Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

KARANTA BA```



~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
```ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA```
*~(UMMU AMAN)~*





67





Cikin zafin nama Naseer yayi saurin tare ta, ta fad'a k'irjinsa a sume,
cikin tashin hankali ya d'auke ta had'i da kai ta bedroom kan bed,
a hanzarce ya d'auko ruwa a fridge ya watsa mata,
da kuka ta farka tana kiran sunan sa " Naseer,
dan Allah kayi hak'uri kuskure ne nasan nayi kuma ko Ubangijin daya halicce mu muna yi masa laifi ya yafe mana,,
dan girman Allah Uncle karka min kishiya wallahi bazan tab'a iya sharing d'inka dakowacce mace ba,,
please Uncle ta k'arasa maganar tana kuma fashewa da kuka,
batare da yayi mata magana ba ya mik'e tsaye yabar d'akin,
da sauri Zarah ta mik'e tabi bayansa tama manta daga ita sai towel,,
yana shigewa part d'insa ya mayar da k'ofar ya rufe had'i da saka mata key,
zama Zarah tayi a bakin k'ofar tana nocking had'i da kuka tana bashi hak'uri,
amma bai ko saurare ta, baima bi ta kanta ba yayi shigewarsa bedroom ya fad'a kan bed,
tunowa da Doctor Jennifer yasa Zarah mik'ewa da sauri ta koma bedroom d'in ta,
hannunta na rawa ta d'auki phone d'inta tayi dialing number tana dafe kai.


Bugu d'aya tayi picking " hello Zara.... shiru tayi jin shashshekar kukan Zarah,
a rud'e Doctor Jennifer tace " Zarah lafiya?


Bata iya bata amsa ba saboda kukan dayaci k'arfinta,
"wai lafiya Zarah?


"Please ki tsaida kukan nan kiyi man bayanin abinda ke faruwa,
Doctor Jennifer ta fad'a cikin tashin hankali,
jin muryar Doctor Jennifer na creaking yasa Zarah saita kanta,
cikin kuka tace " Momy Naseer aure zayii,
"What? Doctor Jennifer ta fad'a had'i da mik'ewa zaune daga kan sofar da take zaune,
" kinga ki nutsu kiyi min bayanin abinda ke faruwa kinji,
dan musan irin matakin dazamu d'auka,
cikin matsanancin kuka Zarah ta sanar da ita komai,
shiru Doctor Jennifer tayi tana tunani, kafin tace " kinga ki nutsu ki saurare ni,
nasan Naseer yana mugun sanki dan ina hango tsantsar k'aunarki a kwayar idansa,
kuma nasan babu wata mace da Naseer zai iya rayuwa da ita bayan ke,
ki tuna shekara nawa yayi da a baya babu auren bayan a lokacin ma yana tsammanin baki raye,
sai da yayi 4yrs yana zaune haka anyi-anyi yayi auren amma yak'i,
ko Nigeria ma yak'i komawa balle yanzu da kike raye Zarah,
kuna tare a gida d'aya da yaran ku, nasan dai a cikin abu biyu tabbas akwai d'aya,,
kodai yana san rama abinda kikayi masa ta wannan hanyar ne, yana so ya hora ki, yayi miki horo mai tsananin gaske,
ta yadda zaki gane kuranki, kiji abinda yaji shima,
kiji irin rad'ad'i da zafin zuciyar da yaji.


"Imma dai akwai abinda yake shiryawa,
saboda nasan har yanzu bai kai ga bayyanawa duniya kina raye ba,
tunda kince har yanzu ko iyayensa bai sanar mawa, bai kuma sanarwa da kowa ba,,
zai iya yiyowa akwai manufarsa ta yin haka, akwai abinda yake shiryawa,
so ni ina ganin wannan ba wani abin damuwa bane,
karki damu ko ki d'aga hankalinki a banza da wofi,
ajiyar zuciya Zarah ta sauke da k'arfi dan ita kwata-kwata tunaninta bai tab'a kaiwa nan ba,
ta d'auka da gaske auren zayyi yayi mata kishiya, shiyasa hanklinta yayi mummunan tashi,
shiyasa akace babba duk inda yake babba ne,
gashi lokaci d'aya Doctor Jennifer ta gano manufarsa tayin hakan wanda ita ta kasa ganowa,
Doctor Jennifer ce ta katse mata tunaninta ta hanyar cewa,,
" ki kwantar da hankali ki Zarah, kinji karki sare, kuma idan kishiyace meye na d'aga hanklinki ni banga abin tashin hankali ba,
tunda kowa da halinsa zai zauna,
Hausawa sunce iya ruwa fidda kai, kuma kowa ya iya allansa ya wanke,
Zarah karma ki tab'a sawa ranki cewar Naseer naki ne ke kad'ai har abada.


"Idan kikayi hakan kinyi babban kuskure,
saboda shi aure zuwa yake, ko yaso ko bai so ba, idan ya rigada ya tsara hakan, kuma Allah yayi da rabo sai yayi,
gwara ki kwantar da hanalinki ki nemo nutsuwa ki sawa kanki, dan idan ma kika matsa sai rabo ya kashe ki a banza kuma ayi bayan baki raye,
kuma so ko mugun son da namiji yake miki baya hana shi k'ara aure,
dan namiji yana k'ara aure ne saboda dalilai da dama, kuma yana yi ne badan baya san matarsa ta gida kota rage shi da komai ba,
sunnah ce me k'arfi kuma Allah ne ya halarta musu hakan.


So karma ki wani d'aga hankalinki dan kowacce da halinta zata zauna,,
dan wallahi ko me kike yiwa namiji, idan goya shi kike kullum, bazai tab'a hana shi k'ara aure ba,
idan ma alk'awari yayi miki, ki gaggauta jingine shi a gefe dan alk'awarin namiji bashi da garanti ko tabbas,
ni ina mamakin matan da suke yarda da alk'awarin d'a namiji ko suke sawa ransu baza'a tab'a yi musu kishiya ba saboda su sun isa,
dan haka ke dai kawai ki dage da addu'a,
kuma ki cigaba da abubuwan dana koya miki karki daina, karki sake ki nuna masa damuwarki ko d'aga hankalinki koda hakan ta kasance a gaske auren zayyi,
sosai Doctor Jennifer ta bata shawarwari masu kashe jiki da sanya zuciya yin sanyi ta bata musalai da dama,
ta kuma k'ara mata kwarin gwiwa,
sannan sukayi sallama ta kashe wayar ,
sosai jikin Zarah yayi sanyi ta kuma d'auki d'ammarar zagewa ta karkato da hankalin mijinta kanta,
gashi ta fara ganin amfanin abin, dan hankalin Naseer ya fara karkatowa gare ta,,
cikin ikon Allah.


Mik'ewa tayi ta shirya cikin mini skirt & sexy body hug marar hannu iya cibiya,
wuyan rigar har sama wajen hab'arta, dai-dai k'irjin rigar a bud'e ana ganin saman nononta,
ta feshe jikinta da unique perfumes, ta saka high hill shoe, tayi kitchen,
breakfast ta had'a masa, doya da kwai ta soya sannan ta had'a miyar souce ta hanta, da dry fish,
sai kunun gyad'a data dama daya sha milk,
ta jera kayan a babban tray ta d'auka ta nufi bedroom d'in shi,
nocking tayi sannan ta d'an tsaya daga bakin k'ofar tana jira,,
"waye? taji ya tambaya,
" wakake tsammani?
banza yayi da ita yaci gaba da abinda yake yi,
ganin bashi da niyyar bud'ewa ne yasa ta sake yin nocking a karo na biyu,
takai wajen 10 minutes a tsaye tana nocking amma bashi da niyyar bud'ewa,
harta hak'ura ta juya zata tafi taji ya kuma cewa " waye?
da sauri tace " ni ce Zarah, dan ta fahimci ansar data bashi d'azu ce tasaka ya barta a tsaye, nan ma sai da akayi 2 minutes sannan ya bud'e,
yana bud'ewa ya koma kan sofa ya zauna bai ko kalli inda take ba,
a hankali ta shigo had'i da ajiye tray din abincin akan table tana kallon shi,,
a hankali take takawa tana motsa duk ilahirin jikinta, tana shaking hips & breast d'inta,
akan cinyarsa ta zauna tana shafo fuskarsa idanta cikin nasa tana yi mishi sexy look,
k'asak'asa tayi da muryarta tace " yallab'ai your food is waiting for you,
kafin yayi magana tasa harshe tana lasar wuyansa zuwa hab'arsa,
kwatttt Naseer ya had'iyi yawo,
dakyar ya daure yayi ta maza ya saita kansa yace " ke bana san iskanci,
rolling sexy eyes d'inta tayi sama sannan takai bakinta kunnensa tad'an gatsa had'i da hura iska yayinda d'aya hannunta ke yawo a sassan jikinsa,
cikin wata irin fitananniyar murya can k'asan mak'ogwaranta wacce dakyar ake jinta tace " ni kuma shine abinda nafi so,
tana fad'a tana kallansa,
ido ya lumshe saboda yadda jikinsa ke amsar sak'on nata,
dakyar shima ya iya rad'a mata a kunnenta "me?


Murmushi tayi had'i dasa d'an yatsanta tana zagaye face d'inshi,
sannan tace " shi iskancin, indai naka ne, kuma ni dai kai ne,
ta fad'a tana cusa hannunta cikin k'irjinsa,
tana shafo kwantaccen gashin dake kwance a faffad'an k'irjinsa,
shiru Naseer yayi ya rasa bakin magana, dan gaba d'aya mood d'insa ya fara canjawa,
ganin haka yasa Zarah mik'ewa , ta taka zuwa inda ta ajiye masa breakfast d'in ta d'auko ta kawo gabansa ta ajiye, ta koma kan sofar datake facing d'insa ta zauna had'i da wara k'afarta ta yadda zai rink'a hango white pant d'inta,
kasa d'auke idansa Naseer yayi daga kanta dan ba k'aramin burge shi zaman da pant d'in sukayi ba,
duk yadda yaso yayi controlling kansa kasawa yayi, dan ko kallan abincin bayyi ba balle yasa ran cin sa,
mik'ewa Naseer yayi ya \nufo ta har lokacin idansa yana kan pant d'inta,
rumfa yayi mata da jikinsa ya cusa hannushi ta bayanta ya tallafo ta baya, ido cikin ido Zarah ke kallan Naseer,,
bakinsa Naseer yakai kan nata ya had'e ya fara sucking lips d'inta,
hannu ya zira cikin rigarta ya zari breast d'inta yana murza nipple's d'inta, yana ci gaba da tsotsar leb'enta da harshenta,
Zarah da kanta ta zare bakinta daga cikin nashi ta kama breast d'inta ta saka mishi a baki,,
kamar k'aramin yaro Naseer yake tsotsar nipple's d'inta yana tsotsar su had'i da mammatsa su,,
cikin kissa ta rik'o hannunsa ta d'ora akan pant d'inta,
ai ko Naseer ya matsar da pant d'in nata gefe had'i da cusa yatsansa ciki ya fara in & out yana fingering d'inta,
zillo Zarah ta fara had'i da tallafo kanta ta cusa hannunta cikin gashin kansa tana groaning had'i da k'ara bank'aro masa k'irjinta tana turo masa k'asanta.


Gaba d'ayan su jikinsu kerrrrma yake yana tsuma,
sun gama fita daga hayyacin su, sun kai k'ololuwa wajen buk'atar san kasancewa da junansu,,
sai nishi suke fitarwa, a hankali Naseer ya mik'e da ita da hannunsa bakinsa na cikin nata ya nufi kan sofa,
kwantar da ita yayi akan sofar yaci gaba da romancing d'inta ya zame rigar ta ya dora bakin shi bisa nonon ta yana tsosa a hankali,ya zura hannun sa cikin pant dinta ya fara shafa mata Hq dinta a hankali a hankali sannan ya zura yatsan sa cikin Hq dinta ya fara fingering dinta ai tuni zarah ta rude ta dinga banqaro mashi Hq din tana nishin dadi,
jin Naseer ya danne ta yana k'ok'arin kaiwa ga HQ yasata dawowa hayyacin ta,,
da sauri ta fara k'ok'arin ture shi amma ya riga da yayi nisa cikin dadd'an duniyar ma'aurata,
cikin kissa Zarah ta fara yin tari sosai tana kiran sunan sa had'i da jijjiga shi,
hakan ne yasa ya dawo cikin hayyacin shi ya d'agata da sauri,
dakyar ta tsagaita tarin tace " bani ruwa,
da sauri ya mik'e ya nufi bedroom d'in sa,
Zarah na ganin ya shige bedroom d'in tayi waje a 360,
tana shiga ta danna key ta fad'a kan bed tana sauke ajiyar zuciya.


Da sauri ya d'auko ruwan ya fito, murmushi yayi ganin bata nan,
ga pant d'inta a yade a k'asa, ko k'ofar bata tsaya rufewa ba,
kai ya girgiza yana murmushi, abincin yaci sannan yayi waka ya fita,
Zarah bata fito ba sai 2:00pm na rana,
kasancewar yaran idan suka tafi school tun 7:30am na safe basa dawowa sai 5:00pm,,
saboda har da islamiyya suke had'awa ana tashi daga school suke shiga islamiyya,
tana tashi tayi sallah ,sannan ta fito parlor ta kira su Warda da Roseling,
kitchen suka shiga suka fara shirya abinci.


Tuwon shinkafa miyar taushe da naman rago suka yi,
sai man shano da kunun aya data had'a yasha milk, coconut, dates, da kayan k'amshi 4:30pm na rana dai-dai ta gama kammala komai tasa su Warda suka shirya a dinning table ita kuma ta fad'a wanka,
Naseer na shigowa part d'in Zarah ya wuce yana dosar part d'in yaji wani daddad'an k'amshin turaren wuta na tashi ga kuma k'amshin abinci dana room freshener,
dan tun kafin ta tashi su Roseling suka gama gyara ko'ina na gidan tsaf,
dama tuni ta koya musu saka turaren wuta da room freshener,
dama bata kwanta ba sai da ta gyara part d'in Naseer tsaf,
bayan ta gama abinci taje ta k'ara gyarawa ta kunna turaren wuta,
ta feshe ko'ina da room freshener,
sannan ta had'a masa ruwan wanka ta zuba bath perfume.


Yana shiga bedroom d'in ya iske ta tsaye a gaban dressing mirror daga ita sai guntun towel tana shiryawa,
tana cikin mudubin ta hango shi,
da sauri ta juya had'i da gantsaro k'irjinta tana turo breast d'inta gaba, yayinda take kad'a hips tana juya k'ugu,
k'asa-k'asa tayi da idanta tana lumshe su, ta fara takawa cike da kissa ta k'arasa gaf dashi,
idan Naseer na kanta dan ko k'iftawa ya kasayi balle ya iya d'auke idansa daga kanta,
tana isa gare shi ta saki towel d'in intentionally,
ido Naseer ya zaro ganin Zarah tsaye tsirara a gabansa,
itako cikin kissa ta bud'e bakinta irin bata san ya fad'i ba,
a hankali ta juya masa baya had'i dayin goho ta tura masa d'uwawonta ta durk'asa a zuwon zata d'auki towel ne,
ai take engine jikin Naseer ya kunnu ya fara aiki, bai sai sanda ya nufe ta ba, yana isa gare ya d'agota had'i da jefa ta kan bed,
k'afa Zarah ta wara had'i da cije leb'enta, ta d'an lashi leb'en had'i da kashe masa ido d'aya tace " ahhhhhhhh,
cikin muguwar kid'ima Naseer ya nufeta, kamar zaki ya fad'a mata.


A gaggauce ya shiga romancing d'inta gaba d'aya jikinsa kerrrrma yake yana tsuma,
bakinsa yasa akan cutie breast d'inta ya fara sucking d'insu yana massaging nasu,
yayinda hannunwashi ke faman yawo a every part na jikinta,
duk ya rud'e jikinsa sai shaking yake, sai faman aikin sucking breast d'inta kawai yake yi,
yana fingering d'inta had'i da in & out da yatsan shi a k'asanta,
a hankali Naseer ya gyara mata kwanciya had'i da karanta addu'ar saduwa da iyali,
yana gaf da shigarta yaji ana nocking door d'in,muryar yaran yaji suna kiran Momy,
ai a 360 Naseer ya diro daga kan bed d'in saboda bai sawa k'ofar key ba,
yasan kuma suna iya shigowa kai tsaye da sauri ya mayar da kayan sa itako Zarah kasa motsi tayi,,
sai Naseer ne ya jefa mata hijab ta zumbula,
a hankali ta mik'e zaune had'i da zira hijab d'in, da gudu suka shigo had'i da fad'awa jikin ta cike da murna,
dan bama su lura da Naseer ba,
murmushi yayi had'i dayin gyaran murya yace " baku ga Dady bane,
da sauri suka juya suna kallansa.


Da gudu suka nufe shi suna dariya,
rungume su yayi sannan yace " maza aje a cire uniform, azo ayi lunch,
ba musu suka fita da gudu, suna fita yabi bayan su baiko kalli inda Zarah take ba,
wanka ta kuma sannan ta shirya ta fita parlor,
cikin farinciki ta k'arasa wajen data iske a parlor,
shima Naseer yana shiga part d'in sa ya wuce bathroom,
ajiyar zuciya ya sauke yana jin sanyin dad'i na ratsa ko'ina jikinsa,
saboda k'amshin dayaji ko'ina na gidan nayi har bathroom d'in da ruwan wanka,
cikin kwanciyar hankali ya gama wankan sannan ya shirya jikin 3 quater da white T-shirt ya nufi part d'in Zarah,
zaune ya iske su suna jiransa, murmushi yayi had'i da rungume yaran yace " baku ci abinci ba?


Noor ce ta bashi amsa " kai muke jira Dady, bai ce komai ba yaja hannunsu zuwa dinning d'in,
cikin farin ciki da annashuwa suke cin abincin yayinda da sun had'a ido da Zarah take kashe masa ido d'aya,
kuma idanta na kansa kwata-kwata tak'i d'auke idanta.


yana d'ago kansa suke had'a idon,
ita kuma suna had'a zata fakaici idan yaran ta kanne masa ido d'aya had'i da lasar leb'enta,
garin kallanta yasa Naseer ya kwari, gaba d'aya suka shiga yi masa sannu,
cikin salo Zarah ta mik'e ta taka gabansa ta durk'uso da k'irjinta dai-dai fuskarshi had'i da zamo breast d'inta suka zazzago,
idanta na kanshi ta kafeshi da idanta ta zuba masa ruwa a cup ta kai bakinsa,
ba musu Naseer ya bud'e baki tana bashi ruwan,
har lokacin tayi masa k'uri da ido, tana kashe masa, had'i da lasar leb'enta da harshenta,
ai tuni mazantakar sa ta motsa, joy stick ta harba ta shiga numfashi tana harbawa a cikin wondo,
ganin gaba d'aya yanayinsa ya canja yasa Zarah saurin barin wajen ta koma kan kujera taci gaba da cin abincinta,
kwata-kwata hankalin yaran baya kansu, har suka gama cin abincin suka mik'e had'i da kallan Zarah suka ce " Momy mun tafi game & gyms room,
murmushi tayi had'i da mik'ewa tace muje tare na raka ku,
tayi haka ne saboda tasan matuk'ar ta bari yaran suka fita suka barta daga ita sai Naseer koda k'arfi ne sai yayi sex da ita.


Ido kawai Naseer ya zuba musu,
batare daya ce komai ba,
wajen k'arfe 8:00pm na dare Zarah ta gama shirya abinci, shinkafa da wake tayi da mai da yaji,
sai da faffen kwai da had'in salad,
da soyayyan kifi, ta had'a kunun zaki, tasaka milk & honey acikin kunun zakin,
kasancewar yaran da Naseer suna mugun san shinkafa da wake yasa suka ci sosai cikin murna da d'oki,
suna gama cin abincin ta kira su Roseling da Warda tace suyiwa yaran wanka su shirya su, su kwanta,
dan a daren yau Zarah ta k'uduri niyyar bawa Naseer maganin k'arfin maza,
ta k'uduri niyyar raya daran yau ta sanya su cikin farin ciki da annashuwa marar iyaka,
tasan daren yau ya shiga jerin darare masu tahiri marar gushewa daga zukutan su,
dan haka yaran na tafiya ta mik'e ta shiga bedroom d'in ta,
ta fad'a wanka, shiryawa tayi cikin wata yaloluwar rigar bacci so slick & softy,
ta feshe jikinta da perfumes desires masu k'amshin gaske,
ta gyara kanta ta fesa hair perfume,
duk wata gab'a dake jikinta sai da ta shafa turare, bayan kunnenta, k'ark'ashen nononta, gwiwarta, cinyarta, ko'ina,
sannan tasha magungunan matan da Doctor Jennifer ta bata,
ta kuma had'a wanda ta koya mata,
dama tun daga lokacin da Doctor Jennifer ta gaya mata,
kullum sai ta sha bata tab'a fashin sha ba,
ta shiga tsuma kanta kullum, saboda tsabar tsuma idan ta zauna a wajen sai ta jik'a wajen, shiyasa ta fara saka pad (always).


Tana gama shiryawa ta nufi kitchen ta markad'a fruits ta zuba milk & honey ta juya,
tasha nata ta zuba masa nasa a glass cup ta saka max man 1 tab (maganin k'arfin maza) ,,
ta d'auka ta nufi bedroom d'in sa dashi.............






MOMYN ZARAH

```GADAR ZARE!!!```

_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_



~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*


Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA```



~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
```ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA```
*~(UMMU AMAN)~*





68





Sai da ta tsaya a bakin k'ofar ta gyara rigar jikinta,
ta zazzago da breast d'inta dake tsaye k'em,
sannan tayi knocking, Naseer dake tsaye yana ta safa da marwa ya kasa zaune ko tsaye,
saboda wutar sha'awar dake ruruwaa a jikinshi,
tana azalzalar sa, jin anyi knocking yasa Naseer kallan k'ofar da sauri,
cikin wata irin murya yace " who is here?


Murmushi tayi sannan tace " Its me your wife,
ido ya runtse had'i da bud'ewa a hankali,
murya can k'asan mak'ogoro yace " Alhamdulillah,
dan ya rigada ya shiryawa yau, ko bata zo ba shi zai je saboda baya jin yau zai iya hak'uri ya jurewa buk'atar sa,
dan ya rasa dalilin dayasa kullum kwanan duniya sha'awarsa k'ara k'aruwa take tana azalzalarsa,
sake kwankwasa k'ofar tayi a karo na biyu, wanda yayi sanadiyyar dawowarsa cikin hayyacinsa,
saita kansa yayi had'i da kallan hantsar wandon sa , murmushi yayi had'i da cije leb'ensa,
sannan ya nufi k'ofar ya bud'e,
cikin kissa ta jefa idanta cikin nashi had'i da rungumo shi jikinta,
da k'afa Zarah ta mayar da k'ofar ta rufe,
cikin dabara ta zaunar dashi akan sofa,
sannan ta haye kan laps d'insa ta zauna tana kallan shi ido cikin ido,
batare da Naseer ya fuskanta ba Zarah tasa gwiwarta a dai-dai sandar girma tana gogawa,
a hankali ta cusa hannunta a cikin k'irjinsa tana shafo nipples d'insa,
ajiyar zuciya Naseer ya sauke da k'arfi yana kallanta,
glass cup d'in takai bakinsa, ba musu Naseer ya bud'e baki ta shiga bashi,
bata cire glass cup d'in ba sai da ya shanye tasss sannan ta mik'e,
cikin rangwad'a tana kad'a breast da hips d'inta ta nufi dinning ta ajeye cup d'in,
sai da tayi saitin fuskar Naseer sannan ta sunkuya k'asa kamar zata d'auki abu.


Aiko karaf idon Naseer ya sauka akan pant d'inta,
da k'arfi ya runtse idansa had'i da cewa " ya salam,,
ganin tarkonta ya kamashi yasata zama akan sofa had'i da k'ura masa ido tana lasar leb'enta had'i da cizawa a hankali,
zumbur Naseer ya mik'e ya nufe ta kamar wani magnet,
yana gaf da isa gare ta Zarah tasa k'afarta a kan hajiya babba tana yi masa wasa da tafin k'afarta akanta,
ido Naseer ya lumshe had'i da bud'esu a lokaci,
cikin salo Zarah ta mik'e had'i dasa hannunta a k'irjinsa tana tura shi baya a hankali,
har ta jefa shi kan sofa, kansa ta hau ta saita k'asanta da joy stick d'inshi ta zauna a kanta had'i da kwanto da fuskarta kan tashi,
a hankali tasa bakinta kan nashi ta shiga tsotsar harshensa da leb'en sa a gaggauce.


Caraf Naseer ya cafki lips d'inta ya shiga tsotsa yana mayar mata da martani,,
sosai suke tsotsar bakunan junansu, zame bakinta Zarah ta fara k'ok'arin yi,
amma ina yayiwa bakin nata mugun rik'o,
dama ya lafiyar kura bare tayi hauka, dama Naseer asalin jarababbe ne ina kuma da anyi 4yrs ba sex kuma aka k'ara masa da maganin k'arfin maza.


Sanin zata iya guduwa, kuma gashi tana k'ok'arin kwacewa yasa shi jurewa ya maida ita k'asanshi ya danne ta,
had'i dasa k'irjinsa ya tokare ta,
bakinsa ya zame daga cikin nata, ya maida shi kan booms d'inta ya shiga tsotsar su a kid'ime,
yana tsotsar su yana murzasu yana wasa dasu duk ya rud'e jikinsa sai kerrrrma yake yama rasa ina zai tab'a,
a hankali Zarah ta tura shi baya tayi saurin tashi had'i da komawa d'ayar sofar,
jikin Naseer ya gama mutuwa sosai ya kasa tashi balle yayi k'ok'arin binta,
ajiyar zuciya ta shiga saukewa da k'arfi takai wajen 10 minutes a haka sannan ta dawo normal,
pant d'inta ta cire tayi cilli dashi gefe had'i da wara k'afafuwanta, ta ciro booms d'inta guda ta kalli Nasser ido cikin ido,
ta kashe masa ido d'aya had'i da lasar lips d'inta tayi masa nuni da k'asanta data bud'e wanwar da kuma breast d'inta data ciro,
wohoho 'yan maza ba kanta anji gumo,ba kanta.


Cikin muguwar kid'ima Naseer ya nufe ta jikinsa sai kerrrrma yake yana b'ari,,
tana kan sofar Naseer yayi kneel down a gabanta had'i da kafa bakinsa akan bobs d'inta yana tsotsar su had'i da lasa yana murza kan d'ayan bobs had'i latsa shi yana mammatsa shi,,
yayinda yasa d'an yatsansa a katsanta yana yi mata tafiyar tsutsa yana wasa da d'an tsakiyar gabanta,
take Zarah ta rud'e ta kid'ime ta fita fitttt daga hayyacinta ta shiga nishi tana turo masa k'asanta da nononta,
shi kuwa Naseer ya samu yadda yake so da tuni maganin k'arfin mazan data bashi ya fara aikinsa a jikinsa,
sosai ya dage yana jiyar da ita dad'i na musamman yana mantar da ita ainahin wacece ita,
namijin geske kenan, a hankali ya zame bakinsa daga kan nononta ya mayar kan HQ yasa harshe yana lasar ko'in na HQ yana kad'a harshensa a ciki had'i da zuk'o cikin sosai,
duk wani lungu da sak'o dake HQn Zarah sai da Naseer ya tsotse shi tass ya lashe,
hannunsa ya mayar farjin nata yana yi mata wasa da d'an tsakiyarta (pin).



In banda nishin dad'i da sambatu babu abinda Zarah ke fitarwa,
ta gama rud'ewa takai mak'u sosai, sai ihuuuuun dad'i take fitarwa had'i da tsuma,
k'ara mayar da bakinsa Naseer yayi yaci gaba da sucking HQ

Please Login or Register in order to submit comment