Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sannan  jijiyarsa bata  tashi amman da zarar ya kusanci Inda take  sai ta mike ta tashi sosai shi kansa yanzu yasan idan ya mayar daita zai shiga damuwa ko dan abubuwanta  .

****
Zahra ,hafcy no-no ,Saira  suna  zaune a falo   sai sukaji knowking Saira ta tashi ta bud'e kofa  police men guda biyar ta gani  tsaye "muna son ganin  "Zahra !
Saira   dake tsaye tace "Zahra ! suka gyada mata Kai alamun "eh !  ta kauce ta  basu hanyar shigowa dan batayi tunanin wata matsala bace    a tunanin me gidansu ke son ganinta tunda tasan akwaita da kan masu kudi  suna shigowa  suka yi wuri wuri suna raba idanu   suna son gano fuskar hoton da'aka basu.
cikinsu babu wacce  bata tsorata ba most especially Zahra  suna gama ganota  suka tunkari Inda take  zaune "are you Zahra?  da kamar tace a'a sai Kuma tace" eh! "Okay muje me gidanmu na son ganinki tace "waye kenan me gidan naku ?"idan muje zakiga ko waye ki hanzarta please " ta mike ta d'auki karamin   mayafi baki ta yane kanta dashi  dan a shiryenta take ta fito suka wuce har suka Isa station tunanin waye wanda yasa a d'aukota take .

Kai tsaye office din dcp aka zarce daita  suka Sara masa sannan suka ce "sir ga ta nan da hannu yayi musu alamar su  wuce  "ki zauna mana ya fad'a yana nuna mata gurin zama  ta zauna a Inda ya nuna mata tana jira daga garesa qirjinta na dokawa da karfi  byn kmr minti biyar ya dago yana cewa "Zahra ya jaguwa ? lumshe idanunta tayi sannan tace" yana gidansa "gud ko zan iya sanin halakarki dashi ?"eh to saurayina ne da na bukaci  muyi aure dashi  yaki "
ko kinsan aikinsa ?ta girgiza  Kai da sauri  ban ta'ba sanin aikinsa ba Sannan   Ban ta'ba tmbyrsa ba "ya gyada mata  Kai ",fashi da makami ne aikinsa "what ? Zahra ta furta a matukar firgice  tana zaro idanuwanta waje "impossible gsky ban yarda ba, nan take ya shiga mata bayani a karshe ya kunna mata duk maganganun da sukayi dashi tabbas muryarsa ce babu mutsu muna son mu kamashi ko kinsan  sirrinsa? tayi shiru tana nazarinsa " idan kika bayyana mana sirrinsa  zamu baki million  goma  "  ta sake yin  shiru tana sauraronsa  da tunanin million goma  , ya cigaba da fad'a mata duk hanyar da suka bi amman basuyi nasara ba 
"gbdy yadda  kuka shirya gurin kamashi  ba tsari bane "
" me yasa kika fad'i haka ? "tamkar kuna lalube ne cikin duhu ,   kun samu  bibiyesa  fiyye da sau  hamsin  amman bakuyi  nasara akanshi ba saboda  baku da wani Abu guda daya da zaku iya rikewa a matsayin hujja  ko tabbacin yadda zaku kamashi byn muryarsa  kunga  har yanzu akwai sauran rina akaba kenan "

"nayi yawo guraren da dama akanshi duk Inda naje ba'a nuna min waye shi   har sai da muka hadu da Kai  yanzu sannan  nasan waye jaguwa  ,abinda wani malamina  ya fad'a min jaguwa  nada mugun  asiri  ajikinsa ya fad'a min cewar muddin ana son akarya asirin jikinsa   sai an daidaici    lokacin da bai tashi a bacci ba, ma'ana a rusashi yana kwance yana bacci akan katifarsa to fa a wannan lokacin dole  asirin  jikinsa ya karye kunga ku Kuma dole ya kamu a hannunku ni Kuma dole burina ya cika akansa   amman matswar ba wannan lokacin ba asirinsa jikinsa  bazai karye   ba sannan batun diyar minister Shima malamina ya fada min ya kamu da balain sonta bazai iya  rabuwa daita ba  Ina ganin shine dalilin da yaki dawo daita ."
"yanzu me kika ganin za'a yi mu rutsashi yana bacci  ?",dole sai munyi dogon  nazari  akan haka "Yanzu  kirawo numbersa   tunda kina daita muji ko zai dauka "wannan ma wani sabon tashin hankalin ne, yaushe rabon hakan a tsakaninmu dashi ?mutumin dake gudun haduwa dani sai dai duk every each hour Ina samu rahoto akanshi ."
 

"Shikenan  yanzu ki bani numbersa "Taya zan baku numbersa byn Kun Saba tautaunawa dashi ?"duk sanda zai kiramu  yana boye number ne,ki taimakawa kasarki kiyi aikin alkhairi ko sau daya arayuwarki, wannan mutumin dan ta'addane da bai dace ya cigaba da rayuwa ba  shiru tayi kawai tana tunanin ta bayar ne  ko karta bayar  byn kmr mintuna shabiyar  tace  "zan baka Amman kasa baseera sosai dan  yana da matukar hatsari "na dade da sani wannan ta Karanto masa number yayi dialing a wayarsa ya soma kira  alokacin jaguwa na d'akin Jim dinsa yana motsa jiki yaji shigowar kira wani irin tsalle yayi ya danna bluetooth din dake ajiye a gefensa ya manna a kunnensa  "hello.."  jaguwa yayi shiru sakamakon ,jin muryar dcp bai gama tunanin Inda ya samu wannan layin nasa ba ya cigaba da Jin muryarsa "muna sane  da halin da kake ciki  yanzu  amman ka sani karshenka yazo lokacin kamaka yayi."
"Kai   ka tabbatar da hakan  jaguwa  ya fad'a tare da gyaran abun kunneshi ya kife hannuwansa duka  akasa yana  motsa jiki  ?kwarai kuwa Kuma zaka gani , "meye abun maimaita magana daya Koda yaushe yalla'bai   ?
"wai ma meye  abinda kake gadara dashi da abinda  yake baka wannna kwauri giwar da har  kake aikata wadan nan  abubuwan ?

"Ka sausauta yalla'bai wannan ba abun tada hankali bane ya fad'a yana mikewa tsaye ya kakkabe hannunsa "duk wani shirina na rigada nagama tsarawa aikatawa ce kawai ta rage min adadin mutane da zan yiwa fashi   a lisafe suke  ya fad'a tare da yin  tsalle ya rike kerfe yana sama da kasa jikinsa na budewa  " Ku daina bincike da bin kwakwafi akaina dan babu wani abu da zai amfana muku dan  bazaku ta'ba samun komai ba sai darasin rayuwa kawai .
"ka kiyaye kanka dan randa zaka shigo hannunmu zakayi da kasani  ....
"daga murya fa ba komai bane agurinmu, masu laifi ake d'agawa murya Kuma kunsan Inda suke , dcp yayi  shiru yana furzar da iska sannan yace  "me kake bukata zamuyi maka muddin zaka dawo da yarinyar nan ?"murmushin gefen baki yayi nasan karshe abinda za'a  sake tmbyata  kenan "me yasa sai akan diyar minister zaku kasa zaune zaku kasa tsaye ?"oho a she fa ita diyar me kudi ce ko ?
"ba wannan muka tmbyeka  ba abinda kake bukata muke so jin ",ku shiga cikin gari akwai Yara irinta bila'adadin da akayi garkuwa dasu wasu sun mutu wasu suna raye zaku iya zuwa ku taimakawa  wadan da suke raye, sau daya kawai kayi aikin alkhairi idan Kuma zaka had'a Kai dani  ni din simple man ne ya karasa mgn  tare da janyo rigarsa ya saka "kayiwa Allah karka manta  kaifa Muslim ne"
"cikakke kuwa "to ka dawo da yarinyar  nan "naji kubani lokaci na kammala abinda nake a karshe ma ni ne zan nemiku ba sai Kun Sha wahalar nemana ba  yana gm fad'ar haka ya katse Kiran duk ya hada gumi tunaninsa Inda suka samu numbersa  Kai tsaye ya fito cikin tsananin damuwa d'akinsa  ya shigo  ya wuce  bayi ya tsaya cikin bathtube ya Kuna shawa a hankali ruwa ke sauka ajikinsa  sosai ya shiga kogin tunani"Ina suka samu wannan number sosai kwalkwawarsa ta shiga lissafi ya dade ruwa na sauka ajikinsa  sannan ya fito ya goge jikinsa ya zira jallabiyar  deep  blue ya fito falo ya goya hannuwansa duka abaya  yana zariya  ko cikakken minti goma bai yi ba  anas ya shigo yana murmushi "mutumina sarkin soyayya wannan yarinya  fa  tayi win ... tayi galaba akanka yanzu muka hadu da  pretty take fad'a min wai wulakanci kayi musu akanta "ba'a akanta bane  kawai yanzu zinar ce bana so "
"karka wani waske  kana  fa son yarinyar nan   da zarar anyi magana ka kama wani Shan kamshi amman  kullum cike da  yi mata biyayya kake  da tattalinta  "na sha fad'a maka  babu soyayya a tsakanina daita kuma karka dameni da  wannan maganar dan a halin yanzu bashi bane  a gabana ba kwakwaluwata na bukatar tunani dan gano wani Abu me mahimmancin  " "tunanin me zakayi ?Kuma me zaka Gano byn mun gano maka , munyi shekaru sama da goma tare taya zan kasa fahimtar abinda kake so Adnan  ?  tsaki yaja "ka daina  fad'a min haka nace ba  sonta nake ba bana  sonta kawai dai  tausayawa ce , taya za'a yi nayi soyayya daita gbdy zuciyata ta mutu babu wani  abu soyayya bayan ta ahlina ,wallahi Ina balain tausayinta ne kuma ko tabar gidan nan zan cigaba da tausaya mata saboda na amshi  budurcinta wanda yake da wuyar samu a wannan  zamani  yarinyar ta  had'u  ciki da wajenta tunda na Kusanceta na kasa cin kowace mace   ilarta  rashin kunya da  rashin  tarbiya .

"anas! Jaguwa ya kira sunansa  gbdy  yarinyar nan bata da manners  "gaban anas ya fadi sakamakon ganin tanweer a  tsaye a bayan jaguwa rungume da hannuwanta anas ya Kai hannunsa zai nuna masa bayansa jaguwa ya buge masa hannun "Kaine ka kawo maganar dan haka ka bari na gama kafin ka shigo da wata "sam sam yarinyar  bata da tarbiya iyayenta basu koyar  daita yadda ake girmama babba ba  da kace mata cas zatace maka kul , ko da yake taya zatayi tarbiya haihuwa tayis reinon tayis  tashin turai kasan baza'a  sameta da cikakkiyar  tarbiya amman Misali ace  da gaske   zan yi  soyayya da  wata mace  da itace  farko  kodan disvarging  dinta da nayi amman bazanyi ba yana gama fad'ar haka ya juya da niyyar  barin gurin  turus yayi zuciyarsa na karkarwa sakamakon idanunsu da suka tsarke cikin juna."

Mmn sudais💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

PAID BOOK
FREE PAGE
WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.

🅿️20

.....juyowa  yayi  ya  Kalli  anas dake   tsaye  a bayansa yana tmbyrsa   da  kwayar  Idanunshi  dake  cike  da matsanacin firgici  ko  taji  abinda  ya fad'a , shima da  kwayar  Idanunshi  ya bashi amsa  alamun  taji  komai daya fad'a  a yanzu  ." ya subhanallah ya   furta  a  kasan  makoshinsa  yana  mai  sake juyowa  Inda take  tsaye ,   tana  nan  tsaye kmr wacce  aka  dasata  agurin sai dai zuwa  wannan lokacin babu komai acikin kwayar idanunta sai  tsananin  firgici  dake  tattare  da  tashin  hankali .
  Muryarta  na  rawa  tace  "me naji  ka  furtawa  abokinka yanzu ? "mafarki  nake
ko  kuwa  karya ne ? "
taku  d'aya  ta K'ara  tana sake  cewa "kace  karya  kunnuwana suka  jiyo  min ba  gaskiya ba ?" shiru  yayi  yana  kallonta zuciyarsa na  wani  irin  rawa  dan  gbdy  ya gama  rikicewa   bai  so  taji  abinda ya shiga tsakaninsu  ba "ka fad'a min gaskiya  Adnan da gaske kayi disvarging  dina  ? ta  fad'a tana wani  irin sheshekar kuka kmr ranta  zai  bar gangar jikinta "idan  gaske ne kayi disvarging dina  a yaushe kenan kayi da  ni ban  san da zaman hakan   ba ?" still  shiru  yayi  qirjinsa na cigaba da  bugawa  da karfin gaske  , sai dai wannan karon yayi  k'okarin  Kai hannunsa jikinta  domin  kamota , tayi saurin  buge  masa hannu "dan Allah  ka  fad'a min cewar karya ne  ba gaskiya bane dan zuciyata bazata  iya d'aukar wannan sabon  tashin hankalin ba ?".
ta  k'arasa  maganar  tana cakumar  wuyar  rigarsa da hannuwanta duka  ta matse  masa  wuya  gam da iyakacin karfinta  tana  fidda  zazzafan numfashi ."

anas  na  ganin  haka ya lalla'ba sun sun ya gudu ya barsu su karata , dan  bai san ta yadda zai shawo  kan  matsalar ba , shi  da yayi  silar amsar budurcinta sai  yasan duk  yadda zai yi  ya  shawo  kanta   ." Ka  fad'a  min cewar karya ne  Adnan bakayi komai dani  ba?  dan  Allah  karka ce min  kayi  disvarging dina...."  wannan  kalmar  kawai
take fad'a  tana  sake  maimaitawa  .  rungumeta  yayi   tsam  ajikinsa  yana  sakin  numfashi  babu  shiri  ta sakar masa wuya saboda ba  karamin runguma yayi mata ba , ya  Kai  bakinsa daidai saitin kunnenta ya soma rad'a mata mgn cikin  sanyayyiyar muryarshi   me  kashe  gabobin jiki   "da  gaske ne tanweer amman  kece  silar   Komai  daya faru ,kece  da kanki kika kawo min  kanki  batare da nayi niyyar aikata  hakan ba".

"Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun  ta  furta cikin tsanani tashin hankali, zamewa tayi ajikinsa ta kwalla wata razananniyar qara mai  sauti  da tasa gbdy gidan ya amsa  tana  ihu  ta zube kasa warwas  tana  kuka da birgima da  sauri  ya durkusa gabanta ya rikota  gam jikinsa na rawa tamkar  mazari   yace "wallahi ba da  son  raina  nayi ba kece kika bukaci  hakan ".
"ni ....!
Ta  furta a  tsawace tana watsa masa wani mugun kallo ,ya gyada mata Kai alamun "eh !
"na shiga uku na lalace ni surayya  Adnan ka cuceni taya zaka  min haka? "taya ma zan kawo maka kaina wallahi ban san na aikata hakan ba karya kake min wallahi bazan ta'ba aikata hakan ba saboda Ina qaunar  budurcina fiyye da komai dake cikin duniyar nan"  .
kuka  tanweer take sosai kamar ranta  zai fita ya bar gangar jikinta ta mike tsaye ta soma tafiya  cikin tsananin tashin hankali  tsabar gigicewa hanyar special  room dinsa ta nufa har tayi taku uku ya biyota da hanzari  ya fixgota da karfi ya sake  mannata  a faffadan qirjinsa "am  really sorry for....." ai bata bari ya karasa ba ta shiga dukan  qirjinsa da iyakacin karfinta  tana tsine masa tana mai  sake fashewa da wani kuka . kamkameta yayi sosai ajikinsa duk  ya  rud'e  ya gigice sai zufa yake  fitarwa "ka sakar min jiki bana  son  kusancinmu tare ,  tsanarsa  take son yi  irin tsanar da bata  ta'ba  wani halitta ba amman  tsanar  taki sauka acikin  zuciyarta ."

Muryarta cike da kuka tace "a tunanina na tsira daga kaidinka a she ban tsira ba ," me yasa kamin haka  Adnan ? wallahi  nasan bana haiyacina bancin haka babu abinda zai sa na baka kaina , Kuma ko duk  duniya zasu  taru akaina  bazan taba yarda da nice na kawo maka kaina ba  sai  dai  idan wani abu ka bani na sha har kayi nasarar akaina ".
shiru yayi kawai yana sauraronta yana tunanin yadda zai ku'butar da kanshi agurinta take ya tuna da cctv  na bangarensa  dan  haka yay  gauggawar zareta ajikinsa ya riko tsintsiyar hannunta ya soma tafiya daita nan fa ta turje tana cewa "babu Inda zani ka rabu dani wata hadaddiyar tsawa ya buga mata yana cewa  "muje !
iya abinda bakinsa ya iya fad'a kenan ya cigaba da tafiya bai tsaya akoina ba sai a d'akinsa ya zaunar daita tana wani irin kuka me ta'ba zuciya ."

camerar  part  dinsa ya kunna yayi rewarning d'aga Inda ta shigo masa ya juyo da tv Inda take "ki bud'e idanunki da kyau ki  Kalli  komai  daya faru "shiru tayi tare da tsaida kukanta shi kuma ya koma jikin bangon d'akin ya tsaya rungume da hannunwansa duka a saman faffadan qirjinsa sai dai gbdy hankalinsa da Idanunsa sun tattara  ne akanta .
a hankali ta fara ganin komai tun daga shigowarta d'akin da yadda ta kunna wutar d'akin ta Isa Inda yake kwance tana shafa jijiyarsa har zuwa sanda ta d'auki bindigarsa da yadda ya amince mata ya kusanceta suman zaune tayi agurin , lokacin data ga yadda ya dinga sarrafa dukiyar fulaninta da yadda ya dinga tumurmusanta bata san sanda ta zamo kasa a gigice ba tana furta kalmar "inna lillahi wa inna ilaihi rajiun " me ya sameni haka ?"me ya shiga cikin tunanina ?"wallahi ban san na aikata haka ba, bansan abinda ya sameni ba "inna lillahi na shiga uku shikenan na rasa budurcina ?" wayyo Allah ni surayya  ka kuwa san maseefar da ka jefani aciki ? me yasa kayi  sex dani ? "yanzu me kake son nacewa mijin da zan aura ?hawayen ya zubo mata sharr ... akan  quncinta  take Kuma jikinta ya kama rawa "gbdy zuciyarta ta sake  karyewa "me yasa  baka  dawo dani haiyaci ba a lokacin ?"wallahi bansan na aikata hakan ba Shima jikinsa rawa yake tausayinta ya kamashi gbdy ya manta wancan tashin hankali da dcp ya jefashi ciki ya matsota sosai yana me jimamin da nadamar abinda ya faru."

kusancin dake tsakaninsu yasa ta jiyo yadda qirjinsa ke bugawa da karfin gaske "dan Allah kiyi hakuri nasan bakya cikin haiyacinki  lokacin da abun ya faru nayi k'okarin kar hakan ya faru a tsakaninmu amman saboda bakya cikin hayacinki burinki na kusanceki alokacin shiyasa nayi .
"me Ka bani wanda ya gusar min da hankalina  ? girgiza mata Kai yayi alamun "Babu " Karya ne ka bani wani mugun abu idan ba haka banga dalilin da zai sa na kawo maka kaina ba kayi yadda kaga dama ba ta k'arasa maganar tare da fixgo numfashi da karfi ta fesar  kmr me cutar asthma tayi shiru hawaye na xubo mata "kenan shiyasa a wacan ranar yayita matsa mata lallai sai tayi wankan tsarki ? ashe yasan mugun Abu da yayi mata ta zabura zata mike ya rikota gam ya makaleta ajikinsa yana shafa kanta zuwa  bayanta  yana jin kmr ya mutu , yana son ya fad'a mata cewar asiri akayi mata a waccen ranar yasa komai ya faru yana jin tsoron wani sabon tashin hankalin da za'a yi idan tasan da hakan.
"kiyi hakuri da abinda nayi miki nayi k'okarin gujewa hakan nasan illar abinda nayi miki tunda an ta'ba yiwa yar'uwarta
a lokacin ji nayi kamar na mutu duk yadda mutane ke bani hakuri akan nayi hakuri kasawa nayi har sai dana d'auki fansa da hannuna sannan ruhina ya samu salama " iya radadi naji a wannan lokacin ,qunar abinda na miki ya tsaya min a zuciya kullum dashi nake kwana nake tashi na zubar da hawaye sosai naji kamar na kashe kaina a ranar ,ki ya femin tanweer domin kece mace ta farko dana amshi budurcinta , bana sonki amman budurcinki shine abinda yafi komai tsaya min arai har na mutu bazan manta cewar ni ne mutumin dana amshi budurcin tanweer ba, kuma bazan daina ganin kima da martabarki ba ."

"Zaka cigaba da ganin kima da martabata  ? ya gyada mata kanshi "amman kace bani da tarbiya ? shiru yayi kawai dan rasa abinda zai fada mata "haka kayita  maimaitawa abokinka cewar ni mara tarbiya ce kuma nasan shima zai tsaya maka arai baza ka ta'ba ganina da wannan darajar ba ? " no karki ce haka ,kiyi hakuri da furucina na d'azu am really sorry bazan sake ba ya rike kunnuwansa da hannunwansa  , "babu ruwana da  nadamarka  ka biyani budurcina kawai dan wallahi bazan yarda  ya tafi a banza ba".
shiru  yayi yana kallonta maganarta tayi matukar bashi dariya amman ya hadiye  ,
yarinyata  ne zalla atattare daita bancin haka taya zai biyata budurcinta  daya amsa ?
Numfashi ya fesar  kafin   a hankali ya mike ya Isa gaban wani katon akwatin me  ratsin  baki da ja ya janyo akwatin  zuwa  gabanta   ya bud'e dalolin kudin  american ne cike dashi "bani da abinda zan biyaki dashi sai  dai ..... "dakata ai kasan ni ba bakuwarsu  bace  dan zan iya baka  ninkinsu abinda nafi bukata ka  dawo min da budurcina  na koma yadda nake Kuma a yanzu ".
tsura mata tsumammun idanunshi yayi  kawai yana kallon  karamin bakinta ,ya furzar da numfashi  wanda hucinsa  ya doki  fuskarta ,a natse ya  d'auke idanunshi akanta zuciyarsa na tafarfasa "yau tazo masa da abubuwa a cukurkud'e "Ina  dcp ya samu numbersa da har ya kirasa yana masa barazana ?  sannan da wannan tashin  hankalin da furucin  bakinsa   yayi  nasarar jefashi ciki ,taku  biyu yayi ya  tsaya jikin window  d'akin tare da juya mata baya ,bayansa tabi da kallo batare  tace  uffan ba illa sheshekar  kukan da take zuciyarta na  hasko mata yadda ya dinga juyata    .
A natse ta soma jiyo  sautin muryarsa  na shiga kunnuwanta "ki  shirya  gobe zan mayar dake gidanku  nasan  zakiyi farinciki da  jin  hakan  sannan  dashi kawai zan iya biyanki budurcinki dana amsa  ya  k'arasa maganar tare da juyo ya kafeta da Idanunshi  yana ciza lip's dinsa na kasa da karfi ".

Wani sanyayyayen farinciki ne  ya lullu'beta alokacin d'aya , duk cikin  kalamansa babu wanda yayi mata dadi ya sanyaya  zuciyarta kamar wannan "zani gida kace ?ta fad'a tana tsareshi da idanunta ya gyada mata Kai alamun "eh! gbdy taji raunin da yayiwa zuciyarta ya Kau hawaye  ya gangaro mata amman wannan lokacin na farinciki ne, sosai take kuka wanda ya rasa dalili a tunaninsa murna da farinciki har ma da tsalle zatayi na barin gidan  .
ta tsugunna kasa ta cusa kanta a tsakankanin cinyoyinta hawaye na cigaba da gangaro mata ya rasa ya zai yi daita abubuwa dayawa suka zo masa kukanta da rabuwar da zai yi daita rarrafowa yayi ya dawo gabanta ya kafeta da tsumammun idanunshi masu kashe mata jiki tun ba'aje koina ba ya soma Jin babu dadi a ransa ,ya bud'e baki da niyyar yin magana kenan kira ya shigo wayarsa ya janye jikinsa ya mike ya karasa Inda wayoyinsa suke ya d'auki wacce ke ruri ya duba sunan amminsa ne ke yawo a screen din wayar dan haka da hanzari ya danna Koren madanni tare da manna wayar a kunnensa ya soma tafiya yana Kiran sunanta "ammi!

bata daga Kai ta kallesa ba har ya bar d'akin  kusan minti biyar da barinsa d'akin ta d'ago kanta  ta  bin hawayen dake zuba akan tafukan hannunta da Kallo.
  a hankali ta soma  share hawayenta zuciyarta na tsinkewa  , ta tsaya shiru tana kallon d'akin har zuwa kan bed dinsa da komai ya faru sosai take tunani matsayar rayuwarta , kwakwaluwarta ta shiga tunani "shikenan ya amshi budurcinta zai   barta ? " bana sonki amman budurcinki shine abinda yafi komai tsaya min arai har na mutu bazan manta da ni ne na amshi budurcin tanweer ba"  kwakwaluwarta ta dawo mata da maganarsa "Adnan ka cuceni amman  Kuma ka  sake mamaye zuciyata da komai nawa , ka sake samun gurbi acikin zuciyata ,ka amshi abu me daraja da tsadarsa ya wuce komai acikin fad'in duniyar nan to me yasa har yanzu zuciyarka ta kasa amsar soyayyata ?why! why !! adnan kwalkwaluwarta ta toshe kanta ya cunkushe duk abinda ya fad'a rashin sonta daya furta shi yafi komai d'aga mata hankali "nima bazan manta da Kai ba har karshen numfashina ,Kuma har yanzu ban ji na tsaneka  Ina tsananin sonka adnan nasan Allah yana da kyakkyawan nufi akan ni da Kai yasa ya had'amu , yadda nake sonka haka zalika Kai ma kana Sona duk da cewar kana boyewa , amman soyayyata ta gama fallasa kanta ajikinka tunda har abokanka suka san dashi , zan tafi na barka da dunbin qaunata daskare a zuciyarka , ba zaka gane hakan ba sai bayan bama tare idan Kuma hasashena dana  abokanka bai zamo gaskiya ba " ya Allah ka jarabi adnan da mutuwar sona , yaji idan bai dora idanunshi akaina ba bazai iya rayuwa ba ,
ya kasa samun natsuwa ,ya kasa hutawa ,ya kasa tsaye ya kasa zaune  har sai ya tunkareni da batu na soyayya , Allah kasa na zamo silar shiryuwarsa ya dawo mutumin kirki ...." ta k'arasa maganar tana mai  runtse idanunta  tare da  jingina bayanta da abun gado tana sake zurfafa tunaninta  tun daga  farkon haduwarta dashi har zuwa wattanin da tayi a hannunsa  ta fahimci abubuwa da dama akansa illarsa dai  shan wiwi da  sanar satar  da yake   bancin hk bashi da wata makusa  ,yana qaunar ahlinsa da taimakon mutane gari yana kyautatawa duk wanda yake tare dashi gashi shi din me basera ne ta kowani bangare yana da matukar da basera akan komai ."

******
Bangaren  hjy  baseera  kuwa tunda nazifi ya bar gidan alhj Tahir take cikin furgici da tashin hankali  ta rasa samun natsuwar zuciya da kwanciyar hankali" tabbas allura na shirin tono garma domin kuwa bazata rungumi son ran alhj Tahir akan tilon d'anta ba ,bazata d'auka ba ,sam bazata zabi halin da yake k'okarin saka ita da d'anta ba akan cikar burinsa  .
shiru tayi tana kallon celling falon tana nazari , tunanin abubuwa da dama suka dawo mata tana jin kamar karta amince da shawarar nazifi na guduwa da Ib zuwa wata kasa   gara tayi komai ta ku'butar da rayuwar d'anta idan ma ta kama ta fito tayi gaba da gaba da alhj Tahir  ta nuna

Please Login or Register in order to submit comment