Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

neman zubewa, yayi saurin kara rukota da kyau, itama bata san lokacin data kai hannunta daya samar fuskanshi ba, tana tallafowa,,

  sun dauki tsawon wasu mintoci kafin ya zare bakinshi cikin natsuwa, yana kuma jawota jikinsa, tayi dan firgit da sauke hannunta dake fuskarsa bisa kafadarsa,,

   sosai ya aro jarumta tare da tattaro dukkan wani natsuwarsa, yana bude idanunsa sosai, da suka fara sauya kala, a hankali kuma yake zare jikinsa daga nata, ya danja da baya yana fadin,,

   Humaira kalleni, yanda yayi maganar a dake ne, yasa ta dagowa jiki a mace tana kallonsa kadan kadan, har lokacin hawayen ke sauka bisa kuncinta, ga yen labbanta da bata gama rufewa ba sai motsawa sukeyi, har wani sauya launi su kayi, ya dan lumshe ido kafun ya budesu da wani basarwa yana fadin,,

   karya ko, nie sadeeq ina ganin kimarki da darajan kie, Humaira haka kika zaba ko, ouk fine, daga yasa kai ya fice daga kitchen din zuciyarsa na azazzalar gaba daya a rikice yake, yai na bedroom dinsu.

   A hankali ta sulale bisa gwiwowinta, kawai saita fashe da kuka, hannu ta shiga yarfawa da fadin,,

   innalilahi wa'inna ilaihir raji'un, abin dana a'ikata kwata kwata ba dai dai bane, yaxanyi nie ummeetah fushi yayie fa,,

   kije kie bashi hakuri, shine abin da wata zuciyar ke raya mata, tsamm ta mike tana gyara gyalenta daya ja baya, har tayi gaba kuma saita dawo, can dai tayi shahada ta fice, tana tafe tana sharar kwalla. 


*fatan alkhairi*


comment
share
vote

*matatace 2019*
Na meemartjj
[14/08, 14:29] Dala Grp: 🕯🕯🕯
    *MATATACE*
          🕯🕯🕯

story&written by
Haleematu💕meemartjj💕
wattpad@Meemartjj 

*Dedicated to swt sisters*
_Aunty Jamee, aunty Ummeetah any my Fa'ixation._

page 45~46

   ___________Cikin muryanta mai cike da natsuwa take furta kalmar sallama, idanunsa a lumshe suke zaune bisa sofa chair dake dakin, ya harde kafa daya kan daya tare da kishingida bayansa, hannunsa na bisa sajen dake gefen zanen mallacinsa yana shafawa a hankali, yafi mintu biyu kafun ya amsa mata yana dorawa da fadin,,

   come in, cikin natsuwa ta iso gaban kujeran dai dai sanda yake bude idanunsa a kanta, kawai saita duka bisa gwiwowinta tana dafa hannun kujera da fadin,,

   Baffah don Allah ka yafe mun, nayi maka alkwari baxan kara maka karya ba, don Allah kar kayi fushi dani, bai dace inki maka biyayya ba, plss na rokeka, ta karisa maganar cike da muryan kuka, sakin baki kawai yayi yana kallonta, ko a mafarki suhymah bata taba mishi laifi ba ta bashi hakuri, sai abin yayi mishi so strange, bai san sanda wani murmushin farin ciki ya subuce mai ba,,

   ya dago a hankali yana mika mata tafin hannunsa, ba musu ta mika mai hannunta, kusa dashi ya zaunar da ita yana ruko tafin hannunta da kyau cikin nashi, yayin daya sanya dayan yana shafar gefen fuskanta, hakan ya taimaka wajen maida mata gyalen daya sakko mata kan fuska, dago kanta tayi suka hada ido, da murmushi ya dan girgixa mata kanta alamar ta daina kuka, kauda nata idon tayi tana sa hannu da share hawayenta, kafun tace,,

     Baffah don Allah kayi hakuri, na daina, yen yatsunsa ya dora bisa kuncinta yana fadin,,

   come on ya wuce haka, kawai dai bana so kina yinmun wayau ne da yawa kinji, kanta ta daga alamar gamsuwa, ya cigaba da fadin,,

  kie daina damun kanki, nie mutum ne da bana son takura ma mutum, Humaira nasan hanyar da zanbi in dauke hankalin y'e mace, amma bana da ra'ayin hakan, saboda bana son tilastawa a rayuwa na, mudim naga baki da ra'ayi a kaina, nima baxan takura miki ba, amma nasan kina da kokari, plss kie kara akan wanda kikeyi, bana son kie rageni da komai, ina son biyayyar da kike a gareni don Allah ki cigaba karki daina kinji matata, ya karisa maganar cike da marairaitan murya, sosai ta runtse idanunta dake kasa, murya kuka kuka take fadin,,

   in sha Allahu zan kasance mai biyayya a gareka, kuma baxan daina ba, wani farin cikine ke ratsa jini da jijiyoyi na jikinsa, ya koma yana kishingida da kyau, tare da jawota yana mata masauki a bisa kirjinsa, bayanta yake shafawa da fadin,,

    Allah ya miki albarka, nie kuma nayi miki alkwarin saki rayuwan farin ciki da yardar Allah, luff kawai tayi a jikinsa, kirjinta na cigaba da dukan uku uku, tsintar kanshi  yayi can wata duniya mai wuyan fassarawa.

   tuni ummeetah ido ya raina fata, sai dai ankaro muryan matar gidan dake faman kwalla kiran,,

   ummeetah, ummeetah, ya sanyata sakin ajiyar zuciya, ta yunkura da sauri zata mike amma ya hanata, kuma mannata a jikinsa yayi, kwata kwata baya son rabuwa da dumin jikinta, ta marairaice murya sosai, sanda madam ke dada dumfaro dakin da fadin,,
 
   Baffah plsss aunty suhymah, daker ya iya tattaro natsuwa ya manna mata kiss bisa kuncinta sannan ya cikata, ta mike da sauri tana maida zif din riganta tayi ziping sama, tare da tafiya tana maida gyalenta dake bisa kafada, bisa kanta, dai dai sanda sukai karo da madam suhymah a kofar bedroom din, da kallon mamaki take kare mata kallo kafun tace,,

   ke me kike mun a daki?rabawa tayi ta wuce tana fadin,,

   bakomai, ta juyo da fadin,,

    dalla malam ki tsaya mun, ina magana kina tafiya, cikin natsuwa ummeetah ta juyo, zuci zuci take karta matso kusa da ita taji kamshin turaren mijinta a jikinta, tafi karfin 2minutes tana kare mata kallo kafun tace,,

   jeki akwai kaya a falo ki kwashe, make sure kin gama mun komai akan lokaci, kanta kawai ta gyada tana barin wajen, ita kuma ta juya da hankalinta kan mijinta dake zaune bisa sofa chair, ya wani hada giran sama dana kasa, idanuwa a lumshe.   

   kusa dashi ta zauna, kawai saita fara shinshine shinshinen jikinsa, bata fahimce wani abu ba, sai kuma ta koma da dan baya tana fadin,,

   boo wai lafia kuwa? idanunsa a rufe yake fadin,,

   da akai mefa?tace,

   me yarinyan can kemun a daki kana ciki, na kasa gane abin dake faruwa, kasanfa na yarda dakai sosai, sai da yayi dan jim, still yaki yarda su hada ido, ita kuma hakan bai dameta ba, don tasan wannan dabi'arsane, yayi dan tsaki yana fadin,,
 
  to meye naki na damuwa, in kinsan da hakan, maybe wani a'ikin nata takeyi da kika bar mata tayi handling, ba bata lokaci ta soma bin dakin da kallo, ganin ko ina need sai zuciyarta ya shiga ayyana mata,,

   yes hakane, maybe dakin ta gyara, saita mike tana dan tsaki da fadin,,

   wash na gaji da yawaa, yaufa akwai anniversary party da zan hada mana cikin gidan nan, da sauri ya waro idanu waje yana fadin,,

   what anniversary party?tayi far da ido tana fadin,,

   of course, just for yhu sweetheart, dan tabe baki yayi da yatsina fuska, ta wani kwaba fuska da fadin,,

   a'ah, me yasa baka farin ciki ne this time?, da murmushin yake yake fadin,,

   saboda ina da bukatar abin dayafi wannan, dariya ta sheke dashi da nufa bayi tana fadin,,

   boo nah dan rigima, atleast ka bari bakinmu suzo su tafi, daga haka ta karisa shigewa bayi abinta, da wani ciwon kai ya rakata da kallo yana dan girgixa kai.
    
   

                        ***

     sanye yake cikin wasu tausasan pyjamas na riga da wando, sai kamshinsa na yau da kullum yakeyi, duhune a dakin sosai, yana tsaye gaban mirror, yayin da take zaune can kan gado, ta kammala shan drugs dinta na dare kenan, duk ta gaji saboda hayaniyar data tara musu yau a gidan.

   ta danyi hamman bacci tana kokarin kwanciya, wayarsa ne  dake gefe ya kawo wuta alamar shigowar sako, kai tsaye ta fasa kwanciyar tana jawo wayar,,

   Nadeen, ta furta sunan kafun taja dogon tsaki tana bude text massage din, wani tsakin ta kuma ja da yayi sanadiyar dawo da hankalinshi kanta, ta banka ma wayar harara tana fadin,,

   zaki mutu da jarabarki, tsinanniya, ta shiga zambada mata zagi ba jie ba gani, murmushi kawai yayi yana komawa da cigaba da abin da yakeyi  kafun yace,,

   waya baki damar taba mun waya?, shima hararan ya samu tana fadin,,

  wannan mayyar ba zata rabu dakai ba ko?uban waya fada mata mijina dan iska ne, zanfa mata rashin mutunci, ya dan fuzar da huci daga bakinsa yana fadin,,

   duk yanda kikayi, da sauri take fadin,,

   oh hakama kace ko?ya kariso inda take zaune yana zama da fadin,,

   toh mezan ce angel, kina kallo ba kulata nakeyi ba, so no need ki rika irin wadannan abubbuwan, ya karisa maganar yana sako hannunshi ta bayanta, tsam ta janye hannun tana faman hada rai da maida mishi wayar ta ije, ta koma ta kwanta da kyau, ya dan rankwafo zaiyi kissing dinta, tayi saurin fadin,,

   a'ah, sweetheart ka daina mana, nifa na gaji kuma bacci zanyi, shiru ya danyi, kafun ya sanyaya murya yana fadin,,

  plss suhymah karki mun haka, serious i need yhu dear, kuma taba fuska tayi kafun tace,,

   oh my god, sadeeq wai kai kullum kullum baka ganin condition din da nake ciki ne, na fadama doctor ma yace in rika samun hutu enough, tayi dan tsaki tana juyawanta, ranshi ya baci sosai, kullum wannan abin nata na cin mai zuciya, ta iya nuna kishinsa, amman bata iya tsare hakkokinsa ba, a zuciye ya birkito da ita yana fadin,,

   suhymah look, me yasa kike mun irin hakane a rayuwa, mena rageki dashine suhymah, kinsan yanda nake ji kuwa, kodan kinga kece kadai ce matar dana mallaka yasa kike mun irin haka?, maganarsa na karshe ne ya dan girgixa ta, amman saita dan basar da fadin,,

   ban fahimce me kake nufi ba?yace,,

   yes, ina nufin nie sadeeq na gaji da wannan wulakancin, ke baki tsoron kodan irin wannan dabi'ar taki Nadeen ta samu cin galaba a kaina, ko ba kyace yanxun kike nuna mun text massage dinta ba?, shiru tayi na rashin gaskiya kafun ta wani rike ciki tana fadin,,

   wash, babyn kafa ke damuna, ya mike fuska kamar battle yard yana fadin,,

   plss madam ki daina wani pretending, saboda nie hakki nah nake bukuta, dan tabe baki tayi da fadin,,

   hmmm nie kuma hutu nake bukata, na lura rigima kawai kake nema, nie sai in bar maka gadon ma don kasan baxan maka karya ba, yaja dogon numfashi da fadin,,

   no yie kwanciyarki, kinsan nima baxan takura miki ba, amma suhymah inason ki sani duk randa wani abu ya faru, kar kiga laifin kowa sai naki, daga haka ya juya yayi hanyar kofa, sosai tayi mai kuri da ido kafun tace,,

   wajen Nadeen din zaka kenan?cak ya tsaya da bude kofan yana fadin,,

  and so what, ga mamakinshi sai yaji tace,,

   ouk that's fine, tunda haka ka zaba, daga haka itama ta koma tayi kwanciyarta, sosai kalamansa suka dameta amma tana da yakini akan wani abu, sannan tasan yanda yake tsananin kyamar zina, don haka hankalinta kwance ta fara bacci.

   shikam barazana yayi mata, amma amsarta ta razanar dashi, ransa matukar bace ya fuce yabar mata dakin, jikin kofan ya jingina dashi yana dafe kanshi, kafun yaja kafanshi zuwa falo yana zama bisa kujera.
 
   ya rasa meke damunsa, wani sashin na zuciyarsa ke raya mishi wasu kalolin tunanin, tabbas yasan ummeetah matarsa ce, amma shi ba wannan tsarin yake musu ba, yafi son sai kowa yasan da maganar auransu kafun wani abu ya shiga tsakaninsu, toh amma ya iya, shaitan ne ya fara shigo mai da wasu kalolin tunani, da shawarwari, da sauri yake furta kalmar izti'aza, da furta,,

    mata har biyu, no bazai yuyuba, kawai sai ya mike  kai tsaye ya wuce bedroom din da yaga ta sakayo kofan.    

                         ***
 
   Baccinta take cike da natsuwa, sanye da wata yer doguwar rigar bacci mai karamin hannu, a hankali ya zauna gefe kusa da ita, kallonta kawai ya tsaya yana yie, wani irin abu yake jie game da ita, wanda kocan baya beji ga matar da yake ikirarin yana sonta ba, infact bai taba jin hakan ga wata ye mace ba sai ummeetah, ya dan numfasa kafun yakai hannu yana ruko nata hannun.

  bata da nauyin bacci don haka ta fara kokarin bude idanuwanta, da fuskanshi tayi karo dishi dishi  kafun ta fiddo idanu waje, tayi sauri mikewa zaune tana janye hannunta, murmushi ya sakar mata  yana mikewa da fadin,,

   bari naxo, daga haka ya juya zuwa bayin dake cikin dakin, ummeetah duk ta gama firgita, ta dafe kirji tana karanto duk addu'an dake bakinta, can ya futo alamar alola ya dauro, hanyar futa yayi da fadin,,

    jeki kema kie alola kafun in dawo, shiru tayi bata tashi ba, ya juyo da fadin,,

   plss jeki mana, ba musu ta mike, shi kuma ya futa, gaba daya hankalinta ba'a natse yakeba hartai alolar ta futo, dai dai sanda ya shigo rike da wata kakkaurar prayer mat mai fadi, gabas ya shimfida musu, tare da umurtanta ta sakko hijjab, ita dai komai yace yie take ba wani natsuwa, da kar dai ta iya tattaro dukkan wani natsuwa tana binshi sallar.

    Natsatstsiyar sallar nafila suka kawo, kamar yanda duk wasu sabbin ma'aurata ya kamata su gabatar, sanda suka idar kowa addu'arsa a zucci yakeyi, duk da ita ummeetah zuciyarta ta fara tsinkewa da tunanin sallar da sukayi, kafun ta juyo daddadan muryarsa yana jero musu addu'a,,

   don haka itama saita kuma natsuwa, harya kammala addu'an suka shafa tare, kowanne cikinsu na sauke boyayyar ajiyar zuciya, juyowa yayi site din da take, dai dai sanda itama ta dago kanta, murmushi suka sakar ma juna, kamar yanda na fuskanshi yafi yalwanta, itakam za'a iya kiran nata dana yake,,

   me kika rokan mana a wannan daren mai albarka?ya fada maganar still da murmushi akan fuskarsa, muryanta sanyi sanyi cike da fargaba take fadin,,

    Rayuwa mai albarka, ya kuma dan murmushin kan fuska yana fadin,,

   good, ina so muyi magana…….., ya dan sosa bayan kai yana cigaba da fadin,,

   amma dai yanxun abin da nake so dake, kije kie sanja wannan kayan baccin, kie saka cikin wadanda muka siyo last shopping, zaro ido tayi waje, saiya wani tsare gida yana fadin,,

   tashi mana kina kyalla mun idanu, ba musu ta mike ta nufi wajen safe dinta, yayin daya mike ya nufi hanyar kofa, sosai ta saki ajiyar zuciya tana furta kalmar,,

  Alhamdulillah, harta kai wajen safe din, sai kuma ta juyo, kane kane ta hangoshi bisa gadon, ya kishingida bayanshi da jikin pillow,  yayin da kafafunsa suke a mike daya kan daya, ya jawo tattausar duvet din dake bisa gadon yana rufe kafafunsa, dan murmushi yayi sanda ya gama kare ma gadon kallo komai need, lumshe idanu ya koma yayi, tare da maida bayanshi ya kishingida da kyau, da wasu kalolin tunanin.

   ummeetah kuwa hankalinta ya kara tashi, ganin yayi mata bake bake bisa gado,,

   to me Baffah ke nufi?shine abin da take faman ayyanawa tana binciko rigar da zata iya sanyawa mai dan dama dama, don gaba daya kayan shiya zaban mata su.

   tai dan tsaki kasa kasa, tana zaro wata mai kama da yer vest, rigan ba laifi duk cikinsu, da alama zata dan rufe jiki, buya tayi bayan wardrobe din duk da sai data daura zani a kirji, kafun ta cire wancan ta maida wannan ta saka, ta dan sauke ajiyar zuciya ganin ta saukar mata har kusa da gwiwa, tare da dagowa tana daure igiyoyin dake gaban rigan, nanne ta dan zaro ido waje, ashe wuyar rigan can kasa yake, gashi yaji breast pad, komai ya zauna barakalla.

   da sauri ta saci kallon inda yake, da ninyar sanja wata rigan, caraf suka ido daya zuba mata, hannayensa harde bisa kirji, kanshi ya girgixa mata alamar kar kiyi haka, kafun yace,,

   plss bar wannan kixo, runtse idanu tayi tana gyara kayan, tare da maida safe din ta rufe, ta fara takowo a hankali, gaban gadon ta tsaya kanta a kasa kamar zata rushe da kuka, duk yana lura da ita, amma saiya dan basar yana fadin,,

   Humaira zo tanan site din, ya karisa maganar da nuna mata ta bangaren da yake, sai data runtse idanu kafun ta cigaba da tafiya cikin takun sanda, ta kariso wajen tana wani dan jajja da baya, dariya wani abin nata ke bashi,,

  hoh ummeen Affah yer rigima, ya raya hakan a zuci, kafun ya mika mata hannu yana mata alamar ta matso sosai, duk ya rude da irin baiwar hallitar dake gareta, tattausar tafin hannunta yaji cikin nashi, wani kallo yake binta dashi kafun ya janyota ta fado jikinsa, sosai ya rungumota fuskansu na fuskantar na juna, hannunta daya na bisa kafadarsa yayin da jikinta ya fara shaking a hankali, ta kasa kallonsa illa kasa da tayi da kanta, lashies dinta kawai ke kifkiftawa, yana iya jiyo bugun zuciyarta, kamar yanda itama take iya jiyo bugun nashi heart din.

   sai daya kare ma fuskanta kallo da raunannun idanunsa, kafun yakai bakinsa saman giranta yana sakar mata wani light kiss, hakama yen labbanta, lumshe idanunta ta karisa yie, dai dai sanda wasu hawaye ke sauka saman kuncinta, kafun ya birkita saman gadon sosai, hannu yasa ya kashe fitillan dake gefen gado  yana rufa mata baya.

   Humair……..., yaso fadi, amman ya kasa karisawa, sai wasu zafafan kisses da yake bin ilahirin jikinta dashi, gaba daya rudewa tayi, jikinta ya fara rawa, hannunsa ta ruko dake samar riganta tana fadin,,

  Baff……, bata karisa ba taji ya hade bakinsu waje daya, ummeetah fa ta kasa fahimtar inda karatun ya dosa, don tuni salonsa ya fara daurata akan network, duk da a rikicen da yake bai hanashi sarrafata ba cikin natsuwa, kasancewan yasan daren na farko ne a gareta, kakam ta kuma rukosa sanda taji yana furta addu'an……(tofaahh nace anxo wajen).

    ummeetah tun ana iya kuka  har murya ya disashe, kadan kadan take iya numfasawa, a wannan daren dai kam ta shaida uncle din nata👌🏻(etc dai).

   sosai wani irin natsuwa tare da zazzafar kaunarta suka saukar masa, ya rungumota kamar zai mai data cikin jikinsa, tare da kara jawo duvet din daya musu rumfa, kasa kasa ake iya jiyo sautin kukanta, bayanta yake shafawa a hankali da rarrashi, murya can kasa take fadin,,

    wash, nie ummeeta zan mutu, Allah Baffaaah da zafeee, kara jawota jikinsa yayie, a kunni yake rada mata,,

   shishshshsh, kie daina fadan haka, in sha Allahu babu abin da zai sameki, plss my Humaira stop this cry..., sai kuma yayi dan shiru yana cigaba da shafa bayanta, itako sai dada narkewa da kuka takeyi, yadan numfasa tare fadin,,

   A'isha don Allah kiyi hakuri, bana so nake jin wannan kukan naki, kuma kinga duk wata y'e mace data cika yer mutunci, saita dandani wannan radadin a dare irin ta yau, so plss kibar kukan haka, Humaira kin cika yer mutunci, ke yer albarkace, kuma in sha Allahu ke yer aljanna ce, kina da daraja da kima a wajena, zan soki har gaban abada zan baki dukkan kulawa, plss jarumar fulani tah kibar wannan kukan, yaja wani dogon ajiyar zuciya, kamar baxai kara magana sai kuma yace,,

   anya suhymah maca ce?diff tayi da shashshekar da takeyi, duk da bata cikin natsuwanta, amma kaifin tunaninta da nazarin wayaunta, bai hanata fahimtar abin daya fada ba, shikam baima san ya fadi ba ya daura da fadin,,

    baby yhu know, yhu are so sweet as sugar, sweet as honey, sweet as melon, ba......by yhu are sweet as paw paw , Humaira ba zaki fahimce irin farin cikin da kika sanya niba, bani da abin dazan iya biyanki dashi, sai dai kyakyawar addu'a, ubangiji Allah ya albarkaci rayuwanki, manna mata kiss yayi saman gira, yana data manna kanta da kirjinsa tare da cigaba da shafa tattausar gashin kanta, a hankali tace,,

   washhhhh, bayanah ciwo walhy, a rude ya dan dagota yana fadin,,

   eyyahh sorry kinji, bari na hada miki ruwa mai zafi ki shiga kie gasa jikinki, har wankan ma zan miki, duk ya kuma birkitata da irin wadannan kalaman, shap shap ya suturta jikinsa, sosai ya taimaka mata cike da tarairaya mai fidda shauki, daker ya iya futowa ya barta tayo wanka, itakam banda kunya ba abin dake dauwainiya da ita, ga ciwon da duk ilahirin jikinta keyi.

    sosai ta gasa ko ina nata, kafun ta tsarkake jikinta ta futo, komai need taga dakin a gyare, tana sawo kafa waje taji cak ya dauketa, bisa gadon gadon ya direta, tare da zama gefe kusa da ita, yana gyara mata pillow data kishingida bayanta dashi da kyau, hannu ta sanya zata jawo duvet din, yayi saurin rike hannunta, sanna ya jawo mata yana rufeta.

  kuka sosai ta kara sawa da muryanta daya dada dishewa, murmushi kawai yayi, shi gaba daya shagwaban nan nata ma burgeshi yakeyi, ya dan juya yana jawo wata tea cup dake bisa wata yer design tray, kakkaurar tea din da yaji zallar milk and honey ya dibo a tea spoon yana mika mata bakinta, dishi dishi take kallon komai, kafun ta girgixa kanta tana dan ture hannunsa, ya hade fuska sosai da fadin,,

   kee bude idonki sosai, sai data ja wasu yen seconds kafun ta bude idonta tas a kan cup din, yace,,

   come on maza ansa kisha, ta kara taba fuska tana murza yen kafafuwanta dake cikim duvet din, da wani kukan take fadin,,

   nie Allah har yanxun zafi nake jeeeee, kasa kasa yake dan dariya, don ya lura ita da gaske takeyi, shima kwaikwayo muryan nata yayi da fadin,,

   toh nace kisha wannan, zan baki magani za kiji saukeeee, ya karisa maganar da daga mata gira daya sama, ta lura shi wasa ma ya mai da abin, hannunta duka biyun tasa tana amsar cup din, tare da fara sipping da bakin cup din, daker ta iya shanyewa, ya ballo mata wasu drugs ya bata ta sha, kafun ta gyara kwanciyarta da kyau, tana kuma dukunkunewa.

   bisa kafadarsa take, dayar hannunsa ya sauka ta dayan site din kafadarta, yayin da yake shafa lallausar gashin kanta a hankali, ya dan kalleta tuni harta lumshe idonta so kawai take bacci ya dauketa, ko taji saukin zazzabin dake neman rufeta, a kunni yake rada mata,,

    ba zaki sa kaya ba, cike da rigima take make kafadu alamar a'ah, yayi dan murmushi yana fadin,,
  
   to shikenan yie baccin kie, sunfi kusan 10minutes a haka dai dai sanda bacci ke fara fisganta, shima idonsa a lumshe suke yana cigaba da shafa kanta, so yake ta samu bacci kafun ya futa, sai dai kash karar bude bedroom dinsune, ya sanya shi bude idanu da dan sauri, yana zuba ma waje daya ido, takunta yake jiyowa alamu tayi wani wajen.

  yayi dan tsaki kasa kasa, yana zare jikinsa a hankali daga na ummeetah duk dubaransa wai don karta farka, amma tuni take jiyo duk abin dake faruwa, don baccinta beyi nisa ba, ya sauke kanta bisa pillow a hankali, tare da kara rufeta da kyau, shiru ya tsaya yana kallonta na wasu yen seconds, kafun ya shafa yen kumatun yana murmushi ya fuce.

   a hankali ya jawo kofan ya rufe, can kitchen yaji motsinta tana faman kiran sunansa, bedroom dinsu ya wuce kai tsaye, tare da shigewa bayi ya tsiri wanka.

   harta futo kitchen din bata ganshiba, da dan mamaki take dube dube sanye cikin wata figagagiyar rigan baccinta, ta nufi hanyar dakin ummeetah, handle din kofan ta kama sai kuma ta dan girgixa kai tana fadin,,

   no no, this would never happened, tai dan tsaki tana komawa bedroom din nasu.   


*fatan alkhairi*

comment
share
vote

*matatace 2019*
Na meemartjj
[14/08, 14:29] Dala Grp: 🕯🕯🕯
    *MATATACE*
          🕯🕯🕯


story&written by
Haleematu💕meemartjj💕
wattpad@Meemartjj 

*Dedicated to swt sisters*
_Aunty Jamee, aunty Ummeetah any my Fa'ixation._


page 47~48

  ___________Kunninta ta saisaita a kofan bayin da take jiyo alamun saukar ruwa, sosai ta sauke ajiyar zuciya da fadin,,

   sweetheart kayi mafarki nane? eyah sorry ka rage wani zafin a'i, sai kuma tayi dan murmushin mugunta tana fadin,,

  harka sa babynmu ya fara juya mun, nayi zaton ka tafi wajen Nadeen dinne, dan shiru tayi kafun ta dada kasa kunni da fadin,,

   hey kana jina, anyway nasan kai nawa ne nie daya, ta karisa

Please Login or Register in order to submit comment