Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

daya yasan tayi bacci kuma bayason ya tashe ta musammn yanayin da take ciki ba ason tashin mace mai ciki,



Tun da safe ta fara kiranshi domin duk hankalin ta ya tashi Amma tanata ringing bai dagaba lokacin yana wanka,



Ganin hankalin ta yaki kwanciya ta tura mai da text msg

"Banda lfy fa har yanzu kadawo.......✍




_*Matar Soja najin dad'in comments dinku my fan's keep it up Allah ya bar kauna ina mugun yinku*_



*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*


🅿➡3⃣6⃣


_*kuna cikin aikina inajin dad'in Addu'ar ku a gareni masoyan Asali Alkhairin Allah ya kai muku da dukkan musulmi a duk inda kuke wato Hafsat Haruna muh'd tareda takwarata Fenerh dake bango Abin jingina ta wato mom Sayyed ina matukar godiya comments dinku na sani nishad'i*_



Saida ya fito ya shirya sannan ya dauki wayar domin kiranta Amma yaga miss calls harda text msg Abin ya bashi dariya sosai saida ya d'an dara sannan ya jefa wayar cikin pocket ya fito domin zai je ya sami mukhtar,



Su Momy su ba yau zasu koma ba gaba ma zasu yi don commitment dinsu nada yawa saida yaje gidanshi ya dauki motar da Aka kawo musu sabuwa



Karamar ya hau somin yasan itace ta Ruman motar kirar Prado tayi matukar haduwa shi kanshi ta burgeshi sosai yasan zata dace da Queen din shi gata fara dal



Yana yin packing mukhtar na fitowa tareda kanwar sa mubena zasu fita ganin Shigowar sabuwar motar yasashi tsayawa domin ganin waye,



Ganin Abokin shi ne yasa shi cewa kaga d'an gatan Momy da Dady ya fito cikin shigar shi ta kananan kaya farare kamar kullum wandon shi tree quarter da kuma T-shirt wadda Akayi ma rubutu da golden An rubuta proud da manyan harafi a bayanta da kuma gaba


Ga facing cap dinshi da sumar shi ta fito tana sheki ta baya glass din idon shi kuwa ya mugun kara mai kyau da kuma class kana hangoshi zakasan Akwai duk abinda ake bukata Arayuwa


Hutu kudu kyau da kuma kwanciyar hankali kuma Bazaka taba tunanin ya Ajiye mace ba couse yana cikin lokacin shi saboda yanzu ya ke cikin shekara ta Ashirin da biyu


Idanu mubena ta zuba mai tun Fitowar shi ya tafi da ima nin ta "wow he is dam handsome, ta furta a zuciyar ta



" yaya waye wannan? ta tanbaye yayan ta " Abdullah J da kikaji ina fada Abokina dake UK


Isowar shi yasa shi yin shiru tareda rungume shi suka tafa kuma


Yi yayi kamar bai gan ta ba domin ya lura da irin kurutai datayi mai shi kuma ya tsani mace ta rika kallon shi


"J ga cousin' sister na da nake fada maka mubena d'an kallon ta kawai yayi ya mata na bature " hy y kk? Tace "Am fine harda kashe murya,

Ya basar " nifa zan tafi inada uzuri Kasani yafada cikin sigar dariya "eh nasani A sauka lfy ni daga nan idan na Ajiye ta zan koma Asibiti inga meke going domin na fada musu mun bude namu su shirya rasa ni a nasu " to sai munyi waya '


"Karka rainan hankali sai yaushe zaka dawo? " sai ka ganni kasan bazan iya nisa ba da kusa da gida ana bukata ta a kusa dole in tsaya,


"Amma karenan hankali " OK nima dai zanyi lamarin nan inji me kk ji ya fada tareda kallon mubena ya sakar mata murmushi ita kuwa ta wani tsuke fuska tareda zubawa Abdullah ido


Juyawa yayi domin ji yayi Yama fasa Abinda ya kawoshi dole ya nufi zazzau yanzu ga kuma wannan mai kalar kazar mayun ta zubamai na mujiya,



Motar ya fada sannan yace "sai munyi waya ya fisgeta yayi waje Abinshi ita kuwa cikin salon ta don dagani an waye ta ce " baby muga wayar ka mana,


Mika mata yayi tareda d'an matsowa "ai ko Kaina kikeso zan baki bare wayata ta karba tareda waskewa ta fara duba numbar Abdullah,


Saida ta kwashe sannan ta mika mai gashi na fasa shi dai gaulan ya shagala yana kallon kyakkyawar yarinya domin yana matukar son ta sosai Amma ita a ganin ta tafi karfin shi sai kuma gashi taga Abokin shi taji duk duniya shi take da muradi kuma insha Allahu sai ta mallake shi'



Karfe goma tayi mai a kofar gidan Hajiya ya fito cikin takun shi ita kuwa lokacin har wani zazzabi ya rufeta tsabar sama zuciyar ta damuwa da kishi


Jin kamshin turaren shi tareda sallama yasata Ajiyar zuciya da kuma zirarowar wasu hawaye masu zafi na kishi ta kara dunkule wa a gadon ta,.



" Hajiya ce kawai a falon tanajin redio ya gaishe ta ta Amsa tareda korafi


Kaidai ka zama kudi ko ina Akwai ka idan Katashi tafiya baka sallama to naji Abin Alkhairi Allah yasa Albarka ya sa ku fara a


Yace Ameen tareda gyara zama batareda ya tanbaye ta ba wayar shi tayi kara,


Ganin makuwar number kuma ga shi yaga sunan mubena true caller ya fara mamaki wace ce haka? Saboda shidai baida numbar wata mace bahaushiya bayan Matar shi '


Kin d'auka yayi saida ta kuma kira kusan sau biyar kafin yayi tsaki ya daga "hello ta kashe murya a can dayan gefen


" hy handsome, "who please? Mubena, " mubena? Ya tanbaya cikin rashin ganewa


"Kanwar Abokinka mukhtar na karbi numbar ka saboda murika gaisawa ina fatan ba damuwa?.


Har zai bude baki yayi magana yaganta a tsaye akan shi tana mazurai wai gawa yayi yaga Hajiya ta tashi yayi murmushi tareda basarwa


Yaci gaba da wayar shi " nop ba damuwa nagode mubena sai nadawo KD ko ? Bye, ya kashe wayar tareda mikewa yayi waje tabishi a baya domin batason Hajiya taji su,


Dakin da yake sauka ya shige yasan zata biyoshi yana mai Sakin murmushin kyeta yana shiga ya zame wandon jikinshi ya cire wando ya rage daga shi sai singlet da short nicer yayi kwanciyar shi tareda daukar waya


Shigowa tayi cikin fushi tareda kulle kofar ta matso gab dashi ta tsaya tana cika yayi kamar bai ganta ba,


"Abdul wane irin Abune haka ka tafi na fada maka banda lafiya kadawo ko kadamu ka nemeni duk haduwar da kukayi bai ishe ku ba shine har a cikin gida kana daukar wayar ta,

Ta furta cikin kuka saurin tashi yayi zaune " yanzu me nayi miki kuma ? In kula ki Kice nayi miki rashin kunya ita da ta damu dani har kirana takeyi


Rai ma nason mai kyauta ta mai don haka na kyale ki ki huta bazan kuma damun kiba zanje in Auri macen da zata bani kulawa


Fadawa kawai tayi kan jikinshi tareda sa mai kuka ta rukun kume shi yayi saurin riketa "meye haka Ruman zaki jamun Asara ne ? So kike kijima kanki kijima yarona please ki kiyaye ki daina faduwa irin haka,



" to ai Kaine kaja wacece ta kiraka ? Itace kaje wurin ta ko? Dariya taso bashi domin batada wayo tunda ta kasa boye kishin ta " eh tana tanbaya ta ne ya na iso ?


Zabura tayi ta tashi zaune ta zuba mai idanun ta da sukayi ja saboda kuka "kana sonta?


" uhm ai dole zanso ta tunda tana bani girma kuma tayi min Alkawari zata bani kulawar da nake....


Hade bakin su tayi cikin sauri domin taji zuciyar ta na shirin faso kirjin ta tafito tsabar kishi tafara bashi kiss mai ban mamaki harda mugunta take tsotsar bakin da ke kiran sunan wata macen shi kuwa tuni yayi suman wucin gadi domin irin cafkar da take kaiwa harshen shi tuni notukan kanshi sun kwance



Ya zama kamar gawa tuni ta birkita shi da mu gayen kisses dinta hannun ta tasa ta zame rigar shi sama tana shafo kirjinshi mai fadi tareda laushi kamar na mace


Cikin salon ta ta dora hannun ta akan nonon shi tana shafawa cikin wani irin salon da ya dimautar dashi tuni ya fara Sakin nishi


Sama sama ya riko kugunta tareda zame hijabin jikinta yaganta daga ita sai pant da bra kawai


Zuba mata idanu yayi cikin Alamar tanbaya " ba haka kakeson gani ba shiyasa na zo maka a hakan ta fada cikin dukar da kanta,


Dago habar ta yayi cikin murmushin shi domin yasan duk me ya janyo hakan


Ya zubawa kirjinta idanu tareda zame hannun bra din duka biyu suka bayyana awaje saida ya kusa shidewa ganin y'anda suka mike yasanya hannun shi zuwa kasanta ya zame pant din ma gaba daya tareda dora bakinshi zuwa kunnen ta " haka nakeson ganin ki necked



Kwantar da ita yayi ya fara aika mata da sakonni masu wuyar fassara wa tuni suka birkicewa juna duk da bataso Amma yakaita limit din da bazata iya gaddama ba



Lokacin da Alkalamin shi ya hau Allo kuwa dif ta dauke domin taji shi har cikin kwakwal war kanta tuni marar ta ta d'auka shi kuwa har wani daukewa numfashin shi keyi tsabar Jinshi da yayi a cikin kogin Zuma har ma da mad'i yana linkaya



Wani ihun dadi kawai yake saki ita kuma tana ihun wuya "please my Queen don't punished me again k'arki kuma hanani kanki don Allah zan iya mutuwa nasha wuya sosai ki daina guduna kinji'



" ita ina bata jin shi kuka ma takeyi domin bata jin dad'in sex din sai Azaba haka yake ta murza ta son ranshi kamar injin yana kukan dad'i tana na wuya saida ya galabai tar da ita sannan ya saurara badon ya koshi da ni imar ta ba '


Ya mata wata irin wa wuyar runguma tareda jin kamar ya mayarda ita cikin ciki


Ita kuwa dunkule wa tayi domin marar ta tayi mugun rike mata saida natsuwar shi ta dawo ya lura da yanayin da take ciki cikin tsananin tashin hankali ya mike zaune tareda rungumo ta


"My Queen lafiya ? ta na dafe da cikin ta hawaye na zubowa a idanun ta yayi saurin dirowa ya janyo towel ya daura


Ya kwashe ta saida ya kaita bathroom ya lura da irin jinin dake fitowa ta kasan ta ya mugun firgita


"Blood oh my god my baby ya furta cikin rudewa cikin sauri ya
Sakar musu ruwa yanata faman jero mats sannu baby shi ya dauketa zuwa gado ya shinfide ta a gefe domin wurin da ta kwanta jini ya bata


Cikin sauri ya shirya tareda janyo kayan aiki yafara dubata Amma Abin ya ci tura tuni yafara tsorata da lamarin don haka bai tsaya bata lokaci ba ya fito ya nufi dakinta batareda ya kula Hajiya ba ya dakko mata kaya


" lafiya nagan ka a ujule ina ita Ummu n take ? Ko sauraran ta bai tsaya yi ba ya koma ta sanya mata kaya sannan ya nufi Asibiti da ita


Domin dole sai An duba ta don baida kayan aiki a gida da a KD ne sai ya kaita Asibitin shi har ya dagata tace ya Ajiye ta zata iya tafiya cikin dauriya ta ke maganar domin marar ta na mugun murda mata



Suna fitowa Hajiya na fitowa "lafiya Ummu ? marata ke ciwo ' wani irin kallo ta jefeshi da shi " me yasame ta? Lafiya lau take


Shidai baida lokacin ta kawai sunkutar ta yayi ganin surutun Hajiya zai iya jamai hasara


Saida ya shigar da ita mota sannan ya shiga ya fisgeta batareda ya saurare ta ba


Wani private hospital ya nufa da ita mafi kusa bai jira komai ba ya shigar da ita Likitan ya karbesu cikin sauri ya fara tanbayar shi kayan dayake bukata yabishi shi da ido


Saida ya nunamai I d dinshi sannan ya basu daki tareda nunamai kayan Aikin da yake bukata cikin lokaci kadan yayi nasarar tsayar mata da jinin tareda bata Allurar Hutu Likitan na kallon kwarewa



Karamin yaro da irin wannan baiwa domin Anan Nigeria da wuya mace mai ciki karami ta fara zubar jini kaga likitoci sunyi kok'arin tsayar dashi sai dai suyi kok'arin wankeshi



Kuma gashi suna da kayan aikin Amma rashin goge wa akan Aikin yasa basu San Amfanin shi ba


Sunyi matukar jinjina mai sannan sun nemeshi da ya taimake su akan Aikin da ya shige musu duhu ya kuma Amince domin suntai makeshi



Amma ya fada musu su bari Matar shi ta farfado yaga yanayin ta kafin ya iya taimakon su domin hankalin shi ba ya jikinshi



Sai da ta dauki hour biyu kafin ta farfado ta bude idanun ta ta zubasu akanshi yana zaune ya zuba mata ido kamar za a sace ta,


Saurin matsawa yayi tareda rike ta ya dagota "sannu my Queen ya jikin marar ta daina? Kai kawai ta daga mai tareda tanbayar shi ruwa,


No bazaki sha ruwaba sai kingama shan na Leda, sai da ya fada ta kalli hannun ta tagan shi daure da ledar ruwa ya kusa karewa,


" sorry baby nine naja ko ? Gashi har Natashi jama Kaina Asara
Saida ruwan ya kare sannan ya cire mata tareda cewa bari in mayarda ke gida indawo zanyi wani Aikin ,


Yana rike da ita ya fito har wajen motar ya bude mata tashiga tareda mamakin shi kullum cikin canja mota yake kamar mai K'era su ga wannan tayi masifar yi mata kyau


"Kinga motar ki naso in miki surprise sai gashi kinganta Dady ne ya siya mana shine nazo miki da taki,


" ta kalli cikin motar ma Abin burgewa ne ta d'an cije domin tana d'an jin zafi kadan a marar ta tace nagode Sosai Amma tayi kyau



Ya riko hannun ta daya yana murzawa "ai bata kaiki kyau da haduwa ba you are the best my Queen kin hadu ciki da waje Saura kadan ki hauka tani dazu kinsani ina sanbatu mema nake fada ne wai?


Saida ta d'an dara kadan sannan tace " bansani ba nidai bayan kajimin har kaja mun zuwa Asibiti kissing hannun ta yayi tareda cewa sory my Queen kece Akwai Zuma,


Hajiya sai sintiri takeyi tun fitar su takasa zaune saida suka shigo tace " wai meke faruwa ne ? Kun ajiyeni kamar zan samu hawan jini kuntafi kunbar ni,



Toh gamu mundawo kije ki kwanta kar kiyi wani aiki domin kina bukatar bed rest idan kinyi wani Abu mai wuya zaki iya mun Asara ko Alwala zakiyi ki fadawa Hajiya ta kai miki buta


Yana fada ya juya cikeda dariya ya fita kafin ta fara ai kuwa tafara balbala mai bala'i


"Ai fa ba dole ba kazo ka zunguro yarinya tana fama da kanta shine zakazo ka kafa min dokar iya shege zaka dawo kasa meni shakiyin banza


Itadai sum sum ta wuce dakin ta domin wani irin bacci takeji shikuwa Asibitin ya koma domin cika Alkawari n da ya d'auka


Ya samu Ankawo wata emergency tana lebour gata tana bleeding cikin sauri yafara bata taimakon gaggawa saida ya samu nasarar fito mata da yaron kafin ya fara kokarin tsayarda jinin cikin ikon Allah ya samu nasara Likitan yayi matukar jinjina mai a haka ya taimaka ma mata da dama a Asibitin



Sai kusan magrib ya dawo gida bayan ya biya ya musu odar kaji da kuma Abinci mai dad'i daga shagalinku restaurant


Ya nufo gida ya same su suna hira ya Ajiye tareda kallon ta y'anda tayi dai dai a gaban Hajiya tana faman cin zogale


" meye wannan Abun kuma ? "Ai fa to Abincin mune na malam bahaushe sai ka kalla kawai


Janye kwanan yayi sannan ya tura mata ledar da ya shigo da ita " ga Abincin da ya kamata kirika ci domin lafiyar baby na


"Kaji min iyayi da can kai kake bata Abincin da takeci sai yanzu zaka kawomin sanabe kai tashi kaje ma magaji na neman ka yace yakiraka yafi sau goma bata shiga ba,


" oh na kashe wayar ne ina aiki' aiki ka fara? Aa a nan ya mata bayanin Abinda ya faru taji dad'in jikan ta yayi taimako tayi ta sa mai Albarka tareda janshi da hira


Dakyar ya kwaci kanshi domin yana bukatar wanka kallon ta yayi cikin wani irin yanayi domin ta tafi da tunanin shi'



Tasan me yake nufi don haka ta fara mikewa ta nufi hanyar waje yabi bayanta da kallo tana sanye da Riga da sket na Atanfa tayi matukar yin kyau,



Tashi yayi tareda cewa Hajiya " bari inyi wanka kakar mu, zandawo hira domin inaji dake sosai,


"Kaji dashi gulmamme ko ince gulmammu kaida munafukar matarka dariya kawai yasa ya fita domin Hajiya batasan meyasa take Sakin jiki da shiba yanzu,


Da sallama ya isa cikin dakin Ya Ajiye ledar da ya dakko ya kalleta wani iri " bari in watsa ruwa sannan ya wuce yana shiga wayar shi tayi kara



Ta kalli screen din wayar domin tana kan table dinda ke gabanta


Mubena datagani yasa zuciyar ta takusa bugawa ta zuciyar ta tafara tafasa


Daga bathroom yace "waye? Tayi mai banza tareda mikewa ta fita dakin koda ya fito yaga wayam


Wayar ya d'auka ganin wadda ya takira yasa shi buga tsaki tareda cewa headache domin tafara damunshi sosai


Bai kaiga Ajiye wayar ba ta kuma kira dagawa yayi tareda tsuke fuska kamar tana ganin shi

" hello " hy "y kk ? " lfy kawai yace "ya dai kinkirani kuma?


" Wallahi inason ganin Kane shiyasa nakira domin inji yaushe zaka shigo KD?


"Ba rana ' OK to zan shigo Zaria ni gobe idan ba damuwa kit kawai ya kashe wayar shi domin ya lura ta samu tabin hankali haka kawai me zata yimai takeso tazo wajen shi?.....✍



*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*


🅿➡3⃣7⃣

Yayita zuba ido yaga dawowar Ruman Amma shiru, a dole ya mike ya koma zuwa dakin falon ya samu tsit Alamar Hajiya ta shura ya tura dakin ya sameta a kwance ta kife ciki tana shashshekar kuka,


Saurin karasa wa yayi "subuhanllah Ruman meke faruwa yazaki kwanta a haka k'arki cutar da Babyn dake cikin ki fa,


Ya matso tareda dagota ta zuba mai idanun ta " waye mubena? Kallon ta yayi tare da murmushi domin yagano dalilin kukan


"My wife to be' ya bata Amsa atakai ce, " oh itace Karamar Yarinyar ko? Shiyasa ka juya min baya saboda zaka Auri under sixteen ko,


Allah sai ya saka min tun farko wayace ka shigo Rayuwa ta idan kasan cewa ni nayi maka girma meyasa zaka cutar dani meyasa baka barni na Auri dai dai dani ..


Saurin rufe mata baki yayi tareda hade rai ya matsa gab da ita " k'arki kuma furta Kalmar Auren wani " zuciya ta zatayi bindiga kinji y'anda naji kuwa,


"Ruman dama tun Asali ke tawace nine zan mallake ki ina sonki fiye da kaina ina matukar kishin ki Ruman ni kadai na can canci zumar ki


Ki duba irin wurin da nayi Rayuwa bai sa na lalace ba ban taba kusan tar wata ya mace ba sai akanki kece zumar da na fara d'an dana banajin zan iya yin nisa dake koda na minti daya ne sai dole,


Ruman yakama ta Ace Yanzu ina bakin aiki kinsan cewa Dady ya gama gina min Asibiti na inaso kisamu karfin jikin ki ne dole in koma Kaduna infara aiki na kodan iyali na,


" ko kinaso in zauna akoda yaushe iyaye na namin hidima kinga zanfara ajiye yara dole in dage in nema musu da zufa na y'an da zasuyi Alfahari dani kamar y'anda nake Alfahari da iyayena,



Ajiyar zuciya ta sauke sannan ta kuma kallon shi " yaushe zaka koma KD ? Sai naga yanayin jikin ki kinga Hajiya ta dage sai kin haihu zaki tare gidana



"A Gaskiya tayi min shiga hanci Hajiyar nan ni kibini kawai mutafi tunda ai kowa ya shaida ke matata ce yanzu'


" aa sai lokaci yayi sai kayi komai da Akeyi a al ada "meye shi da akeyi Banyi ba ya fada tareda Jan hancin ta 'na Riga na cika aiki har ma result ya fito to me ya rage ?


" lefe biki "kin manta da irin kayan da natanadar miki me zakiyi da suturu kuma ? OK k'arki damu duk Abinda kikeso za ayi Amma ki bari idan za ayi na mubena sai ayi biyu harda naki

.yana karasa fada ya diro yana guntse dariya filo ta jefeshi dashi ya fita da gudu yana mata dariya sakko wa tayi domin binshi don tana muradin cin wani Abu domin yunwa take ji,



Saida ta watsa ruwa sannan ta nufi dakin sanye da Riga da wando na bacci rigar mai siririn hannu ta sameshi ya baje yana cin Abinci zama tayi a gefen shi


Zuba mata idanu yayi tareda janyo ta zuwa jikinshi " ya fara bata naman kadan kadan ta danci ba laifi sannan ta tashi ta wanke bakinta ta janyo Agwalimar ta tafara tsotsa gudun tashin zuciya,


Saida ya gama sannan ya kwashe sauran ya zuba a mini firij din dake dakin sannan ya wanko bakin shi ya dawo ya janyo ledar magani ya ballo ya mika mata


"Ki rika shan magani akan lokaci na lura bakyason magani kodaya baku sha ba nagani


Ya mutse fuska tayi " zanyi amai idan nasha banason warin shi,


Baza kiyi amai ba yanzu na tsayar dashi ko kinji tashin zuciya bazai zoba


Karba tayi ya bude mata gorar ruwa Mara sanyi ta sha sannan ya ce kwanta inga lafiyar Ajiya ta,


Harar shi tayi ta mike ni zanje inkwanta dama yunwa nakeji "oh kina nufin tafiya zakiyi kibarni?

" kije to bari inkira mubena Muyi hira saida safe ya furta tareda daukar wayar shi ya juya mata baya,


Zama tayi a kusa da kafafun shi har saida ya mur musa "to me zanyi maka kasan fa banda lafiya,

." Niko nasani ya zabura tareda cire singlet din jikin shi ya jefar tareda janyo ta " ke sai kitafi haka kawai kibar ni bayan nayi ido biyu da kayan dad'i na kalli y'anda suke min kwale le,


Ya furta tareda dora fuskar shi akan kirjin ta da rabin su ke waje ya fara lasa har saida tsigar jikinta ya fara mikewa


Ta d'an zame "banfa warke ba, dagowa yayi tareda kallon cikin idon ta " jinin bai daina zubowa bane ? "Eh

Zaro ido yayi tareda kwantar da ita " mugani saurin rike mai hannu tayi ta waro ido me zaka gani?


"Wurin da jinin ke zubowa zanyi yanzu inyi maganin Abun " don Allah ka bari "dariya yasa matsoraciya kawai sai cika baki da son girma bayan ke din ma yarinya ce d'an ya sharab,


" naji na y'ar da ni dai kabar ni intafi kar Hajiya ta gane ina nan, to sai me mutum da Matar shi


Cire mata rigar yayi ya cillar dama rigar ce kawai a jikin ta ya zubawa na shanun ta ido "wow kullum kara kyau sukeyi baby na na gyara min kayan dad'i na,



Ture hannun shi tayi " ni kabar ni intafi'
"Zaki iya tafiya kibarni haka ? kinsan fa hakuri kawai nakeyi nake kwanciya nikadai



Amma a Gaskiya yau bazan iyaba ki kwana a nan ko muje dakin ki, kallon shi tayi " zaka iya kwanciya a dakina? Mezai hana muje kigani "


"To ni inada kunya har yanzu " ni naji banda ita kuma yanzu zan nuna miki "


Bakin shi yasa akan k'irjin ta yafara yi masu wani irin tsotsa, tuni ntwk dinta ya tsaya cak saboda jin irin salon da yake binta dashi,



Ganin yana kok'arin kauce wa tayi saurin dakatar dashi " Abdul

Please Login or Register in order to submit comment