Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haye
Cikin galabaita ta fara mayar da numfashi


Dole ma tasan Abun yi kafin wannan cikin ya bayyana da sauri ta mike ta dakko wayar ta ta fara lalebo numbar hajara


Ta kira sau kusan uku bata daga ba ta tura mata msg " _na dawo ina nija I need your Assistance please_



Baccin gajiya ta yi ba ita ta tashi ba sai wayewar gari Hajiya ma da ta leka taga tana baccin itama kawai kwanciyar ta tayi domin bakaramin gajiya sukayi ba



Abdullah kuwa sai karfe tara na safe ya iso gidan su dake GRA ya nufa saidai ba kowa domin Dady ma Kaduna ya wuce domin kula da Aikin da Ake yimai,


"Kayan shi kawai ya Ajiye ya kira Ak tareda tanbayar shi Dady ya mai bayanin suna KD Hajiya kuwa duk sunkoma gidan su


Cikin sauri ya katse kiran ya nufi gidan su Hajiya, Ruman na tashi ta shirya cikin Riga da zani single na Atanfar ta super tayi wani irin kyau da kuma jiki na Hutu da kuma yanayin kasar da ta fito


Sumar nan tasha gyara tayi packing dinta a tsakiyar kanta ta daura dankwalin ta ta fito kamar wata Matar shugaban kasa


Ta dauki Jakarta tareda mayafin da ya shiga da kayan ta da kuma takalmin ta masu d'an tudu


Hajiya ta kalle ta " ke kuwa daga tashi kin shirya ina zuwa haka?
"Zanje GRA ne wurin hajara,


" Allah ya miki dawowa zaku fara sintirin ku to Adawo lafiya,

"Ta fita tana murmushi saida ta leka gidan su Gwaggo Amina taga y'anda suma gidan su yasha gyara kamar nasu ko ina masha Allah ga masu taya ta hidimar gida suna ta aiki,


Sunyi matukar farin cikin ganin ta " Aa keda muke shirin zuwa yimuku sannu da zuwa sai kuma gaki kinzo

"Ya hanya mutanen turai ?tayi dariya ai Alhmdulillah mundawo lafiya " yayar ku nacan ko motsi bata iyawa saboda gajiya

"Ja ira kun wahalar da ita ba dole ta gaji ba " ina shi dan kusun uwar yake da ya tafi dake?


"Dariya ta sanya ta ce " yana can bai San ma mundawo ba

Sun d'an taba hira sosai kafin ta wuce tana fitowa ta nemi mai mashin ta yi mai kwatancen inda zai kaita




Mashin din na tsayawa ta biyashi ta juya da nufin shiga cikin gidan su hajara taji An fisgota


Cikin tsananin jin tsoro ta dago kanta tareda ware idanun ta akan w'anda ya fisgotan '


"Abdul' ta fada cikin kidima domin batasa ran ganin shi ba a nan " to yaushe yazo?


"Cikin tsananin fushi ya fara ruwan bala'i " Ruman kina matata kike hawa mashin kika hau bayan wani katon da igiyar Aurena?

"Kin cuceni Ruman " yanzu daga dawowar ki shine kika fito kalli irin Adon da kika caba Ruman zaki shiga wuta idan har baki nutsu ba horon ya isheni haka da wanne zanji da borin ko da fadan Dady?


Fisge wa tayi tareda kallon shi cikin masifa "ba ruwana koma meye kuma Auren karyar dakake fada ko da gaske ne saika sakeni don ba zan zauna dakai ba kamun yaro ehem'


Ta fada tareda mur guda mai baki " kuma cikin nan zubar da shi zanyi Wallahi'


Fisgota kawai yayi ya kinkime ta batareda ya saurareta ba ya nufi cikin gidan su da ita tana mai kaimai duka ta ko ina " ka saukeni malam banason iskanci meye haka?

"Ni inason iskanci mu samman ma dake don haka ki shirya karbar iskanci a hannun karamin yaro,


Bai direta sai tsakiyar dakin shi mai gadin ma kallon tsabar rashin kunyar yakeyi ", lallai bature bashi da kunya



" Abdul ka fita hanya ta banaso "Ruman ba hanyar ki ba har rayuwar ki yanzu na fara shigar ta kuma ki shirya bani hakki na nagaji Wallahi bazan iya hakuri ba kin Riga da kin d'an danamin zumar ki bazan iya yi babu ke ba

" fisgota yayi zuwa jikinshi jikinshi na rawa ya fara sauke Ajiyar zuciya "Ruman kidaina wahalar da rayuwar mu haka ki bari mu more Auren mu


" kinga y'anda kika sani duk na fita hayyaci na "ki barni haka na Azabtu ki y'ar da dani Auren mu na sunnah ne idan har baki y'ar da ba zankai ki wurin malamin da ya daura mana Aure ina zuwa ,


Ya juya cikin sauri ya janyo wata drower " kudine bandir guda ya mika mata "ga sadakin ki tun lokacin da Aka daura Auren na Ajiye miki su


Wani irin kallon ka maida ni y'ar iska kawai take jifanshi dashi


Jakarta kawai ta fisgo tareda gyara mayafin ta ta nufi hanyar fita, yasha gabanta cikin fushi " Wallahi ba zaki fita ba idan kuwa kikayi KUSKUREN zubar min da ciki sai mun hadu a kotu na fada miki Cikina ko shege ne inason Abuna


Idanun shi da suka fara k'ankance wa ya zuba mata yana mai bin ko ina na jikinta da kallo "baby na kinyi kyau sosai sannan ya guntse fuska


" meyasa zaki fito batareda izini na ba? "Anyway daga yau bazaki kuma fita ba sai tare dani


Kallon karfin halin shi kawai takeyi ta zuba mai idanun ta mayafin ya fisge ya fara bin kirjinta da kallo dake cike fam fam ga dinkin ya mugun kamata saboda jikin da ta kara


Tuni yafara Sakin layi matsowa yayi sosai ya shige jikinta yana fitar da nishi my wife ki dan tausayawa kanin ki kibashi Abinda yake murad'i ina cikin tsananin begen kuma kasan cewar mu a inuwa daya,

Fuskar shi ya dora saman kafadar ta numfashin shi na yawo a wuyanta tuni ya sakar mata da wata irin muguwar kasala a hankali jikinta ke macewa yana sakewa ta ko ina


Kafin kace me tuni jakar hannun ta ta sabule shikuwa ganin yasamu nasarar ta tuni yafara zuge rigar jikinta ya sabule ta daga kafadar ta yana mai bin ko ina da kiss


Tuni tafara karbar darasin tareda bada gagarumar gudun mawa wajen kara mai kaimi


Ba abinda ke tashi sai nishin su cak ya dagata sai kan gadon shi ya sanya hannu tareda warware zanin da ta daura ta rage daga ita sai bra da under Wear



Gurnanin shi kawai ke fita tuni ya fita hayya cin shi jikin shi sai rawa yakeyi tuni yafara sarrafa ta ko ina yana Sakin mata zafafan sakonni


Bakin shi ya jefa cikin nata ta cafko tareda fara bashi wani irin sunba mai tafiya da numfashi



Tuni yayi fatali da kayan jikinshi ganin haka najanyo legedis Benz dina na fito kar inyi mugun gani


Falon na fito na zabga tagumi ina mamakin halin Ruman anaso ana kai kasuwa ihun ta yasani komawa domin ya samu isa birnin maji dad'in ya kure iyakar gudun shi neman agaji takeyi domin bakaramin gudu yakeyiba



"Wayyo Allah na Wallahi Abdul Bakada tausayi wane irin Abune wannan kai mugune ka barni karka kasheni Wayyo Hajiya zai kasheni


" don girman Allah Abdul kabari Wallahi Akwai zafi Marana ciwo takeyi Wayyo Cikina jin irin kukan da takeyi yasa shi tsagai tawa ya dan rungume ta yana buga mata baya a hankali ko magana yakasa yi domin yana cikin jirgin sama



Dakyar ya fisgo magana "Sorry baby ai kece kikaja da tuntuni kinbar ni da ba haka ba don haka kibarni in fitar da Abinda kika sani natara


" don Allah kabarni zaka cutar da cikin ka nima zan cutu' dagowa yayi da jajayen idanun shi ya kalle ta kadan,


"Ba Abinda zai samu Cikina karfi kawai zan karamai " kuma ma yau she kika fara son Cikina da har kike gudun wani Abu ya sameshi?



Shiru kawai tayi tafara kokarin tureshi domin ya mugun sakar mata nauyin kirjin shi akan nata


Bai saurareta ba saida yayi son ranshi tun tana kuka har tayi shiru saida ya gamsu dan kanshi ya koma gefe yana maida numfashin satisfaction


Ita ma dunkule wa tayi ta dafe ciki tana numfashi domin bakaramin zungurota yayi ba ga kasanta kamar an watsa mata barkono


Kuka ta sanya ya mirgino tareda rungume ta "sorry my wife " bazan kuma yi miki haka ba ke dince Akwai sirrin dad'i ko yanzu da zaki y'ar da zan kara Wallahi babyna nima da da halin kuka zanyi kinji y'anda joy stick dina ke zafi dakyar fa na samu na shiga kamar wata budurwa najiki baby Gaskiya nayi sa'a ke ta daban ce


Ga wani dadi da naji kin kara Zuma zakwai hannu ya dora akan cikinta yana shafawa a hankali "marar na zafi ne?


" kai kawai ta iya dagawa domin tunda yafara magana tayi tsit domin Sam Abdullah baida kunya Wallahi


"Sorry my dear sweet wife hannun shi na yawo akan cikakkun nonuwan ta yana murza wa


" Auch ta furta tareda ture hannun shi " kadaina Akwai zafi fa , ta fada cikin salon shagwaba


Shikuwa tuni yafara bin wata hanyar ai jin Abinda yake kokarin yi tuni ta zabura ta mike tareda janyo zanin ta ta daura dakyar take takawa saboda Azabar zafin da takeji ta nufi bathroom ta barshi yana juyi a gado,



Ruwa mai zafin gaske ta hada saida ta gasa jikinta kafin ta tara wani mai zafin ta shiga ciki tana runtse idanun ta,



A hakan ya turo kofar ya shigo batareda ya daura komai a jikinshi ba ya nufota ga icen a mike yana Harbin iska "tuni t runtse idanun ta lokacin da tayi ido biyu da shi


" Wallahi Abdul karshen Mara kunya ne jin Shigowar shi cikin ruwan yasata bude idanun ta "kirjinta yakebi da kallo da ke shekin ruwa tuni ya dora bakinshi akansu yafara tsotsa kamar yasamu sweet


Tana ture kanshi yana girgiza mata kai Alamar ta barshi a haka ya rika mutsutsuka ta a cikin ruwan saida ya kuma rage zafi a zuciyar ta ta furta,


" Allah ya hada ni da mayen yaro mutum sai jarabar tsiya'


"Eh ni maye ne kuma mayen Ruman da da hali ma hadiye ta zanyi gaba daya kowa yadaina ganin ta saini kadai


Kokarin mikewa tayi domin bazata iya da rashin kunyar shi ba janyota ta ya kuma yi" ki tsaya Muyi wankan tsarki ko ke baki zubar da ruwan dad'in bane?


"Kallon shi tayi tareda kauda fuska " Abdul wai meyasa Bakada kunya ne? "Inji kunyar matata? Ni ki tsaya ki gasani kinji min ciwo nima hannunta ya janyo ya dora tasa kara Wayyo Allah na,


Zaro ido yayi " saikace wadda taga Abin tsoro? "Eh kai ma Abin tsoron ne ai, dariya yayi sannan ya sakar musu ruwa saida sukayi wanka ya kinki mota ya dawo da ita dakin ya ajiyeta " ki shirya muje wani wuri yanzu,


Ta harare shi " ni gida zankoma yanzu tunda ka hanani zuwa inda nai niyya,

Murmushi yayi "Auntyn Akwai tsegumi anason mu ana basarwa


Shirin shi yayi cikin kananan kaya kamar koda yaushe farare Riga da wando ya fito kamar Justin bieber mawakin baturen nan kuruciyar shi a bayyane


Magani ya Ciro ya mika mata kisha zakiji karfin jikin ki karba tayi domin tana bukatar maganin kayanta ta mayar ta dan shafa mai da powder



Shi ya dauki Jakarta tareda wayoyin shi da kuma makullin mota yace " muje ko

Kallon shi takeyi y'anda yake fitar da wani irin Annurin kyau da sheki ga wani irin Annurin dake fita a fuskar shi


Yana gaba tana binshi a baya suna fita harabar gidan ta kalle shi " ni zanje wurin da nayi niyya


Daure fuska yayi tamau ki wuce muje kafin inyi wani Abun a gaban mai gadi

"Dole ta bishi don tanajin kunyar tsohon wata sabuwar mota dalleliya kirar benzer new mothern 2019 golden colour ya bude mata tashiga motar ta tafi da ita gashi tana tashin kamshin turaren mota mai tsada ya tayar cikin kwarewa


Tun tafiyar bata je ko inaba bacci ya dauke ta shikuwa titin Kaduna ya d'auka cike da farin ciki yana mai binta da kallo


Jifa jifa tareda shafo fuskar ta har zuwa tafin hannun ta Yarike ta mau yana tuki da hannu daya saida ya kai jaji ya dauki wayar shi tareda kiran numbar magaji



" kaga baturen turai kashigo garin ne? Dariya yayi "eh kaka ka fadawa rikitacciyar yayar ka na kuma dauke mata jika idan ta huta ta biyomu wannan karon ba nisa mukayi ba muna Kaduna,


" Shiru kawai magaji yayi ya kalli Gwaggo Amina "kinji ja irin yaron nan wai ya kuma tafiya da Ummu " ni malam meke tsakanin su ne haka?


Wannan Abun ba banza ba" Hmmm Ajiyar zuciya ya sauke tareda goge gumi" uban shi ya mun bayani ina batun zuwa insamu Yaya gashi ya kuma yin wani shirmen



"Amma wannan yaro Akwai sha kiyi koda yake barewa tayi gudu d'an ta yayi rarrafe?


" bari inkira ubanshi yanzu "shi kuwa yana gama fada ya kashe wayar shi wata ya janyo da yasanya sabon layi ya kira mukhtar



" Abokina nakusa isowa hope everything is ready ? "Yeah till you come friend,


Hankalin Dady ya tashi domin yasan Abinda zai iya faruwa Hajiya zatayi kara'i idan har taji Abinda ke faruwa numbar Abdullah ya fara nema Amma Akashe,




Wani tafkeken gidan ya nufa cikin shahararriyar unguwar masu hannu da shunin nan dake malali gidane nagani a buga a jarida ya danna horn aka bude mai ya shiga


Bayan mai gadi harda security ta ko ina saida ya faka sannan fara shafo fuskar ta idanun ta ta bude ta zuba su akan fuskar shi,


Tayi saurin zama da kyau " hy sleeping beauty welcome to our palace,


Ware idanun ta tayi ta kalli harabar gidan tareda waro idanun ta


"Abdul kuma satoni kayi? Eh gidan ki na kawoki na gaji daga yau kin tare a gidana


Sakin baki tayi tana mai mamakin shi" Abdul haka ake Aure? Bayan fyaden daka yimun sai kuma ka satoni ka kawoni wata kasar


"Matse fuska yayi " wane fyade kece fa kika fara batani ina dan yarona dani kin lalatani don haka bazan iya hakura ba ki shirya bani gidan dad'i na a kullum.......✍


*Kuyimin uzuri my fan's ina kula da Soja na ni bazan iya sakacin Ruman ba kubarni inji dashi inya koma aci gaba dayi kullum🙈🙈*


*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

*ke d'ince dai sharifiya ta Allah ya kara miki d'auka ka wato SADIYA SIDI SA'ID SIDIYA matukar jidake sosai Allah ya bar kauna*


🅿➡3⃣2⃣
Fitowa kawai yayi daga cikin motar ya zagayo gefen ta ya bude mata murfin motar


"Fito Amaryar Abdullah " welcome to my world, fitowa kawai tayi tana baza idanu domin Abun yafi karfin magana,


Ginin gidan kawai take kallo Aljannar duniya gidan ya k'eru yanzu ana nufin wannan katon gidan mallakin d'an yaron nan ne ?

"Numfashin shi taji gab da wuyan ta " gidan ki ne mallakin ki my Queen "Momyn na ta gina min shi domin tasan ina burin zama a kasar nan shiyasa ta saki kudi aka keramin son raina domin nida matata,


Ajiyar zuciya kawai ta iya saukewa " Abdullah meye hakan kataba ganin Anyi Aure a haka ? Nan fa ba turai bane da kowa keyin Abinda yaga dama,



A nan ana Aure cikin y'ar dar iyaye komai nan anayin shi cikin Al'ada da tsarin Addini bawai irin wannan da kayi ba gaba daya ba tsarin bahaushe bane wannan,


"Kallon ta kawai yakeyi tunda ta fara magana saida takai Aya ya ce" waye yaja ?


"Duk Abin da ya faru KUSKUREN ki ne Ruman kinki kibani had in kai kinki ki y'ar da Muyi komai akan tsarin da ya dace don haka blame your self,


" OK na gane KUSKURE NA ne yanzu ka mayarda ni gida Muyi musu bayani " murmushi yayi tareda girgiza kai "no Ruman I can't take you back sau nawa kike cewa zakiyi magana daga baya ki botsare ni dai kawai ki wuce mu shiga ciki yunwa ma nakeji muje ki yi mun girki yau inci Abincin matata


Kallon kafi kowa karfin hali kawai take yimai da kuma rashin hankali yayi gaba tareda cewa muje kawai'


Tama kasa furta komai shike nan yanason yaja musu Abun fada itace ma za afi Zagi ba shiba don duk Abinda da namiji yayi Adone


Dole ta lallaba shi ya mayar da ita don taga Alamar Jan ido bazai yi aiki ba a wurin wannan yaron,


Bin bayan shi tayi har zuwa cikin tafkeken falon gidan da yaji komai na more duniya


Tsaya wa fadan tsaruwar falon bata bakine kawai saidai ku k'iyasta readers


Juyowa yayi ya sakar mata murmushi mai tsayawa a zuciya " madam kinga gidan ki ko ? Nine na zabi komai dake cikin gidan domin nasan zaiyi dai dai da tsarin my Queen


Ya matso cikin shauki da kaunar ta dake kara ratsa shi " baby ki barmu mu rayu mu reni cikin mu kinga ko Dady na bai San da wannan gidan ba ki bari musha dad'in rayuwar mu mu more '


"Hmmm kawai ta iya cewa domin bakinta ya mutu murus,


Riko hannun ta yayi ya jata cikin wani daki mai dauke da wani irin Dubai bed irin na larabawa mai sanduna harda labule kamar wani gadon sarauta,


Ga sif dinshi wall to wall ya matsa da ita har gaban shi ya sanya hannu ya zuge suturu ne birjik masu tsada da kuma kyau gefen atanfofi daban lacess daban dogayen riguna ma daban ga kuma kasa ta kalma ne kala kala suma kowace da jakar ta ga kuma su designer Po's na zamani suma


Ya sanya hannun shi ya janyo wata y'ar Karamar save sarkoki ne da su agogo gasu war waraye na gold da Azurfa har ma da zobuna


"Baby kinga dakin baccin mu duk wa innan kayan nakine ya furta tareda sak'alo hannun shi ta k'uibinta tareda dora habar shi akan kafadar ta


Ya fara sauke Ajiyar zuciya " stay with me for ever my life please ya furta cikin kashe murya


Wani irin tausayi ya bata domin tasan yana matukar sonta sosai hannun shi ya dora akan marar ta yana shafawa


"Kinsan me ? Ta girgiza kai " ina son wannan cikin fiyeda raina kinsan saboda me? Ta kuma girgiza mai kai,

"Saboda daga jikin ki zai fito inason komai da ya d'an gance ki


Inaji da gudan jinin nan da ya gauraya da naki baby na,


" zoki gani ya kuma Jan hannun ta zuwa wani dakin na daban da Aka shirya kayan wasan yara har mada gadajen su kusan uku ga bangon ko ina An lika wall peper ta cartoon din yara irin su Barbie dasu dora tom&Jerry ,


Ga su balls toy's kala kala gefe ga yar Karamar computer ta roba da gado irin na Asibiti d'an karami gwanin sha'awa


"Abinda duk zan Haifa zai zama likita kamar ni insha Allah


Tsuguna wa yayi agabanta tareda riko hannun ta duka biyu ita kuwa sai dai ido "


"Ruman please don't leave me ' idan kin fita Rayuwata zata zama useless



Wasu hawayen tausayin shi suka fara zubowa cikin idanu na ya taso tareda tarewa da hannun shi " please don't break my heart with your tears please "




"Muje ki huta kafin ki hada mana girki zansa akawo miki house help banaso ki wahala,


" wane irin Rayuwa ce wannan ni Ruman take aiya nawa a cikin zuciyar ta ga koshi ga kwanan yunwa,




Dady kuwa kiran Momy Tara yayi ya fara rufeta da masifa akan ta fadama d'anta ya dawo mai da yarin yar shi kafin ranshi ya baci'



"Ita kanta batada labarin Abinda yayin saidai ta kira managern ta da ya kula da Aikin ginin ya fada mata cewar ai yana cikin gidan tareda madam,


Ita kanta ta jinjina karfin halin yaron nata ai ko su idan har Auren kwarai zakuyi dole sai An gayyaci relatives bare Nigeria dake da Al adu


Dole Dady ya bar Kaduna ya nufi Zaria domin samun Hajiya saida ya gayyaci baban Ruman ya fada mai komai

Dariya kawai yayi " ai wannan ba wani Abu bane tunda Matar shi ce ta sunnah kawai muje muyiwa Hajiya bayani kawai nasan zata fahimta,


Kana ganin abin zaizo da sauki kuwa ? "To bamuda wani zabi saidai kawai mu barwa Allah,

A haka suka kama hanya cikeda fargaba Hajiya dai tana zaune har kusan karfe biyu ba labarin Ruman


Magaji ma dayazo yimata sannu da zuwa ya kasa furta mata komai sai tad'i kawai take bashi na Uk da irin Abincin su har da yimai tanbayar " dama magaji Akwai garin da babu kuka da daddawa ?


Dariya ya sanya mata " kai yaya kuka a kasar turai? Ai kuka sai Nigeria " to Allah ya Rabani da zuwa irin wannan garin Amma kaga makka Akwai tuwo da miyar kuka lokacin da mukaje Aikin haji lokacin da riyal dinka kaci kayi kat Amma wannan shegiyar kasa tunda naje banga idon tuwo ba,



"Shidai dariya kawai yakeyi Abun shi har zuwa lokacin zuwan su Dady


Gaisuwa suka fara mikawa tafara sanya musu Albarka tareda godiyar hidimar su sannan suka tankwashe kafafu domin koro bayani,


" Mama magana ce ta kawo mu akan yaran nan' "to Allah yasa muji Alkhairi wasu yaran daga farko?

" Ruman da Abdullah, " to inaji wani Abune ya faru? "Eh Mama a hankali suka koro mata bayanin komai cikin natsuwa tareda zancen Auren ga badaya,


" tsit kakeji bayan sun gama koro bayanin tace "tirk'ashi lallai An yi mun Aikin rainin hankali a gidan nan wato tun lokacin da ya dauke mun ita daga farko zuwa yayi ya sa Aka daura ma yarinya Auren rashin gata to Allah shine gatan mu nida Ummu kuma ku saurare ni magaji ka zamo sheda idan har yarinya ta Bata dawo gidan nan ba daga yau zuwa gobe ban yafe muku ba


" Ashha yaya kiyi hakuri kece fa ke mun fadan inrika daukar Abu da sauki gashi ke kuma kina zafafa Abun,


"To ko da hadin bakin ka aka cutar min yarinya saboda ita diyar mace ce a wurinka uwarta bata Raye to nice gatan Ummu ni na isa in tsaya mata duk kutashi kubani wuri,

" Subuhanllahi haba yaya "ya'ya basu hadamu ba jikoki ne zasu hadamu? Don Allah ki bar wannan zancen mu nemi maslaha kawai,


" maslaha daya ce ku dawo min da jikata yanzu ehem yarinya na da w'anda takeso aka shiga tsakani Allah kadai yasan Gaskiya ,


"Taja gefen zani tareda goge hawayen ta da kuma sharbe majina,


Ran Dady yayi matukar baci domin Abdullah yanaso ya shigo musu da matsala a cikin zuri'a lallai zai hadu da shi


Ga ba daya Momy ya kira ya sauke mata buhu buhun masifa sannan yaji d'an sauki'

Sai yanzu yake kara daya sanin Abinda ya aika ta shi kanshi gashi d'an cikin shi yayi fiye da nashi,


Baban Ruman ke kwantar mai da hankali " Muhammad ka duba fa duk wannan wahalar Inayin ta ne saboda jin dad'in wannan yaron gashi yanzu haka Asibitin shi Angama ginawa shi kawai ake jira har ma aikata an tanada da kayan aiki ga J company ma ya kammala Amma wannan yaron so yake ya kaini ga kunya,



"Yanzu inba zamani ba guda nawa yake ko mu da mukayi Aure Ai sai da muka shekara Ashirin da takwas zuwa talatin Amma shi yanzu ne yake shiga Ashirin da daya me ma yasani akan Auren?


" ni kuwa nace um um Dady yaran yanzu sun gama sanin komai bare w'anda ya rayu a turai,



Momy ba Arziki ta biyo jirgi zuwa nija, Ruman kuwa tana zaune ne kawai zuciyar ta tayi nisa wurin hango Abun da zai faru wannan karon don tasan dole Hajiya tasan komai


"A Gaskiya duk KUSKUREN ta ne da tun farko ta fada wa Hajiya da bataji kunyar Abinda yake shirin faruwa da ita ba a halin yanzu, Tayaya zata fuskan ci Hajiya yanzu ga ciki a jikinta?A haka yafito cikin falon ya kalle ta ya dade a tsaye yana kallon y'an da ta fada dogon tunani,


Matsawa yayi kusa da ita tareda zauna wa gab da ita har laps dinshi na gugan nata yafara magana A hankali,


" Ruman' tayi saurin dawo wa cikin hayya cin ta " Ruman

Please Login or Register in order to submit comment