Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yadi, a can wajen naɗin kuwa sai jiran Yarima Malik akeyi shiru hakan yasa Sarauniya Zulaiƙa tace, Sarkin gida yaje ya kira Yarima shi ake jira, haka kuwa akayi yana zuwa lokacin yagama kimtsawa ya saka bakaken takalman da bakin silver azurfar agogon shi daya makala a hannun shi komai yai mashi kyau iya haɗuwa, fitowa sukayi shida su Dawud nan Sarkin gida ya sanar mashi da kiran da ake mashi, baice komai ba har suka isa cikin filin wani fitinannan kamshi ne ya gauraye wajen kallan mamaki Abu-Jalal kema Yarima dan baisan ya wuce sashen shi ba, wuri akaba shi ya zauna ba tareda ɓata lokaci ba, Shamaki ya fara magana
Yace.
"Limamin fada a bude mana taro da addu'a."

Cikin farin ciki yafara, karanta suratul fatiha da sallatin annabi kowa yana yi sannan yafara addu'a Allah yasa naɗin da za'aima Yarima MalikusSaif yazama alkhairi agareshi ya kareshi daga sharrin makiya mahassada da duk wata halitta mai cutarwa haka kowa yaita amsawa da Ameen Ameen, nan aka shafa.

Shiko MalikusSaif jiyake kamar ya kurma ihu ganin za'a ɗaura mashi wani nauyin da bai shirya ba, yasan mulkin ba abu bane mai sauki ba, amman yasan baida zabi dole shine zai gaji Sarautar, maganar da Shamaki yayi itace ta dawo dashi cikin hayyacin shi.

"A yau ɗinnan Allah ya kawo mu wannan rana mai dinbin daraja da dinbin daraja inda aka ɗaura ma Yariman mu Abdulmalik aure, kuma a wannan ranar ce ake naɗin Yariman Daborah gatan talakawa,Sarautar daborah, shine Sarki na sittin a cikin wannan Masarautar mai ɗinbin tarihi da daraja."
Kabbara akayi, shiko Shamaki ciktausayawa yace.

"Abdulmalik.?"
Jiki sanyaye ya amsa da. "Na'am."
"Yau wani nauyi yakara rataya akanka na al'ummar ka dake cikin wannan Masarautar da baki ɗaya nahiyar mu ta Daborah dan haka saika jajirce ka karakƙaimi wajen jurewa muna fatan Allah yabaka ikon rikon wannan nauyin da zai rataya a kanka."
Sadda kanshi yayi kasa da suka sauya kala dan shakka da tsoro yace. "Ameen."

Shiko Shamaki, juyawa yayi wajen waziri dake rike da wani katan tire mai kwaliyar golden, hannu yasa ya ɗauko wata hula da tasha ado da kwalliyar zaiba golden color ya ɗibe hular dake kan Yarima Malik ya ɗaura mashi hular Sarauta, wani katan rawani ne ya ɗauko fari ƙal dashi yafara naɗawa a saman kan Yarima Malik haka ya gama naɗe kan Yarima da rawani mai kunne biyu, yaima Yarima MalikusSaif sannan ya ɗauko wani zobe na azurfa ya zirashi a hannun Yarima, daidai lokacin kuma Jakadiya sun shigo tareda Bahijja da tagaji da haɗuwa cikin wani farin material daya gaji da adon baki a jikin shi alqabbarta farace sol mai duwatsu baki a jikin ta sai takalman ta bakakene sai duwatsu fari a jikin su, sai sarkar lu'u lu'u da ta sakala a wuyanta suna ta shining na farin duwatsu bakaramin fitinanan kyau tayi ba,Sarauniya Zulaiƙa ce ta riko hannun ta ta jeta bisa wata kujera gefen Yarima Malik, Shamaki ne ya miko Takobin Barri daketa walauniya da kwalliyar gold da kubenta na ruwan dalmar azurfane sai marikin wukar na gold ne sai wani igiya na kaca da akaima wukar itama ta gold, ansa Sarauniya Zulaiƙa tayi ta mikama Bahijja wadda fuskar ta ke ɗauke da annuri cikin girmamawa ta amsa, Sarki Abu-Jalal ne yace.
"Sargafama mijinki 'yata"

A kunyace Bahijja ta sadda kanta, jin Sarauniya Zulaiƙa ta kama hannun ta yasa ta ɗago fuskar ta murmushi Sarauniya Zulaiƙa a sakar mata cikin kauna tace. "Saka mashi gimbiya ta"

Bata musaba, ta matsa kusa da Yarima Malik shiko ya zubamata idanun shi masu saka mata nishadi yana sakar mata wani irin tsadaddan murmushi wanda shi kaɗai yasan ma'anar sa, rankwafowa yayi ita kuma ta salgafa mashi Takobin Barri a wuyan shi ta igiyar jikin Takobin ta zagayo kasan Aim ɗin shi sai ya sakan ce ta gitta har bisa faffadan kirjin shi sai kyalli takeyi wannan shine alamar cikar MalikusSaif Sarkin Daborah kama shi Sarauniya Zulaiƙa tayi a hannun ta na dama ta zaunar dashi cikin kankanin lokaci wajen cika da busa ta algaitu kakaki da sarewa irin busar da akema Sarakuna lokacin naɗi, Sarkin za'gi ne yace. "Annaɗa Yarima MalikusSaif Sarkin Daborah yanzun za'a tabbatar dashi a saman gadon mulkin shi, haka kuwa akaita zuba busa da kidekiɗe, tashi sukayi aka kawo wani doki mai yankan batta fari da ratsin baki, ya hau sannan Sarauniya Zulaiƙa tasa Bahijja itama ta hau a gaban MalikusSaif sai abin yabada kala, aka nufi cikin fa'da ana ta busa algaita shiko ganin Bahijja a gaban shi saiya rike kawawan yatsun hannun ta a hankali yana murza wa, sai tafiya suke bisa doki a sannu a sannu bayi da dogarawa sun zagaye dokin sai kirari ake mashi, har aka iso bakin fa'da shine yafara sakkowa bayan kewaye shi da dogarawa sukayi da manyan rigunan su, suna kiran saukowar ka lfy Sarkin Dobarah alkhairin Allah ya isa gareka Sarki mai adalci."

Shiko ganin ammasu runfa hakan yasa ya ɗauko amaryar tashi bisa doki ya shiɗota kasa yana manta mata kiss a saman hannun ta wani iri taji cikin rada yace
"Gimbiya ta, nauyifa ya hau kanki ko?"

Itako sadda kanta kawai tayi tana kare fuskar ta da hannun ta murmushi kawai yaimata yasan bazatayi magana ba, ji sukayi Sarauniya Zulaiƙa tace. "Muje ciki." ajere shida Bahijja suka taho cikin nutsuwa har tsakiyar fa'da wanda taketa kallo dan tai bala'in tafiya idamanin ta dan tagaji da tsaruwa ga kujerar mulkin taji ado da duwatsun lu'u lu'u abin gwanin burgewa, Sarauniya Zulaiƙa ce ta riko hannun MalikusSaif ta zaunar dashi bisa kujerar mulkin Daborah, baki ɗaya sai yaji wani irin sanyi jikin ya dirar mashi, tasbihi ya fara yana yagama Allah kukan shi, kan yakawo mashi ɗauki a cikin wannan mulki daya haye mashi, suko dogarawa bayan shi suka koma aka soma yimashi fita, sannan duk royal family din suka zauna bisa kujeru, gefen shi aka ajema Bahijja kujera ta zauna, kowa ya nutsu Shamaki ne ya kara gyara mashi farar alqabbar jikin shi data sauko har kasa shi kuwa yayi shiru cikin rawani da yai masifar karbar shi, kowa ya nutsu duk wanda kagani farin cikine fal a zuciyar shi, cikin kamala Sarki MalikusSaif yace.

"Assalamu-alaikum waharahmatullah wabarakatihu."

Dukkan al'ummar dake wajen suka da "Ameen walaikumussalam waraharamatullah wabarakatihu."
ɗan gyaran murya yayi kaɗan cikin kamala da mutunci yaci gaba da cewa. "Alhmdullh alhmdullh alhmdullh godiya ta tabbata ga Allah daya nuna mana wannan rana ga baki ɗayan mu, muna rayayyu masu cikar lafiya wannan ba karamin ni'ima bane a garemu, a yau na tsinci kaina cikin firgici da tsoro da tarin shakku a cikin raina wanda nike ganin kamar wannan nauyin da yahau kai ni MalikusSaif bazan iyaba, saboda shi mulki ba Jarumta bane, balle ace a filin daga ake ɗaukar shi da ace mulki Jarumta ne lallai ba ko shakka MalikusSaif ba raggo bane batareda alfahari ba, saidai kash nan fagen bana Jarumai bane fagene na yin adalci fage ne,na nuna tausayi fage ne na jinkai fage ne dake bukatar mutun ya kwaɗaitu da tsantsar tsoron Allah, kunga anan fagen MalikusSaif raggo ne, saboda MalikusSaif ba kowa bane face wani mutun mai yawan zunubai wajen ubangijin shi, sannan mai karanci tuba, rahama da gafarar ubangiji sune suka lillibemu domin shi mai yawan jinkai ne ga talikai, dan haka ni MalikusSaif na rokeku duk wanda Allah yasa yana kalkashin ikon Masarautar Daborah daya bani haɗin kai ya agaza mana duk abinda yaga na zarta bisa ga kuskure ko karancin ilimi faɗa abude take yazo ya tunatar dani ya ɗaurani bisa hanya kada kayi zatan ai yanzun ba Yarima Malik bane ya koma Sarki Malik wannan shirmeni nidaku duk ɗaya ne kuma babu wani Sarki, sai Sarki Allah buwayi gagara misali, shikeda iko da kowa da komai, MalikusSaif baida iko akan kowa da komai sai abinda shari'ar musulunci ta zartar akanta Abdulmalik zai tafi, ina kara tunatar daku cewa fa'dar Masarautar Daborah fa'da ce ta mai karbar uzurin talaka, mai kuɗi, ko wani ɗan kasuwa kowani bawa, fa'da ce wadda zata zartar da hukunci ba Sarki ba talaka ba mai kuɗi ba bawa, hatta ni Abdulmalik Saifulislam Sulaiman idan hukunci yahau kaina bisa shari'a dole a zartar dashi akaina ba wanda ya gagari hukunci ubangiji."

Ɗan shirun da sukaji yayine yasa kowa ya kara kallan MalikusSaif wanda da yawa kuka suke musamman bayi da sukaji duk abinda zai yana saka su sabanin da, da basu da wannan darajar idan har bawa ya shigo cikin fa'dar Daborah yasan kashin shi ya bushe yau gashi anwayi gari ance duk ɗaya suke da mutane masu daraja, a wajen Sarki Abu-Jalal kuwa kwallan ya goge yana godema Allah daya kawo masu Abdulmalik cikin zuriar su, ya tabbata cewa Abdulmalik shine, shiko Kangiwa sai murmushi yakeyi, a wajen Sarauniya Zulaiƙa kuwa tanajin daɗin ganin ɗanta akan mulki saidai tana danasanin biyema son zuciya ta dinga gabatar da mulkin zalinci, ita ko gimbiya Bahijja sai murmushi takeyi akasan zuciyar ta kuwa kuka takeyi dan tana tausayin nauyin da yahau bisa wuyan mijin ta, a hankali ta ɗago fuskar ta ta kalle shi saita ga shima kwallan ya goge a saman fuskar shi idanun sune suka sarkewa dana juna ta saukar da kanta shiko murmushi yai mata yaci gaba dacewa.

"Dan haka ina rokon ku da kubani haɗin kai mu gudu tare mu tsira tare nidai banda wata dubara saida abinda ubangiji na ya hukunta shi akaina, sannan ina kira ga iyayena da sauran dattawan wannan Masarauta kada suga an alakantani da kalmar Sarki, suna ganin nayi ba daidai ba kukasa gyaraman har yau har gobe Abdulmalik kalkashin ikonku yake saboda ɗane a gareku, ina fatan Allah ya jibinci lamuran mu ga baki ɗaya yabamu arziki mai anfani ya bamu ikon yin adalci ga junan mu, sannan ya bamu damuna mai albarka domin darajar fiyayyen halitta Sayidina Muhammadur-rasulillah."
(SAW)
Baki ɗayan su suka amsa da ameen ya rabbi."
Sadda kanshi MalikusSaif yayi yanajin kwalla masu ɗumi da rauni suna sunturi bisa fuskar shi, dayake Allah yayi shi da tausayi, Huzaifa ne dake sharce kwallan idanun shi ya iso Wajen MalikusSaif daidai saitin kunnen shi yai mashi wata magana, a hankali ya ɗago kanshi ya sauke wani sanyayyen murmushi mai ban mamaki.

Sarki Abu-Jalal ne ya tashi yace."alhmdullh lallai Allah abin godiya bansan da wane baki zamu godema shiba saidai kawai muyi tasbihi muyi tahamidi da hamdala tareda ɗunbin salati ga annabi, ko shakka babu wannan itace ranar dako mafalki Abu-Jalal bn Abu-Wakas Abduljabbar ɗan Abu-Dawud yakeyi, itace aran shi tabbas yau gashi Allah mai komai mai kowa yasa a cikin dangina nayi tsawancin kwana na gani saboda hakan ya tabbata sama da shekaru saba'in da suka gabata na ziyarci ɗan uwana zamanin ina Yariman Runo, nazo wajen shakikina Sarki Abdulhamid yana farkon hawan karagar mulki ya kallini yace. "Shine." cikeda mamaki nace. "Waye?" yace. "Wani yaro mai tausayi da jinkai wanda zai fita daban cikin zuriyar mu, zai kasance mai yawan tausayi da jinkai da rarrabewa tsakanin cuta da zalinci zai share tabo da kakanmu suka gabatar a rayuwar cikin kankanin lokaci Masarautar Daborah zata zama daula ta jinkai da tausayi ga hadiman ta tareda talakawa."

Sai nayi murmushi domin ni na daɗe dajin wannan labarin wajen kakana Sarki Abu-Wakas yace mani a cikin Masarautar Daborah yake, kuma lokaci zai nuna hakan saidai za'aga alamu, na kalli sahibina Sarki mai adalci Sarki Abdulhamid bn Abduljabbar nace. "Kwarai kuwa shine kuma zai kasance mai yawan jinkai ga bayi."

Kallan mamaki yai mani yace kasan shine?" rausayar dakaina nayi nace. "Aaa saidai zamuga alama kaima kasaka ido cikin 'yayan dangi."
Cikin kulawa yace. "taya zai zama yanajin tausayin bayi, bayan kasan yanda bayi suke ga jinin Sarauniya Yahanasu."

"Tabbas zasu zama mutane masu daraja ɗan uwana."
Rike hannuna yayi yace. "Akwai ranar da bayi zasu zama 'yaya.?"
"Kwarai kuwa bayima 'yaya'ne kamar kowa."

Haka muka tashi bayan shuɗewar tsawon lokaci, yazo mani ziyara a Masarauta ta ina Sarki lokacin girma ya kamamu yace mani. "Ya Abu-Jalal tabbas shine kuma naga alamu akan shi."

Nace wanene.?" yace. "Ɗan 'yata gimbiya Zulaiƙa ɗan Saifulislam shine."
"Nace kawarai Abdulmalik."
Shine kaboye mani."

Nace lokacin ba'a haife shiba, kuma kasan ilimin addini bai bi jikin iyayen muba da kakanni shiyasa duba ta bayyana hakan, a halin yanzun mun ilimin ta kaga ba'a shiga hurumin ubangiji. kuma duba haramin ne,kaga yanzun mun ilimin ta."

Cikeda gamsuwa yace. "Zan'aje Sarauta nazo ingaya maka za'ayi naɗin Sarautar 'yata Zulaiƙa, haka kuwa akayi tareda shi mukazo akayi komai lokacin Abdulmalik yana ɗan kankani amman inyana abu tamkar mai yawan shekaru, ba ayi wata biyu ba Allah yaima aminina kuma ɗan uwa Sarki Abdulhamid rasuwa, gashi ni Allah yasa nagani ban mutuba, ya tabbata Abdulmalik kaine dan haka kakara riko da addini sannan kayi adalci ina rokon Allah yabaka ikonyin adalci ya kareka Abdulmalik."

Ameen suka amsa kowa na al'ajabi banda MalikusSaif dake cewa a cikin zuciyar shi. "Gaskia mutanan baya sun fiye binciken tsiya Allah mungode maka daka sa duga dugan mu bisa turbar addinin musulunci."

Sarauniya Zulaiƙa ce da idanun ta suka rine tace.
"Alhmdullh ba wani bayani zanba saidai intaya ɗana jaje da murna munasan ran tahanyar Abdulmalik zamu samu sauki da sassauci a kan mulkin da muka gabatar tindaga kan iyaye da kakanni ina fatan Allah ya yafe mana baki ɗaya, kai kuma yabaka ikon yin adalci yasa yazama alkhairi agareka Abdulmalik."

Ameen ya rabbi angaishe da Sarauniya mai adalci."cewar Sarkin zagi
cewa tayi dan haka yau ɗinnan inason zan gabatar da wani abu, akan wasu mutane masu daraja a garemu baki ɗayan mu.

A yau dinnan ni Zulaiƙa zan 'yanta wasu mutane a cikin bayin mu, da suka kwashe shekaru masu yawa suna mana hidima, ba tareda bata lokaci ba, akan kundin tsari da yanta bawa na wannan Masarauta na 'yanta Abdulmajid Abdullahi Jafar, da matar shi Binta, sai dan uwan sa Idris, da Mairo da Ladidi sai Ashir, da Tanimu dukka wadan nan da 'yayan su, sannan na 'yanta ƴata gimbiya Bahijja matar Sarki MalikusSaif yau waɗan nan mutane sunzama cikkkun ya'ya kamar kowa, tabbas wannan kadai ya isa mutun yaji tsoron Allah, mutanen da bamuyi masu ɗaukar mutane ba yau sune suka zama ya'ya, Bahijja ta auri Abdulmalik tana baiwa cikin izza da kudurar ubangiji ya ɗaukakata yanzun kuma gashi ta zama cikakkar ya, inafatan Allah yabaki ikon taimakawa mijin ki wajen zartar da adalci ga kowa yasa alkhairy da albarka a cikin auranku sannan ina mai neman alfarma ga kowa duk wanda aka zalinta ko cin zarafin sa dani da jama'ata wa'anda muka gabatar da mulki a tare muna neman afuwa, daga karshe ni Zulaiƙa Abdulhamid bn Abduljabbar 'ya ga Abu-Wakas yar Khamil jinin Maimoon 'ya ga Abdulmalik jinin Sarauniya Yahanasu na yarda kuma na amince da kalmar da aka daɗe ana faɗaman cewa _BAYIMA 'YA'YA'NE_ naki yarda yau na amince da wannan kalma tabbas *bayima 'ya'yane* kamar kowa, ina fatan Allah yagafarta mana baki ɗayan mu."

Wani daɗi ne ya mamaye zuciyar MalikusSaif musamman Kangiwa da Matawalle hakama Sarki Abu-Jalal da ameen suka amsa suko bayi sai murna suke sun sama yanci wa'anda ba'a yanta ba sunsan cewa zasu samu adalci da daraja ta ɗan Adam kamar kowa

Haka aka gama 'yanta su Abdulmajid da zuriyar Jafar da sauran bayin su na amana, ranar haka akayini shagali akaci akasha sannan akayi addu'a aka watse dayawan mutane akaita tafiya kasashen su, cikeda mamaki a ransu harda Sarki Danwar kuwa wanda komai a gaban shi, akayi dandai sun badda kamanni, kowa ya tafi gida, Bahijja turakar bayi aka wuce da ita sai farin ciki sukeyi ita da dangin ta bayan magarib aka kawo dawakai dana amarya za'a dauki amarya tasha ado irin na Sarauta iyyen ta sukai mata nasihohi sai kuka takeyi hakama Binta da Jakadiya Aisha haka aka kaita sashen Sarauniya Zulaiƙa itama ta karayima yar tata huɗubar da nasiha, aka ɗauki amarya aka kaita sashen ta daya gaji da haɗuwa gidan mijin ta, ranar tasha kuka iya kuka, Jakadiya Aisha kebata hakuri, har suka samu taɗan saki jikin ta, a wajen Sarki MalikusSaif kuwa shima sosai iyayen nashi sukai mashi nasiha, haka yaje wajen mahaifiyar shi tana kuka yana kuka dan ita kukan nata na tausayi ne da nauyi da yahau kan Malik ɗinta, nan ta bashi amanar Bahijja ya tashi zai tafi kenan tasa Jakadiya Hajara ta bashi wata leda amsa yayi sai mamaki yakeyi, baice komai ba yafita, shida abokan nashi suka raka shi har gidan shi wajen matar shi, lokacin kuwa Bahijja na cikin ɗakinta harta kulle dan tsoroce take hartayi bacci ga gajiya ta kwasa, shima ɗakin shi mai kyau da tsaruwa ya shiga, nan sukayi sallama da abokan nashi suna mashi tsiya, baida bakin magana kuwa saidai murmushi shine ansar su, suna tafiya ya shiga wanka kawai yayi ya kwanta, can ya tuno da ledar da Jakadiyar su ta bashi tashi yayi ya buɗe sai yaga farin kyalle, murmushin haushi yayi yace. "Kai su Ummu basu gajiya da riko da al'adar kaka da kakanni, yanzun dan zan kusanci matata sai kowa ya sani? Hmmm bada MalikusSaif ba, ni bama yanzun ba sai gimbiya ta ta huta sosai, kwanciyar shi yayi shima a gajiye.

Washe gari haka kowa ya kashe kunne musamman wa'anda abinda ya tsaida su kenan, hakama Sarauniya Zulaiƙa sawa tayi aka kaimasu kalaci abin mamaki Bahijja ta fito falo da kanta ta amsa, sai kallanta Jakadiya keyi cikin mutuntawa ta gaida ta sannan ta tafi takaima Sarauniya Zulaiƙa rahoto cikin bacin rai tace....


_Wash!!!! typing wahala,,Uhmm my real fans ankashe kunne aji me Sarauniya Zulaiƙa zatace ko? lol🤣 alqalamin ƴar Mutan Kankia yace ya gaji sai wani jikon😜._


Share
Comment
And
Vote
❣️


*BAYI MA 'YA'YA'NE*

~Touching Heart Story💔😭~


_BOOK TWO_

_By_
*Jameey Yar'mutan Kankia*


*MANAZARTA WRITERS ASSOC*
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
______________________


_Best of 2k21_


بسم الله الرحمن الر حيم



*Wannan labarin ƙirƙirarren labari ne kamar yanda kukaji tun a Book One, banyi shi dan cin zarafin wani ba, wanda yai dai dai da rayuwar shi aimin afuwa akasine🙏*



Episode 111&112




"Wato shi dai Abdulmalik komi zaiyi sai ya nuna mu iyayen shi bamu iyaba ko? Wannan ai karya dokar Masarauta ce, jibi kiga dangin mu na nesa shaidin nan fa suka tsaya jira ga Baffana, ni bansan mi zance ba, ohni ɗiyar Abdulhamid jikar Maimoon ya zanyi da lamarin Abdulmalik."
Jakadiya Hajara ce tace. "Akara mashi lokaci ranki shidade."
"Dan Allah bar wannan zancen Hajara dole yasan abinyi bansan shirmen Abdulmalik."
Shigewa tayi wajen yan uwanta akaci gaba da kalaci.

A wajen Binta ma jinin ta kan hakaifa tasan yau kowa zaiji halin da yarta ta tsinci kanta a ɗakin mijin ta amman taji shiru duk bata da wata cikakkar lakka ajinkin ta, jiki ba kwari taci gaba da cin abincin ta mai rai da lafiya.

Shiko MalikusSaif yana gama wanka ya shirya cikin tamfatsetsen yadin shi yasha turaruka sai kamshi yake fesar wa, a hankali ya saka takalma a kafar shi sai murmushi yakeyi a zahiri cewa yayi. "Bari inga ya gimbiyar tawa, tunda bata iya zuwa gaida miji ba."

Yana fitowa falo yaga anjere kuloli bisa wani kayataccen kafat murmushi yayi yace. "Uhmm yansa ido su baba Hajara anzo bin diddiƙi kenan."
Tafiya yake cikin nutsuwa har ya isa bakin kofar itako Bahijja tana zaune tanasan taga Ya Malik ɗinta saidai tana tsoron zuwa jin takun shi ya tunkaro ɗakin ta ga wani razannan kamshi dake tunkaro ta, batasan ta fada bisa gadon taba, taja blanket kamar mai bacci, a hankali ya turo kofar tsayawa yayi jin wani sihirtaccen kamshi ya doki hancin shi, ya ɗan rufe idanun shi sannan ya buɗesu a hankali, takowa yayi har gaban gadon ta, itako jinshi gab da ita hakan yasa kirjin ta kamar ya duro kasa dan tsoro, shiko sai murmushi yakeyi yana kallan kyakyawar fuskar ta, a hankali ya duko da tashi fuskar har nunfashin su na dukan na juna wani mayataccen kiss yai mata a goshin ta yasa tafi hannun shi mai laushi da taushi yana shafar fatar fuskar ta mai santsi da sheki, gani yayi ta kafta idan ta yagane ba bacci taiba kawai lanbo tai mashi, murmushi yayi yace. "Yan matan Ya Malik an girma har ansan aima miji wayau da dubara ko.?"

Itadai kara runtse idanun ta tayi, ganin da gaske take ita gamai bacci zama yayi ya zare takalman kafar shi bisa gadon ya hau, tanajin shi ya bude blanket din da take ciki shima ya shiga ya jangota jikin shi da kyau ya saka hannayen shi ya zagaye ta, ji take kamar ta kurm ihu wani bakon yanayi taji ya ziyar ceta musamman da ta ji kamshin jikin sa yafara saka mata kasala, shima sake tura kanshi yayi tsakankanin ƙirjin ta yana shaƙar daddaɗan kamshin jikin, a hankali ya gangaro da kanshi yafara sinsina wuyan ta yana zagaye wa, dan make wuyan ta yayi, shiko da gayya yasa harshen sa yafara lasar lips dinta masu taushi da laushi a hankali yafara sotsar lips dinta na kasa, hannun shi na saman dukiyar fulanin ta, yana shafawa yana neman daga rigar jikin ta ba shiri ta ware idanun ta a tsoro ce tana neman zille mashi ya kara matseta jikin shi gam, buɗe baki tayi zatayi magana aiko ya cafke harshenta yafara masu wasu irin fitinanun tsotsa tamkar ya samu alewa, cikin kankanin lokaci yafara gigita ilimin Bahijja, jinta cikin bakon yanayi baki ɗaya jikin su yahau kyakyarwa abinka da saban shiga dan kowa da kalar abinda yakeji ya jima yana shan harshen ta sannan ta samu ta zille harshen nata ya rike lips din yana kissing cikin tausayawa duk ta firgice batasan sadda ya yaye rigar jikinta ba yafara matsa mata bobs dasuke cike a kirjin ta masu taushin gaske itako ji tayi nunfashin ta na neman yin sama yanda yake kara sarrafa na fulanin ta haka numfashin ta ke kara sama cikin kyarma da kaɗuwa ta hade kirjin shi da nata gam kamar zata like jikin ta, ba shiri ya cire hannun shi, haka ya dinga sinsina wuyan ta yana masu wani irin lasa na musamman cikin sarkewar murya tace. "Ya Malik dan Allah kadaina zan...bai bari ta karasa zancen da tai niyar yiba ya haɗe bakin nasu yana ya dinga sarrafawa saida yaji ta lafe bisa faffaɗan kirjin shi, muryar shi na rawa yace. "Kin kara yima mijin ki dubara?"

A kunyace ta girgiza kai tana sunkuyar da kanta cikin kirjin shi, a ranta ko cewa tayi, ohni Bahijja ashe yaga sadda na kwanta, ya zanyi da Ya Malik."
"Kibashi hakkin shi, shine abinda zakiyi da Ya Malik."

Hannu tasa ta rufe fuskar ta ashe maganar ta fito fili bata sani ba, shiko zubawa jan lallan ta ido yayi yanajin wani irin baƙon yanayi da baisan dashi ba, ji tayi yaima hannun kiss, da sauri ta cire ta cunno baki tace. "Uhmm Ya Malik mi hannuna yaimaka." a shagwabe tai maganar da ita kanta batasan tayi taba harda dan harba kafar ta, shiko sai ido abinka da gauro cikeda kasala yace. "Son shi nike ina muradin shi, mugan shima?"
Sake turo bakin tayi gaba tana ɗan gunguni, sai taji ya sake kama bakin yana kissing ɗin shi in style mai tsananin juye kwalkwlwa da sauri ta mika mashi hannun cikin nashi dan takasa ko magana dukkan jikin ta da kwakwalwar ta komai ya tsaya cak ya daina aiki, ya lura da hakan shiko ya samu dama kwantar da ita yayi ya rufeta da faffadan kirjin shi yaci gaba da romacing ɗin ta itako takasa motsin kwarai Ya Malik ya wuce da tunanin ta, tanaji ya zuge rigar jikin ta, ya cire braun dinta ya wurgar kasa, aiko na fulanin ta suka bayyana a gareshi, take yaji kwakwalwar shi ta tsaya saboda tunda yake a rayuwar shi bai taɓa ganin bobs ido da idoba zararan mararan sai yau karan farko daya kebe da 'ya mace a duniya irin haka, cikin kiɗimewa yasa harshen shi yafara lailaya su, yana dan matsawa yafara lasar su, yana mata tafiyar tsutsa, jikin shi sai rawa yakeyi, baisan sadda ya kafa bakin shi ba, bisa niple ɗinta ba ya fara sucking dinsu, itako sake bankarewa tayi jin wani abu daya tsirga mata tin daga kan babban

Please Login or Register in order to submit comment