Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mutumin da cin hanci da rashawa ya aura  tun kana ƙaramin  mataki har zuwa yanzu daka taka wannan matsayin , har kake godiya ga Allah bisa samun nasara akaina  "wani mataki ka taka tukunan ma a rayuwarka da zaka so kama mutun irina  "?yayi masa tambayar yana kafeshi da kyawawan idanushi hade da sauke numfashi .

"Ya kamata kusan ko waye ni kafin ku dinga bibiyar rayuwata  kana min kallon mamakin ko ? "Kana mamakin yadda na rayu ko ? Zan so bude maka hanyar da zaka fahimci ko wanene ni  da kai da sauran tawagar dake bibiyar rayuwata amman bazan yi ba zan barku  cikin duhu da wasi wasi da kai da waɗan nan yaran naka daka taso  gaba " babu abinda zaku iya  akan jaguwa sp yusif karaye  , ba ku   ba hatta shugaban tawagarku  gaba-daya wato commition of police yayi kankatar da zai iya gaba da gaba dani bare kai da yaranka  ya karasa maganar a fusace yana nuna sp  yusif da yatsansa "

"a kasar nan  kowa abinda ranshi yake so yake tare da aiwatar da son zuciya akan kaskantattu marasa  galihu  , "to bari kaji wani labari  da baku isa ba   dubunku ma  basu isa suja da yaran jaguwa ba bare shi kanshi jaguwa , ni nan nafi karfinku nafi karfin hukuma kuma yanzu na sama addabar rayuwar manyan kasar nan   ya karasa maganar yana dukan qirjinshi yana murmushi ......

"Anyway nasan daga inda shiriku  yake kowanen daga cikinku ƙoƙarin raya kanshi  da ahlinsa yake ba domin kare kasa da kasa   kuke yin komai ba domin raya kanku kuke  ,dana soma wannan aikin domin ɗaukar ran wani  to da ina tabbatar maka  kai ne mutun na biyu bayan wancan tantarin tanko gote ...."

duk wannan  Maganar da yake yana yi yana jujjuya jikinsa  ne  kafin daga baya ya shafa fuskarsa ya cire  fuskar dake manne  da fuskarsa wata fuskar ta bayyana da tsananin kyau da sage zagaye daita  "ka kalleni da kyau sp yusif   muddin akaina  zaka samu double  promotion ina tabbatar maka  bazaka taba samu ba har duniya ta nade  saboda jaguwa mutun ɗaya ne mai fuska daban  daban  yana gama  maganar ya zaro  bindiga daga kugunsa ya  saita daidai  gwiwar sp yusif  ya sakar masa bullet biyu a jere   wata irin razananniyar qara ya saki tare da  durkushewa a gurin  "jaguwa ya nuna sa da bakin bindiga "bance ku daina farautata ba , sai dai ku shirya iya shiryawa kafin ku tunkareni  yana gama fadar  haka ya juya a fusace tamkar mayunwacin zaki  yana taku  kamar baya son taka kasa ya buɗe motarsa  ya shiga yayi mata key a hankali motar ke motsawa tana  moving  gbdy suka bi bayan  motar da kallon mamaki har sanda motar tayi musu nisa  .....

*****

A natse yake murza stearing  motarsa, lokacin  daya shigo unguwar  aguje  su  Anas dake  tsaye a kofar gidan  sukayi  gurin motarsa suna  murnar ganinsa, kanshi  kawai  ya  girgiza yana murmushin  sannan  ya saita hancin motarsa  get din gidan  , kamil ya zundumawa mai  gadi kira  ganin  zai 'bata musu lokaci yasa  suka shiga sauri saurin  buɗe masa tafkeken get din  gidan  yana gama  karasa  shigowa ko gama daidaita tsayuwar motar bai yi ba  suka hau kiciniyar  bude motar  suka  fito dashi tare da d'aga shi sama  suna ihun jin dadin sake ganinsa   "Winner ooo winner Winner ooo winner ,Winner we don win ooo winner
Pata pata  we go win forever winner  suka nufi babban  parlou'n  gidan dashi  suka  zaunar dashi akan kujera mai zaman mutun uku , Anas ya karasa da sauri  ya bude fridge  ya d'auko  masa power  horse mai sanyi  ya bude ya  mika masa yana zama kusa dashi cike  da  tsananin murna jubi ya d'auko ruwa mai sanyi  ",wayyo  Allah nah  jaguwa nasan kasha wahala  ko da ganin yadda motarka tayi " "babu wata wahala tunda gani a gabanku  yanzu"
a tare sukayi  dariyar jin dadi  sannan sukace "Allah  mun gode maka daka  dawo mana da farincikinmu lafiya  "shine  abun godiya  ya fada yana furzar da iska  "gasky kai  din na daban ne namijin duniya  ,jaguwa ya ɗan lumshe  idanunshi  sannan ya gyara  zamansa   ya soma ƙoƙarin cire yar saman rigarsa Anas yayi saurin cire masa jubi ya dawo gabansa ya soma cire masa takalmin kafafunsa  ya  saura safa  kallonsu kawai yake yana girgiza kai "kasan tun da ka bar gidan nan  babu wanda ya sakawa cikinsa wani abu tsabar tashin hankali inji cewar jabir "

"uhmm bari jabir ban taba tsintar kaina cikin tashin hankali irin na yau ba wallahi   da zarar na runtse idanuna sai inga kamar wani abu zai same shi  anas ya fada yana shafa fuskar jaguwa  ,ya ɗan juyo ya kalle shi yana haɗe rai "duk cikin murna dan ban maka kiss ba suka sa dariya gabadaya  "yau fa akwai celebrate jubi ya fada yana dauko musu kwaban win ya jere a gabansu  "kamar kuwa kun sani ,"ina zamu samowa jaguwa mai zafi data iya chilling fiyye da zahra ?
"ai babu wata  mai zafi sosai data wuce zahra ita zan kira yanzu "zaro ido jaguwa yayi "lallai ku yanzu  wannan  shirmen ne a gabanku ni yadda zanga ammina nake tunani ba wannan shirmen ba "
"Ogbeni ejalo shaye jare Oti sele oppprr kpk Eyonla chuwale sir🙌🏽 se kinwa gbenusi no be atenu " zaka gun ammi amman amman dole zahra zata yi aiki "

A hankali Anas ya kira su eku remo cikin minti goma  suka karasao suka  shiga fito da buhuhun kudadde da jaguwa yazo dasu  suna shigowa dashi daya bayan daya  , yayinda su Anas ke zaune suna mamaki yadda har ya iya rabo  tanko gote da wadan nan  makudan kudaden shi kadai , cikin  minti da bai wuce goma ba sukaji mai gadi yana  kwankwasa kofa jubi ne ya tashi   ya tsaya daga bakin kofa ya bude , cikin yaren turanci mai gadi yace  "akwai wani bako da yake ta zuwa gidan nan yau shine zuwansa na biyar baya samun nasarar ganin  oga yana fama da matsalolin rayuwa ne gashi yana da yarinya  mara lafiya mai kimanin shekara goma  tana igondo  general  hospital ,likitoci sunki bata kulawa sakamakon rashin kuɗi , kafin  jubi yace wani abu  jaguwa  yayi  gyaran murya , juyowa jubi   yayi a hankali  ya  dawo inda suke ya tsaya yana duban jaguwa  nuna masa wata yar kamara jaka mai zip yayi da hannunsa  "zuba masa adadin da zai cika jakar nan ka bashi "yesssss boss an gama Allah yaja da nisan kwana ,jakar  ya cika da kudi  yayi ziping  dinsa  ya mikawa mai gadi da hanzari mai gadi ya amsa jakar ya rungume  ya juya ya  nufi kofar waje ya mikawa mutumin  , mutumin na ganin kudin gabad'aya ya rude ya gigice ya soma  wani irin kuka mai ban tausayi da taba zuciya,lallai baa rasa na allah koina kuma yadda aka bashi labari wannan matashin mai tsatsanin kirki da tausayi haka ne,  take ya nemi mai gadi da yayi masa iso gurin mai gidan domin yi masa godiya , amman mai gadi  yaki saboda sanin da yayi wa jaguwa baya son godiya ko kyauta yayi maka kace ka gode sai yace ka godewa Allah  ,duk da ban samu ganinsa ba tabbas zan dangwama ina yiwa rayuwarsa addua  domin allah  ya  buda masa  kofofin  farinciki kamar yadda  yayi min , iri mutanen da ake so kenan  masu taimako dan allah"
" karka damu ba kai ba duk wanda kaga yana bukatar taimako kana iya masa hanya wannna gidan gidan masu tallafawa rayuwa marasa shi ne da marasa galihu a haka nasan shi da zaka zo kofar gidan a duk safiyar allah zakayi mamakin yadda mutane suke shawagi kayi masa adduar kamar yadda ka kudurta domin shine zai zama tsani na rayuwarsa "mutumin ya sauke numfashi ya kama gabansa yana masa addua.

Duk yadda yake kallon buhubuhun  kudaden dake gabansa  hakan bai sanya shi jin  farinciki ba, waɗan nan  makudan kudadde daya amsa daga Tanko gote ba zai taɓa  goge  abinda yayi masa  a shafukan rayuwarsa  ,sannan bazasu taɓa  maida masa  jin dadin daya rasa a shekarun da suka gabata ba, fuskar ƙaramar  kanwarsa ne ya shiga yi masa gezo a lokacin da numfashinta na karshe ke shirin barin gangar jikinta tana kallonsa hawaye na turereniyar zubowa daga kwarnin idanunta bakinta na amai jini  ,yayinda  mahaifinsa da mahaifinyarsa ke manne da jikin bangon daki  sun dawo tamkar matattu a tsaye  tsabar firgici da tashin hankalin halin da diyarsu ke ciki   kukan  zuci dana zahiri suke   a wannan lokacin har rai  yayi halinsa wanda sanadiyyar haka zuciyar mahaifinsa ya buga take shima yace ga garinku ......."

"Anas ya dafa kafad'ansa   saboda yasan abinda yake  tunani "ka manta da abinda ya faru, jiya ta wuce mu fuskanci yau samun waɗan kudadden kadai ya isa ya goge abinda ya faru a zuciyarka  sannan waɗan nan  kudade  zasuyi maka abinda basu yi maka a da can baya ba "

"bazasu yi ba Anas rayuwar mahaifina data kanwata sun fi min waɗan nan  kudadden  mahimman ... hatta mahaifiyata da zata san abinda ke gudana a rayuwata  zata iya saka hannu cikin raba Tanko gote  da duk wasu masu hali irin nasa daga duniya  "me yasa bazaka ɗauke shi daga duniyar gaba-daya  ba kowa ya huta ?inji cewar kamil , girgiza kai jaguwa  yayi sannan ya fashe da wani kuka mai cin rai da ban tausayi yana tuna rayuwar da suka yi a baya shi da yan'uwansa rayuwar kunci da talauci da rashin galihu , a hankali komai  ke dawo masa gabad'aya sukayi kanshi suna bashi baki da hakuri "

ya mike tsaye yana layi ya  rataye  yar saman suit d'insa a hannunsa ya zare  bindigarsa ya ajiye  a saman table  ya nufi hanyar  part d'insa "zan shiga na ɗan huta kuyi duk abinda aka saba da kudaden,  akai su guraren da'aka saba kaiwa   zan nemeku zuwa anjima
Anas ya biyo bayansa yana masa magana kasa kasa  "dan allah ka saki jikinka," bari na kira zahra yanzu tayi aikinta , banza yayi masa ya cigaba da daga kafafunsa ..

yana shiga dakinsa yayi cilli da    rigar hannunsa ya ɓalle agogon dake daure da tsintsiyar hannunsa ya ajiye  sannan ya shiga bathoroom ya shiga bathtube wanka yayi tare da alwala ya  fito ya shimfida sallaya ya fara yin Sallah bayan ya idar ya daga hannuwansa duka sama sai dai ya rasa me zai faɗa  ,me zai roki Allah bayan shi din mai tarin zunubi ne yana aikata duk abinda Allah ya haramta , mikewa yayi ajiki a sanyaye ya nad'e abun sallahr ya  zauna abakin gado tare da yin shiru yana tunani rayuwa wayarsa ta soma ringing  ya d'auka yana dubawa sunan mahaifiyarsa daya gani , da sauri ya dauka haɗe da sallama "assalamu alaikum ammina daga can bangaren aka amsa  masa da "wa'alaikum salam ya kake ya aiki ?
"Alhamdulillahi ammin ya su shafik ? "Duk muna lafiya daman cewa nayi na kira naji ya kake haka nan  naji ajikina kamar kana cikin damuwa ?

"numfasawa yayi tare da furzar da iska mai zafi  "babu wata damuwa ammina ki dai ci-gaba da min addu'a ita nafi bukata daga gareki  " Allah ka yarda da adnan dana   ka soshi ,Allah ka rufa masa asirin duniya da lahira, ka bashi sa'ar rayuwa da mutuwa, Allah ka kareshi a duk inda zai sanya kafafunsa ka rabashi da sharrin mutun da aljani , Allah ka haskaka tauraronsa duniya tasan dashi  "
"na gode na gode ammina Allah Allah ya kara miki lafiya da nisan kwana  "Ameen Allah ya nuna min ranar aurenka shine burina na karshe adnan ,ina don ganin ya'yanka kafin na bar duniya  "naunayen ajiyar zuciya ya sauke sannan yace ameen inshallahu zan yi ki cigaba da addu'a ya fadi haka saboda  yasan muddin yayi kuskuren rashin nuna kulawarsa  kyakkyawar addu'ar datayi masa zata juye zuwa ɓacin rai, shiru yayi yana saurarenta yayinda a hankali  hankalinsa da tunaninsa ya koma kan ajiyarsa dake gidan shi sam ya manta daita  , sun ɗan dade suna hira sannan suka yi sallama ya disconneting din kiran ya mike da sauri  kamar an mintsineshi ya nufi dakin da take ,a kwance ya hangota tana fidda numfashi sama sama yayi saurin karasowa gurinta ya hau saman gado bai sanda ya janyota jikinsa ya rungumeta ba   dumin jikinta yasa shi sauke ajiyar zuciya, a hankali take motsa karamin bakinta  "ka.... kai ni gida "
wani irin zazzafan zazzaɓi ne a jikinta "am sorry ya fada yana hura mata iskar bakinsa a fuskarta  yasan ba komai ke d'awainiyya daita ba sai yunwa wayarsa ya ciro ya kira Anas kira ɗaya ya ɗauka "kasa a kawo wa yarinyar nan abinci yana gama faɗa haka ya katse kiran bayan mintuna kaɗan Anas ya Kwankwasa kofar , jaguwa ya kwantar daita ya  mike ya bude kofar ya amshi  kwanon tangaran  dake  hannun Anas  ya dawo  ya ajiye akan table ya je ya dauko ruwa da driks ya kawo mata  ya karaso inda take ya daukota ya zaunar daita akan kujera  "kici abinci  tana ƙoƙarin magana ya fice daga d'akin  ..

dakinsa ya sake komawa ya dauki magani ya sha saboda kanshi dake masa  wani irin ciwo, kwanciya yake son yi amman ya kasa tunanin yadda zai maida tanwer ga iyayenta yake ,ba maida ita bane matsalar shi ba hakan nan  yanzu yake jin baya son yayi nisa daita a hankalin ya shiga zagaye dakin yana tunani abun yi" me yasa ? Ya tambayi kanshi  yana shafa sumar kanshi abinda bai taba tsintar kanshi ciki ba kenan  amman yasan tabbas hakan yana da nasaba da haduwar da sansar jikinsa yayi da nata kuma baya jin haka zai zama wani tsani da zai bata mahimanci a rayuwarsa ,
rayuwarsa da duniyarsa ta ahlinsa ne da alqalarsa ta yau da kullum bashi da lokacin yin soyayya ko wani  abinda  zai dagawa rayuwarsa hankali ..

*******

"Commitional  of police nine minister of health Yan fanshi sun ɗauke min yarinyata bayan sun dibi makudan kudi na kawo case din headquater na gra sars har yanzu babu wani improvement akan aikin ya k'arasa maganar yana numfasa  domin jin abinda commition zai faɗa ,daga can bangaren commition of police yace "a hannun wa case din yake ? A hannun wani ko waye sunansa bansani ba ya juyo ya kalli inda inspector  hasan  yake tsaye  yace"  sp yusif karaye da hasan   yayi maganar yana  watsa masa wani irin kallo sannan ya mika masa waya  kai tsaye commition ya bukaci ganin hasan kasancewar sp na asibiti ....

"Menene bincikeku  akan wannan dan fashin daya ɗauke diyar minister of health  ?" stil sir  yar yanzu dai a yadda ake anan ake babu wani cigaba duk wani bincike munyi amman babu wani nasara  duk wani daboru munyi babu wani nasara  , commition  of police ya numfasa yanzu dai kenan babu abinda zaku iya yi akan case din kuke son faɗa min ?ba haka bane sir ni dai a tunanina akwai wani abu a kasa duba fa da irin harbin da muka yiwa motarsa da irin maganganun daya dinga fafarɗa mana da alamun ma yana da ....
"Ku min shiru kune bakayi aikinku yadda ya kamata ba Inspector hasan ya kalli abokin aikinsa cike da mamakin jin abinda commition ya fada "Yes kuna kallona matsalar daga gurinku ne  dan haka na baku kwana uku kacal kusan yadda za'a yi yarinyar nan ta dawo hannun iyayenta cikin koshin lafiya "
"Okay sir suka kame a gabansa sannan suka juya cikin sauri suka bar office din .

*****

A hankali jaguwa ya fito daga d'akinsa hannunsa rike  da gwangwanin gulder  mai sanyi   turus yayi lokacin  da idanuwansa suka sauka akan zahra da Anas zaune a karamin parlou'nsa  haɗe rai yayi tamkar wanda aka aikowa da sakon mutuwa  a hankali ya motsa labbansa cikin zafin rai "Ke me kike yi anan ? "Me na faɗa miki maza tashi ki  bar min gida bana son sake ganin wannan fuskartaki"
"cool down jaguwa ka natsu plz  ka  mata hakuri tunda tayi realized  din mistake d'inta bazata sake ba"
zaro kyawawan idanunshi yayi sosai ya saukesu akan Anas  "banason abinda kake min Anas ,ya ina son cire yarinyar daga rayuwata kana dawo min daita  " ganin yadda  ya d'auki zafi  yasa zahra ta  fara kuka tana bashi hakuri "banason   jin komai daga wannan stupid mouth din naki adnan baya bukatarki ke  har kin isa ki min wulakanci?  ki fita tun raina bai kara ɓaci ba wai har ni  zakiwa takama da abinda kika gama rabawa duniya"?
wani  kuka ta sake fashewa dashi  tana rokonsa "kayiwa Allah kayi hakuri wallahi bazan sake ba tsaki yaja ya nufi d'akinsa "tashi ki bishi kin dai san yadda zakiyi dashi ya sauko da wuri , nayi iya nawa jikinta na rawa ta biyo bayansa  tana shiga d'akin ta faɗa jikinsa  tayi hugging d'insa cikin rawar jiki   yace "oh  goodness !!! "wai meye haka yayi mgnr a fusace kamar zai dauketa da mari  "Missed you so much  baby wallahi nayi kewarka tunda da muka hadu na kasa mallakawa kowa jikina ka yarda dani bana mu'amula da kowa bayan kai " Sosai tayi hugging d'insa tana sake bashi hakuri "wallahi Bazan sake ba ta karasa maganar tana taking off din kayan jikinta a hankali ta soma kissing d'insa  tana ƙoƙarin zare doguwar rigar dake sanye a jikinsa   ta tsuguna tayi kasa da boxes dinsa ta soma sucking d'in jijiyarsa  jaguwa dake tsaye , nan take  komai ya kwance masa ya kasa hanata aiwatar da nufinta ,cike da jin dadi take tsotsar joystic d'insa  jikinta na wani  rawa tare da lashe kan jijiyarsa tana  shan kmr ta samu  sweet "ashhhhhh ashhhhhhh abinda jaguwa ke iya faɗa kenan cikin rawar jiki yana sake danna kanta  ta yadda zata tsotsar masa jijiyarsa da kyau, sai data rud'ashi sosai sannan ta mike tsaye tare da d'aura hannunta kan chest d'insa tana murza Kan nipples d'insa tana lumshe Ido wani irin numfashi jaguwa yake fitarwa me tattare da tsananin bukatuwa, a halin yanzu burinsa yaji shi cikin jikinta kafarta ɗaya ta daura saman table din dake gefensa batare data cire takalmin kafafunta  masu tsine ba ta danna jijiyarsa jikin jikinta ........
  
Wani irin numfashi ya sauke yana furzar da iska mai zafi  tare da riko bombom d'inta  da hannunwansa duka ya dinga zira mata zabgegiyar jijiyarsa data fi so da muradi akan komai  gaba-daya tafi shi rude'wa wani irin zazzafan numfashi taja ta sauke "uhmmm in slow voice tace " so niiiiiiice baby  "wayyo Allah dadi cigaba plz assss .. numfashi take fitarwa da kyar  tana sake bashi haɗin kai haɗe da tura masa dukiyar fulaninta bakinsa  ...

Darling's💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

    WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*
          

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

https://my.w.tt/lcJskJdtpbb

🅿️11

A hankali ya d'aura fuskarshi  a tsakiyar  brest   d'inta  yana shinshinawa  tare da goga mata kwantaccen sumar  gashin dake kwance a fuskarshi ,wani irin  sanyin  dadi  taji ya soma  ratsa  lugu da sako na gangar  jikinta ,ta  rungumeshi  tsam a jikinta tana sake danna masa  brest d'inta tana kissing  din wuyansa "

  "tana bala'in qaunarsa bata da muradin daya wuce kasancewa tare dashi  tun daga lokacin data fara sanin wani namiji a arayuwarta bata taɓa jin sanyi dadi da gamsuwa da  jiki mai taushi  irin nasa ba ,ko a ranar daya fara kusantarta kusan haukace masa taso yi saboda wani sauyi na dabam data tsinci kanta mai wuyar misaltuwa, dan yadda ya dinga sarrafata a wancan ranar kusan suma tayi a jikinsa  dan numfashi ma da kyar ta dinga  fitarwa kamar yadda take ji ne a yanzu da suke having sex "
 
"ko tsintsiyar hannunka adnan amad   ya rike dole kaji sauyi a sansar jikinka bare jijiyarsa,   tasan   wannan yana daya daga  cikin baiwar da Allah yayi masa  babu macen data zatayi mu'amula irin wanda suke yi dashi ta gujeshi sai dai shi ya gujeta kasancewarsa mai tsantsani da tsafta dan ko ranar da zai fara kusantarta sai da aka tabbatar masa da lafiyarta , bata  dauke da kowace irin cuta sannan ya yarda ya amince da ita  .

kan brest d'inta ta kai cikin bakinsa  ganin bashi da niyyar tsotsar kamar yadda take muradi  ita kuma  tana sauke numfashi da kyar tamkar mai cutar asma , ai yana d'aura bakinsa kan nipple's d'inta  gabadaya komai ya sake kwance mata jikinta ya dauki kyarma a daidai lokacin daya sake danna gaba-daya jijiyarsa cikin jikinta ,wani  ihun dadi  ta saki da karfi  wanda yayi sanadiyar da tanweer dake zaune gaban abinci ta zuba uban  tagumi  kallon kofar d'akin da take ciki da sauri , take  gabanta ya shiga dokawa da sauri sauri  tsoro da matsanancin firgici ya shigeta ,a hankali ta ɗauke Idanunta tare da lumshe su ta takure jikinta guri daya tana nazarin sautin data ji "idan har gaskiyar abinda kunnuwanta suka  jiyo mata ne tabbas wannan sautin murya mace ce cikin wani yanayi na wahala da bata san ko na menene ba  .."
"idan muryar mace ce fa ina ruwanki? kai tsaye zuciyarta tayi mata gargadi da hakan , kika sani ko  muryar  matarsa ce ? "Kai da wuya ya zamanto yana da mata, dan da yana da mata bazai taba kasance daita a daren jiya ba bare har ya kai ga kwana daki ɗaya da ita, sosai zuciyarta ta shiga kai kawo da zurfafa tunaninta " lallai akwai abinda ke faruwa a cikin gidan  ,wannan al'amarin yayi mugun daure mata kai matuƙa  dan har lokacin kunnuwanta basu daina jiyo mata sautin daya addabi zuciyarta ba , tabbas sai ta tambayeshi gaskiyar lamari  shine wanda zai fahimtar daita abinda take son sani akanshi , ta sauke numfashi mai zafi tare da langwa'bar da kanta a gefen kujera zuciyarta na sake sake wata zuciyar tace kar ta tambayeshi komai tunda bashi kadai bane a gidan"

"Sosai zahra ta gigice tana zuba ihun dadi  da sambatu iri iri ",wayyo zan mutu  ......"adnan ta kira sunansa cikin wani irin yanayi mai sanyi , bai amsa mata ba illa sauke wani wahalallen numfashi da yayi " karka barni adnan ina sonka fiyye da komai dake cikin duniyar nan ba zan iya cigaba da rayuwa babu kai ba "zan  maka komai ,nasan komai da kake so zan kiyayye bazan taba sabawa umarninka ba ,  wallahi ina sonka kuma zan iya maka komai zan   kasance da kai a kowani irin hali ..."

yayinda shi kuma  yake aikin zira mata doguwar jijiyarsa da take jinta har cikin tsakiyar kanta  yana  murza kan nipple's d'inta tare da ɗaukar maganar a matsayin  shirme, baya jin zai iya mallakarta a matsayin matar aurensa, duk da  kasancewarsa  mai tarin zunubi shi kasan yana son abu mai da tsafta da nagarta ba irinta ba macen daya haɗu daita shuren gidan rawan fela  cikin  zunzurutun garaden maza da shiri irin wanda   muslinci yayi hani ayi ,ya aureta yayi me daita  a rayuwarsa "?

  jikinta na rawa ta juya masa baya  tayi masa goho daga tsayen da suke dan tasan ya iya  sarrafa mace ta hanyar gohon  ,gashi agurinta shine best  sex din data fi so kuma  yafi  kowane  daɗi ,ta  buɗe masa  bombom d'inta mai  laushi  da kanta ta zira jijiyarsa tana furta " ashhhh washhhh.......
 " wayyo  daɗi adnan   zaka kasheni da dadinka fuck fuck fuck Kawai take furtawa da iyakacin karfinta  gabad'aya  ta gama ɗauke wuta  sai   juya masa  bombom d'inta take  da kyau tana  ɗan moving dashi ta  yadda zai ji daɗin zira mata jijiya" 
Sam jaguwa bai saurara mata ba kamar zaki ya dinga murzata batare da wani tausayawa ba  har ya fitar da abinda ke d'awainiyya dashi ya zare jijiyarsa  yana sauke wani wahalallen numfashi da karfin gaske .

Yana ƙoƙarin  neman abinda zai goge spam tayi saurin kai bakinta kan kaciyarsa ta shiga tsatsa sai data  tsotse kan kaciyarsa   tass tana lumshe ido  sannan ta cire bakinta tana daura kwayar idanunta akanshi , wani irin numfashi ya fixgo da karfi ya sauke yana lumshe idanunshi, ya rasa wani irin mayya yarinya ce zahra  sam bata gajiya da iskanci,  idan zai kwana yana abu daya daita bazata  gaji ba, tsaki yaja  ya kwanta flat akan bed yayi pillow da hannunwansa duka yayinda  kafafunsa ke  kasa tayis   yana sauke numfashi da bukatar  hankalinsa ya dawo jikinsa .

tsura ma gangar jikinsa karuwan idanunta  tayi tana karewa sansar  jikinsa kallo komai na jikinsa yayi mata babu abinda ke saurin tada mata sha'awarsa kamar kan nipple's dinsa dake tsaye  qirjinsa bakinsu kamar nipple's

Please Login or Register in order to submit comment