Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register












P. 30









Cije lips Afnan ta yi dan jin zafin da ya shigeta amma ba sosai ba, Muby kam ya fice a hayyacinsa dan wani mahaukacin daɗin da ya rinƙa ji har tsakiyar kwakwalwar kansa.

Kuka ihu sambatu babu abin da be yi ba, hatta sarautar ƙasar Sudan sai da Muby ya naɗawa Afnan, a ɓangaren Afnan ma ba laifi yau ta ji daɗin da bata taɓa ji ba, sai ƙara manne masa take cikin ƙwarewa ya haɗe bakinsu guri ɗaya dan ihun nasa ya yi yawa, tun abun tara na dare sai kusan asuba ya saurara mata, ƙara shigewa jikinsa ta yi tana sauke numfashi, cikin so da ƙaunarta ya manna mata kiss a goshi "Baby Allah ya yi miki albarka wallahi ke ta musamman ce, daɗinki na daban ne"

Afnan na murmushi ta ce "Kai kuma jarumi ne, mijina abun alfaharina wai dama haka wannan abin yake?"

Ƴar dariya Muby ya yi kafin ya ce "Ai dan ma wannan ne na biyu, amma nan gaba za ki gane daɗin ya fi haka, ke ce ki ke hana mana jin daɗin ma"

"Uhmmm nikam ka ƙara yi mun kuma"

"Da gaske na ƙara yi"

Ɗaga kai ta yi alamun eh tana rufe fuska.

Jiki na rawa Muby ya fara aika mata saƙwanninsa masu rikita tunaninta, wannan karon har da taya shi Afnan ke yi, gaba ɗayansu sun ruɗe ɗakin da kukan daɗinsu sai da aka fara kiraye-kirayen sallar asuba kafin suka saurarawa juna, a tare suka yi wanka a nan ma sai da suka ƙara yi, dan Afnan ta laƙe masa kamar kaska, a gaggauce ya yi alwala sannan ya nufi masallaci, ita kuma ta yi sallah a gida.


Sai da haske ya fito kafin ya dawo gidan, daga bakin ƙofa ƙamshin turare ke yi masa maraba, komai na gidan ya yi need daining ya kalla be ga komi ba, dan haka ya haura sama a ɗakin Afnan ya shiga amma bata ciki, haka ɗakinsa ma bata nan, wanka ya shiga dan yau ba zai fita ba, ya jima yana wanka kafin ya shirya cikin ƙananan kaya, hawa na uku ya nufa dan ya san baza ta wuce a can ba.

Zaune take kan daining sai faman cin Gurasar da ta yi jiya take, ta ɗumama abun ta sai gyaɗa kai take da alama tana jin daɗinsa, yaji kuwa har ya canza kalar Gurasar, "Baby yaji har haka?"

Cewar Muby yana ƙarasowa da sauri, Afnan na ganin haka ta tura sauran Gurasar a bakinta, cafko bakin nata ya yi ya haɗe guri ɗaya, tuk yanda ya so ya ciro sauran amma ya kasa, Afnan kam sai dariya take.

"Au dariya ma ki ke ko? shiyasa ki ka hauro nan dan kin san ba zan bari ki ci yaji haka ba, wai ina ma ki ka samu yaji"

"Aa ba sai ka sani ba, kawai ka zauna bari na haɗa maka abinci na san ka fara jin yunwa" Afnan ta faɗa tana mai buɗe juluf ɗin indomie wanda ya sha kayan haɗi, sai dankalin turawa da ƙwai, tea ta haɗa masa cikin haɗaɗɗen Cup wanda ya ya tashi kan Muby, sai soyayyen planten zara-zara da haske.

Muby yana ci yana gyaɗa kai, itama Afnan sosai ta ci abincin sannan ta rinƙa bashi yana ci har suka gama, a parlourn suka baje kan sofa, saman cinyarsa ta ɗora kanta tana faɗin "Mijina wata alfarma nake so please"

"Baby ina jinki koma menene idan har be fi ƙarfina ba"

"Auren Easha next week ina son na je dan Allah"

"No ban yi alƙawari ba gaskiya, ni bazan yarda a tafi mun da Babyna yawo ba" Shuru Afnan ta yi masa ba tare da ta ƙara magana ba, sai ma janye kanta gefe tana mai langaɓe fuska.

"Tom sarkin fushi wasa nake yi, ki shirya gobe zamu tafi dama na san da zancen auren, daga can zamu tafi Dubai horny moon, kuma zamu biya ƙasa me tsarki" Cike da murna Afnan ta faɗa jikinsa tana godiya dan ba ƙaramin daɗi ta ji ba, shi ko sai kakkareta yake dan baya son wani abun ya sami cikin jikinta.


Suna cikin haka salo ya canza nan fa aka faɗa duniyar ma'aurata, wanda baki ba zai iya furtawa ba.


Washe garin ranar suka shirya zuwa ƙasar Senegal, sai da suka fara zuwa gidansu Muby tare da sanar musu, Ameer kam ya riga su isa ma dan shi a jiya ya tafi.


Tun da Afnan ta tafi kowa ke nan nan da ita, Hauwa'u ma ta nuna mata soyayya sosai tare da neman yafiyarta, Bilkisu kam kunya ma hanata fitowa take dan ta rasa abin da zata faɗa, cikin Halima ya yi girma dan ya fito sosai kuma ya yi mata kyau, tun da ta zo so ɗaya bata sake zuwa ba saboda laulayi take sosai.


Kwanan Afnan biyu sai dai su yi waya da Muby dan a gidansu Easha take kwana, Fulani ta gaji da magana amma ina Afnan ta ce ai Muby ne ya ce ta rinƙa kwana a can.

Duk abubuwan da aka yiwa amarya sai da aka yi mata, ta canza ta ƙara kyau fatar jikinta sai ƙyalli take musamman wankan dilkar da ake yi mata, wani lokacin sai dai kaga Afnan na zufa saboda yanayin jikinta ma canzawa yake.

Saura kwana uku ɗaurin aure, kuma yau suka tafi lalle da ƙitso, dama su uku ne ƙawaye kuma haka aka yi musu komi iri ɗaya, kasancewar Afnan ta fisu hasken fata ne yasa nata ya fi kyau sosai, ƙitson da aka yi mata ya masifar haɗuwa, jan lalle da baƙi aka zana mata wanda ya karɓi fatar jikinta.

Sai tara na dare aka gama yi musu, dama Muslima ce ta ƙarshe, Afnan da ke zaune tana cin Gurasa ne wayarta ta fara ƙara, ganin sunan Mijina ne ya sa ta ɗaga tana wani kashe murya, tun da Muby ya fara zuba sai da ya kai aya, haƙuri Afnan ta bashi kan cewa yanzu za su dawo, nannauyar ajiyar zuciya ya sauke kafin ya ce "Kar ku dawo ma, akwai wata yarinya da ke bibiya tun da na zo ƙasar nan, yanzu zan tafi gurinta"

Be jira abin da Afnan zata ce ba ya kashe wayar, a daburce ta miƙe ko sallama bata yiwa su Easha ba ta bar gurin lallen.

Motoci biyu ne dama suka zo da shi, Dogaran da suka kawo su kuwa tun da rana suka koma gida, mota ɗaya ta shige cikin sauri ta nufi hanyar gidansu dan ta san a can zata same shi, a rikice ta danna hancin motar cikin harabar gidan, ko gama pearking bata yi ba ta fito har tana neman faɗuwa, daga nesa take hango shi tsaye sanye cikin jallabiya ruwan toka, kasancewar gaba ɗaya gidan akwai hasken fitila ne ya sa ta gane shi, wayarsa na kare a kunnensa da alama waya yake, rungumosa ta baya ta yi tana mai sakin kukan shagwaɓa, sallama ya yiwa wanda suke waya kafin ya juyo cikin taƙama da isa "Meye kuma haka? ba kin nuna min wasu sun fini ba, wai kina matsayin matata amma kwana da kwanaki ban saka ki a ido ba kuma muna gari ɗaya, idan na yi magana ki ce ai ƙawarki ce, tom ki koma gurinta nima zan tafi gurin wadda ta damu da ni"

"I'm so sorry Mijina ba yanda ka ke tsammani ba ne, please for give me ba zan ƙara ba"

"Idan kina son na haƙura sai mun je na sauke gajiyata"

"Eh na yarda idan wannan ne ba damuwa nima ina buƙace da mijina"

"Hmmm kuma har ki ke iya jurewa ko? bakya son Babynmu ya samu lafiya sosai"

Ya faɗa yana tallafota, "Yau a tare zamu kwana babu wanda ya san kin zo nan gidan"

Afnan na dariya ta ce "Sau goma zamu yi ko mijina?"

"Ko sau nawa ki ke so hakan za'ayi, amma meye sirrin ne? anya babu abin da aka rinƙa ɗura miki kuwa?"

"Idan muka shiga daga ciki zan sanar da kai sirrin"


A part ɗin da aka sauke shi anan suka nufa, haɗaɗɗen ɓangare ne wanda ya sha kayan more rayuwa, babu abin da zaka nema ka rasa, "Mijina ka ci abinci kuwa?"

"Na sha kunun gyaɗa wanda Fulani ta yi sai kuma perpesun naman rago, kin san bana son cin abinci me nauyi idan dare ya yi"

"Yes Mijina na sani, amma Gurasa nake son ci tun ɗazu nake nema bansamu ba, guda huɗu kawai aka samo min shima da ƙyar aka same shi"

A kan bed ya kwantar da ita yana faɗin "Ai shiyasa na tanada miki saboda na san cewa idan har ki ka zo sai kin nema"

Flcks ɗin da ke kan table ya ɗauko tare da zuba mata Gurasar, sosai ta ci har ya isheta kafin suka shiga wanka, tun daga ciki salo ya fara canzawa da ƙyar Muby ya iya haƙuri har suka gama wankan, ɗaure da tawul suka fito fuskar kowannensu ɗauke da murmushi, kana ganinsu ka san ba ƙaramin so ke tsakaninsu ba, ranar yau sun jiyar da junansu daɗin da baki ba zai iya furtawa ba, wani daɗi na musamman ta ƙara ga wasu salon da ta zo masa da su yau wanda ya tashi gigita tunaninsa.

Sai asuba kowannensu ya samu natsuwa, Muby da Afnan kowa na ji da Feelings ɗinsa, kuma babu wanda ya fi wani shiyasa abin ya zo musu da sauƙi, Afnan bata gajiya da shi haka Muby ma baya gajiya da ita, ƙitson da lallen da aka yi mata kuwa har kyauta ya bada saboda ya yi masa kyau sosai.



Yau ta kama Friday kuma yau ne ɗaurin auren Easha bayan an sauko sallar juma'a, a gidansu Afnan suka shirya, kuma a ranar su Ashwan suka zo garin har da Sarki Ahmad da Alhaji Babba, sosai Fulani ke jin daɗin yanda Muby ke nuna soyayyar Afnan a gaban kowa, su Sarki Ahmad da Sarki Shuraihu kam zumunci ya ƙara ƙulluwa tamkar babu abin da ya faru a baya, hakan ya yiwa su Hajiya Babba daɗi.

Afnan kam anko suka yi da amarya, less ne me tsadar gaske golding colour.

Bayan sallar juma'a aka ɗaura aure, su Afnan ƙawayen amarya bata samu natsuwa ba sai da aka kai Easha ɗakinta, gidanta ya haɗu sosai dan shima mijin ba ƙaramin me kuɗi ba ne, abokan ango kam suna son tunkarar Afnan da maganar soyayya amma sai su ga alamun tana da ciki, dole ke saka su haƙura, a haka har Muby ya zo ɗaukarta, Ashwan kuwa ya maida Muslima gida.


Kasancewar yau ta gaji sosai ga zirga-zirga ya sa tana gama wanka ta kwanta dan baccin da ke damunta, Muby kam a matse yake amma haka ya haƙura dan sosai tausayinta ya kama sa, ya san cewa ta gaji sosai, ƙara shigewa jikinsa ta yi shi ko ya gyara musu blanket, ba jimawa bacci ya ɗauke su.


Washe garin ranar su Sarki Ahmad suka koma, Yarima da Gimbiya kuwa suka luluƙa ƙasar Dubai, watansu ɗaya a Dubai suna more soyayyarsu dan har wani jiki Afnan ta ɗan ƙara ga uban ciki da take fama da shi, ya ƙara mata kyau sosai, kullum cikin jaraba take Muby kam daɗinsa kawai yake kwasa dan abin da yake so kenan, a can suka haɗu da su Nabeel da Nabeelah sun zo Honey Moon, dan suma aurensu da sati ɗaya suka shigo ƙasar, kamar ƙawaye haka suka gaisa da Afnan har da cewa zata kawo mata ziyara idan sun koma Sudan, Afnan ta ce ta hutar da ita ta yi zamanta kawai.


Ranar da suka shiga ƙasa me tsarki har da kukan Afnan, dan so ɗaya ta taɓa zuwa Makkah sai kuma yau, suna can suka yi waya da Ashwan yake shaida musu cewar an ɗaura aurensa da Muslima tun da sun ƙi dawowa har yanzu, kuma a Unguwar da suke ya yi gina, Muby kam dariya ya yi masa kafin ya ce "Idan muka dawo zamu kawo muku ziyara, amma kafin mu zo ka tabbata ka aje mana Baby" Dariya Ashwan ya bushe da ita yana faɗin "Sai mun gama cin amarci gaskiya ba yanzu ba"

"Ai fa yanzu abin nema ya samu, ina Yusuf ne sarkin zubar mana da girma?"

Ashwan na dariya ya ce "Jiya ma ya zo nan gida, ka san Ameera ta kusa kammala karatu, shine yake son ayi lamarinnan a huta" Dogon tsaki Muby ya ja yana mai kashe wayar.

Tun da Muby ya faɗawa Afnan cewar su Ashwan suna zama Unguwar da suke ne ta cika da farinciki dan ta san zata rinƙa zuwa gurin Muslima ko dan ɗebe kewa.

Sai da suka kammala ibadarsu a ƙasa me tsarki sannan suka tafi Chad, daga can suka koma ƙasar Sudan, ƴan'uwa da abokan arziƙi sai murna ake da dawowarsu, a ranar Muslima a gidan ta yini, sai dare Ashwan ya zo suka koma gida, cikin Afnan kam ya fito sosai kamar zaka yi magana ya amsa maka.

Ranar talata da yamma aka bugo waya kan Munirat ta haihu ta samu ƴa mace, gaba ɗaya Family aka hau murna dan acikin ƴaƴa, ita ce ta farko da ta taɓa haihuwa, ranar suna yarinya ta ci suna Khadijat ana kiranta Mamah kasancewar Uwar mijinta na sonta sosai ya sa sai da ta yi arba'in kafin ta dawo gida, Afnan ma idan bata tafi gidansu Muslima ba zata tafi can gidansu Muby dan kawai taga Baby, dan tana son ƙananan yara sosai.


Sai da Munirat ta yi wata ɗaya kafin ta koma gidan mijinta, a lokacin Afnan sai da ƙyar take iya tashi, yau ma haka suka wayi gari da farincikin jin labarin haihuwar Halima, da kuma komawar Hauwa'u da Bilkisu gidan mazajensu, amma sai da aka yi zama sosai kafin suka haƙura, Bilkisu ta daina yiwa su Fulani rashin kunya dan har shawara take zuwa nema gurinta, tare da dagewa da addu'ar neman haihuwa.

Afnan ta so zuwa sunan ɗiyar Halima amma Muby ya ce babu inda zata tafi, dole ta haƙura saboda itama tana fama da cikin nata, ranar biki aka sakawa yarinya sunan Uwar mijinta Zulaihat amma suna kiranta Zuly.


Alhassan da Muhseen kuwa sun kammala karatunsu, yanzu haka American zasu tafi domin cigaba da karatu, ba dan Fulani tana so ba haka ta haƙura dan ta so ace anan yara suka yi karatunsu.


Yau ta kama Friday Afnan na zaune jikin Muby tana cin Gurasa, cikinta kamar zai haura sama saboda girma, shi ko Muby waya na hannunsa yana latsawa, kamar wadda aka tsikara ta buga salati har tana damƙo hannunsa, a suƙwane ya saki wayar tare da tallafota "Baby lafiya ko haihuwar ce?"

Cike da dauriya Afnan ta ce "Washhhhh Allah na, please ka kaini Hospital mutuwa zan yi"

"Baza ki mutu ba insha Allah Baby" Ya faɗa yana surarta zuwa hanyar waje ya mance cewar guntun wado ne jikinsa, cikin gudun da be taɓa yi ba ya nufi Hospital, a lokacin Afnan bata san inda hankalinta yake ba, sosai take kuka da addu'ar da duk ta zo bakinta, Muby kam kasa taɓuka komi ya yi dan haka ya fito domin bawa Doctors guri su yi abin da ya dace, ko awa ɗaya ba'ayi ba Likita ɗaya ya fito fuskarsa ɗauke da murmushi, "Congratulation Sir ta sauka lafiya amma ka jira har su gama shiryata" Cikin tsananin farinciki Muby ya yi sujada ga Allah, yana mai zubda hawayen farinciki.

Sai da aka gama shirya Afnan tsaffff kamar ba ita ce wadda ke shan wahala ɗazu ba, da murna Muby ya kunna kai ciki, ai be san lokacin da ya haɗa da gudu gurin da Afnan da jariranta ke kwance ba, ƴan biyu ne mace da namiji masu kyau, ɗayan namijin ya ɗauko gaba ɗaya fuskar Mahaifinsa sai macen ce ta ɗauko fuskar Afnan, hankali kwance suke bacci an saka musu kayan sanyi farare, Afnan kuwa ruwa suka ɗaura mata dan jikinta ya yi week, a hankali ya rungumota jikinsa tare da sakar mata kiss a goshi "Baby Allah ya yi miki albarka da ki ka haifo min kyawawan yara kamar ki" Kamar haɗin baki Afnan ta buɗe ido bakinta ɗauke da salati, murmushi suka sakarwa juna.

"Ina Babynmu?" Abin da ta faɗa kenan.

Muby na murmushi ya ɗauko yaran tare da aje su gefenta, "Waɗannan sune kyautar da Allah ya bamu" Sosai Afnan ta ji daɗin ganin yaran, a hankali ta shafa kansu tana faɗin "Allah ya albarkaci rayuwarku"


Da ameen Muby ya amsa yana shafa hannunta.


Sai da suka koma gida kafin Muby ya fara kiran mutane yana sanar musu babu ko kunya, cikin ƙanƙanin lokaci mutane suka cika gidan har da ƴan Senegal, tun kafin ayi suna Mommy ta mayar da Afnan gidanta, Muby kamar zai yi kuka ganin an ɗauke masa mata, kullum cikin zuwa gidan yake ba dare ba rana, a haka har ranar suna ta zo, yara sun ci suna Najwar da Najmeer, sosai yaran suka yi farin jini, shanaye da raguna aka yanka a bikin tamkar naɗin sarauta ake yi.


Afnan an haɗe cikin shadda gizna me masifar kyau, anko suka yi da Muby da kuma yaransu, har da su Halima da Munirat ƴan Abuja sun zo suna, an sha hotuna kamar ba gobe, Muby kam sai ɓarin kuɗi yake tamkar be san zafinsu ba.



Washe garin suna kowa ya watse amma Afnan na gidan Mommy tana kula da ita, sosai take tsumata kamar yanda aka yiwa Munirat, watan Afnan ɗaya a gidan Mommy a lokacin Muby ya kasa haƙuri dan har kuka yake zama yana yiwa Mommy kan cewa ta bashi matarsa, gashi tun bayan suna ko dogon magana bata bari su yi, fatar Afnan ta ƙara kyau da laushi, ta ko'ina ta gama haɗuwa.
Yau kam Muby ƙara ya kai gurin Alhaji Babba hakan ya sa Mommy cewa su tattara su bar mata gidanta, ai kuwa itama Afnan a matse take dan ba ƙaramin kewar mijin nata take ba.

A daren ranar da suka koma gidansu tamkar zasu haɗiye juna, yaran kuwa bed ɗinsu na gefe na gold me masifar kyau da tsada, sai da suka gurji juna kafin suka shiga wanka tare, kwance suke kan bed suna mai sauke numfashi Afnan ta ƙara shigewa jikinsa tana mai shafa haɗaɗɗiyar fuskarsa "Mijina kai fa kyakykyawane sosai" Dariya Muby ya yi kafin ya ce "Ai kema kyakykyawa ce abar ƙauna amma Najmeer ta fiki kyau" Shagwaɓe fuska Afnan ta yi har da maƙale kafaɗa "Babu wani zancen ta fini kyau kaima ka san cewa ka fin ka samu haɗaɗɗiyar mace me ji da kyau Mulki gadara da taƙama kamar ni ba nan kusa ba, kana magana ne da sarauniyar kyawawa ta duniya ɗiyar Sarkin sarakai, Gimbiya Afnan Shuraihu Mulki"

"Hmmm me hali ba zai daina ba, yau kuma Mulkin ne ya tashi?"

"Eh ɗin shine, kuma na fi Najmeer kyau"

Muby na dariya ya ce "Tom shikenan kin fita kyau, nikam bari na yi bacci ga muryar Hajara ƙawar Maimun ina ji"

A mugun tsorace Afnan ta sauko daga kan bed ɗin ta nufi gurin yaranta, kwaso su ta yi gaba ɗaya ta kwantar kan bed ɗin da suke kwance tana faɗin "Allah ya fi ƙarfinta"

Dariya abin ya bawa Muby jin abin da Afnan ke faɗa ga wani zare idon da take kamar ace ƙetttt ta tsere, itama tana dariya ta kwanta tare da rungumosu zuwa jikinta. 😃







😊😊😊😊😊😊

*TAMMAT BIHAMDULILLAH, ANAN NE NA KAWO ƘARSHEN LITAFINA ME TAKEN GIDAN MULKI, INA FATAR DUK INDA NA YI KUSKURE ALLAH YA YAFE MUN, INDA NA FAƊI DAIDAI ALLAH KA BAMU DAMAR AMFANI DA SHI, INA FATAR WANNAN LITTAFIN YA YI SANADIYAR SHIRYUWAR MUTANE DA DAMA, DA KUMA SAKA MUSU TSORON ALLAH A KOWANNE LOKACI, KUMA INA GODIYA GA FANS ƊINA DA KU KA BIBIYE HAR ZUWA ƘARSHEN LITTAFINA, MU HAƊE DA KU A CIKIN LITTAFINA NA GABA ME SUNA (SHALELEN ALHAZAWA)
DAGA NI ASMEETAR HYDAR, SAYYADA TA SAYYADI* 🙏🙏🙏🙌🙌🙌🙌🙌🙌
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment