Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi Arba da rigar nonon ta a gefe a yashe ga rigar ta ma a gefe


Tayi saurin rufe k'irjin ta da hannu biyu "Wallahi ban yafe maka ba d'an iskan yaro kawai'


Shikuwa da yake nan yanata juyi sakamakon halinda yake ciki ai a zabure ya dago domin jin irin zagin da ta surfa mai ya kalle ta da idanun shi da sukayi jawur cikin bacin rai ya zuba mata idanun shi masu kwarjini ,


Ruman nine d'an iska? " eh dama fa Wallahi sai Allah ya saka min irin Abubuwan da kake mun kana Amfani da raunin jikina kana famar tattaba ni,


Gyara zaman shi yayi dakyau duk jijiyoyin kanshi sunyi ja ya janyo wayarshi yayi dialing number,


"Ak take me to Airport ya furta ranshi a matukar bace sannan ya kuma dialing number Dady,


" Dady mun wuce UK sai ka zo, banji mai yace ba sai ji nayi yace eh Dady harda ita zuwa safe mun isa insha Allah,


Ya katse kiran tareda dafe kanshi, ta janyo rigarta ta sanya tareda dukun kune jikinta domin sanyin dake shigarta na A c tana kallon ikon Allah,



Saida motocin suka tsaya ya bude gefe nshi ya fita sannan ya zagaya gefen ta ya bude mata " fito kawai ya furta tareda daure fuska,


Ta gyara zama " bazan fitoba ka kaini gida malam, " Malama kifito idan kinki kuwa daukar ki zanyi kinsan hakan ba gagara zaiyi ba,


Ita gaba daya yau tsoro ya fara bata' dole ta fito tareda kara kudundune jikinta " ina yake shirin kaita da yakawota filin jirgi?


Bude motar yayi ya janyo cout dinshi ya mika mata batareda ya kalleta ba 'Ak ya matso da sauri " sir d jet is ready'


"OK tank you Ak Hannun ta ya riko batareda yace komai ba yafara janta " ka sakar min hannu ina zaka kaini " oh kidnapping dina zakayi ? To Wallahi kaina da karfi ganin tana bata mai lokaci yasa ya sunkuce ta sai cikin privt jet din su yana shigar da ita ya danna mata seat belt tana kallon ikon Allah,


Ya zauna shima ya daura nashi sannan jirgi ya fara tafiya " ai jitayi kamar ta saki fitsari domin ita da ko filin jirgi bata taba zuwa ba yau gata a cikin jirgi gaba daya,


Runtse idanu tayi tanata jero salati, "tun Anan zan mutu ba saima mun isaba Wayyo, dariya yayi ya basar kamar baya ganin ta lokacin da jirgi ya dai daita a sama ta kalle shi " wai ina zakaje dani? Kasan fa hankalin iyayen mu zai tashi musam man Hajiya,


"Siyar dake zanyi' ya fada tareda janyo plate din da ke cike da pepper chicken ga drinks an Ajiye musu'


" kici Abinci domin ki kara maiko inji dad'in yanke kanki' " Wallahi Kaina ba zai yanku ba ehem' " zamu gani kuwa,

Ya bata Amsa tareda ci gaba da cin naman shi" kifa ci Abincin domin tafiya nan da America is long journey zakiji yunwa da yawa,


Zancen Gaskiya tanajin yunwa gashi d'an tsakanin nan bata wani cin Abinci saboda tunani da kuma hada hada,


"Saida ya turo mata plate din tareda juice" kici madam,


Dole ta fara aikawa domin tana jin yunwa sosai don rabonta da Abinci tun kazar Amaren da Momyn hajara tabasu suduka A jiya suka cinye ta tas duk da ba dad'i,


"Sai kuma wani irin tsumi mai dadi da suke sha kwana biyu kamar tea,



Taci sosai ta kora da drink ta sanya wifer ta goge bakinta sannan ta gyara zama ta rufe idanun ta duk yana kallon ta,

" wani irin murmushi yayi Alokacin da yaga bacci ya dauketa matsowa yayi tareda rungumota zuwa jikinshi yana sauke Ajiyar zuciya,


"I love you Ruman" ya furta can kasan makoshi shima baccin ne ya kwashe shi,




"Ruman taji ya kira sunan ta A hankali ta bude idanunta' ki tashi mun iso " welcome to United kingdome ta waro ido tareda mikewa ya riko hannunta suka fito ,


Sakin bakinta tayi domin ganin ta A cikin kasar da bata taba mafarkin shiga ba wasu motoci ne masu dauke da harafin J a Jere kusan guda shida saidai ta tsakiyar tafita daban ya rikota zuwa wajen motocin,


"Welcome bos turawan keta fada suka bude masu mota suka shiga gaba daya lamarin ya fara bata tsoro d'an wannan yaron suke yiwa irin wannan girma mawar ,

" _Ruman naira_


"Sai a wani tafkeken upstairs sukayi landing gidane zagaye da furanni ta ko ina a jikinshi kai kiyasta kyawon gidan zai bata lokaci saidai ince ku kwatan ta,



" Welcome to my home we're I grow up Ruman this is my home, yayi murmushi tareda tuna lokacin kuruciyar shi a cikin shi har zuwa lokacin da yabar kasar,


Janta kawai yayi tana binshi kamar jela domin tama daina yimai gaddama,


Wani irin tafkeken falo ne maidauke da kujeru akalla kusan set uku ga hanyar step a gefe saman ya nufa da ita tana biye kamar wata sokuwa,


Ya kaita wani daki na mu samman tasaki baki tareda kallon kowane bangon dakin mai dauke da zanen fuskokinta a kowane bango ga katon Royal bed a tsakiyar dakin kai komai Abin kallo ne ga hotunan shi na kuruciya a tsakiyar nata,



Zuba mai idanu kawai tayi tana kallon shi domin harde Hannayen shi kawai yayi ya zuba mata na Mu jiya " kije kiyi wanka ki rama sallolin da Ake binki kafin ki dora daga inda kika tsaya a masifar.....✍



*Anzo dai dai wurin my fan's please comments and shear*


*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NAπŸ™†*
_Love & Destiny_



_Written by Fenerh_


✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍


πŸ…Ώβž‘2⃣5⃣

Har ya juya zai fita ta tsayar dashi, "meyasa ka kawoni wannan kasar meye nufin ka?

Murmushi yayi sannan yace "Nufina shine inkawo ki nan kema inkoya miki rayuwar iskancin da kika ce ina dashi,


"Ni dai ka fadamin meye manufar ka akaina? Soyayya ce nace banayi Aure ne nace bazan Aureka ba dole ne ?


"Yanzu wane irin hali kakeso iyayen mu su shiga kasan cewa hankalin Hajiya sai yafi na kowa tashi?


" Idan baki sani ba insanar miki "mahaifiyata na nan tana jinya yakama ta inzo kuma bazan iya barma kuraye ke ba shiyasa na dakko kayana don haka ki shirya zama da d'an iska daga yau har zuwa lokacin da naga damar mayar dake kuma by then..... Yayi murmushi sannan ya juya zai shiga wata kofar,


Wani irin bugawa kirjin ta yayi me yake nufi? Zama dashi Anan gidan? Ta hadiye wani irin mugun miyau da karfi'



" tana tsaye Awurin har yafito daure da towel Ajikin shi ya karaso gab da ita ya y'ar fa mata ruwan wankan dake jikin shi,


Ta wani zabura tareda yin baya da sauri domin ya mugun shigo mata,

Ya kalli k'irjin ta yayi murmushi " Baby kije kiyi wanka kiyi Salla kafin inje insiyo miki wata rigar Abin nan tunda wancan ta yage ya furta cikeda tsokana sannan ya daga mata gira daya,



"Wani irin bakin ciki ne ya turnike ta ta zabga mai harara sannan ta wuce hanyar da taga ya fito,


Ya bita da dariyar keta, masha Allah ta furta Alokacin da ta shiga cikin lafiyayyan bathroom dinshi kamar baza a mutu ba duniya,


Tayi wankan ta cikin nishad'i saboda tsarin wurin ko ta ina mirror ne ta gama tareda dauro Alwala ta matso jikin mirror din ta tsurawa kirjinta idanu saboda sululin da Kansu yakeyi,



Wata irin kunya ce ta rufeta wai Ace d'an Abdul din nan har yasan takan rudewa mace lafiyar jiki ya fitar da ita daga duniyar da take zuwa wata ta daban,



" Wani irin y'arrr take ji a cikin jikinta saboda tunawa da tayi da irin halin da kanin nata ya jefa ta'


Saida ra sake yin Arwala sannan ta fito ta samu baya cikin dakin saidai ga dadduma da kuma dogon himar ta janyo ta zura batareda ta mayar da kayanta ba domin ta gaji dasu,


Ta jero sallolin da Ake binta tana zaune Akan daddumar tayi tagumi domin gaba daya zuciyar ta na wurin Hajiya tasan sai tafisu damuwa,


Turo kofar da Akayine yasa ta dago wa ta zubawa wata baturiya idanu da ta turo wata yar keken Abinci mai dauke da Abinci,


"Good morning ma'am' ta furta da muryar ta ta turawa tareda yimata bayani cewar itace cook dinsu tayi mata godiya ta fita ta mike tareda kallon d'an karamin keken da saidai ta ganshi a TV yau gashi Ankawo mata Abinci akai,


" Saidai bataji zata iya cin komai a ciki ba domin Abinci ne irin nacan daga ganye sai ketchup dasu danyen tumatiri,

_"Aini danaga garin gulma yunwa zata kar ni ai tuni na Ciro burodi na fara korawa da ruwa fan's Anya zan iya daurewa kuwa wurin dauko gulma?_


"Ta yatsune fuska ta ture keken gefe ta koma kan kujerar hutawar dake dakin ta zauna tareda zubawa Aljannar duniya kallo,



" tana haka ya shigo dauke da ledoji manya manya ya Ajiye sannan ya kuma fita ya kwaso wasu ya dawo,


Dauke kanta tayi kamar Bata ganshi ba' ya zauna gab da ita kamar zai shige jikinta,


"Madam ba sannu Kefa najewa shopping, " Ai ban aikeka ba ko?' To aini dole na inje saboda madam dina batada kaya,


Ya fara bude ledojin daya dogayen riguna ne irin na turawa wa inda dasu da babu duk daya sai kuma daya Riga da kmguntayen sket ne sai kuma takalma da jakun kuna sai ta karshen da ya zazzago su breziya da kuma panties kusan dozen dozen,


Idanu ta zaro tareda jinjina rashin kunyar Abdullah ya dago wata tareda cewa" ki cire hijabin nan ki gwada ingani ko zatayi na manta ne ban tanbaye ki ba so kuma sai na tuna ai dazu naga girman su kuma na d'an taba shiyasa na gwada da hannu na,


Yana fada yana kara cacumar kokon nonon breziyar " matsawa kawai ta fara yi domin yanzu lamarin yaron ya fara bata tsoro,



Rikota yayi da hannu daya "ki cire hijab din nan ko in cire miki kuma ingwada miki da Kaina kinsan zan iya ko'


Rike hijab din tayi ga gam tareda girgiza kai" please Abdul kadaina kasan haramun ne ko kai ba muharrami na bane Wallahi wuta kake tabawa,


"Uhm a tunaninki ko? Ni halalina nake tabawa don haka kima saki ranki don ni morewa zanyi Wallahi ai ke kika ja koma meye kibari Muyi Auren mu mai mutunci kinki waike kinajin kunya ko kar,Ace kina soyayya da kaninki to kisani karamin yaro zai baki ciki inyaso Saiki San y'anda zakiyi tun yanzu,


Ya fada tareda mikewa " ni zanje wurin Momy kici Abinci bazan dawo da,wuriba,


Bayan fitar shi batada zabi illah ta nemi kaya masu d'an mutunci ta saka Acikin wa'inda ya siyo mata,


Ta sanya wata riga da wando dogo pencil rigar kuwa side shoulder tayi matukar yin kyau A cikin shigar gasu sun kamata dam komai ya fito,


Ta kalli kanta A jikin mirror tayi tsaki jin irin karar da cikinta keyi ya sanya ta fitowa dole ta fara neman hanyar kitchen,


Ta ci karo da Matar da takawo mata Abinci dazu ta tanbaye ta " ware is the kitchen?


"If you need something tell me ma'm I will get it for you'


" no tanks I will do it my self. OK, da jagoran cin ta taimaka mata ta dafa indomie domin shine mai sauki ta zuba kifin gwangwani tareda soya kwai ko fita batayi ba a cikin kitchen din ta janyo kujera saida ta koshi sannan hankalin ta ya dawo jikinta,


Sai Alokacin ta tuna da wayar ta ta laluba ko ina bata ganta ba dole ta hakura tajira shi ya dawo,


"Har kusan karfe biyar na yamma a kasar ta UK bai dawo ba har bacci tayi ta tashi,

Hankalin ta ya fara tashi domin dai ita girman gidan tsoro yake bata daga baya ma kasa ta sakko domin tafi jin motsin masu Aikin gidan,



TV ta kurawa idanu bawai don shirin nasu na burgeta ba aa said an zaman kadai cin da take ciki,



Sai da ta duba Agogo taga karfe bakwai ta mike tsaye cikin sauri tareda buga tsaki " Allah tsine kasar da baza kaji kiran Salla ba ta Ayyana a ranta,


Tana idar wa ya shigo cikin gidan A matukar gajiye Alokacin ta mike ke nan tana linke hijabin jikinta yaja ya tsaya cak tareda kare mata kallo yana jin wani irin har cikin jikinshi ai tuni yaji duk gajiyar shi ta war ware,.


Batasan Shigowar shi ba kawai jin tayi ya rungume ta tabaya ya sauke wata irin Ajiyar zuciya,


Ita kuwa ta dan tsorata daga farko Amma shakar kamshin turaren shi datayi yasanya ta fahimtar shine,



Tureshi tafarayi" kadaina banason iskanci Abdul nafada maka ko wannan irin rainin wayon naka ya fara kaini bango na farko ka satoni daga kasata ka kawoni wannan muguwar kasar sannan kazo kana laluba ta kamar wata Matar ka Wallahi kuma ka kawomin wayata zankira Hajiya ehm,


Saida takai karshe ya birkito da ita ta ga banshi ya saki wani irin murmushi "kidaina wahalar da kanki Ruman domin wayar ki bazarayi miki Amfani ba sannan kuma lalubar ji kuwa yanzu nafara bakiga komai ba domin Abinda nakawo ki inyi kenan kafin ki karasa min y'ar sauran lafiyar da ta ragemun,


'Fisge jikinta tayi da sauri " wallahi kasha giyar karya Abdul kuma ko dazu ma dakayi Allah sai yasa kamun


"Banzan yaro kawai Mara kunya kuma muzuba nida kai sai naga mai cin riba ta buga tsaki ta fita a dakin yana binta da kallo,

Girgiza kanshi kawai yayi sannan ya fada bathroom yayi wanka ya fito daure da Alwala ya sameta ta na kokarin shinfida dadduma Alamar zata sallaci isha,



Ko kallon shi batayi ba har ya wuce gaban mirror yafara shafe shafe yana mai kallon movement dinta ta madubin har ta idar ta kuma fita shima ya sanya short ya zura jallabiya fara mai guntun hannu ya tada Salla,



Tana zaune a falon kasa ya sakko ya zuba mata idanu y'anda ta zauna a cikin falon wani irin farin ciki ne ke rufeshi ,


Helen mai aikinsu ya kira tareda tanbayar ta ko taci Abinci tayi mai bayanin indomie kawai taci ya dafe goshin shi domin shi Sam ya manta bazata iya cin cimar su ba,


Ya bata umarnin ta gasa mishi kifi da kuma kaza tace OK ya fito falon tareda nufota ta kauda fuskar ta gefe ya nufi saitin fuskar ta ya zauna a hannun kujerar da take'



" Hmm finally, ya furta Ahankali tareda dora Hannun shi akan fuskar ta' Am sory my Queen,


Nayi KUSKURE a yimin Afuwa, ai dole kace haka ta fada cikin masifa,


Tunda ka satoni ai dole ka bani hakuri, "nop ni ba hakurin da nake baki kenan ba hakurin rashin baki Abinci nake nufi kuma ni ba sato ki nayi ba ko ba komai ai gida kikazo don haka kisaki ranki kawai,


" Am sory naje na duba Momy na ne A yau Akayi mata aiki kuma Alhmdulillah Anyi nasara so please kitayani Addu'ar Allah ya bata lafiya,


"Jikinta yayi sanyi sosai kuma sai yanzu taji kunyar shi domin tanada labarin komai amma Bata iya cewa komai ba ta mike tareda komawa sama ta yi zaune akan sofa tareda zabga tagumi,


Shigowa yayi da y'ar keken Abinci dakanshi ya janyo d'an karamin table gaban ta yafara sauke naman kazar dake kan plate din tangaran nannade da poilpeper,


Sai kuma plate din gasshen kifi da kuma jug mai dauke da dafaffiyar madara da cups ya jera tareda kauda keken gefe ya cire jallabiyar tareda zama kusa da ita tayi saurin matsawa,


" meye haka don Allah meyasa kai Bakada kunya ne? Ya kalleta cikin ido tareda lankwasar da kanshi, " don Allah menayi?


"Ta zabga mai harara bansani ba don Allah kasa Riga haba mana,


" wai na cirene saboda kiraba ganin da nayi miki ba Riga ne dazu ya furta tareda daga mata gira,


"Ya janyota tana tirjewa " ki natsu Abinci kawai zamuci yanzu ba Abinda zanyi miki,


"To sai ka rikeni? " eh inba hakaba bazan iya cin Abincin ba'


Dole ta natsu ya sanya ta a tsakiyar shi ya fara war ware naman wani irin kamshi yayi mata maraba ya kuma bude kifin ai tuni miyanta ya tsinke ya sanya fake yafara duka a ko ina,


"Madam wanne zakici? Tayi mai banza ya debo kifin ya nufi bakinta da shi sai ga Ummu an karbe saida tadanci sosai sannan ya fara bata kazar ta danci kadan ta kawarda kai,



" Am OK, yayi murmushi sannan ya tsiyayo mata madara ya mika mata ta girgiza kanta " kisha it will help you,


Batason naci dole ta karba ta mike daga jikinshi ta koma gefe ta zauna yana Kallonta sannan yafara cin kazar shi saida yayi nak ya kora da madarar shima,


Mikewa tayi ta shiga bathroom tayi wanka tareda daukar sabon brush ta wanke bakinta sannan ta ga wani mouth wash mai sanya kanshin baki ta kuskure bakinta dashi saboda k'arnin kifin da taci,


Ta daura babban towel tareda yafo wani a kanta saboda tana tunanin yana ciki domin bazata iya mayarda kayanda ta cire ba,


"Tana fitowa ta nufi kayanda ya kawo mata ta yi saurin daukar wata doguwar Riga mai hannun shimi mai shaka shaka ta koma bayin ta canja sannan ta dawo dakin ta zura hijab dinda tayi Salla ta koma gaban mirror ta shafa mai sama sama ta feshe jikinta da turaruka masu kamshi sannan ta koma kan sofa ta kwanta idanun ta tar tana jiran taga y'anda yau zata yi bacci a wannan dakin,


Shigowa yayi cikin dakin ya kalleta " hhh Aunty wannan hijabin fa ? Tayi banza dashi ya janyo towel akan wata hanga da akajera su da yawa ya dora akan short nicer dinshi ya nufi bathroom saida yayi wanka shima ya kuma dauro Alwala tana kallo nshi ya kuma zura jallabiya ya tada Salla raka'a biyu ya shafa tareda mikewa ya cireta ya Ajiye agefe,



"Madam a ina zaki kwanta?Badai sofar ba? " no Kizo mu kwanta tare bayan ni banko balaga ba ai ba Abinda na iya,


Ta juya mai baya kawai tareda Ayyana wa aranta " Amma ka iya lalubar mutum ai d'an iskan yaro'


Kyale ta kawai yayi batareda ya kuma cewa komai ba ya haye saman gadon ya kwanta dai dai yana dariyar mugun ta " yarinya zaki kawo kanki ne'


Wayar shi ya janyo tareda shiga y'anar gizo yanata faman danne danne ba da dadewa ba bacci mai dad'i ya kwashe ta saidai batakai ko minti talatin ba tafarajin sauyin yanayi'

Zunbur ta mike zaune domin jin wani irin Abu tundaga tsakiyar kanta har zuwa kasanta ga wani irin sanyi dake kada ta kuma taciki ba Abinda takeyi sai had'a gumi kamar ta hadiyi kunama,


"Ta kalli inda yake kwance yana nan y'an da yake tun dazu yana faman danna waya,


ta d'an koma ta kwanta tareda dukun kune jikinta duk yana kallon ta ta wutsiyar idanu' A hankali ya mur musa tareda fara counting daga 10 9 8. 7 6 5 4. 3. 2


" kawai ganinta yayi ta mike domin wani irin mugun feelings takeji w'anda bata taba jin irinshi ba tsawon rayuwar ta,


Hijabin ta wurgar a gefe ta fara zagaye dakin gashi yayi mata banza kamar bai ganta ba ganin zata halaka a banza ta matsa jikin gadon,



"Abdul" uhm inajinki' banda lafiya' Allah ya baki lafiya ya furta batareda ya dago kanshi ba still yana kwance Abinsha dai dai,


"Wasu irin hawayen wuya ta fara zubowa tareda matse cinyar ta ta zauna a gefen gadon tareda fasa kukan wahala,


Ai wurgi kawai yayi da wayar baisan lokacin da iso gabanta ba,


Riko ta yayi jikinshi na rawa " meye na kuka don Allah inba so kike kijamun hawan n jini ba,


"Ai Kaine na fada maka banida lafiya ka kyale ni " yayo murmushi domin ta mugun burgeshi y'anda take maganar cikin shagwaba


"Sory ina ke miki ciwo? Ya dora hannu akan fuskar ta' ai tuni taji yanayin ta ya kara canja wa tayi saurin juyawa tareda fadawa jikin shi ta kuma sanya kuka tareda fara lalubar shi,



" tuni ta fara dorashi akan network jikinshi yafara rawa sosai' baby me kikeyi haka?


Ya furta dakyar ta riko hannu nshi tareda dorawa akan k'irjin ta,


Still kuka takeyi domin ita burinta kawai ta samu natsuwa


"Da kanta ta mike tayi wurgi da yar rigar jikinta ta fada kan jikinshi tareda hade bakinsu wuri daya '


Suka fara aikawa juna da mugun romance w'anda ita kanta daza a tanbaye ta batasan a ina ta koyoba,


Sun hauka cewa juna sosai ya ke juya ta da hannun shi ya kwantar da ita akan gadon tareda kife kanshi akan Abubuwa masu daukar hankalin lafiyyun maza ya fara aika musu da mugun tsotsa da kuma massage da tafin hannun shi Aranar tajita a wata duniya mai shegen dad'in shiga shikuwa ai tuni ya Fara tsiyayo da hawayen dad'i tunma bai jishi a duniyar sama ba,


" ba Abinda kakeji a dakin sai gurnanin su wani irin lasar ta yakeyi tundaga fuskar ta har zuwa tafin kafar ta ba inda bai lashe ya kuma tsotse ba A wannan daren a lokacin da ya isa da harshen shi ..........ai sai ta fara samai ihu domin ba karamin dad'i yake jiyar da itaba ta wannan hanyar har tasamu Abinda ya taso mata ya kwanta don saida tayi released taji natsuwa ta dawo mata


Wani irin zabura tayi A lokacin da ta kalli yanayin da suke ciki ta dan hasken fitilar dake dakin,


Rikota yayi yana nishi domin shi yanzu' yake bukatar kasance war su tare idanunshi a juye,


"K'arki tafi kibarni a haka please I needs you right now tafara tureshi " kabari Abdul hakan bai dace ba Kasani'


"Ai cikin wani irin mugun karfin da yakeji ya kwantar da ita tareda dora mata k'irjin shi" ki barni Ruman kar inji miki " yazaki barni cikin mugun yanayi bayan ni na taimake ki a Gaskiya bazan y'ar da ba,


"Ihu tasa mai " Abdul fyad'e zaka yimun ne? " eh Ruman Wallahi I will reaped you idan har baki tsaya nayi da Arziki ba haba don Allah kasheni kikeso kiyi?


Cikin zafi zafi ya fara aika mata da sabbin sakonni ya kuma dora bakinshi akan dukiyar fulaninta ai tuni tayi lakwas tareda barwa Allah ikonshi domin tasan wannan yaron yau sai ya cimma burinshi,




A kidime ya fara neman hanyar shi saidai gam yajita kamar ba kofa ita kuwa a lokacin da taji katon Abu a jikinta yana neman fasa ta ai tuni ta fara tureshi tana waro idanu "d'an yaron da ta raina ne haka tab shikuwa Jinshi a bakin tekun maliya ai sai ya kara himma wurin kokarin ganin ya samu tsallake shi'



" Gam ya riketa domin jin irin kokarin guduwar da takeyi' yayi fusing kanshi da karfin gaske domin dai Shikam tuni yabar UK


Wani uban ihun data buga tareda kaimai cizo a wuya Amma ina yayi nisa domin shi kara danna kanshi kawai yakeyi a jikinta,



Yana mai zuba sanbatu da surkulle kala kala " ihu takeyi tareda kaimai duka yakushi harda su cizo Amma shi kan ai ya dade da rasa kunne,



"Don Allah ya Abdul ka barni zanmutu ka kyale ni karka jimun ciwo nashiga uku Wayyo Hajiya Dady Gwaggo Aunty Fenerh😜


Ai da gudu na fito daga bayan labule Amma mugun ganin da nayi yasani juyawa da gudu nayi kitchen domin karasa sauran naman da aka rage,


Koda na dawo nasamu Ruman a sume amma yana kan Aiki dafarko dana fita Ruman ke kuka Amma yanzu da nadawo Abdullah ne ke rusa kukan dadi tareda zabga mata kalaman da mom Sayyed ta hana ni fadar su wai bakyau fadin sirrin mata da miji,



Amma Abdullah mugun jarababbe ne kusan hour uku ya d'auka akan Hajiya Ruman har saida ta kuma farfadowa ta sanya kukan wahala gashi ko yatsar ta bata iya motsawa muryar ta gaba daya ta dishe saboda kukan wuya,


" kiyi hakuri my dream " I will never leav you I love you so much please don't leav me Ruman ki taimaki Rayuwata bazan iya babuke ba'


Shine kawai Abinda zan iya fada sai kuma uban kukan da yake rusa wa jikinshi na rawa ga wani sabon suna da ya lika mata "Honey'


Bature yaji Zuma saida ya danji ya rage zafi ya d'an tsagaita mata tareda komawa gefe yana sauke numfashi tareda kokarin janyota zuwa jikinshi Amma ya kasa saboda jikinshi ya mace'


Wani irin

Please Login or Register in order to submit comment