Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta basu suyi iskancin su


Saurin matsowa yayi gab da Mubena " my bena ga wa innan ki saka a jaka kin manta dasu,


"Karba tayi cikeda kunya ta saka a Jakarta ta fita tana hardewa ta nufi waje binta yayi da wani irin kallo tareda cewa " sweet idan jikin yaki ki kirani zanzo inyi Miki dinki nasan kinji jiki,



Ita kuwa tuni tayi waje, Ruman dake tsaye cikin tsananin shock wani jiri ya kwashe ta tayi baya zata zube cikin sauri ya isa ya rikota



"Please idan bakyason kanki ni inason Cikina ki kula domin bazan dauki Asarar Abuna ba nasan wahalar da nasha kafin insamu Abuna domin haka ki kula zan iya daukar mataki akanshi idan har kikamun ganganci dashi


Ya saketa ya juya ya fita ta bishi da kallon mamaki Abdullah ne ya mata irin wannan wulakanci bayan Abinda idon ta ya gane mata ?


Wani irin kuka tasanya tareda dafe kanta saboda jirin dake. Kan daukar ta dakyar ta lallaba ta zauna tana mai kukan dana sanin tafiyar ta domin ita taba mijinta kafar da ya kawo wata mace har cikin gidan ta....✍


*_Jumu'at kareem my fan's love you All_*


*Matar Soja*
[10/8, 4:34 PM] Offἶეἶმl 🐅 (Oum Janan)💕: 🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*Aslm my fan's ina matukar godiya da irin kaunar ku a gareni a Gaskiya naga kauna daga masoyan Fenerh na Asali I really appreciate ur love and concern Allah ya saka muku da Alkhairi*


🅿➡4⃣4⃣

Dakyar taja kafar ta ta isa cikin dakin ta ta fada gado ta sanya kuka mai cin rai yanzu ita Abdul zaiyi wa cin fuska?


"Lallai zata nuna mai ita din macece da bazata taba daukar rainin hankali ba sai ta gasa mai aya a hannu sai ta,nuna mai Asalin Ruman,


A ranar haka ta kwana cikin damuwa shikuwa dauriya kawai yayi domin dakyar yaga safiya, wai
Shi zaiyi mata horo gashi horon ya dawo kanshi domin a wahal ce ya kwana a ranar, ya matsu safiya bata waye ba,



Ita kuwa tana tashi ta shirya cikin wani skintight tree quarter na mata ya kamata dam ta hada da singlet din shi pink tayi packing sumar kanta a gefe da ribon kalar kayan ga cikin ta ya fito das tayi matukar kyau,


Ta fito dakin rike da emtyn goran fresh milk din da tazamo Abincin ta yanzu, hankalin ta a kwance ta nufi hanyar kitchen din ta,



Suman zaune yayi domin yana zaune a kujerar falon yana tunanin y'anda zai tunkareta don Gaskiya yafara gasuwa cikin kwana biyun da kawai yayi batareda ita ba,



Gashi karon farko ta yimai mugun harbi da kyakkyawar surar jikinta mai hauka tashi har wani irin dogon nishi yaja tuni idanun shi suka kad'a,


Ya kasa koda motsi har ta fito dauke da plate din gasasshen naman ta da ta gasa a oven da ruwa ruwan shi yaji kayan kamshi da su kori yana tururi,


Ta na dosowa idanun ta ya sauka a kanshi yana zaune kamar ya zunduma ihu tsabar damuwa, a Gaskiya ya kashe kanshi garin horata,



Kallon shi tayi cikin minti kadan ta karanci yanayin shi ta hango damuwar shi a zahiri don haka ta kara daura damara ta canja taku da gayya ta nufo tsakiyar falon tana juyi kamar tarwada Wanda ya kusa tafiya da sauran numfashin da yake d'an hurawa,



Saida tayi kamar zata nufoshi ta kauce gefe ta zauna tareda lankwashe kafar ta ta ajiye naman ta a gefe ta fara yankowa da y'ar karamar wukar ta tana lumawa a kyakkyawan bakinta,



Bakin yabi da kallo tareda Jan dogon numfashi ya yunkura ya sa guiwar shi a kasa ya matsa wurin ta idanun shi sun ciko taf da hawayen fitina,



"My one" ya kira sunan ta can kasan makoshi dakyar ma Kalmar ta fito daga bakin shi,



"Tayi mai biris kamar bada ita yake ba a hankali ya riko hannun ta jikin shi na rawa " please my life forgive me.


Fisge hannun ta tayi ta kalle shi cikin basar wa "Abdul nace kamun wani Abu ne? " aa ni nasan nayi miki laifi don Allah ki yafe min ba Abinda kike tunani bane ya faru,


"Ke kinsani ina sonki sosai bazan taba iya hada soyayyar ki da ko wace irin mace ba believe me my wife.


Wai gawa tayi sannan ta dawo da fuskar ta a kanshi, " ba Mubena a nan fa Abdul nice Ummu Ruman,


Kaje wurin ta ni yanzu ina zaman Cikina ne ina haife shi zan kara gaba don bazan kaiwa kowa wahala ba kaida kayi shi kai zaka yi d'awai niyar kayan ka,



"Ruman ciki na ne wahala? Babyn nawa ne wahala? Gudan jini na ne kike kira da wahala? " OK naji ni dai yanzu Kice duk abinda kikaga dama nidai bazan iya irin wannan zaman ba ki San y'anda zakiyi dani nidai ina bukatar kulawar ki,


Ya mike tareda mikewa ya zauna gefen ta ya rungume ta yana Ajiyar zuciya "please stop All this I can't take any of it ya isa haka,



" kokarin tureshi tayi ta na magana " ni dai kaga ka barni bana bukatar ka ba na son damuwa kayi rayuwar ka inyi tawa.


"Bazan iya Rayuwa bake ba Ruman, " amma na tafi baka damu da halin da nake ciki ba ka dakko macen da kake so har cikin gidana don wulakanci,.

Ta furta idanun ta sun cicciko da hawaye yayi saurin rike mata fuska yana girgiza kanshi "trust me my wife noting happened I can proved that to you,



Me zaka fadamin bayan naga komai? OK ina zuwa, ya mike cikin sauri ya dakko laptop dinshi ya kunna mata


Tun Shigowar Mubena gidan har Abinda ya faru a tsakanin su duka yayi recording, Abin ya bata dariya sosai amma ta matse tareda kallon shi,



" me yasa ka yi mata haka kuma kasan cewa abinda kayi ya sabawa Addini?


Me yasa zaka sawa macen da ba halalin ka ba hannu? Ta furta cikin daure fuska tare da ture hannun shi da yake kokarin tabata,



"Don't touch me with your hand, ido ya zaro " why ? Ya zaka taba wata mace kazo kace zaka taba ni. Kanshi ya dafe idanun shi sunyi ja ,


"Na shiga uku ni Abdullah " Ruman yanzu me kikeso inyi w'anda zan faranta miki ? "Ni dai ina rokon ki da ki yafemin please,



Ya furta muryar shi na rawa ido ta zubamai domin tasan yana matukar kaunar ta itama kuma tana son mijin nata sosai,


Amma dole ta d'an kara hora shi kadan kafin ta bada kai don haka ta mike tayi kitchen da plate din ta da ta cinye naman ta ya bita da idanu kamar ya zunduma ihu,



" nidai na shiga uku da matar nan tawa ya furta a hankali, tana fitowa ta nufi dakin ta ta garkame idanun shi a waje,


Yanzu kofa take rufewa saboda shi "a Gaskiya da sake bazai yuwuba, karar wayar shi ya dawo dashi cikin natsuwar shi,


Mukhtar yagani a kan screen din wayar shi yayi picking tareda yin tsaki,



" friend ka fazo Asibiti ni nayi Zaria farin Cikina nason gani na don haka ni natafi , waini ban gane ba? Har kun shirya ne?

"To ka tsaya wasa ai baza a dauki lokaci ba nima zan shiga daga ciki in rama wulakanci n ka,



Adawo lafiya, yawwa please meye yafaru tsakanin ka da,Mubena naga ta samu natsuwa ?

" ka bari ka dawo zamuyi magana yanzu ni bari inshirya in tafi ,




Har ya gama shirin shi yabar gidan bata fito ba, saida taji tafiyar shi ta fito tayi Aikin da ya dace da tayi tare da daura damarar soya mai aya a tsakiyar hannu a ruwan sanyi,



Ya dawo a matukar gajiye, ya zube a kan kujerar ya zubawa kofar ta ido yana burin dora idanun shi akan ta,



Fitowa tayi cikin shiga mai matukar daukar hankali cikin shigar ta ta bahaushiya Amma dinkin ya bayyana komai nata gwanin burgewa da kuma daukar hankalin mai kallon ta



Gaba daya kuzarin shi ya dawo jikin shi ganin ta cikeda kissa da kuma wayewa ta matso tareda rankwafowa ta saman kujera y'anda zai hango kayan kallon dakyau,



Tuni idanun shi sukayi masauki akanta jikin shi yayi lakwas saboda kasalar da ta mamaye shi lokaci daya,



"Welcome" ta furta a hankali, dakyar ya iya Amsa ta da tank's idanun shi kamar su fada jikin ts tsabar kallon da yake aika mata da shi,




Ta juya tare da cewa" wanka zakayi ko Abinci zaka fara ci? "Dakyar ya iya furta wanka tareda Jan numfashi ya mike ya nufe ta,



Wata irin wa wuyar runguma ya aika mata dashi tareda kwakume ta yana Ajiyar zuciya,


Murmushi tayi kawai domin tasan ta mugun kunna fitinannen yaron don data irin yanayin da ta shiga,



Please" forgive me my wife I need you very badly please help your husband,



Korarin b'anb'are hannun shi a kugun ta "kayi wanka ka gaji ta furta a hankali, " nop bazan iya yi ba ki barni a haka,



"Muje in taya ka ko bakaso? Wani irin dad'i yaji ya zabura ya juyo da ita " inaso mana muje my wife ya fada cike da jin dadi ya rungumo ta,



Saida suka isa cikin dakin ya saketa ya fara tubewa ta shiga bathroom din ta hada mishi ruwa mai dumi Wanda,zaiji dad'in shi domin ta lura yayi matukar gajiya,



Shigowa yayi haka ba komai a jikin shi ta waro ido ta zuba mai tana mamakin halin shi na rashin ta ido,


Kallon ta yayi tareda nuna mata towel din cikin salon shagwaba "yaki dauruwa towel din aike ce kikaja kinsa yana ta kwance wa,



Kawar da Kanta tayi kawai domin ta gano shi sarai tace kazo kayi wankan kafin lokacin Salla yayi,



Da tai makon ta yayi wanka sai binta yake da ido kamar ya cinye ta,


Cikin sauri ya shirya domin karatowar lokacin sallar magrib bai ci Abinci ba saida suka gabatar da Salla ta zube musu Abinci a Capet ya baje ya kwashi gara tareda zuba mata santi



" baby Abincin Nigeria Akwai dadi mu samman tuwo miyar taushi, tuni ta tuntsire da dariya ta janyo d'an karamin filo ta jingina mai


Wani irin farin ciki ya lullube shi ganin dariyar ta harda k'yak'yatawa, miyar taushe akace malam ba taushi ba'


"Kallon ta yake cike da so ya dora yatsan shi akan dimple dinta a hankali ya furta" I love you so much Ruman,



"Be Happy Always I want to see you smiling All the time I love this ya fada yana kara shafa fuskar tata


Ya dauki lokaci yana shafo fuskar ta saida aka kira isha suka mike tayi dakin ta tayi wanka ta yi Salla tareda canja shigar ta zuwa nighty pink iya guiwa batareda ta sanya komai ba ta fito domin dakko fresh milk din ta da ta zamo jiki,



Sukaci karo yayi saurin rikota " ina zuwa madam ki rika kula kodan Babyn mu ina zakije ma yanzu ?


"Fresh milk zan dakko a kitchen, babu a frij dinki ne? 'Ya kare " OK ina zuwa ki koma,



Da kanshi ya je store ya dakko carton na fresh milk din ya zuba a frij dinta sannan ya koma ya kawo mata mai d'an sanyi kadan,



Kallon shi kawai takeyi yana bata tausayi tasan ba karamin so yake mata ba don haka ma ta daura aniyar tallafawa rayuwar su,


Ta hanyar bashi kulawar da yake bukata, matsowa yayi bayan ya gama ya hauro kan gadon madam zan duba baby na nayi missing dinshi kwana biyu'


D'an matsawa tayi tareda d'an Jan Aji " lafiyar shi kalau basai ka duba ba'

"Nop muje ma inyi scarning inga yanayin lafiyar kayana, kintashi tayi ya diro tareda sunkuto ta kamar baby ya nufi dakin da ke dauke da kayan na urorin baturen na aikin shi,



Shinfide ta yayi ya hada kayan Aikin tana binshi da kallon burgewa domin dole ma ta y'arda Allah ya bata miji na tserewa sa'a



Kallon ta yayi bayan ya gama hada kayan Aikin " madam irin wannan kallon fa ai Saiki hana ni aikin,


"Murmushi tayi ta d'an tashi " ka bani zani to ba komai a jiki na kuma kaga rigar ba girma,


Kallon jikinta yakeyi ya dora hannun shi a kan rigar ya fara dagawa' "ai dama dole ki cire rigar gaba daya domin bana bukatar ta,


" saurin riko hannun shi tayi tareda girgiza kai "no Abdul bazan iya ba ina jin kunya, wani irin kallo ya aika mata,


" meye wannan ? Ya furta tareda shafo cikin ta " Tayaya kika sameshi ? Ki ajiye duk wata kunya da son girma mu shakata my baby inason Rayuwa da matata,




Da wayo ya samu ya zame rigar duka yayi wurgi da ita ai tuni notukan kanshi suka warware cikin tsananin jarumta yafara Aikin shi batare da ya gano me ya Aikata ba,



Duk ya rude da halittar jikin ta ya fita hayya cin shi, ganin irin yanayin da ya shiga yasata mikewa ta dauki rigar ta ta sanya ta nufi dakinta domin tanaso ta d'an ja mai Aji kafin ta sallama domin ita kanta tana cikin yanayin,



Ya dade a wurin kafin ya iya mikewa ya nufe dakin ta tun a bakin kofar ya yi wurgi da sauran kayan shi ga badaya idanun shi sun rufe ita kawai yake bukata a halin yanzu ji yake idan har bai samu ba zai iya samun matsala a yau,



Yakai makura wajen bukatuwa, yana isowa ya fara magana kamar zaiyi kuka" please Ruman ki tausaya min mana horon yayi mun tsauri me kike so inyi miki ki taimaka min?



Juyowa tayi cikin sauri ta janyo shi zuwa jikinta dama tuni ta gama shirya mai ta jefa bakinta cikin nashi batareda ta bari ya karasa maganar shi ba,



Ai tuni na bar dakin domin naga Alamar yau wasan babbane na dawo falo na zabga tagumi tareda tausayin Babyn don da Alama yau zaiji jiki, kafin inbi taushi in fara Jan minshari

Asuba tagari,



Bude idanun ta tayi ta sauke su a fuskar shi ya tsare ta da ido kamar zai cinye ta ga wani murmushi mai tsayawa a zuciya wani irin Annurin farin ciki ke fita a fuskar shi,



"Good morning my wife" ya furta yana shafo fuskar ta " wani irin murmushi tayi ta dan kauda fuska cike da kunya yayi saurin dawo da fuskar ta' no banason wannan kunyar bayan kin gama hauka tani daren jiya kuma yanzu Kice wata kunya to banaso,



D'an kallon shi tayi cikin kulawa" Bakayi bacci bane wai kai? "Ina farin ciki zai barni inyi bacci a yau bayan irin farin cikin da kika sanyani,


That is my real Ruman " ina feelings dinki yaje a da ? Yanzu Ruman dina da nake mafarki ta dawo " tashi tayi saida ta sauka a gadon ta ce" ai sai ma na haihu zaka gane ni ba ta wasa bace, ta furta tareda rugawa bathroom,



Ido ya zuba mata cike da jin dad'i " da gaske Kice inshirya zan more kenan wow"" ya furta tana Jinshi sai dariya take mai saida tayi wanka ta fito daure da towel ta samu baya dakin ta wuce gaban mirror ta dan shafa mai sama sama saboda yanayin cikin batason wani kamshi sosai,



Ta fito fess da ita cikin wata doguwar Riga fubu ta material blue mai stones tayi matukar karbar ta ta sanya d'an karamin hijab iya wuya sannan ta juyo yana tsaye a jikin kofar ya harde hannu ya zuba mata ido,



Matsowa tayi gab dashi ta hura mai iska "my crush wannan kallon fa? Zaro ido yayi tareda rungumo ta zuwa jikin shi" say it again wow,



"Me ne ? ta fada cikin basar wa" sunan da kika kirani yanzu I like it please" d'an juya mai ido tayi tareda tsokanar shi " my young crush "



Murmushi yayi mai tsada " yeah I agree "ni karami ne a duk lokacin da nake tareda ke domin kina sani inajina kamar wani jariri,



Harar shi tayi cikin wasa" Kaine yaron bayan abinda kake mun ko babba bazaiyi ba" dariya yasanya mata me nakeyi miki my lovely wife"?



"Kafini sani " ni yunwa nakeji muje in nema mana Abinci sannan kuma ka canja wannan shigar kayi kyau da yawa ' dariya ya sanya cikeda jin dad'in ta nuna kishin ta a fili,



"Oh come on wa ma zata ga kyauna ni ai ba nida wani kyau' hmm a haka bayan nasan kuraye na nan kai ni tare ma zamuje Asibitin yau kafata kafar ka"



"Wani irin dadi yau yakeji wai shine Ummu Ruman ke tarai raya haka,?




Abinci ta samu a shirye a table ta zuba mai ido da Alamar tanbaya? " uhm ni na hada miki banaso ki wahala bayan nasan kin gaji da yawa jiya so ki huta,



Murmushin jin dadi tayi zaunar da ita yayi kusa dashi ya hada mata tea mai kauri tareda zuba mata farfesun kayan ciki da kuma soyayyan kwai da ya soya mata sama sama kamar source domin yafi Amfani a jikin mutum,




Bajewa tayi ta kwashi garar da. Mijinta ya shirya mata sun ciyar da juna cike da so da kuma tattali,



Da taimakon shi suka kimtsa wurin sannan ta koma dakinta ta dakko jakar ta fara tareda takalmin ta ta dakko wayar ta


.ido ya zuba mata domin ganin iya gaskiyar ta kenan binshi zatayi' "muje ko? " waike da gaske kikeyi Asibitin zakije?



"To ka tsaya a nan ta karbi key din hannun shi tayi waje yabi ta cikeda mamaki da kuma jin dad'i,



" ita ta bude katuwar motar ta zauna a mazaunin driver ta tayar ya zagayo gefen da take" Hajiya ta ni zama zanyi ki tukani kamar wani mijin Hajiya?



"Kaifa kace Hajiyar ka to ka zauna kawai mijin Hajiya intuka ka, " dariya yayi yana maijin dad'in yanayin da suke ciki ya zagaya ya shiga ta harba motar suka fita,



Kallon ta kawai yakeyi motar tayi matukar dacewa da ita ya dora hannun shi akan cikin ta "baby na yau mun zama y'an gatan momy ko?



" dama ai ku y'an gata ne tuntuni' "an dai fara sonmu sosai yanzu shiyasa hannun shi nakan yawo akan cikin ta har suka isa Asibitin,


Ta faka a gefen da aka tanada domin ajiye motoci sannan ta kalle shi" mun iso malam"


Saurin juyawa yayi yaga har sun iso" ya bata fuska " har mun zo? "Uhm " bangaji da kallon ki ba nidai'



"Fita kawai tayi ta zagaya tareda bude mai motar ta riko hannun shi " yana fitowa ya rungume ta batareda ya kula da mutanen dake kai kawo ba a harabar Asibitin,



Mukhtar na gefe tun Shigowar su yake kallon ikon Allah " yau abin haka ya dawo kuma toh?"



"Karbar jakar ta yayi ya rataya tareda rungume ta a gefen shi suka nufi cikin Asibitin duk inda suka wuce kallon su akeyi'



Nurses din dake aiki a wurin tuni suka kama Kansu " lallai dole yaki kallon su a she lafiyayyan fure ya. Ajiye a gidan shi yana tsunka,


Suna shiga office dinshi ya kwakume ta Hmmm " murmushi tayi ta dafe Hannayen shi dake k'uibinta, .



"My crush" um" ya Amsa cike da kasala' kaje kayi Aikin ka zan jiraka anan.

"I can't" saurin juyoshi tayi ta fuskan ce shi da Alamar tuhuma "why?

" ya zaki biyoni ki kumayi expecting in iya yin aiki bayan kina tare dani'


"OK to kayi Aikin ka ni bari intafi' ta k'arbi jakar ta saurin riketa yayi " please don't go" bari induba patients dina sai muje gida yau Amarci zamuyi"



"Wane irin Amarci da wannan. Ta fada tareda nuna mai cikin ta, shafawa yayi tareda Dukawa ya bata fake a saman cikin sannan ya rungume cikin,


Kinsan cewa wannan Babyn yana kara mana Armashi a wajen hutawa koda yake inaso ki haihu inga ai nihin jarumtar babyna,


Shafo sumar kanshi tayi yayi saurin lumshe ido tareda Jan numfashi domin Abin yayi mai tasiri sosai,



"Kasan ko yanzu ni jaruma ce". Dagowa yayi tareda zuba mata idanun shi dake dauke da ma'anoni da dama " ya dago habar ta tareda manne bakinshi akan nata tuni ta fara karbar sakon shi tareda maida martani'




"Turo kofar yayi saida ya kusa bugewa domin ganin abinda sukeyi kamar mayu' har ya juya zai koma ya ja ya buga kofar,


A firguce ta cire bakinta a nashi yayi saurin rikota tareda kallon kofar " harde Hannayen shi yayi ya zuba mai ido,



"Malam yanzu saboda Allah Aikin da zamuyi kenan a yau? " Kaifa d'an sa idone ya zaka dakatar da mutum yana morewa koda yake rashin mata ne ke damunka,


"Eh ba laifin ka bane amma karka damu nima nakusa kuma saina rama duk wulakanci n ka agareni,

Ita dai kunya duk ta rufe ta tama kasa hada ido da mukhtar din,


" Amaryar mu barka dai " ya furta cike da tsokana' wace irin Amarya kana ganin maman twins Abdullah ya fada cike da tsokana,


To naji kaga duk kasata jin kunya nidai kazo munada c.s a yau,



.OK ku shirya ina zuwa yanzu" yana tafiya ta tureshi tareda Hararar shi nice maman twins ko? Uhm my baby ki jirani bari ingani '


Zama tayi akan kujerar zaman shi ta zubawa office din shi ido ba wani tarkace daga gado sai table da kuma firij din shi dake gefe ga kuma coffee machine a samanshi hade da cups,



A kan gadon ta koma ta kwanta tareda kunna wayarta ta fara kiran hajara,




"Yar gari kinboye ' ta furta cike da fara'a akan fuskar ta' " kedai bari abubuwan ne ya Oga ? Lafiyar shi kalau muna tare da shi a office,



Wani irin ihun shakiyanci ta sanya "Kice kin hau hanya Queen" ah ba dole ba kuraye nakai hari'



Da kitsaya kallon ruwa kwado ya miki kafa, wai ina labarin mutumin ki ba a daidai ta bane?" Ai ni tuni na shafe shi da mukhtar nakeyi nima zan shiga inji kalar soyayyar yaran,



Na gabatar dashi a wurin Dady Saura a shafa fatiha kawai na matsu nima inbi sahunku,


,ga Sumy ma ta kwashe tana nan tafara lau layi "kai haba ? Dariya suka sa ta ce bari inkira ta inji inkuma rama tsiyar da tamun '




Ta dauki lokaci tana waya da kawayen ta kafin ta kira Hajiya kaka suka d'an taba dramar su tana ta Kwasar dariya a haka ya same ta ido ya zuba mata cikeda so har ta katse ta diro "



My crush "zanje gidan Baba kafin ka gama Aikin kar intakuraka " matse fuska yayi "banyar da ba ki jirani ingama muje tare.


Dariya tayi " OK as you wish my crush, shafo fuskar ta ya shafo that's my wife,





A haka suke tafiyar da rayuwar su cikeda so da kuma tattali a haka har cikin ta ya kai wata tara lokacin yayi girma sosai ga Hajiya tasa tsiya Adawo mata da jikar ta ta haihu a gabanta,


Shikuwa shugaba yace atafau ba inda matar shi zataje momy da Dady duk sunyi Jan ido yaki baba dai cewa yayi Abar mai matar shi kawai,


Kaka magaji ya ce ita ta shirya ta koma gidan har a haihu don duk hankali ba Isar su yayi ba daga ummun har Abdullah......✍



"Nikuma nace Zako kisha kallo Hajiya domin ni Kaina ba karamin mugun gani nakeyi ba don sun fara kashe min karfin ido,



*" godiya Mara iyaka my fan's wlh banida bakin gode muku Allah yasaka muku da mafificin Alkhairi naga kauna naga kulawa Allah ya bar kauna I really heart you*




Takun ce dai


*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_

_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*I dedicated this page to you uwar gida kuma Amarya a gidan baban jiddah dake nake kawar rufin Asiri ina Alfahari dake Hajiyata Allah ya bar kauna*

*The whole page is urs Hajiya sa'a datu Allah yayi miki minister of education*

🅿➡4⃣5⃣
Ina labarin Mubena ? "Tun ranar da Abdullah yayi mata wulakanci ta shiga natsuwar ta tuni ta saita kanta mama kanta tayi mamakin canjawar ta don har ladabin dole ta koya,

Mukhtar harda godiya yayi wa Abdullah" friend duk da bansan mai ya hadaku da Mubena ba ina matukar godiya domin ka saita mana rawar kanta,

Ya d'an ji kunya kodan mukhtar yasan ya

Please Login or Register in order to submit comment