Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da Kaida, sannu a hankali suka fara Jin Sakala a sansar jikinsu gbdy ya kashe mata sansar jiki da duk wata gaba , yana cigaba da sarrafa  sansar jikinta cikin wani irin salo dan dole ta sakar masa. jikinta tana sauke wahalallen numfashi ..."


Bazan ce karku daina fitar min da novel ba ku cigaba na gode sosai.

Mmn sudais💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

PAID BOOK

 WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO
          

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan  littafin na kudi ne  mai bukata karanta shi  ya tura 500 ta wannan  account number din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number
+234 703 534 8686alert  domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu  a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

🅿️27

Anas ya   k'arasa  maganar
a lokacin da  zahra  Ke k'okarin  kai   hannunta  qirjin jaguwa
yay saurin    rike hannunta  had'e da tureta  ya duro da  sauri  ya  qarasa  bakin kofa   ,ya  murda  handle  ga mamakinsa  kofar  a bud'e take,  ya  murda  key  ya  zare   ya   juyo  ya  tsura mata rikitattun idanunshi  yana dubanta   zuciyarsa na buguwa da karfi tare da karkarwa   .
cike  da  faduwar gaba ya
dauke  kwayar idanunshi akanta ya k'arasa  jikin  bangon d'akin  ya  manne  domin  'bacewa .
hankalin zahra yayi matukar tashi    domin   tasan  bacewa zai yi  da zarar ya bace kuma shikenan ta rasa damarta km  bata san sanda zata sake samu  wata damar ba, sai dai ganin  ya  gagara ' bacewa yasa tayi sanyaye murmushi a boye   dadi ya kamata Kenan har yanzu tana da sauran dama ,dan haka  duk yadda zatai sai tayi ta  yaudaresa ya shiga hannu taso ma su samesa yana  bacci amman Ko yanzu bata  baci ba zata yi iya yinta tunda ya kasa bacewa ."

da  sauri  ya shiga bathroom rike da key ya ajiye ya fara sakarwa kansa ruwa had'e da wanka tsarki zuciyarsa na cigaba da tsinkewa    da faduwa  ,haushin kansa ya kamashi "me yasa   ya   biyewa son zuciyarsa  har ya sake kusantar zahra a rayuwarsa  ? " yayiwa Kansa tmbyr cikin tsananin jin haushin kansa tsaki   yaja yana furzar da iska mai zafi  daga bakinsa yana tunanin   hanyar  da zai bi ya kubuta kafin rutsa shi .
Cike da matsanancin tashin hankali ya sake  manna jikinsa da bangon bayi amman  bango  yaki amsar   tsantsar  jikinsa,   yayi  yayi  ya kasa 'bacewa  "matsala ta fara  faruwa Kenan ya furta a fili yana sake gyara tsayuwarsa ya tsaya saitin shawa ruwa na sauka ajikinsa . "lallai lokaci nemo  yarinya  mai  taurari  yayi dan  dole  na ajiye  wasu abubuwana  na shiga gari nemanta , yana   tsaye ruwa na sauka ajikinsa zahra  ta shigo cike da karairaya tana  karewa sansar jikinsa kallo most especially  joystick dinsa data fi qauna   tana  lasar lips dinta na kasa Kamar wata tsohuwar mayya.
bata tsaya wata wata ba ta shiga cikin  bathtub din ta shige jikinsa ,finciketa yayi ta karfi  amman ta makale ajikinsa yayi baya kad'an , ta kwanto jikinsa tasa hannu ta tallafo fuskarsa tana furta "me yasa kake wanka nifa ban  koshi  ba"? tayi mgnr cikin salo da tsigar yaudara .
tsaki  ya ja ya damke hannunwanta duka ya turata baya har sai data buge kugunta  ta  saki   qara  mai sauti tana Kiran ouchi ..."
  Yaja dogon tsaki  "idan kika sake kuskuren fad'a min cewar baki koshi ba  ko wani  abu mai kama da  shirmen haukanki  din nan  zaki ga yadda zanyi dake very stupid Kawai ".  ya k'arasa maganar tare da d'aukar key ya fito ya  soma goge jikinsa .
ta fito rike da kugunta tana shafa daidai inda  ta buge , da kyar ta zauna tana dubansa Kamar zata cinyesa amman rashin son da bai mata yasa ita kuma sai taga karshensa.
sautin muryar yaji a hankali tana cewa "ni bana wani shirmen hauka ,ka kwana kana cina ka juyani son ranka duk baka ji haushi ba sai yanzu dan nace bankoshi ba ?" ai haushin kanka ya kama kaji ba haushina ba tunda ba d'aure ka nayi ba da ka ..."enough zahra karki tunzira zuciyata na miki wulakanci ya fad'a a tsawace ya juya mata baya yana k'okarin saka kayansa ,ita kuma ta koma ta kwanta ruf da ciki  tana tunanin abun yi  ."

ganin bata da niyyar  fita  ta barshi yasan yadda zai tsere yace  "ki  tashi  ki kama gabanki  ta  juyo a hankali  ta  kalleshi ranta a bace  kmr  zatayi kuka tace "Ai  ni  na kama  d'akin". "okay  ni  ya  kamata Kenan  na fita na  bar miki ba"?  ya fad'a  yana maida  botiran gaban rigrsa a hankali ta mike  still babu kaya ajikinta ta sauko  tana dubansa ,   jikin  window  d'akin  ya  Koma  ya yaye labule  dakin  yana kallon haraban hotel din  "tabbas maganar Anas gsky ne  police  da security  da yan jarida ne  cike  da  haraban   hotel  din,
ya  furzar da iska mai zafi daga bakinsa  tare da rike  kugunsa da hannunsa d'aya  yana mata kallon tunhuma sannan   yasa   kai  zai fita daga  d'akin tace   " dan Allah  minti  biyu Kawai ".  ya tsaya batare  daya  juyo ba.

a natse ta dawo gabansa suna fuskantar  juna  "me yasa  Adnan  "? me yasa baka sona "?
"Kawai bana sonki  "ya fad'a a takaice cikin tsananin bacin rai . ta runtse idanunta tana jin wani irin zafi aranta, Idan akwai abinda ta tsana bai wuce ya furta mata baya sonta ba ,haka nan taji hawaye  na bin kuncinta murya a sanyaye ta fara mgn ". gani  ni  kuwa  Ina mutuwar sonka ina maka son da   ..." .
Saurin daga mata hannu yayi ta hanyar dakatar daita yana cewa
"dan Allah malam ki barni haka kina damuna da surutu ya fad'a yana sake jan tsaki yasa hannu ya tureta gefe yana cewa "duk abinda kika yi dan ki cutar dani  kice  zaki kwana aciki dan bazaki ci riba ba, ya  kai hannunsa ya rike handle yana Shirin murda key  ya ji muryarta cikin kunnensa ".

"ka dan jirkirta  karka  fita yanzu  domin  fitarka yanzu akwai  damuwa "ta fada  batare data shirya fad'a hkn  ba ,haka nan ta tsinci Kanta da fadar haka  , bama ta san ya'akayi kalmar damuwa tazo bakinta ba .
ya juyo gbdy ya tsura mata rikitattun idanunshi yana kallonta "me  kika ce ?" take jikinta ya kama rawa da kafafunta ganin yadda yake kallonta gbdy ta rikice ta dimauce tayi data sani "
a sukwane ya dawo suna fuskantar juna "uhmmm ina jinki "tayi shiru ta kasa mgn dan bata san me zatace ba dan tana bud'e baki zata fad'a masa komai saboda ita kam bata iya karya ba .
"Bazakiyi magana ba ya fad'a tare da damkar makoshinta nan take idanunta suka yi kulu kulu tsabar matsa ,da kanta ta dinga masa alamar zata fada.
ya sakar mata wuya yana filinging daita tayi taga taga ta dafe bangon d'akin ta tsaya bisa kafafunta tana huci da kyar ta
d'aga  hannuta  tana  cewa "uhm ...uhmm akwai  damuwa banason  ka fuskanci matsala  idan ka fita yanzu  police zasu iya attacking  dinka."
"Uhmmm ai ya  kamata  kiso  hakan ,tunda  shine burinki   na wulakanta   ?"
"wallahi  a'a,  kullum  Ina  maka addua   Allah ya tsareka  ". ta fad'a a rude muryarta na rawa .


"akan me Kenan  kike min addua ? "akan alqalla fashin  da  kake  ta sake subutar baki  dan sam bata iya karya ba ,koda ake cewa duk wanda yabi maza zai yi karya ,zai yi sata zahra bata iya karya ba sannan bata sata barta dai da bin maza suma masu lasisi manya mutune manyan yan siyasa da manyan kusoshin gwanati " .
yayi shiru  Kawai  yana cigaba da sauraronta tare da nemna Karin bayani  "shiru tayi jikinta na sake d'aukar  rawa gbdy ta daburce ta dawo tamkar wawiya  agabansa "na  shiga  uku meye haka nake yi  ? "
"me yasa na fad'a masa nasan sana'arsa  ,ba abinda ya kawoni Kenna ba , dan dole na nemawar kaina mafuta tun kafin ya sake shakeni  na mutu .
Kamar tsohon maye yake kallonta kafin a hankali yace "Kafarki ba a kasa take ba ki ajiyeta a kasa da kyau kiyi min bayani  a ina kika san alqallata?

Muryarta cike da in Inna tace "Uhmmm ...ammm  sai Kuma tayi shiru ta kasa cigaba da magana wata hadadiyar tsawa ya buga mata yana sake tambayeta jikinta na rawa ta soma mgn " nasan kana  yi sana'ar   fashi ne  agurin  dcp   ,nan  ta kwashe komai  ta zayane  masa  a karshe tace "yanzu nasan   bibiyeta  suke domin  su samu damar  kamaka".ta hada da Karya dan kar ya fahimci komai ..
"Ke ya'akayi kikasan suna  waje  yanzu"?  "wayar da kayi  da anas  naji  komai gbdy sai  tunanina ya bani ni suke  bibiya domin su samu damar kamaka  .
kallonta  yayi  a d'age yana ta'be baki ,bani zaki rainawa hankali ba ,kanki zaki rainawa hankali an hada baki dake ba, dan Akamani Shine Allah ya matsi bakinki Ko?"
"To kisani bani da bakin uwa yadda na shigo lafiya haka zan fita lfy , "a'a ka tsaya ka fahimceni na yita  kiranka domin na fad'a  maka  komai dake faruwa kasan matakin da zaka d'auka  amman kaki d'aukar wayata ."to yanzu  ya ake ciki malama zahra ?ya sake  tambayeta a d'age   yana sauke numfashi a boye dan gbdy ya gama ganota itace ma tabasu number wayarsa da yake zargin abokansa da yaransa ne."
  "burinsu su kamaka  dan  Allah ka fahimceni  Ina sonka zan  iya   auranka da wannan  sana'ar da kake  zan  taimaka maka akan sana'arka  ta  yadda  zaka  cigaba  da  samun nasarori   sannan kayi nasara  akan polisawa dake son ganin bayanka ."
  tsaki  yaja  yana cewa "baki  da  hankali,  Karki d'auka dan  kinsan Ko ni waye  zai sa ki samu abinda  kike so  agurina a'a babu wannan damar Idan kin  ga dama ki had'a kai   dasu ,Ko kuma ince ki qara hada kai dasu ba damuwata bace zasuyi amfani dake ne abanza akarashe kece zaki kwana ciki    ya karasa magana  yana  sake juyawa   yasa  kai zai   ya fita  daga d'akin ."
"Wayyolhhly  Allah Adnan  why please wallahi  Ina sonka ka taimakeni  bazan iya cigaba da rayuwa babu kai ba na bar zunzurutun miliyoyi kudinn saboda qaunar da nake   ..."

"Karya kike munafukar Allah
"Ba dai saboda qaunar da kike min ba yasa kika bar damarki Allah ne ya tona asirinki ",karka ce haka please Ina sonka
"bani kike so ba kinsan abinda kike so ajikina ,me zai hana ki hakura dani , jijiyar  mazaje  nawa kika ci  duk  baki samu wacce tayi daidai  dake ba sai nawa  zaki  makalewa?" kudi Kuma ki Koma ki karba abunki idan zasu baki kenan ,domin yaudara acikin police kmr tare suka zo duniya ya  k'arasa  fita daga d'akin gbdy .
Hawaye take har sanda police suka banko kofar dakin suka shigo  tana  durkuahe a tsakiyar  d'akin tasa hannu ta janyo zanin gado ta rufe  jikinta tana zubar da ruwan hawaye.

commissioner ya dafa ta ya  fara  tmbyrta jaguwa  alokacin daya Kuma sauran police  suna dudduba d'akin  ,sai  dai babu shi ba alamunsa ita kuwa  kuka  take sosai  da iyakacin karfinta, tayi biyu babu ta fada masa komai sbd tunaninta zai saduda ya  sota  amman duk da haka bai saduda ba bare hakan yasa ta zama wani bangare na rayuwarsa duk tmbyr da suke mata bata bud'e baki ta basu amsa ba."
A hankali  police  suka cigaba da duba lungu da sako kafin suga fitowar  commissioner,  jaguwa   yana ganinsu yay sauri ya boye  yana tunanin ko ya haura sai kuma ya fasa ba mamaki wasu police na dakon baya tunawa da yayi ba da fuskar da suke nemansa yake ba   Kawai ya fito daga  maboyarsa  ya soma tafiya a natse    Suna  bincikensu  yazo ya wucesu , sai dai  bai  tsaya shigar motarsa ba   ya bar hotel  din .
tare da commissioner zahra ta fito "kin kuwa d'aukar mana hotonsa na ainihi ?".
"Yallabai nayi k'okarin yin haka sai dai yaki yarda kasan mugun wayo  garesa "kiyi k'okarin ki samo mana  hotonsa domin da shi kad'ai zamu hanashi yawo acikin garin nan dan zamu baza hotunansa kinga duk inda ya shiga zamu Samu information har bakin motarsa suka k'arasa suna cigaba da tautaunawa ita gsky tana ganin zata hakura da kudin da zasu bata dan bazata Iya kasadar mikashi ga hukuma ba bama zai kamu ba gashi daga haduwarsu duk ta daburce ta fad'a masa komai kuma yaki yarda daita tasan ita dashi har abada ."
Tun akan hanya jaguwa ya Kira baba ya labar masa  jikinsa yaki amsa bango "okay to shikenan baba zanzo ."
da misalin karfe tara na  safe dady  ya zaunar  da tanwer yayi mata nasihohi sosai tare da jan hankalinta akan kuskuren da take neman aikatawa, har yayi ya gama bata ce uhm ba bare uhmm, abinda ma bai sani ba babu kalma daya data shiga brain dinta domin kuwa tana kan bakanta na son jaguwa da Kuma son aurensa muddin ya canza sana'a ,  duk ta inda zasu bullo mata ita dai babu sauyi jaguwa take so  ."
Tunda jaguwa ya isa gida ya kasa zaune ya kasa tsaye sai zariya yake yana zukar tabar wiwi yana cewa "ni zahra zatawa haka ?taso yaudarata fa dan dai ni din ba mayen mata bane ?anas ya matso ya dafa shi "wai meye zaka d'aga hankalinka akan zahra din banza babu abinda ta Isa tayi maka baga shi ka ganota ba " gani tayi zata bukunci lahira shine ta dinga fada min kalaman yaudara wai tana sona bata son na cutu ,kasan wani abu tun sanda ka kirani na ganota kawai na batsar dan naga gudun ruwanta ,Kai lallai ne na kama zahra na rabata da rayuwar waje idan ba haka ba daita za'a had'u a cutar dani, ina bukatar adanata zahra ....." ya fad'a da karfi yana dukan bango nan take hannunsa ya tsage sai jini ya fara zuba gbdy ya fita haiyacinsa anas ya amsa sauran wiwin hannunsa ya kamosa ya zaunar dashi "karka qara shan komai Ina zuwa ya fita da sauri ya bar jaguwa, bai dade ba ya dawo yayi masa dressing din hannunsa jaguwa ya kishingida yana tunanin yadda zai kamo zahra anas ya sake fita ya barshi .
Tunda anas ya fita bacci ya d'aukesa bai tashi ba sai gurin karfe hud'u Kuma har lokacin anas bai dawo gidan ba ,ya tashi ya shiga bayin dake manne da falo ya dauro alwala ya fito ya gabatar da azahar da la'asar shiru anas har bakwai bai dawo ba ,nan hankalinsa ya fara tashi ya shiga neman layinsa kira d'aya ya dauka yana cewa" gani nan shigowa " .
ko cikakken minti shabiyar basu da gama waya basu yi da gama waya ba ya shigo jaguwa na ganinsa ya mike ya k'arasa ya rike masa hannu" ina kaje kasan banason kanayi nisa dani ko".
"ba gani a gabanka ba muje kaga wani abu ya jashi zuwa wani daki dake kusa da wanda suka saka alqali, suna shiga jaguwa yaga zahra d'aure har bakinta sai faman zare Ido take .
Jaguwa ya kallesa ya juyo ya Kalli zahra sannan ya kwashe da wata hadaddiyar dariya ya rungume anas ajikinsa "gsky ka burgeni yau kayi abinda ni kad'ai zanyi ,yanzu zuciyata zata samu salama .
ya zare hannunwasa ajikin anas ya dawo Inda take zaune ya dan durkusa a gabanta ya cire pilastar da'a ka rufe mata baki.
"Sannu tantiriya ni zaki yaudara ko? idanunta suka kawo ruwan hawaye ta girgiza masa Kai alamun "a'a !
"har kamar ni zaki yaudara ?"dan Allah kayi hakuri ba yaudararka nayi ba" shiiii......" "rayuwarki tazo karshe zahra kinga kin huta da yawon d'aukarwa kanki zunubi domin kuwa anan zaki cigaba da rayuwarki yana gama fad'ar haka ya mike ya dafa kafad'an anas "muje abokina karka sa a kwanceta sai tayi sati a d'aure ,
"angama mutumina, nan suka sa kai suka fita daga d'akin suka barta tare da kullewa .

****
Tsawon sati biyu Kenan tanwer  tana neman layin jaguwa Kiran  na  shiga bai d'auka saboda yayi busy sosai domin kuwa ya bazama gari neman yarinyar da baba  yace, sai dai gbdy ya nemi yarinyar ya rasa ya sake dawowa  baba ,ya tabbatar masa lallai sai ya nemota  ta kowani hali, ko  ya auri tanwer Ko kuma ya  kwana daita hakan zai Karawa aikin jikinsa karfi na tsawon wata uku zuwa biyar hatta police hankalinsu zai dauke akansa ya cigaba da alqallarka hankali kwance  sai dai byn wata ukun  nan ya zama dole ya sake bukatar mai taurarin idan ba haka ba komai zai iya faruwa yanzu jikinka yaki amsar bango nan gaba bindiga zata fara shigarka .."
naunayyen ajiyar zuciya ya sauke byn ya gama tunanin magangun baba sannan ya tashi jiki a sanyaye gabansa na wani irin faduwa yana jin Kamar ya hakura ya auri tanwer ya koma kan kujera "to ai tanweer ta fad'awa iyayenta waye ni , dama ace bata fad'a musu cewar tana sona bane , kai iyayenta ma bazasu bani ba, gara na sake  nemeta na sadu daita so that daga nan Kawai  na rabu daita na cigaba da neman mai  irin taurarinta da wannan shawarar ya mike ya shiga bathroom ."

Tanweer a d'aki tana shawarar rabuwa da jaguwa tunda bai sonta haka zalika iyayenta ma basa sonta dashi ,sosai tayi zurfi cikin tunani  , ringing din  wayarta ne ya dawo daita haiyacinta ta duba wayar sunan doctor muyis ta gani yana yawo akan screen din wayar da Kamar bazata d'auka ba ,sai Kuma ta d'auka qirjinta na bugawa fat fat "hello !"
"Kina ne tanwer ?".
"Ina gida " ta bashi amsa tana yatsina fuskar "to sai ki shirya ki fito  yanzu an Kawo wata mara lafiya  imagency kuma Lallai sai  kece zaki  dubata.
"yanzu babu wanda zai dubata Sai ni ?"Gsky sai ke saboda aikinki ne iyayen yarinyar sunce kece kikayi mata aiki sakamakon rashin shan magani da allurai da yarinyar batayi ba ya jawo ciwon ya dawo sabo " shiru tayi tana tunani  kafin daga baya tace   "okay  ka bani minti goma zaka ganni ta fito ta nufi d'akin dady
Tun da ta shigo d'akin gabanta Ke faduwa dan batasani ba ko zai amince mata ta fita ,  ita dai ko ya yarda Ko bai yarda ba sai ta fita tunda taimako zatai  ."

ta karaso gaban mahaifinta ta durkusa a gabansa ya ganta  amman  yayi Kamar bai ganta ba ya kawar da fuskarsa gefe dan kunya take bashi da iliminta da komai Amman tana biyewa son zuciyarta Kamar mara ilimi  . "dady! ta kirasa tana riko tafin hannunsa cikin nata , bai amsa mata ba ,sannan bai juyo ya kalleta ba "dan Allah dady kayi hakuri inshaallahu na canza bazan sake fita koina batare da izininku ba maganar Adnan kuwa ya zama tarihi a zuciyata har abada na   hakura dashi ,
numfasawa yayi ya juyo ya tsura mata Ido yana son karantar gskyrta,
"ka yarda dani dady "bazan sake ba tunda bakwa so na hakura . "Kinyi alkwarin tanweer"?
",Wallahi dady nayi maka alkwari bazan sake ba .
"shikenan mamana Allah yasa , Allah Kuma ya yaye miki kiji gbdy , tace " ameen idan  ba alkhairi bane arayuwata ," "yauwa dady daman ina son na fita ne zuwa hospital an Kawo wata mara lafiya da nayiwa aiki yanzu a halin daake ciki an dawo daita hospital ana bukatar taimakona     dole kuma  sai nice zan dubata"
" okay to  shikenan Allah ya taimaka Allah ya bada sa'a ya d'auki mukulin motarsa range rover  ya mika mata ki tafi daita   "yauwa dady na gode ta amsa ta fita  da sauri ta Shiga mota kai tsaye hospital ta nufa ta Isa office din doctor suka gaisa  atare suka fito yana mata bayanin halin daake ciki har suka k'arasa dakin da matashiyar yarinyar take tana ganin fuskar yarinyar ta ganeta lallai itace tayi mata aiki a makoshinta  daya samu matsala kwanaki baya tun kafin  jaguwa ya dauketa .
ta k'arasa gadon da take kwance ta bud'e ciwon "subhallah ciwon yayi wost "garin yaya kuka barta agida har haka ta faru shin baku tsiyi maganin dana rubuta muku bane "?
"wallahi babu hali ne mu din bamasu karfi bane dan abinda muke dashi muka tattaro muka kawota akayi mata Aki inji cewar mahaifiyar yarinya.
umarni tanwer ta  bayar a wuce daita d'akin tiyata dan ciwo ya dawo sabo dan wani tsoka ya fito mata a wuya yana zubar da ruwa da jini.

Dady Dake zaune ya mike  ya Shiga d'akin mumy yana cewa "zainab ki godewa Allah "alhamdulillahi ala kulli halin ta fad'a tana dubansa , "tanwer fa ta gane gsky dazu da Kanta tazo tana bani hakuri na ya labarta komai ta numfasa "kai yanzu ka yarda da wannan yarinyar ,?
nifa tsoro take bani gsky da ba ka barta ta fita ba, daka nemi izinina sai dai ka hadata da wani suje tare tayi aikin su dawo .
shiru dady yayi yana jinta haka nan Kuma yaji gabansa na faduwa jiki a sanyaye yace"kiyi Mata fatan alkhairi zuwa anjima zanje hospital din da kaina na duba Allah dai ya taimakemu".tace Ameen tanweer din da zamu yarda daita ta canza sai dai karfin addua a hankali suka cigaba da tautaunawa .

Fitowarta Kenan daga d'akin tiyata ,ta yankewa yarinyar tsokan daya fito mata a wuya tana yiwa wata nurse dake biye daita bayanin za'a yiwa tsokar da aka yanke scan dan haka itace zata d'auki nauyi komai da duk abinda za'a bukata .
ta k'arasa maganar ta   nufi office din doctor muyis dan anan ta bar wayarta tana d'aukar waya Kira na shigowa tayi shiru tana duban wayar ganin me kiranta yasa
Tayi saurin  ta dauka tana fashe masa da kuka "ba kuka nace kiyi min ba ina son ganinki yanzu yanzu zaki samu dama nazo hospital na daukeki ?
"shiru tayi tana tunanin Kamar tace masa a'a sai kuma ta kasa tace "shikenan Sai kazo  "bai tsaya jin me zata sake cewa ba ya katse Kiran "wayyo Allah ya zanyi  yanzu " "ta tambayi Kanta .
runtse idanunta tayi na second biyu tana tunanin alkwarin data yiwa mahaifinta, minti talatin tsakani ya kirata yace ta fito ya karaso yana wajen hospital jiki a sanyaye ta fito tana taku a hankali har ta karaso inda motarsa take ta bud'e ta shiga ta zauna yaja."

Tafiyar minti talatin ta kawosu gidansa suna shiga yajata zuwa d'akinsa ya fara wasa da sansar jikinta bata wani damu ba tunda idan da sabo ya saba kuma Iya ramomce ne ,tsayuwa ta gagaresu  suka fad'a kan katifarsa ya rankwafo jikinta a hankali ya kai bakinsa saitin nata sannan  ya dan ware kafafunta .
a hankali  yayi sama da doguwar rigarta ya fara shafa cinyarta da Bayan hannunsa  yana lumshe rikitattun idanunshi,tanwer tayi luf tana amsar sakoninsa tana  jin wani sanyi na ratsa sansar jikinta, nan take komai ya kwance mata soyayyarsa da take neman guduwa ta dawo mata sabo fil ,hannunsa ya kai ya  shafa cibiyarta zuwa mararta saurin d'auke numfashi tayi saboda dadin daya ziyarceta ta lumshe idanunta tana sauke numfashi da kyar .
yayi kasa da hannunsa yana shafa pant dinta Wani irin ajiyar zuciya da numfashi ta sauke alokaci daya ta bude idanunta dake runtse tana dubansa dishi dishi ,ya dubeta yana kashe mata Idonsa d'aya

Please Login or Register in order to submit comment