Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yi crossing limit dinshi duk da ita taja dole ya bata hakuri idan ya ganta,

Hajiya dai ta shirya tsab zuwa zaman jego ta tanadi komai nata na jego har da itacen ta na jiko a gidan bature tab,

Tayi kira har ta gaji yazo ya tafi da ita yaki. Ai tuni ta tadawa Dady balli yau ta ce ita sai KD dole ya Ajiye commitment dinshi ya kwashe ta sai KD,

"Suna tsaka da jin dad'in su a falon su dagasu sai tree quarter da kuma singlet s yana matsa mata kafafun ta da suka kunbura tareda yi mata complain " baby ina hanaki cin salt shi ke kawo wannan kumburin wurin me ciki Amma bakya ji'

Ya fada yana kallon ta " nifa maggi kawai nake ci Kasani bana girki da gishiri'

"So meye a species din ai rabi gishiri ne a ciki so zan fara dafa miki duk abinda zakici da Kaina yanzu and then ki daina shan wannan yajin kar ki haifomin yaro da ciwon ido,

Kallon shi tayi cike da shagwabar ta" hmm kullum warning daya nidai in haifo cikin nan in huta da ka ida ni matar likita,

Dariya yayi yana rungume ta "uhm kinaso in sa idone a cutar min da baby bayan ina fadawa wasu ni kuma insa ido a nawa,?

" hmm masu baby"' "eh sai ma yafito zaki gani ' " ni nafika matsuwa kaga kirjina har nauyi yake mun yanzu saboda cikowa,

Kallon kirjin yayi ya sanya hannun shi ya daga rigar ya zuba musu ido" hmmm inason su a haka ina hutawa da kayana kuma da Alama yarona zai samu wada taccen Abinci ba sai mun nema mai na gwangwani ba,

Zai sha har ya ragewa baban shi' ya furta tareda dora bakinshi akansu.....

Karar karar rawar kofar Shigowar ce tasashi tsayawa tareda buga tsaki who is that? Ya mike cike da jin haushin an hanashi shakata wa ,

Dariya ta sanya mai " my crush baka koshi ne ? Ya zan koshi kullum kara ni ima kikeyi.....

Maganar tsayawa tayi a makoshin shi lokacin da yayi ido biyu da Hajiya kaka da ku ma Dady rike da katuwar Jakarta '

Turus kawai yayi yakasa koda motsi " kauce mun kar in tureka ka tsaya min a hanya to nazo tunda kaki dawomin da ita tunda ni ban isa ba ai nasa w'anda nake iko dashi ya kawoni,

Matsawa yayi ya gaida Dady tareda cewa Dady ka shigo daga ciki "

Ina sauri ne Amma bari inga doughter na Momyn ka na gaishe ka tunda ka guje mu yanzu ko?

Shiga sukayi yana Sosa keya tareda dariya "zamuzo Dady aiki ne yanzu yayi yawa ga kuma bab.. Um Ruman shiyasa na ke zama gudun kar haihuwar tazo bana kusa,

" yayi kyau sosai hakan ka kara kulawa son' ita kanta tayi mamakin ganin Hajiya kaka ta yunkura tareda daura zanin ta ta gyara mayafin dake kanta domin tsaro dama ta Ajiye su,

"Aa zauna Allah sarki Ummu sannu kin hadu da miji Mara hankali yanzu haka kika tsufa amma ya ajiye ki ke kadai a nan?

Ta gaida Dady cike da kunyar ganin ta da katon ciki sannan ta wuce domin kawo mai abin motsa baki,

" dawo Ummu nasan me zakiyi k'arki damu bana bukatar komai innan mu kawai na kawo so zantafi inada meeting,

Kudi ya Ajiye mata rafer guda yan dubu dubu sannan ya wuce Abdullah ne ya rakashi har mota "Dady kai ka tuko?.

" so kake in hada uwata da driver? Nop Dady a sauka lafiya ya koma cike da jin haushin tauraru wa mai wutsiya wato Hajiya kakus,

Tana kan fada ga Abinci tasa An shirya mata domin yanzu tanada masu mata Aikin komai saboda ciki

Tanaci tana masifa " na kira nakira yaki kawoki ke kuma Mara hankali kinzauna ko a jikin ki?

"Itadai tayi tsit ba tacewa don tasan halin kayar ta " idan ankai miki ita me zaki mata kinzo sai damun mutane kike da fitina wai ma me zaki mana?

"Uwarka hadiza zanyi da ubanka Jafaru da Muhammadu zanyi Mara kunya yanzu d'an magun gunan da muke ba mai juna biyu na saukin guiwa tun wata takwas ko daya bata shaba waiku turawa to na jiko mata kuma shi zai zama ruwan shanta har randa zata haihu,

" ta janyo wata katuwar gora a cikin jakar ta "kinganshi ki fara tun yanzu ms" saurin fisge gorar yayi ya bude tareda sawa a hanci wani irin gafi yaji ya zaro ido,

.Hajiya wannan Abin zata sha? Eh "ubanka ma Ansha a cikin shi " tsb to wallahi ba mai durawa ciki na wannan abin

"Zamu gani nidakai d'an halak ka fasa muna nan " ai zubarwa zanyi" ka zubar min da magani sai ranka ya baci kuma sai ubanka ya dawo tunda shi na isa da shi shi idan ya fada zakaji ko,

Allah ya baki hakuri ni bari infita tunda kinzo' "wata irin dariya ke cinta domin dramar na burgeta Hajiya masifa Abdullah daukar magana Akwai zama kenan tab,

A haka ta kwana biyu suna zuba drama sai in ya fita aiki ake zama lafiya yau ma zaune suke a falon suna kallon tashar MBC 2 sunayin the Martian film din ya dauki hankalin ta

Hajiya nata sababi" waiku bakuda nta ne na hausa mutum yaga labarin kasar shi sai na turawa kukan gidan ku da gyara,

"Kallon ta tayi " Hajiya bakya gajiya da korafi? "Nayi y'ar nema ke da mijin ki duk kun raina ni to mu zuba nidaku ne,

" dariya tayi haba kakus din mu mai tuwon y'an gayu " ke kika sani dai "matse ido tayi domin jin wani Abu da ya soke ta a Mara,

Yunkurawa tayi tace " Washh" saurin kallon ta tayi "lafiya dai " Marana" subuhanllahi ko Abun ne ta furta tareda mikewa ta nufota

Wasa wasa Abun ya fara karuwa tuni Hajiya ta rude ta kasa koda taimaka mata a hakan Abdullah ya iso gidan domin yana zaune a office yaji kawai yanaso yazo ya ganta domin tunda EDD dinta ya cika ya kasa sukuni duk inda yake hankalin shi na kanta,

Samunta yayi a cikin yanayin duk ta hada gumi ga Hajiya sai juyi take ta rasa maka ma'

Cikin kidima ya kinkime ta zuwa dakin da ya tanada domin iyalin shi a cikin gidan "

Taimakon da ya kamata ya fara bata Hajiya na gefe tana kallon ikon Allah,

Ganin irin wahalar da jikar ta kesha yasa ta fita domin tsananin tausayi shi kuwa ya yi iya dauriyar shi wajen ganin ya bata kulawa duk da wuyar da yaga tana sha,

Cikin ikon Allah da taimakon jarumin Likitan mijin ta ta sullubo mai katon bouncing baby boy kyakkyawan gaske kamar ubanshi,

Kukan jaririn yasa Hajiya shigowa da gudunta tans hamdala "Alhmdulillahi Allah nagode maka ni salamatu sannu Ruman kinga duk na rude bansamu ko hannu na jika miki ba,

Harar ta yayi tareda Ciro hang loves din hannun shi ya canja wani saida ya yanke cibin ya d'an kalle ta " baby kiyi hakuri in kwashe jinin saboda ciwon ciki ya fada cike da tausayin ta domin ta galabaita sosai saboda girman yaron,

A hankali ya kwashe mata jinin ya mata Allura domin yaga Alamar sai yayi stitches a wurin.

Ya dinke abarshi tsab sannan ya shirya ta saida yaga ta dawo tsab sannan ya koma kan yaron shi yana mai hamdala da kuma farin cikin ganin gudan jinin shi,

Ai tuni kanshi ya fara girma wai yau shine ya zama Dady da d'an cikin shi, "

"Tuni ya fara yadawa y'an uwa da Abokan Arziki Hajiya ta wanke kayan jinin tsab ta baza turaren wuta a burner,

Shi kuwa gogan yana nan kwakume da kyakkyawan danshi ita kuwa bacci takeyi sosai saboda Allurar hutun da ya mata,

Mama bilki ce ta fara isowa cike da farin ciki tareda barkwanci"

Yau miji ya kawoni " Hajiya tace ai Gaki ga shi nan yaro ya biyo ubanshi tsab Allah ya kiyaye hali"

Dariya tasa tace" kai mama ai dana halin shi mai kyau ne, nidai ina wannan Auren naga farar fata,

Ita ta hada mata lafiyayyan tuwo miyar kuka da kuma farfesun kayan ciki gefe ga kunun sabara irin na y'an kebbi yana tashin kamshi saboda ruwan nono,

Su Dady kuwa farin ciki kamar me anyi jika momy tuni ta gama siyayyar ta a kasar waje tuni ta hanasu ko siyan safa duk da uban ya yi nashi shima,

Kowa yayi farin ciki da wannan karuwa na y'ay'an gata

Abdullah sai rawar kai yakeyi ya zama Dady' tuni ya kara zuba kayan Alatu a dakin yaran da ya shirya tun farko,

Ya kasa ya tsare ko nisa baya iyayi da cikin gidan zuwan mama bilki ne yasa shi d'an fitowa don ya na dan jin kunyar ta Amma yanajin kukan yaron ya koma dakin da gudu har suna cin karo da Hajiya,

"Oh ni salame yanzu ina zaka? " bakyajin yarona na kuka shi zan lallasa kuma ya kamata yasha nono kafin komai,

"Toh Abu yazo inda akeyi ni bani wuri ta fada tana mai fita abinta mama na dariyar su"

Ganin ta ya d'an tsaya kadan ta tashi "shigo Abinka Abdullah kyale mama kaji tayi waje tana dariya,

Matsawa yayi bakin gadon ya zuba mata ido baccin ta takeyi hankali kwance

Wani irin murmushi yayi mai cike da tsantsar kauna da kuma farin ciki ya mike ya garkame kofar sannan ya janyo spirit da Auduga,

Saida ya zuge zip din rigar ta sannan ya zameta ya zubawa kirjinta ido dake sheki kamar ya kai bakin shi yakeji,

Ya dangwalo spirit din ya kama kan nonon ya fara gogewa domin cire bakin fatar dake rufe wurin Fitowar nonon da kuma fitar da datti,

Zafin gogowar ne yasata bude idanun ta ya d'an tsaya kadan " sorry baby natashe ki ko "my boy is crying Yanajin yunwa shiyasa nake wanke mai yasha,

" har zai fara sha? Ta fada tana bata fuska kamar zatayi kuka' "uhm yakamata domin shiyafi komai Amfani a wurin jariri ya fara shan nonon uwa kafin komai farkon Shigowar shi duniya yanada Amfani sosai yellow nonon uwa na farko ga jariri,

" daure ki d'an bashi kinji "shi ya taimaka mata ta zauna ya dauko yaron ya dorashi saman cinyar ta da kanshi ya dago nonon ya sama yaron tuni ya cafke kamar ya saba ya fara tsotsa,

Ita kuwa saida tasa karar zafi ta runtse ido tareda riko hannun shi gam" Akwai zafi wallahi ".

" sorry zai daina ya fara shafa mata hankali y'anda zata rage jin radadin,

Saida yasha sannan ya karbeshi yasa a Kafada ya d'an jijjigashi kadan kafin ya sanya shi cikin kyakkyawan gadon dake gefe na jarirai,

Dawowa yayi ya zuge mata zip din tareda rungume ta tsam" tank you baby kin bani Abinda yafi komai a duniyar nan Allah yayi miki Albarka I love you so much

Bazan iya misalta miki farin ciki na ba a yau,
Baby kin gama bani komai na farin ciki a Rayuwa,

Bakin ta ya tsotsa kadan ya kuma manna mata a kumatu da goshi fadan Hajiya ya sashi shiga taitayin shi ya mike a guje ya bude kofa "

"Na shiga uku da wannan zamani yanzu yarinya ta haihu yau ka shige mata harda kulle kofa? Me nake shirin gani nu salame,

" rabeta kawai yayi ya wuce yana magana kasa kasa" ai bakiga komai ba tunda kin nace sai kin zo ma mutane gida,

Najika sarai Mara kunya toko zamu sa kafar wando daya nidakai mu zuba ta shiga itama ta hauta,

Ai Saiki tashi kiyi wanka tunda mijin naki ya fita kuma wallahi idan kikayi wasa wata tara na dawo gidan nan ehe ki biyemai,

Ruwa mai d'an banzan zafi ta hada mata yana tururi har ta shiga bayin ta fito" wai Hajiya wa zaiyi wanka da ruwan can?

"Ni zanyi na haifi ubanki ai a yau dole inyi wankan jego " tube ki wuce ingasa ki'

Tace ina wallahi ba mai mata wankan Azaba a haka ya dawo ya samesu shima ya tayata karshe dai shi ya hada mata ruwan wankan ma hardashi a bayin Hajiya tayi fadan har ta fito ta barshi,

Shi ya cudeta tsab ya hada mata ruwa da d'an gishiri ta zauna saboda dinki sannan ya fito ya hada wa baby nashi gaba daya y'an kallo suka koma namiji da yiwa jariri wanka "

Tsab ya wanke kayanshi ya shafeshi da mayukan jarirai masu kyau da tsada da kuma inganci

Kayan ma da yasamai gwanin sha'awa ita kanta Hajiya ta yaba mai domin komai nashi akan tsari da kuma kwarewa yakeyi,

"Kekam Ummu kin more miji irin wannan hidima inji mama bilki " more miji ko rashin kunya duk gamu ya hana wai shike wankan jego har da jariri,

Shidai saida ya gama ya fice Abinshi domin duba Asibiti, domin yana da patients dama ya gudo gida,

Kafin dare tuni gida yacika har momy ta iso da Gwaggo Amina kannin ta ma duk suna falon sai game suke bugawa cike da jin dad'in ganin su gidan yayar su a yau,

Dakin baki dole ya bude shida mukhtar da wasu Abokan shi da sukazo taya shi murna,

Sha tara ta Arziki tun farkon zuwan baby duniya domin Dady tuni ya dallo mata sabuwar mota ga takardun companin da ya bude a KD ya mallaka wa baby gaba daya,

Baban ta kuwa ragunan k,auri ya kawo guda biyu manya,

Duk yadda yaso ganin ta dole ya hakura domin su Gwaggo Amina sun kasa suntsare momy dai gidan baba tabi mama balkisu saida safe zasu dawo,

Haka ya kwana juyi dakyar yaga wayewar garin domin ya matsu bai ganta ba da kuma Babyn shi,

Hajiya ta zake sai labarin y'anda Akayi haihuwa take ba Gwaggo Amina ita dai baccin ta takeyi sosai irin na gajiyar nan ta haihuwa,

"
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

_*Godiya cikin sokoto Aunty ZAINAB MAKAWA Allah yakara miki daukaka da fik'ira wannan shafin sadaukar wace gareki Allah yabar kauna*_


🅿➡4⃣6⃣


Shigowa yayi dakin A kunbure domin bayason maganar Hajiya, tun Shigowar shi idanun ta akanshi wata irin dariya ta kunshe domin tasan halin kayanta,



Ci gaba tayi da shan kunun ta kamar bata ganshi ba domin itadai tasan kunya,

Gaida su Hajiya yayi dakyar sannan ya kalleta "ke idan kin gama ki kawomin yaro induba lafiyar shi.

" toh ina ruwan masu yaro zo ka dauki abinka ka tafi dashi basai tazo ba ai, "wai meyasa kike shiga tsakanin miji da mata ?


" Gwaggo Amina ke baruwanki da sa ido Amma su mai tuwo harda baki sawa sukeyi'

Dariya tasa kawai Hajiya ta ce har kafa sai nasa maka kai kam" ya dauki danshi tare da zuba mata ido da Alamar magana "Am waiting. Ya furta ya fita Abinshi,



Dakin shi ya koma ya zubawa yaron shi ido cike da tsantsar so da shiga rai wani irin dad'i yakeji a cikin zuciyar shi,



Saida ya tura mata text msg " idan bakizo ba zandawo kinsan sauran Hajiya Bata isa ta hanani ba,


Zaro ido tayi domin tasan zai aika don haka tana gama sha ta mike tanufi hanyar fita'


"Ina zaki? Hajiya ta furta" Abdul ya kirani yaron na kuka' Hmm wai kinibibi bashi ya daukeshi ba? Jeki kekika sani ni ina Zaria,


Tafiyar ta tayi domin maganar Hajiya bata karewa, tura kofar tayi yana kwance a rigingine, idanun shi ya juyo ya zuba mata ido Alamar tausayi,

Ahankali ta karaso yana mai bin Adon ta da kallo domin tayi wani irin fresh irin na masu jego ga wani kyau da ta karayi


Tashi yayi da sauri tana zuwa ya janyota cikin jikinshi yana Ajiyar zuciya' saida tace Ashh Abdul dinkina,


"Oh sorry baby nayi ke warki ne sosai ' tunyanzu? Yaufa kwana daya kawai har kafara gajiya to kuma sai nayi Arba'in zamu fara kwana tare'



Saurin dagota yayi " mene? Arba'in a ina akeyi? "A nan Al adarmu ce " tab Wallahi da sake ai ko sati biyu bazan iya ba bare wani Arba'in


"Kallon shi takeyi cike da mamaki " Ashe Akwai aiki' "ni fa ki d'an yi wani Abu atakure nake " aa wasa kakeyi "


"Wasa ko? Bari kigani saurin hade bakinsu yayi yafara tsotsa a kagauce tuni ya fara lalubar ta tans d'an tureshi domin bata manta ba'


" kukan yaron yasashi saurin sakinta ya janyoshi jikin shi na rawa ga idanun shi kamar Jan gauta ita kanta jikinta ya mutu da taimakon shi ya zuge mata rigar gaba daya ya Ajiye a gefe tana mai kallon tsantsar fitina a fili,


Nono ta fara bashi tana runtse ido ta dafe dayan domin zubowar da ya farayi yayi saurin rike mata hannu cike da kallon why kika rufemin shi?


"Zai zuba ne ' janye hannun yayi ya zuba musu ido a hankali ruwan ke fita bakinshi ya dora yafara lasar ta a hankali ta zaro ido,


" me kakeyi haka? Dagowa yayi cikeda bukatuwa ya ce "kisa ido ai nafada miki tare zamu rika sha "


Ido tasami shi har ya gama fitinar shi ya dan rage damuwa kadan tana mai matukar mamakin halin wannan yaron yasan takan jaraba ciki da waje,



Dakyar ya barta ta fita shikuwa ya fada bathroom ya sheko ruwa domin tsab tace kanshi,



Asibiti ya wuce, kafin kace me gidan yacika tab da mutane domin y'an uwansu na Zaria duk sunzo barka ga hajara ma tazo sai hira suke zabgawa wani Abin farin ciki tana nan har suna,




Kusan kullum gidan a cike yake da jama'a ga iyayen su mata ga kuma kakannin su Abdullah dai ya zama Abin tausayi domin dakyar yake samu ya ganta a gurguje,


Mukhtar kuwa kullum yana gidan suna soyewa da hajara,


A gurguje
Yau suna zaune a guest room suna shan soyayyar su ya shigo a kunbure ya kalle su " kun mayar min da gida lambun soyayya bayan ni tawa matar ma sai naci sa'a nake ganin ta,



"Friend don Allah ki yi wani Abu inason ganin matata yanzu,


Dariya mukhtar yasa " haba new Dady kayi hakuri mana "naki inyi malam,


Dariya tayi " yi hakuri friend bari inzo yanzu, gidan tashiga ta sameta zaune cikin y'an uwa da dubara ta fito da ita saida sukazo falon tace'


Zaki kashe rai Kizo kiyi ceto "megida ya na cikin wani hali" bata rai tayi " bafa banason ganin shi bane shidin ne rigima Wallahi gashi ko sati banyiba ya ballo min aiki,



"Me kike nufi ? Bazaki gane ba saikin yi Aure muje' dariya tasa mata domin ta gano ta "



Tana shiga mukhtar ya fito tareda yimata tsiya "maman Babyn mu ya hakuri da Abokina?


" aa mukhtar yadai soyayya wane irin hakuri kana ganin masoya' wani irin dadi yaji ya taso da sauri ya rungume ta tsam"


"Tank you my wife kinbiya ni.tuni su hajara suka fice kar a yi a gabansu suna fita ya kalleta " haba baby yazaki mun haka na horu da yawa kinsani sarai kike biyewa Hajiya,


"Sorry my dear mutane ne suke hanani fitowa " Hmm mutane sunfini? Aa kayi hakuri daga gobe shi kenan"



"OK Allah ya kaimu Anjima ki zo dakina Akwai kayan da zan nuna miki'



Da kyar ta samu ta gudu kafin Hajiya ta Ankare .
Kayan Arziki keta zuwa domin Abune da masu gata momy akwatuna saiti ta yowa baby uwar ma saiti Dady kuwa raguna dirka dirka da kuma sa ya kawo na suna bayan dalleliyar motar da yabawa uban d'an shima,



Baban ta ya kawo musu garar Arziki ya kara cika musu store tab shiri akeyi sosai na wannan sunan yayan gata


Momy har y'an uwanta sunzo domin sunan jikanta Anshirya walima sosai domin sunyi odar komai daga shagalinku restaurant




Dady tsabar farin ciki tuni ya yi rabon kujerun makka Wanda zasu halarta bayan suna Wanda gabadaya family zasu keta hazo banda masu jego sai badi idan da rabo,



Su mama bilki baki har wuya tsabar farin ciki su Hajiya kaka kuwa ba a magana za akara keta hazo




Fadin irin hidimar da Akayi bata bakine domin Ankar kudi don akwaisu shi kuwa uban gayya sarkokine na diamond da kuma gold masu matukar tsada ya mallaka wa uwar gidan tashi a matsayin gift domin duk abinda yaso yimata Anyi mata shiyasa ya bata wannan kyautar,




Anyi suna lafiya domin mu kanmu wannan karon mun Debi Angara y'an Fenerh fan's group harda guzuri sunyi' yaro yaci sunan kakan shi Ja'afar amma sunayi mai Al kunya da haneef,




"Bayan suna daki guda suka zuba kayan Arziki da yaro ya samu da kuma uwarshi fadar irin farin cikin da taje ciki bata bakine domin a yau tana Alfahari da Auren karamin yaro,




An watse kowa ya koma gidan shi Saura Hajiya kaka suna ci gaba da dramar su da Abdullah,



Yau kusan sati biyu da yin suna ya shigo gidan Agajiye domin halartar wani meeting da sukayi na likitoci da zasuje su wakilci Nigeria a kasar waje kuma yana daya daga cikin wa inda zasu je taron duk da bayason zuwa,



Tanajin Shigowar shi ta nufi dakin da yake zama dole, tana cikin Adon ta na matar d'an gata tayi matukar kyau,



" zuba mata ido yayi cike da so " welcome d'an gata na" tank you matar d'an gata ya mayar mata cikin murmushi,



"Ina yarona? " yana bacci "OK bari inyi wanka nagaji sosai ita ta hada mai ruwa a bathroom din ya sameta tana shirin fitowa yayi saurin riketa tareda shafo kasan ta,


Saurin zaro ido tayi ya d'an tabe fuska" Gaskiya na kosa wai jinin nan bai kareba?

"Jinin haihuwa ba kamar haila bane fa " ba wani nidai kila wayo akemun mugani kawai , ya fara kokarin sanya hannun shi cikin zanin ta dakyar ta samu ta zille tana mai dariya,



Kayan da taga ya dace ta fitomai dashi sannan ta jira Fitowar shi da taimakon ta ya shirya sannan suka nufi dakin ta



Yau hira sukeyi ba fada da Hajiya saidai duk rabin hankalin shi na wurin matar shi yaronshi na kan kafar shi yana mai wasa kadan kadan,



A nan yake fada musu tafiyar shi waje nan da sati daya domin wakiltar kasar shi domin irin hazakar da aka ga yanada ita


Cikin y'an watanni Asibitin su ba karamin suna yayi ba sun samu nasara sosai da ci gaba ,



A gurguje

A kwance yake yaron shi na saman kirjin shi sai wuntsul 2yake yi tunanin Rayuwa yakeyi yau shine da yaron shi da Ruman yana tunanin irin gwagwar mayar da sukasha kafin zuwa yanzu,



Kayan tafiyar shi take hada mai saida ta shirya sannan ta dawo kan gadon " d'an gata yadai? "Ajiyar zuciya yayi " tunanin matar d'an gata nakeyi,
.

Tashi yayi ya Ajiye yaron sannan ya janyo ta "zantafi gobe Amma har yanzu ba wani motsi saidai in rage zafi Gaskiya Akwai matsala kuma kinga sai munyi kusan wata daya kafin mu dawo,



" kayi hakuri kana dawowa zaka samu tarba ta mu samman "bata fuska yayi " Amma kinsan nayi kokari ko?


"Sati uku ne kayi kokarin? " uhm ke bakiga hakurina ba ko to shi kenan zaki biya bashi duk ranar da na dawo sai nayi miki dinki na uku".


"Wayyo sorry baby na wasa ne aikafi kowa hakuri nasani ta fada tareda manna mai fake a chick din shi " Bawani nan wayo kikeso kimun Nagano ki,



Washe gari suka daga zuwa England shida Abokan Aikin shi iyayen su sunyi matukar farin cikin samun cigaban d'an nasu a kananan shekarun shi,.



Sunyi kewar juna sosai tun tafiyar shi mama bilki ta dage ta fara bata gyara na mu samman itama tana nata dabarun domin gyara wa d'an gatan ta



Bikin su hajara ya karato suma komai ya kam kama lokaci kawai suke jira Sumy an kusa juyewa ,





Cikin wata daya sunfito shar dasu yaronta yayi bul bul gwanin sha'awa daka ganshi kaga jinin bature


Sai shirin dawowar mijin nata takeyi domin tayi matukar kewar abinta tun tafiyar shi baida wani ishashshen lokaci sai dare sometimes yake samu ya kirata shiyasa duk ya k'agara ya dawo gida,




A yau ne zai zai cika shekara Ashirin da uku a duniya kuma a yaune zai iso Nigeria cike da cin nasara kuma a ranar ne su Hajiya zasu daga zuwa kasa mai tsarki domin Aikin hajji gaba dayan su sungama hallara har da momy

Please Login or Register in order to submit comment