Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wannan lokacin,


Sannan har ya shigo bai lura da ita ba mai ya bata mai rai har haka? Ko kuma wani sabon salo ne yau ya canja,


Ajiye plate din tayi ta mike ta nufi dakin ga kafafun ta sun d'an kunbura kadan karar ruwa taji a bathroom,



Zama tayi a bakin gadon su tana jiran Fitowar shi, ko kayan shi bai cire ba ya bude shower ruwa na zubomai saida ya danji sanyi sannan ya tuna irin Shigowar dayayi dafe goshin shi yayi,


" oh my God yanzu wane irin tunani Ruman zatayi ya shigo gidan ba kamar y'anda ya saba ba kuma sai yanzu ya tuna ya ganta a falon cikin sauri ya tube ya janyo brush ya wanke bakinshi tareda jin kyamar kanshi da kuma jikin shi da ya taba na wannan jakar yarin yar,



Yayi kokarin saita kanshi sannan ya fito daure da towel, tsayawa yayi a bakin kofar yana zuba mata murmushi " ba oyoyo my Queen,



D'an matse fuska tayi "Abdullah lafiya kake kuwa ka shigo ko gani na Bakayi ba? " dariya yayi cikin dauriya


"Am sory my wife ke ce kikasa ni dawowa ai ya furta cikin dage gira domin ya kawar mata da tunani


Ya yi saurin hade bakinsu yafara kissing jikinshi na rawa tareda wasu hawaye da suka d'an tari a idan shi domin yana gudun ace Ruman ta gano abinda ya faru dashi a yau bazata taba Y'arda da duk Abinda zai fada mata ba,


Rungume ta yayi tsam " I love you so much my wife don Allah k'arki kuje ni no matter what ina sonki my Queen dagoshi tayi daga jikin ta ta zuba mai ido cikin Alamun tuhuma,


"Abdul me ya faru? Girgiza kai yayi " noting I always said that kin San irin son da nake miki Ruman bazan taba yin Abinda zai bata miki ba


"Waini na fada maka zanguje ka ne? Kafada min me ya faru? " ba komai ya kuma rungume ta ki bani Abinci na ki kuma hada min da peak dina,


Dariya ta sanya tareda kara rungume kayan ta.......✍


*"Zan yi Amfani da wannan damar in Tunatar da y'an uwa na mata akan KUSKUREN da muke tafkawa a duk lokacin da mijin ki ya fita wallahi Akwai idon wata macen a kanshi komai munin shi wata zataga ya mata, ba muda dabara sai dai mu kasan ce masu yi musu Addu'ar Allah ya shiga tsakanin su da mugayen mata irin su mubena, mu rage kishi wata rana A sanadin kishin mu wani Abun da muke gudu yake faruwa damu mu rika yaki da zukatan mu, _kukan k'urciya jawabi ne_......*



*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

🅿➡4⃣2⃣
Washe gari bai fita da wuri ba suna like da juna kamar kar su rabu ji yake kamar ya zauna a gida kawai yana tarai rayar matar shi da Abinda ke cikin ta gashi yanzu cikin ya fito sosai baya gajiya da kallon ta,


''Dakyar ta samu ya tafi aiki koshi saida akayita kiran shi ana bukatar shi kafin ya tafi,


"A zaune a kasan falon nata tana shan magwaro ta mimmike kafa irin na masu ciki,

'takun ta kawai taji batareda tayi sallama ba, saurin daga kanta tayi cike da mamakin wacece ta shigo mata gida ba da izini ba kuma har cikin falon ta?


" tuni Annurin fuskar ta ya dauke domin tozali da fuskar Mubena cikin dinkin zamani Kafada a waje ga gashin kanta a waje bako dankwali saidai wani dan karamin mayafi mai shara shara,



"Zuba mata ido tayi cike da mamakin ta da kuma bacin rai'



Zama tayi a kan kujerar tareda d'ora kafa daya kan daya " barka dai uwargida' ta fada cikin salon rainin hankali,



"Kinsan yaka mata inzo mu saba tun kafin Nashigo daga ciki' "oh my Abdullah bai fada miki tsaka nin mu ba?


" OK don worry I will tell you now" opps bari ma kika deal, ta bude tafkekiyar wayar dake hannun ta ta kunna video din da ta d'auka ta haska mata dai dai lokacin da bakin ta ke cikin na Abdullah hannun ta ke cikin wandon shi,


Wani irin bugawa kirjin ta yayi tuni zufa ya fara wanke ta tundaga saman kanta har zuwa kafar ta,


Wani irin kululun bakin ciki ne ya turnike ta "Abdul dinta ke kissing wata mace? Dama cin Amanar ta kawai ya keyi?



Tuni ta gama shiga mugun yanayi mikewa tayi cikin tsananin dauriya ta kakaro murmushi,



" Mubena kike ko wa? Ki saurareni da kyau "Abdullah mijin mace hudu ne idan kina tunanin akan d'an wannan Abun zaisa raina ya baci so you are mistaken,


Sannan inaso tun muna shedar juna ki barmin gidana ki jira har lokacin da zaki shigo da sunan matar gidan,


Kuma daga yau kar inkuma ganin ki ko a gate din gidana " now get out of my house" ta furta cikin k'araji tare da dafe cikin ta,


Saurin mikewa tayi domin taji tsoron irin zaburowar da tayi ta kama hanyar fita" to ni na tafi uwar gida sai na shigo bye"


Ta fada tareda fita tana Aiya nawa A zuciyar ta Abinda zai faru domin ta gano karfin hali kawai Ruman din keyi,



Tana ficewa ta ruga dakin ta dafe da baki domin Saura kiris ta saki ihu tun tana nan,

Kuka takeyi sosai kamar ranta zai fita zuciyar ta na tafar fasa


Saida kanta ya dauki ciwo mikewa tayi dakyar ta ja kafa zuwa bathroom ta watso ruwa tareda sa kaya marasa nauyi sannan ta janyo wayar ta ta tura mai sako kamar haka,



"Na tafi kuma bazan dawo ba ka zauna da karuwar ka Mubena Abdul ka cuceni, kasan inda zanje dama ba son zama na akeyi a nan ba sannan idan har ka y'arda kafar ka ta tako Zaria zan tona ma Asiri a gaban family gaba daya,


Sannan cikin ka ina haife shi kazo ka dauki Abinka don bazan shayar dashi ba ka kaiwa karuwar ka da kuke lalata da ita ta rainar maka shi,


" ciki ne ya Riga ya shiga banida y'anda zanyi dashi Amma Abdullah kaji tsoron Allah ka tuna kai musulmi ne,


"Ace kana lalata da mace har a office dinka......Kuka ne ya hanata karasa wa ta tura mai tareda mikewa ta janyo hijabin ta ta dauki Abinda zata bukata kawai ta tareda key din motar ta ta fice batareda ta tsaya tunanin komai ba,


Ta kama hanyar Zaria " yaune karo na farko da ta taba tuki mai tsawo tsabar bakin ciki da kishin da ke damun ta ya hanata ganin Nisan hanyar,


Abdullah na fama da Aikin shi domin sunada tiyata wayar shi ma kasheta yayi bai bude ba saida suka kammala ya janyo wayar ya kunna yafara tunanin kiran sweet wife dinshi"



Sakon ta ya fara cin karo dashi ' wani irin firgita yayi da ganin sakon tuni jijiyoyin kanshi suka bayyana idanun shi sukayi jawur,



Har jiri ya fara daukar shi zai fadi dakyar ya iya tsaya wa da kafafun shi ya kife kanshi a kan table din shi wasu irin mu gayen hawaye ne na tsananin bacin rai da bakin ciki suka fito mai,

"Mubena I will never for give you' ya furta cikin bacin rai tareda dukan table din da karfi har saida takardun suka watse,


Mukhtar ne ya shigo ya same shi a cikin mugun yanayin, cikin sauri ya karaso tare da rike shi domin sai watsi yake da da kayan dake kan table din,



" Subuhanllah meye haka Abdullah? Wani irin karaji yasa hade da kuka'


"Mukhtar Mubena ta cuceni tayi sanadin tarwatsa min gida ta korar min farin Cikina,


" please kamun bayani y'anda zan fahimta Kasani a duhu, "cikin kukan ya mai bayani " Wallahi ina raga mata ne cos she is your sister amma wannan karon she crossed All the line ,



Mukhtar ma yayi bakin cikin lamarin sosai tuni ranshi ya baci ya fita batareda ya tsaya lallashin Abokin nashi ba,


Gidan su ya nufa, dai dai ta fito daga kitchen dinsu tana rike da cup me dauke da ruwan zafi bai ko tsaya sallama ba ya dauke ta da mari lafiyayye,


Saida ruwan ya zuba Allah ma ya so su bai zubo musu a jiki ba, maman shi dake zaune tun Shigowar shi tayi saurin tasowa domin jin ba asin marin,



"Mukhtar meye haka me tayi maka ? " MAMA kibar ni in jima yarin yar nan na ce ina sonta taki ta je tana so ta kashe Auren da bata San mafarin shiba,


"Ni kamun magana a natse kana min hargagi ' a dole ya saita kanshi ya mata bayani, maman ma taji ba dad'i ta kalle ta,


" kai Mubena Amma baki kyauta ba ya zaki shiga soyayyar da bakisan Asalin ta ba' ke kin San tarihin wannan Auren kuwa a Gaskiya kin tafka babban KUSKURE kina ya mace kike cushe ga na miji,


Matar cushe bata daraja ba k'imar ya mace bace ba waye wa bace, saurin gyara tsayuwar ta tayi ta kalli MAMA'


"Yanzu Mama me kike nufi? wato bakyason farin Cikina? Kinfi so in mutu da ki tai make ni?

Kuka ta sanya " Wallahi yau dole inyi kukan rashin uwa da tana nan dole ta Goya min baya Amma yanzu yazo ya dake ni a kan gaskiyar zuciya ta to Allah ya isa,


"Kuma wallahi idan Allah yayi ba w'anda ya isa ya hana domin rabo zai iya k'isa ,


Tajuya fuuu zata wuce yayi wuf zai cafko ta mama ta rikoshi,

"Mukhtar kyale ta dibar Albarka take ji kanajin magan ganun marar kunyar? Oh ni wannan zamani ina zaka damu?


" ka duba irin gatan da naba y'ar nan a yau ta k,e k'ashe kasa take furta min wai tayi rashin uwa,



"Mama da kin barni yau na saita mata tunani, " aa ba za ayi haka ba, "yarinya marainiyar Allah barta duniya ce ai Wanda bai zoba ma jiran shi take


" nidai ki mata iyaka da Abokina kuma Wallahi duk Abinda yayi mata ita taja baruwa na,




Ikon Allah ne kawai yakai ta Zaria lafiya, domin ba a hayya cin ta take ba, a kofar gidan su ta faka bata tsaya bata lokaci ba ta shiga,


Ko sallama kasayi tayi domin sai yanzu wani mugun kuka ke shirin zuwa mata,


A zaune Hajiya take tareda wata y'ar dattijuwa dake taya ta zama a yanzu saboda zaman kadaici ta kawo ta cikin dangin ta don tsohuwar batada wani gata itama tazo ta d'an gwali arziki,



Shigowar ta yasa Hajiya tashi zaune da kyau " Allah ka hada ni da Alheri ni salame "ke lafiya ? Da yamma cin nan?

" ina mijin ki? Wucewa kawai tayi cikin dakin ta batareda ta iya cewa komai ba,


"Tana shiga tasa kuka, " kande ki tai makeni ni salame Allah kasa muji Alheri, "to yaya kitashi kiji bamusan sanadin zuwan ta ba,


Yunkura wa tayi ta shiga ta tsaya a kanta" Ummu irin wannan shigowa ai Saiki samin hawan jini "me ya faru?


Ganin hankali n tsohuwar ya tashi dole ta natsu ta share hawaye ta fara magana,


" ni ba komai bazan zauna a Kaduna ba, "toh babbar magana, " fada kukayi? "Aa nidai bazan zauna da shi ba ai tun farko ba sonshi nake yiba dole yayi mun kema kin sani,


" toh koda naji "yanzu saboda kuma ina tsohuwar banza sai in zo in Ajiye ki a nan bayan kina da,dakin ki'


" Ummu na d'auka kina da,hankali Ashe baki da shi kindauka ni mahau kaciya ce ni toh Wallahi badani ba wannan haukar "dama gani ake banason hadin yanzu in daure miki ki zauna min a gida to badani ba ko dai ki koma ko ki tafi gidan ubanki bazan zama tsohuwar banza ba,



Sakin baki tayi kawai tana kallon Hajiyar " Hajiya ni kike kora? "Yo ko ubanki ban kora bare ke inace da farko lafewa kikayi gidan mijinki saida hatsaniya ta tashi tsaka nin ku shine zaki kwaso kafa Kizo min to badani ba,


" wai ni Hajiya wace Alkibila kike bi? "Tashi ki koma gidan mijin ki yanzu tun muna shedar juna "


"Wai da gaske kikeyi ko wasa Hajiya ? " Wallahi kinji rantsuwa bazaki kwana nan ba, "matan zamani kuna da abin mamaki idan dad'i yazo ku cinye a gidan miji Kuyi lukus idan akasin hakan ku dawo gida to da sake kije ki cinye matsalar ki ke kadai kamar y'anda kika cinye dad'in.......✍



*Allah yasa iyayen mu sugane, dama mata su gane cewa ba komai a cikin yaji sai bacin rai ko ince zubar da mutunci Allah yasa mu gane ya kuma bamu hakuri da mazajen mu, don zamanin nan duk macen da tace batada matsala a gidan Auren ta tayi karya saidai muce Allah kabamu ikon iya hakuri,*



*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*


_*Alkhairin ku a gareni yasan yani tunanin ku Aminai ne na gari zuciyar ku ba hassada sai Alkhairi, ubangijin Allah ya kara muku daukaka da basira, Sadiya sidi sa'id dake tauraru wa wato Aisha Alto tareda uwar dakina Hauwa'u Smersher ina muku fatan Alkhairi Allah ya cigaba da daukaka ku you I truly love you guy's*_



4⃣3⃣

Bata taba ganin Hajiya tayi mata haka ba tsawon tasowar ta, tasan fushi takeyi tunda tun lokacin da tace ta biyo ta taki,

A haka taja kafafun ta cike da fushi tayi waje hawaye na zuba, batajin zata iya fadawa kowa wannan damuwar ko da kuwa su Hajara ne'


Gidan kakan nin ta ta nufa Gwaggo Amina ce a zaune tana kad'i maganin zaman banza, itama tayi mamakin Shigowar ta a yanzu,


"Ummu yau kece a gidan mu lafiya? " Hajiya ta koro ni, "Bangane yaya ta koroki ba ina gidan mijin ki ko ince ina mijin ki?


" yana can Kaduna, "to ke me kikazoyi? " na gama zama dashi ni nadawo nan shi ne Hajiya ke korata,

"Ture Abin kadin tayi gefe ta zuba mata ido' kafin ta fara magana'

" Ummu anya? Yanzu da girman ki da kike kira ma kanki zaki yiwo wa kanin bayanki yaji inba Abin kunya ba sannan da wannan katon cikin naki


"Aa yaya tayi dai dai koni ba barinki zanyi ba saidai in yi Abu daya tunda yamma yayi gobe da safe zaki koma dakin ki,


" a Gaskiya bakiyi wayo ba Ummu ba haka mahaifiyar ki take ba "ita mai hakuri ce har tabar gidan duniya ban taba jin kanta da Muhammadu ba " to kema ki dauki wannan halin ki rika hakuri duk da bansan me ya hada ku ba Amma ki yiwa kanki fada,


Tayi mata nasiha sosai har jikin ta yayi sanyi tareda da na sanin tahowar ta gashi tun Fitowar ta bai kirata ba,



Har zuwa dare tana ta duba wayar ta kozai kirata Amma shiru ko dai baiga sakon ta bane' kila bai gani ba don da yanzu ya biyo ta,


Abdullah dai a ranar kwanan bakin ciki yayi domin Ummu ta bata mai rai duk irin rokon da yake mata Amma saida ta bar gidan shi bayan tasan bazai iya daurewa rashin taba a Gaskiya dole ya nuna mata KUSKUREN ta wannan karon koda shi kanshi zai cutu,


A haka yaga wayewar gari da wuri ya isa Asibiti yau yana zuwa ya fara duba patients dinshi cikin dauriya,

Bayan ya koma office din shi ya kunna wayar shi tareda zubawa Hoton su ido w'anda suka d'auka shida ita suna zuba dariya sunyi matukar yin kyau,

Hannun shi ya dora saman kuncin ta wurin dimple dinta shima yayi murmushi kafin ya d'an hada rai ya furta "why Ruman?

" kinsan bazan iya jurewa ba kika tafi kika barni harda baby na Am not Happy with your Action,


Shigowar kiran Mubena yasashi kara hade rai yayi saurin dagawa domin yana neman ta wanted yasan kuma zata kawo kanta,



'Hello" ya furta a hankali , jin irin Amsawar da ya yi mata yasa ta jin dad'i ta yi saurin Amsawa,


" Hy sweetheart ya kake? "Lafiya, Kefa? " kalau nake saidai ina kewar ka don Allah inaso ingan ka,

"Ba damuwa u can come, Wani irin zabura tayi Wayyo dad'i da gaske ka y'arda inzo? " uhm Am All yours,


"OK ina zanzo ta fada jikin ta na rawa "ina kike so ? Office din ka " nop saidai gida "OK yanzu zanzo,



Wani irin murmushin mugunta yayi ya mike ya dauki key din motar shi ya fita " Hajiya Mubena tuni ta shirya ta nufi gidan shi cikin kwalliyar ta ta daukar hankali,


Ta riga shi isowa ba bata lokaci mai gadi ya bude mata gate ta shiga cikin jin dad'i. Kanta na rawa ita a la dole tazo wurin masoyi,


A bude ta samu falon kai tsaye ta shige kamar na tshoho tana kara'i raya ta samu kujera ta dora kafa daya kan daya,




Kallon falon take tana Ayyana y'anda zata yi Rayuwa a cikin wannan tamfatsetsen gidan, ya shigo cikin shigar kana nan kaya farare hannun shi daya sanye cikin Aljihun wandon shi dayan na rike da wayar hannun shi,


Saurin tashi tayi ta zuba mai ido tana kallon tsantsar haduwar shi ta nufeshi da gudu tareda rungume shi, tsayawa kawai yayi tana kwakume dashi sai daga baya ya dago ta da hannun shi daya


Fuskar shi a daure yace kinyi wanka kuwa? Saurin kallon jikinta tayi domin tasan tayi karshen wanka don ko mama saida ta yaba da Adon ta


"Banyi kyau bane? " nop naji kamar wari ne kuma kyau ai ni na mace daya nake iya ganewa,


"Murmushin yak'e tayi ta ce idan bai yiba zan iya yin wani wankan, tabe baki yayi ya nufi kujera ya zauna ya zuba mata ido shi bayan gashin dokin da ta zuba da kuma farin da yana gani yasan bilicin ne ga wasu fingers da ya tsani gani a jikin mace sai wani kirji da kana gani kasan har da ciko kai idan ba karya yayi ba ko hips dinta ciko ne,


Tayi bala'in tsarguwa da irin kallon da yake mata ta kalli jikinta " seat ya bata umarni tayi saurin matsowa jikinshi zata zauna yace " nop seat there ya nuna mata kujera mai facing dinshi,


Magana zamuyi' zama tayi tace ina jinka' gyara zama yayi ya kalleta " ki fadamin Abinda kika fada ma matata ta bar gidana sannan Muyi maganar Abinda kikeso A wurina,


Wani dadi taji "zaka y'arda ka Aureni? " ki fadamin Abinda nakeson ji first, jakar tuni ta yimai bayanin video da ta d'auka a office din shi ta kuma fadamai zuwan ta har gidan shi ta nuna ma Ruman,



Wani murmushin takaici yayi irin w'anda yafi kuka ciwo, "OK yanzu me kikeso? " ka Aureni please,

"Meyasa kikeso in Aureki? " inaso inganni a matsayin matar ka saboda ina sonka sosai zanyi ma biyayya,

"OK Amma ni inason budurwa ne ba bazawara ba " kallon shi tayi wani iri "ni ai budurwa ce' yazan San hakan?


Bayan kinfadamin kina fingering kanki that means you dis virge your self, girgiza kai tayi " Wallahi ba Gaskiya bane kawai inaso inja hankalin Kane Muyi Rayuwa nasan dole ka Aureni idan har kasan cewa ni budurwa ce kuma na d'auka kai ma kana neman matane ganin ka bature,


"Hmmm ya furta tareda murmushin takaici, " OK yanzu idan nace ki bani kanki zakiyi? Cikin rawar jiki ta mike Wallahi zan y'arda idan har zaka Aureni,


Kallon zakici ubanki yayi mata sannan ya mike yace follow me, binshi tayi cikeda rawar kai ya shiga cikin wani daki na daban na tarban baki



Nuna mata bathroom yayi " kije kiyi wanka ina jiranki' ta a jiye Jakarta tareda ajiye mayafin ta nufi bathroom din,


Zama yayi yana danna wayar hannun shi, cikeda basarwa fitowa tayi sanye da kayan ta ya dago kanshi "umm ki cire wannan gashin ya nuna mata Almakashin dake a jiye akan mirror,


" Bangane ba, "banason suma inaso ki aske shi yanzu for me" ya furta yana mata killer smile,


Ganin murmushin shi yasata d'auka ta yanke shi tas sannan ya dago kai "hmmm ki cire kayan jikin ki inaso inganki necked



Kallon shi tayi cike da tsoro domin baza taso ya ganta Tsirara ba don iskan cin nata abakine kawai duk karyar iskanci ne



" to ka kashe haske ta fada muryar ta na cracking' "no sweety inaso inga Abin burgewar da akeson Jan hankali na da su a zahiri idan sunyi min sai in Aureki,



" anayin Hakane ta fada tanaja baya domin matsota yakeyi "kinga ranar kin taba min kayan aiki banshirya ba yanzu kuwa na shirya kingani,


Ya nuna mata jikinshi da yayi wani irin mikewa " ai wani irin uban tsalle ta buga taja baya, domin bata taba gani irin tashin ba



Amma saboda duniyan ci ta basar "to to ni bana cire k.... Caraf ya rikota tareda fisgo ta zuwa jikin bango ya fincike rigar ya yageta tayi saurin dafe kirjinta,



Riko Hannayen yayi tareda fisge breziyar da tayi a cuci da ita bakin shi ya tabe domin yana ganin kirjin ta kamar na Bera tuni yakara raina mata wayo ga kan dama ta aske


Gaba daya ta gama kaiwa bango da salon wulakan cinshi baya ya tun kuda ta ya danne ta kamar kaza ya fincike wandon mai hade da ciko ganin ta yayi kamar wata one runtse idanun ta kawai tayi,


Wasu hawayen bakin ciki suka zubo mata baya ya koma ya Ciro hand gloves ya sanya tareda matsowa kusa da ita ya tale kafar ta kamar Wanda zai karbi haihuwa hannu kawai yasa ya yage pant din jikin ta,


Wani irin ihu tasa ta matse kafar ta tareda kokarin tashi zaune'


"Enough Abdullah ya isa wulakancin saboda kawai nace ina sonka shine zaka wulakan ta ni to na hakura Allah ya bani mai sona,


Tafara kokarin saukowa yayi dariya irin ta mugunta" tun yanzu kin karaya ina ai da Saura ni ban hakura ba sai naga wurin da zan shiga idan zai iya d'auka na,


"Danne ta yayi ya sa mata hannu tana ihu ya ware kafafun ta ya tura hannun shi kasan ta,


Tsaki yayi ya tunkude ta tareda cire handgloves din ya buga tsaki,
"

Akuya kawai bunsura Wallahi baniba ko wane namiji ya rabeki takaici zai kwasa kinada illoli da dama a tareda ke


Kin korar min mata saboda son kanki me kikeda shi da zai dauki hankali na ke ba macen da zanji sha'awar ta bayan Ruman kalli nan,


Ya nuna mata gabanshi kinga da farko ta tashi Amma ganin mummunan surar ki ta kwanta kamar batada lafiya,



Kinyi nasarar shiga tsakani na da farin Cikina Amma kisani Wallahi next time Abinda zanyi miki ko kare bazai Ciba,


Ya juya zai fita ya tsaya ya d'an juyo "uhm kije kiga likita yayi miki dinki domin rijiya ma tafiki matsewa duk namijin da ya shige ki sweeming kawai zaiyi a ciki,


Domin kina nan kamar kwale kwale, ya kuma darawa zai wuce ya juyo " please pack your attachment I hate it,



Fita yayi kawai tabi bayanshi da kallo ta fasa kuka mai ciwo yau taga tantagaryar wulakanci lallai ta koyi hankali Abdullah ya nuna mata KUSKUREN ta cikin ruwan sanyi ba duka ba Zagi,



"Yana fitowa tana shigowa kallon ta yayi tareda jin farin cikin dawowar ta Amma ya basar ya wuce dakinta batareda ya kalleta ba,


Kallo tabishi dashi na irin share tan da yayi " kaya ya dakko a cikin Waldrop din ta riga da zani ya fito ya koma dakin tana wuri daya ta kasa matsawa



Komawa yayi ya wurga mata "ki shirya kifito matar gidan da kika kora ta dawo kafin ta fasa miki kai kibar mata gida,


Jikin ta na rawa ta fara zura kayan tana kukan bakin ciki domin wulakanci n shi kawai ya isheta a yau kafin zuwan na matar gidan,



Jiranta yayi ta yafa mayafi ta taso kanta a duke domin batako son kallon shi ta kwashe sumar da ta Yanke ta zuba a handbag dinta sannan ta fito yana murmushi n mugunta,



Kallon kananan kayanta yayi wato bra dasu pant din ta ya kwaso su tareda fitowa yabiyo ta



Ruman na tsaye a wurin ta kalle ta gaban ta yayi mugun faduwa wato fili

Please Login or Register in order to submit comment