Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sai yayi auren, ba'a san ranshi ba ya fara k'ok'arin neman aure a lokacin Zainab nada shekaru 16,kasancewarshi mai hannu da shuni yasa bai d'auki lokaci yana neman aure ba ya samu, duk da nan cikin kano ya auri yarinyar mai suna Zuwairat, Zuwairat ba budurwa bace bazarawa ce dan ta tab'a aure.


Zuwairat mace ce mai tarin munayen halaye, dan gaba d'aya 'yan gidan su anyi musu tambarin rashin tarbiyya had'i tsaface-tsaface (asiri), auren ta hud'u duk inda taje mugayen halayenta kesawa a sake ta, amma akayiwa Abba na rufa-rufa akan aurenta d'aya mijinta mutuwa yayi, tun bayan auren Abba nah da Zuwairat komai ya lalace ya tab'arb'are,wacce tana shigowa ta canja komai, ta mallake Abba nah, ta canja masa halayensa da asiri yamana baya ji baya gani a kanta, ita kad'ai kawai yake sauraro, kowa yasan a al'adalce komai yana hannun uwar gida amma ina banda a gidan Abba dan komai yana hannun Zuwairat shi kanshi bai isa yayi wani abu ba sai da saninta ba, tuni ta raba shi da iyayensa da danginsa, ko d'akin Mama na bashi da ikon shiga saboda bai isa ba, matuk'ar ya sake ya shiga kuwa ya shiga uka dan ranar mak'iyinsa ma sai ya tausaya masa, duk kyawawan halaye irin na Abba na sai da aka wayi gari babu ko d'aya, ya zama marar adalci a tsakanin matansa, dan gaba d'aya hankalin sa ya karkata akan Zuwairat, duk wani abu na nashi na hannunta cikin kuwa harda kadarorinta, idan kana so kaga rashin mutunci to ka tab'a masa Zuwairat yanzu zai rufe ido yayi ta zazzaga tujara, hakan da Alhaji Abdullahi ya gani ne yasa shi mamaki, ya tabbatar da ba haka Zuwairat ta barshi ba, duk irin nagarta mahaifina Allah ya jarrabeshi da hatsabibiyar mace mara imani da tausayi.


Kasancewar Fatima baya da d'a bata jika sai Zainab yasa ta d'auki da gatan duniya ta d'orawa Zainab duk wani abu data gani burinta ta sai mata musamman yanzu data zama budurwa take da 16yrs, sosai Fatima take mugun son Zainab take nuna mata gata, dan duk abinda zakayiwa Fatima zata jure amma banda ka tab'a mata Zainab yanzu zakaga gishinta, duk wannan son da takeyiwa mata bai hana ta bata cikekkiyar tarbiyya ba.



BAYAN SHEKARA BIYU


Haka rayuwa tayi ta tafiya tsakanin Mamana da kishiyarta babu wani sausauci sai ma k'aruwa da ake samu dan kusan kullum sai Zuwairat da Abba na sun fito mata da sabon salan wulak'anci hak'uri kawai Mama na keyi, duk da wannan halin datake ciki bata tab'a zuwa takai k'ararsa wajen iyayenta ba, haka suma iayen dayake dattawan da ne akwai kara babu wanda ya tab'a yin magana, sai dai kullum suyi ta bawa Mama na hak'uri suna cewa ta dage da addu'a dan Allah ya jarrabi mijinta da masifa, Zainab ta zama cikekkiyar budurwa 'yar shekara 18, tun shekarar data wuce ta gama secondary school, manema tako'ina sai fito mata suke amma bak'i kulasu, ana haka Allah ya had'a ta da MANNIR d'an babban aminin Abbanta Alhaji Abdullahi, suma manyan masu kud'i ne dan Abban su Mannir yayi president a Nigeria, ana kiran Family su da EL-MUSTAPHA FAMILY dan family babban family ne, Mannir su biyar ne a wajen iyayensu shine babba sai k'annensa mata sannan k'anin NASEER wanda a lokacin yake JSS 1,kasancewar Alhaji Abdullahi kakana da El-Mustapha akwai amintaka mai k'arfi yasa ba'a wani b'ata lokaci ba akayi bikin MANNIR & ZAINAB k'anwar mahaifiya ta.


El-mustapha family gaba d'ayansu manyan 'yan boko wayayyo ne,, masu ji da kud'i da aji, ga kyau kamar su sukayi kansu, akwai baiwar da Allah yayi ta duk d'an da aka haifa a family su yana da CINDO, gaba d'aya familyn babba da yaro babu Wanda bashi da cindo matuk'ar kai jinin su ne, koyaya kuka had'a jini to kana da wannan cindon, Mannir mijin Aunty Zainab ba k'aramin kyakykyawan gaske bane, amma duk kyansa Naseer ya gishi dan Naseer kamar su d'aya sak da salman khan sanda yana matashin sauri ba yanzu daya tsufa ba, ana auren Aunty Zainab ta samu ciki, murna a wajen Mama na da Familyn El-mustapha ba'a magana, cikin Aunty Zainab yana da wata biyu, tafiya ta kama Zuwairat ba k'aramin kashedi tayi masa akan karya sake ya kwana da Mama na ba.


Dan duk yadda kake tunanin Zuwairat ta mallake Abba na abin ya wuce nan, cikin ladabi da biyayya ya amsa mata, tana tafiya ya koma part din Mama na dan har a lokacin yana jin santa da tausayin ta a ranshi dan dai babu yadda zayyi da Zuwairat ne, cikin ikon Allah Mama na ta samu ciki na, Zuwairat bata dad'e da dawowa ba ciki na ya bayya a lokacin cikin Aunty Zainab yana da wata uku na mama kuka wata d'aya, duk da an gama mallake Abba hakan bai hana shi nuna murna da farin cikinsa a fili ba, dan kamar zayyi hauka, fad'ar halin da Zuwairat ta shiga b'ata lokaci ne take hankalinta yayi mummunan tashi ta shiga damuwa, ta kuma k'ara zage dantse da d'ammarar asiri ta dage ta ko'ina bankawa Abba asiri take baji ba gani, dan taso a zubar da cikin amma duk bokan data jewa da wannan maganar sai yayi ihuuuu sannan yayi mata kashedin matuk'ar tana san ranta tabar maganar zubar cikin, ganin gaba d'aya komai ya k'ara jagulewa ne yasa iyyen Abba na da Mama na tashi ttsaye da addu'a bani ba gani dare da rana, kullum aciki neman taimakon Allah suke suna bayar da sadaka.


Sannu bata hana zuwa, yau Aunty Zainab ta tashi matsananciyar nak'uda ana kaita asibiti bata fi 1hr ba ta haifi d'iyarta mace, wacce akayi niyyar sawa sunan Mama na amma ta hana tace " a sunan kaka ta tawajen uba HAFSAT ana kiranta da IKRAM, bayan wata d'aya Mama ta tashi da matsananciyar nak'uda itama takai wajen kwana biyar tana nak'udar a asubiti, amma haihuwa shiru hakan yasa aka yanke shawarar yi mata CS bayan ta gama shan bak'ar wuya ta fita a haiyacinta ko mutane bata iya ganewa, ana ahirin shiga da ita theater room ta haifeni, tunda ta haifeni cewa ya k'ara tsananta sosai, cikin haka Abba na ya shigo d'akin dakyar Mama na ta neme shi shafiya yana kuka yace ya yafe mata itama cikin kuka tace ta yafe masa, Mama tana jikin Abba ta mutu bakinta yana furta kallamar shahada.


Fad'ar tashin hankalin da zuri'ar mu tashi ma b'ata lokaci ne musamman Zainab da Abba nah, dan Zainab hauka ta rink'ayi tuburan tana sambatu kamar mahukaciya dan sai rufeta akayi a d'aki dan sosai take mahaukacin ihuuuu, Abba na kuwa tun da akayi mutuwar ya rufe kanshi a d'aki yana aikin rusgar kuka dare da rana ba ji ba gani, tun da aka haifeni Aunty Zainab ke rungume dani ta hana kowa d'aukata, bayan sati d'aya da rasuwar Mama aka had'a Family meeting har lokacin Abba yana d'aki yak'i fitowa, sai dakyar kakana Alhaji Abdullahi ya matsa masa ya fito, duk ya rame ya k'ek'ashe ya fita kamanninsa.


Aunty Zainab na rungume dani tana aikin rusgar kuka, Kakana Alhaji Abdulahi wanda muke kira da Alhajin sama yayi gyaran murya yara magana da nasiha sosai, sannan ya cewa Abba na yayi min hud'uba amma Abba ko tari bayyi ba, Alhjin Sama ne yayi min hud'uba da sunan Mama na FATIMA ana kira na ZARAH, yin duniya Abba yayi magana amma yak'i babu abinda yake sai rusa kuka, Zuwairat na hakince akan kujera hard'e da k'afa tana ta fama girgiza tana yiwa duk jama'ar dake wajen kallan banza ciki kuwa harda kakanni duka hud'u, cikin tak'amar ta gama gamawa da Abba nah, sai da Alhajin Sama ya had'a shi girman Allah yayi magana, maganar ta farko a lokacin itace Zuwairat na sake ki uku.


Hannu ta d'ora aka tana ihuuu da kuka ta durk'usa a gabansa tana bashi hak'uri amma ko kallanta bayyi haka taje gaban kakanni na tana basu hak'uri amma babu wanda ya saurare ta, kaka ta taso k'arb'a ta tarik'e ni amma fafur Zainab ta hana kowa ni, tace zata had'a ni da Ikram ta shayar dani, da wannan uzurin kowa ya yarda, tun daga lokacin rik'o na ya koma hannun Aunty Zainab k'anwar Mama, ta had'ani da Ikram take shayar damu.


Tun rasuwar Mama Abba ya koma so silent ba ruwanshi da kowa, ba ruwanshi da mata kwata-kwata ma shi tsoran su yake ji, tunda rik'o na ya koma hannun Aunty Zainab wacce muke kira da Momy take yi min mugun so fiye da Ikram dan ko kuke mukeyi ni take fara d'aura, kai komai zatayi nice akan gaba, har Allah yasa muka fara girma mukayi wayo sosai, bayan Aunty Zainab ta yaye mu babu yadda Mannir bayyi akan ta raba d'aki damu ba amma taki tace yarda dole ya hak'ura, muna 4yrs aka saka mu a primary school nida Ikram dan komai namu tare ne kamar 'yan biyu babu wani banbanci a tsakani, dan bak'aramin so Aunty Zainab keyi min ba akaina babu abinda bazata iyayi ba, yayinda shak'uwa mai k'arfi ke shiga tsakanina da NASEER k'anin Dady mijin Aunty Zainab, sosai Naseer ke ji dani dan kusan kullum yana gidan, daga k'arshe ma kwaso kayansa yayi ya dawo gidan mu da zama, yayinda Dady ke ji damu kamar ransa, dan tun daga kan Ikram haihuwar Aunty ta tsaya cak, a haka muka yi ta girma har muka kai JSS 3 a lokacin duk wasu halittu na 'yan matanci sun fara fito mana, yayinda muke wasa ko wanne iri da Naseer, wata rana Aunty Zainab bata nan ta fita unguwa ta dawo ta iske Naseer yana min wasa da nono, iya tashin hanakali Momy ta shige shi, tunda nake bata tab'a ko harara ta ba amma ranar nasha duka, sannan ta mayarda Naseer gidan su dan a lokacin shi ya girma sosai Naseer bai dad'e da komawa gida ba ya tafi Halland dan k'arasa karatunsa, tun daga lokacin Momy ta sa mana ido sosai ni da Ikram


Lokacin d'aya muka gama secondary school da saukar Alqur'an a laocin duk wata halitta ta mace ta gama bayyana a jikin mu, dan muna da 17yrs mukayi Candy, a lokacin Abba nah yana da yara shida mu uka mata maza hud'u idan aka had'a mu bakwai kenan, wanda dakyar da jibin koshi aka aura masa NA'IMA k'anwar Mama wacce daga ita sai Aunty Zainab.


Bayan mun kammala secondary school da sati d'aya Naseer ya dawo bayan ya gama masters d'in shi, wanda har a lokacin ban san Dady da Momy ba sune suka haifeni ba, amma muna yawan zuwa gidan Abba da Alhajin sama sosai, bayan Naseer ya dawo ya fara nuna min wasu abubuwa wanda na kasa gane masa, daga k'arshe na yameni ya sanar dani yana so, nayi masifar shiga tashin hankali dan ni nasan Naseer ganin Dady ne kuma a iya sani na ba aure a tsakanin mu, hakan yasa na naje na samu Momy a parlor ina yi mata tambayoyi.



"Momy dama akwai tsakanin k'anin mahaika da kai,? abin ya bawa Momy mamaki cikin mamaki tace " a'a, yawwa Momy kenan ba aure a tsakani na da Uncle Naseer ko? gaban Momy yayi masifar fad'uwa, cikin rawar baki tace " eh a babu, ya akayi? " to amma Momy Uncle Naseer yace " yana so na zai aure ni?


Cikin firgice Zainab ta juyo yayiwa Zarah wani irin kallo, a tsorace tace " cewa yayi yana sanki? "Eh Momy wai aure na yake san yi, nan da nan gaban Momy ya shiga fad'uwa yana dukan uku-uku dan bazata tab'a manta ranar data kama Naseer yana wasa da nonon Zarah ba.......




MOMYN ZARAH

[31/01, 00:11] Hassan Atk: ```GADAR ZARE!!!```

_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_



~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*


Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA```



~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
```ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA```
*~(UMMU AMAN)~*





45




Cikin ranta ta fara magana " wato Naseer tanan ya biyo, idan na fahince shi so yake ya lalamin ZARAH, to idan kuma da gaske yafa? ta yiwa kanta da kanta tambayar take taji gabanta yayi muguwar fad'uwa dan tasan matuk'ar Naseer da gaske yake to bata isa ta hana shi auren ba musamman ma idan ita Zarah na sanshi, idan kuma hakan zata kasance ta san dole sai Zarah yasa ba itace ta haife ta ba, idan kuma da abinda tafi tsana a rayuwarta shine Zarah tasan ba ita ce mahaifiyarta ba, tasan kuma dole wata rana zata sani komai daran dad'ewa, kodan ma ta rink'a yiwa mahaifiyarta addu'a, ganin shirun datayi yasa Zarah cewa " Momy kinyi shiru bakiyi magana ba?


Murmushi yak'e Momy ta k'ak'aro gami da cewa " idan da aure a tsakanin ku ke da Uncle Naseer zaki iya auren shi? murmushi Zarah tayi had'i da sunkuyar da kanta k'asa, hakan da tayi ya tabbatar wa da Momy cewa eh take nufi, take gumi ya fara karyo mata tako'ina gabanta ya shiga fad'uwa yayinda k'irjinta ke harbawa, cikin k'arfin hali tace " karki sake ki fashi fuska, karki kula shi ki rabu dashi duk ranar daya kuma yi miki magana kice yayi min da kawai, "to kawai Zarah tace tana mamakin abun.


ZARAH irin matan nan ce da kira hurul in na duniya dan duk yadda mace takai da kyau na jiki dana fuska bazafi Zarah ba, dan kyakykyawa ce ajin farko, fara ce sol doguwa 'yar duma -duma mai faffad'an k'ugu da hips ga na shano a wadace kasancewar cikinta kamar zai had'e da bayanta a shafe kamar bata cin abinci ya k'ara fito mata da k'irarta ta coka-cola sharp, fuskarta doguwa mai d'auke da tsukekken baki wanda Allah ya jerawa fararen hak'ura masu kyau, sai dogon hancinta had'i da dara'daran idanun ta masu d'aukar hankali, gashin kanta yalwatacce har gadan bayanta mai tsantsin gaske, a ko'ina a cikin fad'uwa duniya sai an kira da mai kyau.


Naseer su dama asalin su ba 'yan Nigeria bane kwarori (larabawa) ne daga k'asar Malaysia kakansu da kakar su suka zo, to kunga tsayawa fad'ar kyansa ma b'ata lokaci ne, lokuta da dama idan ya fita k'asashen waje mutane idan suka ganshi suna kiransa da SALMAN KHAN dan suna tsananin kama, ga shi da aji dan kwata-kwata bai fiya magana ba shiyasa mutane suke ce masa mai girman kai, dan idan kaga yana magana harda dariya to yana tare da Zarah'n sane amma ko a gidan su baya magana sosai akwai shi tsare gida sab'anin Zarah da take da suturu da shegen san hira sai dai tana da yanga da cikekkiyar nutsuwa, tana da san barkwanci hakan da Naseer ya lura dashi yasa kullum suna tare yana bata labarai masu saka dariya ita kuma taita zuba masa surutunta data sama, tunda Naseer bai tab'a yin budurwa bai ma tsaida mace ba saboda tun Zarah na yarinya ya kwallafa ransa a kanta, shiyasa baya ganin kowacce mace a matsayin mace idan ba Zarah sa ba.


Mata da yawa 'ya'yan manya sun sha cewa suna shansa amma yana wulak'anta su, Naseer nutsetstse ne kamilin mutum mai cikekkiyar tarbiyya dan bashi da wani mummunan hali sai ma kyawawan halaye da yake dasu.


Kullum Naseer a d'akin Zarah yake raba dare sosai, dan wani lokacin ma sai tayi bacci yake gyara mata kwanciya ya tafi, muguwar shak'uwa ce ke tsananin Naseer da Zarah sun yi mugun sabo dashi, da rana kuwa kullum basa gida suna park, duk Family an san da abinda ke tsakanin Naseer da Zarah, su Zarah na zaune a parlor da Ikram da Naseer harda Momy Dady ya shigo zama yayi a tsakiya yana dariya yace " Momyn yara ana tsakiyar su, dariya tayi itama tace " idan ban zauna dasu ba dawa zan zauna?



Dariya yayi yace " to Maman yara ni ba wannan ba, yanzu na samu sak'o ta email d'ina zanje Paris yin wani cos na wata uku, da sauri Momy ta mik'e had'i da komawa kusa dashi tana cewa " nadai wannan program d'in daka dad'e kana nema ne ya fito ba? yana murmushi yace " eh shine, " kai Alhamdulillah amma nayi farin ciki sai dai kuma zanyi missing d'ina harna 3 months, ido ya zaro had'i da cewa kamar ya? wai kina nufin ba tare zamu tafi ba? " kai ma fa kasan bazan bika ba gaskiya, rai ya b'ata had'i da cewa "mai yasa? "saboda tarbiyyar yara na, kasan dai yadda rayuwa turai take ko? kafin Dady yayi magana Naseer yayi saurin cewa " gaskiya Aunty Zainab kina da gaskiya dan duk yadda ka tarbiyyici yaranka da zarar su fara fita k'asashen k'etare sai dai kariyar Allah, jikin Momy yayi mugun sanyi dan babu abinda ta tsana a rayuwarta irin lalacewar tarbiyyar yaranta datayi shekaru tana ginawa, ta d'ora burin basu ingantacciyar tarbiyya irin yadda addinin musulunci ya koyar, ido ta zaro had'i da cewa " ka ji ko ta fad'a tana kallan Dady, shiko Naseer saboda kar a tafi da Zarahn sa yasa shi fad'ar haka, saboda a halin yanzu babu abinda yafi tsana a rayuwarsa irin abinda zai raba shi da Zarah, ganin ya fara cin nasara akanta yaci gaba "yaran turawa ko Aunty, da sauri ta kalle had'i da girgiza kai , tab'a fuska Naseer yayi yace " abin kyankyami dan kwata-kwata basu da tarbiyya basu da kunya basa ganin mutuncin iyayen su, yanzu zasu kai iyayensu k'ara, shiyasa mutane da yawa basa fita da yaransa saboda gurn'acewar tarbiyyar su, ajiyar zuciya ta sauke had'i da cewa " aiko babu inda zamu iyakacin mu airport, dariya sukayi gaba d'ayan su har Dady dan sun san wayo Naseer yayiwa Momy.


Babu yadda Dady bayyi akan Momy ta bishi ba amma fir tak'i binsa, ranar tafiya har Airport suka raka shi agaban su yahau girji sai da jirginsu ya d'aga a gaban idan su sannan suka bar Airport d'in, basu koma gida direct ba sai da Naseer yayi yawo dasu sosai sanna suka koma gida, sai washe gari Dady ya isa tun a airport Dady ya kira su video call rige-rige akayi rink'a yi wajen d'aukar wayar yayinda Ikram ke cewa ita zata fara magana da Dady Zarah ma na cewa ita zata fara, k'arb'ar wayar Momy tayi tana dariya ta d'aga, "hello my dear nayi missing d'inka sosai acikin kwana d'aya kawai hararta yayi gami da cewa "kamar gaske, "da gaske ne mana, "idan da gaske kike meyasa baki biyo ni ba? kawar da maganar tayi ta hanyar cewa "ya hanya? dariya yayi dan ya gane manufarta yace " ina yara na? Zarah ta fara mik'awa wayar cikin shagwab'a tace " Dady we miss you so much, dariya yayi had'i da cewa " I miss you too, "Dady yaushe zaka dawo? Momy dake gefe tace " daga tafiya jiya har kun fara tambayar yaushe zai dawo? Ikrama ta karb'i wayar tana cewa " kaji Momy ko Dady cike da shagwab'a tayi maganar, "ku rabu da ita kunji bazan dad'e ba zan dawo, tsalle suka farayi suna murna.


Mik'ewa Momy tayi had'i da karb'ar wayar ta shige bedroom tana magana dashi, Zarah da Ikram na ta kokoyi a parlor da jefe-jefe pillows Naseer ya shigo faskarsa d'auke da murmushi ya kalli su yace " yaushe zaku girma ne? cikin murna suka rugo da gudu jikinsa hannu yasa ya matse Zarah gam a k'irjinsa yana sauke ajiyar zuciya , a hankali suka zame jikinsu daga nasa suka ce " Uncle zaka kai mu cin shawarma da ice cream yau? shiru yayi yana tunani dan ya tsokane su, ruk'ansa suka shiga yi akan ya kai su, murmushi yayi yace "kuje ku shirya, tsalle suka fara cike da matsanancin farin ciki suka shige bedroom dan su shirya, kasancewar basa fita babu hijab yasa su zumbula hijab har k'asa amma a cikin gida duk shigar da suke so suke yi dan sunfi zama da k'ananan kaya, sai da suka fad'awa Momyn su sannan suka fita, basu dawo ba sai gaf da magrib, suna dawowa kowacce ta fad'a toilet dan yin alwala, shima Naseer ya wuce masallaci, bai dawo ba sai da akayi sallar ishsha, a dinning table ya iske su shima zama yayi a kujerar dake fuskantar Zarah, suna cikin cin abincin Dady ya kira da number sa ta Paris yace ga number sa ta Paris nan, sai da suka sha hira sosai sannan sukayi sallama.


Ana gama cin abincin Momy ta mik'e ta kalle su tace " zan shiga ciki dan bacci nake ji ta kalli Naseer tace " idan ka gama ka rufe k'ofar parlor to kawai yace mata dan ya fahinci abinda take nufi, suna gamawa suma suka mik'e suka koma parlor harda Naseer basu dad'e ba duk bacci ya kwashe su, ganin sunyi bacci yasa Naseer mik'ewa danufin tafiya har ya kai bakin k'ofar parlor yaga bai kamata yabar su a parlor ba a hankali ya sungumi Ikram ya kaita d'akinta ya kwantar ya ja mata bargo, sannan ya dawo ya sab'i Zarah yakaita bedroom d'inta ya kwantar da ita akan bed, a hankali ya juya niyyar fita caraf yaji ta rik'o hannunshi, gabansa ne yayi muguwar fad'uwa yayinda k'irjinsa ya shiga bugawa da k'arfi a hankali ya juya baccinta take yi hankali kwance cikin nutsuwa takawa yayi har bakin gadan ya tsugunna, a hankali yasa hannu ya kawar da gashinta daya bazo ya rufe mata fuska, ido ya k'ura mata bako k'iftawa yana kallan kyakykyawar fuskarta, bai san sanda yasa hannu yana zagaye fuskar ta zuwa lips d'inta ba.


Cikin nutsuwa yakai bakinsa da niyyar yayi mata kiss, amma sai ya fasa yayi murmushi kawai, mik'ewa yayi da niyyar fita amma sai me, ji yayi ta kuma rik'o hannunshi gam cikin nata, daya juya yaga bacci take dan ko matsawa batayi ba, cikin nutsuwa ya kuma komawa bakin gadan ya durk'usa yana kallanta, bai san sanda yakai bakinsa kan nata sa niyyar yayi mata light kiss ba amma sai laushin lips d'inta da tsantsin su yasa shi fara tsotsar su batare daya sani, a hankali Naseer ya fita fita daga hayyacinsa mik'ewa yayi had'i da hawan kan bed d'in sosai yaci gaba da romancing d'inta kuma cikin ikon Allah ko matsawa batayi ba, a hanakali ya zura hannunshi cikin rigarta ya fara wasa da booms d'inta yayinda yake ci gaba da tsotsar lips d'inta, cikin zak'uwa Naseer ya fara zak'ewa dan hannu yasa ya ciro breast d'inta daga cikin rigar yasa a bakinsa yana tsotsar su, sosai Naseer ya rud'e gaba d'aya jikinsa ya d'auki rawa da kerrrrma dan wannan ne karan farko da Naseer ya tab'a romancing mace, cikin kerrrmar jiki ya ya cire rigarsa ya cirewa Zarah rigarta ya sab'ule mata bra ai yana ganin breast d'inta ya k'ara rud'ewa ya fita fit daga hayyacinsa, hannunshi gaba d'aya ya cika da booms d'inta yana murza nipple's yayinda bakinsa keta aikin tsotsar nata, ko tsoran a shigo a ganshi baya ji ga k'ofa a bud'e, sai da yayi hot romance da ita sannan dakyar ya iya controlling kansa dan yakai wajen 1hr kwance a akan bed ya kasa koda motsa hannunshi ne balle ya mik'e sai dakyar ya hak'ura da masifar dake cinsa dan duk iya lokacin daya d'auka yana romance da Zarah bai yi releasing ba, a hankali ya gyara mata jikinta yaja mata blanket sannan ya fita, yana magana a zuciyar sa " wallahi bazan iya hak'uri nakai wani lokaci ba dan zan iya cutawa gaskiya zanyi magana da Abban Zarah da Dadyn mu (Mahaifinsu Mannir) akan a tsaida magana.


Itako Zarah hankalinta kwance take daddad'an baccinta babu abinda ya dameta cike da annashuwa,washe gari fes Naseer ya tashi hankalinsa kwance cikin nutsuwa zuciyarsa tas babu abinda yake damunsa, bai je gidan ba sai yamma sosai a parlor ya iske su suna kallo Zarah na kwance a jikin Momy tana ganin shi ta mik'e da sauri tana dariya tace " Uncle yau kuma sai yanzu, mai

Please Login or Register in order to submit comment