Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zuciyarsa in every second, koda Abdul ya fito bai bayyanawa kowa da duniya fitowarsa ba, ya b'oye kansa, babu abinda yasa gaba sai bincikin inda zai samo Sanata Sambo.


Tsakiyar 'cikin wata dokar daji Abdul yasamu yayi Buka tare da kebe kasan Daga shiga 'cikin mutane burinsa bai wuce yaga tagayyara rayuwar Sanata da dansa ba ..cikin wannan mahaukacin daji yacigaba rayuwasa shikadai .


Shiryawa yayi cikin dare, yayi shiga yadda babu mai gane shi, y nufi unguwarsu, a k'ofar gidan su ya tsaya, gaba d'aya an canjawa gidan tsari an mayar dashi gidan zamani sosai harda bene, gizo Mama, Ramlat, suka fara yi masa sosai yake ganin su a cikin idonsa, Ramlat na ihu cikin kuka take kiran sunansa, muryar Mama ya jiyo ta _"Abdullahi karka zo, karka zo Abdullahi ko kai kad'ai ne ka rayo danka d'aukar mana fansa_.


Sosai Abdul ya kwanta a wajan yana birgima a k'asa yan ihun kuka kamar ransa zai fita, ihu yake sosai yana sambatu kamar mahaukaci, kasancewar tsakar dare ne yasa babu wanda ya ganshi, ko ya gane shi, wani tsoho dake kwance a soron wani gida ya jiyo ihun Abdul, a hankali ya fito da touch light a hannunsa, har ya zo kan Abdul amma bai sai anzo kansa,b a dafa shi tsohon yayi yace " yaro lafiya? Kasancewar Abdul ya canja kama kuma ya tara k'asumba yasa tsohon bai gane Abdul ba, sai da tsohon yayi magana sosai sannan Abdul ya jishi, ya kuma dawo hayyacinsa, mik'ewa yayi bai yiwa tsohon magana ba yayi tafiyarsa, tsohon ya bishi da kallo me tattare da tausayawa .


Sosai Abdul ya shiga bincike akan Sanata Sambo da Haidar, Har Allah ya bashi ikon gano komai,da inda zai same su 'cikin sauki batare daya wata wahala ba sannu a hankali Abdul ya fara bin diddiginsu, tare da bin bayan su duk inda suka shiga, cikin sa'a Haidar ya fito da yammacin shi kad'ai a mota, .
Farinciki yakama Abdul sbd Ga dama tasamu bbu securities bbu kowa shi kadansa sai da Abdul ya bari yaje inda ba jama'a sannan ya jefa masa lemo wanda oready ya caccaka k'usa,ajiki Allah kuma yasa tayar motar Haidar ta taka,take motar taja birki kiiiiiiiiiiiiiii ta tsaya cak.
Shit abinda haidar ya furta kennan tare da daura kanshi akan sitiyarin motar yana takaici.
da sauri Abdul ya fito Daga motarsa ya bude motar haidar ya damki wuyansa 'cikin mazakunta ya rufe mishi baki yayi cikin kungurumin daji nan dashi.


Kasancewar Abdul mai k'arfi gaske ne, yayinda shi kuma Haidar duk shaye-shaye ya tsotse shi, yasa Haidar d'aukarsa cak aka, sai da Haidar yayi uwar tafiya me nisa dashi sannan ya isa Inda bukkarsa dake tsakiyar daji take wacce yake rayuwa acikin ta, yana zuwa bakin bukkar yayi wurgi da dashi, ya hau dukan Haidar ta ko'ina kamar zai kashe shi, kasancewar gaba d'aya zuciyar Abdul ta k'ek'ashi ta bushe bbu tsoro bbu fargaba ballanantana tsoro .


Yana cikin dukansa Sanata Sambo ya kira wayar Haidar dake aljihunsa, hannu Abdul yasa ya ciro wayar, yana duba screen din wayar yaga sunan Dad,yana yawo .
murmushi mugunta Abdul yayi ya d'aga wayar ya kara a kunne, cikin fad'a Sanata Sambo ya fara magana " bana ce maka karka sake ka fita ba, dan ubanka, bana hana ka fita kai kad'ai ba escorts ba, kasan fa muna da mak'iya kuma kai koyaushe a buge kake, komai yana iya faruwa dakai.


Wata irin mahaukaciyar dariya Abdul ya saka har da buga kafarsa daya sannan yace " kaji jaki mutun kai kanka kasan baka da gaskiya, kuma kasan kana da mak'iya musamman ma ni, dan nasan nafi kowa k'inka da ahlinka a hanlin yanzu duk duniya baka da wani mak'iyi daya wuce ni, yadda kamar ni ma bani da kowa haka zan mayar dakai baka da kowa, a duniya yanzu zan aiko maka da gawar tilon d'anka dan kaima ka fara d'and'anar abinda nake ji.


Sosai Sanata Sambo yayi muguwar firgita, hankalinsa yayi kololuwar tashi, saboda tsabar tsorata sai da yayi taga taga ya kusan fad'uwa , cikin rawar murya yace " Abdul kai ne ?
Yaushe ka fito har da bansani ba ?
kayi hak'uri dan girma Allah kada ka kashe min tilon dana zan gaya maka komai, please karkayiwa Haidar komai, sosai Abdul yayi dariya yace " ka kashe maciji ka manta baka sare kansa ba, yana fad'ar haka ya kashe wayar, in banda hello babu abinda Sanata Sambo ke ciwon yi duk ya firgita.y asona fita sense dinsa .

Cikin kuka Abdul ya kalli Haidar yace " mai mukayi muku? Idan ni nayi muku laifi mai 'yan uwana sukayi muku ni ya kamata ku kashe ba su ba, .
Basu da laifin komai akan lamarin Amman kashe min su .
cikin tsoro Haidar yake magana " wallahi ni ban san komai akai ba, kallonsa Abdul yayi yace " bazan kashe ka ba, amma zanci gaba da rik'eka anan har sai mahaifinka ya kawo min kansa, cikin rawar murya Haida yace " to, amma dan Allah karka cutar dani, ko kallan sa Abdul baiyi ba ya tashi ya d'aure shi sosai,a jikin wata katuwar bishiya sannan ya fita, direct kasuwa ya nufa, risho ya siya da tukunya, bokiti, ludayi, kasko, da dai sauran kasan buk'ata na gida, wajen masu kayan miya ya ya fara siya, jikin shi ne ya bashi ana kallon sa, a hankali ya jiya, dammmm!!! gaban sa yayi wata irin muguwar fad'uwa ganin Yasmeen tsaye ta kafa masa ido ko k'iftawa batayi,.
idonta duk sun cicciko da kwalla, shima ido ya k'ura mata ya kasa kawar da kansa daga kanta, cikin rawar murya, a hankali maganar can k'asan mak'ogwaro tace" Abdul, sai lokacin ya dawo hayyacinsa, kansa ya d'auke daga kallonta ya b'ata fuska, yaci gaba da siyayyarsa, gabansa ta dawo idonta na zubar da ruwan hawaye tace " Abdul me nayi maka?

Bayan duk satin duniya sai naje prison amma kak'i fitowa, ban kuma tab'a fasawa, kuma tunda nake zuwa baka tab'a fitowa ba, sai last month's naje satin dana saba zuwa aka cemin ai an sake ka, naita nemanka kamar mahaukaciya a gari, kallonta Abdul yayi yace " Malam waike wacece zaki zo kina min maganar banza anan, baki kawai Yasmeen ta bud'e tana kallan sa,cikin kuka tace" ko duk duniya zata kasa gane ka, ni zan gane ka, koda zakayiwa duniya basaja da b'adda kama Abdul banda ni, ko kowa zai manta kamanninka ni bazan manta ka ba, anan ya barta bayan me kayan miyan ya sallame shi, aiko Yasmeen ta shiga bin bayan tana yi masa kuka.


Duk inda yaje tana biye dashi, tana kuka, sai da ya gama siyayyarsa tsaf sannan ya juyo ya kalle ta, yace " nifa ban san ki ba, ban kuma san Abdul d'in da kike nufi ba, ni sunana Hamza, cikin kuka tace k'arya ne, tunda ka tsaya a kusa dani bugun zuciya ta ya k'aru tun kafin na d'ago ido na kalle ka, Abdul koda ido na zaiyi min k'arya nasan zuciya ta bazata yi min k'arya ba, Abdul kasan irin wuyar dana sha arayuwa a kanka, sau 5 ana saka man ranar aure ina bijirewa iyaye na akan ka, har barin gidan mu, da iyaye na, dangina akanka nayi, amma yau kai zaka ganni ka share ni.k ace baka sani ba duk duniya ni nafi cancarta mura farinciki mu tare hakazalika bakinciki .ka tausaya kada ka guje ni akan laifin wasu wlh bazan iya rayuwa bbu Kai ba yakarasa mgnr tana kuka ...


Allah sarki soyayya, yana zubar da hawaye yace jeki gida zan zo na same ki, kafad'a ta d'age masa cike da shagwab'a tace " nak'i, babu inda zai Na barka .
Bbu yadda bai yi da ita ba amma tak'i, haka Yasa dole ya nufi bukkarsa dake bakin ruwan dait baya shan wahalar ruwa dan wajen gaba d'aya k'oramar ruwa ne, sosai wajen ya burge Yasmeen, kafin dare yayi Abdul ya had'awa Yasmeen wata bukkar, ita kuma ta soma k'ok'arin dafa musu abinci.


Sosai suke rayuwa a wajen mai dad'in, dan yanzu har Haidar sun saba dashi dan Abdul ya daina d'aure shi kuma bai tab'a attempting na goduwa ba, sosai sabo mai k'arfi ya shiga tsakanin Abdul, da Haidar, Yasmeen dan yanzu Haidar ne yake shirya Abdul duk yadda zasu b'ullowa al'amarin, saboda da farko Haidar bai san abinda akayiwa Abdul ba, sai da Abdul d'in ya bashi labari, sosai Haidar yayi kuka ya tausayawa Abdul kuma yayi masa alk'awari zai taimake shi harya d'au fansa.


Yau Abdul tun safe ya tashi da haukar mutuwar alhalinsa yaki ci yaki Sha Sai kuka yake Yasmeen wacce yanzu ita da Haidar suke kwantar masa da hankali har ya dawo normal wanda kusan rana day day ne haukan baya tasoma masa.
Yayinda idan taganshi 'cikin wannan halin take gigicewa ta rude har tafishi shiga damuwa da tashin hankali.
shi kuka ita kuka 'cikin sanyi jiki ta karaso gareshi ta rungume shi ajikinta tana kuka tana rarrashisa Yayi shr kawai yana sauke ajiyar zuciya yana kallonta itama ta tsura masa ido tana kallon cike da matsanancin tausayinsa har sanda Yayi shr sosai wani irin wutar kaunarsa da sonshi ke sake taso mata hade da tsansar tausayinsa yana bin kowa ne part Na jikinta shima ita yake kallo ganin shiru dayayi da kallon tashin hankali dayake aiko mata dashi Yasa ta hade bakinsu guri daya domin son dawo masa da natsuwarsa sosai 'cikin jikinsa dake kokarin barinsa tashiga tsotsar bakinsa shi km ya xuba idanunsa 'cikin nata tausayi take bashi sbd ta sadaukar da rayuwar ta gareshi km yasan akanshi bbu abinda bazata iya yi ba sannan zata iya yin komai akan kaunarta gareshi shiyasa kullun kwana duniya yake sake jin kaunarta Na kara mamaye ruhinsa da zuciyarsa kusan minti shabiyar suka dauka a Haka suna tsotsar'bakin junansu Daga karshe ma ya rungumota sosai ya manneta ajikinshi yana fidda numfashi.. muryarta 'cikin kuka tace please Abdul kayi hakuri hk taka kaddararka tazo baka isa ka gogewa kanka tsarin kaddarka ba .
zareta Yayi Daga kirjinsa ya Mike tsaye ya nufi bukarsa shima haidar sosai yayita bashi hakuri dakara masa karfin gwiwa akan wutar daukar fansa ..



Kasancewar yanzu babu kayan maye da mata yasa dole Haidar ya shiryu, ya zaama mutumin kirki.


Zaune abdul yake shr Yayi zurfi 'cikin duniyar tunani rayuwarsa da yadda zai dauki mataki akan sanata yesmen takaro inda yake zaune abakin ruwa ya kurawa ruwan ido sosai tamkar tanan zai soma ganin yadda zai yi da sanata tashige jikinsa tare da rungume shi ya sauke naunauyen ajiyar zuciya yana jin wani irin shock ajikinsa muryarta a matukar sanyaye yace tun dazu nake neman ka ashe kana kana aikin naka takarasa mgnr cike da shagwaba shr Yayi yaki cewa komai sbd yanayin dayake jin kanshi ..
Ya runtse idanushi yana cigaba da kallon ruwan ta Kai hannuta saman fadadden kirjinsa tana shafa sumar dake kwance gurin tana shishige masa please Abdul ka rage tunani hk kada ta shafi lafiyar brain dinka idan wani abu yasameka bansan yadda zanyi ba tana Kai hannuta kan nipply dinsa tana murzawa ahankali kennan ya Mike tsaye da sauri tare daita ya tsaida akan kafafunta yana aika ma gangar jikinta wani irin kallo sosai yake kallonta kafin Daga karshe ya juya da sauri yabarta gurin ya soma tafiya 'cikin hanzari ta biyo bayansa da wani irin matsanancin sauri tana kiran sunansa abdul abdul Bai juyo ba Yacigaba da tafiyarsa zuciyarsa Na dokawa .
da sauri tashan gabansa tana haki please Abdul kada kayi fushi dani soyayyarka ce tasa nake yawan maka mgn akan lafiyarka naji kawai yace yabi gefenta yashige 'cikin bukarsa bata daddara ta sake bin bayansa har 'cikin bukar wanda wannan shine karo Na farko data taba shiga tana karasawa gareshi bata tsaya wata wata ba ta rungume shi Tare da hade bakinsu guri daya tasoma Sha ..Bai son irin abinda take masa Amman bashida yadda zaiyi tilas yabiye mata kasancewarsa cikken namiji wani irin salo take masa wanda Bai San sanda mazakuntansa ya motsa gabadaya yasoma maida mata martani 'cikin zafi zafi ya tallabo fuskarta yana shan bakinta jin diran nonuwanta dake cike dammmm bisa kirjinsa Yasa tunaninsa birkicewa .
Ahankali yasoma yin kasa daita gabadaya sun fita Daga haiyacinsu hannu shi yaka ya yaye doguwar rigar sama kadan yasoma shafa mararta zuwa saman pent din 'cikin wani salonsa da Bai taba sanin yana dashi ba har zuwa kasanta yana shashafawa yayinda bakinsu ke manne cikin juna ..hannuta tasa ta sakalo wuyansa tana kallon 'cikin idanushi kaunarsa Na sake fizgart zuciyarta gareshi cikin wannan yanayin shaukin datake ciki taji Yayi gefe da pent dinta ya loma fingers dinsa 'cikin kasanta wani irin xulon dadi tayi tare da kamkame shi tana fida numfashi tana sake manne kirjinta danashi .
Wani irin yake ji ajikinshi .kirma jikinsa keyi yasoma fingering dinta wani nishi tayi tare da cire bakinta 'cikin nashi ya tallabo kanta ya sake hade bakinsu yana cigaba da fingering dinta 'cikin shauki baka jin komai acikin bukar Sai nishinsu .. gabadayansu sun rude har sun manta su din su waye.
Daukarta Yayi .
Yayi kan katifarsa ya kwantar daita ya zare pent din jikinta gabadayan ya sauke bakinsa kasanta yashiga soucking dinta tare da dire hannushi duka saman nonuwanta yana shafa wayyyyyoo shiiiiii shiiiii tana sake turo masa shi km yana aikin tsatsar kasanta sosai yana zukota kafin Daga karshe jikinta ya sake shima hk ya kwanta ajikinta ya rungumota yana fidda numfashi sama sama tamkar wanda Yayi gudun tsare ..


Sannu Ahankali suke cigaba da rayuwarsu acikin wannan daji yayinda yesmen kullun da salon datake zuwa masa Dan dauke masa hankalinsa Daga barin mummunar tunanin dayake Daga karshe yake biye mata suyita romancing junansu .
domin shi a wannan lokaci cike yake da kawar iyayensa tare da tarin 'bakin ciki rashin ahlinsa da Yayi ita km kokarinta tagansa cikin farinciki kmr kowani cikakken mutun .


Duk lokacin da zasu kasance tare Sai yesmen ta dinga turo masa kirjinta byn ta yaye saman rigar ta ko idan taganshi zaune 'bakin ruwa km tasan haidar yana d'aki yana bacci Sai tayi neked daga Sai wata Yar yololuwur doguwar rigar wacce da zarar tashiga 'cikin ruwan kana hango komai Na jikinta Sai ta juya masa baya tana wanka ko wasa da ruwan shi km yana zaune yana gane abubuwa datake wanda ke jefa zuciyarsa cike shaukinta har yakasa hakura daita ahankali take jan raayinsa Daga karshe ta isko shi inda yake ta lafe masa ajiki .
To abun Ku da cikakken nmj me jinin ajika sannan guri km yakasance daga ita sai shi Haka zasu zunduma 'cikin shaukin kaunar juna suyita romancing junansu suna tsotsar junanshi ..


Cikin dabara Haidar, ya taimakawa Abdul suka yiwa Sanata Sambo wayo, suka jawo shi wani Hotel, acan suka ritsa shi, amma Haidar ya b'oya yace " idan Dad yayi yunk'urin cutar dakai ka fad'a masa ina hannun mutanenka, kuma ka basu umarnin dazarar sunga ka wuce 2hrs baka dawo ba su kashe ni.


Cikin izza Abdul ya shiga d'akin ya samu Sanata Sambo, aiko yana ganin Abdul jikinsa ya d'auki rawa,da bindiga Abdul ya zauna ya saita kan Sanata Sambo, kamar yadda Haidar ya tsarawa Abdul haka ya sanar da Sanata Sambo, cikin rawar baki yace " wallahi ni kad'ai nazo, Abdul ya kalle shi yace " fad'a min mai iyaye na suka yi maka, kayi musu izaya mai rad'ad'i?


Cikin rawar murya Sanata Sambo yace " wallahi ban san komai game da mutuwar iyayenka ba, wani wawan mari Abdul ya yarfawa Sanata, wanda tsabar k'arfin mafin sai da Sanata ya hantsila, tambayar duniya Sanata Sambo yace bai san komai ba, sosai Abdul ya dake shi yayi mishi barazana da bindiga amma Sanata Sambo yace bai sai komai ba.


Har cikin zuciyar Abdul ya yarda dan haka ya tashi ya mik'e zai fita, har ya kai bak'in k'ofa Sanata Sambo yace " amma akwai abu d'aya, da sauri Abdul ya jiyo yace " me?


Sanata Sambo yace " bayan kiran danayiwa Umar na farko na k'ara kiransa, na rok'e shi akan ya taimake ni na kawar da kai, shine Umar yayi dariya yace " kai Sanata fansar ka k'aramar fansa ce, ni fansata .
ta wuce iya tunaninka bana neman had'a ka da kowa ni kad'ai zanyi komai, dan na gama tsara komai.


Kallon Sanata Sambo Abdul yake da rashin yarda yace " yanzu duk da Umar ya mutu sai ka mishi sharri?


Murmushi Sanata Sambo yayi yace " inji wa, wa yace maka ya mutu? Abdul yace " tare da 'yan gidan mu suka mutu a gobara,da kunnena naji Mahaifiya ta tana kwala masa kira,, Sanata yace k'arya ne Umar bai mutu ba yana nan a raye, ka sani ko sanda kaji ta kira sunan sa wani abu take san fad'a maka game dashi, ko shima ka ganshi acikin wutar, kayi tunani sosai, da sosai jikin Abdul ya d'auki rawa gabansa na fad'uwa, ya shiga tunani, tabbas a lokacin da wuta keci baiga Umar ba, Mama, Ramlat, da kukan Ja'afar kawai yaji, amma kwata-kwata baiji motsin Umar a cikin su ba.


Ya tuna yadda Ramlat ke kiran shi _Yaya! Umar ne, Yaya, Umar_ ya kuma tuna Mama _Abdullahi karka zo ka tsaya ko kai kad'ai ne ka rayu ka d'aukar mana fansa_ sai kuma yaji tace _" Umar_ nan da nan ya had'a kalmomin Mama da Ramlat waje d'aya _Abdullahi kar kazo ka tsaya ko kai kad'ai ne ka rayu ka d'aukar mana fansa Umar ne_


A haukace ya shiga buga kansa a bango yana kira UMAR!!!.........



MOMYN ZARAH
[21/01, 04:12] ‪+234 701 517 2910‬: ```GADAR ZARE!!!```

_(IT'S ABOUT DESTINY, HYPOCRITES, BETRAYALS)_


~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*




*EDITED BY*
*Maryam Ahmad Paki*




Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES , SU KARANTA BA```




~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*


10


Daga wannan page d'in bazan k'ara posting a WhatsApp ba, sai a wattpad duk mai so zai samu a wattpad complete



Kamar mahaukaci ya kalli Sanata Sambo yace "ina zan samu Umar?".

"gaskiya Abdul ban sani ba, Abdul yace "ok zanci gaba da rik'e Haidar har sai randa ka kawo min Umar, sai ka bani shi ni kuma na baka d'anka, yana kaiwa nan ya fice, Haidar na ganin yadda Abdul ke tafiya ya tabbatar da ba lafiya, sai had'a hanya yake ya fice daga hankalinsa, da sauri ya fito daga inda yake b'oye ya rik'e Abdul, cikin sauri ya sakashi cikin mota yayiwa motar key ya figeta da sauri.


A bukkar su yayi parking, da sauri ya fito ya zagaya ya fito da Abdul, Yasmeen na ganin Abdul ta mik'e da sauri ta rik'e shi tana kallan Haidar cikin tashin hankali tace " lafiya?" haka dai ya fito daga wajen Dad, ni kuma ganin yanayin dayake ciki yasa ban tambaye shi meke faruwa ba, ya k'arasa maganar yana zaunar da Abdul a bukka.

Ruwa Yasmeen ta d'ebo ta bashi a baki ya sha, a gefen sa ta zauna ta mik'e k'afafuwanta, ta kwantar da kansa a saman cinyar ta, ta shiga shafa masa sumar kansa tana yi masa kalamai masu dad'i da kwantar da hankali, ganin yana sauke ajiyar zuciyata ne ya tabbatar mata da ya fara samun nutsuwa.


Cikin dabara ta fara tambayar sa abinda ya faru, "cikin kuka ya zayyane musu duk abinda ya faru, da sauri ta mik'e tsaye dafe da k'irji tace "UMAR!!!" sosai Haidar ma ya firgita, cikin rawar murya tace "shine kenan wanda ya saida gidan ku? domin faruwar abin ba dad'ewa aka sai da gidan, Haidar ya kalli Abdul yace meye mafita yanzu?".


Cikin kuka yace "na cewa Dad d'inka idan yana sanka a raye ya kawo umar in 2 days, ni kuma zan bashi kai, " gud, Haidar ya fad'a sannan yace "ko da yayi waya yace maka kazo ga umar ba tare zamu je ba, idan munje sai na samu waje na b'uya ka fad'a kamar yadda ka fad'a masa yau.


Da mamaki Abdul ya kalli Haidar yace me yasa!? "saboda zasu iya had'a baki su cutar dakai" dariya Abdul ya tintsire da ita, sannan ya kalli Haidar yace " Haidar kenan, yanzu har akwai wata rayuwa da zan so agaba, har akwai wani jin dad'in ko farin ciki da zan k'ara kasancewa a cikin shi, bani da kowa aduniya duk wanda na girma dasu na saba muka shak'u babu ko d'aya, wallahi ko yau na mutu bani da kaico, yanzu abu d'aya ne kawai ya rage min a duniya naga bayan mak'iya na, da sauri Yasmeen ke kallon shi tana girgiza kai tana cewa "a' a hawaye na zuba daga idonta, "haba ya Abdul please karkayi min haka, baka san dan me Allah ya barka a raye kai kad'ai a cikin zuri'arku ba, Allah baya tab'a yin abu babu dalili ni nasan akwai dalilin da yasa Allah ya barka a raye Yaya Abdul please karkayiwa Allah butulci, kai fa musulmi ne, ya kamata ka yadda da k'addara mai kyau ko mara kyau, kai fa ya kamata ka rink'a k'aramin k'warin gwiwa, please Yaya Abdul kar kayi mun haka" ta fashe da mahaukacin kuka, jikinshi ya jawo ta ya rungume ta saka kukan shima, Haidar na ganin haka ya tashi ya fita.


Tana ganin Haidar ya fita ta canja salonta, ta fakaici idonsa ta zame rigarta a hankali nononta ya baiyana, daga ita sai bra, cikin kissa take kukan tana goga masa nonowanta a k'irjinsa tana k'ara shege masa wai ita kuka take, jin wani irin shock na jansa yasa shi k'ok'arin raba jikinsa da nata, amma ina fir ta hana shi samun damar yin hakan, yana d'ago fuskarsa ta samu damar cafar lips d'insa ta shiga tsotsa, wani irin salo take mai wanda duk lafiyyan namiji komai dauriyar sa bazai iya jurewa,b a.
sosai take tsotsar harshensa da lips d'insa tana tura masa nata cikin bakinsa, tun Abdul na basarwa har ya cafe ya shiga tsotsa, a hankali ta mik'a hannunta tana shafa k'irjinsa, cikin dabara ta cafki kan nonon sa ta shiga murzawa, aiko nan da nan ya fita hankalinsa, tana shan bakinsa tana murza masa nononsa, tana kuma shafa masa k'irjinsa, a hankali ta zame bakinta daga nasa ta mayar zuwa kan nononsa ta fara tsotsa, hannunta ya shiga yi masa yawo a jikinsa.


Sai da ta tsotse bakinsa da nononsa sannan ta ciro nononta ta saka masa a baki, aiko kamar yaron goye ya cafki nonon ya shiga tsotsa yana murza d'ayan, sosai suka dulmiyya duniyar sama.


Sai da ta gama mantar dashi bak'in cikin dayake ciki,sannan ta mik'e a galabaice ya rik'o ta yace " ina zaki?" cikin kasalalliyar murya tace "yunwa nake ji" ba musu ya saki hannunta, abincin ta d'ebo musu gaba d'aya har Haidar, tayi masa magana, tare suka shigo, sosai take dannawa Abdul abincin.


Bayan kwana biyu Sanata Sambo yayi wa Abdul waya cewar an kama Umar ya kawo masa d'ansa ya k'arbi Umar, Haidar yace "muje mu siyo Camera mu saita da d'an mab'allin rigarka yadda duk abinda ke faruwa ina gani kuma yana recording, ba musu Abdul ya amince, yadda Haidar yace ayi haka su kayi, cameran suka saita sannan Haidar ya lab'e, shi kuma Abdul ya shiga kai tsaye.

Gabansa ne yayi mummunar fad'uwa ganin Umar a zaune ya d'ora k'afa d'aya kan d'aya yana yi masa silent killer smile, mutuwar tsaye Abdul yayi domin duk maganar da Sanata Sambo ya fad'a masa bawai ya gaskata ta bane, kawai dai ya ji shi ne, amma ganin Umar a gabansa ya tabbatar masa da komai, kansa yaji ya fara juyawa, ya k'urawa Umar ido yana zubar da hawayen bak'in ciki

Please Login or Register in order to submit comment