aikatawa banji komai ba."
"Uhmm baka iya boye mani fushin ka kaima kasani."
Rausayar dakai yayi yace. "Karka damu."Dawud ne yace. "Lokacin sallah ya karato mutafi masallaci, kowa tashi yayi suka ɗauro alwalla dan tafiya masallaci yin sallah.

A wajen Sarauniya Zulaiƙa kuwa wani irin haɗin amarene tasa aka kaima Bahijja da wani tsumi na musamman Jakadiya Aisha taba tace. "Gashi ki kaima ƴarki ki matsa mata taci shi."
"Toh ranki shidade."
Tafiya tayi zuwa sashen Bahijja.
Lokacin ta ida sallah duk kewa ta isheta cikin kewar sahibin nata tace.
"Hmmm Ya Malik shine kamanta dani daga kaje kadawo har angama la'asar baka ba alamar ka Allah dai yasa lafiya."

Jitayi an kwankwasa kofa, tashi tayi tace. "Sai yanzun kenan Allah yayi."
zuwa tayi ta buɗe kofar ganin Ummin yasa ta rungume ta tace. "Oyoyo Ummi baki tahomani dasu Zainab da Indo ba."

Shiga sukayi can cikin falo suka zauna ta zuba ma Jakadiya ruwa ta bata, cikin jin dadin ganin 'yar tata tace.
"Kuruciya kenan ai bazasu ba dan yanzun."

Saboda mi Ummi.?"
Murmushi tayi tace. "Sai ankai shaidin ki na cikarki, 'ya mace sannan sai dangin ki dana mijin ki suzo su dubaki."
Cikeda rashin gane zancen Ummin tata tace. "Mine shaidi Ummi?"
Cikin basarwa tace.
"Kinga anshi wannan kazar maza ki cinyeta a gaban idona."
Ansa tayi amman tanaso tasan me shaidi ke nufi da har ta danganta maganar da ita, yanzun ita ba 'ya mace bace da za'ace mata haka, mi hakan ke nufi, sake hakura tayi tace.
"Ummi kifaɗa mani mi shaidi ke nufi."
Dafe kanta tayi tace. "Karki kasance mai yawan tambaya 'yata a sannu zaki sani."

Tasan bata boye mata komai, tunda hartaki fada kilan abin bai shafe tabane, da haka ta bar zancen tafara cin kazar, ba kadan tai mata dadi ba a cikin bakin taba, suna fira tanaci harsaida tace. "Nakoshi Ummi."
Murmushi tayi ganin taci sosai, kama hannun tayi suka shiga cikin dakin Bahijjar, ta wuce bathroom ta haɗa mata ruwan wanka da kayan hadin da Sarauniya Zulaiƙa ta bata tace.
"Shiga kiyi wanka inkin fito kisha wannan ruwan kinajina."
"Toh Ummi amman banjima da wanka ba."
"Nasani jeki kuma wani, kijima cikin ruwan."
"Toh."

Komawa tayi falo itako Bahijja cewa tayi. "Nazama kamar wata kwaɗo wanka nawa akeson in dinga yi."
Haka ta shiga cikin ruwan jin ɗumin kamar zai ƙonata tai sauri ta mike, haka dai har ruwan yai sanyi a jikinta ganin wani hadin tayi a botiki sai kamshin turaruka yake tasa ta dauraye jikin ta fes, sannan ta dauro towel, ta fito zama tayi gefen gado ta shanye ruwan da Ummi tabata ko mai bata shafa ba sai humura ta zura wata jallabiya mai kwalliyar stone a jikin blue black, fitowa tayi a falo ta iske Jakadiya Aisha tana jiran ta, cikin sakin fuska tace. "Nagama Ummi."
"Yawwa yar albarka, kinyi kyau."
Murmushi tayi tace. "Ummina kenan ban kwalliya ba."
"Bahijja kenan ai ke mai kyau ce koba kwalliya 'yata, bari in koma.''
Marairaicewa tayi tace. "Dan Allah Ummi kitsaya wajena karki tafi kibarni."

"Kiyi hakuri 'yata ai zuwa jibi zamu koma kinga ai munjima maki."
"Ummi baki ɗaya kidawo wajen ƴarki ina bukatar ki kusa dani, kece wace ban iya boyema damuwa ta."
Cikin jin daɗi tace. "Koban tare dake zuciya ta na wajen ki 'yata kuma yanzun kinada jigo Sarki MalikusSaif karki damu, anjima zandawo maki firar dare kedai duk abinda mijin ki ya umurceki karkiyi mashi musu kinji 'yata."

"Toh Ummina."
Cikin kewar yarta ta tafi tana mata ban kwana kafin ta dawo mata firar dare, saboda ɗari bisa dari ta yarda da zancen Jakadiya Aisha.
Wasa wasa tun Bahijja, na karfin hali harta fara tsorota jin Ya Malik shiru baidawo ba, gashi har karfe tara na dare amman shiru bashi ba alamun shi, taje ta dawo daga karshe harta shige dakin ta ta rufe kofa ta kwanta ta kudun dune tana kwalla barci yai awon gaba da ita.

Shiko MalikusSaif saida ya tabbatar

Please Login or Register in order to submit comment