Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mugun dad'i yakeji na shiga har cikin jininshi " Wayyo garin dad'i na nesa Ashe shiyasa maza masu mata ke daga kai suna ma samari kallon mai bisa ruwa sun San lagwadar da suke kwasa hmm


Shikam wlh ba a koma cutar shi irin wannan harka still kuka yakeyi ya juyo tareda fuskantar ta dakyar take fitar da numfashi'



Ya janyota zuwa kusa dashi " wani irin shaukin ta ke kuma shigar shi ya kalli k'irjin ta dake muje suna kara tsokale mai idanu gashi dama bawai ya koshi bane Ai tuni ya fara lalubo ta


Kuka ta kuma sanya wa domin tanajin Abinda yake shirin yi " Wayyo Allah wallahi bazan kuma cema yaroba daga yau kai yayana ne in kanawa iyayenka Abdul ka bari,


Don girman Allah kabarni na y'arda zan Aureka wallahi ina sonka ka barni haka zaka cutar dani wallahi kafi karfina ko yanzu na y'arda


Wayyo Allah na gane KUSKURE NA bazan kara rainaka ba ka taimake ni shine kawai take iya furtawa dakyar muryar ta ke fita susuukar ta kawai yakeyi kamar gero


Tareda rokonta " Wallahi bazan iya hakuri da zumarki ba my Honey kibarni inji dad'in ki don Allah yana kuka tana kuka nima ina tayasu.........✍



πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ
Masoya Fenerh godiya Mara iyaka Fenerh Love's you AllπŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹πŸ’‹


*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NAπŸ™†*
_Love & Destiny_


✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*


*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain✍🏽~*

πŸ…Ώβž‘2⃣6⃣

Saida ya gurjeta son ranshi sannan ya kyaleta suma kuwa idan tayi da kanta take farfadowa,

Shi kanshi yasan ya wahalar da ita sosai Amma ya zaiyi zumar tace Akwai d'an dano kamar karya bari'


Ko yanzu badon ta gaji ba da saiya kuma yi duk da shi kanshi yaji ciwon Amma dad'in yaki barin kanshi'


Shigewa yayi cikin jikinta tareda rungume ta ga gam yana mai reramata kuka " please Aunty na k'arki kuji Rayuwata idan babu ke numfashi na zai tsaya,


Kuka ma ta daina yin shi saboda irin Azabar da Abdul ya gana mata gashi wani irin zafi da HQ ta ke mata kamar ta cire ta yar ga wani d'an shi dake bin kafarta tanaji Amma ta kasa koda motsi'



Bacci takeso tayi ko zataji sauki Amma ina ta kasa gashi ya cukuikuyeta kamar zai ballata numfashi ma dakyar take fitar wa,



Ya d'an tsagaita da kuksnshi ya fara manna mata a kumatun ta " I love you Ruman I love you "


"Please say you still love me' inaso inji wannan Kalmar again daga bakin ki,

Ta kasa cewa komai domin maganar ma ba fita zatayi ba shi kuwa wata irin wutar kaunar tace ke dad'a ruruwa a cikin zuciyar shi da kuma sabon shaukin ta

Ya juyo da ita tana fuskantar shi ya dora hannun shi akan fuskar ta yafara shafawa tareda tsurawa kyakkyawan kirjinta idanu'


A Gaskiya shi mai sa'a ne da Allah ya bashi wannan tsaleliyar Yarinyar ga k'irjin ta a cike fam ga wani kunburi da suka kara yi saboda matsar da sukasha sai wani sheki sukeyi,


Bai San lokacin da ya dora hannu nshi akansu ba yafara shafasu tareda murza kan Ahankali wata y'ar kara ta sanya Mara sauti wadda Sam bai jita ba


Mugun zafi kirjin ke mata ya zamar mata kamar gyanbo da saurinshi ya dora bakin shi akansu ya fara hura mata jikinshi na tsuma domin ji yake dole ya kara idan har yanaso ya samu natsuwa'


" Am sory baby hawaye na zubowa a idanun shi ya fara tsotsar ta a kidime yana bata hakuri


Itakam tagama Salla mawa gaba daya tabarwa Allah domin iya wahala ta wahalu gashi yaki barin jikinta,

A Gaskiya yau ta bambance aya da tsakuwa


Tanaji tana gani yaron nan ya kuma hayeta tareda cigaba da aikinshi kuma yana kan zuba mata kuka


Itakam daga karshe kuma sume wa ta kumayi a karo na uku w'anda shima a wannan karon yana samun natsuwa ya sulale akan k'irjin ta ya sume,



Ina gefe ina tausayin Ruman a Gaskiya ta haku fans bature karshe ne🀧


Saida gari ya waye Helen ta shigo cikin dakin tagansu a haka ita Ruman ta farfado Amma ko motsi bata iyayi sai hawaye dake aikinsu


Abinka da bature ba ruwanshi ta matsa kusa da gadon tana magana'


Saidai jin shiru yasata d'an janye bargon tayi saurin ja baya tareda buga ihu ganin halinda dukansu suke ciki'


"Ma'm oh my god' ta furta tareda dafe k'irjin ta " ihunta ya farfado da Abdullah ya bude idanunshi da kyar tareda Kallonta y'anda ta tsaya musu kerere akai'


"Get out ya fada cikin tsawa ta fita a tsorace ya yunkura tareda saurin dirowa daga kan gadon duk da yanajin zazzabi na shigar shi Ahankali ya dagota ta sanya Kara'


" Am sory Ruman please for give me jikinshi na rawa ya dagata saidai yaji tsoron ganin jinin dake bin jikinta ya runtse idanun shi ya dauketa cak ba tareda ya tsaya yin komai ba ya nufi jacuzzi da ita'


Idanunta a rufe cikin tsananin wuyar da tasha A jiya ya sakar musu ruwa masu dumi sosai A jikinsu da kanshi ya yi mata wanka saidai jinin dake zuba A jikinta ya fara tsorata shi kardai yayi barna?


Saida ya wanke ta tas sannan ya tara mata ruwan dumi ya danna ta a ciki gaba daya bata iya koda kwakkwaran motsi sai y'anda yayi da ita


Saida ya bari ruwan sun ratsata sannan ya fito da ita zuwa dakin ya shinfide ta akan sofa sannan ya canja zanin gadon ya dauke wannan ya jefa a washing dustbin ya dauke ta ya shinfide ta cikin sauri ya daura towel tareda janyo kayan aikinshi kware towel din yayi ya ware kafafunta


Saida ya runtse idanunshi gam yaji mugun tausayin ta Ashe ba karamin halaka y'ar mutane yayi ba da kanshi yayi mata Allurar zazzabi da painkiller sannan yayi mata dinki a wurin da ta yage Tanaji tana gani'



Ya samu Helen ya bata umarnin dafa mata farfesun kayan ciki sannan ya hado mata tea mai kauri ya kawo mata dakanshi ya dagata ya fara bata Abaki


Saida ta shanye tas gumi ya fara karyo mata sannan ta sanya kuka domin yanzu ne ta farajin kuzari a jikinta'

Rungumo ta yayi a kirjinshi jikinshi a matukar sanyaye" Am so sory Honey I real don't mean to hurt you please for give me


Cikin kuka tafara tureshi " I hate you Abdul I hate you yau ka nunamin rashin kauna ka keta min haddina ta karfi ka Amshe min pride


Kuma duk Abinda zai faru bazan taba Auren ka ba tunda kai mugune idan har kiran ka dan akeyi yarone yasa kamun haka ai ba sai kayi haka zan San kai namiji bane'


"Yanzu karabani da budurci na ta hanya mai muni wato hanyar zina Abdul shekara ta kusan Ashirin ina tattalin Abuna duk da lalurar da na rayu da ita Amma a banza ka Amshemin shi


" Abinda nakewa mijina tanadi' saurin rufe mata baki yayi'


"Yes Ruman nagode da wannan Alfarma da kika yimin na rike mun mutuncin ki a Gaskiya na kara ganin kimar ki kuma dama ni nafi kowa cancantar inkarbe shi don Allah kar kiyi bakin ciki akan hakan'


" Bawani nan mugu kawai Azzalumi Wallahi sai Allah ya sak....


Bakinshi yayi saurin dorawa akan nata saida yayi dogon Zango kafin ya saki bakin suna maida numfashi itama bakin masifar ya mutu murus'


"Kidaina yimin Allah ya isa k'arki hadu da tsinuwar ubangiji '


" Ai dama tuni nagama haduwa da tsinuwar ubangiji tunda nayi zi....


"Hy stop ki daina kiramin zina Anan kinajina ko' ni Banyi zina ba kuma da izinin ubangiji bazan taba yinta ba,

Ya furta cikin fushi kuma fashe wa tayi da kuka "yanzu me muka Aikata don Allah Abdul?


"Sunnah Ruman muka aika ta and believe me bazan taba cutar da Abinda nake kauna ba ki y'arda dani'


"Yanzu' ki y'ar da indan kuma saka ki a cikin ruwan zafi saboda dinkin danayi miki"

"Kuka ta kuma samai " saboda Allah Abdul wace irin mugunta ce wannan harda dinki?


"Am sory aike kika kawomin kanki ina zamana kika fara tabani kinga kuwa ba laifina bane " kuma nimafa kinji min "Auchh ya furta tareda dafe hantsar wandon shi'


" Allah Aunty na kinji min kingani ya furta tareda Ciro mata....😳

Batasan lokacin da ta wuntsila ba domin ganin Abinda yafi karfin ta tareda gasgata cewar Abdul a cikin marasa kunya shine na farko'


"Wayyo Allah ta fada tareda runtse idanun ta " subuhanllah ya furta tareda saurin rikota yana kunshe dariya'


Daga ta yayi cancakar ya nufi bathroom da ita tana tirjewa bai Ajiyeta ba sai A cikin bayin ya tsayar da ita tsaye ta sanya y'ar kara'


"Ahhh "" Am sory ki daure in hada miki ruwan dakyar ta iya tsaya wa tana kwalla yayi saurin hada mata ruwa sannan. Yada wo ya riko towel din jikinta yana shirin kwance wa tayi saurin dafewa tareda girgiza kanta,


"Kabarni zan shiga da Kaina don Allah, shiru kawai yayi ya dan shagwabe fuskar shi'


" OK to ki daure ki shiga don Allah zakiji dad'i' ya juya ya fita


Ta dade a tsaye kafin ta daure ta shiga ruwan gashi dakyar take tafiya tana tale kafafu'


"Saida tasa kara kafin ta iya zama A cikin ruwan Amma daga baya tayi mugun jin dad'in ruwan ta kalli kasanta ya mugun canja kamanni saboda tsabar sassakar da Abdul yayi mata bata ko kaunar tunawa kada Allah ya kuma mai maita mata irin wannan daren'


" shikuwa yana fitowa ya nemi painkiller ya sha domin yayi mugun jin ciwo a jikinshi ga wani zazzabi dakeson rufeshi,


"Ya San cewa is a normal ting saboda irin Abubuwan da ya dade da Tarawa a marar shi dole yanzu yayi zazzabi tunda ya fitar dashi'



Ta dade a ciki kafin ta fito tana takawa dakyar tana cije lebe'


Yana kwance ta fito ya zuba mata idanu yana maijin zazzafar kaunar ta nakara huda ranshi"


"Come to me" ya furta Ahankali tareda mika mata hannu yana mai jin tausayin ta"


Harara ta zabga mai tareda matsawa kan sofa ta zauna mikewa yayi cikeda dauriya ya dakko mai tareda zabo mata kaya masu d'an mutunci Riga da sket ta karba tana kawarda kanta domin bakaya a jikinshi dagashi sai short nicer'


"Ki shirya kafin Akawo break fast"



Ta ci farfesun sosai ya bata magani tasha ta lallaba ta haye gado ba dadewa bacci mai shegen dad'i ya dauke ta'


"Idanu ya zuba mata yana kallon ta cikin tsantsar kauna kafin shima ya kwanta a gefen ta yayi bacci batareda ya taba taba domin yasan tana bukatar hutun,




Basu suka tashi ba sai wajen karfe biyun rana shine ya fara mikewa saida yayi wanka ya shirya sannan ya tasheta ga wani irin Annuri da kuma haske dake fita A goshin shi,


" my Queen kitashi ki yi wanka kiyi Salla "and don't for get to enter hurt water ya furta tareda kanne ido'


" domin ina bukatar kiyi saurin warkewa zuwa dare domin in kuma shanawa don ko yanzu kawai na daure ne'


Wani irin mugun kallo ta Aika mai ya durkusa tareda manna mata kiss a kumatu "take care zanje indawo da Momy domin yau zata dawo gida'


Ras gabanta ya buga " Momyn shi masifaffiya tab'


Amma kuma tayi farin ciki ta wani gefe ko banza zata tsira da iskan cin shi idan ta dawo wata kila ma tasa ya mayar da ita kasarta,



Basu isoba sai Karfe tara na daren su A lokacin tana zaune a falon kasa jikinta ya yi mata sauki sosai saidai kasanta da har yanzu bai dawo mata dai dai ba,


Tayi matukar tsorata da ganin Matar Amma Abin mamaki cikin fara'a ta karaso duk da bata gama warkewa ba'



"Welcome home my doughter' ta fada tareda rungume ta A jikinta shi kuwa wani irin dad'i ne ke rufeshi'


Ta gaishe ta cikin ladabi da harshen da takeji sai faman tarai rayarta takeyi ta riko mata hannu tareda cewa muje dakina kihuta my daughter nasan Jeff ya dameki ko?


Ta furta da harshen ta na nasara ta bita cikin jin dadi domin ta huta da wannan mayen yaron,


Binsu yayi har cikin hadden dakin Momyn da yaji kayan Alatu fiye da dakin Abdullah'


"Cikin minti kadan ta cika musu daki da kayan ciye ciye kala kala tasa Helen ta Ajiye musu yana gefe yana kallonsu'


" Momy u don't love me Anymore " ya furta cikin shagwaba tareda dan buga kafa kamar wani karamin yaro'


Abin yaso yabata dariya ta daure tareda kawarda fuska " to ke Malama ai sai ki taso muje dakin mu ko'


"Harara ta zabga mai " Momy tell her to come with me "


"I wants' you go she is going to sleep here with me OK,


" what Momy noooo" ya samu wuri daya ya zauna tareda cewa" Wallahi ki zo mutafi ko kuma mukwana tare A nan mu duka,

."ya rage naka Amma ni ba zan bika ba ka kuma yimin fyade.........✍



*"wooo my fan's a Gaskiya kun nisha d'an tar dani da dubun comments dinku Allah ya biya ina matukar kaunar ku masoya Abdullah*



*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA*
_Love & Destiny_


✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION.
✍✍✍✍

https:/f/www.facebook.com/groups/1569379426621615/
*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*


*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of our pen savour Our worlds for it cause u np pain✍🏽~*


πŸ…Ώβž‘2⃣7⃣


Samun wuri yayi a dakin ya zuba mata idanu yana aika mata da sakon roko ta ido'.


"Ta dauke kanta tareda kallon Momy dake ta faman danna laptop kamar ba mai jinya ba,


Tace mata zatayi bacci ta ce ta haye gado tayi kwanciyar ta,


Aikuwa bata jira komai ba ta haye saman tafkeken gadon ta yi kwanciyar ta,


Shima ya matsa kusa da Momyn shi cikin shagwaba ya rungume ta,


" Momy nima fa bacci nakeji" ya furta mata da harshen ta' ta d'an kalleshi " kaje dakinka ka kwanta mana'


"Ni a gadon ki zan kwanta "ok jeka kwanta gadon zai ishemu ai'


Ita dake kwance kuwa jin wai dukan su zasu kwanta a gadon yasata mikewa zaune tana ganin ikon Allah,

" Agaskiya musulunci yayi haka Al adar bahaushe ma tayi domin bahaushe mai kunya ne da sanin ya kamata amma idan kana neman rashin kan gado da rashin tunani ka samu bature,

"Cikin zumudi ya nufi kan gadon ya kwanta a gefen ta ita kuwa gaba daya shock ya kamata,


"Abdul meye haka? Wane irin rashin kunya ne wannan Wallahi ba tsari a wannan Rayuwa,

" ke kikaja koma meye don haka duk Abinda ya faru blame yourself not me,


"Ya janyota ta kwanta " don Allah katafi dakinka " muje tare idan kinaso intafi,


"Amma kinsan is impossible inkwanta nikadai yau,

Nifa Badan wannan dinkin ba Wallahi yau... Ya furta yana kwabe fuska, a Gaskiya Aunty kinfaya raki kalli fa daga fara wa,


Ya zabura tareda dora fuskar shi akan tata ya d'an tsotsa lips dinta kadan,


" I had the best moment of my life last night Ruman kin shayar dani Zuma mai ban mamaki kin rikitani da dad'in ki Ruman,


"Last night is unforgettable Ruman please don't leave my life stay with me for ever,


" Ina sonki sosai ina sonki har cikin jini na kece kadai farin cikin zuciya ta idan baki Rayuwa ta zata shiga garari,


"Kinsan me? Ya furta a hankali yana kallon kwayar idon ta ta kalle shi kawai domin magan ganun shi sun ratsa ta sosai,


" Na Ajiye miki surprise muje kigani kuma yakama ta ki kuma shiga ruwan dumi saboda dinkin ki yayi saurin warke wa domin Gaskiya ko yanzu a matse nake'...

Zaro idanu tayi tareda matsawa da sauri "Wallahi ka fita kaban wuri haka kawai zan bika
Ka kasheni,


" kuma kasan cewa Abinda ka aika ta jiya bai kamata ba ko?


"Kallonta yakeyi wani iri " me na aika ta da bai dace ba?


"Ta kawarda kanta " kafini sani kuma don Allah ka sauka bacci zanyi'


"Murmushi yayi tareda matsawa jikinta " zunubin Abin da na aika ta jiya inace nikadai keda shi?


"Muje inkara akan na jiya ya furta yana daga gira " hara rar shi tayi,

"Kai Wallahi kina kuma juya min ido zan danne ki a nan kuma saina cire rainin dake tsakanin mu don naga Alamar Akwai Saura,


"Yanzu don Allah wane raini nayi maka A nan? Ta fada kamar tayi kuka, ya tuntsire da dariyar da har Momy ta juyo tareda kallon d'an nata cikin jin dad'i,


Tasan ya samu farin cikin shi don haka zuciyar shi ta samu natsuwa gashi har wani haske ya d'an kara da yar kiba ta jin dad'i,


Ganin da gaske yakeyi zai kwanta a wurin yasata mikewa tace " muje' wani irin tsalle ya buga tareda rungume ta ya sakko ya rikota tareda manna ta a gefen jikin shi'


"Good night Momy' ta kalle shi yayi saurin hada hannun shi wuri daya Alamar ta taimake shi tayi shiru karta watsa mai shiri,


Fita kawai sukayi tana kallon farin cikin tilon d'an ta' suna fita ya dagata cak zuwa dakinshi domin har yanzu dingishi takeyi'


" suna shiga ya Ajiye ta tareda kokarin cire mata kayan jikinta tayi saurin rikewa " Abdul meye haka nifa ba matarka bace,


"Ko? Hmm bai saurare ta ba ya fara cire mata kayan jikinta tareda rike hannun ta tamau Tanaji tana gani itadai Allah ya kawota wurin d'an iska,


" runtse idanunta kawai tayi tareda tsiyayowar hawaye domin yayi nasarar cire mata kaya ya barta daga ita sai bra da pant,


Wata irin rungumar da ya kaima ta tasanya ta bude idanunta ta waresu a bayanshi yana Ajiyar zuciya mai karfi,


"I love you baby' jikin ki zai hauka tani ya dora hannun shi akan hips dinta ya dan matsa har zuwa kan....


Sai faman bin jikinta yakeyi yana matsawa daga baya ya dan raba jikin su ya yi baya idanun shi jawur saboda tsabar fitina ya zuba wa k'irjin ta idanu,


Ya cire rigar jikin shi tareda dogon wando yarage dagashi sai short nicer tayi saurin juya wa domin ganin sandar girman shi a mike kamar ice gata sharbebiya..


Bathroom ya wuce saida ya hada musu ruwa sannan ya dawo tana nan a tsaye cikin ta ya d'uri ruwa " A Gaskiya wannan yar.... Au Abdullah ya wuce da sanin ta tab ai dole ya b'arketa,


Jin kawai tayi yayi sama da ita sai bathroom kafin tayi wani yunkuri ya jefata cikin ruwan dumin ta sanya mai kukan shagwaba


"Nidai banason Abinda kake mun don Allah kabari Wallahi zan hada ka da Dady,


Dariya ta bashi kawai domin y'an da take yi kamar wata yar sha shida hannun shi yasa cikin ruwan ya fara kokarin cire mata pant tayi saurin rike mai hannu,.


" don Allah kabari, " ki bari incire miki ruwan zaifi shiga da kyau dinkin ya war ware, "ya warke kabarni'


Ya zaro idanu " haba Ashe zan Shana yau bari kagani yayi saurin mikewa cikin tsokana ya kwabe short nicer din shi gaba daya ya shigo ruwan tafarasa ihu'


"Wallahi ban warke ba ciwo yakemun sosai don Allah ya Abdullah kabari''''



" Hhhh wallahi kidaina wani cemun yaya bayan kece Aunty na ai dama kinfada Kinfi karfina kuma na shaida jiya tunda har kinsani suma da kuka gashi kinji mun ciwo nima saida nayi gashi dakyar fa nake tafiya nima,


"I don ta rufe tamau ya bi k'irjin ta da kallo tareda sanya hannun shi ya fara zame breziyar jikinta ta ware idanu tana mai kallon ka rufamin Asiri,


Bai fasa ba saida ya cireta ya wurgar a kasan bayin ya zuba musu idanu yana mai lumshe su kamar wani dan giya ya dora hannun shi a Kansu ya fara shafawa Ahankali ya janyota zuwa tsakiyar shi ga ruwa na zubo musu ta sama kuma suna cikin ruwa,


Ya sanya Hannayen shi duka biyu ya fara murza su' tuni ta fara mika a jikinshi jikinta na sakewa bai fasaba ya ci gaba da rufa mata jiki,


Birkitowa tayi da karfi ta fada kirjinshi domin Abinda yake mata yafi karfin kwakwal war ta " Ashh ya fada A hankali domin jin wani irin shock da yayi ya shigeshi,


Bakinsu ya hade ya fara tsotsa tareda yawo da hannun shi a jikinta'


Ya riko hannun ta daya tareda dorawa saman Abin nan dinshiπŸ™ˆ


"Baby play with me please ya furta dakyar yana gwama numfashi ita kuwa takasa tabashi domin tanajin kunya da kuma tsoron wannan katuwar Abar,


Duk ya gama rudewa gaba daya ya fita a hayya cin shi gurnani kawai yake mata da kuma nishi ganin Abun bazai fitar da shi ba ya sungumeta sai
Cikin dakin ya shinfide ta a gadon shi ya kashe wutar tareda shigewa cikin jikinta ya fara aika mata wasanni masu zafin gaske,


tuni ta fara maida Marta ni tana kara rudashi domin bakaramin rikita ta yayi ba shima yasa gaba daya ta manta da zancen haram cin



Tsotar juna sukeyi a hauka ce ya sanya mata kuka " ki bari inyi don Allah ai bazaiyi zafiba a hankali zan saka please baby'


Duk da tana cikin mayen baisata d'an tureshi ba" Wallahi bazan y'ar daba kasheni zakayi nidai aa ta d'an juya mai baya ya fisgota cikin fushi na fada miki banason A juya min baya,


Jikinshi na rawa ya manne bakinshi akan nata again yaci gaba


So hana ganin laifi tuni ta fara bashi taimako ta hanyar yimai wasanni masu zafi'


Yana zuba mata ihu lokacin da ta dora hannunta akan Hajiya babba kuwa kuka yasanya mata y'anda take murza mai ita tareda matsata tana tura yatsarta cikin ramin har wani zabura yakeyi kamar zai shide mata,



"Aunty na" ke Aunty na ce ina mutuwar kaunar ki ki cigaba da yimun k'arki bari me kikeso in baki in Ciro muki Kaina in baki ita gaba daya na mallaka miki Kaina da komai nawa ki yi y'an da kika ga dama dani Aunty na,


Kuka yake shirga mata sosai kamar ranshi zai fita saida yasamu natsuwa ya shige jikinta ya matseta gam gam " please don't leave me Ruman still yana kuka,


Wani irin soyayyar shi ke kara shigar ta jita keyi A halin yanzu ba wani namiji da ya kama kafar Abdullah dinta jin soyayyar shi takeyi har cikin kanta,


Ta dan raba jikinsu " Abdul' ta kira sunan shi" ya kalleta idanun shi na fitar da ruwa " meyasa kake son yin kuka ne?


Kaifa namiji ne yakama ta kazama jarumi a haka zamuyi Auren


Ruman dole inyi kukan dad'i kedince ai kiyimin Alkawarin zama dani Ruman cikin kowane irin hali,


"Don Allah ki rufamin Asiri gobe Dady zai zo ki fada mai cewa kinasona idan baki fadamaba zai iya rabamu


Rabani dake kamar An Rabani da numfashi nane kuma zanje England gobe gidan kakanni na ko zaki bini?


Tayi saurin girgiza kai aa" meyasa? Ruman bakya sona har yanzu kawai kina kula ni ne saboda tausayi da kuma don ina d'an uwanki,


Ko yanzu Abinda kika yimun nasan tausayi yasa hakan badon kina sona ba,


Kara Jan bargon tayi ta kara rufe jikin ta' da wane lokaci Dady zaizo?


"Zuwan Dady ne damuwar ki ba tafiya ta ba? Aa ni inason ganin shine ko zai hadani da Hajiya nayi kewarta sosai tun taso wata ban taba yimata nisa ba kuma nabar wayata a gidan su Sumy,


" Kince mun inkira muki itane naki? Ina rokonki Ruman this is our only chance idan kikayi shiru Dady zai rabamu don Allah kifada mai kema kinaso na'


Gyada mai kai kawai tayi "kin Amince ? Um ' ya rungume ta " tank you tank you tank you ya furta cikin jin dad'i,


"Muje Muyi wanka duk kin batamin jiki da... Tayi saurin tashi domin tasan mai zai fada ta nufi bayin ta kulle don tasan zai fadi Abin da yaso,

Ta dauki lokaci mai tsawo a cikin bayin bayan ta gama wanka tana tunanin y'anda zata fito domin kuwa daga ita sai towel tana gudun kar ya kuma rikice nata domin ta kula maye ne yaron,



Saida ya buga kofar " Ruman yadai ko kinyi bacci ne A ciki?


Sannan ta dakko wani towel din ta rufe jikinta dashi ta fito,


Ido ya zuba mata y'anda ta rab'e shi ta wuce ya shige yana dariyar ta domin ya lura da irin tsoron

Please Login or Register in order to submit comment