Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

to~
_*XUMUNTA @ NOVEL FAN'S GRP*_

_kuna bani nishad'i A Gaskiya naji dad'in comment dinku keep it up_


*Mom Sayyed ina mugun yinki sosai Allah yabar kauna*


💫GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*


*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*

🅿➡5⃣

Karfe goma ya farka na safiya har lokacin dafe yake da cikin shi Ko mikewa baya iya yi da kyau " yayi saurin duba time " cikin rawar jiki ya zare Karin ruwan dake hannun shi,


"Wanda yayi dai dai da Shigowar Ak " cikin sauri ya rike shi " what are you doing? U have to rest .


"No Am OK I want to go and see her she is not fine" Allow me to go "


"OK let me call the Doctor please " sir""


"Kafin ma ya gama rufe baki Likitan ya shigo " cikin tsananin girma mawa yafara duba shi tareda bashi hakuri Akan yayi hakuri ya karasa sauran drip din y'anda zaiji karfin jikin shi sosai,


"Ranshi bai soba haka nan ya koma ya kwanta Likitan ya mayar mai da ruwan yana fita ya bude ida nun shi


" Ak go And find out I want to no weather she is Alright.


"Cikin bin umarni yace OK sir'





" Ya fara zuwa G.R.A domin taron iyayen nashi saboda bai sanar mai da zuwan su ba " kuma a dai dai lokacin suka diro Motoci ne sun kai kusan bakwai a Jere suka fara fakawa a kofar gidan


"Jikin Ak na rawa ya karasa ya fara bude motar da yasan iyayen gidan shi na ciki '


" wa iya zubillah shine kawai na iya fada domin wata mace ce kyakywa fara tas da ita kana ganin ta kasan baturiya ce kuma ko a cikin turawan ta jiku da Hutu da kuma masu gida rana"


"Ta na sanye da kwamemen glass jikinta sanye da suit na mata baki Riga da wando ga wata irin jaka wadda kana ganin ta kasan naira ta koka a wurin iri daya da takalmin ta have cover masu masifar tsini"


"A Gaskiya ko a turawa wannan ta hadu " Hmm Anan na gano da wa yake kama baturen Ruman'


"A dayan side din kuwa Namiji ne w'anda ina ganin shi nasan shine me gidan duk da shi ba fari bane Amma kalar shi mai kyau ce ya jiku da Hutu da kuma naira


" Yana rike da wata faskekiyar waya letest shima cikin suit din yana Amsa call"


"Am sory Mr President I hv just a rive"


"Shine Abinda naji yana fada cikin natsuwa har suka isa cikin gidan da shi da kanshi ya danna lambobin kofar ta bude gaba daya body guard din shi suna biye dasu ,


" Suna shiga ta fara tanbaya we're is my son Ak?


"He is in the hospital mah ya fada yana dukar da kanshi kasa kuma jikin shi na rawa "


"Tayi wani irin mikewa " tafara zazzaga mai bala'i " yaron ta na Asibiti zai sa akawo su nan Ita akaita Asibitin taga danta kawai if possible a yau zata juya dashi America "


"Me gidan na tausar ta " please sweetheart came down take it easy noting will happened to our boy "


"Dakyar yasamu tayi shiru tareda warning Ak duk Abinda yasamu danta sai ya fuskanci hukunci mai tsanani'



" Direct Asibiti suka wuce w'anda still idanun shi a bude yana jiran kiran Ak domin yaji lafiyar Ruman din shi'


"Kamar daga sama yagan su Hankalin shi ya tashi ganin Momyn shi a Nigeria kasar da ta tsana har ma da mutanen cikin ta



" Yayi saurin Ajiye wayar hannun shi yana bin iyayen shi da kallo ita tafara matsowa hawaye na bin kuncin ta ganin shi zaune ya dan fada


"Tafara fada dama shiyasa batason ta bar yaron ta gashi zai mutu ba a gaya mata ba ita bazata y'arda ba ina likita ya basu sallama ita zata kaishi waje Aduba mata shi


*Hmm yaro sai kace jariri?*

" Murmushi yayi tareda rungume ta " Am fine Momy don't worry your self it's just a Minor sickness Am going to be Alright'


"Dadyn shi ma ya matso ya rungume shi yafara yimai sannu "


"Ak ya kira Likitan yana shigowa yafara rawar jiki domin idan ba gizo idanun shi suke mai ba kamar Ambassador yake gani A gaban shi mutumin da saidai ya ganshi a TV tvn ma saidai irin su CNN ko Aljazera yau shine a cikin a Asibitin su?


"Jikin shi na rawa yafara zubewa yana Kwasar gai suwa ya Amsa shi tareda tanbayar matsalar yaron shi cikin natsuwa yafara koro musu bayanin cewar sparm yayi mai yawa Amma sunyi iya kokarin su sai dai yayi kokari ya rage shi kafin ciwon ya kuma tashi don Gaskiya Akwai matsala'



" Cikin rawar jiki ta kara rungumo yaronta cike da tausayi Abinka da baturiya tafara tanbayar shi " my boy are you still a virgin?


"Wata irin kunya ta rufe shi ya dukar da kanshi uban ne yayi saurin matsowa kusa da ita " Tara what are you saying ?


"Ya fada cikin kwantar da murya " You have to understand there is no such a thing in our religion


"It is prohibited in our Islam "

"Cikin karaji tafara masifa " I don't bloody care that is your religion you are talking A bout not mine



"Ta kara matsawa kusa da shi " cikin lallashi tafara yimai magana " why my son me yasa kaki sauraran Linda kafin ka samu yarinyar da kakeso ?


"Yanzu gashi kana neman kashe kanka bayan kana da right ka huta kaji dad'in rayuwar ka " meye matsalar ka ? Kanada kudi muntara maka nida Dadyn ka " ka bini Mu koma America kawai kafin kaga dream girl dinka kaji,


"Wani irin bakin ciki ya turnike shi data hada shi da wata Linda cike da bacin rai ya kalle ta " Momy I just want my dream girl I love only her and I want to be with her forever,


"Were is she?

" please Momy leave her I can handle my situation please "'" yafara rokon ta


" uban ma ya kara rike shi yana mai nasiha cikin harshen hausa "ka kula my boy A nan kasar ba kamar America bane da zakayi duk Abinda kaga dama nan Akwai doka


" kuma a kullum ina fada maka kabi hanyar Gaskiya karka Aikata irin *KUSKUREN NA*

"I promise Dady I wants do it'


" A ranar aka basu Sallama domin uban yace dole ya kaishi international hospital Abuja y'anda za a duba mai shi da kyau " yaso ganin Ruman a yau Amma ba hali


"Ya kebe da Ak ya bashi umarnin zuwa wurin partyn domin su kula mai da ita yanaso yayi ta daukar mai Hoton ta har vedio ya rika turomai



" Duk da yaji Sauki sosai Abinka da gata saida suka kuma bashi gado Aka shiga yimai checkup Wanda Ann suka gano cewar yana shan kwayoyin kashe sha'awa wa inda zasu iya illata shi,


"Ran Momyn shi ya baci sosai a take ta kira wayar Linda ta fada mata tabiyo plight gobe tazo Nigeria '


" Shi kuwa gaba daya hankalin shi naga wayar shi yana jiran kiran Ak Domin sun barshi A Zaria ta private jet din su suka zo Abuja ba body guard sai w'anda shugaban kasa ya aiko sukula da lafiyar su


"Yana kwance Akan gadon dukan su suna gefe kowa kamar ya mayar dashi ciki saboda tsabar so ya matsu yaji kiran Ak,



" Ruman kuwa sunata faman hidima tun da Safe suke G.R.A sunyi k'unshi sun zuba gyaran gashi sumar nan na sheki sun fito cikin code less dinsu blue ga head fari da takalmin su da jaka a ranar bama zancen gyale bare hijabi


"Fadin irin kyan dasu kayi bata bakine mu samman Ruman " hip's din nan kamar yayi magana ita kanta tasan kayan ya kamata dam A jikinta



"Taro yayi taro bako ya iso da tawagar Abokanshi masu yimai sannu da zuwa "


"Suna gefe sun kame sai hirar su sukeyi suna Kwasar dariya " Hajara tace Queen gaba daya gayun nan idanun su na kanki"


"Sumy tace ai har ya Nasir ida nun shi na kanta " cikeda jin dadi Hajara tace " wow da naji dadi idan kika Auri yayana zaki hai famana fine girls kamar ki"



"Kai kuma bature fa our young crush kai Gaskiya gayen nan karshe ne " Sumy ma ta cabe "ai wallahi ba yaroba ko jariri ne idan ya taya da gudu zan bada kai bori ya hau"



"" Domin kana nan yara Akwai iya love gasu danyen jini ka more kuruciyar ka


"Fada mata dai Sumy tafison ragowar majina ko kuma ragowar wata ba ga danyen jini da zakiwa training'



" ku dai wallahi sai A hankali Ana zaman lafiya meye na zancen wannan Babyn yau she aka yimai kaciya bare har ya kosa inba rashin kunya ba ina shi ina babbar yarinya kamata.



"Suka sanya shewa harda tafawa " Wallahi Queen kibi A hankali namiji baya kadan ki bar raina Allura karfe ce'


"Ta ce ni kubarni da shirmen ku haka nan.....



" Assalamu Alaikum y'an mata suka ji muryar daya daga cikin Abokan nasir " W'anda yayi dai dai da dagowar su duka suka daina dariyar " Sannu da zuwa ya Umar cewar Hajara '


"Ya Amsata yana mai zuba ma Ruman ido kamar ya lasheta " Sannu fine girl ya kike?


"Kafin ta bude bakinta Nasir ya karaso wurin cikin sauri tareda janyo daya daga cikin kujerun ya zauna gab da ita kamar zai shige cikin jikinta


" Abokina this is my property ka canja sheka na Riga ka malam yafada cikin raha Wanda dukan su sukasa dariya banda Ruman data hade rai "


"Umar yace shi kenan Amma kamun shigar sauri wallahi. Ya kalli su Hajara " sister please excuse us I wants to talk to your friend



"Suka mike suna kunshe dariya domin sun San Akwai rikici tsakanin su yau'



"Duk Abinda sukeyi idanun Ak na Kansu yakasa d'auka domin gudun Abinda zai iya faruwa "



"Kiran wayar shi ya katse mai tunanin mafita da saurin shi yayi picking " cikin fada yafara magana " nace maka ina bukatar ganin ta so I wants to see her rights now.




"Bashi da choice dole yayi connecting ya haska mai ita a dai dai lokacin da ta danyi murmushin ta mai kayatar wa har gefen kuma tunta ya loba



" Domin nasir mutum ne mai tsananin raha da ba mutum dariya shi kanshi dimple dinta ya matukar burge shi har yakai hannu yana kokarin tabawa saida taja baya



"Baby A Gaskiya Aure nakeso"" ya fada cikin wata irin siga yana mai kwantar da muryar shi kamar mai rad'a



"Baby ban taba tunanin yin Aure yanzu ba Amma ina dora idanu akan ki planing dina ya ruguje ki taima kawa tsohon tuzurun nan please



" kallon shi tayi a kaikaice tana mai kare mai kallo " ba laifi shima ya hadu ga ilimi ga kuma wayewa daga nin shi zai iya soyayya


"Ak na haska mai Saida ya kusa sume wa tsabar bakin ciki da kuma kishi nan take kirjin shi ya fara halbawa idanun shi suka juya wasu irin hawaye masu Azabar zafi suka fara Ambaliya a kuma tun shi jijiyoyin kanshi tuni sunfito sunyi rudu rudu'


" Saida ya saki wayar ya dade yana jin yar zuciyar shi yasha kuka ma ishi inda Abin yazo mai da sauki ya lallaba iyayen sunje suyi wanka Sudan huta domin kawai yaga rabin ranshi gashi tana neman karasa sauran rabin ran da ke tare da shi'



"Ya samu dakyar ya saita kanshi ya kuma dialing number Ak " go and give her the phone.



'Cikin bada Umar ni " batareda bata lokaci ba ya karasa gabanta lokacin nasir ya mike domin Ana neman shi "


"Kawai ganin shi tayi a gabanta kuma bazata taba mantashi ba don tana yawan ganin shi a gidan su ta kuma San yana tare da bature " ta kuma tanke fuska " lafiya'



"Yi hakuri ma'am my Oga wants to talk " ta balla mai harara cikeda tsiwa " to hell with you and your stupid Oga



"Ranshi yayi mugun baci kuma shima yana jinta " cikin dauriya ya ce yasa a hands free " ya danna cikin taushin murya ya ce ,


"Roman kinaso kisa mutane a matsala ko? Ki kiyaye kula wasu mazan " cikin masifa tace idan naki jifa ubana? " kaga banason rainin wayo kuma ganina da kayi jiya Allah ya isa karamin yaro dakai sai jaraba"



"Wata irin dariya yayi mai sauti duk da yana cikin damuwa " baby""'"" ya fada cikin wani irin salo


"Kema fa jara babbiyar ce tunda tare muke ciwon kin San me ? Sai jiya nakara y'arda da cewar nine dai dai dake saboda jarabar mu daya



" Gashi kin janyo min zuwa Asibiti nima A Gaskiya baby idan nazo dole ki barni in rage damuwa kin dauki Alhaki na sosai fa


"Ya fada cike da tsokana " saurin barin wurin tayi tare da balla wa Ak harara "


"Shikan shi dariya ta bashi yana mai mamakin Megidan nashi da fitina ina shi ina wannan babbar yarin ya?


" Ya katse kiran tare da runtse idanun shi shi kadai yasan irin zafin da zuciyar shi keyi idan ya tuna da ganin wani namiji a kusa da ita har ma yana kokarin taba ta,



"Hawaye ne ke zarya akan fuskar shi bi yake kamar yayi tsuntsu ya ganshi a gaban ta '



" A haka iyayen shi suka same shi yayi kokarin saita kanshi domin yasan yanzu hankalin Momyn shi zai tashi,



"Duk da haka sun fuskanci yana cikin damuwa Amma tanbayar duniya yaki basu Amsa daga baya ma juya musu baya yayi kamar mai yin bacci'




" Har taron ya watse bata kuma yadda ta hadu da kowane namijin ba daga kar she komawa tayi dakin Hajara tayi Kwan ciyar ta domin bata son damuwa'


"Sai karfe shida na yamma ta shirya zuwa gida "_Sumy ce ta dauke tareda sha tara ta Arziki daga maman su hajara tana ta yi musu godiya domin duk sune suka yi Aikin komai na partyn'



" Iya gajiya ta gaji ko da ta koma gida bata wani tsaya hira ba kasan cewar tana up kawai wanka tayi ta dan mike Abinta'



"Hajiya ta sameta " Ummu " yaron nan tun jiya ban kuma ganin shiba dazu na tanbayi yaron shi yace min wai baida lafiya yana Asibiti a kwance "



"Saida k'irjin ta ya buga ' tayi shiru tana tunanin dazu da ya ce Abata waya wato da gaske yakeyi yana Asibiti'



" Amma mai yasa zai ce ita ce sanadin zuwan shi Asibiti? tayi saurin kawar da zancen domin bata so tunanin shi yayi tasiri a zuciyar ta



"Ya yi iya kokarin shi naganin Momyn shi ya barshi ya dawo Zaria amma fafur taki Daga karshe ma gida ta saya mai dan karere akan ya zauna Aciki idan har zaman Nigeria yakeso to gwara ya zauna a Abuja "


"Bakomai yasa tayi hakan ba " domin tasa Anyi mata bincike akan Ruman ta gano cewar musulma ce don haka ta dauki Alwashin bazata taba y'ar da d'anta ya Aure ta ba



"Ga badaya fushi yakeyi da uwar ko magana baya son yimata " Yau ma yana kwance a gefen sweming fool dake cikin katon gidan su ba abinda yakeyi sai tuna nin ta "



"Abu daya ke kwantar mai da hankali Ak dake bashi information akan komai dake tafiya




*Bayan sati daya*.

Iya dauriya yayi ta ga shi Momyn shi ta kasa ta tsare taki koda barin shi ya fita kamar wani jariri " jin shi yakeyi idan har bai gan taba yau Akwai matsala "



"Cikin minti goma ya shirya cikin kana nan kaya " yafito kamar ka sace shi ka gudu ga sumar nan ta kwanta tana sheki saboda gyara da kuma irin halittar gashin



"Sulalewar shi yayi batareda sanin ta ba ya turawa baban shi text

_*Bye Dady*

" Uban yana kwance a gefen maman ya ji karan Shigowar msg yana dubawa yayi dariya tareda nunawa uwar "

"Tayi wata uwar zabura tafita da sauri Shikuwa tuni yayi nisa domin baiko tsaya bin private jet din su ba kawai filin jirgi ya tafi ya biya Sai KD



" Ruman kuwa tafara damuwa da rashin dawowar shi ko banza ya taimake ta gashi tun ranar nan bai kuma neman ta ba



"Ko a makaranta kawayen ta sai faman tanbayar ta sukeyi Amma shiru ba Amsa bata San mai yasa take damuwa ba?



" Karfe kusan daya suka tashi yau bata tsaya jiran kowa daga cikin suba ta kamo hanyar ta domin yau Sam bata jin hawa mashin cikin natsuwar ta take takawa "


Ganin mota tasha gabanta Abin ya mugun bata tsoro Sai dai ganin w'anda yake cikin motar yasa ta shan mur ta kara tanke fuskar ta tamau


"Doctor Sulaiman ne ya fito da sauri " Haba gimbiya ba girman ki bane ki zo in sauke ki gida don Allah badon ni ba.


"Batason dogon magana shiyasa kawai ta shiga tareda kulle kofar " cikin jin dad'i yace " nagode gimbiya '


"Kasan cewar rana ce mafi yawancin jama'a sun Adana Kansu domin irin mugun zafin ranar da Akeyi "


"Bakowa a cikin unguwar har ma da kofar gidan nasu Taji dad'in hakan yana tsaya wa " yace " Don ALLAH Gimbiya Ruman kiyimin Alfarma in turo iyaye na Wallahi Aure nakeso Muyi ina sonki tsakani da ALLAH ki taimaka ki Amshi kokon barata"


"Cikin kosa wa tace zanyi tunani akai ' bashida zabi dole ya ce toh Domin ko jiya nasir ya zo mata da zancen turowa Amma ita Sam bata shirya Aure yanzu ba duk da sun kai irin mazan da take muradin Aure .



" Duk Abinda ya faru akan idanun shi komawa yayi gefe tana karaso wa ya fisigota kafin ta Ankara har ya bude mota ya jefa ta "



"Ya fad'a ciki idanun shi sunyi jawur kafin tace wani Abu ya fisgi motar " jikinta narawa tace " wai meye haka " meye zaka wani fisgoni kamar kaya nifa banason rainin ka "



"Bai saurareta ba sai da ya isa da ita cikin " GRA dai dai gate din gidan shi yayi horn mai gadi ya wangale mai sai bala'i takeyi bai saurareta ba yana kashe motar ya fito ya zagayo gefen ta "kifito"


"Bazan fitoba kamayar dani gidan mu" kifito ko in dauke ki" ya kuma fada " ta bishi da wani irin mugun kallon raini batareda yace mata komai ba ya fisgo ta tamike ya wani dagata cak a saman kafadar shi kamar wata y'ar tsana"



"Tafara kaimai duka ko gezau bai yiba saida ya sadata da katon falon mai cikeda ni ima " yana Ajiyeta tafara masifa " wallahi banason iskanci karamin yaro dakai sai rashin kunya ALLAH ya isana"



"Tsawa ya daka mata " he that's enough jikin shi narawa ya matso kusa da ita tafara ja da baya Yana kara binta har ta fada kan kujera "



"Wani irin murmushi yayi tareda tsuguna wa a gabanta " Roman why? Kinaso ki kasheni ne um?


"Meyasa kike kula maza ne " na kulasu kayi Abinda zakayi tana fada k'irjin ta na bugawa har sama da kasa na sha nunta ke yi a cikin hijabi'


"Idanun shi ya sauka a wurin yana kallo " ya daga hannun shi dakyar......✍



_Kuyi hakuri da error pls_


*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

~Dedicated to~
Ai'sha Salis

_Allah ya sauke ki lafiya uwar gidan dan fillo ina miki fatan Alkhairi Arayuwar Aurenki da dukkan musulmi baki daya_

💫GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION💫💫💫~*


*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*

🅿➡6⃣

''Meye a nan? Yana kokarin dora hannun shi akan kirjin ta, tayi saurin buge mai hannu tare da ja baya kamar zata shige cikin kujerar,


"Ida nun shi sun kad'a sosai ya kalleta " Why? Me yasa zaki hana ni ? Bayan jiya naga y'anda kika fita da wasu irin kaya,ko wannan baki saka ba,


"Ya rike gefen hijabin ta' me yasa kika fita A haka ?


" Cikin dauriya tace " banason rashin kunya ina fada maka,


"Rashin kunya? U mean Am shameless? Right? " Hmmmm'


"Zan nuna miki rashin kunya har ma da yarinta " yasa hannu ya rike hijabin ta yafara kokarin zare shi"


"Rikewa tayi tamau idon ta a waje " wai meye haka ne ? Tafada ida nunta na cikowa da hawaye " tuni jikin shi yayi sanyi ya saki hijab din "


"Baby""" Ina cikin damuwa ki tai makeni please " cikin dakewa tace " wai me kake bukata ne a waje na ka barmin Rayuwata in huta don ALLAH.


"Ke ce da muwata *Mary me please"* wani irin mugun kallo ta aika mai ' ni in Aure ka ALLAH ya kiyaye,


" Yanzu in Aure ka ince na Auri wa ? Sa'a na ko kuma kani na?

"Kina nufin Kinfi karfina kenan?

" Sosai kuwa wannan ma ai a bayyane yake"

"Ki bani dama in nuna miki kece dai dai dani Roman, ya furta a hankali,


" Tayi saurin ja da baya " banason iskan cin ka ina fada maka ko.


"Ruman tsabar kiyayya ta baki ko damu kisan suna na ba waye ni ? Duk baki damu ba,

" Ba abinda ya dame ni da rayuwar ka malam ka mayar da ni gida kawai'


"Ruman bakyajin tausayina? Idan har ba soyayya ta Azuciyar ki tausayina fa?

" inbanda fitina da jaraba ina kai ina ni ?saboda ALLAH.

"Murmushin shi mai tsada yayi tareda girgiza kai,


" Ruman ke kaddarar Rayuwata ce ki gane wannan"


"Mikewa yayi yafara takawa cikin isa ya juya mata baya " Ruman banaso kiyi da na sani banaso wata matsala ta faru a tsakanin mu ina gudun Aikata laifi Akan ki kibani goyan baya,


"Idan har ina Raye bazan taba bari ki Auri wani namiji ba " kina kirana jara babbe ""yes I am kuma jaraba ta zata kare akanki ne kece kawai nake kwadayi


" idan zina nakeso da tuni nayi a kasar da na baro saboda ke,


"Saboda ni? Tafada tana mai kallon shi cikin ido tun lokacin da yafara magana take binshi da kallo tana imaging yaro kamar shi yace wai ita yakeso ya Aura?


" Dawowa yayi da baya ya riko hannun ta duk da tana tirjewa haka ya jata zuwa cikin wani dakin danake tunanin bedroom ne,


"Tun daga bakin kofar tafara cin karo da hotunan ta na Zane manya manya a kowane kusurwa dake cikin dakin " ta waro ida nun ta waje tana mai bin fuskar tata da kallo A hankali take matsawa har zuwa gaban Hoton,



"Fuska tace wannan' a ina Kasamu? Domin iya tunanin ta bata taba daukar hoto irin haka ba,


" A hankali ya fara takawa zuwa gareta "ta shagala da kallon Hoton taji hucin numfashin mutum a dai dai wuyan ta,


" Juyowar da zatayi tajita a cikin k'irjin shi " ya mata kyakkawan ma sauki tareda sauke lafiyayyar Ajiyar zuciya nan da nan idanun shi suka canja kala har wani irin ruwa suka tara,


"Kar ki kashe musu yaro" ni kadai suka mallaka " Sanadin ki gaba daya family na basuda natsuwa " yanzu haka sunbaro kasar da suke saboda ni,


"Ni kuma gani nan A kusa da farin cikin zuciya ta' ita kokarin kwace kanta takeyi domin Abun nashi yafara fin karfin ta,


" Ka sakeni intafi gida please kar hankalin Hajiya ya tashi'


"Auchhh Baby,,, ya fada yana mai rintse idanun shi domin tayi maganar ne akan fuskar shi hucin numfashin ta mai hade da dan d'umi ya buge shi yakara kashe mai duka gabobin jikin shi'



" ko ina na jikin shi sakewa yakeyi " ji yake kamar ya turmushe ta ko zai samu sassauci yana mai zuba wa jajayen lips dinta da suke sheki idanu ya hadiye wani mugun miyau,


"Da kyar ta samu ta fisge daga jikin shi " w'anda sai da yaji kamar ta zare mai rai ne "da baya baya yakarasa bakin tafkeken gadon dake dakin yafada rub da ciki yana nishi "



"Na tonowa kaina ya fada A hankali " ita kuwa neman hanyar fita tafarayi Amma ta rasa ta inda ya

Please Login or Register in order to submit comment