Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sa iHajiya tazo tayi ta lallashi na akan na yarda da MB, amma ina saima k'ara tsanarsa danayi, cikin haka MB yayi mugun buk'atuwa dani, aiko yayiwa Hajiya lalle ta gyara ni ta kawo masa ni yau, sosai Hajiya ta shiga lallashi na amma fir nak'i dakyar tayi min wayo akan ta hak'ura na tashi na tsefe kaina nayi ta rungume ni, aiko naji dad'i sosai kasan yarinta tuni na yarda da ita, nayi duk abinda ta sani.


Cikin rawar jiki nayi wanka na wanke kai na tasa aka gyara min kai na aka zana min lalle k'afa da hannu ta bani sabon kaya na saka ta kawo min abinci mai rai da lafiya da drinks naci, tunda naci abincin nan ban sake sanin inda kai na yake ba sai farkawa nayi na ganni a gidan MB cikin jini da mugun zafi da k'asa na keyi min, anan gidan MB ya kulle tun daga ranar ya mayar dani kamar matarsa ta k'arashe maganar tana fashewa da matsanancin kuka, sosai jikin Zaid yayi sanyi yaji zafin da zuciyar sa keyi masa ya d'an sassauta, cikin sanyin murya yace " daga nan sai akayi yaya?


Cikin muryar kuka tace shine ya tafi dani turai (k'asar waje) ya lallab'a ni yayi man wayo har na yarda dashi na saki jiki sosai dashi kasancewar ban kowa a k'asar ba sai shi ya mayar dani matars........ "Stop! Zaid ya fad'a cikin rawar murya " please Teemah ya isa haka, yanzu ina Hajiya da MB? " duk sunanan amma basu san nayi aure ba, "zaki iya kaini inda suke "da sauri tace " eh tausayinta ne ya kama Zaid sosai, har bai san sanda ya jawo ta jikinsa ya rungume ta ba, yana sauke ajiyar zuciya.


A hankali ya mik'e da ita a jikinsa ya nufi bed da ita, sosai ya rungumeta yana k'ara jin mugun sonta na raatsa shi, har bacci yayi awon gaba dashi, kiran sallar asuba ne ya farkar dashi a hankali ya zame jikinsa daga nata yayi bathroom, wanka yayi had'i da d'auro alwala ya zira jallabiya ya nufi masallaci, yana shigowa gidan ya nufi b'angaren Lubnab domin tashinta daga bacci, tun daga steep yake jiyo zazzak'ar muryarta tana karatun suratul baqrah, ido ya lumshe yana murd'a k'ofar d'akin da sallama, a bakin gado ya zauna yana jiranta, bata amsa ba sai da takai aya sannan ta rufe Qur'an ta jiyo ta amsa masa sallamar durk'usawa tayi har k'asa ta gaida shi, ji yayi kirjinsa na bugawa da sauri da sauri cikin rawar muryar ya amsa jim dukansu sukayi sannan ya mik'e ya fita, yadda yabar Teemah haka ya dawo ya iske ta, yayi tashin duniya amma taki tashi, kwanciya shima yayi a kusa da ita ya fad'a tunani har bacci yayi awon gaba dashi.


Basu farka ba sai wajen 11:00am shine ya fara farkawa sakamon wata muguwar yunwa dayaji kamar me, direct bathroom ya nufa yayi wanka, harya shirya Teemah ko motsi batayi ba, a hankali yasa hannu yana bubbuga k'afarta, mik'a tayi gami da mik'ewa idonta a kanshi ta sakar masa da murmushi shima murmushin ya sakar mata yace "a tashi ayi wanka ko?


Fuska ta ya mutsa tace" sweetie yunwa nake ji, "nima haka jiki wankan sai ki zo mu naimi abinci "no wallahi ban iya wankan saina fara cin abinci, da mamaki ya kalle ta yace "wankan tsarki da sallah fa? "zanyi amma saina ci abinci ta fada tana saukowa daga gadon taja hannunsa suka fita suka nufi part d'insa, aiko tunda parlor suka ji wani mugun k'anshi na sakkowa daga part din Lubnah kallanshi tayi tace "please muje wajen Lubnah naji kamar tayi abinci ba musu suka yi sama, wani sihirtaccen k'amshi ne ya bugi hancinsu gidan fes an gyara ko'ina tas ga kamshin Air freshener da turarurkan wutan dake tashi ya gauraye da sanyin AC take gidan ya rikid'e da wani irin rikitaccen kamshin dad'i.


D'auke da food flask ta fito a sannan tana bin karatun Qur'an dake tashi a hankali a TV, sanye take da wandon jean crazy da riga marar hannu ba ko bra a jikinta fuskarta d'auke da make up, suman tsaye Zaid da Teemah suka yi dan ita kanta mace ta koka kyan da dirin Lubnah, shiko Zaid ya kasa koda motsi ya kafe ta da ido, ita bama tasan suna tsaye ba, duk sanda tayi tako 1 sai duk ilahirin jikinta ya motsa yayinda da duk takunta yake saka bugun zuciyar Zaid karuwa, jin taci karo da wani abu ne yasa ta yin baya da sauri zata fad'i aiko cikin zafin nama ya taro ta ta fad'a k'irjin sa, duk suka kafe juna da ido Zaid ko k'iftawa bayayi take zuciyar sa ta shiga bugawa da k'arfi.


Gyaran murya Teemah da sauri Lubnah ta kwace jikinta cikin jin kunya ta jiya ta nufi bedroom da sauri yace " ke zo ki bamu abinci, cak ta tsaya had'i da juyowa a hankali ta fara taku har zuwa dinning, lumshe ido Zaid ya k'ara yana k'isma abubuwa da dama a ransa, duk inda tayi idon Teemah da Zaid na kanta ita mamakin kyanta take yi, yayinda shi ya rasa mai yasa ya kasa d'auke ido daga kanta, tana bud'e food flask din wani fitinannan k'amshi ya dake su, service d'in su ta fara yi farfesun kayan ciki da doya da kwarai ta zuba musu sannan ta zuba musu samosa da spring gr ta zuba musu gunun gyad'a itama ta zubawa kanta cin abincin suke babu wanda yake magana har suka gama.


Bayan sun gama Lubnah ta mik'e ta kwashe kayan ta gyara wajen ta wanke kwanokan, Teemah tuni ta tafi shiko yana hakince akan sofa yana binta da kallo duk inda tayi, a hankali ya mik'e yace " ya sunanki murmushi har dimples dinta suka lotsa kyanta ya k'ara bayyana, cikin zazzak'ar murya tace " LUBNAH, bai san sanda yace " wow nice name ba, murmushi tayi tace " thank u, sai a lokacin yasan me ya fad'a a hankali tace " kai fa? Murmushi yayi mata a karo na farko yace " ZAID, "masha Allah kawai tace kafeta ya sakeyi da ido yana ganin tsantsar kyau babu abinda yafi burge Zaid kamar Addininta da tsafta ga masifar iya girki dan zai iya cewa bai tab'a cin abinci mai dad'in nata ba, ajikinta Kim dimples dinta d'an k'aramin bakinta had'i da idonta, a hankali yace " gida zani kina da sak'o ne?


Murmushi ta kuma yi masa wanda yashi suman tsaye tace " a'a ka gaida Ammi da Abba please, sai kadawo Allah ya tsare, "Amin nagode yace yana fita, direct part din Teemah ya kola, wanka ya iske ta shiga a bakin kofar bathroom din ya tsaya yace " zani gida! "Ok kawai tace,, harya isa gida yana mamakin hankali da nutsuwar Lubnah had'i ingantacciyar tarbiyyar data samo, haka kuma ya shiga halayen Teemah tsaki yayi yace " akwai gyara sosai a al'amarin Teemah.


A parlor ya iske su Ammi duk sunyi jigum-jigum da sauri ya k'asa falon" Ammi lafiya? " cikin rawar murya tace Abbanku ne ba lafiya yana cikin mawuyacin hali, cikin firgice yace " mai ya same shi, " tun daren jiya yake fama da matsanancin ciwon ciki, yanzu ma yace a kira ku kai da Abraham yana san magana daku, suna cikin haka Abraham suka shigo tare da family Doctor su, da sauri ya k'arasa yace " Ammi ya Abba? bata iya bashi amsa na tayi gaba gaba duk suka bita a baya, a kwance suka iske shi sai faman haki yake yana ganin su ya fara mik'a musu hannu da sauri Zaid da Abraham suka nufe shi rungume su yayi sosai a k'irjinsa yana zubar da hawaye a hankali ya zame jikinsa daga nasu dakyar ya bud'e yace " dan Allah ku had'e kanku, ku daina rashin jituwar nan rai na baya so daurewa kawai nake, please ku zama tsintsiya mad'aurin ku d'aya, baku ganin idan tsintsiya na d'aure ba'a iya karya su amma da zarar an zari d'aya cikin sauk'i za'a iya karya ta, idan kanku na a ware cikin sauki za'a iya cutar daku, amma idan kuka had'e kanku in sha Allah sai kun sama murucin kan dutse, dan Allah kuyi min alk'awarin ko bayan bana raye zaku had'e kanku zaku rink'a komai tare, idan d'aya daga cikin ku yayi abu ba tare da shawarar d'an uwansa ba ban yafe muku ba, duk abinda zakuyi ya mana kowa ya Sani, haka idan na mutu duk wanda ya raba min gado ban yafe ba, ku had'e dukiyar waje 1 kuci gaba da juyawa tare kuna raba ribar amma duk wanda ya taso da magaar gado bayan bana raye ban yace ba.

_Yayi haka ne saboda Abraham bashi da gadonsa_


"What dat is impossible Abba, bayan kana raye ka mallaka masa dukiyar kuma gadon nawa ma sai na bar masa bayan shine k'arami wallahi hakan bazata tab'a yiyiwa tab! da kallo Abba, Zaid, Ammi suka bi Abraham, yunk'urawa Abba yayi ya kasa take idonsa suka kakkafe ya fara salati..........



MOMYN ZARAH
[21/01, 04:13] ‪+234 701 517 2910‬: ```GADAR ZARE!!!```

_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_



~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*


Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA```



~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
```ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA```
*~(UMMU AMAN)~*



25



Wani gigitaccen ihu Abraham ya saki had'i da buga tsalle ya fad'a gadon, Zaid ma a gigice ya nufi Abba, cikin tashin hankali suka shiga jijjiga shi suka kiran "Abba! Abba!! Ido d'aya Abban ya kanne musu had'i da sakar musu murmushi yana rungumo su jikinsa, nannauyar ajiyar zuciya Zaid da Abraham suka sauke suna k'ara shigewa jikin Abba,dariya Abba yayi cikin k'arfin hali ya kalli Abraham yace "ashe dai kana so na, dan gashi ka nuna kafi so na fiye da gadon, ajiyar zuciya Abraham ya k'ara saukewa bai ce komai ba, a hankali Abba ya d'ago su daga jikinsa suna fuskartar juna yace " kun d'auka na amsa kiran mahalicci na ko?


Duk sukayi shiru babu wanda ya amsa saboda jikinsu daya gama mutuwa, murmushi Abba ya kuma yi yace " ban tafi ba tukunna inanan tare daku in sha Allah sai naga 'ya'yanku, duk da dai ita mutuwa tana wuyan kowa haka dukkan mu zaman jiranta muke, a koyaushe tana iya zuwa ta d'auke mu, dan bata kwankwasa k'ofa dan haka ake so ka kyautata alak'arka da mahaliccinka dan akoyaushe kana iya amsa kiransa, a hankali Ammi ta tako har bakin gadon cikin sanyin jiki ta zauna a kusa dashi ta rik'o hannun Abba k'ura masa ido ta kasa magana, murmushi yayi mata yace" yadai? irin wannan kallo haka, ajiyar zuciya ta sauke har a lokacin idonta yana kansa, ganin haka yasa Abba kallon Zaid da Abraham yace " gud 9t my child.


Murmushi dukkan su sukayi sannan suka mik'e had'i dayi musu sallama suka fice, Abba da Ammi suka bi bayan su da kallo, suna fita Ammi ta rik'o hannun Abba cikin nata a hankali Abba yace " ya Allah ka had'e min kan yaran nan, murmushi Ammi tayi had'i da cewa "Amin tana me kwantar da kanta a k'irjinsa yasa hannu ya k'ara rungume ta sosai.


Zaid da wata irin matsananciyar yunwa ya koma gida, yana shiga parlor ya kwanta a kan 3 sitter ya d'aga kansa sama yana kallon celling saboda duk jikinsa a mace yake ya kai 30mnts a haka sannan ya mik'e ya nufi bedroom d'in Teemah kwance ya iske ta tana ta sharar bacci abinta, a ransa yace " inaga ko sallah bata yi ba, bai san sanda yaja dogon tsaki ba ya fice direct d'akinsa ya nufa, yadda ya tafi yabar d'akin haka ya dawo ya same shi, tsaki ya kuma yi, kayan sa cire ya bathroom wanka yayi had'i da d'auko alwala dan har 9:00 bayyi sallar isha'i lotion ya shafa had'i da feshe jikinsa da turare, ya zira jallabiya ya tada sallah, yana idar da sallar yaji yunwarsa ta k'aru, shiru yayi yana tunanin abinda.


Tsaida shawararsa yayi akan yaje part d'in Lubnah, bako tantamar komai ya mik'e ya nufi part d'inta tun daga step yaji wani sihirtaccen k'anshi yana dukan kancinsa, a parlor ya iske ta sanye da gajeran wandon jeans mai kama da pant da wata matsiyaciyar riga wacce da ita gwara babu, a hankali take bin wak'ar Shakira had'i da bin rawar wak'ar, k'amewa Zaid yayi a tsayi yana kallon yadda jikinta ke shaking ga ko bra babu duk yadda ta motsa sai duk ilahirin jikinta ya motsa, wata muguwar sha'awa yaji ta taso masa, take wutar sha'awarta ta fara ruruwa a duk wata gab'a ta jikinsa, take jijiyarsa ta harba yayinda da jikinsa ya d'auki rawa, tako bama tasan da mutum a wajen ba balle tasan halin dayake ciki, wak'ar ce ta k'are dan haka ta tsaya cak da rawarta had'i da juyowa dan ta Lubnah wata, tsaye ta ganshi k'em ya hard'e hannuwansa a k'irjinsa yana kallonta da idanunsa wad'anda suka gama riniwwa.


Da sarin bala'i ta nufi bedroom aiko cikin zafin nama Zaid ya fisgota ta fad'a kanshi duk sukayi baya suka fad'a kan 3 sitter, shine a k'asa ita kuma ta fad'a kansa nononta yana gogar k'irjinsa haka bakinta yana gogar nashi, da sauri ta fara k'ok'arin mik'ewa aiko Zaid yasa dukka hannayensa rungumeta tsem a jikinsa ya matseta sosai, cikin tsoro ta zaro ido, a hankali ta bud'e baki zatayi magana, ai Zaid nayi arba da fararen hak'oranta bai san sanda ya had'e bakin su ba, cikin salo yake tsotsar harshenta da leb'enta sosai, motsuniyar kwacewar da takeyi ne yasa Zaid k'ara gigicewa dan ji yayi kamar tana taya shi, a hankali ya mirginata ta zama a k'asa har a lokacin bakin su na manne dana juna, a hankali ya d'ora hannunsa akan nononta ai sauri Zaid ya k'ara gigicewa, yaci gaba da tsotsar bakin ta yayinda hannunsa ke kan nononta yana faman aikin murza su.


A hankali ya zaro nononta daga cikin rigar wanda dama ba bra, aiko yana yin arba dasu ya rud'e sosai, bakin sa ya mayar kan nonon ya shiga tsotsar su a hankali yana murza nipple's d'inta a hankali sosai Zaid ya fice fit daga hayyacinsa, ya fara gurnani yayinda rawar da jikinsa keyi ta k'aro, a gigice ya cire mata riga ya yar gefe yafi gaba da abinda yake yi, bakinsa ya mayar cikin nata yaci gaba da tsotsa, yayinda da duka hannuwansa ke kan nipple's d'inta yana murza su, itako Lubnah tuni tsoro da fargaba sukayi mata dirar bargo, sai faman zubar hawaye take, ganin yana neman wuce gona da iri ne yasata fasa masa kuka.


Cak Zaid ya tsaida abinda yake yi, a hankali ya sake ta ya koma gefe ya runtse idonsa yana mayar da numfashi, tana ganin ya sake ta ko takan rigarta bata bi ba tayi bedroom da gudu tana zuwa ta fad'a kan bed tayi rub da ciki tana shashsheka, yakai 20 minutes a haka yana mayar da numfashi kafin ya mik'e ya nufi dinning table, food flask din ya bud'e tuwon Semovita da miyar kuka wacce tasha naman rago da bushashshen kifi ya gane gefe kuma ga man shanu da had'add'an kunun aya, wani sanyin dad'i Zaid yaji dan ba k'aramin so yake yiwa tuwo ba, sosai yaci ya k'oshi ya mik'e yayi part d'insa, kan bed ya fad'a yana tuno abinda ya faru tsakanin shi Lubnah, had'i da tuno lallausar skin d'inta da kyakykyawar surar jikinta da haka bacci yayi gaba dashi, itama a nata b'angaren haka ce ta kasance dan kusan kwana tayi tana juyi tana tuno abinda ya wakana a tsakaninta da Zaid.



Washe gari da safe Zaid bayan yayi wanka ya shirya ya nufi part d'in Lubnah dan yin breakfast, yadda dai ya saba tarar da gidan cikin tsafta da k'anshi yauma haka ce ta kasance, ganin bai ganta a falo bane yasa shi nufar bedroom d'inta, tsaye ya ganta a gaban mirror tana shafa mai da alamun daga wanka ta fito daga ita sai wani d'an gutun towel wanda ko mazaunanta bai gama rufewa ba, a bakin gadon ya zauna yana k'arewa d'akin kallo, towel d'in Lubnah ta saki ya fad'i k'asa tayi tsirara taci gaba da shafa manta, tab!!! mutuwar zaune Zaid yayi, take duk wata gaba ta jikinsa ta motsa yadda kasan an juna masa electric, kamar magnet ya mik'e ya nufeta, tana d'ago kanta ta cikin mirror suka had'a ido, idanta duka ta zaro, aiko gudu ta nufi kan bed ta fad'a ta fara kiciniyar rufe jikinta, amma ina kafin ta samu nasarar yin haka harya cimmata.


Da sauri ya bita ya danne ya shiga sarrafa ta, dama gata tsirara dan haka ya samu yadda yake so, a haukace ya had'e bakin su ya shiga tsotsa yayinda hannuwansa suke kan nononta yana wasa da nipple's d'inta, harshensa ya tura mata cikin bakinta shi kuma yana tsotsar nata, a hankali ya mayar da bakin sa kan nipple's d'inta yana tsotsar kan nonon yana d'an cizawa yadda bazata ji zafi ba, d'ayan hannun kuma yana kan d'ayan nonon yana zagawa had'i dayi mata tafiyar tsotsa yana murzawa, sosai Zaid ya gama fita daga nutsuwarsa, bakajin komai a d'akin sai nishin su, yayinda itama Lubnah take masifar jin dad'in abinda yake yi mata, ta shiga k'ara turo masa nononta had'i da bank'aro masa su, ta shiga fitar da nishin dad'i.


Cikin nutuwa yaci gaba da wasa da nononta, a hankali ya zare bakin sa daga kan nipple's d'insa ya mayar dashi wuyanta ya shiga tsotsar wuyan zuwa bayanta ya gangaro zuwa cibiyarta da cinyoyinta har zuwa tafin k'afarta, sai da ya gama tsotsar duk wata gama ta jikinta sannan ya mayar da bakin sa nipple's d'inta ya shiga zagayasu da harshensa game da tsotsarsu, a hankali yasa hannu a k'asanta ya shiga karkad'a mata yatsansa a HQ had'i dayi mata wasa, sosai Zaid yake fingering d'inta yana yi mata wasa da yatsansa a k'asanta had'i da tsotsar nononta, a gaggauce Zaid ya cire wandon sa ya rage daga shi shi sai riga a hankali ya danne ta ya wara k'afafuwanta ya shiga goga mata jijiyarsa a k'asanta ba tare da yayi k'ok'arin sgigarta ba, a hankali yake goga mata kan kaciyarsa a k'asanta yayinda yaci gaba da tsotsar nononta, a hankali ya fara k'ok'arin shigarta.


Lubnah dake can duniyar sama saboda dad'i taji salon ya fara canja launi, taji kamar maciji, aiko da sauri ta bud'e idonta dake rufe ta fara k'ok'arin mik'ewa, aiko Zaid yace bai san zance ba yasa k'irjinsa ya danneta ya sakar mata nauyinsa sosai, jin babu damar guduwa yasa ta sakin mahaukacin kuka tana rok'onsa had'i da bashi hak'uri amma ina bai ma san tanayi ba, a hankali wayarsa dake yashe a gefe ta shiga rori, daga bakin k'ofa kuma yaji ana buga k'ofar d'akin had'i da kiran sunansa, cak ya tsaya da abinda yake da niyyar yi, a hankali ya d'aga ta ya koma gefe ya kwanta yana sauke ajiyar zuciya.


Yana sakin ta ta hantsila baya taja bargo ta rufe jikinsa, jin har lokacin ana buga k'ofar ne yasa shi sakin tsaki had'i mik'ewa a zafafe, yana bud'e k'ofar yaga Teemah a tsaye daga ita sai rigar bacci, ta langwab'ar da kai tace " my dear yunwa nake ji, tsaki yayi mata had'i da rufo k'ofar d'akin ya nufi dinning, sunko ci sa'a dan Lubnah ta dafa soyayyen dankali da miyar kwai, sai shayi da bread, har suka gama ci Lubnah bata fito ba, bayan sun koma sama ne ya kalli Teemah yace " daga yau kowacce ranar girkinta ta rink'a dafa abincin daza'a ci gaba d'aya, fad'a had'i da fita.


BAYAN SATI 2


yau ta kam Monday kuma ranar Lubnah zasu fara Exam, dan haka ta tashi da wuri ta gama shirinta tsaf, ta zauna a falo tana jiran fitowar su, shiru basu fito ba har 8:30am gashi 9:00am zasu shiga, ganin haka yasa ta mik'e ta nufi part d'insa, a hankali ta fara nocking, cikin muryar bacci ya bata izinin shigowa, kanta a k'asa ta shiga bakinta d'auke da sallama, ganinta sanye da Uniform yasa shi zaro ido had'i da mik'ewa da sauri yana duba agogon d'akin a hankali yace " am sorry Lubnah na manta ne murmushi tayi tace " lah bakomai, tare suka sauka k'asa yasa driver ya kaita, "Allah ya bada sa'a "Amin nagode, abinku yana dinning, murmushi yayi mata kawai.


Sai 5:00pm ta dawo gida, a gajiye lik'is, a parlor ta same zaune yana karatun jarida a d'aya daga cikin kujerun parlor ta zaune tana gaida shi, a hankali ya amsa mata tace " sorry yau duk bama nan mun barka da yunwa ko? gashi Aunty ma bata nan balle ta dama maka, jaridar hannunsa ya sauke yana kallonta cike da mamaki yace "wacce Auntyn? "Teemah mana ta fad'a, cikin rashin Fahimta yace " kamar ya? "Ko ta dawo ne d'azu na ganta a Central Hotel, "what yace da k'arfi har saida Lubnah ta tsorata, "anya Teemah kika gani kuwa? "Haba Yaya nasan ta fa sosai, bai k'ara cewa komai ba ya mik'e ya nufi part d'inta a kwance ya iske ta kamar yadda ya saba ranshi a b'ace yace " kin fita yau ne " bata d'ago ta kalle shi ba tace " eh! da k'arfi yace " what! are out of ur sense Teemah? "Kamar ya? " zaki fita batare da izinina ba, "kayi hak'uri wallahi nima a firgice na fita k'awata ce tayi accident, shine aka duba wayanta aka ga nice last person da tayi washi shine aka kira ni da gaggawa, kuma na kira number ka not reachable "ok Central Hotel ne asibitin?


Murmushi tayi tace " Central Hotel kuma? "Eh ance min an ganki acan " waya fad'amaka? " Lubnah, tsaki Teemah tayi tana dariya tace" kishiya ce zata gaya maka haka kuma yarda haba Zaid, kafa san halin mu mu mata da kissa, ta fad'a tana had'e bakin su, shi dai Zaid shiru kawai yayi amma hankalinsa bai kwanta, sakin shi tayi " ina zuwa bari nad'an watsa ruwa zafi nake ji, da ido kawai ya bita, juyawa yayi zai fita sai wayarta ta fara rori da kamar bazai d'aga ba, sai kuma yayi wani tunani ya d'aga, yana d'agawa yaji ance "hello Hajiya kin manta ID card da ATM d'inki a Central Hotel kizo reception ki karb'a "ok Zaid yace, take zuciyarsa ta shiga bugawa da k'arfi, k'irjinsa ya shiga tafasa yana yi masa zafi, wayar ya ajiye ya fita, direct Central Hotel ya nufi ya karb'o ATM da ID card d'inta, zaune yayi a parlor zuciyarsa nayi masa soya da zafi.


Fitowa tayi sanye da riga da siket na atamfa fuskarta d'auke da murmushi, da wani kallon tsana yake binta harta k'araso ta zauna kusa dashi jajayen idanuwansa ya d'ago yana kallanta, ido d'aya ta kashe masa tace " nayi kyau dear? bai amsa mata ba illah ATM and ID card d'inta daya mik'a mata, murmushi tayi had'i da rungume shi tace " wow thanks dear , ina ka gano min su wallahi tun bikin mu na yarda su na rasa ina na yarda su amma dai nafi tunanin a Central Hotel ko Green park ne, ajiyar zuciya Zaid ya sauke a hankali a ransa yace " Alhamdulillah na godewa Allah da tunani na bai zama gaskiya ba.


Washe gari da wuri Zaid ya shirya ya fita office ko karyawa bai tsaya yayi ba dan yana da meeting, tun 8:00am suka shiga meeting din amma basu suka fito ba sai wajen 11:30am shida Mukhtar ne suka jero zuwa harabar Company, a gajiya Zaid ya kalli Mukhtar yace " kai nifa yunwa nake ji, murmushi Mukhtar yayi yace " kai kenan ma mai mata har biyu balle ni gwauro, dariya yayi yace " muje restaurant mu

Please Login or Register in order to submit comment