Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

hawaye,
shi kansa Naseer take yaji mugun tausayin d'an uwansa ya kama shi,
bai san sanda ya fara zubar da hawaye ba shima,
Zarah dama uwar kuka balle an samu mai dalili baki ta bud'e tayi ta rusgar kuka kamar ranta zai fita,
da farko Mannir bai gane su ba, sai da yayi musu k'uri da ido sannan ya gane su,
dakyar Mannir ya bud'e baki yace " kunga yadda Allah ya maida ni ko?


" Dan girman Allah ku yafe min idan baku yafe min ba, Allah kad'ai yasan me zan gani gaba,
yayi maganar cikin matsanancin rashin lafiya, da sauri Zarah ta zube a gabansa cikin kuka tace " na yafe maka Dady duniya da lahira, wallahi na yafe maka, kuma ina fatan Allah ma ya yafe maka,
indai hak'k'i nane ke wahalar dakai haka, na yafe maka, Allah ya rangwanta maka,
dakyar yayi murmushin k'arfin hali yace " nagode Zarah, Allah ya saka miki da alkhairi,
ya juya ya kalli Daddy da Momy, suma cikin kuka suka ce sun yafe masa duniya da lahira,
haka ma Naseer ya yafe masa,
ya juya wajen Zainab dake tsaye ko gezau, kwata-kwata babu alamar tausayi ko jin k'ansa a tattare da ita,
kanta da kawar gefe dakayar da bud'e baki murya can k'asa tace " na yafe maka, Allah ya yafe mana baki d'aya,
ido ya lumshe yana hawaye, da sauri Zarah tace " dan Allah Daddy da Naseer ku taimaki Daddy na dan Allah karku bari yayi mutuwar wulank'anta,
ganin yadda take rusgar kuka tana neman a taimakawa wanda ya cutar da ita da rayuwarta yasa gaba d'ayan su suka k'ura mata ido,
musamman Naseer ya kafe ta da ido, a hankali ya furta Fatimatul Zarah kenan mai sanyin hali,
da tattsausar zuciya, kwata-kwata baki da rik'o mummunan nufi akan mutum koda wanda ya azabtar dake ne,
kina da tsarkakekkiyar zuciya mai taushi, kina da hak'uri da saurin yafiya, kina da saurin manta sharri kina da rik'o da alkhairi,
kina da manyan halaye masu kyau, kina da halaye na gari irin wad'anda Annabi (S.A.W) yake so, yake kuma alfahari dasu,
halayen dake wuyar samu a zamanin nan, dan sai ka shekara dubu kana yiwa mutum alkhairi,
amma rana d'aya idan ka kuskure shikenan ka shiga uku sai ya mance da alkhairai daka yi masa.



A hankaki Daddy ya dafa shi yace " kwarai kuwa Naseer samun mutum mai irin halayen Zarah sai an tona,
sai lokacin Naseer yasan a fili yayi maganar ba kamar yadda yake zaton yayi a zuciyarsa ba,
murmushi yayi had'i da duk'ar da kansa k'asa, a hankali ya saci kallan inda Zarah take,
ganin itama shi take kallan yasa shi fahimtar itama taji abinda yace,
a hankali Zarah tace " please Daddy a taimaki Daddy, dan Allah, wallahi mu bar ganin yayi laifi,
idan muka barshi a wulank'ance muma sai Allah ya kamamu da laifin watsi da zumuncin Allah,
dan Allah Naseer, kar muyi abinda zamu dawo daga baya muna nadama,
tsaki Zainab tayi had'i da fita daga wajen ta koma mota ta zauna,
tana jin yadda zuciyarta ke tsananin yi mata zafi da rad'ad'i gami da k'una,
ba musu Naseer ya sunkusa ya d'auki Mannir,
da farko k'in yarda Mannir yayi, dan shi a ganinsa bai cancanci taimako daga wajen kowa ba,
sai da kyar Zarah ta shawo kansa ya yarda,
Daddy da Momy da Zainab da yaran suka shiga mota d'aya,
Naseer da Zarah da Mannir suka shiga mota d'aya,
BQ Naseer ya fara wucewa da Mannir yayi masa wanka sosai,
ya canja masa kaya ya fesa masa turare, sannan ya kamo hannunsa suka shiga cikin gidan,
Zarah ce ta sanar dasu akan taji labarin wani mai maganin gargajiya na Islamic kuma ance maganinsa yana yi sosai.


Washe gari suka d'unguma gaba d'aya suka tafi amma banda Zainab dan rufe idanuwanta tayi tace bata zuwa,
kuma ta hana a tafi da yaran har Nailah da an yaye ta tuni, Ikram ma an yaye ta tun suna Holland,
koda sukaje sukayiwa mutumin bayani, cewa yayi ba komai zasu gwada suga mai Allah zayyi amma subar Mannir anan har tsawon wata biyu,
kuma duk sati kawai zasu rink'a zuwa ganin shi ranar Friday,
haka suka bar shi anan bayan sun gama biyan duk abinda ya dace,
bayan sun dawo gida Zarah ta cewa Daddy bafa zama za'ayi ba,
dole a dage da addu'a ana rok'on Allah, kuma a saka da saukar Al-Qur'an a masallatai,
ana bada sadaka ko Allah zaiji k'ansu ya amsa rok'on su,
kamar yadda Zarah tace haka akayi Daddy ya zuba malamai akayi ta rok'on Allah ana saukar Al-Qur'ani,
suma kuma suka dage da addu'a.


Allah maji rok'on bayinda dan da su Naseer suka koma bayan wata biyun da mai magani ya basu,
Mannir ya warke sumul yayi garau dashi,
yayi fresh yadda kasan bai tab'a yin wani ciwo ba,
sai ma yafi da yarinta da kyau,
farinsa ya k'ara fitowa sosai, gashin kansa yayi lufluf,
k'arfi da girman zindariya ya k'aru,
dama ba'azo da Zainab ba dan k'in zuwa tayi,
dad'i Daddy da Momy su kaji sosai ganin yadda Mannir ya koma so fresh, & handsome guy kamar d'an 30yrs,
Zainab ma da hankalinta ya kwanta sosai, kuma dama ga kud'i da hutu sai ta koma yarinya 'yar 30yrs so fresh da ita,
tunda Mannir ya dawo gida kwata-kwata baiga Zainab ba tak'i yarda su had'u ta ganshi,
ta koma zaman bedroom, in banda Mommy da Daddy ma sun hana ta tafiya da tuni ta kama gaban ta,
Mannir sanarwa Daddy yayi akan please yana san su raka shi yabawa Alhaji Abdullahi da Abban Zarah hak'uri ,
ba musu Daddy ya kira amininsa a waya ya sanar dashi zuwansu,
haka ma ya kira Abban Zarah ya sanar dashi su had'u a gidan Alhaji Abdullahi,
dole mommy ta matsawa Zainab ta shirya, motar su Naseer da Zarah ta shiga dan ita duk abinda zai had'a ta da Mannir bata san shi,
shi kuma da mommy da daddy suka shiga mota d'aya,
su Naseer sun riga isa har sun shiga parlor sun zauna, tare da Abban Zarah da Alhaji Abdullahi,
koda Mannir ya shigo ya d'ora idansa akan Zainab yaga yadda ta koma kusan hantsilawa yayi,
ya kafe ta da ido k'uri ya kasa cewa komai,
itako ta had'e girar k'asa data sama, taci magani babu ko alamar fara'a,
sai da Daddy yayi gyaran murya kafin ya dawo hayyacinsa,
murmushi Zarah tayi ganin yadda Mannir yake kallan Zainab,
sai da aka gaggaisa sannan Mannir ya fashe da rikitaccen kuka '

Kowa yace ya yafe masa, gaba d'aya parlor aka k'ara neman afuwar juna da ban baki,
sosai jikin kuwa yayi mugun yin sanyi, kuma suka k'ara tsorata da al'amarin mutane da duniya,
bayan an gama komai za'a watse Zarah tayi saurin cewa dan Allah ina san neman alfarma d'aya,
murmushi Zainab tayi had'i da cewa a wajen wa?


Kai tsaye Zarah tace " a wajenki mommy,
cike da mamaki Zainab tace " fad'i komai kike so nayi miki alk'awarin zan baki,
murmushi Zarah tayi tace " ki rantse da Allah komai nake so zaki min,
batare da tunnain komai ba Zainab tace " wallahi na rantse miki da girman Allah duk abinda kike son nayi miki alk'awari zan miki,
dan yadda Zainab take jin Zarah a ranta, ko ranta tace tana so idan tana da ikon cirowa ta bata to cikin gaggawa zata bata,
musamman yanzu da bata da wata 'yar sai ita,
ga jinyar datayi sosai har tsawon shekara d'aya da watanni amma bata tab'a gajiya da ita ba,
dai-dai da second d'aya bata tab'a nuna alamar gajiwa da ita ba,
itako me Zarah zata nema a rayuwarta matuk'ar tana dashi ta hana ta,
kai tsaye Zarah tace " SO NAKE KI KOMA GIDAN DADDY,
da sauri Zainab ta mik'e tsaye a matuk'ar firgice take kallan Zarah ta kasa cewa komai,
Zarah tace " eh Mommy so nake ki koma gidan Daddy na Mannir da zaman aure.............






MOMYN ZARAH
[3/7, 21:04] hassan tanko: ```GADAR ZARE!!!```

_(IT'S ABOUT DESTINY,HYPOCRITES, BETRAYALS, LIARS)_



~NA~



*HAUWA A USMAN*
_JIDDARH_



*🌈KAINUWA WRITERS ASSOCIATION✍🏻*


Facebook: Hauwa A Usman Jiddarh

Gmail: Jiddarh012@gmail.com

Wattpad: HauwaAUsmanjiddarh



*GARGAD'I*


```MATAN AURE KAWAI, BAN YARDA 'YAN MATA KO UNDER AGES, SU KARANTA BA```



~DEDICATED TO~
*AISHA A BAGUDO*



*BEST FRIEND FOREVER & EVER*
```ZAINAB ABDULWAHAB SHAGUMBA```
*~(UMMU AMAN)~*






76





Kowa dake parlor'n shiru yayi, dan jin abinda Zainab za tace,
Zainab za tayi magana Zarah tayi saurin cewa Momy ki tuna fa kinyi min alk'awari kuma kin rantse min da girman Allah, a d'an hasale Zainab tace " ai ban san irin wannan sakarcin da shirmen zakiyi min ba,
ke ni da aure har abada balle na koma gidan Mannir, Allah yayi, koda ma zanyi aure badai gidan Mannir ba,
shi dai Mannir shiru yayi had'i da sunkuyar da kansa k'asa,
dan yasan Zarah da Naseer zasu yi masa k'ok'arin shawo kan Zainab,
alama Zarah tayiwa Naseer daya saka baki, yi mata yayi alamar shima bai gane abinda take nufi ba,
hak'ora ta cije da k'arfi had'i da zaro masa ido ta kalle shi ta kalli Zainab,
kana tace " kayi magana, ta yadda babu wanda zaiji sai shi, baki ya motsa alamar auho da bakinsa,
d'an zungurarsa Mannir yayi ya zaro masa ido shima had'i da nuna masa Zainab,
dariya Naseer yayi kafin ya mik'e ya nufi Zainab,
a hankaki yasa hannunsa ya zaunar da Zainab had'i da mik'a mata ruwan sanyi yace "sha,
ba musu ta amsa tasha tana goge gumin dake zubo mata,
sai data gama shan ruwan kana Naseer yace,,
" wai yama za'ayi ace ki koma gidan wani Mannir, kawai kici gaba da rayuwarki haka babu aure,
dai-dai lokacin Mannir ya kurb'i ruwa, jin abinda Naseer yace " yasa shi kwarewa, had'i da sakar masa muguwar harara,
Zarah ko ido ta zaro waje,
sauran jama'ar dake parlorn duk kallan Naseer su kayi cike da matsanancin mamaki,
ita kuma Zainab sosai taji dad'in abinda Naseer yace dan haka tace,,
" to kai ma dai Naseer ka fad'a amma da yake waccan yarinyar sakarya ce bata da wayou take neman bin bayansa,
ta fad'a tana hararar Zarah.


Dariya dake shirin kwace masa ya danne,
shiru Naseer yayi nad'an wani lokaci kafin yace " to amma wani hanzari ba gudu ba,
kallansa Zainab tayi ba tare data ce komai ba,
Naseer yaci gaba " to mutunci kanki fa dana ahalinki, adai shekarunki ba wuce aure da haihuwa kikayi ba,
tunda har yanzu baki wuce 40yrs ba, wanne irin kallon kike ganin duniya zata miki?


"Wanne irin kallo duniya zata yiwa mahaifanki da ahalinki,
a hankali Alhaji Abdullahi ya kalli Abban Zarah dashi ma shi yake kallo,
suka had'a, ganin maganar sa tafara shiga jikin magabatan Zainab yasa Naseer ci gaba,
" kinga za'a rink'a yi musu kallan basu isa dake ba, daga nan za'a fara yiwa zuri'arki baki d'aya wani irin kallo,
tunda ba kowa ne yasan ainahin abinda ya faru ba,
kuma ki tuna girman alk'awarin da kika yiwa 'yarki, da kuma rantsuwar da kika yi mata da girman Allah,
ita a zatonta kinsan girman Allah da alk'awari shi yasa ta saki ki fara yi mata kafin ta fara yi miki magana,
a hankaki Zarah ta k'ara durk'usawa a gaban Zainab tace " mommy kefa kike mana wa'azi akan girman alk'awari,
kuma kin fa rantse da girman Allah, please mommy, kafin
Zainab tayi magana Abban Zarah yace " kai Mannir,
a hankali Mannir ya d'ago kai, Abban Zarah yace " ka sake ta ne ko da aure a tsananin ku?


Cikin sanyin murya yace " Abba ban tab'a sakin Zainab ba tunda mukayi aure har yanzu,
har yanzu giyoyi uku ne a tsananin mu,
ajiyar zuciya ya sauke kafin yace " ok , to ta shirya acikin satin nan ta koma d'akinta,
dad'i kamar zai kashe Mannir, farin cikinsa har ya kasa b'oyuwa,
Zainab kuwa dan dai babu yadda zatayi ne, yasa ta yin shiru,
tasan bakin Abban Zarah d'aya dana Alhaji Abdullahi, duk abinda d'aya ya yanke shikenan,
kwata-kwata basu yiwa junansu musu,
sosai iyayen nasu sukayi musu nasiha mai ratsa jiki da zuciya, hakan yasa jikin su yin sanyi.


A cikin satin aka matsawa Zainab dolen ta sai ta koma gidan Mannir,
sosai Daddy ya kashe kud'i wajen gyara gidan Mannir yadda kasan sabon aure zasuyi, aka gyara gidan tsaf ,
aka saka sabbin Furniture,
sosai gidan yayi kyau, Abba da Zarah ne suka raka ta gidan,
sosai Abba yayi mata nasiha, kafin suka tafi, ya mayar da Zarah gida,
Zainab na ganinta a gidan komai ya dawo mata sabo, take ta kuma jin k'iyayyar Mannir ta dirar ma a ranta,
zama tayi tana kuka sosai kamar ranta zai fita,
Naseer ne ya rako Mannir yasha gayu kamar sabon ango hannunsa rik'e da ledoji,
dariya Naseer yayi yana kallansa kafin yace " sabon ango ni bari nayi nan, tun kafin amarya tayi jifa dakai ka fad'o min,
yayi maganar yana barin harabar gidan da mota, gaban Mannir ne yayi mugun fad'uwa,
dan yasan yau akwai artabu tsakaninsa da Zainab, gashi yana cikin muguwar sha'awa tun da ya samu lafiya zandariyarsa ta dame shi kamar zata fasa wandonsa ta fito,
dan ji yake a yau idan bai samu mace yaci ba komai yana iya faruwa dashi.


A hankali cikin sand'a ya shiga gidan, ganin bata parlor yasa shi sauke ajiyar zuciya,
ledojin daya shigo dasu ya ajiye, sannan ya wuce bedroom d'insa yayi wanka ya sake shiryawa cikin kaya marasa nauyi ya feshe jikinsa da turare kafin ya dawo parlor ya d'auki ledojin daya shigo dasu
yayi bedroom d'inta, tun daga bakin k'ofa yake jiyo sautin kukanta,
da sauri ya k'arasa shiga, a bakin bed ya zube bisa gwiwowinsa yayi kneel down,
ya shiga had'a ta da girman Allah akan tayi hak'uri akan abinda ya faru,
sosai ya rink'a kuka yana bata hak'uri had'i da lallashinta,
bata ce masa komai ba sai kukanta data ci gaba dayi,
a hankali ya tashi ya hau kan bed d'in had'i da jawo ta jikinsa ya rungume,
dukan k'irjinsa ta farayi tana ture shi daga jikinta,
aiko k'in sakinta yayi sai ma k'ara matse ta da yayi a jikinsa,
zatayi magana yayi saurin had'e bakin su ya fara tsotsar leb'enta da harshenta,
a hankaki Mannir ya zame mata kayan dake jikinta ya mayar da ita zindir,
ganin haka yasa Zainab zagewa iya k'arfinta ta shiga kokawa da shi tuburan dan taga abinda yake da niyyar yi,
k'arfin mace dana namiji ba d'aya ba, dan haka ya danne yasa yaci gaba da romancing d'inta.


A hanakali yasa hannu yana matsa nononta yana murza kan booms d'in,
had'i da lasar su, yana gatsa nipple's d'inta yadda ba zata ji zafi ba,
cikin salo ya fara tsotsar boobs d'in nata yana mammatsa su had'i da murza kan nipple's d'ayan,
a hankali ya fara shafa cikinta zuwa cibiyarta da marar,
yana yi mata yawo da hannunsa a kan cibiyarta, a hankali yayi k'asa da hannunsa,
zuwa cikin HQ d'inta ya fara fingering, yana yi mata wasa da yatsansa had'i da karkad'a mata d'an tsakiyar k'asanta (pin),
yana in an out da hannunsa a ciki,
a hankali ya mayar da bakinsa k'asanta ya fara sucking yana lasa had'i da karkad'a harshen sa,
yayinda ya zura hannunsa ta gefen cikinta yana murza nipple's d'inta,,
had'i da mammatsa mata boobs d'inta,
a hankali Mannir ya kwantar da ita plate ya saita zandariyarsa ya danna cikin kusunta ya fara pumping yana sama da k'asa akan ruwan cikinta,
tun Zainab na nok'ewa har ya bada kai bori ya hau, aka kashe arna.


A b'angare Naseer kuwa bayan ya koma ya iske ko'ina tsit,
direct bedroom d'in yaran ya fara yi, ya iske su duk sunyi bacci,
addu'a yayi musu had'i da rufe su da blanket sannan ya fito ya nufi bedroom d'in Zarah yana b'alle wuyan rigarsa,
ganin bata nan yasa shi lallek'awa ko zai ganta, motsin ruwa ya jiyo a bathroom,
hakan ya sashi fahimtar tana wanka, da sauri ya ida cire kayan jikinsa,
ya shiga bathroom d'in, dai-dai lokacin Zarah ta gama sab'e jikinta tsaf da soap,
Naseer nayin arba da Zarah a tsirara yaji mazakuta ta motsa,
cikin rawar jiki ya k'arasa inda take wankan, Zarah bata san ya shigo ba,
sai jin hannunsa kawai tayi akan boobs d'in ta,
baki ta bud'e da niyyar sakin ihuu yayi saurin rufe mata baki,
had'i da cewa nine, ajiyar zuciya ta sauke da k'arfi,
a hankaki Naseer ya zagaya da Zarah had'i da manna ta da jikin bango,
ya sanya yatsasa a tsakiyar bakinta yana yi mata tafiyar tsotsa,
cikin salonsa ya d'ora hab'arsa akan kafad'arta had'i da gogo sajensa a fuskarta,
yana hura mata iska a kunne had'i da zura harshensa cikin kunnenta,
idon Zarah a lumshe babu abinda take yi sai sauke nannauyan ajiyar zuciya mai k'arfi,
tuni idanun Naseer su kayi ja kalar zuwa red, d'ayan hannun nasa yasa yana murza nipple's d'inta, had'i da matsa booms d'in.


A hankali ya gangaro da hannunsa k'asa zuwa shafaffen cikinta da mararta,
ya shiga shafa every part na jikinta cikin salo,
juyo da ita yayi ya had'e bakin su, aiko caraf Zarah ta cafki bakin ta shiga tsotsar harshensa da lips d'insa,
sai da suka tsotsi bakin juna kafin Naseer ya zame bakinsa ya mayar kan wuyanta,
ya rink'a lasar wuyan zuwa k'irjinsa, ya gangaro da bakinsa zuwa cikinta,
ya zura harshe a cibiyarta yana tsotsa,
bayyi k'asa ba yayi sama ya mayar da bakinsa kan nipple's d'inta yana tsotsa,
a hankaki ya wara k'afafuwanta ya cusa d'an yatsansa ciki ya fara fingering,
yana murza mata d'an tsakiyar k'asanta, yadda zaiji dad'i yana yin wasa da HQ d'inta da yatsansa,
yayinda bakinsa ke tsotsar nipple's d'inta, yana d'an gatsa kan, had'i da matsa su yana lailaya su,
a hankaki yayi k'asa ya mayar da bakinsa k'asanta ya fara sucking,
yana zuk'owa had'i da lasa yana karkad'a harshensa,
yayinda ya mik'ar da hannunsa yana murza nipple's d'inta yadda zata ji dad'i,
sai da Naseer ya gama rikita Zarah kafin ya mik'e,
a hankaki itama ta d'ora bakinta akan zandariyarsa ta fara sucking,
yayinda d'aya hannunta ke aikin lailaya k'annen zandariya,
d'ayan hannun kuma yana murza nipple's d'in sa,
sosai duk suka rud'e suka fita daga hayyacin su,
in ban gurnani babu abinda kake ji a,
cikin rawar jiki Zarah tayi goho ta dafa tub bath, shima kuma ya zagayo ta bayanta,
ya zira jijiyar cikin kusunta ya harba sama ya jishi kamar tsuntsu a duniyar dad'i.


Haka rayuwa tayin ta tafiya, tun Zainab na nok'ewa Mannir har dai ta saki jiki,
aka ci gaba da d'iban korayen fure ana kashe arna,
kowa ya manta da duka wani bak'in ciki da damuwa da aka shiga a baya,
bayan 'yan watanni Zainab ta fara laulayin ciki,
suna zuwa hospital gwajin farko aka tabbatar musu da tana da shigar ciki na wata biyar,
fad'ar murna da farin cikin da Zainab da Mannir suka shiga b'ata lokaci,
anan take Mannir ya kira Daddy, mommy, da Naseer da Zarah ya sanar dasu,
murna da farin ciki kam ba'a cewa komai,
dan basu tab'a tsammanin zasu kuma samun haihuwa a duniya ba,
shiyasa aka ce ba'a yanke k'auna da rahamar Ubangiji,
bayan wata hud'u Zainab ta haifi yaranta 'yan biyu duka mata,
aka saka musu sunan Zarah da Ikram,
al'marin dayasa tsoran Allah ya k'ara shigar Familyn su, dan sun tabbatar rabon wad'an nan yaran ne ya hana Mannir mutuwa,
duk bak'ar wahala daya ci, jama'a aka rink'a cewa ashe da sauran rabo a tsakanin su,
shiyasa hausawa suka ce tsakanin mata da miji sai Allah,
haka Zaianb da Mannir suka ci gaba da kula da yaran su,
bayan shera d'aya Zainab ta kuma haihuwar d'a namiji dayaci sunan Abban Zarah, Muhammmad suna kiran sa da Nabeel,
yayinda Ikram (d'iyar Ikram) ta girma sosai tayi wayo, dan yanzu tana da wajen 3yrs,
haka ma Na'eem 'da Noor, Nauwaf, Nailah duk sun girma, sunyi wayo,
dole aka b'oye gaskiyar asalin mahaifin Na'eem dan koshi da kansa bai sani ba.



Bayan hankula sun lafa Naseer da Zarah suka koma Holland suka barwa Daddy da mommy Noor da Nauwaf dan k'in bin su holland sukayi.



A nan dawowar ne muka had'u daku,
kuma na k'ara haihuwar yara biyu da suka ci sunanku,
cewar Zarah tana kallan Basma da Kausar, Linah.


Nannauyar ajiyar zuciya suka sauke a tare, Linah tace " gaskiya Zarah kinga yaruwa, ace wan mijinka uwa d'aya uba, kuma mijin k'anwar mahaifiyar uwa d'aya uba daya, uwa uba marik'inka wanda yake tamkar mahaifi shi yayi maka haka?


Murmushi Basma tayi tace " ai duniya ta lalace, abin sai dai addu'a,
amma ai shima yaga rayuwa, tunda yasha bak'ar wahala, har tilon 'yarsa ya rasa,
kuma sai da ta haife shege kafin ta mutu, kinga ya tsinci abinda ya shuka, tunda shi har rai ya rasa,
Kausar tace " rayuwa kenan kana ganin kamar k'addararka tafi ta kowa muni ashe ma baka kai kowa ba,
dan idan kaji ta wani sai ka shafawa kanka ruwa,
Murmushi Abdul yayi yace " ashe dama Na'eem ba d'anka bane?

Murmushi Naseer yayi yace " a zahirance ba, amma tunda d'an my life ne ai nima d'ana ne,
Khamal yace " rayuwa kenan, makashinka na tare dakai,
Ammar yayi ajiyar zuciya had'i da kallan Basma yace " to kin dai ji ko?


"yanzu abin ba'a cewa komai, rayuwa ta gama lallacewa ba zumuci da tsoran Allah a zukatan al'umma,
cewar Abraham, dariya Lubnah tayi tace " abinda baka tab'a zatan zai sameka ba shi yake samunka,
Zaid yace kedai bari Hubby ni yanzu wallahi har tsoran duniya nake,
Fahad yace " bama ruwan duniya, mutanen cikinta ne dai suka lalace,
ni fa bayan ku bana sake jin zan yarda da wani mahal'uki,
gaba d'aya suka saka dariya, cikin sanyin murya Lubnah tace " to ina labarin su Dauda?


Dariya Naseer yayi yace " su Dauda an sunga bani,
da sauri Fahad da Khamal suka ce kamar ya?


Cikin dariya Naseer yace " fashi sukaje gidan boka,
gaba d'ayan su suka had'a baki suka ce boka?


Zarah ta saka dariya tace " wallahi aiko sun wahala suma,
Kausar da Basma suka ce ida bamu labarin muji yadda aka k'are,
dariya Naseer yayi yace " ni zan fad'a muku,
dukan sa Ammar da Abraham sukayi suna cewa " uhnnnnn su Oga mugunta anji k'eta,
cikin dariya Naseer yace " da farko zandariyar su ya maido musu goshi,
" what? cewar Abdul.


Naseer ya k'ara tuntsewa da dariya yace " wallahi,
Abdul yace " kam amma wannan anyi shegen boka,
Zaid yace " daga nan fa?


Daga nan sai booms ya fito musu tuma-tuma,
ai gaba d'ayan su suka saka dariya harda hawaye,
har matan dariya suke,
cikin dariya Khamal yace " daga nan fa?


Zarah tace " haukata su yayi had'i da sakar musu rashin lafiya mai tsakanin gaske,
daga nan kuma bamu k'ara jin labarin su ba.


Cikin zumud'i Zarah da Kausar, Lubnah, Linah suka kalli Basma suka ce saura ke bamu labarinki,
baki Basma ta d'an tab'e had'i dacewa ku manta kawai,
abinda ya wuce ya riga ya wuce,
Fateeha tace " tab wallahi baki isa ba, sai kin bamu, dolenki ma ki bamu,
inko ba haka ba tammmm, tayi maganar cikin barkwanci,
dariya suka sake yi sannan Basma tace " yi hak'uri karki mangare ni dan nasan ke ba wasa,
itama tayi maganar cikin wasa.

"AFUWAN MY DEAR FANS"
Please kuyi hak'uri bazan iya yin labarin Basma ba, amma in sha Allah bayan na gama RASHIN SANI....... zan rubuta maku shi,


Labarin Basma zan muku Novel mai zaman kansa, nasa masa suna ZAB'I so duk lokacin da ku kaga sabon Novel d'ina mai suna ZAB'I to ku sani cigaban GADAR ZARE NE LABARIN BASMA DA AMMAR,
dan bazan tab'a barin labarin ya tafi a banza ba, domin labari ne, mai cike da Darussan, k'alubale, nadama, k'arya, yaudara,
so

Please Login or Register in order to submit comment