Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hakane maimunatu tabbas banyi bakin ciki da wannan lamarin ba, sai da ku gane yayan ku yayi kuskure wajen boye wannan lamarin, ban kuma san ta inda za a fara ba, aunty batulah tace,,

  maami da wata matsalar ne?, ajiyar zuciya ta sauke  kafun ta labarta musu halin da ake ciki, da sauri aunty Amrah ke fadin,,

  innalilahi, maami yanxun ya za ayi, 11am nefa daurin auran  ya kamata kie ankarar da Abba kie fada mishi kawai, aunty batulah tace,,

  yes haka za ayi, gashi kuma naga Abban ma ya futa, da sauri maami tace,,
 
  yarinyan kira mun shi a wayarki, ba musu ta fara dailing numbern mahaifin nasu, sai dai duk shigar da zaiyi harya katse ba a daga ba, hankalinsu duk ya tashi, don ana gab da daurin auren ne, da sauri munat ke fadin,,

  kona kira Abdullah ne yaje can airport din ya tari yayan mu su wuce, ko kuma yaje suyi magana da Abb……, bata karisa ba aunty batulah tace,,

  eh haka yayie, plss maza ki kirashi, mikewa tayi hannu bibbiyu tana dailing number angon nata, tana faman kifta yen lashies din a aka mata fixing a ido.
  


                          ***

   Tafe suke hankalinsu kwance, suna gabda isa kwayen, inda zasu nufi kurmujin daji da malamin yake, suhymah duk ta kosa su isa, hira sukeyi kafin ta jawo,wayar surayya tana jujjuyawa da fadin,,

   shegiyar kina wuta fa over ina fada miki, irin wannan xukekiyar wayan, far tayi da idanuwa tana fadin,,

  yason ranki, ina dafa manya manya babys, gida gaba mota baya, mu juya steery yanda muke so, dariya suka sanya suna kashewa da fadin,,

  sai kungiyan manyun mata, masu yin mana abin da muke so, suka kuma shekewa da dariya tana duba bude mata wayar.

fuskanta a page din instagram ya sauka, wanda dazu surayya ta shiga abubbuwa nata budewa, dishi dishi take kallon video, wanda take ganin kaman mijinta, ta kuma dalo ido sanda video ya bude, tana kai fuskanta kusa da wayar sosai.

   banda dukan uku uku, ba abin,da kirjinta yakeyi, zufa duk ta gama sharkaf da ita, anya abin da take ganine kodai gixo idonta ke mata, a rikice ta dago wayar tana mika ma surayya da fadin,,

   plss duba mun wannan kamar sadeeq dina?, da sauri ta amsa, itama cikin mamaki take fadin,,

  kai amma sunyi matukar kama da mijin kie, gashi kunyi anko shima da nashi mrs. din, tayi dan murmushi don kwata kwata bata taba kawo shidin bane tana fadin,,

   nie sunyi mun kyaune ma, perfect couple, har naji ina shu'awan aure, jubi yanda yarinyan ta rungume mijinta, ta karisa fadan hakan da kara playing video, tana cigaba da fadin,,

  koda banga laifin kiba kar wadannan turawan su kwace miki shi, nima harna kyasa, ta fadi maganar dayin gwalo, kafun ta dago kai tana kallon suhymah data daskare a wajen tana jie kamar da ace da gaske ne abin da surayya ke fada kamarce kawai, toh amma baxai yuyu ace miji yayi kama da mijinta ba, mata kuma yer a'iki, wai meke shirin faruwa ne, surayya ce ta tabo ta da fadin,,

   wai mrs sadeeq lafia kuwa?, ta shafi zufan da ya gama tsatstsafowa a fuskan suhymah, ta hadiye wani datan makolato tana fadin,,

  surayyah shin da gaske ciki ne jikin yarinyan nan?, da mamaki take fadin,,

   eh ciki ne, kuma da ganin alama couple ne, ga cikin yayi mata…………,

  a'ahhhhh, ta fada cikin karaji tana dode kunnuwanta, a firgice surayya ta rufe bakinta, tafi karfin 5minutes kafun ta dago a rude tana fisgan wayar, tare da kuma playing video, a rikice ta ruko hannun surayya dake driving tana fadin,,

   wayyoo surayya miji nane, house girl dina ce fa wannan, cike da rudani itama ta fiddo ido waje tana fadin,,

  what!yer a'ikin kie, kina nufin da gaske dai sadeeq nake gani?, a tamanin tace,,

  ehmana, itace wacce za muje ayi mana a'iki a kanta muheet ya fasa auranta, da sauri surayya kecin wani burki a sukwane, tare da amsar wayan tana kallon video din kai harda hotuna ma da aka warwatsa, ba abin dake tashi sai mr&mrs sadeeq Al-amin, a rikice itama take fadin,,

  hakane suhymah, ga kuwa mallacin fuskanshi nan dana sani, sanna ga full name dinshi, to ita wacece?, ta karisa maganar cike da al-ajabi, kuka take son yie amma yaki zuwan mata, ta koma tana lafewa jikin kujera, sai zazzare idanu take da tuna wasu abubbuwan da suka faru, surayya tace,,

   kai suhymah anya kuwa wannan al-amarin da gaske ne?, da alamar tambaya, zaraf kuma ta yunkuro tana runtse ido da fadin,,

   surayya mu koma gida  maxa maxa mu koma gida, akwai abin dake faruwa, ban yarda ba, zatai magana tace,,

  plss bana so, wani magana kawai mu juya gida, ina bukatar sadeeq ya amsa mun tambayoyin dake gareni kwarai kuwa, ba musu surayya tayi ma motar key, sai da cikin hukuncin ubangiji mota taki tashi, duk yanda sukayi motar taki gaba taki baya, saiya fara kaman zai tafiya sai kuma ya mutu.

  matuka hankalinta yakai wajen tashi, afujajan ta futo daga motar tana wani rufewa, surayya ta futo nata bangaren cikin sauri, wani kallon takaici suhymah tayi ma motar kawai saita kai mishi hanbari, kafa kuwa ya rike yayin da wani abu ya tsirga mata tun daga kafa har kwakwalwa, tasa ihu da fadin,,

   ahhhhhh, hannu biyu ta sanya tana rike kai, a razane surayya tayo kanta tana fadin,,

  suhymah careful babyn kifa, ta runtse ido tana ruko kasan cikinta, dake faman yamutsi, kafin ta fara kaiwa to and fro, ba abin da surayya keyi inba binta da idanu ba.

  can kuma ta nufo motar da sauri, budewa tayi tana zarar wayanta tare da maidawa ta rufe, ta rika dailing number tana sawa a kunni tare da sakin tsaki, don kwata kwata wajajen babu service, surayya tace,,

  plss suhymah take it easy mana……, bata karisa ba ta katseta da wani uwar tsawa tana fadin,,

   wani irin easy, kina kallon sacrifice din dana yie akan haka, nie za aci amana a yauda……, sai kuma tayi shiru tana yin kasa kaman zata tsuguna sai kuma ta mike, cikin tsatstsauran murya take fadin,,

   surayya tsoro nake wani abu ya faru da aurena, tsoro fa nakeji, da sauri ta iso kusa da ita tana fadin,,

  plss suhymah kie daina fadan haka, babu abin dazai faru, kinsan wannan alkwarin da aka miki ne, ina tunanin aljannu ne ke naman hargitsa mana tunani, duba da irin wannan dajin, da sauri ta dago kanta tana dudduba kuryan dajin da suke, a wahalce take fadin,,

    pls surayya mu samu wanda zasu tayar mana motan nan mubar wajen nan, na soma jin tsoro, surayya tace,,

  ouk bari na duba babbar hanyar can da muka wuto, ta karisa maganar tana barin wajen, da sauri itama tabi bayanta tana faman waige waigen dajin, tabbas ta fara yarda da maganar surayya, don sai taji kamar tana jin kukan babys, ba suyi wani nisa ba suka hangi wasu en samari na tahowa, ajiyar zuciya dukkansu suka sauke suna tsayawa.


                         ***

  Misalin 12pm suka shige daki ita da yer uwanta suka kulle, serious ta kalleta tana fadin,,

  yagana kirashi muji ya maganar daurin aure ya kaya, zuwa yanxun dai nasan anyita ta kare, tunda suhymah daxun tace mun sun kusa kwauyen, ba musu ta jawo wayar tana doka mishi kira, taji sa'a kuwa shiga uku yayi picking, a speaker ta sanya wayar kafun ta fara fadin,,

  Abban sadeeq ya daurin aure, an daura lafia?, daga can tana iya jiyo muryanshi cike da bacin rai da yake fadin,,
 
  wani daurin aure kuma yagana, a'i babu wannan maganar kuma, daurin aure mutallab kuma yasha ruwa, syanxun haka zaria zamu wuce don dauro na maimunatu, wani kayataccan murmushin jin dadi suka saka a tare, mum din su suhymah na daga mata babbar yatsa alamar jinjina, cike da kissa take cigaba da fadin,,

   ayyah meya faru ne, kun tafi daurin auran ku lafia?,,

hmmm, shine abin daya fada yana daurawa da fadin,,

  me kuwa zai faru yagana, sadeeq yaxo yana fadin yarinyan matarshi ce, kinga ba yanda za ayi a daura aure, tunda yaro yayi kudin dazai ma kanshi aure, a razane take fadin,,

  Alhaji wani sadeeq din?, rai bace yake fadin,,

  wani kuwa sadeeq, sadeeq din sai da kika sani yarinyan na zaune a wajensu, jikin nuna ta'ajjabin abin yake kuma fadin,,

  yagana kamar nie, kamar nie sadeeq zaiyi aure ba tare da sanina ba, maganar ma da nake miki yanxun yarinyan yace mun ciki ne da ita, kinga ko yaro yayi kudi ya huta, ba'a maganar firgicin da fuskansu ya nuna, ko kafin tayi magana taji yayi kasa da wayar yana ma muheet magana dake faman kwalla ihu,,

  Abba wlhy matatace, kai kace fa zaka aura mun ita, nie kuma na fara sonta, zalunci ne kawai irin na bros da mugunta, komai yaga ina so saiya kwace mun, ni baxan yar……,,

  shout up, shine abin da taji ya katseshi dashi yana fadin,,

  kana hauka ne a gaban mutanan dana tara kake son wulakantani, ko ko so kuke sai kunga bayana tun lokaci na bai yiba, eeyyee, wani irin shashancine wannan, cikin tsananin bacin rai yake maganar.

  ta datse wayar tana runtse idanuwa, kafun ta bude tana sauke su akan yer uwanta dake zaune jagwaf a wajen, sai faman hada zufa takeyi cikin nannauyar leshin da sukai anko yer dubai, tana faman zare idanu, basu kai gama juna magana ba, suka jiyo sautin gud'a dake tashi kamar wacce aka kawo sabuwar amarya.

   har neman hadewa da juna sukeyi wajen rige rigen futa, dai dai sanda driver ke idda packing katuwar paradon da akaxo airport akai picking dinsu, kamal na gaba shida Irfan don shine yaje dauko su hade driver, sai ummeetah dake zaune gidan baya ta hakimce, zuciyarta na faman tsitstsinkewa, da tunanin abin dazai faru kuma Next level.    

    ~kuyi hakuri da wannan bani da caji a waya, bana tunanin gobe kuma zamu samu, shi yasa nayi posting wannan yau, thanks my commenters, luv yhu all, sai mun hadu next page in sha Allah~

*fatan alkhairi*

comment
share
vote

*matatace 2019*
Na meemartjj
[14/08, 14:29] Dala Grp:   🕯🕯🕯
    *MATATACE*
          🕯🕯🕯
  

story&written by
Haleematu💕meemartjj💕
wattpad@Meemartjj 

*Dedicated to swt sisters*
_Aunty Jamee, aunty Ummeetah any my Fa'ixation._

page 61~62

___________*Matata ce* gaskiya nake fada maka, Abba don Allah ka saurareni, hankali matukar tashe yake ma Abba wannan bayanin, wanda ke tsaye jikin mota ya hada rai, tare dayin burus dashi kamar ba dashi yake magana ba, hawaye ne suka cika idanunsa, yayi kokari wajen dakiyar mai dasu, duniya inda abin daya tsana bai wuce bacin ran iyayenshi ba, ya numfasa da kuma fadin,,

Abba……, tuni ya bude motar ya shige ciki, yana maidawa ya rufe, dai dai sanda Alh. muazzam ya kariao wajen, babban aminin Abban nasu, wanda ya gama tsawatar ma muheet akan tabaran da yake zubawa a wajen, sosai ya kalli sadeeq din da fadin,,

sadeeq ya akayi haka ya faru?, sai daya sauke ajiyar zuciya kafun yace,,

uncle muazzam, don Allah ka fahimce nie, kasa Abban mu ya fahimta, banyi wannan auren don na isa da kaina ba, sai don wani dalili mai karfi, labarin kuma yana da tsayi, nisawa Alh.muazzam yayi, tare da bubbuga kafadar sadeeq din alamar karfafa gwiwa yana fadin,,

karka damu, za muyi maganar, nasan zai fahimta, dole ne a yanxun ya damu, saboda kasan shi aure ba karamin abu bane, amma za muyi maganar, yanxun kuje ku shirya tafiya daurin auren zaria, muma daga nan can muka nufa, ka tabbatar kayi kokari ka halarta daurin auren, kasan duk da ranshi a bace yake, zaiso ya waiga ya ganka kusa dashi, cike da dan karfin gwiwa yake fadin,,

to uncle nagode, in sha Allah muna nan kan hanya, da murmushi yace,,

yawwa Allah muku albarka, dai dai sanda su Audi suka iso wajen, kanin Baffah lado dake can yana fa da jinya, sai hararan sadeeq din sukeyi, don su har yanxun haushin shi suke jie, Audi ya fara fadin,,

Alh. ina babu maganar daurin auren ne a sallame mu muyi gaba, a harzuke Alh. muazzam ya kallesu yana fadin,,

kuna hauka ne?, ku da da auran yarinya kuke shirin bamu ita mu daura ma danmu, ku wasu irin shashashum mutane ne?, salihu yayi saurin fadin,,

Alh. mufa dan uwan mu sanda ya mutu baice ya bada diyarsa aure ba, mundai san ya dauki yershi ya bashi, cikin jin haushi yace,,

ku tafi don Allah, mun gode hakanan, daga haka ya kara bama sadeeq din hannu suka kuma musabaha, sannan ya wuce wajen tashi motar da zasu tafi zaria.

yana kallonsu daga tsayen da yake suka wuce suna faman kunkunai, wajen su Abdullah ya wuce da suke tattaunawa shida wasu aboka nansu, suna cike da mamakin  wannan aure, yayin da wasun su ke tayashi murna, har sanda muheet ya kariso wajen, sabuwar key din motar da aka mallaka mishi a yau ne, ya jefa mai a fuska yana fadin,,

ga kayan tsiyan kanan indai wannan ne zaisa ka zalunce nie, to bana so, kaje da kayan tsiyanka, shiru kawai yayi daga tsayen da yake kanshi na kallon kasa, yayin da hannayensa ke sanye cikin aljihun wadonshi, in rashi yayi dubu ya baci, ga kunyan tozarcin da muheet din ke mishi gaban abokanshi, wani kallon tsana muheet din ke binshi dashi, kafun ya cigaba da fadin,,

i hate yhu, na tsanake har abada, no wonder akace ka bani kyautar mota gida da sauransu, ashe duk tukwicin kwace mun abar so ne da za kayi, komai nake so saika kwace mun, to banxan taba yarda ba this time, first luv dina ce kuma dole na kwace abat……..., bai karisa ba yaji saukar wata kyakyawan mari samar fuskanshi, a razane yaja baya, sai lokacin muryanshi ya bude da yake fadin,,

kana hauka ne, Matata ce zaka kira first luv dinka, eeyyeeee kana hauka ne, wani dukan zai kai mishi, su Abdullah sukai saurin rikeshi, shima muheet din yana zage zage abokanshi suka jashi suka bar wajen, shikam sai huci yakeyi suna tausanshi, abubbuwa duk sun tarun sun hade mishi.



                          ***

Da tashin hankali suka karisa futowa kowa na zuba ma motar idanu, harda kanin suhymah da suke faman cashewa da rawa, ganin munat ta futo tana takawa a sannu, cikin wata danyar boyel lace, kawayenta na faman mata feshin kudi, ya sanya su tsayawa suna kallonta, don tun dazu ake fama da ita ta dan taka, amma taki zuwa wajen ma.

   tafe take tana takunta na burgewa, ganin ta nufi wajen motar da driver ya gama packing, sai wasu kawayen suka tsaya daga baya, aunty Amrah data biyo bayanta tana faman rangada guda, da mata feshin kudi, can kuma saita tsaya sanda aunty batulah ta futo rike da rafar kudi, magana take mata tana daga mata hannu daga nesa.

   ban daiji me suke cewa ba, don maganan kurame sukeyi, sai naga sunyi murmushi su duka, itama aunty batulah tahowa takeyi tana dan takawa, wasu yen uwan suka sanya ihu, harda hibbat data daka tsalle, suna hada ido sai dainawa tayi, tana watsa mata harara da dakuwa, ta wani kame tana karisa wajen motar da har aunty Amrah da munat sun isa wajen.

kamal ya fara futowa rike da Irfan yana faman blushing, da gudunshi ya karisa wajen su aunty Amrah ya rungumeta, kaman ya sansu, duk da ummeetah na bashi su a waya su gaisa, hakama aunty batulah data daukeshi cak, sai mamakin girmanshi sukeyi, ga hausarshi radau a baki bai tafi ko ina ba, sai zuba musu surutu yakeyi da jera musu gaisuwa.

ummeetah ma ta bude kofan site din da take tana sako kafa, cikin wata yer viss shoe mai tudu kadan, sanye cikin wata light pink din lace mai tsadan gaske, riga da zani ya zauna yayi mata kyau, tasha mayafinta bisa ka, da fuskan aunty munat ta fara karo, don haka ta saki wani murmushin farin ciki tana mai jin kewar auntyn nasu.

runguman juna sukayi cike da kewa, hawaye ne yake bin fuskan ummeetah sanda munat ta dagota  itama idanunta cike da kwalla, kanta ta girgixa mata tana kare ma ummeetah kallo, ba kalaman da take tunawa kamar……,

   *_har abada ummeetah baxa ta taba zama dai dai dani ba,_* ta sauke wani ajiyar zuciya tana maida kwallarta da ayyana……,

  _to me ummeetah ta rasa yanxun, karshenta ma gata dauke da cikin mijinta kamar yanda itama take dauke dashi,_ kuma rungume juna sukayi ummeetah na fadin ,

  aunty munat i miss so much,cike da muryan farin ciki take fadin,,

  i miss yhu too kanwa tah, dai dai sanda aunty Amrah ta zagayo wajen rike da hannun Irfan, tsaban farin ciki itama rungume ummeetah tayi, aunty batulah ma ta iso haka, kawai sai suka balle da mata likin kudi yen 1~1k dake hannunsu.

munat ma ta amsa jakarta hannu kawarta dake gefe, feshin kudi kawai suke mata, sai hotuna ake musu da video, harda camera man din da ango ya turo ma amarya shima yana faman kwashewa.

a haka suka cigaba da takawa, a guje hibbat ta kwaso, kawai saita ci burki tana kare ma cikin dake jikin ummeetah kallo, munat ta kalla, ta kashe mata ido daya, kafun tace,,

sweet child, ummeetah ta shiga next level, a rude take fadin,,

auntyn mu da gaske dama kikeyi?, yer harara ta mata tana fadin,,
 
ehmana, kinsha wasa ne?, da doki take fadin,,

a'ah, kawai dai ina mamaki ne, ita matar uncle dinmu, ta daka wani tsalle tana rungume ummeetah, kuka suka fashe dashi, kowa na cike da kewar dan uwanshi, kafun ta dago tana faman zuzuta yanda ummeetah ta sanja wacce ke fadin,,

ina maami na take?, aunty Amrah tace,,

maamin kie na ciki, mu karisa ta sanya miki albarka, diyar mutun……..., bata karisa maganar ba, na mummy ta katsesu dake fadin,,

ku dakata!ta fada maganar cikin tsawa, wanda ya janyo hankali mutane da dama a wajen, da sauri aunty batulah ta mika ma kamal Irfan tana fadin,,

kuje dashi wajen maami, hannun yaron yaja sukabar wajen, yana kare ma mummy kallo data kariso cikin wani taku tana kare ma ummeetah kallo, idanunta a rufe take fadin,,

 wannan ba yer a'ikin suhymah bane?, aunty Amrah tayi caraf din fadin,,

a'ah mummy, kishiyar tadai, an samu matsala ne ko can baya, haj. falmata mum din suhymah ta nisa kafun ta jefo nata tambayar da fadin,,

 yagana wannan ba ciki bane nake gani jikin yarinyan nan, ko dama da gaske Alh. Aminu yake da yace, yace ciki nema da ita kenan?, kasa cewa komai mummy tayi da wani uwar gumi daya gama rufeta, haj. falmata dake jinjina kai ta balla ma ummeetah harara da fadin,,

amma ke kuwa wanga diya kinci amanar rayuwa, kie rasa wanda zaki aure ma miji sai matar da ta mai dake mutum, kika futo usulin bil adama, kinji kunya wlhy, wasu hamshaken kawayensu da suka iso wajen suna tambayar abin dake faruwa, nan ta shiga labarta musu, suma yeyenta suka matso suna jin razananniyar labarin da mum dinsu ke fada, wata cikin friends din ta kalli ummeetah da fadin,,

amma kekam baki kyauta ma kanki ba, mijin uwar dakin taki zaki aure harda cikin kie, da sauri aunty Amrah tayo gaba, dama tana da cikinsu, so take yau ayita ta kare, tace,,

kinga baiwar Allah, dakata in dada miki bayanin yanda abubbuwa suke, itafa wanga diya itace aka aure mata miji, don ita ta fara auranshi ana gobe daurin auransu shida suhymah amarya za ace koma meye oho, sai lokacin mummy ta dago kai a razane tana fadin,,

ana gobe daurin auransu, karya ne wlhy, sai dai wani ranan, amma ba wannan ranar ba, kai in fada muku ma wannan ba kishiyar suhymah bane, akwai dai abin daya faru, baxai taba yuyuwaba, akwai dalilin da yasa nace haka, kuma ina da tabbas akan hak……, sai kuma tayi shiru don kanta, cike da mamaki aunty batulah ke fadin,,

mummy me yasa kika ce hakan?, kasa magana tayi, jikinta har wani kerma yakeyi ta dan juya da dara dara sai ta fashe da kuka, tana daka ma Dj tsawa dasu kashe wankar dake faman tashi, ba bata lokaci suka katse wakan, harda fara tattara kayansu.

kowa na cike da mamakin wannan al~amarin, aunty batulah taja hannun ummeetah zasu wuce, wani tsawa mummy ta sakar ma aunty batulah da fadin,,

batulah har yaushe muka kai haka dake, ina magana kuna tafiya, kafin aunty batulah tayi magana taxo ta gaban ummeetah tayi kanene kanene, tare da kare hanyar da zasu wuce tana fadin,,

baxai yuyuba, ba inda zata wuce, harsai shi mara mutunci yaxo yayi mun bayanin abin dake faruwa, don wlhy a ido kawai munfi karfin tozarci da wulakanci, cike da kunya munat ta ruko hannun mummyn tana fadin,,

haba  mummy wannan ba halin dattako bane, plss ki bata hanya ta wuce, baki ganin mun tara jama'a da……..., bata karisa abin da zata fada ba, ta kawo mata wani kyakyawan mari, da sauri munat taja baya a tsorace saura kadan marin ya samu fuskanta.

ummeetah ma a firgice ta fashe da kuka mai tsuma zuciya, bata taba zaton abin zai ka har haka ba, basu kare mamaki ba, Najma da suke tsaye sun gama kai matuka wajen kulewa, afujajan tayo kan ummeetah da mari ta bayanta, kuma runtse idanuwa ummeetah tayi tana jin fitar zagin da ake mata.

jie tayi marin bai sauka ba, sakamakon rike hannunta da aunty Amrah tayi tsam, sai data gama kare ma yarinyan kallon wulakanci, kafun ta sauke mata nata marin, tana huci ta saki hannun Najma data gigice da kuka tana dafa kumatu, zahira ma na kuka take fadin,,

Allah ya isa bamu yafe ba, wai me yasa suke mana irin haka ne mum, wancan taxo ta kashe mana yaya fawwad, ita kuma wannan taxo ta aure mana mijin yayan mu harda ciki, wlhy bamu yafe ba, a kufule haj. falmata tayo kan aunty Amrah da dan yatsa take nunata tana fadin,,
  
karki sake, karki sake ki kara taba mun yarinya, a zafafe itama tace,,

wlhy ba ita ba, ko wacece idan aka kuskura aka taba yarinyan nan, sai anga tashin hankali, ba abin daya shafeni, in rashin mutunci ne aje yie, a kufule mummy ke fadin,,

rashin mutunci ya wuce wanda dan uwan ku ya a'ikata, ko kunya yaje ya a'ikata abin kunya sannan yaxo……...,

 a'ahhh, shine abin da ummeetah ke fadi cikin karaji, anxo gabar da bazata iya jure yin shiru ba, cikin sautin kuka mai cike daban tausayi take fadin,,

  don Allah karkuce komai, wlhy miji nane, nie matarsa ce ta sunna, bamu a'ikata wani abin daya saba ma shari'aba, sai don cika sunna fiyayyan hallita, annabi muhammad(SWA), duk masu hankalin wajen suka karisa, a matukar razana da kalamanta su mummy suka zaro ido akan ummeetah, wacce ita bama tasan sanda maganar ta futo mata ba, haj. falmata na fadin,,

ke har kina da bakin magana, lallai idanunki sun bude, tunda kin iya yo ciki, ah lallai, aunty batulah tace,,

kiyi hakuri hajiya, yarinya ce, amma dama idan baki yasan abin dazai fada, baisan amasar da za'a bashi ba, don Allah ku bamu hanya mu wuce ciki, ba girman ku bane,,

anki anki a baku hanyan, kuyi abin da za kuyi, cewar haj. falmata,,

ke kuma, ta nuna ummeetah da dan yatsa tana kada dan yatsa da cigaba da fadin,,
  
da sannu zansa a min maganinki, y'eta tafi karfin ta hada miji dake, ke ko kazan data haifi kazanki bata isa ba bare ke, diyar mayu jikan alkakai, kie sani kin kawo kanki matsayin dabai dace ba, kuma da sannu zaki fice kibar mata filin, ina fada miki wannan kie rike umurni daya tak, zata mishi ya danka miki takardan sakinki inma auran kukayi, aunty yalwaty ce ta kariso wajen, kanwa ga maami, cike da bacin rai take fadin,,

haba haj. yagana da girman ku kuke irin wannan abin, wannan fa ba yer cikin ku bane, kunyi jika ma da ita, ku natsu ku dawo hankalin ku mana, wata doguwar tsaki kowa yaja suna kauda kai gefe, girgixa kanta kawai tayi tana kallon aunty batulah da fadin,,

batulah don Allah jeki kira yayan taxo da kanta kawai, munat dake gefe ta fashe da wani kukan bakin cikin tabaran da iyayan nasu keyi, cikin bacin rai take fadin,,

mummy

Please Login or Register in order to submit comment