Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

parlor, " to kawai tace, ba'afi 10 minutes ba Hamza ya kira ta yace ya k'ara so, yana k'ofar gida, umarni ta bashi daya shigo parlor aiko ba musu ya danna kai, fuskarta d'auke da murmushi ta fito.


Da sauri ya mik'e tsaye yana kallonta, ido ta k'ura masa, yayinda wutar tsanarsa ke k'ara ruruwa a zuciyar ta, ya bud'e baki zaiyi magana yaji kan bindika a kansa d'an sandan yace " you are under arrest, kana motsawa zan fasa kanka da harsashi , suna cikin haka Dady ya shigo da 'yan sanda sama da 20, ido ya k'urawa Fateeha dake tsaye hard'e da hannayenta duka a k'irji tana murmushi hawaye na zuba daga idonta, a hankali ta tako har zuwa gabansa, cikin muryar kuka tace " kayi asara Hamza kaji kunyar duniya, ka rasa wanda zakayiwa haka sai d'an uwanka uwa d'aya uba d'aya, kallon ta yayi idonsa na zubar da hawaye yace " duk abinda nayi a kanki ne Fateeha, nayi-nayi akan na bawa zuciya ta hak'uri akanki amma na kasa, i love you Fateeha kuma wallahi banyi danasanin abinda nayi ba, bak'in ciki na d'aya na rasa ki da zanyi, amma matuk'ar ina raye bazan tab'a bari wani ya mallakeki ba, duk wanda yayi k'ok'arin hakan sai na tsinke masa numfashinsa.


Murmushi Fateeha tayi tace " ni kuma duk duniya babu wanda na tsana sama da kai, bana sanka, ba kuma zan tab'a sanka ba , i hate you, ta tofa masa yawo a fuska, lumshe ido yayi yace " thanks my love, ganin yana b'ata musu lokaci ne yasa 'yan sandan tusa k'eyarsa suka saka shi a mota suka tafi office dinsu dashi, Fateeha ta durk'ushe a wajen ta saki kuka mai cin rai.



Ba k'aramar wuya Hamza yasha ba amma yak'i yayi magana balle a samu abinda ake so, sosai ran wani d'an sanda ya b'aci, cikin zafin rai ya shiga cell d'in da Hamza ke ciki ya damk'o wuyansa ya rink'a jan shi a k'asa har d'akin shocking, sosai d'an sandan nan ya rink'a ganawa Hamza azaba, sai da yaji wuya na neman kashe shi sannan yace " zanyi bayani, bayan an kyale shi ne kuma ya shiga raina musu hankali aiko a zuciye d'an sandan yaci gaba da gana masa azaba, wanda daga karshe aka saka shi cikin underground akayi masa me rad'a'di da muni wanda kusan duk wanda zakaga an sashi cikin underground laifinshi me girma ne sannan yasa taurin kai gurin rashin bada hadin kan bincike dakyar dai aka samu Hamza yayi bayani, Dady zaune a DPO office aka shigo da Hamza wanda gaba d'aya kamaninsa sun canja, Dady ya kalle shi yace " waye kace ya baka koken?


Dakyar Hamza ke magana saboda wuyar dayaci yace " abokinka Abban Ja'afar, k'irjin Dady ne ya buga da k'arfi, gaske cikin firgici yace " what!!! wallahi k'arya kake sharri zaka yi masa, cikin k'arfin hali Hamza yace " idan da wanda zanyiwa sharri ai bayanka yake, tunda kake dashi ka tab'a sanin ainahin sana'ar da yake yi?


Dammmmm!!! gaban Dady ya kuma fad'uwa, shiru yayi ya shiga tunani, shidai a iya saninsa bai san shi da wata sana'a data wuce business d'in kaya daga k'asashen waje zuwa Nigeria ba, Dady ya bud'e baki zayyi magana police yace " karka damu Alhaji zamuyi bincike sosai dan ganin gsky ta bayyana, yanzu munsa aje a taho,dashi kafin ya gama rufe baki sai ga 'yan sandan sun shigo da Abban Ja'afar, yana ta wani cika yana batsewa, murmushi d'an sanda yayi sannan ya sanar dashi zargin da ake yi masa.


Mik'ewa yayi tsaye yace " maganar banza maganar wofi ma kenan, ni zaku rainawa hankali wallahi idan bakuyi wasa ba duk sai na ja muku asarar rasa aikin ku, murmushi DPO yayi ya kalle Abba ya nuna masa Hamza dake zaune a gefe yace " kasan wannan? Abba yana ganin Hamza gabansa ya fad'i ya firgice ya shiga in'ina, ji yayi an dafa shi ta baya ya jiyo a firgice DPO ya gani tsaye a bayan sa yana yi masa murmushi, gumin dake zuba masa yasa hannu zai goge, da sauri DPO ya rik'e hannun ya mik'e masa tissue yace " goge da wanna, DPO na tsaye yana kallansa sai daya gama yace " zakayi mana bayani cikin dad'in rai ko sai nasa an tambaye ka,cikin tashin hankali cikin rawar murya yace " ni fa ban san kome ba, "agame da abinda ake tuhumata akai ba, "ok DPO yace, yaran sa ya kira ya kalle su yace " ku tambaye shi, ta yaren da zai fi fahimta.


Sai da Abba yaci mugun duka da bak'ar wahala sannan yayi bayanin komai kan cewa dama can sana'ar da yake yi kenan sama da 30yrs, kuma shine ya bawa Hamza koken ya sakawa Khamal a kayansa, jinjina kai DPO yayi yace " dama can kasan Hamza ne?
"A'a ban san shi b cewar Abba, DOP ya sake kallansa yace " yanzu tare kuke sana'ar? A'a wannan ne karo na farko dana sashi aiki, DPO yace " ya akayi ka san shi?


Abba yace " wata rana ne naje gidan Alhaji Nasiru naga Hamza da Fateeha tsaye naji yana rok'onta akan karta sanar da Yayansa abinda ke tsakanin ta dashi, daga yanayin kallon dayake mata nagane yana yi mata mugun so, tunda daga nan nasa aka nemo min yaran, ban wani sha wuya ba ya amince min akan zan bar masa Fateeha ya aura, amma ni a raina bari nayi sai ana gobe d'aurin auren shi da Fateeha zan sa a kashe shi, ni kuma na lallab'i Dadyn ta kan kar a fasa d'aurin auren gobe sai a d'aura da d'ana Ja'afar.


A firgice Hamza ya d'ago kai yana kallon Abba, shima Abban shi yake kallo yace " eh Hamza niya ta kenan, to wai ma in banda abinka dan me nake san kawar da Khamal ai daman da Ja'afar ya mallaki Fateeha ne, tunda abin ya faru Hamza baiji nadama ba sai yau, jikinsa yayi sanyi idonsa ya fara zubar da hawaye cikin kuka ya kalli Abba yace " ka cuce ni, ina zaune lafiya da d'an uwana da kakata kasa na tarwatsa mana farin cikin mu da kwanciyar hankalin mu, tsawa DPO ya daka musu, duk sukayi shiru, DPO ya kalli Dady yace tunda duk sun amsa laifin ku, gobe sai mu kai su Saudian Embassy dake nan Nigeria, "ok kawai Dady yace saboda tsabar mamakin Abba.


Jikin Dady a sanyaye ya zauna a kujerar dake kusa da Momy da Fateeha, da sauri Fateeha tace " Dady ya ake ciki? Cikin sanyin jiki ya shiga basu labarin abunda ya faru, dukkan su suka shiga jimamin Abba, had'i da jinjina irin san kai irin nasa, tunda Umma da Ja'afar sukaji abinda Abba ya aikata hankalin su yayi masifar tashi fiye da tunani, dukda Umma ba wani dad'in zama take ji dashi ba.



Tunda Khamal yaji mutuwar Hajiya kwata-kwata yaji ya tsani duniya da abinda ke cikinta ya tsani Hamza fiye da komai da kowa dan da duk abinda Hamza yayi baiji ya tsane shi ba sai da ya kashe Hajiya, sosai Khamal ke kuka yana yiwa Hajiya addu'a, yayinda Ayuba yake ta faman k'ok'arin kwantar mishi da hankali.


Ranar Monday Commissioner of police ya mik'awa Saudian Embassy Hamza da Abba, akan yarjejeniyar zasu saki Khamal had'i da wanke shi a idon duniya, washe garin ranar da aka mik'a su za'a wuce dasu zuwa Saudia, ranar Umma da Ja'afar suka samu Abba a Air port, ba k'aramin kuka Umma take ba, shima Abba cikin kuka ya kalle su yace " please ku yafe min, duk abinda nayi nayi ne domin ku dan ku kasance cikin farin ciki da wadata, cikin kuka Umma da Ja'afar suka rungume shi, dakyar aka raba su, suka rabu cike da bak'in, bayan sun isa k'asar saudia ne aka mik'awa gwamnatin k'asar su, tare da kwararan hujjoji, da sake kwakwkwaran bincike, sai da aka tabbatar da komai sannan aka yanke musu hukunci, shi Abba kasancewar ba'a kama shi da kayan maye a hannunsa ba, sannan ba'a k'asar saudiyya yake safarar muyagun kwayoyin sa ba, bai kuma tab'a aikatawa k'asar laifi ba, yadai bada koken ne kawai an saka a kayan wani dan haka suke tuhumar sa da laifin K'AZAFI, bai kuma wahalar da shara'a ba shiyasa suka yanke masa hukuncin 5yrs in prison had'i da horo mai tsanani bayan an datse masa hannu d'aya.


Shiko Hamza kasancewar shine wanda ya saka koken a kayan Khamal,shine wanda ya shigo musu da koken k'asar su, tunda shine yasa a kayan, kuma ya aikata kisan kai, duk da laifin wa k'asar sa yayiwa, sannan Khamal d'an uwan sane na jini, shiya suka yanke masa masa hukuncin LIFE IN PRISON, sannan za'a datse masa hannayen sa duka biyun, had'i da huro mai tsananin gaske, ba k'aramin kuka Hamza yayi ba, yayi kuka kamar ransa zai fita, yayi danasani da nadama, shiko Abba godiya yayi tayiwa Allah dayasa hukuncin sa yazo da sauk'i.



Khamal na zaune shida Ayuba yana ta faman sana'ar tashi ta kuka, wani d'an sanda yazo ya kira shi, bayan police d'in yabi, wani babban hall aka kai shi inda ya tarar da manyan mutu ne, da jami'an tsaro a kalla sun kai 50,umarni aka bashi daya zauna, bayan ya zauna ne aka fito dasu Hamza ganin Hamza yasa Khamal saurin mik'ewa, tsaye yana masa wani irin kallo me cike da tsantsar tashin hankali a gabansa Hamza ya zube yana rusa kuka yana rok'on Khamal yafiya, Khamal kansa ya d'aga sama hawaye nabin fuskarsa, Abba ma ya zube a gabansa yana bashi hak'uri a hankali Khamal ya sauke ajiyar zuciya yace " kaga yadda Allah yake ikon sa ko? kai da a tunaninka kaci banza, ai Allah ba azzalumin sarki bane, Hamza kaban mamaki, sannan ka bani misali ta yadda bazan k'ara yadda da kowa ba koda kuwa ni da kai na ne, ka tsora tani, ka cuce mu, ka tarwatsa mana rayuwar farin cikin mu, kasa na tsani kaina Hamza.



" mai yasa ka aikata mana haka mai yasa? , kasa zamu rayu cikin k'unci da k'unar zuciya ka tsinke min walwalata ka rabani da duk wata annashuwa ta?
, to amma ni na yarda da k'addara mai kyau ko marar kyau, na yarda Allah ne yake tsarawa kowa rayuwarsa, shike aikata komai akan kowa a lokacin daya so, nasan haka Allah ya tsara mana, ni dai daga b'angare na na yafe maka duniya da lahira akan abinda kayi min, jinin Hajiya ne daka zubar bazan tab'a yafe maka ba, dan wallahi ko duniya zata tashi bazan tab'a iya yafe maka ruhin Hajiya ba duk ranar dana yafe maka jinin Hajiya bazan tab'a yafewa kai na ba, ya juya ya kalli Abba yace " kai ne tushen faruwar komai, kai ka tarwatsa mana ahlin mu, ka ruguje mana gidan mu, kaje Allah ya isa abinda kayi mana Allah yayi maka kai ma, da sauri Abba ya rik'o k'ofar Khamal yace " bazan yi maka musu ba, duk laifin daka d'ora min naji na k'arb'a, amma ka dubi girman Allah ka shafe min, jikin Khamal yayi sanyi ya kalli Abba yana goge kwallar dake zubo masa yace " na yafe maka, babban jami'in dake wajen ne yayi gyaran murya, kowa yayi shiru ya fara magana da harshen turanci " to dukkan mu dai mun san mai ya faru, dan haka mun saki Khamal sannan zamu wanke shi a ido duniya, bayan haka kuma gwamnati ta bashi kyautar 100 million naira, ido Khamal ya lumshe yana zubar da hawaye, a ransa yace " Allah sarki Hajiya kin sha wahala akan mu, yanzu kuma ga dad'i yazo sai dai baki raye, Khamal na gani aka tusa k'eyar su Hamza suna kuka.


Shugaban wajen ya kalli Khamal yace " idan kana da buk'atar wani abu ka fad'a, hawayen dake zubo masa ya k'ara gogewa yace " alfarma d'aya nake nema a wajen ku, dan Allah ku taimaka ku duba cess d'in AYUBA kuyi masa adalci.......



NASO NA NAYI K'OK'ARI NA GAMA MUKU LABARIN KHAMAL A WANNAN PAGE D'IN , SABODA LABARIN ZAID, AMMA NAGAJI GASKIYA AMMA IN SHAALLAHU NEXT PAGE ZAMU GAMA



MOMYN ZARAH
[21/01, 04:13] ‪+234 701 517 2910‬: ```GADAR ZARE!!!```

_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_



~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*


Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA```



~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
```ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA```
*~(UMMU AMAN)~*



19



Kallan sa jama'ar dake wajen sukayi cikin rashin fahimta, d'aya daga cikin jama'ar wajen ne yace " bamu fahimta ba, waye kuma Ayuba, a ina yake, mai kuma ya faru dashi?


Labarin Ayuba Khamal ya basu tun daga farko har k'arshe amma bai sanar da su Ayuba ne yayi kisan kan ba, babban jami'in wajen ya kalli shugaban prison d'in yace " ya akayi basu san da maganar nan ba balle zaman sa a prison har tsawon 5yrs, cikin in'ina yace " kisan kai yayi, a zafafen ogan su yace " ina hujjar cewa shine yayi kisan kan, idan kuna da gaskiya mai yasa baku shigar da cess d'in file ba?


Shugaban prison d'in yayi shiru da alamar rashin gaskiya, tsawa Ogan ya daka masa yace " je ka kira min shi yanzu, ya maida kallan sa ga Khamal ya sassauta murya yace " bama musan da maganar ba, in sha zamuyi iya k'ok'arin mu dan ganin anyi masa adalci, wani cikin mutanan dake wajen ya kalli Khamal yace " dama can ka san shine?


"A'a anan na sanshi Khamal yace sannan ya shiga fad'a farkon had'uwar su, sun jinjinawa Khamal sosai da akan amana da rik'on alk'awarinsa, Ogan yace " a gaskiya ka cika mutumin kwarai, mai dattako had'i da adalci, suna cikin haka aka shigo da Ayuba, tambayarsa Ogan yayi gaskiyar abinda ya faru, Ayuba ya zaiyane musu komai, amma bai sanar dasu shine wanda yayi kisan kan ba.


Ogan ya mayar da kallansa ga Khamal yace " karka damu in sha Allah zamuyi iya yin mu, zamuyi bincike sosai dan ganin gaskiya ta bayyana idan kuma muka kasa gano hujjar komai bayan 1yr zamu sake shi tare da wanke a idon duniya, ajiyar zuciya Khamal yayi cike da farin ciki, Ogan ya juya ya kalli Ayuba yace " ka rik'e Khamal dan aboki ne na kwarai, domin shine ya kawo cess d'inka gaban mu, kallan Khamal Ayuba yayi fuskarsa d'auke da hawaye yace " nagode sosai abokina ko iya haka aka tsaya na yaba da halaccin dakayi min kuma har abada bazan tab'a manta alkhairin dakayi min ba nagode sosai Khamal ya k'arasa maganar yana mai fashewa da kuka.


Rungumo shi Khamal yayi yace " karka damu in sha Allah zanyi iya yi dan gani kaima ka kub'uta kaci gaba da rayuwa da iyalinka kamar kowa, Ayuba ya bud'e baki zayyi magana Khamal yayi saurin rufe masa bakinsa da yatsansa yace " tsakanin mu ba godiya, Ayuba na kuka sosai Khamal na kuka suka rabu cike da kewar juna.


Dubban 'yan jarida Khamal ya tarar a waje suna zaman jiransa, yana fitowa sukayi kansa suna yi masa tambayoyi, labarin komai Khamal ya basu, sai dai bai sanar dasu cewa d'an uwansa ne yayi masa wannan GADAR ZARE ba dan gudun bakin jama'a karya fad'awa Hamza dan yasa idan ya fad'i Hamza d'an uwansa ne uwa d'aya uba d'aya zai sha tsiniwa da Allah wadai, duk tashar daka kunna hotan Khamal zaka gani dana commissioner of police suna kwararo bayani, tas Khamal ya wanku a idon duniya.


Ranar da Khamal zai dawo Nigeria,tun safe Fateeha ta shiga kitchen take ta faman girke-girke Momy na taya ta, sai suka gama kaf ta shiga bathroom tayi wanka ta tsala kwalliya, ta zama kamar Alana saboda kyau, Dady, Momy da Fateeha suka tafi Airport taryarsa, tun a jirgi commissioner of police yabawa Khamal labarin namijin k'ok'arin da Dady dan ganin ya kub'uta, ya sanar dashi komai, akan Dady ne yayi komai har aka kama Hamza da Abba,sosai jikin Khamal yayi mugun sanyi a ransa yace dama baka tab'a sanin masoyi na gaskiya sai abu ya sameka na farin ciki ko bak'in ciki.


Idan kaga dubbunnan jama'ar da sukaje taryar Khamal sai ka d'auka president ne zai dawo, jama'a ko'ina maza da mata, dan su Fateeha basu samu damar shiga ba, hawaye ne suka shiga zubowa Khamal dayaga irin jama'ar data zo tarbarsa, wani irin sanyi ya rink'a ji a jikinsa, ido ya shiga rabawa dan ganin ta inda tauraruwarsa zata b'ullo, aiko can ya hango ta tana ta d'aga mai hannu da sauri ya nufi inda take itama a guje ta nufo shi, tana zuwa ta fad'a jikinsa ta rungume shi ta saki kuka sama Khamal ya d'aga ta ya shiga juyi da ita.


A hankali ya sauke ta k'asa ya sake rungume ta yana sauke ajiyar zuciya take ya manta da duk halin daya shiga yaji wani farin ciki na ratsa shi tako'ina, ya tsinci kansa da zuciyar sa fess, idonsa ne ya sauka akan su Momy da Dady dake kallon su suna murmushi, da sauri ya saki Fateeha yace " my heart ashe dasu Dady kika zo amma kika ja mana abin kunya?


Dariya tayi tace " ni na ma manta dasu, ido ya zaro yace " su Momyn kika manta, tace " ba dole ba tunda ina tare da my life ta fad'a dai-dai lokacin dasuke k'arasawa wajen su Dady har k'asa Khamal ya durk'usa ya gaida su Dady, da fara'a suka amsa.


Bayan sunje gida sun ci abinci hankali ya kwanta, Khamal yayiwa Dady godiya sosai, dariya Dady yayi yace " haba Khamal bakomai ai duk yiwa kai ne, kaima ka zama d'anmu yanzu, Momy tace " kaje ka huta ka nutsu kayi bacci, ta kalli Fateeha tace " kai shi d'aki ya kwanta, cikin nutsuwa Khamal yace " a'a bakomai Momy zanje gida in yaso sai na dawo da daddare, dakyar suka yarda suka barshi ya tafi gida, ba k'aramin kuka Khamal yayi ba lokacin daya je gidan,yaga gidan yayi masa gida, sosai yayi kukan bak'in ciki da takaici, ya tuna irin rayuwar farin cikin da sukayi a gidan, ya tuna Hajiya, bayan sallar ishsha Khamal ya dawo gidan a parlor ya same dukkan su, bayan ya shiga ya zauna ne Momy tasa aka kawo masa abinci, amma fir yak'i ci, sai dakyar yaci kad'an shima sai Momy ta matsa masa, Dady ya kalle shi yace " Khamal ranar asabar d'in nan mai zuwa nake san d'aura auren ku da Fateeha bana buk'atar komai daga wajen illa sadaki, sosai sukayi farin ciki, dan har sai da suka kasa b'oye farin cikin ya fito fili, Momy ta kalle su tace " oh yaran yanzu baku da kunya, dariya sukayi gaba d'ayan su cike da farin ciki.


Ranar asabar da misalin 11:00am aka d'aura auren Fateeha da Khamal, babu yadda ba'ayi suyi biki ba, amma suka ce a'a saboda Hajiya batayi 40 ba, kasancewar Hamza ya riga ya gama gyaran gida yasa babu abinda Khamal ya k'ara yiwa gida, Dady cewa yayi babu wani 'yan kai amarya, ya kira Khamal yace bayan sallar isha'i yazo ya d'auki matarsa, Khamal da Fateeha durk'ushe a gaban Momy da Dady suna ta yi musu nasiha mai ratsa jiki, sosai nasihar tayi tasiri a jikin su, daga k'arshe Dady ya sallame su, sai da Khamal ya tsaya yasai musu kaji da drinks da fresh milk, sannan suka wuce gidan su.



Bayan sunje had'add'en gidansu wanda sha kayaan alatu na more rayuwar duniya dan sosai Dady ya kashe kud'i wajen siyan kayan d'aki tsadaddu ga tilon 'yar tasa, hannusu sark'afe da juna suka shiga falon, akan kujera ta zauna jikinta ba kwari, dan tasan hadda Khamal yake rawar kan nan ba kyale ta zayyi ba.



A hankali Khamal ya jawo ta jikinsa ya rungume, aiko tuni jikinta ya d'auki rawa, gabanta ya shiga dukan uku-uku, ganin yadda jikinta ke rawa ne yasa Khamal yin murmushi, a kunnan ya rad'a mata " bari na shiga ciki nayi wanka, kema tashi Kije kiyi wankan, daga nan ki d'auro alwala, ba musu ta mik'e dan dama jira take ganin yadda duk ya narke mata a jiki, murmushi yayi shima ya mik'e ya nufi d'aya dak'in.



Sanye da jalabiyya a jikinsa ya shiga d'akinta, iske ta yayi ta shirya cikin doguwar riga, cike da fargaba ta shinfid'a musu prayer mate, suka gabatar da sallah raka biyu bayan sun idar ya dafa kanta ya shiga kwararo mata addu'oi a hankali ya mik'e ya nufi kitchen a plate ya zubo musu kaji da drinks d'in, dakyar Fateeha ta d'an dan gaba d'aya a tsorace take, cup ya cika da fresh milk ya mik'a mata ba musu ta karb'a ta shaye tas, kayan ya kwashe ya kai kitchen daga can yayi d'akinsa yana fita itama ta rage kayan jikinta ta saka wata fitinaniyar rigar bacci me shara shara wacce ta bayyana sirrin jikinta domin har kan nipple d'inta ana gani ta sake feshe jikinta da turaruka kala kala masu tsuma zuciya Khamal wanda shima ya gama shirinsa na bacci ya dawo dakin.


Yana ganin ta haka baisan sanda shauk'i ya d'ebe shi kanta ba ya rungumeta ya manneta da k'irjinshi jin tudun bobss d'inta ajikinsa ya k'ara rikitashi da rud'ashi cak ya d'auketa sai kan makeken gadonsu a hankali ya fara shafarta hannusa ya kasa tsayuwa gurin d'aya ajikinta sai shafarta yake tsoro da fargaba ya mamaye zuciyar fateeha da kuma rashin sanin abinda zai biyo baya saukar hannushi taji akan nonuwanta yana mammatsasu tare da murza kan nipple dinta a tsorace ta yunk'ura zata mik'e amman taji takasa uhmmmmm inafa zaki fateeha k'arfi ba d'aya ba mammatsa nonuwanta yake son ranshi yana lumshe ido yayinda take jin zafi zafin abinda yake mata sosai da kyar tace " My life meyye haka dan Allah ka kyale ni mana nifa zafi nike ji, duk da yanayin dayake ciki amman sai daya murmursa dariya maganarta ta bashi da kyar ya d'ago dai-dai kunneta yace" karki damu zaki dad'i yanzu, " ni dai please kabarni bana....



Ai bata k'arasa ba ya had'e bakinsu guri d'aya ya shiga yi mata wani irin tsotsa harshensa ya dinga sawa yana tsotsar yawunta yana had'ewa da harshensa danata yana tsotsa yayinda hannusa ke kan nonuwanta yana aikin murza nipple d'inta a hankali ya cire mata rigar baccin jikinta tare da pant d'inta nan ya sauko da bakinsa gun cibiyarta yana lasa yana tsotsa tare da kissing dinta, yayin da still hannushi ke kan na shanunta yana aikin murzasu son ranshi a hankali yaci gaba da tsotsar su tamkar wanda ya samu lollipop uhm su Fateeha ba baki sai gantsaro masa bobss d'inta take tana shafa sumar kanshi da alamun dai sakwaninsa na isarmata yadda ya kamata shi kuma daman abinda yake so kennan domin nonuwanta sunfi komai birgeshi, tsotsar nonuwanta yake tamkar wani tsohon maye gashi fateeha tarigada ta bada gari kawai dan haka haukan manne mata kawai ya cigaba da yi, sosai ya rink'a romancing d'in ta, baka jin komai sai nishin su, da kyar Khamal ya samu damar bud'e bakinsa yayi addu'ar saduwa da iyali nan ya fara kiciniyar shigarta amman ina ba hanya wurin a rufe yake gamm k'ok'ari yake dan burinsa kaawai yaga ya shigeta amman ina....


Nan fa idon Fateeha ya soma raina fata ta fara kuka saboda zafin da take ji sosai, da kyar Khamal ya shigeta, in banda gurnani da ihun dad'i babu abinda Khamal yake, Fateeha ko taji jiki sosai hawaye har da majina da wuya tayi wuya ta fara kiran sunan Ubangiji da Dady da Momy, kuka take tana kiran sunan sa" Khamal dan Allah kayi hakuri ka barni wlh nagaji mutuwa zanyi zan mutu nagaji bazan iya ba dan Allah ka kyale

Please Login or Register in order to submit comment