Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register




Ita da kanta ta hada musu breakfast irin w'anda tasan bakuwar su zata iya ci kafin ta feso wanka ta dauki kwalliyar ta kafin su fito cin Abinci yana like da ita kamar cingam,


"Abdul wannan mannewar fa? " ai bazaki gane bane ni ji nake kamar kar in je aiki mu kasance tare kibani irin kulawar daren jiya, ya fada tareda dage mata gira daya,


Murmushi tayi kawai ta hada mai Abincin itama Madonna ta hada mata ta kalle ta taga ta hade rai sai mazurai takeyi '



Ta fahimci Yarinyar sarai don haka ta fita hanyar ta suka ci Abincin su cikin jin dadi da kuma kulawa suna ciyar da juna tareda shafo cikinta har zuwa saman kirjinta ya matso da bakinshi kusa da kunnen ta,


"Baby kinsan me? Ta ce " aa, "na matsu banga kin haihu ba, " kinsan saboda me?


"Saika fada' " saboda inga y'anda zaki rika bawa yarona ko yarinya ta wannan nonuwan naki, kinga a lokacin zanrika ganin su y'anda nakeso tunda yanzu rowar su kike mun bakya so ina ganin su'



Saurin matsawa tayi tareda kallon Madonna tana mamakin halin Abdullah shi Sam kunya bata cikin list dinshi


"Zakayi latti fa ka tashi ka tafi kasan ana bukatar ka a wurin' " Hmmm bakyason Muyi maganar ko? Please ki gane irin Abinda nakeso da irin rayuwar da nake burin shinfida wa da matana,


"Bari dai idan na dawo zan fada miki komai, ya duka tareda manna mata kiss daga goshin ta har zuwa k'irjin ta sannan ya ce" I love you'


Ya fita da Akwatin Aikin shi "tuni Madonna ta shiga dakin da suka bata ta fara tattara kayan ta domin Sam bazata ji dad'in zama a gidan ba don kishi zai iya,kashe ta saida ta hada kayan ta tsab sannan ta kira Abdullah cewar ita zata je wurin Momy yasa driver ya kaita,

Yaji dadin tafiyar tata domin ji yake tayi matukar takura mai sosai shida yake son gidan shi yazama love garden tazo zata takura shi ta sauka lafiya,




Yana zaune a office nashi dake cikin Asibitin hannun shi rikeda Biro yana kallon p.o.p fuskar shi kunshe da murmushi mai kayatar wa yana tuna Abar kaunar shi tareda tuno moment din su na jiya a Gaskiya ta rikita shi fiye da tunani ya matsu bai kammala Aikin shi ba ya nufi gida yana mai kwadayin kasan cewa tareda ita again,


Turo kofar da Akayi yasashi saurin kallon me Shigowar batareda izinin shi ba,


Zuba mata ido yayi yana mamakin nacin ta ba kowa bace face mubena, " karaso wa tayi ta zauna a kujerar da ke fesin dinshi,


"Me kuma kikazoyi har office dina? Kinsan nan dai wurin aikina ne ko
"Abdullah ka taimaka ka saurare ni please

" Wallahi na wahalu ka taimake ni ina matukar sonka fiye da Kaina' "kallon ta yayi cikin mamaki


" Mubena kina so ki haddasa was kanki damuwa ki kuma haddasa min' kinsani inason matata fiye da Kaina Tayaya kike tunanin zan iya son wata mace?



"Ni ko a mafarki banason inganni da wata Matar bayan matata bare kuma a zahiri don haka k'arki batawa kanki lokaci,



Gyalen dake jikinta ta Ajiye tareda tsayawa a gaban shi " Abdullah ka kalle ni da me Matar ka tafini da Bazaka bani matsuguni a zuciyar ka ba?


Kallon ta yayi tareda dauke kanshi don yasan yana cikin wani yanayi baison kallon ta ko kadan don baya jin sha'awar kallon ko wace mace inba Ruman dinshi ba,



"Matsawa tayi gab dashi kamar zata rungume shi hawaye na zuba daga idanunta' " Abdullah don Allah ka rufa min Asiri ni na y'arda ka Aure ni a hankali zaka soni watara na,


Ta fada tareda fadawa kan kirjinshi, wani irin fisgota yayi ya yarfa mata mari kyawawa guda uku tareda hankade ta,


"Kina hauka ne to idan Bakida hankali zan nemo miki shi uban wa ya fada miki jikina zai iya haduwa da na wata macen bayan matata ? "

Wai ke kin manta da irin son da Abokina ke yimiki ne da har kike sona kinaso ki hada ni da Amini na ne?



"aa Abdullah ba macen da zata hadamu na dade da fahimtar ta don haka na nemi wadda zata tallabi Rayuwata don haka karka damu da ni,



Mukhtar ya fada w'anda tun Shigowar ta ya biyota ya kuma ga komai " harara ta zabga mai tareda cewa" mukhtar nace bana sonka ga w'anda nakeso ra ayi na ne zuciya ta shi take za'ayi bakai ba don haka ka fita a maganar mu nida shi'


Daga hannun shi yayi sama "be my guest ya kalli Abdullah Abokina godluck idan ta tafi zan dawo ya fita Abinshi domin yasan is impossible Abdullah yaso wata mace Arayuwa,

Domin yafi kowa sanin tarihin soyayyar da yake yiwa Ruman don haka ya tafiyar shi don yasan Abdullah zai saita mata tunani,




Kallon shi tayi cikin murmushi " Abdullah dole ka Aure ni ni ban damu ba kasoni ko karka soni nidai inganni a matsayin matarka,


"OK Aure na zakiyi dole kenan ? OK god luk with that " Amma ki sani ni mijin mace daya ne a Rayuwa wato my Ruman my wife she is the only woman I love and she will be the last insha Allah


"So please will you excuse me I have something to do,

Gyalen ta ta d'auka ta kalle shi wani iri " me kake tunani ? Wannan wulakanci zaisa in hakura Wallahi ina sonka sosai Abdullah kuma yakin da zanyi A duniya shine yakin ganin na mallake ka koda shine karshen numfashi na.......✍



"Hmmmmmmmmm🤐



*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*


🅿➡4⃣1⃣


Har ya dawo gida yana mamakin karfin halin mubena, ana so dole ne ? Amma yaji tausayin ta domin ya lura tana yimai mugun so don ya hango a cikin idanun ta sai dai kash shi bazai iya budewa kowace mace zuciyar shi ba bayan Matar shi Abar kaunar shi da yafi so a duk duniyar nan'


Yau ma a gajiye ya dawo gidan tana zaune a falon cikin kwalliyar wani farin yadi na mata Riga da sket tayi matukar yin kyau ga kanta ba dankwali tana rike da plate din wainar flour da miyar tarugu a gefe tana ci tana Jan yaji,..


Har ya karaso bata kula dashi ba, ya zubawa plate din ido tareda zaro ido" Ruman meye haka kike durawa yarona?


Sai a lokacin tasan da tsayuwar shi tayi saurin dago kai tareda marai rai cewa " Wainar fulawa ce' "meye kuma hakan ?


Ya zauna tareda ajiye jakar hannun shi ya debo zai kai bakinshi tayi saurin rikewa " Bazaka iya Ciba Akwai yaji'


"Oh shine ke kike ci k'arki sa yarona yazo da ciwon ido fa don haka k'arki kuma cin irin wannan Abun,.


" kallon shi tayi Kalan tausayi "Abdul fa ni ita nake bukata r ci yanzu don Allah ka barni inci Wallahi ji nake kamar zanyi hauka in banci ba'


Kallon yanayin ta kawai yakeyi tareda mika mata plate din " OK Amma ki gama in duba lafiyar Ajiya ta bari inyi wanka in fito,



Wucewa yayi tabi bayanshi da kallo tana mamakin halin yaron kamar d'an shekara talatin yasan kan Rayuwa fiye da tunanin ta ga ilimi ga daukaka shiyasa yanzu take ganin girman shi sosai,



Saida ya dauki minti kusan talatin ya fito sanye da guntun wando da kuma yar T-shirt karama saidai bata falon ya nufi hanyar kitchen don yaji karar plate,



Tsaye take tana wanke hannun ta ya karasa dauke da murmushi a fuskar shi ya rungume ta tareda cirata sama cak kamar baby,



Bai direta ko inaba sai tsakiyar falon akan doguwar kujera ya dago rigar ta tayi saurin rike mai hannu " meye haka?


Kallon ta yayi wani iri" baby kinfasan halak dina ne ki daina hana ni ganin su please kibarni ina rika ganin Abuna ina sonsu da yawa


Ke kuma kina min rowar su' "muje kaci Abinci to ' ni banajin yunwar Abinci yunwar su nakeji idan kinbani nasha ya isheni,


Kallon shi takeyi kawai sai ta bude mai nonon ta ya kama sha tab Wallahi itadai aa'


Mikewa tayi kawai ta nufi dining ta debo mai Abinci a tray ta jero drinks din da ta hada na gargajiya sannan ta dawo wurin shi ta dora akan karamin center table,


Duk yana kallon ta " ga Abinci kaci' nifa bazan ci Abinci ba' to saboda me? Saboda baki yimin Abinda nakeso ba,

"Me kakeso? Ki cire rigar jikinki tayi miki girma da yawa ki zauna a haka,

Ta kalli rigar jikinta fited ce ta kamata dam Amma zaice tayi mata yawa, " yanzu wannan rigar ce tayi min yawa?


"Eh ni dai ki cire har ma sket din ki tsaya inrika ganin kayana, a zuciyar ta tace tab ita ina zata iya " to ai wani zai iya shigowa ' ba w'anda zai shigo mana nan ko masu aiki nayi musu iyaka da fslona saboda ina bukatar sakewa da iyalina,


"To kaci Abincin first' " zaki cire to? Eh ka ci idan ka gama zan cire, cikin sauri ya fara danna Abincin saida ya kusan cinyewa sannan ya ture plate din ta zuba mai lemon da ta hada natural ba na kwali ba yasha sosai tareda yabawa sannan ya ce "OK my promised tunda kin sani cin Abincin da ban taba cin mai yawan shiba kuma kinsan inason insha wata madarar,


Ya furta cikin sigar tsokana, kwashe kayan tayi tas ta mayar kitchen saida ta wanke w'anda ta bata sannan ta dawo ta tsaya daga nesan shi yana kishin gide ya zuba mata ido,


" am waiting fa madam ' murmushi tayi irin na mugun ta sannan ta sanya hannun ta ta zuge zif din rigar ta ya yi saurin tashi zaune yanason ganin kayan kallon shi,


Tafara sauke ta daga sama cikin salo kuma gashi ba ko bra a ciki daga ita sai rigar domin tanada breast coup


Tuni idanun shi sun fara taro ruwan jaraba don Saura kiris ta gama cire rigar daga Kansu taja ta tsaya cak tareda dafe kirjin ta da hannu ta dage mai gira cike da tsokana,


"Opps wanka zanje inyi bye' ta juya da gudu cikin daki " Saura kiris ya sume a zaune domin ta bala'in kunno shi



Tana shigewa ta kwabe kayan tas tareda dariyar yanayin da ta faro jarababben yaron a ciki sannan ta shige bathroom din tareda b'ame kofar don tasan hali,


Yana shigowa ya tube tik ya nufi hanyar bathroom din saidai yaji ta bam ya fara bugawa "Ruman please open for me tana jin shi saida ta gama wankan ta ta tsaya ta goge jikinta tas sannan ta feshe ko ina da turare ta dauro d'an towel dinta sannan ta bude kofar,



Saurin ja da baya tayi domin ganin shi kwance kamar mayunwacin zaki a kan gadon ta yayi tik yana kallon sama


Juyowa yayi ya zuba mata ido gashi sun kankance

Come to me baby ya furta yana mika mata hannu " cikin takun ta da kuma yanga ta fara takawa zuwa gareshi saida takai gab dashi ta cire kunyar ta saki towel din ya fadi kasa,


Wani irin dogon numfashi yaja tareda Jan yaji ya fisgota ta fado saman kirjinshi saida tace "Ash

Yayi saurin dagota sory baby tareda shafo cikin ta hope banjima Ajiya ta ba zaune ya tashi sannan ya tayar da ita ya zubawa Abin kaunar shi ido kafin ya kai hannun shi samansu ya fara shafawa cikin salo yana lumshe ido,


Daga baya ya dora bakin shi akan su yafara tsotar su kamar sweet ita kuwa tana " Ashh Abdul Akwai zafi kabari haka please "


Girgiza kanshi kawai yayi saida yasha ma ishin shi kafin ya barsu ya koma ya kwanta rigingine ya kalleta cikin dage gira nima a tsotse ni yau hot romance nake so muyi ,


"Kai Wallahi bature baiyi ba wata irin kunya ta rufe ta yaron nan kunyar ma basu hada hanya ba ta kalli dakin Tass da haske sannan ta koma ra kwanta tareda dunkule wa,


" Ruman meye kikeyi haka kitashi mana' to ka kashe wuta " cikin rawar jiki ya diro ya kashe wutar sannan ya koma gadon ya hade bakinsu ta cafko harshen shi ta fara bashi wani irin kiss na ban mamaki har numfashin su na daukewa romancing juna suke kamar zasu cinye junan su ita har taso tafishi zakewa yanzu domin ta birkita mai kwakwal war shi sosai,



Lokacin da ta dira kasan shi kuwa ai wani ihun dad'i yasa mata tafara tsotsar shi cikin irin salon ta da ya kusan haukatar dashi ya riko kanta yana kara danna wa



"Baby tank you I love you my Queen no one but you my life,

Sambatu kala kala a haka tasashi ya kawo ya rungume ta gam gam yana zubar da hawaye " baby ni nasan kece dai dai dani nasani zaki bani kulawa nagode sosai my wife I love you so much,


" don't leave leave me no matter what please if u do I will sourly die my Queen,


Saurin rufe mai baki tayi itama ta hanyar manne bakinta da nashi domin jinta takeyi a sama gaba daya feelings din ta na baya sundawo a yau


Ta kuma gode wa Allah da ya kaddare ta da yin Auren kuma ya bata gwarzon na miji w'anda zai iya mata


Dama Abinka da mai nema tuni yabada kai borin ya hau suka fara kashe junan su da zazzafar kauna,



Kusan kwana sukayi suna kulla jarabar su har saida taji marar ta ta kulle tana mata zafi sannan ya sarara mata yayi saurin bata taimako ya yi mata wanka tareda bata magani sannan bacci ya kwashe ta,



"Asubar farko ma tana farkawa tayi ido biyu dashi tuni ta fara neman kari yayi saurin tashi zaune ya rungumo ta " my Queen sorry nima inaso Amma kinsan ina son cikin nan shima sosai fiyeda jin dad'i na kinga jiya mun wahalar dashi to ki bari zuwa jibi saboda kina bukatar Hutu



Marai marai tayi da ido domin ji take kamar ta yimai fyade wannan Abin tasan duk sharrin ciki ne da farko bataso kuma yanzu ba Abinda tafi kauna sama da sex itadai ta boni,


Saida ya mata dabaru ta samu natsuwa sannan sukayi wanka sukayi Salla


Sai karfe takwas na safe ya bar gidan shi domin Jinshi yake cikin wani irin farin cikin da bai taba tsintar kanshi a ciki ba


Ita ta rakashi har bakin motar shi yana makale da ita dakyar ya y'arda ya tafi ya barta ta koma cikin gidan cike da jin kewar shi,



Ya isa office cike da kewar ta ya kasan ce cikin nishad'i w'anda har ma aikatan shi sunga canji a yau



Yana samun sarari ya daga wayar shi somin kiran ruhin shi a lokacin tana kitchen tana hada musu lafiyayyun dishes mai Aikin da ya nemo mata na gefe kawai tana kallon ta


Wayar ta yi kara murmushi tayi tareda daukar wayar ta fita domin Amsa kiran mijin nata da ke kara shiga cikin birnin zuciyar ta,



"Hlooo 'ya furta cikin kashe murya da kwantar da kai " hy, ta mayar mai da Amsa itama kamar mai rad'a.



"Come to me baby Am missing you here' murmushin tayi w'anda har yaji sautin shi a kunnen shi,


" yaushe kabar gida da har kake missing dina? "Ai Wallahi ji nake kamar inzo gida yanzu' saidai nasan idan nadawo zanyi barna domin baby na nason hutu,


" kuma maman shi ma tazama jarababbiya kamar Dadyn shi


"Tsokana ko? To idan ka dawo ba ruwana dakai ' na shige su a rufa min Asiri don Allah kar inyi hauka Wallahi na tuba nine jarababben ke ai taimako na kikeyi,


" kinsan me my Queen "aa " inaso mu kasance a haka har abada please don't change again,


Ina cikin shaukin irin rayuwar da kika shayar dani jiya badon baby na ba ko da zan huta fiye da tunani domin na samu irin damar da nake neman samu daga wurin ki tun farko ban samu ba,



Sun dauki lokaci yana fada mata damuwar shi har ta tausaya mai tare da faranta mai rai sosai domin karamai karfin guiwa domin maida hankali akan Aikin shi,




Matsuwa yayi lokaci baiyi ba, ganin lokacin bai tafiya ya gudo tareda Tarawa mukhtar aiki


"Ka karasa ni madam tayi kira zangudu gida don ina kara minti biyu a nan zan iya sume maku " Amma Wallahi Abdullah ka raina ni OK karka damu nima zanyi Auren inji,



"Kaki ka taimake ni muje wurin tawan ma a Zaria Karka damu zanje ni kadai " ni da nawa Kaina yaki ka tayani ? To kowa ya iya Allon shi ya wanke,





A kagauce ya isa gidan shi tana shirye cikin kwalliyar zani da rigar Atanfa koriya tayi kyau sosai tanajin tsayuwar motar ta fito kofar falon ta tsaya tareda zuba mai ido har ya kashe motar ya fito,


Kamshin ta ya mai maraba idonshi ya dago ya sauke su akan ta, wani irin sanyi yaji har cikin zuciyar shi ya sakar mata wani irin kyakkyawan murmushi mai shiga zuciya,



Hannun shi ya sanya a cikin Aljihun wandon suit dinshi ya fara takowa cikin salon tafiyar shi na matashi mai ji da lokacin shi



Saida ya kawo gab da ita ta juya ciki da gudu cikeda tsokana tana kada mai ukun ta yabita da saurin shi " Ruman please kitsaya k'arki mun Asara irin wannan gudun,



Dakyar ya cin mata ya rungume ta tsaka " kidaina irin gudun nan k'arki jima baby na' ya shafo cikin ta " ya kikeji a jikin ki yanzu?


"Banajin komai sai kasala sai kuma..... Tayi shiru ta kasa karasa wa domin wani irin mugun jin feelings cikin keson saka mata daga jiya zuwa yau,


Shiyasa duk ta matsu ya dawo, kallon ta yakeyi yana murmushi domin ya dagota: " fadamin matar likita,

Ta girgiza kai " muje food is ready' "hmm na lura kinason inyi tunbi ko? " uhm inaso kayi kiba sosai asan ina kulawa dakai sosai,


"Ko yanzu haka kina kulawa dani muje inyi wanka saboda ke nadawo ko tashi ba Muyi ba kuma duk saboda ke'



" baruwa na nidai ka rika tsayawa Aikin ka, da ruwan ki kuwa don kece sanadi,


"A hankali ya matsa da kunnen shi dai dai kunnen ta ya mata rada " aa banyar daba ka cika wayo,


"To shi kenan bazanci Abincin ba idan har baza a bani madarar peak dina ba in kora da ita,


" muje to zakasha kadan "wayo ko? Ya fada kamar wani karamin yaro




*************************
A cikin kwanakin soyayyar su suke gudanar wa kamar ba gobe kana ganin su kasan suna kula da junan su Abdullah hankalin shi ya kwanta


Kusan kullum sai sun kira Hajiya da sauran kakannin su Hajiya ta hakura dole ta kyale su tare don ta hadu da y'an zamani,


Takan je gidan baban ta time to time idan yaje aiki kannin ta ma nazuwa domin mama balkisu ta yi matukar canjawa harsu Hajiya na jin dad'in ta yanzu'



Yau kusan watan ta biyu a Kaduna kana ganin ta kasan tana cikin jin dad'i domin tayi matukar canjawa




A kwance suke a kan gadon su da dare ya zuba mata ido kamar maraya, " my Queen a Gaskiya wannan Babyn yana jamun rai idan yaso Abani kulawa idan baisoba a fita hanya ta dubi fa kinbarni kamar wani maraya bayan kinsan na kwana biyu bansha madara ta ba


Nidai Gaskiya Abani insha yau, kallon shi tayi wani iri" wai kai baka koshi ne? "Yazanyi in koshi bayan ba ruwa jira nake ma ki haihu lokacin zamu sha ai nihin madara ,


Ido ta waro" ruwan nonon zaka sha? To meye ba na matata bane nadaisha .... tayi saurin rufe mai baki "kadaiyi shiru Akwai y'an gulma karsu ji



Kara labewa nayi domin nasan da mu Ake nida meenah wato tana Ankare damu Amma duk dishes dinta saidai muji kamshi kuth




After two months


A zaune yake a office dinshi ta turo kofa tana sanye cikin wasu matsattsun kaya kamar diyar Arna, kanshi a duke yana Aikin shi


Fadawa tayi kan jikinshi yana dago kai ta hade bakinshi da nata tareda kai hannun ta akan jijiyar shi " kafin yayi wani yunkuri ta gama kashe mai jikin shi,


Wani irin salo take mai w'anda ya kasa kwatar kanshi a hannun ta'

"My Queen"" ya furta cikin mutuwar jiki "yes my dear sweet Abdullah, da saurin shi ya dago kanshi domin yayi zaton matar shi ce ta kawo mai ziyara sai Alokacin yaji wani irin karnin mai tareda warin turaren ta mai tayar da zuciya


Wani irin hankada ta yayi tareda fara gyara rigar shi ya zuba mata idanun shi cikin tsananin bacin rai zuciyar shi na tafasa kamar wani kumurcin zaki ya matsa kusa da ita



Ita kuwa wani irin kallo take mai mai cike da tsantsar burgewa " wow my Abdullah ni nasan kai cikakken namiji ne a Gaskiya ka kara burgeni ka kara shiga zuciya ta nasan zaka jiyar da mace .....


Wani irin Aranan mari ya tsunka mata har guda hudu a Jere saida bakinta ya fashe,cikin fushi yafara zazzaga mata rashin mutunci




"Jakar banza akuya Karamar karuwa wallahi tir da haihuwar mace irin ki ya ma Akayi kika fito cikin family masu mutunci ? Wallahi kinyi kyan banza'


" ni nasan nayi sa'ar Auren mace tagari mai rike mutuncin ta ba Abinda zanyi da karuwa irinki kuma wannan marukan da nayi miki kadan ne idan har kika kara shiga gona ta wallahi sai na baki mugun mamaki,


Ni zaki kawo wa iskanci, sannan mazan takata da kikewa wallahi ba a halicce ta d'an wata mace ba sai don mace daya


Idan ba Ruman a Rayuwa bazan taba Auren wata macen ba don haka ki kama gaban ki kije ki nemi y'an iskan maza irinki ni nafi karfin ki


"Ke har zaki iya d'auka ta karyar jaraba kikeyi Karamar y'ar iska...



Matsowa tayi tareda share jinin da ke fitowa daga bakin ta " ya isa Abdullah saboda kawai nace ina sonka shine kake min irin wa innan zagin'


"Wallahi Abdullah ni ba y'ar iska bace impact ban taba aika ta irin haka da kowane namiji ba sai kai kuma inason Kane Abdullah fiye da Kaina,


Ka y'arda ka Aureni don girman Allah ni na kasance mace mai matukar bukata Amma ban taba bawa wani Kaina ba iyakata idan na matsu inyi fingering Kaina Amma Wallahi ni ba y'ar iska bace please Abdullah ka taimaki Rayuwa ta,




" ni kadai ne namiji a duniya da zaki nace min? Nafada miki ni bana sonki bana sonki ke ni ko kaunar jin sunan ki banayi ki fita a hanya ta na rokeki



Kije nasan kinada masoya da yawa masu sonki ni ko Tsirara zakiyi a gabana bazan ji komai ba ko Shigowar ki a farko kinci sa'ar zuciya ta tana tunanin Abar sona ne har kikayi nasarar aika ta abinda kikayi niyya Amma Wallahi kin cuceni mubena kin cuci matata na taba mata halalin ta next time you cross my way I swear I gonna kill you just stay away,



Ya fada idanun shi jawur cikin tsananin bacin rai "I hate you ya furta cikin watsa mata miyau ya kama hanyar fita" and if you like you can spend the whole night here I don't give a dam'n ya fita cikin fushi,



Yanada patients da dama da zai gana dasu Amma tsabar bacin ran da yake ciki ko mukhtar bai nema ba yayi gida,



Yana fita tayi dariya tareda shafo lips dinta "Abdullah idan baka Aureni ba zaka dawo ka neme ni dolen ka sannan wannan matar taka da kake kirarin Kanaso, hammm, wani irin murmushi tayi ta shaki kamshin turaren shi ta lumshe ido, what a man, ta furta ta fita cikin karairayar cin nasara ta yi waje,




A zaune take cikin ta ya fito tana rike da plate din cucumber ta yayanka tana dangwalowa da yaji daga ita sai zani da kuma shimi


Tayi wani irin kyau da cika irin na masu ciki domin cikin ya matukar fitowa kamar d'an wata takwas,


Bataji tsayuwar motar shi ba ya shigo cikin falon bai ko lura da ita ba ya wuce cikin dakin


Ita kuwa tun turo kofar falon ta zuba mai ido cike da mamakin dawowar shi gida a irin

Please Login or Register in order to submit comment