Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin gashi daurin zanin yadan zame ta sama yana hango tudun su


Tuni ya kara birki ce wa ya kalli wayar ta dake gefen ta sannan ya tura mata msg


_My Queen please help me Kizo muje can dakin wallahi na mugun matsuwa Kizo ki taimake ni kar in samu matsala wallahi jiya ban yi bacci ba_



Kallon shi kawai tayi bayan ta karanta ta d'an harare shi tareda kawar da kanta ya kalle ta tareda marai raice fuska da Alamar roko



Hajiya ta fara magana "yau ko gaisuwar ma bansamu ko hakimi kazo ka tasamu gaba ka wani zabga tagumi saikace wani ne ya mutu,


" to wa yasani ko magaji ne zai tafi ya bata Amsa cikin gatse " Aniyar ka ta bika d'an nema saidai Muhammadu ya tafi da Jafaru Amma d'an uwana nanan ba inda zaije ya barni,


"To naji Kice mata ta taso zamuyi magana, " kaida Matar ka ai gaka gata ke tashi kije ko ya barmin daki,


Mikewa yayi cikeda farin ciki ya juya jikinshi na b'ari ita kuwa saida ta d'an bata lokaci kafin ta mike ta sanya katon hijab sannan ta fita zuwa dayan gefen


Sai sintiri yakeyi a cikin dakin har ya tube kayan shi yarage daga shi sai boxer da sallama ta shiga


Cikin rawar jiki ya tare ta ya yi saurin rungume ta tareda Ajiyar zuciya



"Baby na na horu wallahi ke ko tausayi na bakyaji yaushe rabona dake ko ranar da zamu zo ba barina kikayi ba yanzu to k'intabbatar cewar ni mijin ki ne ko to kibarni in mori sadakina


Dan tureshi tayi " ni kabarni jikina ba karfi kuma wane sadaki zaka Mora ni naci ma sadakine nida Sakin jiki sai ka hada komai da Al ada ta gindaya


Don haka kama cire ranka akan zaka samu wani Abu ta juya zata fita yayi carab ya riketa


"Wai so kike in sumar miki ne don Allah ki Ajiye komai ki Samar min natsuwa wallahi a mike nake ko fita bazan iya yiba ki kalla fa,


Ta kalleshi tareda kawarda kanta domin inda sabo yaci ta saba da halin shi na rashin kunya domin ta lura Sam baya jin kunya'



Juya wa tayi tana shirin fita yayi saurin shan gabanta tareda datse kofar ya cire key din ya wurga cikin dakin ya riko hannun ta

Idanun shi kamar wuta ya zame wandon da hannu daya ya tsaya mata haka tareda cire mata hijabin ya cillar yasanya hannun shi yana kokarin kwance zanin tayi saurin rikewa



Fincike shi yayi ya barta haka tayi saurin dunkule wa tareda rufe jikinta da hannu domin daga ita sai pant kawai'


" wai meye haka Abdul? "Ke kinsan me nakeso don haka ki bani kawai a zauna lafiya,



Dagota yayi cak zuwa gado yafara aika mata da sakonni cikin rawar jiki da zakuwa ya mugun kamuwa har wani hawaye ke taruwa a idanun shi


Ita kuwa lakwas tayi domin yanzu Sam bata da kuzari a jikinta ko magana wahala take bata


Juya ta yake yi kamar baby duk ya gama birkicewa ita saidai ido domin batada karfin tayashi bare kuma hanashi



Cikin minti kasan yasamu isa inda yakeson zuwa saida wani irin Azabar zafine ya ziyarce kasanta kamar ana sanya mata barkono wata irin Azabar zafi ya ziyar ci marar ta tuni ta dunkule tareda kokarin tureshi



" Wayyo marata ta furta tana nishi dakyar "Abdul ka bari marata, ta furta cikin a zaba don ita kadai tasan me taji


Yana fara trusting tayi kara tareda hankade shi cikin d'an saurin karfin da takeda shi tasanya mai kuka



Wani irin b'ari jikinshi yafarayi don har yafara shawagi a sararin sama niya ta sakko dashi kasa


" meye haka Ruman kinason kika sheni ne ? Ya furta dakyar tareda kokarin dawowa jikinta,


"Don Allah ka daina zafi nakeji sosai zaka jimin Wallahi bazan iya daukar ka ba,


" ji yayi kamar yasa ihu " me kike nufi da bazaki iyaba ? Ya kikeso inyi yanzu kinaso ki cutar dani ne ko me


Shigewa yayi jikinta cikin rawar jiki "k'arki yimin haka Ruman kinsani ina son kasan cewa dake bazan iya Rayuwa batareda kulawar ki ba Ruman har yanzu ban samu y'anda nakeso daga gareki ba ki taimaka ki saki jikin ki mu tafiyar da rayuwar Auren mu cikin kulawa da nunawa juna kauna,


Wasu irin hawaye ne na tsananin bukatuwa ke fitowa daga idanun shi sai rokonta yakeyi tun yana lallashi har yafara jin haushin ta



Cikin fushi yafara aika mata da sakonni tana tureshi " Wallahi banaso ni ka bari shikuwa karfi yake kok'arin sa mata




Kiran Hajiya ya tsayar dashi "Ummu kifito kinje kinyi zamanki bayan kinsani ba wai lafiya ce dake ba to Kizo kinada baki,


Zabura tayi cikin sauri tareda wawurar zanin ta ta daura ta zari key cikin sauri tareda hijabin ta ta tsere dama tana neman dauki


Tasani sarai yau idan ta bari yayi sai taji jiki bakadan don ita Wallahi tsoro yake bata yaro karami sai manyan kayan aiki a Gaskiya ita yafi karfin ta,



Dunkule wa yayi yanata faman juyi da dunkule wa a Gaskiya wannan wulakanci ne tayi mai saida ta fara yafara lasar zumar ta zata fisge mai cokali


Dakyar ya iya mikewa ya sheko ruwa sannan ya nemi magani yasha Amma a banza shi dai kawai harka yake so yau idan har yanaso ya zauna lafiya,



Driver yakira ya kaishi gida GRA domin yasan Momyn shi na can bai ko tsaya ganin waye yazo ba ya fita Abinshi



Ita kuwa sai da ta natsu sannan ta shiga cikin falon Hajiya cikin sauri ta karasa ciki domin jin muryar su hajara suna hira da Hajiya,


" ihu suka sanya kamar zasu fasa falon suka rungume juna Hajiya ta janye y'an kafafun ta domin gudun karsu take mata y'an kafafun girman,


Cikin matukar jin dad'i ta kalle su "Kudai bakwa girma,


" Hajiya ai dole Muyi murna wata nawa ba a hadu ba, "to ku wuce ciki duk kun cikan kunne,


Aikuwa suka kule k'uryan daki suna tayiwa juna tsiya, " kaga Amaryar bature kardai yaro yayi mugun aiki?


"Kema saikin tanbaya ai dagani babu tanbaya " a Gaskiya yaro yayi Aikin manya wow bature,


Ai kedai young crush yayi aiki irin wannan d'uri haka ta zabga musu harara


"Ai wallahi duk bakwa kauna ta wai daku aka hada baki aka cuceni wato duk Kunsan da komai kuka barni cikin duhu ai Nayita tsine muku,


Dariya suka sanya harda tafawa " yo bake kin cika taurin kaiba wai bakya son yaro bayan kinason abinki gulma ce kawai irin taki



Shiru kawai tayi domin ita kadai tasan y'an da takeji a jikinta


Sun dauki lokaci a gidan saida samy t kira mijinta yazo ya tafi da ita hajara kuwa sai da tadan kara zama Anan take fada mata ai nasir yayi Aure da cousin dinsu bayan tafiyar ta itama Auren ta Saura wata biyu,


Tayi matukar jindadin kawar tata zatayi Aure
Sai kusan magrib tabar gidan tareda tsokanar Hajiya "yanzu Hajiya kaka ba tuwo ba sinasir ba kuma Alkubus Gaskiya muma munyi kewar Abincin nan,


" to shakiyiya ai sai kuci bayan iyayenku sun hana saika ce sune masu yimin hidimar da farko,


Fita tayi domin rakata suna zabga dariyar Hajiya ,


Har bakin mota ta raka ta a dai dai yana isowa parking kawai yayi ya zuba mata idanu batareda ya fito ba domin bayason ya fito hajara ta ganshi domin bayan cikin yanayi mai dad'i,


Itama ta hangoshi sarai batason ya fito don haka cikin sauri ta sallami hajara ta juya cikin sauri,


Binta kawai yayi da idanu "wato gata sarai da ita Amma da zai zo yanzu Zatace batajin dad'i



" A Gaskiya yau bazai y'ar da ba don bazai y'ar da ba haka kawai yana da mata yayita wahala ba bari ya shiga gidan ayi wadda za'ayi yau ko tazo ko shi yaje har dakin ya kwana sai yaga w'anda zai hanashi......✍




*I no day wo fan's mu hadu gobe bye*



*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*


🅿➡3⃣5⃣ A fusace ya shiga cikin gidan , ita kuwa bata tsaya ko ina ba sai cikin dakinta ta kulle domin tasan sai ya shigo mu samman da ta San irin rabuwar da sukayi dazu


Tasan halin nacin shi yanzu zai zo ya cigaba daga inda ya tsaya jara babben yaro kawai'


Wanka kawai tayi ta janyo Agwalimar da ta sa Aka siyo mata dazu domin batajin dad'in bakinta kwata kwata duk yau bataci wani Abun kirki ba a cikin ta,



Falon ya shigo dauke da sallama Hajiya ta Amsa shi ya zauna "Wai yau Ruman taci wani Abu kuwa ?


" ina fa tun safe da taci dumamen tuwo kadan tayi amai sai agwalimar da taketa gabza,

"Meye haka kuma Hajiya? " inafa zaka sanshi wannan Abincin bahaushe ne bana masu jajayen kunne ba,


"Nidai ta fito inbata Abinci taci kar yarona ya fito a rame " Abdullahi tashi ka bar dakin nan banson rashin ta ido'

."meye kuma rashin ta ido ? Bakinta taja ta tsuke don tasan hausar sai a hankali,


"Ai gwara kai da uwarka da sai dai mutum yayi zaman kurame da ita ita ba eh ni kuma ba yes,


Ruman najin dramar su sai dariya takeyi domin ta lura tun a UK ya tsiri zolayar Hajiya yanzu rainin ma karuwa yake yi,



Mikewa yayi ya tura kofar yaji ta gam ya Kwan kwasa Tanaji tayi mukus,


Wayar shi ya fito da ita daga pocket din wandon shi ya fara dialing number ta,


Tana kallon wayar shima yanajin ringing din daga inda yake tayi biris dashi,


" ka wuce kabar yarinya Tanaji da kanta kazo kana damun ta,


"Kaji Hajiya idan ban dame ta ba wa zan dama? To rasai nayi shiru mai mata,


Komawa yayi kan kujera ya tura mata text msg " ki fito ko in kwana a falon nan,

Ta gani ta karanta taci gaba da gabzar Agwalimar ta,



Wani ya kuma turawa "karki bata min rai Ruman,



Tsaki ta kuma yi ta gyara kwanciyar ta,
Ya kalli Hajiya " Kice ta fito ko in kwana a falon nan,


"Inka fasa Mara kunya ai ga kujera nan bisimillah ko gadona zaka hau ?

" wai meyasa baza kaje gidan su magaji ba saika zo nan ka dame ni can ma ai gidan kakan ka ne don Allah ka wuce'


"Naji idan har kinaso inbar gidan nan to kiban matata yanzu ba sai gobe ba zan bar miki gida kai har garin ma idan kasar ma kikace zamu iya bari'


Baki kawai ta tsuke domin ta fara sabawa da halin shi kuma yanzu ma ta fara ganewa fin karfi da son zuciya da kuma kudi yayi Amfani dashi ya Aure mata jika to ko zata yi maganin shi,


" kai nama gane Ummu bata sonka fin karfi kayi mata don haka ka kyaleta tunda ba a Aure dole'


"Hajiya can kika bulla tab Wallahi zakiyi kisan kai kuwa muddin kika raba mana Aure don a gaban ki zan mutu'



Jin fadan nasu bai karewa yasata dole ta fito tana sanye cikin doguwar Rigar bacci mai kyau wadda batada tsiraici ta sanyo karamin hijab fari iya wuya ta fito,



Harar shi tayi tareda cewa " Hajiya bakiyi bacci ba ? "Ina ni ina bacci ina tareda jikokin mayu'


Tuntsirewa tayi da dariya ta kalleshi domin tasan baisan me hakan yake nufi ba kafin ta matse

Shikuwa shagala yayi tun lokacin Fitowar ta ya zuba mata idanu tareda mantawa da kanshi da komai


Idanu ya zubawa kumatun ta dake daukar hankalin shi idan tayi dariya



Mikewa Hajiya tayi " ni dai zanje in kwanta saida Hajiya ta shige sannan ta kalle shi "wai me kake jira har yanzu?


Mikewa yayi tareda nufo ta yana matsowa bai tsaya komai ba ya sunkuce ta zuwa bangaren da yake zama,


"Ka sauke ni don Allah meye haka? Idan Hajiya ta fito fa? " sai ta ganki a hannun mijinki dama hakan takeson gani shiyasa ta ajiye ki a nan,


"Wai me yasa Bakada kunya Abdul? " kece sanadi ke kika lasa min zumar da tasa ni manta meye kunya kuma yanzu dole ki bani inba haka ba tom.



"Tsayar da ita yayi ya zuba mata ido " my Queen me yasa kika canja ?

"Wane irin canji nayi? " ina feelings din ki ya je? Nasan Ruman dina lafiyayyar mace ce why the sudden change?



"I don't like you like this inason Ruman dina ta ainihi ciki na ne ya cire miki sha'awa ?


Idan shine bai min Adalci ba Gaskiya, Dukawa yayi tare da dora bakinshi akan cikin ta


" baby me yasa zaka mun haka ya zaka hana akula da Dadyn ka kayi hakuri Dady na cikin wani hali


"Bari inje in kwanta bacci nakeji " ni kuma fa ya zakiyi dani ? Haba Ruman wai ke kina tunanin makomar Rayuwa ta idan har kinci gaba da haka ina gab da gazawa Wallahi k'arki jefani a halaka,



"As my Age kinsani ina cikin lokaci na I needs you mothern anything right now please don't punished me by keeping your self a way from me I really wants you,



Duk ya wani marai rai ce mata duk dad'in bakin shi a ranar haka ya kwana batareda ya samu Abinda yakeso ba yayi kuka har ya gama juyin shi tana gefe domin itadai a Gaskiya bataso ya rabeta Sam


Gaba daya batajin feelings idan har yace zai tabata haushi takeji,


Yanzu ma saboda batada kunya zata wani kwana tare dashi da safe da wane idon zata kalli Hajiya'



" tun da daren t gudu dakin ta ta gark'ame yana tashi da safe shirya wa kawai yayi
Ya bar gidan cikin fushi'



Ruman kuwa ta tashi agala baice domin Amai ta kwanayi ba kakkautawa shiyasa ta tashi duk jikin ta ya mutu dakyar ta iya gabatar da Sallar Asuba,


Ga wata yunwa da ke Azal zalar ta A hakan ta mike zuwa kitchen ta dora indomie guda daya tareda zuba mata Alayyaho y'anda zata iya ci'


Tun A kitchen din ta fara ci saidai batakai ko ina ba Amai ya taso mata kafin ta mike ta fara kyaro shi kakarin Amanta Hajiya taji ta fito ta sameta tsamo tsamo



"Subuhanllahi Ummu Amai dai ? Ta sa hannu ta daga ta saida ta raka ta ban daki ta dawo ta gyare wurin sannan ta koma ta sameta tana nishi sama sama tsabar gala baitar da tayi,


Cikin sauri ta nufi dakin domin kiran Abdullah Amma wayam baya ciki ta dawo " ke ina mijin ki? Yazo ya dubaki


Ta girgiza kai Alamar bata sani ba waya ta d'auka ta nemi numbar Dady yana d'auka ko Amsa gaisuwar shi batayi ba tafara magana'


"Jafaru ka kira danka ya zo Ummu ba lafiya idan baya kusa kuma mu wuce Asibiti'

." Ashsha aa bari yanzu zaizo ina zuwa, yana datse kiran ya kirashi saida tayi ringing sau kusan uku kafin ya daga domin yana ta fama da kanshi'



Yana dagawa Dady yafara fada' kana ina ne? Dady gani a dakina, "wane dakin ? GRA " baro Ummun kayi kai kadawo nan bayan kasan tana bukatar ka akoda yaushe? To ka shirya ka tafi Hajiya ta kira jikin ya motsa'


"Zabura yayi tareda dirowa daga gadon shi ya zura Riga tareda zarar key


Yana tafe yana tunanin maganar Dady" wai tana bukatar shi Hmm shidai ke bukatar ta


Kasan cewar safiya ce hanyar ba wani cinkoso cikin karamin lokaci ya iso banaden



Kayan Aikin shi ya dakko tareda nufar cikin gidan da taimakon Hajiya ta watsa ruwa mai zafi ta koma kan gadon ta kwanta tana daure da towel ta kife tana maida numfashi,


"Ki tashi ki saka kayan to kafin ya iso' Hajiya ke mata magana " zan saka Hajiya ba yanzu ba, bata kara wata kalma ba ya shigo bakin shi dauke da sallama,



"Wato kai tafiya kayi kabar min yarinya da jinya bayan ka hadata da jinya ko wama yasan me ka mata da ta tashi a hakan don jiya lafiya kalau na barta,


Ta fita tana kan mita kallo kawai ya bita da ido domin bayajin magana yau tana fita ya kulle kofar tareda Ajiye yar akwatin Aikin shi ,


Ya juyo zuwa gareta ya zuba ma bayan ta ido har yana Ajiyar zuciya " ga kayan hutawa Amma ba halin mutum ya Mora ya furta a zuciyar shi"


"Ruman ki daina kwanciya a haka zaki jima yarona juyowa tayi a hankali w'anda dakyar idan bata juya da kwakwal war shi ba domin towel din har zamewa yayi ta sama har yana hango bakin kansu ,


Jan kafar shi yayi zuwa gadon ya zauna saida yadan natsa sannan ya riko hannun ta ya rike yaji yanayin ta yana rintse idon shi'


Dakyar yake iya cire hannun shi a duk inda ya taba a jikin ta


" kinyi Amai ne ? Kai ta daga mai "ki bude min baki' harara ta zabga mai tareda zubowar hawaye tace" ka daina mun fada malam bayan ka cuceni ka hadani da aiki tunjiya Amai nakeyi Wallahi duk jikina ciwo yakeyi ta karasa tana sharbe,



Tausayi dariya sha'awa gaba daya suka bayyana akan fuskar shi domin koma mai tayi kamar y'ar shekara goma sha shida y'an da tayi maganar cikin shagwaba,



Bude kayan Aikin shi yayi y fara duba ta " mikewa yayi ya dakko karamin towel ya jikoshi da ruwa sannan ya dawo ya janyota zuwa jikinshi ya dora saman goshin ta saboda jikin yayi mugun zafi


Ya fara goge mata har zuwa saman kirjin ta ya zame towel din zuwa kasa tana kallon shi yafara goge mata ko ina mu samman kirjinta da yafi goge wa har yana gwama numfashi


"Ya juya ta ya fara goge mata bayan ta yana mai zubawa As dimple dinta ido idanun shi yana lumshe wa

Saida ya daure ya kai zuciyar shi nesa badon haka ba zai iya reping dinta kuma yanajin tausayin ta saida ya yi mata Allura tana jikin shi duk ta wani shige mai ta cukurkude a jikin shi


Koda ya mata Allura zai cire ta kin y'ar da tayi domin kamshin jikinshi ya mata dad'in shaka bata son ya cireta domin har wani bacci ke daukar ta '


" baby ki bari intashi k'arki ja inyi mugun aiki ki bari in nemo miki Abinda zakici kinga cikin ki ba komai shiya sa kika galabaita


"Your body is weak Ajiye ta yayi yadan lullubeta ya fito ya sami Hajiya " Akwai Abinda zata iya ci mai ruwa ruwa ?


"Saidai kunun tsamiya gashi nasan tana son shi' yanzu na dama karba yayi ya d'an kurba kadan. Yaji tsami'


" Hajiya wannan Abun zai iya cutar da baby na Abinci ne a haka ?


"Uwarka ce ai gwara mu muna da Abincin Arziki ku da ko tuwo babu garinku bani wuri ni in wuce'



Dariya yayi domin tsokana ce kawai ya wuce ya Ajiye jug din ya dagota " tashi kisha kallon shi tayi "meye wannan ? Oho Abincin ku ne ta karba tayi murmushi domin taji dadi ko zataji dad'in bakinta ta kafa kai ta sha sosai yana Kallonta cikeda tausayi,



Saida tasha sosai ta mika mai takoma zata kwanta ya riketa " nop ki bari ya sauka kafin ki kwanta,


Kwabe fuska tayi " ni kabarni inkwanta, OK ya matsa kan gadon da kyau ya rungume ta a jikin shi ki kwanta a nan to


Dama tanaso ta shige kuwa ta kwakume shi "my Queen wannan irin shige mun da kike yi kinaso mu rabu lafiya kuwa?


"Bacci mai dad'i yayi Awon gaba da ita a kan jikinshi ya kwantar da ita ta kara rikeshi gam domin tanajin dad'in kamshin,


Haka ya kwanta ya zubawa jikin ta ido yana had'iyar mugun miyau saida ta sakeshi da Kanta sannan ya mike ya sauko yana hada hanya,




Fita kawai yayi ya bar gidan batareda ya tsaya Sallamar Hajiya ba ya koma GRA


Ya samu Dady na shirin fita ya tsayar dashi " ka shirya muje KD ginin Asibitin ka ya kammala nama yi ma Abokin ka maganar neman ma Aikata har ya nemo kwararraru cikin wa inda kukayi karatu a uk wa inda ke nan nija


Yayi matukar farin ciki tareda rungume Dadyn shi yana godiya "Dady tank you so much Allah ya kara Arziki,..



Shi ma yaji dad'in ganin farin ciki akan fuskar tilon dan nashi " Umm Momyn ka ta fada min ta gama maka gini har ma ka tare jiya naje nagani tsarin yayi tunda tayi min shigar sauri na sa An kawo muku sababbin motoci guda biyu kaida Ummu yau zasu iso



Gaba daya ji yayi damuwar shi ta yaye Jinshi yake kamar ya Goya iyayen nashi sun gama mai komai a duniya gashi yana tareda farin cikin rayuwar shi har ma tana batun haifa mai da to shi yanzu me ya rage mai a duniya saidai yayi fatan gamawa lafiya,



Da kuma yiwa iyayen shi Addu'ar gamawa lafiya suma,



Sun shirya cikin sauri suka kama hanyar Kaduna har da Momy domin tanaso taje gidan mama balkisu don sabo yashiga a tsakanin su


Suna cikin lafiyayyar Hummer jeep din Dady Ak ne ke driving su kuma suna baya sun sashi a tsakiya tafiya suke yi cikin jin dad'i da kuma farin cikin kasan cewar su tare,



Gidan baban Ruman suka isa saida suka ci Abinci mama balkisu An canja ta tarbesu cikin mutunci da girma mawa



Baban Ruman ma yaji dad'i sosai na ganin d'an uwanshi da iyalin shi Abdullah kuwa yana isowa ya kira numbar Ruman w'anda tashin ta kenan ta ji ringing din wayar tayi picking,



Murya can kasa yace " my Queen ya kike? Ta Amsa da lafiya "kinji sauki? " eh "to ni naje KD da Dady kila sai gobe Amma idan Akwai damuwa ki kirani zan dawo a yau komai dare'



" kin kuma yin Aman? Tace aa OK nasan baza kiyi ba saboda Allurar da na miki tana tsayar da,Amai kici Abinci please kodan kiji karfin jikin ki baby na ya samu lafiya shima'



"Please take care of my child' haka kawai taji bataso ya tafi ba


" me kajeyi a can? Murmushi yayi can kasan makoshi "naje neman Aure ne'



Gaban ta ya buga " Aure kuma ? "Eh saboda matata na guduna shiyasa zan kara Auren ko zan samu kulawa domin nasan bata sona,



" waye yace maka Matar ka bata sonka? Ta fada cikin fushi kamar yana ganin ta " ita ta fadamin tafi karfi na ni yarone shiyasa zan nemi sweet sixteen a nan KD kuma gashi ina zuwa na samu



Kinga y'anda take sona Inaga Auren ba zai dauki lokaci ba domin na fada mata inada bukata sosai don haka ta shirya....


Kit ta katse kiran domin so yake yayi sanadin dora mata hawan jini



Tana zaman ta lafiya jitayi gaba daya ranta ya jagule takasa sukuni kardai da gaske yakeyi tab ,



Shikuwa dariya yasa har saida Momy dake zaune ta tanbaye shi lfy ? Yace bakomai


Jingina yayi jikin kujera wani irin nishad'i ke ziyar tarshi Ashe haka take sonshi Amma take jamai Aji



Sai murmushi yaketa jerawa har suka nufi Asibiti,


A Gaskiya wurin ya tsaru Dady ya kashe mai kudi sosai an zuba kayan aiki na zamani Akwai komai na bukata Saura budewa



A Gaskiya ba Abinda zai cewa iyaye nshi sai dai ya bisu da Addu'a,



A ranar a Kaduna suka kwana domin basu kammala da wuri ba don saida sukaje wajen ginin company Dady




Ruman dai taci ka fam ganin bai dawo ba Aranar wato da gaske wurin mace yaje,


Tun dare take neman wayar shi bata shiga ba lokacin shi yana can tareda mukhtar suna tattauna y'anda Aikin su zaifara domin har mukhtar yafara tallar Asibitin trough internet kuma Akwai Alamar nasara akan abinda sukeson gudanar wa,



Shiyasa ya kashe wayar gaba daya bai kunna ba sai kusan karfe goma sha

Please Login or Register in order to submit comment