Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nemi abinda zamu ci ya fad'a yana bud'e motar tare suka shiga motar Zaid yaja suka tafi, "wai ni Friend ya yarinyar kuwa? "Wacce yarinyar kenan? "Matar ka mana ta wajen Ammi, murmushi yayi yace " she so beautiful an cutie & she is.... ganin a d'aya hannun nasu (titi) tana driven yasa kin k'arasa maganar sa, cike da mamaki ya kalli Mukhtar yace " Friend kamar Teemah ko?


Dariya Mukhtar yayi yace " kamar ya ko? kai da kake mijinta amma ni kake tambaya Zaid bayyi magana ba ya ciro waya ya kira ta, "hello Teemah kina ina? Muryar bacci tayi mishi tace " kamar ya ina,a ina ka barni? ina gida mana bacci ma nake kai ka tashe ni, wayar ya kashe ba tare daya ce komai ba ya karya kan motarsa yabi bayanta, a harabar Central Hotel tayi parking ta fito ta shiga ciki, a gefen motar ta yayi parking ya fito da gudu yabi bayanta, wanda ya tarar a reception ya tambaya " please ina wata wacce ta shigo yanzu tayi wacce take sanye da doguwar riga "sorry Sir bama bada detail akan customer mu, shak'ar shi Zaid yayi cikin k'araji yace " zaga fad'a min ko sai na kashe ka, cikin tsoro yace " tana 3rt floor room 130B, da sauri ya sake shi ya nufi lefter ya ganin zata b'ata masa lokaci yasa shi taka benen uku-uku, yana hawa ya fara dube-duben inda zai hango ta yana lek'a k'asa ya hango ta a reception aiko da gudu ya sauka ya koma reception yana zuwa yaga ta fita da gudu ya bita harabar hotel din.


Kacib'us sukayi dashi ido kawai ya k'ura mata, aiko tashiga mummunan tashin hankali da firgice, ta fara kame-kame a hankali ya tako har gabanta yace " yau kuma me zakice? Murmushi tayi masa tana matsowa jikinsa tauuuu taji saukar wasu zafafan marika a jere yasa hannu ya shak'o wuyanta " ni zaki rainawa hankali shegiya munafuka mayaudariya wallahi sai na kashe ki cikin k'araji yake maganar aiko take mutane suka taro suka zagayesu suna kallonsu masu d'aukar labarai suka fara k'ok'arin d'auka, yaci gaba da cewa " wallahi nine ajalinki Teemah, sai na kashe ki zan samu salama da kwanciyar hankali a ruhina, macuciya maciya amana, dame na rage ki, in banda kuka babu abinda Teemah keyi tayi tsaye kawai tana kallonsa, da sauri Mukhtar ya fito ya rik'e shi yana janshi, "haba Friend meyayi zafi haka ka bari koma meye sai anje gida mana kalli fa yadda mutane suka taru suna kallan ku kuma kasan kai sananne a k'asar nan yanzu za'a fara haskaka a duniya da media, fizgewa yayi daga rik'on da Mukhtar yayi masa yayi ya fude ta " wallahi Allah Friend sai na kashe ta sai na salwantar da rayuwarta na zama ajalinta hankali na zai kwanta, ya kuma shak'ar ta take idonta ya kakkafe bak'in ciki ya d'auke ya dawo saura fari fat..........



MOMYN ZARAH

[21/01, 04:13] ‪+234 701 517 2910‬: ```GADAR ZARE!!!```

_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_



~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*


Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA```



~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
```ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA```
*~(UMMU AMAN)~*



26



"Are you mad Zaid!? Mukhtar ya fad'a a fusace, da k'arfi ya fisge Teemah daga hannunsa wacce keta kakarin muutuwa, ya jashi ya danna a mota ya saka lock ya lek'a ta window yace " Teemah ki taho gida kinji, sannan yaja motar, babu abinda Zaid keyi sai faman huci da yarfa hannu, Mukhtar yayi masa banza saboda bak'in cikin abinda yayi akan mace, a harabar gidan yayi parking da sauri Mukhtar ya fito ya zagaya ya bud'ewa Zaid k'ofa had'i da rik'o hannunsa, sai da ya kai shi har parlor'n sa ya zaunar dashi, Mukhtar ya murtuke fuska yace " idan Teemah ta dawo karka sake kayi mata komai, ka kwantar da hankalinka kayi bincike sosai kafin ka yanke hukunci, pls ka nutsu ka maida hankalinka jikinka kai ne mijinta kai kafi kowa sanin wacece ita, kai ya kamata ka saka mata ido sosai, amma karka k'ara kusantar har saika bincikenka akanta saboda zargi ya shiga tsakanin auren ku, ido kawai Zaid ya zubawa Mukhtar har ya dasa aya, ganin Zaid baya cikin hayyacinsa yasashi mik'ewa har ya kai bakin k'ofa ya juyo yace " please Friend control your temper, don't let you anger control you ya fita.


Kishingid'a Zaid yayi akan kujerar had'i da runtse idon sa, babu abinda zuciyar sa keyi sai faman tafasa da azalzalarsa, a hankali ya fara ambaton "innalilahi wa'inna ilaihir raji'un, sannu a hankali ya fara jin nutsuwarsa na dawowa zuciyarsa ta dainayi masa zafi, ba'afi 1hr ba yaji ya dawo normal, a hankali ya mik'e ya nufi part d'in Lubnah cikin kasala ya zauna a sofa ya jingina bayansa da jikin sofa d'in, daga ita sai pant & bra ta fito daga kitchen hannunta rik'e da tie cup da gani daga bacci ta tashi, cikin nutsuwa ta zauna a kusa dashi ba tare da tasan yana nan ba, tunda ta fito ya tsare ta da idonuwansa ya kasa d'auke idonsa daga kanta harta zauna a kusa dashi wani sihirtaccen k'amshi ne ya daki hancinsa take kasalarsa ta sake k'aruwa jikinsa ya d'auki rawa, jijiyarsa ta harba.


A hankali ya kishingid'a had'i da runtse idonsa, hankalinta kwance take shan shayinta ba tare datasan ma yana nan ba balle tasan Allah yanayin dayake ciki, cikin wata irin murya can k'asan mak'ogoro yace " Lubnah!!!, wata irin muguwar tsorata tayi cikin firgice had'i da matsancin tsoro ta saki cup d'in, jikinta ya shiga mazari, ganin halin da take ciki yasa shi jawo ta jikinshi ya rungume ta tsam a k'irjinsa, a kunnenta ya rad'a mata " Zaid ne! da k'arfi ta sauke ajiyar zuciya, had'i da k'ara lafewa a jikinsa tana sakin ajiyar zuciya.


Tuna yanayin kayan dake jikinta ne yasata saurin mik'ewa da gudu ta nufi bedroom har takai bakin k'ofa taji yana magana " karki sake ki shiga ki dawo ki zauna a inda kike da yayi maganar yana yadda yake daga kishingid'an ko idonsa bai bud'e balle ya motsa, tsayawa cak, ta kasa shiga yana yadda yake yace " ko baki ji bane ba? fuska ta b'ata kamar zatayi kuka tace " ba kaya fa a jiki na "ko? yace "eh, a hankali ya bud'e idonsa ya sauke su akanta had'i da cewa " haka nake san ganinki, kuma daga duk a yanayin dakike karki k'ara guduwa dan kin ganni koda a tsirara kike, da sauri ta zaro ido yace " eh koban isa ba? Da sauri tace "a'a "ok to zo nan ya fad'a yana nuna mata kan cinyarsa, fuska ta kwab'e kamar zatayi kuka tace " please kabarni nasa kaya, "haka nake son ganin dan haka zo, idan kuma kika bari nazo da kai ma ko hmmmmmm ya ciji leb'ensa, a hankali ta tako har gabansa tana sa hannu tana rufe jikinta, nuna mata cinyarsa yayi da hannu yana yi mata alama da idansa data zauna.


Ido ta zaro tana girgiza masa kanta, fizgo ta yayi ta fad'a jikinsa a kunneta ya rad'a mata bana son gardama, ya fad'a yana lasar kunnen nata, wani yarrrrrrr taji ajikina take kuma tsikar jikinta ta tashi, ganin haka yasa Zaid yin murmushi had'i da juyo da ita ya had'e bakin su, yasan hannunsa ta baya ya b'alle bra, ya cire yayar da ita gefe a hankali ya sauke dukka hannayensa akan nonuwanta ya shiga murza kan nonon a hankali, yayinda bakin su ke cikin na juna, sosai yake romancing d'inta yana ci gaba da murza kan nononta, aiko cikin k'ank'anin lokaci suka rud'e suka fita daga hayyacin su, da sauri Zaid ya cire rigar jikinsa yayi cilli da ita, ya rik'o hannuwan Lubnah ya d'ora akan nononsa cikin wata irin murya dake fita dakyar yace " murza min kan nono na kamar yadda nake yi miki.


A hankali ta shiga murza masa nonon had'i da lailaya kan nonon nashi, take wani masifaffen dad'i ya ratsa Zaid, ya fara fitar da nishi dakyar, bakinsa ya zame daga nata ya mayar kan nononta yashiga tsotsar su duka biyun had'i da murza kan nononta, aiko fit Lubnah ta fita daga hayyacinta ta shiga turo masa nonuwanta tana k'ara bank'aro masa su, tana luma hannu a sumar kanshi sai da ya tsotsi nononta sosai sannan ya d'ago kansa yasa bakinsa a kan nononsa yace " ki tsotsa kamar yadda nayi miki, ya rik'o hannunta ya d'ora akan jijiyarsa yace " ki murza min ta, a hankali Lubnah ta fara tsotsar nipple's d'insa had'i da murza masa jijiyarsa, aiko k'ara Zaid ya saki yana wani sandarewa had'i da lumshe ido ya shiga sambatu, duk wani abu da yakeyi mata saida yasa ta tayi masa, take Lubnah ta d'auke karatun ta shiga sarrafa shi kamar dama can ta sani, ta kuma d'auke karatun a kwakwalwarta ya zauna mata daram ta haddace, cikin kwarewa take murza shi tana lailaya shi, aiko take ta rud'e Zaid ya shiga sakin ihu sama-sama.


Cak ya d'auke ta yayi bedroom da ita, bakinsu cikin na juna, a kan gado ya dire ta yabi ya danne suka ci gaba da sarrafa juna, a gigice Zaid ya mik'e yayi tsirara ya d'aga k'afafuwanta sama, ya fara k'ok'arin shigarta jin dad'i ya rikid'e ya zama zafi yasata saurin yunk'urawa da niyyar ta mik'e, k'irjinsa yasa ya danneta ya sakar mata nauyinsa, ganin bata da maceci sai Allah yasata fara kiran sunnan Allah tana rok'onsa yayi hak'uri ya kyaleta, amma ina baima san tanayi ba yadda kasan tana busa sarewa a kunnen kurma, yana gaf da shigarta wayarsa ta fara ringing jin ringing d'in Ammi ne yasa shi tsayawa cak, ci gaba da akayi da kiran ne yasa shi fasa abinda yayi niyya, ya kwanta a kanta yana mayar da numfashi.


Teemah dake tsaye saboda tsabar takaicin abinda Zaid yayi mata ta kasa koda kwakwkwarar motsi ne balle tayi yunk'urin barin wajen, mutanen dake wajen suka shiga nuna ta suna magana k'asa-k'asa, har suka gaji suka watse suka barta tsaye ita kad'ai, sai da ta gaji dan kanta sannan ta nufi motar ta, ta shiga tayi gida, a harabar gidan tayi parking ko tsayawa rufe motar batayi ba, da gudu ta shiga gidan direct tayi bedroom d'inta ta fad'a kan bed ta saki kuka mai cin rai.


Dakyar ya mik'a hannu yana daga kanta ya lalubo wayar, yayi picking ko magana bai kai dayi ba yaji muryar Ammi na kuka tana cewa " Zaid kazo gida yanzu ba lafiya ta fad'a had'i da hanging wayar, a firgice ya mik'e ya shiga maida kayan sa, da sauri Lubnah ma ta tashi tana tambayar sa lafiya, yana saka kayan yana bata amsa " ban dai sani ba amma nasan ba lafiya da sauri ta duro daga kan gadon tana cewa " innalilahi wa'inna ilaihir raji'un Allah dai yasa koma meye yazo mana da sauk'i " Amin yace yana fita.


Wani irin mahaucin gudu Zaid yake tsalawa harya isa gida da sauri yayi parking ya fito da gudu ya nufi cikin gidan, bai iske kowa a parlor ba dan haka ya nufi sama, daga bedroom din Abba yake jiyo kukan Ammi, da sauri ya nufi dakin ko salama babu ya danna kai ciki, cak ya tsaya ganin Abba kwance a mimmik'e dubansa yakai ga Abraham dake Zaune rungume da Abba yana zubar hawaye, cikin mutuwar jiki ya k'arasa wajen, a gaban Abba ya durk'usa ya kasa yin komai, shi bai yi kukan ba balle yayi magana, da sauri Doctor ya shigo da sallama babu wanda ya samu damar amsa masa.


Ganin yanayin da suke ciki ne yasa shi nufar Abban ya fara duba shi, cikin kuka Abraham yace " wanne kuma duba shi kake bayan ya riga da ya mutu,Doctor ya ci gaba da abinda yake yi ba tare daya saurari Abraham, yakai 30mnt yana duba shi, sannan ya d'ago ya dube su yace " bai mutu ba, cak Abraham ya tsaida kukansa ya k'urawa Doctor ido "kamar ya maganar ta sub'ucewa Abraham ba tare daya sani ba, Doctor ya d'ago yana kallansa fuskarsa cike da mamaki yace " eh kamar dai yadda kaji, ya juyo ya kalli Zaid dake ta faman sauke ajiyar zuciya yace " yanzu zamu kai shi Hospital a duba shi acan kafin ya gama rufe bakinsa Abraham ya mik'e ya sungumi Abba yayi k'asa dashi da sauri suka mik'e suka bi bayan sa, Doctor yabi bayansa da kallo yana murmushi.


Direct Emergency aka wuce da Abba manyan Doctors sukai 6 akan shi su duba shi, basu fito ba sai da sukayi gud 3hrs sannan suka fito tare dashi special room suka kai shi duk su Zaid suna bin bayan su, Family Doctor ne ya jiyo ya kalle su yace " heart attack Abba ya samu " what heart attack like how? Zaid ya fad'a a firgice "eh, magana ta gaskiya Abba yana cikin matsananciyar damuwa kuma hakan ya samo nasaba ne da rashin jituwarku ya fad'a yana nuna Zaid da Abraham jikin Zaid a matukar sanyye ya zauna a gefe gadon ya rafka tagumi, shi kanshi Abraham jikinsa yayi sanyi gaban Ammi yaje ya zauna a hankali ya d'ora kansa akan cinyarta, sumar kansa Ammi ta shiga shafawa a hankali Abraham ya sauke ajiyar zuciya, kukan da Ammi ke dannewa ne ya kwace mata, ta sake shi da k'arfi.


Cikin tashin hankali Abraham ya d'ago kai yana kallon Ammi ganin da gaske kukan take cikin matsancin bak'in ciki da takaici, da sauri Abraham ya mik'e ya zauna a kusa da ita ya rungumo ta jikinsa ya shiga rarrashinta game da kwantar mata da hankali cikin kuka tace" wallahi idan kuka sake bak'in cikin ku ya kashe Abba har abada bazan tab'a yafe muku ba kuma wallahi bani ba ku duniya da lahira, haba uwa d'aya uba d'aya amma ku zama kamar Annabi da kafiri, ku duba yadda bak'in cikin ku ya mayar da mahaifin ku har yana neman rasa rayuwarsa wad'anne irin yara ne ku wallahi dana sanin haihu.... da sauri Abraham yasa hannu ya rufe mata baki yana zubar da hawaye, ya k'ara kwantar da kanta a k'irjinsa, in banda kuka babu abinda Zaid yake kamar ransa zai fita a hankali ya mik'e ya tako har gaban Ammi da Abraham ya k'ura musu ido ya kasa cewa komai sai kukansa dayaci gaba dayi a hankali ya rungumo Abraham da Ammi jikinsa, " please Ammi kuyi hak'uri in sha Allah zamu gyara, zamu zamo muku abin alfarahi.


Mukhtar dake bakin k'ofa yace" Alhamdulillah Allah nagode maka daka nuna min wannan ranar ya fad'a yana goge hawayen dake zubo masa, murmushi Abraham yayi yana mik'a masa hannu alamar ya taho da sauri ya nufe su duk suka rungume juna, wannan kenan.


_Ni ko nace yanzu aka fara wasan ma_



Teemah kai 4hrs a d'aki tana faman aikin kuka kafin daga bisani ta tashi ta shiga bathroom tayi wanka, ta shirya, wata muguwar yunwa ce ta saukar mata, a hankali ta mik'e ta nufi kitchen d'inta ta dafa indomie ta shad'o, taci ta k'oshi ta mik'e, Lubnah nacan ta kasa zaune da tsaye tun da Zaid ya fita hankalinta yak'i kwanciya ta shiga damuwa ita gashi bata da number sa balle ta kira shi, tunanin taje part d'in ta karb'i number sa ne yazo mata aiko da sauri ta mik'e ta nufi part d'in, da sallama ta shiga ta iske ta a parlor a hankali Lubnah ta gaida Teemah had'i da tambayarta number Zaid, murmushi tayi sannan ta karb'i wayar, juya wayar ta shigayi a hannunta dan ganin iPhone 8+ sabuwa dal, murmushi tayi had'i dasa mata number ta mik'a mata, Lubnah tayi mata godiya ta koma part dinta, zama tayi ta nutsu sannan tayi dialing number sai da ta tsinke ta sake kira ta kuma tsinke sai a karo na 4 sannan ya d'aga wayar, ido ta lumshe ta bud'e a hankali sannan ta gaida shi ajiyar zuciya Zaid ya sauke da k'arfi har sai da Lubnah ta ji, tambayar shi tayi abinda ya faru, cikin nutsuwa yace mata Abba ne ba lafiya, sosai ta nuna damuwarta had'i yi masa addu'a, sannan tace ya bata Ammi, sai da ta gaishe da Ammi sannan ta duba Abban.

Sai wajen k'arfe 11:00pm Zaid Ya dawo direct bedroom ya wuce yayi wanka ya shirya sannan ya shiga part din lubnah, parlor ba kowa an kashe wutar, bedroom dinta ya nufa akan bed ya ganta sanye da rigar bacci k'aunar tsirara, a hankali ya nufe ta cikin bacci Lubnah taji ana tsotsar mata nono, a gigin bacci tayi murmushi had'i da cewa " _I LOVE YOU ZAID_ cak Zaid ya tsaya ya daina abinda yake yi, ido k'ura mata ya kasa yin komai a hankali ya rad'a mata repeat it again, murmushi tayi had'i da turo bakinta tace" _I LOVE YOU ZAID_ wani irin sanyin dad'i mai gauraye da matsananin farin ciki ne ya ratsa Zaid tunda tafin k'afarsa har kwakwalsa, murmushi yayi Ya manna mata kiss, had'i da rungumo ta jikinsa yaja musu bargo cike da annashuwa.


Ciwon Abba sai k'ara rikicewa dan tunda aka kawo shi asibiti bai motsa ba yau kusan 1 week kenan, anyi-anyi amma abu yak'i dan haka Family Doctor su ya bada shawarar akai shi America, ba musu suka amince, kasancewar su masu kud'i kuma sanannu shiyasa ba'a wani sha wuya ba aka aka gama komai, Ammi da Family da Abraham ne zasu yi tafiyar yayinda Zaid da Abraham zasu ci gaba da kula da Business, ranar tafiyar su harda Lubnha aka je rakiya Airport, basu baro Airport d'in ba sai da suka ga tashin sannan suka dawo gida,a parlor Lubnah ta zube, Zaid ya kalle ta yace " kin gaji ko? murmushi tayi tace " a'a, " yunwa nake ji Zaid ya fad'a kallansa tace " ok ina zuwa bari na dafa mana abu mai sauk'i,, 10:00pm ta gama dafa dafadikan shinkafa da taji kayan lambu da bushashshen kifi, ta hada coconut drink, ta jere a dinning table, ta shiga wanka, sai da ta shirya sannan ta kira shi a waya, ba'afi minti 5 ba ya shigo sanye da jallabiya, ba k'aramin dad'in abincin Zaid yaji ba dan haka ya zage yaci sosai, sai da suka gama sannan ta gyara wajen ta wanke komai ta kalle shi tace "gana Aunty nan fa "ok kawai yace ya mike ya koma kan sofa ya kunna CNN kallan shi ta kuma tace " please ka kai mata mana, dan baya son ta fahimci abinda ke tsakanin su ne ya sashi mik'e had'i da d'aukar food flask din.


Ganin bata falo yasa shi aje mata akan dinning ya juya zai fita k'asa-k'asa ya jiyo maganar ta daga bedroom, gaban sa ne yayi muguwar fad'uwa, a hankali ya nufi bedroom d'in nata, yasa hannu akan handle din zai shiga yaji tana magana " kai ma ka fiya naci wallahi kai wanne irin jarabben mutum ne haka, na fad'a maka miji na ya saka min ido da matakan tsaro dan ya fara gano ni, dan haka had'uwa dakai yanzu bata yi koyaushe ba,amma idan dare ya raba kazo gida na zan bud'e maka k'ofa ta baya idan yaso sai na d'an lasa maka koyaya ne, na sammaka.


Da k'arfi ya banka k'ofar d'akin ya shiga tana ganin shi ta saki wayar, sosai ranshi ya b'aci zuciyar sa ta shiga tafasa tana yi masa tiriri, k'irjinsa ya fara yi masa zafin k'ona a fusace ya nufeta, da sauri ta goce tayi bathroom tasa key, da sauri ta kira police station tana kuka taji an d'aga tace " dan girman Allah ku taimake daga d'ayan b'angaren aka ce wacece ke? sunana Fatima amma anfi kira na da Teemah nice matar Zaid Muhammad Bature duk acikin firgice had'i da mummunan tashin hankali take maganar, muryarta sai rawa tace daga ji kasan tana cikin mummunan tashin hankali taci gaba" miji nane zai! zai!!! zai!!! kasa k'arasawa tayi saboda banko k'ofar da Zaid yayi da k'arfi 'yan sandan na cewa " hello muna jinki ci gaba! gashin kanta Zaid ya damk'a aiko ta saki gigitacciyar k'ara.


A falo yayi cilli da ita, ya hau duka sosai Teemah ke ihu tana neman ceto, wani irin mugun bak'in ciki ne ya turnuk'e Zaid ya tafi luuuuuuuu, wajen 5:00am sama-sama yaji ana tashin sa a hankali ya fara bud'e idonsa dishi-dishi ya fara gani kafin idonsa ya washe ya dawo normal a hankali ya mik'e zaune dakyar, police ya gani zagaye da shi sama da guda 20, babban cikin su ya kalle shi yace " Zaid Muhammad Bature ko? da sauri Zaid yace" eh, police d'in yace "ok you are under arrest, cikin firgici Zaid ya zaro ido yace " what! da k'arfi, " yes! U are criminal Zaid and u gv us surprise, cikin tashin hankali yace" ban gane ba?


Murmushi police d'in yayi had'i da nuna masa gawar Teemah dake kwance shame-shame cikin jini, ga wuk'a nan cake a gefen cikin ta da sauri Zaid ya mik'e ya nufi inda Teemah take cikin mummunan tashin hankali da firgici........




MOMYN ZARAH
[21/01, 04:13] ‪+234 701 517 2910‬: ```GADAR ZARE!!!```

_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_



~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*


Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA```



~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
```ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA```
*~(UMMU AMAN)~*



27



Da k'arfi ya rungume ta a k'irjinsa tare da sakin mahaukacin kuka mai rikitar da ma'abocin sauraro, " i love you Teemah, wallahi ina mugun sanki duk abinda kika ga ina yi miki ina yi ne dan ki gyaru, ke ce rayuwata wallahi koda zan mutu bazan tab'a barin wanda ya kashe ki ya rayu cikin farin cikin rayuwa da walwala ba, ya k'arasa maganar yana k'ara sakin mahaucin kuka, zama police d'in yayi ya d'ora k'afa d'aya kan d'aya yana kallonsa tare da sakin gutun murmushi, yakai 10mnt a haka sannan ya kalli Zaid yace " I arrest you for killing ur wife a razane Zaid ya d'ago kai yana kallon sa, ya kalli yaran sa yace " oya arrest him, da sauri suka nufi Zaid dake rungume da Teemah yana sakin kuka, dakyar suka b'anb'are shi daga jikinta suka saka mishi ankwa tare da tusa k'eyarsa zuwa harabar gidan inda suka yi parking motocinsu, police d'in ya kuma bada umarnin a fito da gawar Teemah harabar gidan.


Jin magana k'asa-k'asa yasa Lubnah surar zumbulelen hijabinta tayi waje turus Lubnah tayi dan ganin dandazon 'yan sanda a hankali takai idonta inda mijinta ke zaune hannayensa sanye da ankwa yana kuka, cikin sanyi idonta ya sauka akan gawar Teemah dake rufe da farin yadi, da sauri ta k'ara wajen ta durk'usa agaban gawar Teemah tana kuka marar sauti hannunta na rawa tasa bud'e fuskar Teemah da sauri ta kawar da kanta gefe, cikin dakewar zuciya ta mik'e ta nufi inda Zaid yake ta tsaya a gabansa tana kallonshi ido cikin ido cikin kuka ta fara magana " yanzu duk irin hak'urin da muka baka ni da ma'aikatan gidan nan ashe daman baka hak'ura ba.


"sai da ka kashe ta Zaid wacce irin zuciya Allah yayi maka kai wanne irin mutum ne marar yafiya, mai yasa ka kasance mai taurin kan tsira, da k'arfi taci kwalar rigarsa " haba Zaid mai yasa zaka aikata laifin da kai kanka kasan makomarka wallahi nayi danasanin aurenka nayi nadamar kasancewa ta matarka kai mugu ne azzalumi, mai tayi maka haka dazaka kashe ta a hankali ta sake shi ta zube a gaban k'afafuwansa tana ci gaba

Please Login or Register in order to submit comment