Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi na tsananin kishi da kuma bakin ciki'


A fusace ta nufo falon ko zata ganshi taga wayam tsabar zuciya ta nufi dakinshi kai tsaye domin jitake Ayau idan bata ci mai mutunci ba hankalin ta bazai kwanta ba.........✍


*Jumu'At mufeeda to All my fan's*



_*Matar Soja*_
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NAπŸ™†*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so called golden πŸ–Š~*

*~A pen we write assidiously perceiving no pain~*

*~So magical~*

*~Be hold our words will cause you no pain✍🏽.~*


_*Rawa da girgiza zanyi gabanku in jujjuya.... wow wannan rangadediyar wakar domin kune kawai Fenerh fan's group Wallahi comments dinku ya sani nishad'i sosai fiyeda tunanin ku Allah ya bar kauna*_


*Mrs khamis kina burgeni kuma naji sakon ki Allah ya bar kauna ina yinki*

*Mai daddawa ki taimaka min da daddawa tawa takare Hhhh just jocking sister ina mugun yinki comments dinki nasani rawa harda girgiza Allah ya kiyayemin ke*


πŸ…Ώβž‘2⃣3⃣

Tun shigar shi ya fara tube kayan jikinshi zufa na wanke mai ko ina na jikinshi kamar Ac baya aiki a cikin dakin,ya rage dagashi sai short ga wata uwar fitina dake Azal zalar zuciyar shi,


Shigowar ta yasanyashi fadawa kan gadon tareda kifewa domin gudun karta yi mugun gani Yana Ajiyar numfashi tamatso kusa dashi cikeda masifa,


"Abdullah saboda na baka fuska shine dalilin rainin da kake nunamin ko? To kayi nasara ka kori Sulaiman tareda wula kanta ni a idonshi ka zubar min da mutuncin da yake gani na dashi'

To ka saurareni" daga yau bani bakai kar ka kuma shiga sabga ta idan ko baka jiba to ka gwada wallahi wulakancin da nayima afarko bakomai bane'


Tunda take maganar bai juyoba saida takai Aya ya juyo da karfi tareda zuba mata idanunshi da ke cikeda fitina mai tsanani'


A uzubillahi shine Kalmar da tafito bakinta domin taga zahirin balagar shi yau, tayi saurin Jan baya tareda zaro idanu tana mai jinjina karfin rashin kunyar Abdullah ta fita da gudu batareda ta kuma cewa komai ba,


Wata irin dariya ya saki tareda yin mika mai karfi ya mike yana mai dafe saman wandon shi domin gyara packingπŸ™ˆ


Still yana Sakin dariya kasa kasa " Aunty na tun yanzu kinji tsoro Hmmm, ya furta yana dariya shi kadai,


"Dakinta ta fada sai kan gadon ta tana mai jujjuya kai " Wallahi wannan yaron d'an iska ne na gaske "yanzu haka yake da daske kodai wani salon iskancin shine na daban?


Dakyar tasamu ta mike tareda fadawa bathroom saida ta sheka ruwa a jikinta sannan ta fito ta sauya kaya zuwa doguwar rigar material baki mai play rigar tayi mata kyau sosai ta yafa d'an karamin mayafi ta fito domin shiga gefen su Hajiya,


Tafito daidai da shima ya fito sanye da farar jallabiya mai guntun hannu, saida gabanta ya fad'i saboda tunawa da iskan cin shi da tayi tayi saurin juyawa tana shirin fita,


Taku biyu ya isa gabanta ya tsura mata idanu tareda marai raice fuska " Haba mana my Queen' wai me yasa kike mun haka ne ? "Saboda ke ne fa nazo nan garin Amma ina isowa na tarar da bacin rai'


" kallon shi tayi cikeda masifa " Amma na fada maka kafita hanya na ko? Kayi nasarar korar Sulaiman ka barni inji da fargabar Abinda zai biyo baya kuma na fada maka bazan taba Auren ka ba soyayyar da na y'arda da ita yanzu' na janye kuma koda Sulaiman ya fasa inada w'anda zan Aura,



Wani irin murmushi yayi mai ciwo " lallai Ruman zaki tafka babban KUSKURE "Wallahi na rantse daga yau idan An tanbaye ki kawai kifada musu ni zan Aureki kuma ni banki a daura mana Aure a yau din nan ba,


Na matsu Wallahi nayi iya kokari na na tsare miki kaina banaso inyimiki shearing Kaina da wata Ruman ki cire taurin kai ki fada musu muna son juna,


Kece kika han tun farko komai ya tafi y'anda ya kamata da ba haka ba kece kika tsaya Jan Aji har Dady yamun iyaka dake Ruman ina tsoron bakin Mahaifina ya kamani,



Yayi Ajiyar zuciya idanun shi na cika da kwalla " yayi mun ALLAH ya isa idan har na furtawa wani cewar ina sonki saboda kawai gudun kar ya bata wa iyayen shi domin gyaran KUSKUREN da ya tafka "ki bari Muyi Auren mu mai tsafta Ruman don ALLAH Wallahi zan iya mutuwa'



Wani irin harara ta zabga mai bawai bai bata tausayi bane aa Amma tasa a ranta sai ta saita mai hankali kafin su shirya,



" Ka matsa min A hanya in wuce. Share hawayen shi yayi sannan ya kuma kallon ta tundaga kasa har sama a haka zaki fita waje? Kinsan fa Akwai masu aiki maza a wajen,


"Wallahi ka matsa ko in zabga maka mari Ajiye ni kayi ko kuma Aure na kakeyi ?


" Aa me kikewa sauri nidai na fada miki dole ki Aure ni kuma Wallahi last warning bake ba wani namiji in ba haka ba in nakuma ganin ki da wani Abinda zanyi muku ke dashi bazaki ji dad'in shi ba,


Yana gama furtawa ya juya cikin dakinshi Aranar ya juya Kaduna saboda tsabar bakin cikin da ta k'unsa mai,



Ita kuwa duk hankalin ta Atashe yake tana fargabar Abinda Sulaiman zaiyyi'


Bayan kwana biyu ya aiko manyan shi da maganar cewa sunfasa Aure domin dama sunyi mishi mata shi yaki Amincewa yanzu kuwa ya dawo yace zai Auri waccan din muzo mu baku hakuri,



Dady yayi bakin cikin faruwar wannan Abu ya samu su Hajiya ya fada musu aikuwa tace saboda wulakanci saida yarinya ta sanya rai to ai shi kenan ALLAH yasa hakan shi yafi Alkhairi Gwaggo Amina tace Amin sai hakuri haka ALLAH yaso'


Har babanta da Aka fadamai yaji ba dad'i domin Aunty Balki ma saida ta gane yana cikin bacin rai ta tanbaye shi?


Yana fada mata taji kamar ta taka rawa don murna tareda Ayyana wa a zuciyar ta lallai wannan bokan yana aiki murna kamar ta zuba ruwa akasa tasha Amma saboda makirci ta marai raice murya'


"Ayya Baban Faisal kar ka damu kanka ALLAH zai kawo mata wani kila wannan ba Alkhairi bane a gareta,


Ya ce " nagode Balki' Amma da kinshirya keda yaran nan muje kuga y'an uwa na gobe Hajiya tayi fada harta gaji banaso su tsane ki da yawa,



"To Baban Faisal ALLAH ya kaimu goben zan shirya,



Bakomai yasa ta y'arda ba sai don taje taga halin bakin cikin da suke ciki na fasa Auren y'ar gaban goshin jikar su'



Ruman bata San ma ya wuce ba har saida taga Ankwana an wuni bata koga motsin shiba tasan cewa komawa yayi ta share tareda ci gaba da shirye shiryen bikin Sumy da kullum suna kan hanya a wannan tsakanin har mota ta fara koya wurin Hajara,


Kuma dayake tanada kai har tafara driven saikace mai motar kanta'


Biki sai kara matsowa yakeyi w'anda da,Kansu suke zuwa gyaran jiki kasan cewar y'an matan yanzu sun San komai basa jiran iyaye kullum suna hanyar beauty palace,


Ita kanta tasan gyaran da suke kwasa ya canja fatar ta ga kuma hutun da suke ciki gida Ac mota Ac ga shi kudi kota ina Dady ya bata Baban ta ya bata,


Ita kanta tasan ta wuce raini ko a wurin kawayenta yanzu tafisu komai,


Ankon da suka dinka ma na garari har kusan kala goma su biyu da Hajara Amarya ba asata a ciki,




Aunty bilki ta iso Zaria tana sa ran taga Ankaita wata unguwa ta daban ta ganta a GRA kuma a bakin tanfatse tsen gida,


Ta saki baki tana bin gidan glass da kallo, Baban Faisal " nan gidan waye? Abokinka ne keda wannan gidan Amma ka cuceni da baka taba kawoni ba,



Wani irin kallon ke Bakida hankali ya jefa mata sannan yace " ina nace zankai ki?


Ya bude motar ya ce Kufito yaran duk suka fito ita kuwa har yanzu jikinta rawa yakeyi'


Har suka shiga daga ciki sai baza idanu sukeyi suna Kwasar kallo,


Bata tsinke ba saida tasamu tsofaffin zaune cikin shiga ta Alfarma ga kuma kayan ciye ciye ajiye a gaban su sunfito shar dasu kana ganinsu kasan Hutu ya ratsa gefe kuwa magaji ne ya dau wanka harda babbar Riga sai hirar su sukeyi'


"Ta shigo jikinta a sanyaye ta samu gefe tana mai saka mugun kulli a zuciyar ta,


" Maraba da mutanen Kaduna " kai iso mazajena inji Gwaggo Amina " Suka karasa kusa da ita " bakwa gaisuwa ne y'an samari?


"Suka gaishe su itama murya cikeda hassada da bakin ciki ta gaishe su'



Ya matsa wurin su " Innan mu munsame ku lafiya? "Alhmdulillahi kaga jafarun ? Eh munyi waya ya fadamin yana Abuja shima Abdullah a yau ya wuce saboda Tara ba lafiya,


" ALLAH ya Bata lafiya, kowa yaja baki ya tsuke,.


"Ya waiga " ina Ummu take? Ai Ummu kam kaida ganinta yanzu ai sai Anjima domin suna shirin bikin kawarsu gashi suna jara bawar karshe da suntashi sai su wuce sha'anin su,


"Ya girgiza kai kawai' ita kuwa Hajiya Balki cewa take " shegiyar yarinya mayya,


Mary ta shigo daukeda tray da kayan ciye ciye kala kala 'Hajiya tace " maryam shiga da yaran nan ciki suyi kallo zamuyi magana,


Tace to duk suka mike tareda binta cikin gidan " itama uwar ta mike tabi bayansu ba w'anda yace mata komai


"Tun shigar ta cikin main falon ta saki baki " Ashe da sauran kallo ai kuwa ALLAH ya isa tsakanin ta da Muhammad da ya kaita Kaduna ya dire bayan ga gida hadadde a nan ya zuba tsohuwar uwar shi ciki,


Ba inda bata leka ba sudai yaran da suka samu kallo a katon cinema sai shiru kawai Mary ta hado musu kayan lashe lashe kala kala sunaci suna kallo,



Karfe hudu suka shigo cikin gidan ita ke tuka motar gashi ta sanya wata irin jallabiya mai kyau taji stones ta yafa mayafinta gaba dayansu sunyi masifar kyau saboda gyaran da suke d'auka,



Suna tafe suna faman yiwa juna shakiyanci "Queen irin wannan kwalliyar ai Saiki hauka ta bature " Sumy tace ko kuma ya tsotse janbakin ba suka tun tsere da dariya domin ta basu labari,



A haka suka shiga cikin gidan suka gaida su Hajiya batareda sun zauna ba hajara tace kai muje ciki yunwa nakeji yasin ta juya da gudu suna mata dariya sannan suka bi bayanta



"turus sukaja suka tsaya itada Sumy domin Hajara tuni ta fada kitchen Ruman tayi mamakin ganin su ta rage murya Ahankali her Highness Matar babana, Sumy ta d'an zaro ido,


" me ya kawota ? Gulma, suka matsa gab da ita suka gaisheta ita Sam bataga Shigowar su ba ,


Gabanta yayi mugun faduwa ganin y'an da Hutu ya kara ratsata tayi mugun kyau da cika fatar ta tana sheki dakyar ta iya Amsa su yaran suka gaishe su sannan taja Hannun Sumy suka shige dakin,



Hajara kuwa saida ta dafo indomie ta yanka dafaffen kwai ta dauko katuwar gorar juice sannan ta shigo dakin ta Ajiye tana turiri,


Ta kwabe rigar jikinta ta janyo towel din Ruman ta daura' mun shiga uku wata zatayi hauka saboda yunwa,



Ko sauraran su batayiba ta fara kai loma Mary ta shigo musu da tray dauke da tuwon shinka fa da miyar Ogun taji namomi ,



Sukasa dariya "Mary kindafa enemy na Hajara yau tayi murmushi. tama ta fita domin tanajin dad'in y'anda sukeyi mata Sam basa kyamar ta duk da tana Christian,



Saida sukayi nak hajara ta fara yin wanka sannan ta bude Waldrop din Ruman ta janyo wata Riga zata sanya tayi wani irin tsalle ta Amshe,


Ki sanya wata wannan my young crush ya siya mun suka samata dariya " muna fuka kinason Abunki kina cutar kanki,


Tace " eh din ya cika rashin kunya ne ni kuma Kunsan banason raini,


Hhhh yarinya zakiyi bayani ne,

Dawowar Baban ta suka fito tareda gaishe shi ya Amsa cikeda farin ciki,

"Yau shene zaku gama zana exam ? Tace cikin satin nan " ALLAH ya kaimu ya kuma bada sa'a ku maida hankali sosai kunji'


Suka Amsa da toh Baba ya kalli Balki " muje ko? Tayi saurin kallon shi "ina zamuje? Ruman tajasu suka fice Abinsu,


Muhammad a Gaskiya baka Adalci kalli irin gidan da ka ginawa mahaifiyar ka da kuma y'ar ka kwaya daya tal kabar y'ay'an ka maza Wallahi sai Allah ya saka mana idan har ka cucemu ehem,


Tanayi tana karkada kafafu da girgiza jiki,

Lallai yau ya y'arda da rashin hankalin bilkisu " yanzu saboda Allah bilkisu ni ina naga kudin Gina wannan gidan gidan Jafaru nefa muna musu gyaran gida shiyasa ya kwaso su nan Amma Bakida godiyar Allah Duk. Daular da kike ciki baki godewa Allah ba ki na hango na wani ko


Wannan daular da kike ciki ko kwatan ta matata bata samuba kuma a haka muka rayu batareda ta taba hango wani kyale kyalen duniya ba,


Don haka Saiki fito musu a gida idan kinaji da rashin da'a ne Matar gidan tafiki,


"Dole taja doguwar kafarta ta fita tana waigen falon " shegiyar Yarinyar nan wato a nan ma take Rayuwa ta ya mutse fuska cikeda bakin ciki,



Kusan sati uku Ruman bata sa Abdullah a idoba tun tana boyewa har damuwar ta tafito fili,


Gashi sunata fama da zirga zirgar biki yarage Saura sati daya cikin ikon Allah sun kammala jarabawar su gaba daya sun maida hankalin su akan biki,



"Abdullah kuwa suna can suna fama da Momyn shi dake fama da rashin lafiya har ma suna shirya mayarda ita kasarta domin ganin likita duk da halin rudun da yake ciki baisa ya manta da rabin ranshi ba,


" Gaba daya zuciyar shi na gareta, duk da kuwa yana cikin fushi da ita saboda magan ganun da ta fadamai ranar da yazo,



Hajiya ce zaune tareda su magaji gefe guda daya kuwa Jafaru ne wato Dady sunyi jugum jugum dasu cikin jimamin Abinda yafada musu na ciwon Tara,



"Yanzu Jafaru sai Anyanke nonon kenan? Aa Inna za a iya samun lafiya kasance war kasar tasu Akwai cigaba sunada kwararrun likitoci,


To Allah ya bata lafiya suka Amsa da Ameen baki daya Abinka da zuciyar musulunci " Hajiya ta nemi da suje su dubata kafin su wuce da ita wajen,





"Sun shirya su uku ya wuce dasu Abuja domin dubata, tayi farin ciki tareda jin tsananin kunyar su domin bature baya raina Abin Alkhairi komai kan kan tar shi duk da tana cikin halin ciwo Abun ya matukar faranta mata kuma daga ranar tayi matukar girma ma zuciyar musulmi a Gaskiya sunada mutumci sosai har ma taji Addinin ya matukar burge ta Amma ta barwa zuciyar ta idan har Allah ya bata lafiya,




A yaune suka fara gudanar da program din Auren Sumy sun fara da Arabian night w'anda suka shirya cikin dogayen riguna masu kyau da matukar tsada,


Ruman ta fito cikin nata shigar doguwar rigar sai farin mayafin da ta nade kanta dashi kamar wata balarabiya ga takalmin ta ma fari da kuma yar Karamar designer Po's tasha heavy make up tafito kamar ka saceta ka gudu,


Hajara ma ba baya ba Sumy ma data gansu cewa tayi " Agaskiya bazan y'arda ba Queen kunfini haduwa sukayi dariya,


Shagalinku tread fear dake laliko suka nufa domin gudanar da taron nasu A yau motar gidan Ruman ta tuka da kanta tareda Kwasar wasu daga cikin kawayen su dake school ga wani tabarau data maka irin na classic ladies din nan tayi ba karya,


Sunyi taro lafiya sun watse lafiya washe gari kuma sisters day da yayyun ta suka shirya shi a shagalinku hotel ranar ma sunfito cikin tsadadden material less dinsu taron ya matukar kayatar dani sosai domin nima nadan leka kuma nayo guzuri don saida nayo rabin Leda'



"Ana gobe daurin Aure suka gudanar da luncheon w'anda ya samu halartar Ango da tawagar Abokan sa domin Angon yace da Andaura Aure ba w'anda zai fito mai da mata wai dasu nan bidi'a


" Masha Allah y'an matan yau sun taba ruwa fiyeda sauran ranakun Ruman da Hajara sunfito cikin Atanfar su blue taji fulawoyi masu ban sha awa gashi dinkin Riga da sket ten PCs ya matukar budewa rigar kuwa have play dinkin yayi matukar zaunawa a jikinsu musam man Ruman da hip's din nan ya fito kamar yayi magana gashi ta yafa dan karamin bakin mayafi tayi daurin zamani ta zubo sumar ta ta tsakiyar dankwalin yana reto sai sheki yake zubawa Alamar yaji gyara,



Suna ta kaiwa da kawowa gaba daya idanun gayun nakan su aka fara gudanar da program din aka fara kiran mutane zuwa kan kujerun da aka tanada domin manyan baki masu muhimnci,


Ruman Aka fara kira tahau kan hytable ts waro idanu hajara ta sanya dariya " daman nasan idan kinsani bazaki taba hawaba shiyasa naki fada miki don haka Hajiyar bature bismillah,


Ta riko hannun ta tareda marai raice fuska " don Allah kawata ki je ki hau ni bazan iya ba,


"Aa ni zan bada tarihin Amarya don nasan bazaki iya tsaya wa a gaban jama'a ba batada zabi dole ta wuce ana tafa mata har ta nemi wuri ta zauna a gefen Amarya,



An fara gudanar wa gashi Ansaki kidan Ali jita wakar indo kamar hotel din zai rushe Ango da Amarya suka Mike domin shiga fili tareda best Friend's ta mike tareda kokarin bude y'ar Karamar Po's dinta tana kokarin janyo kudin liki taji Anriko mata kugu ta waro ido waje gaba daya lokacin da ta dago kanta domin mamakin da ya kamata naganin shi a wannan wurin batareda ta shirya ba,


" Nashiga uku zai kuma bani kunya a bainar jama'a...........✍




_Daga Alkalamin_
*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NAπŸ™†*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_


✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍

*Domin farin cikin ku shine nawa my fan's ku Shana ina yinku buhu buhu*

πŸ…Ώβž‘2⃣4⃣

Kallo ta fara karemai cikin wani irin tsadadden farin yadi dinkin tazarce yau harda hula yana zubo kamshi Kamar wani Ango,


Fisgo ta yayi zuwa jikinshi gaba daya kallo ya koma Kansu y'an mata dayawa sunk'ya sa

Ya fara rada mata magana " my madam wa yabaki izinin fitowa a cikin wannan shigar kuma ba mayafi?


Ta d'an harare shi da style " bansani ba kaga ka daina y'ar fani cikin mutane duba y'anda kowa ya zubo mana idanu, ya kuma wai gawa ya ga wurin yayi tsit rawar ma da aka fara ta tsaya kallo ya koma sama y'an mata sunga bature'


"Da me kike shirin yi? liki. Ta bashi Amsa " to aikema kin cancanci liki domin kema Amarya ce " ya saki west din ta ya riko hannun ta Suka tsaya tsakiyar filin kusa da Ango da Amarya,


Ya d'an kalli Security dinshi dake can gefe ya mai Alama da ido w'anda bakowa zai luraba,


Kawai ji Akayi kida ya canja daga Ali jita zuwa African Queen na 2face Hannu ya sanya a gefen Aljihun shi ya zaro bandir na dollars ya fara lika mata yanayi yana kallon cikin idanunta,


Ita kuwa ina kasa ta bude ta shige kunya kamar ta zama invisible "Abdullah kadaina ta furta a hankali Amma yana hango bacin ran dake kwance a fuskar ta " banason rainin hankalin ki da raini,


"Madam raini ai ba ayi komai ba sai ma naga Abinda ake kirama girman ya fada tareda dage mata gira sama still kuma yana kan watsa mata kudin,


Hajara ce ta iso da gudu kusa dashi tayi magana kasa kasa a kunnen shi ya daga babban yatsar shi Alamar jinjina,


" Sumy ma ta matso kusa dasu ta d'an harari bature _" friend this is not fear u ruin my party_

Ya kama kunne tareda cewa " sory friend we are leaving ita gaba daya bata fahimce suba yau she suka yi wannan sabon ita fa bata gane ba mema duk suke nufi da irin wa innan Abubuwan koda yake ta tuna sun saba tun farkon haduwar su,


"Ta waske tana shirin juyawa ta bar wurin ga shewar y'an mata na tashi yayi saurin rikota zuwa jikinshi " hy wait Angon Sumy ya matso kusa da shi " Abokina ina tayaka murna: ya washe baki cike da farin ciki " tnks friend umm bari mu bar muku partyn ku,


Ya bashi hannu ita kuwa idanun ta na Kansu Hajara dake ta faman kunshe dariya kafin tayi wani tunani " tuni ya cirata sama cak kamar y'ar tsana ai kuwa wuri ya dauki shewa harda tafi ga security n shi ta ko ina Ashe suna zagaye da wurin


"Har hotuna wasu suka rika daukar wa innan love birds din ya fice da ita daga cikin hotel din ga badaya ya gama bada ita tama rasa Abinda zatayi bai Ajiyata ba saida suka fito waje wajen jerin motocin shi yau convoy ne ga wata fitinanniyar Hummer jeep


Yana Ajiye ta ya matse fuska tareda juya bayan shi" meyasa kika fito haka ya furta tareda juyowa ya riko gyalen dake rataye a kafadar ta " kinsan irin fitinar da zaki hadawa mutane a irin wannan shigar?


Ta nuna shi da yatsa tare da fara kwararo mai ruwan bala'i har hawaye na zubowa a idanun ta ya waiga ya kalli security dinshi suka bude mai Hummer jeep din ya sunkuce ta tana kan masifar saida suka shiga ya ajiyeta suka rufe mai ga sauran motocin a Jere a bayan shi kamar wani president,



"Wallahi natsaneka Abdullah wa Inna halayen naka na tsanesu na rashin kunya wane irin iskanci ne wannan? Kullum kai burinka ka bani kunya a gaban mutanen dake ganin mutumci na to Wallahi zan hadaka da Dady yau ince kaki fita daga harka ta ta karasa tareda mur guda mai baki,


" gaba daya juyowa yayi ya lankwashe kafa daya ya zuba mata idanu'


Batareda ta Ankareba taji hannun shi akife a saman kirjinta😳 dif maganar ta tsaya tsabar tsoro don bata taba tunanin zai Aikata hakan ba domin ko da ya rutsata iyakar shi kiss Amma yau iskan cin nashi harda ticket,



"Ga iskanci nan my Aunty kalli dukiyar dad'i na duk a waje don wulakanci yana fada yana shafawa,

Wani irin mari tayi niyyar zabga mai yayi carab ya riko hannun ta ya fisgota zuwa jikinshi ya d'an zame kadan ya dora fuskar shi a saman kirjinta yafara goga mata sajen fuskar shi yana magana A hankali:

" idan da kin mareni ba Abinda ya faru yanzu' inkika fara hannunki zai kone A wuta domin kin mari..... Sai kuma yayi shiru tareda dago kanshi yasa hannun shi ya zame daurin dankwalin ta ya cire ribon din ya Ajiye tareda baza sumar yafara yawo da hannun shi a cikin sumar,


Ai tuni ita bakin masifar ya mutu domin mugun dan romance ne yasan hanyar kassara mata kuzarin jiki,



"Kici gaba ina jinki Anty na' ya fada Ahankali kamar mai rada'


Still hannun shi na yawo a jikinta' halshen shi ya dora a saman fuskar ta ya fara lasa tareda Sakin numfashi mai wuyar fassara har ya gangaro saman leben ta " zan shanye miki janbaki batareda tace wani Abuba ya fara tsotar lebenta saida ya shanye tas sannan ya jefa bakinshi gaba daya ya fara tsotar halshen ta cikin iyawa ai tuni jikinsu ya fara rawa sai wani irin numfashi yake fitar wa'


Ya dora hannun shi akan zip din rigarta ya zugeshi batareda ta iya motsawa ba domin ita kanta taji dad'in wasan bata ko kaunar ya daina



Kara tallabo keyarshi takeyi tana kara hauka tashi da nata salon kiss din duk sun fita a hayya cin su


Hannu yasa ya zame rigar ta sama farar breziyar ta ta bayyana ga shi sun wani irin cikowa ta sama ai tuni ya zuba Hannayen shi duka biyun akansu yafara shafawa


Ganin breziyar ma tanaso ta hanashi hutawa ya tsinka hannun


Wani irin Abu taji ya ratsa tundaga cikin kwakwal war kanta har zuwa hanjinta a lokacin da ya dora lebenshi a saman kirjinta yafara yi mata wani irin fittinannen salo da yakusa zautar da ita,


Wasu irin hawayen dad'i ke zubowa a idanuwansu baki daya ga badaya ya gama haukacewa a jikinta wani irin gurnani yake fitarwa,



Hankalin ta bai dawo jikinta ba saida taji zafin hakorin shi akan nononta tayi saurin bude idanunta da suke rufe tana karbar sakonni masu wuyar fassara,


Ganin yana kokarin zame mata sket tayi wuf ta saita kanta tareda tuna halinda suke ciki wani irin bakin ciki ne ya rufeta ta fashe da kuka Alokacin da

Please Login or Register in order to submit comment