Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kashe wayar,
dariya suka kuma kafin Ammar yace " mu had'u acan,
Ok kawai Naseer yace.


A k'ofar emergency room suka iske Abdul da Abraham suna safa da marwa,
da sauri suka k'arasa inda suke,
suka shiga tattaunawa, basu jima ba,
Zaid ya kira Ammar yace " Lubnah ba lafiya, su had'u a hospital,
dariyar su yaji gaba d'aya, kana Abdul yace " ai mu tuni muna hospital d'in sai ku k'araso,
Zaid baice komai ba ya kashe wayar, bai jima ba k'araso hospital,
da sauri nurse's suka shigar da Lubnah emergency itama,
Zaid ya kalle su yace " meke damun su?


" Abinda yake damun Lubnah shike damun su,
cewar Abraham,
Zaid zayyi magana Fahad ya shigo hospital d'in da gudu d'auke da Kausar,
gaba d'ayan su suka kuma yin dariya,,
itama aka shigar da ita ciki,
Fahad yace " au dariya kuke yi?


"To kuke san muyi bayan su suka jawa kansu,
cewar Naseer yana cigaba da dariyarsa,
Abdul yace " k'arfin mu suka raina shiyasa,
Zaid yace " aiko sunga k'arfin doki ganin idon su,
suna nan tsaye Khamal ma ya shigo da Fateeha,
dukkan su sunyi muguwar jigata sunyi buzu-buzu kamar ba su ba,
mazan ko sai dariya suke kamar ba gobe,
sai da sukayi 2 weeks kafin su warke sumul aka sallame su,
su Zarah sai dariya suke yi musu,
aiko Yasmeen ta k'uduri niyyar sake zubawa Zarah.






MOMYN ZARAH

```GADAR ZARE!!!```

_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_



~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*


Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA```



~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
```ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA```
*~(UMMU AMAN)~*






80
(THE END)






Dukkan su suna zaune akan dinning table Zarah ta kalle su tace,
" a gaskiya ya kamata muje mu gano Hamza da Muktar fa,
fuska Zaid da Khamal suka b'ata batare da sunce komai ba,
Fateeha da Lubnah suka ce gaskiya kam ya kamata,
kunga nan ma sai muyi umara,
Basma tace " eh Allah dan nima ina san ganin Hamza da Muktar ido da ido,
Neaseer yace " gaskiya ya kamata mu gansu kam,
haka dai sukayi ta tattaunawa amma daga Zaid har Khamal babu wanda yake k'ala,
ganin haka yasa sukayi banza dasu,
Abraham da Abdul suka kira pillot,
wanda jet d'in su ke hannunsa, suka sanar masa ya shirya jibi zai kai su Saudi Arabia,
washe gari suka je prison dake Holland domin ganin Muktar,
yadda suka ganshi yayi bala'in basu tausayi,
dan zai da duk suka toshe hancin su ,
saboda tsananin warin dayake,
acan gefe daga k'arshen gidan yarin aka kaishi,
dan warinsa yana iya halaka mutane da dama,
ko magana baya iyawa, sai ido daya k'urawa Zaid da Abraham yana kallan su k'uri,
a hankali ya kalli Lubnah, dake hawaye, kafin yabi sauran da kallo,
cike da takaicin rayuwarsa da nadama,
yayiwa su Zaid alama da hannunsa,
da su yafe masa, murmushi Zaid yayi yana jin tsananin tausayin sa,
yace " ni ai na dad'e da yafe maka Mukhtar,
kuma Abraham dasu Abba ma sun yafe maka,
da kyar ya d'aga kai alamar ya gode.


Washe gari jirginsu ya d'aga zuwa k'asa mai tsarki su duka har yaransu,
a madina suka fara sauka sukayi ziyarce-ziyarce,
kafin su k'arasa makka suyi umara,
daga nan sukayi Jidda zuwa gidan yarin da Hamza ke zaune,
basu b'ata lokaci ba Hamza ya k'araso cikin electric walk chair,
yadda suka ganshi sunyi tsannain mamaki,
dan kamala da nutsuwa gami da annuri sunyi bala'in bayyana a tattare dashi,
sosai Hamza yaji dad'in ziyarar da d'an uwansa yayi masa,
ga yaran su nan masu kyau gwani ban sha'awa,
shima Khamal duk zafin da zuciyarsa keyi masa sai yaji ya gushe,
ya k'urawa Hamza ido kamar bazai d'auke ba,
kafin daga bisani suka gaisa sosai,
daga Saudia Nigeria suka yi, domin gaida iyayen su da 'yan uwa,
aiko duk sunyi farin cikin ganin su,
gidan su Zaid suka fara isa, sosai Ammi da Abba sukayi farin cikin ganin yaran nasu,
dama dangin kowa yasan kowa,
dan haka babu wani bak'unta ko kara, duk gidan su wanda aka je d'aya ne, yadda suka ga dama haka suke yi,
daga nan su kaje gidan su Fahad,
sai gidan su Lubnah da Kausar, sai gidan su Yasmeen,
daga nan sai gidan su Naseer wajen Momy da Dady,
har gidan su Abban Zarah da Alhaji Abdullahi ma sunje sun kai gaisuwa,
kafin daga k'arshe suka zube a gidan Zainab da Mannir,
acan sukaci abinci,
ranar Abdul yasha kuka kamar ransa zai fita kasancewar bashi da kowa a duniya bashi da wanda zai kira da nasa,
dakyar suka iya shawo kansa,
dama lokuta da dama hakan tana faruwa dashi idan ya tuna abin.


Haka rayuwa tayi ta tafiya lokaci na shud'ewa,
yayinda SIX STAR'S ke k'ara samun d'auka,
daga wajen al'umma har zuwa ga kan cimpanies d'insu,
dan yanzu duk Nigeria da Holland babu cimpanies d'in da ake ji da su kamar SIX STARS,
sun d'aukaka sosai a fad'in duniya,
sunan su babu inda bai je ba, sun tara dukiya mai tarin yawan da su kan su basu san yawan ta ba,
idan za'a kashe su basu san iyakacin abinda suka mallaka a duniya ba,
shiyasa suke taimakon al'umma,
duk inda sukaje ana neman taimako da gaggawa suke kaiwa tun kan a rok'e su,
suna da tarin gidajen marayu,
masallatai, rijiyoyi da bohol, da asibitoci,
suna shiga k'auyuka suna kai taimako,
suna yin hanyoyi, makarantun boko dana islamiyya a gurare da dama,
Allah yayi su da tsananin tausayi da jin k'ai,
shiyasa a kullum Allah yake k'ara d'aukaka su.


Haka ma matan su suna da matuk'ar taimako,
sun gina k'ungiyoyi da dama na taimakon mata, da tallafawa marasa galiho,
kan su a had'e yake sosai, babu abinda ke shiga tsakanin su,
kullum suna tare, babu abinda d'aya zayyi a duniya batare da sauran sun sani ba,
dai-dai da kaya iri d'aya suke sawa har hola da agogo,
komai nasu iri d'aya ne sak,
duk inda kaga d'aya to sauran ma suna nan,
dan dai-dai da cinema & shan ice cream tare suke zuwa,
haka ma matan su, yayinda yaran su ke girma sosai, dan tuni manyan yaran su sun wuce 10yrs,
kuma suna da burin a junan su zasu aurar da yaran su,
babu wani daga cikin yaran su da zayyi aure a waje.


A b'angare Zainab ma suna cikin farin ciki da kwanciyar hankali,
yaran su sun girma sosai, haka ma Litle Ikram tayi wayo sosai,
Dady da Momy sun manyanta sosai, hakan ne yasa suka mik'e komai hannun yaran su,
su kuma suka zauna suna ibada,
Mannir kam kullum cikin istigfari yake yana neman yafiyar Allah, akan abubuwan daya aikata a rayuwarsa,
Alhaji Abdullahi shima tsufa ya kama shi sosai, dan haka ya mik'ewa Abban Zarah komai na dunkiyarsa,
shima dan ya huta.


A fannin Ammi da Abba, Muhammmad Bature iyayen Zaid,
ma hakan ce ta kasance dan dama shi tuni ya dad'e da mik'ewa Abraham da Zaid komai,
ya zauna shida matar sa suna d'iban korayen fure, shima ya manyanta sosai,
kullum cikin taimako da idaba suke,
a b'angaren Mukhtar ko sai dai muce Allah ya kyauta,
domin halin dayake ciki ya wuce tunanin mai tunanin, ya zama kamar dodo, abin kyama ga mutane,
ga tsananin cewo dayake fama dashi,
tsotsi da wani irin mugunya ke zuba daga jikinsa,
dangin Abraham na Yola kullum sai san barka saboda yadda yake taimakon su, ya mayar dasu masu arziki,
duk ya kwashe yaran su ya basu aiki.


Hamza kam an zama malami duk da ba hannu ba k'afa,
ya tara gemo da k'asumba, kullum yana cikin nadama da kukan takaicin yadda ya cuci d'an uwansa uwa d'aya uba d'aya akan mace,
yaci amanar sa, ya nemi kashe shi,
sosai Hamza ya duk'ufa neman yafiyar Allah, kullum yana cikin karatun Al'Qur'an,
ya zama mutumin arziki mai cikekkiyar kamala da nutsuwa.


Meenal da Haidar k'annan Kausar da Fahad suna zaune lafiya,
cikin kwanciyar hankali da nutsuwa,
sosai Haidar ya nutsu ya daina duk munanan halayansa, ya tuba zugawa Allah,
suna da yaran hud'u maza biyu mata,
haka ma Sheemah da mijinta Farouk suna zaune lafiya, ta zubar da duk mugauen halayanta, ta zama macen kirki, nutsatstskiyar mace, mai kamun kai, itama kullum cikin istigfari take,
suna da yara uku, mata biyu namiji d'aya,
a fannin su Hajiya Lailah da Hajiya ma haka abin ya kasance sun dai na duk wasu munanan d'abi'un su, sun rabu da k'awayen su na banza,
sun kama kan su, da girman su sosai,
rayuwa suke yi cikin mutunci da kamala,
suna zaune lafiya da juna suna neman yafiyar mahaliccinsu,
Ummi ma tayi aure tana da yara biyu duka mata,
tun abinda ya faru a shekarun baya ta tuba bayan ta koma gidan su,
ta nutsu tayi aurenta tana zaune lafiya, kuma har yanzu suna zumunci dasu Hajiya Lailah,
Sanata Sambo ma ya tuba ya koma na Allah yana zaune da mutane lafiya,
yana kyautata mu'amularsa da kowa,
sosai ya shiga yaimakon Al'umma da dukiyarsa,
koya samu rabauta duniya da lahira a wajen Allah,
yayinda Boka Jimrau ya dad'e da bin kwalta yana tsince-tsince (hauka).


Rayuwa suke cike da farin ciki da walwala basa tare da wata damuwa,
balle bak'in ciki, kullum suna k'ok'arin farantawa junan su rai,
kwara-kwata basan suga ran d'aya daga cikin su ya b'aci,
idan kau suna k'aunar mutuwar su suna san suga d'aga a cikin damuwa,
Doctor Jennifer ma tuni tayi aure ta haifi yaranta biyu mace dana miji,
d'an uwanta bature ta aure, sosai suke zumuci dasu Zarah,
dan wani lokacin ma a gidan ta suke yini,
ta zame musu kamar uwar d'aki.


Naseer da Zarah zaune a parlor suna hira,
ya kalle ta yace " wai ni My Life waye ya fara baki maganin nan?


Fuskarta d'auke da murmushi tana shafa sumar kansa tace " wanne magani?


Dariya yayi kafin yace " na b'arza zama,
shiru ta d'anyi kafin tace " meye b'arza?


Cikin dariya yace " maganin k'arfin maza,
ya fad'a tuntsewa da dariya, face ta b'ata cikin shagwab'a tace " Allah ban so ka bari,
" ni kuma ina, yayi maganar yana k'ara shigewa jikinta,
ture shi tayi ta mik'e, tana k'ok'arin barin parlor'n,
da sauri ya rik'o hannunta yana dariya yace " ina zaki?


" Ai yau sai kin fad'a min wanda ya fara baki in ba haka ba,
Allah na kuma yin...... ya kashe mata ido d'aya,
pillow ta d'auka ta jefe masa,
da gugu yayi baya, wani pillow ta d'auka ta fara binsa dashi suna zagaye parlor'n,
kafin ta jefar da pillow ta zauna tana dafe k'arji,
tace " inna biyeka wahalar dani zakayi,
" ah haba ina ni ina wahalar da rabin rai na,
" tana murmushi tace " au rabi ce ma ashe?


Dariya yayi yace " to kuma idan nace duka, ta biyu zata shigo fa?


" Ido Zarah ta zaro tace au harta biyu kake da niyyar yi?


" Tab sosai ma, dukkan mu sai munyi hurhud'u,
baki ta tura had'i da fara diddira k'afa tana cewa " Allah ni dai ka bari ban so,
" bari nayi wanka tayi maganar tana shirin shiga bedroom,
da sauri yace " in zo muyi tare?


Batare data juyo ba tace " kaje wajen ta biyun kuyi ta tare,
ta fad'a tana shigewa bedroom had'i da banko k'ofar,
murmushi yayi had'i da girgiza kai yabi k'ofar da kallo,
kafin ya mik'e ya nufi kitchen ya d'auko honey & peak milk,
ya nufi bedroom d'in ta dashi,
sai da ya cire kayansa yayi zindir kafin ya bita bathroom d'in,
harta gama wankan ta d'aura towel tana shirin fitowa,
ya shiga, binsa tayi da kallo tana mamakin yadda maza suke zagewa suna tab'ara san ran su,
a gaban matan su, yanzu dai ji yadda Naseer yayi tsirara ya biyo ta,
iska ya hura mata a fuska " har kin gama wankan da sauri haka?


Murmushi tayi had'i da cewa " eh,
" aiko dole a koma a sake wani saban wankan dan bazan yarda abarni nayi wanka ni d'aya ba,
yayi maganar cikin shagwab'a shima,
yadda yayi maganar ne ya bata dariya sosai,
d'aukarta yayi cak ya mayar da ita cikin tub bath,
ya sakar musu shower, ya kuma kafe akan dole ita zatayi masa wanka inba haka ba sai dai suyi ta zama a bathroom d'in,
abu mai sauki cewar Zarah, sannan ta mik'e ra sab'e shi sol,
ta nad'e da towel suka fito bedroom,
a gaban miror suka tsaya ta shiga masa ruwan jikinsa,
sai da ta gama tana k'ok'arin fara shafa masa lotion ya rik'e hannunta,
a hankali ta d'ago idanta tana kallan shi,
hannu ya mik'e ya d'auko honey & milk d'in daya aje, ya had'e su waje d'aya,
a hankali ya d'auke cak yayi kan bed da ita ya kwantar.


a hankali ya zame mata towel d'in jikinsa,
ya d'aga milk & honey ya juya mata a jiki,
zatayi magana yayi saurin d'ora yatsansa akan lips d'inta,
hakan yasa ya yin shiru, sai da ya gama juye mata duka a jiki,
kafin cikin salo yasa harshe yana lashe mata,
tun daga wuyanta ya fara lasa zuwa k'irjinta, cikinta, cibiyarta,
daga shi har ta idanuwansu a rufe suke,
ya gangaro zuwa k'ugunta, cinyoyinta da kafarta, duk sai da yabi jikinta ya tsotse shi tas,
kafin ya canja salon dan daga shi har ita sun gama fita hayyacin su,
a hankali ya mayar da bakinsa cikin nata ya shiga tsotsar lips d'inta da harshenta,
yana tura masa nashi tana tsotsa,
yayinda hannuwansa ke kan boobs d'inta yana aikin murzasu da lailaya su, yana mammatsa su.


Had'i da murza su, a hanakli ya tura hannunsa a k'asanta yana fingering,
yana in an out, still bakin su na cikin na juna,
d'aya hannun nashi nakan nononta,
a hankali ya zame bakinsa ya mayar kan nononta ya fara tsotsar su,
yana d'an jizawa yadda zata ji dad'i,
yana kuma ci gana da fingering d'inta,
bakinsa yayi k'asa dashi ya yana lasar duk inda yaci karo dashi,
sai da ya tsotsi biyarta sosai sannan ya zarce k'asanta ya sanya bakinsa a farjinta ya fara sucking,
yana lasa had'i da tsotsa, yayinda hannunsa ke kan nononta yana murza nipple's d'inta,
sai da ya gama rikita mata lissafi sannan ya mik'e ita kuma ta shiga sucking dicks d'insa tana tsotsa gami da lasarta kamar ta samu sweet,
tana lailayata had'i da murza kan, tana yi masa wasa da bolls d'insa,
kafin daga k'arshe ya saita zandariyarsa ya danna a a k'asanta,
ya shiga pumping yana sama da k'asa akan ruwa cikinta,
yana gwaso gami da sukuwa........


Haka rayuwar su taci gaba cikin farin ciki mai d'orewa.


They're life happily never after



Tammat bi Hamdulillah


Hak'ik'a komai yayi farko yana da k'arshe.


Anan na kawo k'arshe GADAR ZARE.


Allah ya bamu ikon amfana da darusan dake ciki, ya kuma bamu ikon gujewa kuraran dake ciki,
Allah ya yafe mana dukkan zunuban mu,
ya kuma yafe min kuskuran dana yi a cikin littafin nan.

Na sadaukar da gaba d'aya Gadar Zare ga my life
AISHA A BAGUDO
na bata shi kyauta tayi yadda taga dama dashi.


Sai kun sake jina da gani na a sabon novel d'ina

RASHIN SANI.......


Ina godiya da d'unbun masoya na masu bibiyar novels d'ina.







MOMYN ZARAH

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment