Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bazaki saki jikin ki dani ba?

"Ki saki jikin ki don girman Allah ki bani kulawar da nake bukata daga gareki please ko zan samu natsuwar zuciya ta,


" kallon shi tayi wani iri "Haba Abdul a haka kakeso in natsu? Bayan ni nasan zuciya ta bata ta taba natsuwa ba muddin zamu zauna a haka wane irin Rayuwa kakeso mu shin fida?


" Rayuwar Aure mai cike da so da kuma kauna tareda Abinda zaki Haifa min ,


"OK naji yanzu Aure na kayi ' Amma yardar iyayen mu fa? Albar kar Auren da muke nema dole saida sa Albar kar su "ka mayar dani gida na y'ar da zanyiwa Hajiya bayani a gaban ka don Allah,


" kallon ta yayi cikin jin dad'i ya rungume ta "tnks my wife gobe zamu je in Allah ya tashe mu kinji inason farin cikin ki my Queen,



Mikewa yayi tareda dagota cak zuwa cikin dakin " muje kiyi wanka ki kwanta nasan har yanzu Akwai gajiyar tafiya a jikin ki kuma ga wadda kika tara mana dazu'


"Hararar shi tayi cikin wasa " Bakada kunya Allah' daga gira yayi tareda cewa " muje ki nuna min inda kunyar take ta fara zulle wa ya riketa gam,


Sai bathroom din da yagaji da haduwa ya direta tareda zame tree quarter din jikin shi ya jefar ya kuma cire singlet din jikin shi ya tsaya mata zur'


Ja baya tayi tareda rufe idanun ta domin ta fara sabawa da rashin kunyar shi yanzu'


Shi ya kuma matsowa tareda zuge zif din rigar ta yafara kok'arin kwance zanin tayi saurin bude idanun ta tareda rike hannun shi " meye haka?


"Wanka kawai zamuyi ba komai ba ya furta tareda dage gira daya" OK to ka fita in farayi kobari in fita inka gama zanyi nawa,



Duk y'anda yaso suyi tare ki tayi saida ya fito daure da towel ta koma bathroom din tayi nata


"Mai kawai ya shafa tareda fesa turaruka ya koma kan gadon tareda janyo bargo ya rufe rabin jikin shi domin bai sanya kaya ba,


Ita kuwa zanin ta ta daura tareda goge jikinta da towel tun a cikin bathroom din saida ta war ware d'an kwalin ta ta fito ta dan shafa mai tareda roll-on kawai domin bata cika son turare ba a jiki yanzu Sam batason kamshi da yawa,



Komawa gefe tayi bayan ta gama tayi tsaye domin ita dai bata fatan ya kuma taba ta a halin yanzu koda da Aure bare ita tasan mugun zunubi take aikatawa,


"Ki zo ki kwanta baby ya furta tareda nuna mata kusa dashi bata da zabi domin ta gaji da maganar ma yanzu


san ba Amfani zatayi ba'



Rabawa tayi gefe ta dan kwanta yana kallon ta tareda jin wani irin farin ciki wai yau shine da Matar shi akan gadon su kuma a cikin gidan su


Matsowa yayi tareda shigewa cikin jikinta kamar zai huda ta ya shiga duk ya cukuikuye ta

." Abdul please " ta fada can kasan makoshi, "me ya faru my Queen?


" bacci nakeji' "to kiyi mana, " a hakan ne zanyi bacci nafa gaji sosai I needs some rest "kiyi baccin ki ki barni a hakan bazan iya nesa dake ba while you are close to me,


A haka bacci barawo ya saceta shikuwa shugaban jara babbun sai jagwal gwala ta yakeyi duk tsumin shi ya tashi Amma yasan da wuya Abashi don haka a wahalce gari ya waye mai tareda dana sanin hada shinfida da ita domin yaga mugun dare,



Shi yafara tashi saida yayi wanka kafin yayi Alwala ya fito daure da towel sannan ya tashe ta zanin jikinta ta gani a gefe gashi taji wani iri a kirjin ta domin ba karamin wuya sukasha ba,


" to wai ita wane irin bacci tayi a daren jiya? Lallai ciki ya canja ta don tasan shi yasata bacci kamar gawa,


Kallon bayan shi kawai tayi domin mamakin karamin. Yaro da shegiyar jaraba takeyi



Saida tayi wanka itama kafin ta dauro Alwala batada zabi dole ta nemi kaya a cikin Waldrop don ta gaji dana jikinta


Tsayawa tayi cak domin ta kasa zaben kayan da zata iya sawa duk sunfi karfin ta take gani dakyar ta Ciro wata English wax ta war ware zanin ta daura tareda sanya hijab ta tada Salla,



Tana kan daddumar har kusan karfe bakwai na safe sannan ya shigo dauke da tray da kayan kari kala kala ,


"Ga breakfast my Queen' ta kalli tray din tareda kallon shi sai fara'a yake zabga wa



Gyara zama tayi domin tana matukar jin yunwa ya hada mata tea mai kauri tareda mika mata kwai da kuma farfesun naman kaza a gefe tayi luguf



Saida suka koshi ya mike tareda zabo mata wani material less fari kall tareda inner wears ya mika mata" baby kisa wannan


Kallon kayan kawai tayi domin akalla zaikai kusan fourty thousands kudin shi ya zabo mata takalmi da jaka bakake tareda labcecen hijabi Navy blue har kasa



Ta fito kamar wata Amaryar Gaskiya da kanshi ya fesa mata turare ya zubawa halittar Allah ido yana tasbihi a zuciya,

Sannan shima ya shirya cikin farin shadda guntun dinki da kuma bakin cover shoe na maza ya fito yana sheki da kuma tashin kamshi sun fito gwanin burgewa yana rike da jakar ta tareda fito da wayar ta ya kunna tareda jefawa jaka


*_to ku biyoni muje Zaria my fan's muji me zaa toya a can Hajiya dai na jira_*



*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*


🅿➡3⃣3⃣

Sun fito kamar ka sace su ka gudu saboda haduwar da sukayi ga shi sunyi mugun dacewa da juna duk da kana kallon fuskar Abdullah zaka hango tsantsar kuruciyar shi,

Matsowa yayi gab da ita tare da rungume ta a gefen shi ya sauke numfashi " My Queen kin hadu da yawa fa ji nake kamar kar in barki ki fita don banaso ana kallar min mata,


Driver yasa ya tuka shi cikin lafiyayyar motarshi shi kuwa yana manne da ita a bayan mota zuciyar shi wasai sai wani shige mata yakeyi kamar zai koma cikin ta,


"Abdul stop bamu kadai bane fa, ta furta a hankali domin ita Sam batasan wannan kwakumar da yake mata ga fargaba fal cikeda zuciyar ta batasan me zasu tarar ba'


" Ya d'an sassauta rikon tareda zamewa ya kwanta saman cinyar ta tareda juya fuskar shi gefen cikin ta ya d'an daga rigar ta kadan tareda kissing din cikinta a hankali,


Saida ta d'an rintse idanun ta domin ya fara kunna ta da irin salon da yake yimata,


Yakara yin sama da rigar dama suna shiga ciki ya cire mata hijabin rike mai hannu tayi " Abdul meye haka?


"Na fada maka Akwai driver fa, and so? Ki barni please " kayi hakuri ka daina tunda bamu kadai bane' yana nishi ya d'an juya tareda riko hannun ta zuwa gaban seat din su kinji ko Akwai glass baya ganin mu kuma baya jin komai,

"Ina zuwa ma ya d'an na wani Abu wani labule yayi musu katan ga da driver domin yarufe su gaba daya


" ya kuma juyawa tareda ci gaba da Abinda yakeyi ita kuwa mamakin wannan motar takeyi don ko a TV bata taba ganin irin ta ba lallai kudi kare zance ne,


Tuni ya birki ce mata sai ya mutsata yakeyi yana birkita mata lissafi hannun shi ya sanya tareda balle mata bra tana kallo domin ya gama kashe mata jiki ya d'an rankwafo da ita tareda dora bakin shi akan kirjin yafara tsotsar su kamar zai cinyesu tuni sun fara mantawa da Kansu ita kanta taima kamai takeyi don harda kara danna mai kirjin takeyi kamar wani jariri,


Yana fitar da numfashi dakyar ya fara sassauta ta zugen shi ya janyo hannun ta zuwa kan marar shi Alamar ta yi mai wani Abun ita kuwa gabanta saida ya buga jin irin y'anda ya koma tsabar jara ba ta fisgo hannun ta


Ta d'an saita kanta "Abdul" please ka nutsu gida fa zamuje,

"Kece ai da kin barni jiya daba haka ba, ya furta cikin fisgo Kalmar a haka ya cigaba saida ya fitar da damuwar shi sannan ya rungume ta gagam yana fisgar numfashi

Kafin bacci yayi Awon gaba da shi " idanu kawai ta zuba mai tareda gyara jikinta da duk ya gama ya mutsawa ta mayarda bra dinta tareda gyara zaman rigar ta



Saida suka shiga kofar doka ya farka tareda zama yana kallon tsakiyar idanun ta ya yi murmushin tsokana " baby kin lalatani fa duk kin samun jaraba,


Hararar shi tayi tareda tureshi kusa da ita " banason rainin wayon ka fa"OK bari muje ma na fasa zaman Auren zanje in nemi doctor Sulai....

Saurin hade fuska yayi tareda rufe mata baki " Wallahi kika kuma kiran sunan wani namiji a gabana zanyi miki Allah ya isa,


Kina matata kina kiran sunan wani kato?
"Fuska ya daure ya koma gefe tareda danna na urar ya ba driver umarnin su wuce GRA


Saurin kallon shi tayi " mu wuce gidan mu please banza ya mata bai ce mata tak ba suka isa GRA ya fito tareda zagayowa ya bude mata sannan yayi gaba batareda ya ce mata tak ba,

"To yau kuma fushi? Hmmm dole ta bishi ciki ruwa ya fara watsawa tareda canja kaya ya fito ita kuwa tana zaune a falon tana jiran shi


" bakya bukatar wankan ne? "Jaraba ta batakai can ba ta furta a hankali sannan ta girgiza kai'

" kallon ta yayi domin yaji ta sarai yace muje zaki samu Ansa very soon,


Gidan Hajiya suka nufa yanata kunburi tareda Ayyana irin dibar Albar kar da ya shirya yi idan har Akayi kok'arin rabashi da Matar shi,


Ba Abinda kirjinta keyi sai bugawa batasan ta yaya zata fuskanci iyayen ta da kuma kakannin ta ba,


Motar na tsayawa ya fito tareda bude mata gefen ta ta fito ga unguwar a cike da jama'a daga ganin yanayin unguwar kasan munafukai sun karu tunda ba,kofar gidan Hajiya can gefen wani d'an karamin shago suka koma da gulmar su ,


Gaba daya kallo ya koma sama lokacin da Abdullah ya bude mata motar ta fito ya dakko mata jakar ta tareda riko mata hannu,

"Abdul ka sakar min hannu ana kallon mu' dan hararar ta yayi tareda cewa" ko Akwai saurayin ki a ciki ne bakyaso ya gan mu shiyasa kike pretending?


Fisge hannun ta kawai tayi ta wuce gaba ya biyota batareda ya kula da motocin su Dady ba dake fake a wurin ba,


Y'an gulma suka d'auka " kai kagani ko baba ai dama na fada maka yarin yar nan bakaramar y'ar iska bace wato karuwanci tajeyi


"Ai kai b'ab'a infada ma a karuwan cin ne saurayin ya zo ya tare a gidan su har ya sakar musu kudi ya dauke ta sukaje kasar waje

" kai bakaga bature bane yaron jifa y'anda yake rungumo ta

Kaini Wallahi har ciki na hango Alamar shi a jikin ta "hhhhh kuth bariki tayi riba Hajiya kaka dole a daina tuwo dasu Alkubus giwa ta fadi


" ni kuwa nace Allah ya tsaida Ku ranar sheda? Mutane basa tsoron Allah sai su rika maganar da bata shafesu ba Allah ya shirya,



Tun shigar su gaban shi ya buga domin jin muryar Hajiya na balbala fada


"Muhammad idan baku dawon da yarin ya ba duk sai na bata muku rai ku duka,


Abinda suka ji kenan ita kanta taji tsoron fadan Hajiyar,

Gaba daya falon d'an kam yake da jama'a duk sun hadu har ma dasu mama balkisu da y'ar koranta tazo ganin gulma, wato sopy domin baban ta ya fada mata zancen Auren Ruman din da Abdullah


Tasan irin yaudarar da,sopyn tayi mata shiyasa ta debota ta kawota don ta bata mata rai itama don har gobe tana hauka akan Abdullah, har uwarta takewa dibar Albarka,



Cikin karfin hali yayi sallama gaba daya suka dago Kansu harsu magaji da Gwaggo Amina duk suna falon,



Cikin mutuwar jiki ta wuce ciki tama kasa gaida kowa tafara ziraro hawaye masu zafi dakuma jin kunya,


" zonan Ummu nasan halinki tunkina karama nasan ba y'anda zaki y'arda da Auren wannan yaron don haka k'arki damu kanki nasan wannan fitsararren ne mai jajayen kunnuwan,



Matsawa tayi gab da ita ta samu ta gaishe su shi kuwa dukar da kanshi yayi kawai tareda samun gefe ya zauna,


"Isashshe ka dawo? Cewar Dady " kaga irin matsalar da kakeso ka haifar mana a family ko" Abdullah tun muna mu biyu na rokeka kabar wannan Abun ka nunamin kai sai kayi y'an da kakeso tareda goyon bayan uwarka to ka shirya da ta iso zan bata takardar ta kuma kaima yanzun nan ka rubuta takar dar Sakin Ruman kabani



Wani irin zabura yayi tareda kallon Dadyn shi jikin shi ya fara rawa'


"Aa karka fara Jafaru dama ita Rayuwa haka take muddin Bakayi biyayya ga nagaban ka ba to tabbas kaima na bayanka bazasu maka biyayya ba


Kun bakanta mana kuma kunyi y'anda kukeso to suma yayan da kuka Haifa sun fara nuna muku kaga sakayya kenan


Cewar kaka magaji dake gefe Gwaggo Amina tace hakkun Hajiya kuwa ta yi carab


" nidai Ruman bazata taba y'ar da tayi Abinda zai batamin raiba don haka ka bata takardar ta yanzun nan

"Kai kuma Jafaru muddin naji koda wasa kasaki Matar ka nidakai ne koba komai kun hada zuri'a


Isowar Momy yayi daidai da zuwan malam Abubakar wato madaurin Auren su Ruman,



Sun tarbeshi cikin mutunci da karramawa domin malamine mai mutunci a idon jama'a Hajiya tana ganin girman dattijon domin Abokin mijinta ne tunda kuruciya,



Addu'a yafara korowa tareda bayani hade da nasihohi tareda hadisai da kuma fadakar dasu illar rashin Auren


" Hajiya Salamatu ba daka nayi komai ba saida na yi istikhara naga Alkhairin Abun kafin in daura na hango rabo kusa w'anda idan ba Auren aka daura ba barna zata iya wanzuwa a cikin zuri'a



Abdullah dai na gefen Momyn shi tun Isowar ta da malam ya koma gefen ta don zaifi jin dad'i don yaga Alamar ba w'anda zaibi bayanshi sai ita,



Bayan malam ya gama bayani Momy ta kalli Dady tareda fara magana cikin turancin


"Ina fatan zaka daina fushi dani jefar ba laifi na bane bansan zaiyi ba sai zuwanshi America shine yamun bayani


Bayan nan ne na fara yimai gida a Kaduna saboda farin cikin ku gaba daya nasan kafison kasarka kuma kana bukatar yaronka akusa dakai shiyasa nayimai gida a Kaduna sannan,


Naji dad'in irin kulawar da y'an uwanka sukayi min lokacin da na fara ciwo duk da ban kula dasuba sun nunamin muhimncin mutum w'anda ko a Addini na ba akarantar dani ba

Naji sha'awar kasan cewa a cikin wannan Addini zaman da nayi da Ruman ya karamin son Addinin domin naga irin dabi'ar da take nunawa tana bani girma duk da da farko ban nuna mata kauna ba



Al adar ku ta burgeni Jafar tsawon zaman mu dakai baka taba wula kanta niba ka nunamin kauna wadda sanadiyyar sonda kakemun kabar iyayenka da y'an uwanka ka zabi zama dani


To ni me zai hana in zauna dakai tare kuma da karbar wannan Addini mai tsarki da kuma daukaka



Duk wannan bayanin dake faruwa baban Ruman na fassara musu gaba daya jikinsu yayi mugun sanyi mu samman Hajiya,


Har inda ta tsaya da cewa " Allah is great saboda soyayyar Ruman ga Jeff duk mun dawo kan hanyar Gaskiya ta kuma kamar y'anda malam yafada tabbas Akwai rabo domin kuwa Ruman nada shigar ciki a jikinta,



"Ina kasa ta bude Ruman ta shige takeji tsawon rayuwarta bata tabajin kunya ba irin ta yau tuni ta cure cikin hijabin ta shikuwa wani irin rawar kai yakeyi tareda farin cikin Momyn shi ta hau hanyar Gaskiya duk sanadiyyar soyayyar Ruman dinshi yake samun wannan farin ciki,



Malam yayi kabbara tareda cewa " Alhmdulillahi Ala kulli halim to nayi farin cikin wannan lamari sakamakon wannan lamari munsamu karuwa a cikin Addini don haka ba Abinda zamuce saidai godiya ga Allah S.W.A


nan take Momy ta karbi Kalmar shahada Dady farin cikin shi yafi na kowa domin ya Dade yana kwadayin matarshi ta karbi musulunci,


Mama balkisu kuwa jikinta yayi mugun sanyi domin taga masu duniyar ma a hannun su sundawo hanya bare kuma ita dake takama da Arzikin miji,


Sopy kuwa ai gaba daya tayi saranda tunda taji labarin soyayyar Ruman da Abdullah

Malam ya canjawa Momy suna zuwa Khadija wato suna mai girma da daraja


Dady suka raka shi tareda Alheri mai tsoka duk da yana kin karba saida suka tilasta shi



Abdullah kuwa ya shigewa Momyn shi Hajiya kuwa mamaki da farin cikine fal cikin ta "wai Ruman da Aure har ma da guzurin ciki?


" to yaushe sukayi cikin oh ni salame'


Kafin kace me mama balkisu ta mike cikeda sanyin jiki ta shiga kitchen din Hajiya ta dora girki tareda taimakon Sopy da tasamu natsuwa,


Ita ta shirya lafiyayyun dishes gaba daya ta shiga taitayin ta domin taga karamcin iyayen mijin nata a fili,


Don ta tabbata badon suba Muhammad da ya saketa sai yanzu ta gane cewa Asiri Aikin banza ne,


Shi kuwa Abdullah idanu kawai ya kafe ginbiyar shi dasu ganin irin curewar da tayi saboda kunya yasashi mikewa tareda matsawa kusa da ita,


Hajiya ta saki baki kawai tana kallon ikon Allah'
Tsuguna wa yayi kamar zai shige cikin jikinta yafara magana'


"Matar Abdullah' ki bude idanun ki haka mana duk su Dady sunfita dagani sai Momy sai kuma Hajiya domin su Gwaggo Amina ma sunbar falon suna waje suna zance itada tsohon mijinta,



" yau taga ta kanta wannan yaron ya gama kashe ta ina zata fara kallon idanun iyayen ta bare kuma Hajiya,


"Munafuka bakyason karamin yaro Amma gashi ya Aure ki a sirri ya saceki kunje can kinsa kar mai jiki ya d'irka miki ciki bakiji kunya ba sai yanzu ni kutashi a kusadani,




Wasu hawaye suka fara gangaro mata ta share tareda bude fuskar ta ta kalli Hajiya"


"Wallahi Hajiy.... "Aa Ummu banson jin komai yanzu Amma nayi matukar mamaki da kika kasa sanar dani Alakar ki da Abdullahi tun farko wato badon malam ba saidai ku kawo mana shege cikin zuri'a,


Girgiza kai kawai takeyi domin hankalin ta ya tashi da fushin Hajiya "


Shikuwa ko Ajikinshi "Hajiya k'arki fa rikita min mata batada laifi kodaya nine naja KUSKURE NA ne ba na Ruman ba


Natsuwa ya karayi tareda zama sosai ya fuskanci Hajiya " Kakar mu ki gafarce mu dukkan mu munyi KUSKURE tun farko yakama ta musanar dake Alakar mu


"Sannan nayi iya kokari na akan Ruman ta bari mu shirya kanmu taki Hajiya inason Ruman kamar raina A hankali ya war ware mata komai tun farkon zuwanshi Zaria da gwagwar mayar da yasha da Ruman


" Hajiya tanada taurin kai nayi ta fama saitace wai nayi mata karami to yanzu waye babba?


Ya fada tareda dage mata gira daya domin tuni ta gama cika da halin Abdullah Saura kiris ta fashe,


Cikin fushi ta mike tayi dakinta dafe kai yayi "oh ni nashiga uku zan zama mijin Hajiya


" hhhhh yanzu ma zaka zama Badai kace kaji kagani ba ai w'anda duk yasai rariya yasan zata zubar da ruwa,


"Wai ni a wane gefe kike ne Hajiya ni ko Ruman? " tashi a kusa dani Abdullahi bana bayan kowa a cikin ku,


Momy dake gefe tuni ta fara musu dariya domin ta fahimci daukar magana yaron nata keyi


Mikewa yayi tareda bin bayan ta falon ya zama shiru saidai idanu bamai jin yaren wani ,


"To ni hadiza haka zamuyi zaman kowa baijin kowa ?

.itadai Momy sai ido sai Shigowar mama balkisu tana dauke da tray da kuma plates ta fara jerawa cikeda ladabi,


" mama ga Abinci "ita Hajiya Abin ya bata mamaki Matar danta ce ke mata aiki yau? Allah mai iko,


"Sannu balkisu to kin zubawa mazanku ko? " eh nakai musu can gefen harda baba ma Gwaggo Amina ma tayi mamaki haka suka hadu suka kwashi garar Abinci har Momy shi kuwa yana ciki yana famar lallashin ta ta botsare mai.




Fitowa ta kumayi ya biyo bayanta kamar bindi "oh Allah ya kawomu wannan bita zai zai to kuzo ga Abinci ko kun koshi da soyayya?


Zama tayi gefen Hajiya ta kalli lafiyayyan tuwon shinkafa miyar Agushi yaji namomi tayi zauna ta diba domin tanason miyar agushin ya sanya hannu cikin plate din ta ba ruwanshi da kowa


" banza tayi mai taci tuwon ta sosai saidai tana gamaci zuciyar ta tafara tashi don haka ba shiri tayi waje saida ta Amayar da komai ta wanke bakinta sannan ta dawo falon jikinta ya mutu duk ta galabaita



Shikuwa ya matukar rudewa gashi ba kayan aiki a tare dashi ga wani zazzabi da ya rufeta nan take tafara rawar sanyi


Hajiya Kanta ta rude tuni ta jefar da makaman yakin fushinta ta fara tarayrayar yar jikallen ta



Ba shiri yayi waya tareda bada umarnin akawomai kayan aiki cikin mintuna kadan ya bata taimako tareda sanya mata drip domin taji karfin jikinta


A ranar dai dukansu basu koma gida ba har Momy gidan kaka magaji ta kwana su kuwa su mama balkisu suna gidan Hajiya


Abdullah kuwa dakyar ya koma side din da ya zauna tareda baban Ruman donshi yaso Abarsu su kwana tare



Hajiya ta kwana da ita su kuwa mama balkisu suka kwanta dakin Hajiya ita da sopy,


Washe gari ta tashi wasai saidai tana tashi da Amai tafara saida tayi kamar zata amaye yan cikin ta kowa ya tausaya mata har iyayen su mazan



Abdullah kuwa duk ya gama rudewa domin daga gani yasan Matar shi zatayi mugun laulayi kenan,



Kallon Hajiya yayi tareda marai raice fuska "Kaka ku bari mukoma gidan mu zankula da ita dakyau har zuwa lokacin da lau layin zai d'an ragu,



" saboda gamu mahaukata ko sai mu baka yarinya da lalura kai kuruciya ita kuruciya kuje can kuta zuba shirme ko,



To ai ma ni yanzu ta dawo kenan sai Allah ya sauketa lafiya ayi bikin tarewar Ku gaba daya.......✍



*Matar Soja*
🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷🌷
*KUSKURE NA🙆*
_Love & Destiny_


_Written by Fenerh_

https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*




*~We are bearer's of so golden pen🖊~*

*~we write assidiously perceive no pain~.*

*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*

*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*


🅿➡3⃣4⃣

Wani irin kallo yake jifar Hajiya dashi "Kice muna nan sai mun haihu kenan ?

" ko kuma kubani matata mu koma GRA kinga unguwar ku Akwai zafi kinga ni zan iya zama Ruman ma haka Amma banaso a haifamin yaro ko amun renon ciki a nan'



"To tatacce ubanka ma a nan aka haifeshi bare Abinda zaka haifa, " kai idan baka fita idona ba saina ci mutuncin ka,


Mara kunyar banza Mara kunyar wofi, itadai tana kwance kamar ruwa tanajin su ita yanzu ta kanta kawai takeyi,


Dariya yasa ya fita domin yana da bukatar zuwa gidan su baban Ruman yayi farin cikin sauyawar Matar shi domin yaso su koma Kaduna da kanta tanemi ya tafi ya barta idan zai dawo yazo da yaran kawai zata dan tsaya ta kwana biyu a nan,


A cikin kwana kin ba Abinda yake faruwa sai Abubuwan farin ciki domin kan zuri'a r ya hadu Ruman na samun gata ta ko ina duk da tana cikin laulayi ita kanta tanajin dad'in ganin irin y'anda y'an uwanta suke kulawa da ita'



Abdullah kuwa yana cikin wani hali domin tun zuwan su bai samu kebewa y'anda yake so da ita ba iya kacin su falo domin yanzu data shiga dakin zata kulle



Duk ya susuce ya fita hayyacin shi yau kusan satin su daya da dawowa Zaria mama balkisu ta koma kd gidan yarage daga su sai Hajiya


Da sallama ya shigo cikin falon lokacin tana zaune da ga ita sai daurin kirji domin wani irin zafi takeji zanin ma jitake kamar ta wurgar dashi


Hajiya na gefe tana mata zuba ya samu wuri guda ya zauna batareda ya iya ko gaida Hajiya ba ya zabga uban tagumi idanun shi duk sun k'ank'an ce har wani shigewa sukeyi


Ya zuba mata ida nu gashi da Alama yau jikinta da sauki tunda har take iya zaman hira


K'irjin ta ya zubawa idanu dasuka kara kunburo wa saboda

Please Login or Register in order to submit comment