Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

haka ma eku ya nufi kofar fita kmr wani  zautacce alqali ya rarrafa da gwiwawinsa   yana k'okarin riko ka'fafun  eku Amman Ina tuni ya fice ya maida kofar ya rufe cikin rashin tausayawa,   hawayen danasani suka silalowa alqali ya fara zubar da hawaye yana adduar Neman mafuta "me yasa ka biyosa gashi ka jefa rayuwarka cikin hatsari kuka yake sosai  kamar karamin yaro."

******

"Wai  waye wannna jaguwa  din ne  ? waye km ?.gbdy sai da tanko gote ya kira sunayensu d'aya  bayan d'aya ka  amsa min tambayata boka " ya san sunansu ne  a bakin wasu daga cikin mufukan' yansanda da sukayi attacking  dinsu a wancan satin ". shiru bokansa    yayi  yana dube dube acikin kasa ,abubuwa   da yawa  ya gani akan jaguwa km abun ya balain tsoratar dashi dan har wani gumi ya had'a da  kyar yayi jarumtar yin magana "wannan  yaron da Jamar'sa  rikakkun  y'an fashi da makami ne  da suka ga gari kowa  acikin garin nan yana da karfin da zai iya karawa da kowa acikin garin nan ,haka yana da karfin da zai iya shiga duk Inda yaso yayi sata  batare da an dakatar dashi ba , yafi karfin kowa duk yadda kake tunanin yan fashi sun  zarta tunaninka basa ji basa gani akan aikinsu  sai dai abinda na gani a dubana  shi jaguwa  yana fanshinsa ne akan masu kudi da azzaluman kasar nan , yana da hatsarin fuskanta it's not easy to be known as the CEO of armerobber's association .
wannan ya wuce da tunaninka ranka shi dade karka bata lokacinka gurin sanin ko shi waye ko matakin d'auka  akanshi  tunda har ya barka da ranka da lafiyarka sai mu godewa Allah domin shifa satarsa me dalili ne Kuma ya dade acikin harkar Kuma shi kad'ai yasan abinda ya taka wanda yasa ya gagari kasa da kasa har da  jami'an tsaro suka kasa kamashi tanko gote ya numfasa kana yace "zan so yayi aiki a karkashina domin irinsa nake nema "bazai had'a Kai da Kai  ba dan baya zalinci burinsa ya taimakawa talakawa marasa  galihu Kai Kuma burinka ka danne hakin mutane da talakawa  "wai boka ya kake min  magana haka  ne ? " kayi wani Abu da zai kawo kanshi gareni "babu abinda zan iyayi domin duba  taurarinsa ma kawai zai iya sa mutun cikin tashin hankali, kaima idan baka cire hannunka akansa ba zaka iya rasa komai naka jin abinda boka yace yasa tanko gote  shiga damuwa bai sake cewa komai ba ya kakkabe bababan rigarsa ya baro gurin boka da zumar zai nemi had'in kan jaguwa ta kowani hali ".   

*****
Jaguwa na zaune  tare da abokinsa da yaransa a gurin  shakatawarsa   gabansu  kwalban giya ne yayinda kowannensu hannunsa ke rike da karan sigari har  jaguwa  suna tautaunawa akan sabon aikin da zasu fita zuwa garin  Ogun state sai ga me gadinsa ya rusuna ya gaishesa tare da cewa "ga wannan dattijon daya zo neman taimakonka   ya dawo ranka shi dade" "shi da nace ya dawo karshen sati  amman dai   shigo dashi kawai "  mai  gadi ya juya da sauri jaguwa ya kashe sigarin hannunsa  dan yana matukar jin kunyar wani yaga yana shan sigari  eku tattara gurin nan  kafin azo da  dattijon nan take yabi umarninsa .ko cikakken minti biyar  ba'a yi  ba sai ga me gadi ya dawo  tare da mutumin da yaronsa wanda bai wuce shekara talatin ba  dattinjo na kokarin rusunawa 
jaguwa ya tsaidashi  yana nuna masa gurin zama "ka zauna baba  dattijon ya zauna a Inda ya nuna masa  yana rawar  jiki, gbdy su jubi suka gaishesa ya amsa yana Saka musu albarka "d'ana ga yarona  nazo dashi "jaguwa ya waigo ya  kalli Inda  yaron  yake  tsaye cikin wasu kod'ad'un kaya marasa fasali da sauri  matashin saurayin ya dan rusuna ya  gaishesa ya amsa da Kai tare da cewa " ya sunanka sannan wani course ka karanta ? " sunana aliyu Ahmed abinda na karanta lissafi wato  accounting .ya bashi amsa cike da girmama.
shiru jaguwa  yayi yana nazarin yaro kafin daga baya yace  "shikenan zaka zauna damu  ka zama dan aikenmu kafin  lokacin da zan  samo maka aiki inshallahu , dattijon najin haka ya fara hawaye yana godiya " na gode na gode Allah yayi maka albarka "karka damu baba mu daman aikinmu kenan taimakawa marasa shi ,aiki kuwa ka fara hasasho  ganinsa cikin  jerin ma'akatan banking   kasar nan  yana gama fad'ar haka yasa aka dibo kudi masu yawa aka bawa dattijon "baba ga wannan   kudin kaje dashi kayi bukatunka dasu, sosai dattinjo ya zube yana godiya kafin daga baya yay sallama dasu ya wuce ya bar d'ansa ."

******
D'akin  taro ne dake cike da manyan  jami'an tsoro kowannensu  sanye da kankinsu  na aiki  police, yayinda  gabansu  ruwan roba ne mai sanyi   da abun   magana  a hankali cp ya fara magana cikin tsadaddan turancinsa "
Daga  ashirin da biyar ga watan daya na wannan  shekarar ta  2021 zuwa ga karshen shekarar shadaya  da muke ciki  an samu farmarki ta'addanci a qalla ashirin da biyar a cikin garin nan, duk  da k'okarin  da jami'an tsoro keyi akan suga sun kama wadan nan  yan fashi abun ya faskara wanda ni a nawa tunanin ina ganin akwai manyan kasan nan dake mara musu baya,  taya  zamu samu nasarar kama wannan  mutumin dake jagoransu wanda shi ke shirya komai  na ta'addanci   ? cp ya karasa maganar yana kallon hoton jaguwa dake ajiye akan makeken table din gabansa ." yanzu haka wannan shine tantiri na biyu da ake nema acikin kasar nan idan kuma acikin garin nan ne shine na daya , jaguwa  kenan   duk wani sata da'ake wa manyan kasar  nan da  yan siyasa da hannunsa aciki abun mamaki yadda wasu daga cikinmu suke bashi kariya ta hanyar sanar masa da halin da'ake aciki,  a offishin hukumar tsoro kuma suna yi masa duk wani alfarma daidai da wani mai fada aji a kasar  nan ".

shi din dan ta'addanci ne kuma dan fashi da makami ne Kuma gashi yanzu yayi garkuwa da diyar minister shi din mutun ne me tsananin kyautatawa jama'a da tsananin tsoro allah da tausayi  duk inda akace taimako zai bada yana da tsananin tausayin marasa shi sannan baya son zalinci yana daukarwa wadan da aka zalinta fansa idan gwanati taki yin komai, sai dai duk da hakan shi din babban me laifi ne agurin hukumar kasar nan   yana zaune a unguwar magodo  no 20  duk da ba nan kadai bane maboyarsa yana da gidaje dabam dabam   , wadan  nan  bayanai  da inda zaa samesu  duka gasu nan a rubuce  IPO investigation police officer  ne ya rubutosu ". taya zamu samu nasarar kamasu ?  ya  karasa maganar yana daukar file din gabansa  ya tsura masa ido  ."

Cp na yin shiru mataimakinsa  ya  fara magana a natse batare daya tashi ba  " wannan  duk me sauki  ne sir  tunda  a halin yanzu maikacinmu  ya Dade da shiga  jikinsa  dan haka duk halin da suke  ciki  zai zo mana cikin sauki,  kaga kamasu bazai mana wahala ba duk wuya duk runtse sai mun ga bayansa domin bazamu marawa taaddancin da suke ma kasar nan baya ba, zamu bukaci  ganin an kamashi cikin kankanin lokaci ya karasa maganar yana duban  wanda ya turawa   jaguwa jami'in sirri   "dcp   baba abare  wanda aka kira da haka yace "yes sir " ka tabbatar kasa ya   shiga jikinsa  sosai ta yadda  zaa  tattara duk wani mahimman bayanai akansa ya gabatar mana dasu da wuri  "yes sir kace masa ya  kiyaye da kyau  domin shi din mutun ne  mai hatsari sosai "inshallahu sir zanyi kokarin kuma zamuyi nasara kamar sauran lokutan baya a hankali suka cigaba da tautaunawa akan yadda zasu samu nasarar kama jaguwa da yaransa daga karshe cp ya sallamesu,  kowanne  ya kama gabansa."

******

Tanweer na kwance tana bacci  taji kamar an tsinkareta  zumbur ta mike  zaune ta  bud'e idanunta wani irin abu taji yana mata  yawo a gabad'aya ilahirin jikinta tsigar jikinta suka  dinga mikewa  kasanta ya dinga cuking dinta, ta kunna wutan  d'akin tare da kallon bango  karfe d'aya daidai ta koma ta kwanta sanyi ac na ratsata, idanun ta lumshe ta takure jikinta  guri d'aya wani irin matsanacin sha'awa ce ta dinga bijiro mata tana bin lungu da Sako na jikinta tay mika tana matsi ka'fafunta. Byn mintuna ashirin   ta sauko  daga kan bed ta shiga bayi ta watsa ruwa ta fito ta canza kaya zuwa na bacci kasa koma wa tayi ta kwanta ta mike ta shiga zariya ta shafa gabanta sha'awar sai sake bijiro mata take tana Jin idan baa kusanceta ba zata iya mutuwa fitowa tai  ta nufi kofar d'akin jaguwa  tana k'arasawa ta Murda handle din kofar taci sa'a kofar a Bude take  .
A hankali ta bud'e  d'akin duhu ta kunna wutar d'akin bata gansa a falon ba kawai ta nufi bedroom dinsa, Shima   duhu sai kamshi dadd'adan turarensa ke tashi , hannu tasa ta kunna wutar d'akin kwance ta gansa akan makeken gadonsa Kiran itly yana  sharar bacci hankalinsa  kwance daga shi sai plan pant makale da cinyarsa binsa tayi da wani mayataccen kallo yayinda  muguwar shawa  ta sake  tsargamata   ta tsurawa joystick dinsa dake mike Ido, ganin joystick dinsa yasa ta qara fita haiyacinta  ta nemi natsuwarta ta rasa ji take muddin Bai kusanceta  ba zuciyarta zata buga.
a hankali ta soma cire rigar baccin   jikinta tai wurgi dashi ta saura Babu koma ajikinta ta kwanta  a faffadan qirjinsa  ta had'e bakinsu guri d'aya ta fara tsotsa yayinda  hannunta ke   kan joystick dinsa tana murzawa .
a matukar  gigice  ya farka  daga bacci yana dubanta sannan yayi k'okarin janye jikinsa  yana watsa mata wani kallo "meye haka kina hauka ne ko kin fara shaye shaye ne?   "ko d'aya ban fara shan komai ba  taimaka min zaka yi dan Allah ",da me zan taimaka miki?  "kayi having sex dani babu abinda nake muradi a halin yanzu kamar ka kusanceni , joystick dinka kawai nake bukatar naji ajikina  ta fad'a tana zubewa ajikinsa .."
💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

PAID BOOK

WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686
alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

🅿️15

......Zaro  idanuwanshi  yayi  yana kallonta cike da mamakinta ,a matukar  bukace  ta  Kai fuskarta tsakiyar qirjinsa  tana sauke wahalalle  numfashi tana shinshina kwantaccen sumar dake kwance agirjinsa ,wani irin yanayi ya tsinci kanshi ciki mai wuyar misaltuwa, ya lumshe kyawawan idanuwanshi qirjinsa na bugawa da mugun karfi tamkar ana buga masa guduma , shigewa jikinsa ta sake yi wannan karon fuskarta kwance da tashin hankali  ta dinga ta'bo wasu wurare a sansar jikinsa wanda ke sake kunno masa wutar shaawarsa , take jikinsa ya kama rawa  qwaqwaluwarsa so take ta tsaya ta daina aiki sai dai yay jarumtar hana hakan faruwa .
ita Kuwa Jin yayi shiru yasa ta sake shige masa sosai ta soma k'okarin rabashi da pant din jikinsa ."

wata irin razananniyar tsawa ya buga mata wanda yasa jikinta ya kama rawa take hankalinta ya tashi, ta kamkamesa tana cewa "please Adnan ka taimakeni wallahi Ina cikin wani hali idan baka kusanceni ba zan iya mutuwa ta k'arasa maganar zuciyarta na rawa take Kuma sai hawaye sharrrr ..... ya soma silalowa akan quncinta wata mummunar fad'uwar gaba ta ziyarcesa tsoro da fargaba suka mamayesa baya raba d'ayan biyu akwai abinda  ke  tattare daita mai muni "gbdy tausayinta ya kama shi dan gbdy yanayinta ya sauya ta dawo tamkar ba ita ba , kimanin minti ashirin ta d'auka tana makale dashi taki barin jikinsa, gbdy ma bata da alamun zata barshi burinta kawai ya kusanceta dan sai kuka take masa tana rokonsa Jikinsa na kyarma ya Kai hannunwansa duka ya kamo fuskarta ya had'e da nashi yana busa mata numfashinsa da iskar bakinsa muryarsa a tsarke ya soma mgn "tanweer ! "shiru tayi taki amsa  masa tana shakar numfashinsa dake sake dagula mata lissafi " meke faruwa dake ?  ya  tambayeta wannan karon kanta  ta  samu damar girgiza masa ," dan Allah ki dawo natsuwarki bazan iya abinda  kike  bukata atare dani ba".shiru tayi tana kallon cikin kwayar idanunshi batare da tace masa komai ba dan zuwa wannan lokacin bazata iya magana ba burinta kawai ta jishi acikin jikinta yana having sex daita shima har lokacin idanunshi na cikin nata yana son ya karanci gaskiyar halin da take ciki, iskanci ne ko kuwa wani al'amari ne dabam ?".

"da  kyar  ya sake fixgo magana "me yasa muna zaune lafiya zaki zo mana da wannan al'mari mai girma ?" me yasa kike son tayar mana da hankali? "Idan kina son na maidake gidanku ne wallahi zan mayar dake ba sai kin d'aga min hankali ba ya numfasa kana ya cigaba da mgn " banason ki cutu ne yasa kikaga na cigaba da rikeki agurina , banason wancan azalumin mutumin ya cutar dake duk da bana sonki bazan so na ganki cikin tsananin damuwa ba ."ta d'ago idanunta da suka canza kala tare
da zubar da ruwan hawaye tace "Adnan ni ba dan Ka mayar dani gida bane ni dai kawai na jika ajikina ka kusanceni dan Allah , wallahi Ina tabbatar maka muddin baka kusanceni a yanzu ba zan mutu , zan mutu na bar maka duniya .......
" kiyi aiki da tunaninki mana ki fahimci illar abinda kike son na aikata dake har yau bud'e Idanuna da muguwar zuciyata bata ta'ba kusantar macen da bata ta'ba sanin nmj ba , duk matan dana kusanta daman can a lalace na gansu ke kuwa fa ?" tanweer bakin san maza ba Kuma bazan zamo mutun na farko da zai keta miki haddi ba ."

cikin mugun firgici ta mike tsaye tamkar mahaukaciya duk gashin kanta ya hargitse ta soma dube dube acikin d'akin a hankali idanunta suka Kai kan dress mirror dinsa ,karamar bindigarsa ta gani ajiye a natse ya bi Inda take kallo nan take ya fahimci abinda take son aiakatawa dan haka da sauri ya soma k'okarin durowa daga kan bed sai dai kafin ya sauko har ta Isa ta d'auki bindigar ta saita gefen brain dinta dashi tana haki kamar wacce tayi gudun ceton rai "kana qara taku d'aya zan harbe kaina".Jin abinda tace yasa ya kame guri d'aya ya kasa kwakwaran motsi, ya tsura mata Ido yana neman yadda zai amshi bindigar a hannunta dan ba shi da tabbatacin  babu  harsashi aciki .ita Kuwa tanweer wani dishi dishi take gani acikin idanunta , yayinda a hankali take Jin kanta na juyawa bud'e idanunta tayi da kyau tana kallonsa tare da cije lip's dinta da karfi "kaga malam zaka min abinda na bukata ko kuwa na aika  kaina lahira cikin sauki dan nasan muddin baka yi abinda nace ba mutuwa zanyi cikin wahala ?.bai ce mata Komai ba illa kallonta da ya cigaba da yi qirjinsa  da zuciyarsa na tafarfasa, jikinsa babu kuzari ya sauko daga kan bed zuciyarsa na cigaba da tafarfasa har ya kusan Kaiwa kofar fita ta biyosa da sauri ta sha gabansa tana sauke numfashi "Ina zaka tafi ka barni ?" wallahi da gaske nake zan kashe kaina ."

"kafin ki kashe kanki ki fara kasheni ya cire bakin bindigar akanta ya saita a qirjinsa  daidai saitin zuciyarsa "ki harbeni ya fad'a a tsawace yana zaro mata Ido " shiru tayi tana kallonsa cikin tsananin tashin hankali , yadda take kallonsa a hargitse haka shima yake kallonta cikin tsananin fushi "kin tsaya kina kallona ki harbeni mana alabashi idan na mutu sai ki kashe kanki , kin d'auka zaki tsoratani da mutuwa ne ? bari kiji na fad'a miki babu tsoron mutuwa acikin zuciyar adnan domin yasan ko ba jima ko ba dade zai mutu , koma nace tana bibiyata a kowani lokaci domin kuwa idan ban mutu a gida ba zan iya mutuwa akan titi dan haka ki kasheni kawai idan shine mafuta agareki amman bazan ta'ba aikata abinda kike buka............."ai bai k'arasa maganarsa  ba yaga ta d'auke bakin bindiga aqirjinsa   ta maida kanta had'e  da dannawa  take jikinsa ya kama rawa tamkar mazari sai dai ganin tabbas babu alamun alburushi aciki yasa shi fixge bindigar a hannunta ya ɗauketa da wani gigitacen marin yana cewa "you're very stupid tanweer akan iskanci banza da wofi zaki yi k'okarin kashe kanki . "kin mance ko ke wacece ?

cikin  kuka tace "wacece ne ? ka fad'a min wacece ni ?ta sake tambayarsa cikin zafin zuciyata da sha'awa mai zafi , shiru  yay yana mata kallon banza zuciyarsa na zafi da quna  "wallahi kaji na rantse zan kashe kaina Kuma a daren nan tana gama fad'ar haka ta juya fuuuuuuuu zata bar  d'akin  ya fixgota da karfi ya sake ɗauketa  da  mari har biyu ajere "wallahil  Azim ki shiga hankalinki ,
nace ki shiga hankalinki , idan zaki kashe kanki ki bari na maidake gurin iyayenki idan akwai abinda yafi kisan Kai kiyi agurinsu  tanweer  wannan ba damuwata bace yayi mgnr a matukar tsawace yana nunata da yatsansa yana huci "bani bindigar ya fad'a tare da mika mata hannunsa madadin ta bashi bindigar hannunta kamar yadda ya bukata sai tayi wugi dashi ta zube a jikinsa tana kuka .
baya yayi luuuuuuu ya fad'a saman katifa sam bataji zafin marukan da yayi mata ba , ita dai  buqatarta ta biya ya kusanceta ta daina jin abinda take Jin yana yawo a sansar jikinta  ,
tana hawaye ta Kai lip's dinta kan nashi tana lasa tana shakar numfashinsa  still  tana kallonsa tana lissafin  yadda bukatarta zata biya akanshi . "

A hankali ta had'e bakinsu guri d'aya ta fara sotsa tare da kai hannunta cikin pant dinsa  Kai tsaye hannunta ya sauka akan  joystick dinsa me tsawo  da  kauri , bata tsaya 'bata lokaci  ba ta fara murzawa .
gbdy wani irin yaji ajikinsa  jijiyon dake  aiki ajikinsa suka motsa, jijiyarsa ya tashi sosai ya mike yana wani irin harbawa da sauri sauri .
gbdy jikinsa yayi sanyi kmr wanda aka yiwa wanka da ruwan sanyi ,ya lumshe Idanunsa gbdy  ya nemi natsuwarsa ya rasa zuciyarsa ce ta dinga narkewa tana amsar sakoninta masu burkita lisafi sai dai kuma jin zuciyarsa yake kmr zata buga dan bakinciki abinda take bukata daga garesa , hannunsa ta kamo ta d'aura kan nonuwanta  wani zirrrrrrr yaji a ilahirin  jikinsa  tun  daga yatsun ka'fafunsa  yake Jin sanyin dadi na taso  masa  har  zuwa  cikin brain dinsa , a lisafinsa bai ta'ba Jin  irin wannan  yanayin ba da yake a yanzu , Jin  tafiyar  hannunta  yake  kamar akwai  wutar lantarki ajiki adalilin fixgarsa   da  take  izuwa muguwar shaawarta ".a hankali ya fara shafa nonuwanta    Amman  shi  har cikin   zuciyarsa   iya nan kawai zai tsaya bazai  d'ara daga kan haka ba ,wani numfashi ta fixgo da karfi  ta fitar tana lumshe idanuwanta had'e da yin sama ta Kai masa brest dinta daidai bakinsa ."

kallonta yayi tare da kamo lip's dinsa na kasa yana cizawa a hankali batare da yayi mata abinda take bukata ba ,shi kam bancin ya tabbatar da virgin ce  da babu abinda zai hanashi cewa  karuwanci ne ya motsa mata ,
shiru yayi na tsawon mintuna goma yana kallonta ta Kai hannunta fuskarshi tana goga masa brest dinta tana goge masa zufa da ke tsatsafo masa a fuskarshi sbd  duk  sanyin ac dake ratsa d'akin amman gumi ne ya rufeshi . a hankali ta Kai bakinta daidai kunnensa ta kira sunansa "Adnan ...!"
Yana jinta  yayi shiru yaki cewa komai dan yau yaga abinda yafi karfin tunaninsa , yana ganin naci da iskanci irin na zahra yau ga tanweer wacce ta doketa a komai, wani irin quna yake ji a rantsa sai dai qunar bai sa yaji tsanarta ba  hasalima  zallar tausayinta da shawarta  ne  daskare acikin  zuciyarsa "Adnan !" ta sake Kiran  sunansa a karo na biyu cikin sanyayyiyar muryarta kmr zatayi kuka , a hankali ya bud'e bakinsa zai amsa mata dan yaji me zata ce sai dai qunar da zuciyarsa keyi yasa ya kasa sarrafa harshensa "dan Allah kayi min abinda nake bukata wani Abu nake Jin yana yawo a ilahirin jikina da ban ta'ba jin irinsa ba a tun tsawon rayuwarta ."

da zai iya kusantarta tabbas da yayi saboda tsananin shaawarta da  tausayawa  halin da take ciki sai dai bazai  iya ba yana adduar Allah sanyayyya mata abinda take ji ajikinta ,"bazaka kusanceni ba ? ta sake tambayarsa cikin mawuyacin hali , Kansa ya girgiza mata alamun bazai yi ba , cikin sanyi murya tace "to muje ka nemo min Wanda zai yi dani ko abinda nake ji zai bar jikina " ta k'arasa maganar tana k'okari mikewa ajikinsa da karfi ya fixgota ya maidata jikinsa "kina hauka ne ?"to bazan ci ba kuma bazan Kai ki aciki ba" naunayen ajiyar zuciya ta sauke hawaye masu zafi ya zubo mata sbd ganin gbdy yanayinsa sun nuna mata bazai ci ba ,"adnan kayi mata abinda take so mana tunda itace ta bukata yar Adam ce tanweer kamar kowa dole zata bukaci nmj " zuciyarsa ta bashi wannan shawarar "Anya kuwa zan iya  kusantar  yar mutane bayan ita din virgin ce ?" no! no!! bazan yi ba ,bazan iya aikata hakan ba . "Amman ai abinda take so kenan ? ya sake  tambayar  wankakkiyar kwakwaluwarsa .  shiru  yayi  yana kallonta yana zance zuci , ta kallesa taga har lokacin ita yake kallo yana tunani , cikin tsananin damuwa ta sake  yunkurawa  ta  mike daga jikinsa zata sauka akan gadon taji ya fixgota da iyakacin  karfinsa  ya zagaye kugunta da hannunwansa duka tare da rungumeta tsam ajikinsa yana fitar da numfashi sama sama  hannunsa  d'aya  ya zare ajikinta ya janyo  blanket  mai taushi ya lullu'besu yana sauke naunayen
ajiyar zuciya ."

bakinta  ta  Kai  cikin kunnensa " wayyohhhly  Allah  Adnan baka san yadda nake ji ajikina  bane  shiyasa kake  bata lokaci  ,wallahi  Ina  Jin kmr  mutuwa  zanyi, ta'ba  zuciyata kaji  zafi  take  ,jikina  zafi  yake ka taimakawa rayuwata ".
" it's risky , gaskiya bazan iya ba" ya fad'a yana control din Kansa dan Shima a hannu yake gashi jijiyarsa sai haniniya  take  ,ta yunkura zata tashi ya rike  kugunta  "please  tanweer me yasa baki da tausayi ne ? tayi shiru tare da  dunkule hannunta , ta dinga ji wani irin zafi a gbdy ilahirin jikinta kamar wacce aka zubawa barkono .
ta rushe masa da kuka tana dukan qirjinsa  da hannuwanta duka tana son ta mike ya matse gam "okay okay na yarda zan taimaka miki har  ki samu natsuwar da kike bukata " ta lumshe idanunta sannan ta bud'e tana tsotsa jikinta dake mata zafi , shi kuwa kallon yadda take tsotsa jikinta yake ganin bai fara ba ta sake yunkurawa "sorry nace na yarda zanyi .
a hankali ya fara sucking din nipples dinta yana shafa gabanta wani wahalalle numfashi ta sauke tana sake tura masa Brest dinta, kasa yayi da finger's dinsa ya shiga yawo da finger's dinsa a kasanta , gbdy ta d'auke wuta nan da nan jikinta ya shiga siyayar da ruwa, cike da faduwar gaba yay gefe da pant dinta ya soka finger's dinsa daya cikin jikinta yana yi mata a hankali ta yadda zata ji dadin da take bukata  , fingering dinta yake sosai bakinsa na kan nipples dinta amman ita jijiyarsa tafi bukata taji ajikinta dan haka ta Kai hannunta ta zare pant dinsa gbdy ta daura hannunta a kan joystick dinsa tana murzawa tana sauke ajiyar zuciya bai san lokacin daya maidaita kasansa ba ya dawo Samanta yay mata rufa da faffadan qirjinsa, yayi kasa da bakinsa ya kafa a gabanta ya fara sucking dinta , wani irin nishi ta sauke  da karfi ,harshensa ya dinga karkad'awa  yana tsotsar kasanta kmr zai cinye gurin yana lasar ruwan dake tsiyaya." sucking dinta yake sosai cikin kwarewa yana furzar da hucin numfashi ."

Ita Kuwa nishi kawai take tare da Kai hannunta cikin sumar kanshi tana yamutsawa, a hankali muryarta ta fito "Adnan ni sex nake so dan Allah I need sex  kaji  "  Jin haka yasa ya dinga sucking dinta da sauri sauri wai a nashi dabarar tayi release

Please Login or Register in order to submit comment