Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta kamata tsam tsam ta d'an yi kwalliya sama sama kar Hajiya ta tanbaye ta


Ita kanta mamaki takeyi " Yanzu saboda wannan yaron da ta Rena ne take irin wannan kwalliyar?


"Tayi matukar kyau ga fatar ta ta kara goge wa da kuma sheki ta fesa turaruka ta fito,


Batafi minti goma ba ya iso gidan sai da kirjinta ya buga domin batasan mai kuma zai faruba duk da tana matukar kewar shi Amma bai hanata jin tsoron karon su ba karya kuma rinjayarta


Da Sallamar shi ya shigo murya kasa ba inda idanun shi ya sauka sai Akan hasken zuciyar shi,


Ajiyar zuciya ya sauke mai karfi tareda zuba mata idanu har ya karaso tsakiyar falon batareda ya lura da Hajiya ba'


" Au Allah ya dawo dakai sarkin yawo to ina nan dama jiranka nakeyi "ja'iri '


Maganar Hajiyar ne yadawo dashi daga dogon zangon Kallonta da yatafi domin tayi mugun tafiya dashi ta rikita mai kwakwal wa gaba daya cikin minti daya kacal ya hango canji a jikinta,



Ya juyo cikin tsokana " haba Hajiya kakar mu "Ai itace babba ita ta nuna zata biyoni kinga ni karamine dole inbi umarni don haka inzakiyi fada kiyi mata'


Bude baki tayi tana mamakin Abdul da rainin hankali yanzu itace babba ko Tunda zai hadata da Hajiya,

Ya kalleta ta zabga mai hararar zamu hadu zakayi bayani ne'



Dawowa yayi kusa da ita ba tareda ya damu da Hajiya ba ya zauna gab da ita " My Queen " yana in healing kanshin jikinta ya rage murya,


"Muje ciki don Allah kar inyi Abin kunya don Wallahi inason rungumar ki jikina har rawa yakeyi baby kin canja muje ciki in dubaki kafin in zauce,


" dago idan uwan ta tayi tareda zuba maisu ta yi mishi wani irin kallon da saida ya kusa shide wa " kirufamin Asiri muje daga ciki don Allah Wallahi zuciya ta zata buga idan har banjini cikin jikin kiba,



"Waiku wannan kuskus din da kukeyi na menene? " Hajiya tasan Abinda nakeso Amma taki kina ganin ko sannu da zuwa Bata yimun saboda banje da itaba

"Au yaushe kuka fara wannan ? In ban manta ba bakwa shiri " Da ne
Wannan yanzu mun shirya "Aunty na zamuje infada miki wani Abu kar Hajiya taji mu'


Ya fada tareda riko hannun ta a dole ta mike domin rikon da yayi mata bawai rikone ba kawai harda d'an sako yake aika mata



Hajiya dai ita kallon ta kawai takeyi kamar tana fahimtar abinda ake fadar


Janta yayi cikin dubara ya nufi wani dakin dake cikin falon kasa dakin ma ya hadu sosai kamar na saman '


" Yana shiga ya wurgar da jacket din hannu nshi yayi saurin rungume ta kamar zai maida ta ciki' I missed you so much my Queen,


Dan fara kokarin raba jikinsu domin gudun Abinda zai iya faruwa

"Abdul stop" yana shinshina wuyan ta ya dora hannun shi ya cire mayafin dake jikinta k'irjin ya bayyana


Tuni jikinshi ya fara rawa ya dora hannu nshi akan k'irjin ta yana fitar da mawuyacin numfashi,


"Please Abdul kadaina' idanun shi har kwalla ya tara muryar shi na rawa " ya ce ki bari in rage damuwa ta don Allah Ruman wallahi zan iya cutuwa idan har kin hanani haba nafayi kokari yasunkuce ta ya nufi saman gadon da ita



"Cikin zafi zafi ya fara rage kayan jikinshi sannan ya nufeta ya fara kokarin cire mata Riga kafin tayi wani yunkuri ya zugeta har ya sauke ta tasama ,


" Ruman kin canja ya fada muryar shi a dishe ya zubawa k'irjin ta idanu duk da yana bu kace da ita ya Ciro daya a cikin brah ya zuba mai idanu'


Tareda riko hannun ta ya zubawa tafin hannunta idanu har zuwa yatsunta sai nan ya dago kanshi ya zubawa fuskar ta idanu,


"Baby look at me' ta d'an buda idan ta kalle shi" da wani irin kallon da yasashi manta Abinda yakeyi ya fara romancing dinta da zafi zafi


Ganin yana shirin zarce wa tayi saurin tureshi ta mayarda nonuwan ta a bra da ya Ciro yake ta faman tsotso kamar na gyatumar shi



"Noo Ruman please k'arki yimun haka idanunshi sun kada sunyi mugun ja har wani ruwan kwadayi suke fitar wa,



" Rigar ta ta mayar tareda daukar mayafin ta ta yafa " kayi hakuri Abdul banason in kuma aika ta wani mummu nan Abun bayan w'anda mukayi kabari Muyi Aure,


Dakyar ya iya mikewa yana tangadi ga igiyar K'arin girmanshi na Harbin iska kamar taci babu gaba daya yaron yanzu tsoro yake bata don ya wuce da saninta,



"Rikota yakuma yi" k'arki horani don Allah kibani dama ko yanzu ne kawai bazan iya jurewa ba ki taimaka min Ruman ni ko wasa ki yi dani to irin na ranar,


"Abdul banason girma na ya gama faduwa bayan kasan duk Abinda ya faru niza aga laifina ina gudun Abun kunya,


" saboda nice babba " cikin fushi ya saketa Abin kunya ? To indai shi kike gudu ai ya faru tunda komai ke kar girman ki ya fadi to gwara ma kibada kai kawai domin ina hango Alamar Ajiya ta a kwance a mararki........✍



πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†πŸ™†a gabana har an......🀧


*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NAπŸ™†*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden penπŸ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our penπŸ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*


πŸ…Ώβž‘3⃣0⃣

"What? Me kake nufi da hakan? Matsowa ya karayi jikinta ya kara rage murya,


" Ruman me yasa bakya tausayi na ne kinfa san nayi kokari da nayi har sati biyu ki bari insamu natsuwa kafin Muyi maganar Ajiyar,


"Wai ni Bangane Ajiya ba? Ta fada idanun ta a waje " shafo cikinta ya farayi yana mai kara shige mata,


"May be you are pregnant, ai wani irin zabura tayi tareda tureshi'

" ciki cikifa kace " ina bazai yuwuwa ba ta furta tana girgiza kai cikeda da farga ba da kuma nadama


"Relaxed ya furta tareda rikota ta buge mai hannu' impossible ya ma za ayi inyi ciki da Nashiga uku,


" ki nutsu Ruman please ki taimake ni kafin Muyi wannan maganar

A matukar rude ta tureshi " ka matsa kar inyi ma wani lahanin " cikifa Abdul ? " ban tabbatar ba tukun Amma ki nutsu idan ma cikin ne ni zanfi kowa farin ciki'


"Farin ciki? Da shegen? Mugun hankade ta yayi tareda daure fuska cikin tsananin fushi tuni fuskar shi ta sauya


" cikin nawa zaki kira da shege? Ruman gudan jinina ne shegen? Dan halak d'an sunnah?


Ita Sam bata fahimtar magan ganun shi hawaye ne masu zafi ke fitowa a cikin idanun ta "don Allah ka dubani idan cikin ne ma tun kafin kowa ya sani ka cire mun

" Wayyo Allah na wai nice da cikin she.... Tsawa ya buga mata mai karfi tareda nunata da yatsar shi kasa cewa komai yayi ya janyo rigar shi ya saka


"Fita kawai Ruman k'arki batamin rai ' ya nuna mata kofa " Wallahi ba inda zani saika dubani idan shine ka cire shi tun wuri kafin kowa ya sani,


"Kallon ta yakeyi kawai y'an da duk ta rude take zuba mai bori akan Abinda bai tabbatar ba,


Kwantar da ita yayi tareda dakko wata y'ar Karamar scanner ya daga rigar ta sama ya goga wani dan Abu kafin ya fara Aikin shi,


" wani irin farin ciki ne ya lullube shi domin ya hango jinin shi a kwance a cikin mararta



"Ya rufe tareda rungume ta cikin tsananin murna" baby tank you kinbiya ni da irin wannan kyauta,


Ita kuwa sandarewa tayi cikeda tsoro " Abdul ciki nake dashi da gaske? " eh Ruman kinada Cikina cikeda murna zan zama baba "Allahu Akbar Allah mai girma,


" Wayyo Allah ta fasa mai kukan da ya dawo dashi daga dogon zangon farin cikin da ya shiga,


"Wai meye kikeyi haka Ruman ? Ai Bazaka saniba Tunda ka cuceni Hajiya zata kasheni Banyi wa Hajiya Adalci ba bata cancanci ganin wannan bakin cikin ba


" ni Ruman da ciki cikin ma wai naka? Fisgota yayi cikin fushi zuwa jikinshi " ki saurare ni Wallahi wallahi wallahi rantsuwa nawa nayi?


"Idan har wani Abu ya samu Cikina Wallahi sai kinyi dana sani A rayuwar ki' ki kiyaye ya saketa tareda nufar bathroom,


" kuka ta saka mai d'an karfi, Na gata Kaina ni Ummu Ruman ina zani da wannan babban Abun kunyar?


"Saida ta dade tana tufka da war wara kafin ta fita A dakin


Shikuwa tun shigar shi bathroom din yakasa sukuni ga koshi ga kwanan yunwa ga farin ciki ga bukatar shi,


Saida ya sakarwa kanshi ruwa sosai kafin ya fito farin cikine sosai a bayyane akan fuskar shi " wai shine da cikin kanshi ?


"Wani tsoro da ya shige shi shine kar ta salwantar mai da ciki ta hanyar tunanin ta na banza,


Zabura yayi ya zura jallabiya ya fito " Hmmm Ajiyar zuciya ya sauke mai karfi ganin su zaune a falon har da Momy ta dawo,



Da saurin shi ya karasa kusa da su ya zauna gab da Momyn shi ya d'an rungume ta " welcome my Momy'


Rungume shi shima tayi tareda manna mai kiss a kuncen shi "tnks my son how was your journey?


Hajiya dai mamaki kasheta yayi har ta kasa daurewa tayi magana " yanzu kai Abdullahi da girman ka ka haye jikin uwarka? Ikon Allah,


"Dariya suka sanya har Ruman dake gefe cikin tashin hankali batasan lokacin da ta dara ba domin jin irin shishshigin Hajiya kaka,




Kallon ta yayi ta sakar mai harara tareda daure fuska ta dauke kanta,



Momyn shi ya kalla " Momy come I want to tell you something,



Ya mike tareda nufar dakinta bin bayan shi ta yi kawai,


Tana shiga ya rungume ta hawaye nabin kuncin shi ta fara tanbayar shi lafiya?


Natsa kanshi yayi tareda fada mata cewar Ruman nada shigar ciki,


Wani irin farin ciki ne ya lullube ta Rungume shi tayi cikeda farin ciki



Ta janyo wayar ta zata fadawa Dady yayi saurin riko hannun ta " Momy not now


A hankali ya fada mata rigimar shi da Ruman din ta reda rokonta ta kula karta yimai Asarar ciki domin zata iya cutar dashi,




Momy ta yi farin ciki sosai najin zata samu jika


Ruman kuwa dakin da take zama ta koma cikin tsananin tashin hankali tafara tunanin Abinda zata sha cikin ya fita domin ta dauki Alwashin zubar da shi tun kafin Asirin ta ya tonu,ta

A ranar dukansu basu runtsa ba shi sai faman juyi yakeyi domin yana tsananin bukatar ta gashi tana tareda Hajiya ba halin yaje dakin haka ya kwana a wahal ce,


Ita kuwa safiya kawai take Addu'ar ta waye tasan Abinyi,



Gari na wayewa tayi wanka tareda shirya wa cikin irin shigar da yanzu ta zamar mata jiki wato kana nan kaya ta yi matukar kyau sosai


Kitchen ta nufa domin ganin mai zata sarrafa wa Hajiya domin Bata iya cin girkin su ita ke kokarin nema mata Abinda zata iydinahsayehsaye take t ana wanke hannun ta a cikin sink


Kallo daya zaka yimata kasan tana cikin tsananin damuwa "Rungume ta ta ji anyi wata irin Ajiyar zuciya ya sauke


Sanin shine yasata yi saurin ture shi jikinta tafara ruwan masifa " kasan y'anda zakayi da shegen cikin ka Wallahi kafin kowa ya sani,


Wani irin kallo ya bita dashi cikin jin haushin Kalmar da ta fada mishi wai shegen ciki'


Fisgota yayi cikin jin zafi " k'arki kuma sheganta min ciki kinaji "kuma ko ma Yayane inason Abuna kuma Wallahi ki kiyaye halshen ki kuma ki wuce muje ina bukatar ki yanzun nan kafin ranki ya baci Wallahi,


Sakin baki tayi kawai tana kallon shi lallai ma wannan yace wani Abu ya dirka mata cikin kuma ya bita da wani fadan


" ba inda zanje kayi Abinda zakayi kuma daga yau ko hannu na ka kuma tabawa ban yafe maka ba bare har a wuce hakan,


Abdullah ka cutar dani Wallahi ka batamin tarbiya ka batamin Rayuwa ka ruguzamin komai ka gama kashe mun Rayuwa,


Kallon ta yakeyi cikeda fushi "Ruman stop ki daina haram tamin Abinda Allah ya halasta min ke halas dina ce kuma Cikina Wallahi ko kud'a ya taba min shi bazan y'arda ba don haka ki kiyaye


kuma hakki na yanzu nake bukata ki wuce muje ko kuma a yau din nan Zanfada wa Hajiya komai dake tsakanin mu harda cikin jikin ki


Tsoro ne ya kama ta wasu hawaye ne masu dumi ke bin kuncin ta kallon shi tayi hawayen na zuba " Abdul kasan me kake aika tawa kuwa?


"Eh sunnah nake yi da iyali na ganin baya ganewa kawai ta juya tareda kokarin ci gaba da Aikin ta,


" kallon bayan ta yakeyi yana had'iyar mugun miyau " ki wuce mutafi nace Ruman,


"Hajiya nakewa girki kajira ingama, jikinshi narawa ya kara matsowa kusa da ita " da gaske zakizo gareni Ruman ?


"Bata Amsa shiba taci gaba da Abinda ta keyi, bari in tayaki so that kiyi sauri '



A haka suka kammala yana kwakume da ita kamar wani magnet ta dauki Abincin tayi dakin Hajiya tana mai Ayyana wani Abu a zuciyar ta,


Komawa yayi dakin da yake ya zauna yana mai jiranta duk ya kagara ta dawo ganin ta dauki lokaci ya zura jallabiyar shi ya bi bayanta

.zaune take a gefen Hajiya tanata Kwasar hirar ta tama manta dashi


Tama cire rigar jikinta ta rage daga ita sai shimi da dogon wando ga kirjin ba bra komai ya bayyana " tun dosowar shi yayi suman tsaye don ta gama gogemai duk d'an karatun dake cikin kwakwal war shi,


"Shigo mana Abdullahi' inji Hajiya " dakyar ya saita kanshi idanun shi har sun juye ya karaso a sanyaye,


Ya gaisheta " wai ni yaushe baban ka zai dawo ne nifa nagaji da zaman wannan kasar da babu tuwo bare miyar kuka,


"Sai zuwa jibi Dady zai dawo idan sun kammala in kuma bai dawoba sai wani satin


" aa da sake ai saika samu a hanya mu koma kasar mu ta gado,


"Keda wa Hajiya? " nida Ummu mana dama ai saboda ita nazo " ja iri Kasani biyo doguwar hanya,


Ai duk kai kaja da ina can garin mu da na saba gaba daya hankalin shi nakan ta tako ki kallon shi bare ya yi mata magana,


K'irjin ta ya zubawa idanu kamar ya turmushe ta yakeji a wurin "Aunty' ya furta a kasalance " wani irin mugun kallo ta jefeshi da shi


Yasan ba tasan Auntyn nan dama da biyu ya furta, "muje kibani Abincin nima kinsan fa yunwa nakeji,


Harara ta zabga mai yayi murmushi ya kalli Hajiya" Hajiya yanzu idan Na haifi yaro ko Ruman meye matsa yin shi a wurin ki?.


"Kinga mu jikokin kine shi kuma fa ? Wani irin zabura ta yi tun kafin Hajiya ta bashi Amsa ta mike don kar ya tona mata Asiri ta shiga uku


" muje in baka Abincin ta furta cikin sauri' yayi dariyar kyeta " ta janyo rigar ta zata zura ya girgiza mata kai" don't ware it,



Kallon shi ta yi wani iri dole ta fita a dakin tanufi dakin da yake zama yanzu'


Saida ya gama Jan Hajiya kafin ya biyo bayan ta



Zaune take cikin zurfin tunani dafa tan da yayi yasata dawowa cikin hayya cin ta,



Zama yayi dab da ita ya rungumo ta cikin jikin shi " Ruman kina sona kuwa yanzu? "Ka daina maganar nan yanzu ni mafita kawai nake nema kasan y'an da zakayi da wannan cikin



" shiyasa nace bakya sona yanzu " da kina sona zakiso gudan jinina hannun shi ya dora akan marar ta ya fara shafawa


"Kinsan irin farin cikin da nakeji kuwa idan har na tuna wai kina dauke da Cikina sonki karuwa yayi a cikin zuciya ta kin kara girma a idona Ruman I truly love you,


Kece farin cikin Rayuwa ta ina sonki sosai tuni ya fara ruda mata jiki yana mai kasheta da dadadan kalamai tareda kaiwa jikinta sunba ta ko ina,


" ki Haifa mana cikin mu zamuyi Alfahari da Abun mu wata rana ina son kayana sosai kar kiyi mun hasa rar shi,


Hawaye kawai take fitar wa " haba Abdul meyasa Bazaka gane Abinda nake guduba "na tafka babban KUSKURE na y'arda da kai tun farko duk da ta karfi kayi mun bada son raina bane,


Yanzu idan iyayen mu suka sani me kake tunani nice babbar banza da har na sake maka jiki ka bani ciki don Allah wane irin KUSKURE ne wannan na tafka

.
Sai yanzu na gane KUSKURE NA,da tun farko na Y'arda munyi Aure duk haka bazata faru ba yanzu gashi munyi ciki batare da Aure ba ta yaya zan fuskanci Hajiya


Wallahi ka cuceni Abdul
Hade bakinsu kawai yayi domin shi Sam bayajin surkullen da take zuba mai ya fincike yar shimin jikinta tuni ya afka mata ya fara aika mata da zafafan sakonni a hauka ce tana kwacewa


" Abdul kabarni bazan taba yima Abinda kake bukata ba don ni ba y'ar iska bace kabarni inji da Abinda ke damuna


Duk y'anda yaso ta barshi ya samu natsuwa a ranar hanawa tayi komawa yayi gefe ya dunkule tareda dafe cikin shi ya sa kara'.


"Kasheni kikeso kiyi kinaso ki jefani cikin halaka ne Ruman a Gaskiya yau bazan iya hakuri ba ki hani hakkina a matsa yinki na matata ko kuma infita in nema a waje zunibin ya hau kanki ba ruwana


Juyowa tayi ta zuba mai idanu ta na mai binshi da kallon mamaki " Matar ka?........✍



*"Am sory my fan's da rashin jina kwana biyu saboda rashin tabbas na na urar bature wayata tasamu matsa la Amma yanzu zaku rika samun post insha Allah*

Matar soja
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷

*KUSKURE NA*
_Love & Destiny_


_Written by fenerh_

✍✍✍✍✍✍✍
GOLDEN PEN WRITER'S ASSOCIATION.
✍✍✍✍✍✍✍✍


_*Alhmdulillahi Ala kulli halim nagodewa Allah da ya bani ikon dawo wa online Allah ina kara gode maka da irin baiwar masoyan da nakedasu Albarkacin wannan rubutun masoya Ina matukar godiya da irin kulawar Ku a gareni A gaskiya banida bakin code muku Allah ya bar kauna INA matukar yinku sosai wallahi*_

_*daga karshe ina ma daukacin musulmi murnanr ganin sallah lfy Allah ya mai maita mana Allah ka karbi dukkannin ibadun Mu ya kuma biya mana bukatun mu Na Alkhairi Ameen*_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/

*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden penπŸ–Š~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our penπŸ–Š,savour our words, for it will cause you no pain.~*

πŸ…Ώβž‘3⃣1⃣

Mikewa tayi zunbur tana mai watsa mai wani irin kallo "me ka ke nufi da ni Matar ka CE?


Sai daga lokacin ya San me ya furta mata tuni ya shiga taitayin shi' "ki nutsu inyi miki bayani A hankali


"Kallon wane irin bayani kawai take jifan shi da shi jikin shi a sanyaye ya dukar da kanshi kasa'


"Ruman ke mata ta ce Dady Na yasani ki natsu mi shirya yanda zamu shinfida rayuwar Auren Mu idan har mun shirya kanmu bawanda zaiyi kokarin rabamu



"Auren Mu mai tsarki ne cikin jikin ki halas ne ki daina sheganta min shi please INA sonshi fiye da komai a yanzu ki tayani tattalin shi'



"Matsowa yayi ya rikota domin takasa koda motsi ya d'an girgizata "Ruman ki dawo hankalinki ki bani Amsa


Tureshi tayi cikin fushi "karka raina min wayau Abdul nasan wayon ka so kawai kakeyi in kuma. Sakar maka. Jikina ka kuma yin Abunda kaga dama To bazai yuwuba


"Ina aka taba daura Aure batareda sanin iyaye ba ko yarda ta wallahi rainin hankali ne wannan


Ta juya cikin fushi zata. Fita ya sha gabanta "Ruman meye haka ne wai?


"Bakya tausayina ko? Kusan duk rayuwata tana tareda ke meyasa bazaki barni hankalina ya kwanta ba ya furta kwalla Na ciko mai a idanu'




Hankad'e shi ta kumayi cikin zubarda hawaye "wallahi nayi Dana sanin saninka. Arayuwata ka cutarda ni ka shiga rayuwata da yawa Allah ya isa


Tuni idanunshi ya. Kada "Rumman me kike nufi da hakan?



"I hate you. Abdul kuma koda da gaske ne Andaura mana Aure wallahi saika sakeni don ba zan zauna dakaiba kuma cikin jikina saiya bi ruwa idan har akwaishi


Zaro idanu yayi duka a waje yana mai binta da kallon mamaki "cikin nawa zaki zubar? "Hmmm go Ahead sannan Aurena dake mutu karaba basaki ba yaji

"Kuma yanzu kibani hadin kai kokuma inkwata. Da karfina


Ya furta tareda matseta a jikinshi ta fara tureshi wallahi ka kyaleni kafin insa maka ihu,

"Go Ahead shout I will be happy kinga idan Hajiya taji said infada mata komai


Kokuwa sukeyi sosai tana kaimai duka da cizo ta ko ina. Daga karshe ya nunamata karfin maza ya ciccibeta said kan gado yafara yanda yaga. Dama da ita




Ganin irin kukanda takeyi yasan ya shi dole ya kyaleta tareda tureta gefe ta dunkule gefe daya tana maida numfashi




Gefe shima ya koma ya rike cikinshi cikin tsananin bukatuwa yana mai juyi kamar zaiyi hauka wasu irin hawaye yake fitar wa masu zafi


Tana saita kanta ta mike tagudu dakinsu tasamu Hajiya zaune" kekuma tundazu daga zuwa bashi Abinci shine kikayi zamanki?

"Na tsaya wani aikin ne ta furta tareda samun gefe ta zauna tana mai tunanin abinda kefaruwa tsakanin ta da Abdullah hankalinta Na kara tashi yanzu ina zatakai wannan Abin kunyar?



Kallon Hajiya tayi"kakus wai yaushe zamu koma Nigeria? "Ai ni nafi ki matsuwa mutum kamar yana cikin kurkuku


*************************
Bata kuma waiwayar
Shi ba har gari ya waye bata yarda sunhadu ba har wayewar wani garin da Dady ya dawo


Hajiya tasashi a gaba. Akan ya maida su gida nan take ya fara shirin koawar su nija



Abdullah kuwa baya ko gidan ya je England. domin ya nisanta kanshi da ita domin. Yasan bakaramin wahala zaiyiba idan har zairika ganinnta akusa dashi,


Momy ce kadai tasan da tafiyar shi kasan cewar itama ba zama takeyiba Sam batada labarin tafiyar su


Gabadaya hankalin Ruman yatashi domin taso ganin shi kafin ta wuce don Agaskiya tana sonshi saidai fitinar da take hango musu musamman idan cikin jikinta ya bayyana don haka dole yana komawa zata nemi hajara tasan yanda zatayi dashi run wuri,




A kwance yake a dakinshi dake cikin hotel din da yayi masauki a cikin birnin Na England ba Abunda yakeyi sai tunani domin gaba daya hankalin shi a tashe yake


Yana cikin tsananin damuwar halin da Ruman ke shirin jefasu


Da rigimar ta zaiji koda fargabar haduwar shi da Dady?


Shidai ya shiga ukun shi Wallahi, karar Shigowar kira ya sanya shi mika hannun shi tareda Kallon screen din wayar ganin Dady ne yasa shi mikewa jikin shi na rawa yayi picking,


"Idan ka gama guje gujen ka ka sameni a Nigeria domin mun wuce dasu Hajiya da Ummu Ruman,


Ya katse kiran batareda ya jira Amsar shi ba , wani irin wawan zabura yayi ya diro akan gadon cikin tsananin tashin hankali


" zata zubar min da ciki idan har ta isa Nigeria don haka dole ya bi bayan ta kafin ta yi mishi aika aika,


Cikin sauri ya fara shiri ya bi jirgi sai Uk domin daukar kayan Amfanin shi ya samu har sun tafi bai tsaya jiran komai ba ya nufi Airport domin Dady ya tafi da private jet din su'




Ruman sun isa lafiya tsohon gidan su suka sauka domin Angama gyara ko ina ya dawo ginin zamani part biyu aka mayar da gidan Dady da baban ta ba karamin kokari sukayi ba domin dun sanya musu kayan more Rayuwa ko ina


Sakin baki kawai sukayi suna kallon y'anda gidan su ya dawo kamar ba shi ba runfar yan gulma kuwa An mayar da shi dan madai daicin gareji



"Hajiya harda kukan Dadi' tana ta sanya musu Albarka ita kanta Ruman ganin yanayin gidan us d'an rage mata damuwa ,



Komai anzuba musu har kitchen dinsu ya zama na zamani kamar ba gidan kaka mai tuwo ba dakin Ruman kuwa komai anzuba mata tundaga gado har zuwa suturu sababbi

.

Suna hutawa ta hada musu lafiyayyan tuwo ta kawo musu miyar kuka domin ita kanta tana marmarin tuwon kuma sunci sosai saidai tana gamawa taji zuciyar ta na dan tashi ta mike da sauri ta nufi cikin dakinta dake dauke da bayi a halin yanzu


Kafin kace me ta fara sheka amai duk saida ta Amayar da Abinda ke cikin ta sannan ta watsa ruwa ta fito bata dawo falon ba gadon ta ta

Please Login or Register in order to submit comment