Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya huta da jaraban dake cinta , idanunta sun kad'a sunyi jawur tamkar gawarshin wuta tsabar abinda ke cinta tausayi take bashi baya son ya zamo silar 'bata mata rayuwa amman ita sai k'okarin kamo joystick dinsa take tana Kaiwa jikinta ,wata dabara ce ta fad'o masa ya tsaita kan kaciyarsa a gabanta nan take jikinta ya shiga rawa kamar mazari ta ware masa ka'fafunta tana manne masa ajiki tare da zagaye wuyansa da hannuwanta duka ."a hankali ya dinga goga mata kan joystick dinsa a belinta wani nishi ta shiga saukewa tare da Kara shigewa jikinsa bakinsu ta had'e guri d'aya ta kamo lips dinsa tana bashi wani hot kiss mai rikitatwa byn ta gama ta maida bakinta cikin kunnensa ta fara lasa tana karkad'a harshenta tare da hura masa iskar bakinta, ai nan take komai ya kwance masa gbdy ya Kara fita haiyacinsa Idanunsa suka rufe ya dinga Jin wani irin fellings na shigarsa da hud'a gobobin jikinsa bai san sanda ya soma shigarta ba , wani bankaro masa qirjinta tayi tana turo masa manyan dukiyar fulaninta bai tsaya wata wata ba ya cafki nipples dinta yana shigarta yana tsotsa kan nipples dinta .lokacin da zabgegiyar jijiyarsa ta gama shigarta ta saki wani qara mai sauti  gbdy gidan babu Inda bai amsa kuwan sautinta ba ,yana gama shigarta wani hayaki bakinkiri ya dinga fita a fuskarta sai dai hankalinsa bai Kai gareta ba saboda fita haiyacinsa da yayi ,sannan dadin dake ratsashi yasa ya kasa barinta gashi rungume yake daita bare yaga hayakin , dadi yake ji sosai mai tsuma gabobin jiki wanda bai ta'ba ji ba , dadinta na dabam ne bai taba Jin irinsa ba "dama haka dadin budurcin yake ?yayi tmbyr acikin zuciyarsa ya Kai tsawon minti talatin akanta yana juya jijiyarsa acikin jikinta batare da yayi release ba ,ya sake kwakumeta sosai ajikinsa yana shigarta.
yadda yay expecting din dadinta
haka yaji koma yace ya zarta yadda ya tsammanin , joystick dinsa ya sake zurawa cikin jikinta ", wayyohhhly Allah na dadi nake ji sosai ya fad'a a fili , kema kina Jin dadi ? ya tmbyeta yana riko kugunta yana soka maka jijiyarsa yana furta " shiiiiiiiiiii ....!!!kmr mai cin yaji "ban ta'ba ci mace me dadinki ba tanweer  ,da sauri da sauri ya dinga shigarta da kyau ita Kuwa  numfashi ma da kyar take fitarwa dan  yana shigarta komai ya kwance mata madadin taji dadi da take bukata sai wani azaban ciwo ke ratsa jikinta ta rasa a wani hali take ciki ,gbdy bata ma san wainar da yake toyawa ba a duniya take ko  a lahira take bata sani ba kamkameta yayi sosai ajikinsa lokacin da zai yi release yayi  saurin cire jijiyarsa yayi release a waje  sai bayan daya yi release ya lura da hayakin dake fita daga fuskarta wanda zuwa lokacin numfashinta na daf da tsayawa  ya daina aiki ,rashin wadataccen numfashinta bai damesa ba kamar hayakin daya gani.

da sauri ya tattarota jikinsa gbdy ya tsurawa fuskarta Ido , gbdy zuwa wannan lokacin jikinta ya saki bata motsi . hankalisa a matukar tashe ya cigaba da kallon fuskarta dake fitar da hayaki yana nazarinta hankalinsa a matukar tashe ya sauko ya janyo jallabiyarsa ya zira ya d'auki d'aya daga cikin wayoyinsa ya fito daga d'akin zuwa parlour'nsa  yana neman layin baba , ya kira ya kai sau uku sannan aka d'auka cikin mayen bacci da sauri jaguwa ya shiga koro masa abinda ya faru " daga can bangaren aka fara magana "wannan ai aikin sihiri ne , asiri aka yi mata ," Kasa mu ganye  magariya guda bakwai idan akwai a kusa da kai sai ka karanta fatiha, ayatul kursiyu, suratul a'araf daga kan Aya ta dari da shida zuwa Aya ta dari da ashirin da biyu ,sai ka karanta suratul yunus daga aya ta sa'banin da bakwai zuwa Aya ta tamamin da biyu sai suratul kafirun kafa d'aya, falaqi da nas kafa uku uku sai ka Karanta wannan adduar allhumma rabban Nas azhibal ba'as ashfi wa'antash shafi,la shifaallah shifa'uk shifaun la yugadiru sakaman kafa uku sai ka had'a da wannan adduar bismillah urkika min kulli Shai'in kulli nafsun, allahumma yashfiyka, bismillah ukika kafa uku kayi acikin ruwa ka shafa mata a fuska safe da yamma sannan ta dinga wanka dashi a wuri mai tsafta "
shiru yayi yana sauraransa har sanda ya dasa Aya, ya masa godiya sannan ya katse Kiran ya jefa wayar cikin aljihunsa ya rike kugunsa da hannu d'aya hankalinsa a tashe har lokacin gumi na cigaba da tsatsafo masa ya d'auki minti biyar yana tunanin Inda zai samu gayen magariya kafin daga baya ya nufi kofar fita daga d'akin da sauri ya nufi haraban gidan Kai tsaye Inda motarsa take ya nufa cikin hanzari , kana ganinsa kasan baya cikin natsuwarsa "Ammar ! ya kira sunan me gadinsa da karfi wanda yasa ya fito da sauri dan daman Idanunsa biyu bai yi bacci ba  hakan kuma ya janyo hankalin jubi da anas dake zaune akan fararen kujeru a haraban  gidan suna shaye shayensu dan su dare safiya ce garesu ,safiya kuma tamkar dare ne sai su wuni suna bacci idan ba operation zasu fita ba ."

suka mike da sauri suka nufo gurinsa suna kiran sunansa a kidime "jaguwa ! " tun kafin su k'araso Inda yake har ya shiga mota ya nufi bakin get da sauri me gadi ya karasa  ya bud'e masa get ya fita a guje .
a kidime kowannensu ya Kalli dan'uwansa sannan suka juya da sauri suka k'arasa Inda wayoyinsu yake suka d'auka suka fara neman layinsa sai dai Kiran na shiga bai d'auka  , shi kuwa jabir yana d'akinsa kwance yana baccinsa hankali kwance bai san wainar da'ake toyawa ba tunda ya kwankwad'i codin yaje
ya kwanta acikin bacci ne yake jin muryarsu anas sama sama hakan yasa ya bude Idanunsa a firgice yana cewa "Lafiya meke faruwa ? " ka tashi Akwai matsala fa agidan nan  jaguwa ya fita yanzu cikin tashin hankali ".
da sauri ya karasa mikewa tsaye suka fito tare zuwa falon gidan "to me ke faruwa dashi ne? ya sake tambayarsu ganin yadda duk suka rud'e "wallahi bamu sani ba amman nafi tunanin ko mahaifiyarsa ce ba Lafiya ko cikin kannensa yasa ya rikice  anas ya bashi amsa da hakan .
hankalinsu ya tashi sosai  har kamil daya  dingisa ya fito daga d'akinsa gbdy suka rud'e idanunsu ya canza suka fita haiyansu suka cigaba da neman layukansa anas ne yayi nasarar samunsa yana Jin ya d'auka ya fito zuwa haraban gidan "meke faruwa jaguwa ka fita cikin tashin hankali irin haka ? "katuwar matsalace amman idan na dawo zan fad'a maka komai ," Okay to shikenan naji amman yanzu kana Ina ka dai san a irin wannan lokacin fitarka Kai kad'ai akwai matsala ka fad'a min wani titi kabi na biyoka dan bana son kana fita kai kad'ai ? Ina kan titi isolo daidai akari estate zani gida gurin ammi "okay titin akari isalo bari na biyoka yanzu sai mu hadu a gidan ko? " no !no!! kayi zamanka bazan so fitowarka kai kad'ai ba "anas yayi shiru yana sauraronsa kafin daga baya yace "okay to shikenan amman kayi driving a hankali sannan ka kula dan Allah da kyau ya katse Kiran
tare da komawa ciki gurinsu jabir ."

Anas na komawa ciki gida kira ya Isa office din jami'in tsoro na sirri "cikin sauri aka d'auki wayar ana dokin jin kyakkyawan labari daga bakin mai kira "hello ya'akayi IPO  an samu wani cigaba ne ?eh to an samu dan ya fita, yanzu haka naji babban amminsa yayi waya dashi yana kan titin akari isalo sai kuyi k'okarin kubi bayansa ku tsaya ta daidaita gurin idan Allah ya taimakemu sai ya dawo ta kan titin tunda shiga gidansa ya gagaremu sai mu kamashi a hanya yana cikin mota marcende baka 330 , Kai gskiya kamashi a gidansa zai yi wuya duk fa sanda nayi k'okarin tunkarar falonsa da bindiga dan arresting dinsa sai naga ilahirin gurin ya zame min kungurim daji da zarar babu bindiga ajikina sai na ga komai ya dawo daidai yadda yake a lisafinna iya bindigunsu kawai ke  shiga bangaren da suke  , eh nasan akwai katon sirri sosai a gidansa da shi karon Kansa wallahi nayita bibiyarsa akan sanin sirrinsa ban samu damar ganin komai ba yanzu dai  ayi k'okarin aje a tsaya agurin sir , okay shikenan sir Allah ya bada sa'a suka yi sallama ."

gudu jaguwa yake sosai akan titi isolo gbdy ya nemi natsuwarsa ya rasa ji yake kmr zuciyarsa zata kama da wuta haka ne ma yasa yaga kamar baya gudu tsaki yake taja akai akai duk jikinsa tsuma yake kwakwa luwarsa  ta  hargitse kamar wanda aka aikowa da sakon mutuwar d'aya daga cikin ahlinsa , doguwar tafiya yayi ya k'araso daf  da unguwarsu
tun kafin ya k'araso ya soma Kiran number sadiq kaninsa  kira uku ya d'auka hankalinsa a matukar tashe "ka fito ka bude min get"  abinda ya fad'a kenan ya katse Kiran yana karasowa kofar gidansu sadiq har ya fito yana ƙoƙarin bude get da sauri ya bud'e murfin motar ya fito sadiq ya bashi hanya ya shiga ya maida get ya rufe "Lafiya father  kazo da tsakar daren nan? "lafiyar nan dai da sauki sadiq, ya fad'a yana dosar kofar part din ammi wacce tuni ta farka sakamakon jin muryarsa cikin bacci  dan window dakinta na daga tsakar gidan "Adnan ! ta kira sunansa a rud'e tana durowa daga kan bed dinta  ta fito tana k'okarin bud'e kofar tana sake Kiran sunansa ya amsa da" Na'am ammina Ina ganye magariyar da kika ta'ba nuna min ana yiwa gawa wanka dashi ? yana nan Lafiya kake nemansa da tsohon daren nan waye ya mutu ?ta tambayesa a rude "babu wanda ya mutu wani za'ayi amfani dashi domin karya sihiri "   daga haka bata  sake  furta Komai ba ta juya ta koma cikin d'akinta da sauri sai lokacin sadiq ya sauke naunayen ajiyar zuciya Jin ba wani abu bane "suna tsaye ammi ta fito ta mika masa bakar ledar da gayen ke ciki ya amsa ya juya da sauri yana ce mata sai da safe ",Allah ya tashemu Lafiya Allah ya  tsareka ta fad'a tana kallon bayansa  "Ameen" ya amsa yana k'arasa fita daga gidan sadiq ya biyo bayansa ya kulle get ."

Wannan karon ba k'aramin gudun wasa yayi ba sai dai yana kawowa titin da mutun zai hau isalo road ya  karya stearing motarsa ya d'auki titin da zai Kai shi lawansi road adalilin faduwar gaba  daya  ji ya dirar masa  ,ya  Kai hannunsa d'aya  ya  kunna  wutar motar ta ciki ya Kalli zoben  hannunsa  nan yaga ya koma baki  daga ruwan zuman da yake iska ya furzar yana girgiza Kai ,gudu   yayi   sosai  cikin  kankanin lokaci  ya k'araso unguwar tun kafin ya k'araso get din gidan yake hon mai gadi ya bud'e masa ya shiga ya fito da mugun sauri daga cikin mota .
a falo ya wuce su anas suna ganinsa suka biyo bayansa Kai tsaye kitchen ya shiga suna kallonsa ya d'auki karamar roba ya tsiyaya ruwa aciki ya nufi  falonsa ya wuce bedroom dinsa kamar su biyosa sai Kuma suka tsaya cirko cirko suna zagaye falon, can suka ji ya kulle kofar nan suka fita d'aya byn daya ban da anas da ya nemi guri ya zauna zaman jiransa ."

Yayi duk abinda baba yace ya tofa acikin ruwan sannan yayi sama da jallabiyarsa ya hau kan gadon tana kwance tamkar matacciya sai dai zuwa yanzu babu wannan hayakin jikinsa na rawa ya sake Kiran layin baba yana dauka yace "baba babu wannan hayakin yanzu "okay to to shikenan ya fad'a a rud'e ya ajiye wayar ya tattarota zuwa jikinsa ya mannata a gefensa ya bud'e bakinta hakoranta sun cije guri d'aya ,a hankali ya dinga shafa mata ruwan maganin a fuska zuwa ilahirin jikinta yafi karfin awa d'aya yana bin jikinta da ruwa sannan tay atishawa mai karfi  sai dai idanunta a runtse suke ....

Naunayen ajiyar zuciya ya sauke idanunshi na kanta shi kad'ai yasan irin farinciki daya tsinci kanshi da numfashinta ya dawo gangar jikinta  ya rungumeta gam ajikinsa yana jin wani sanyin dadi na ratsashi ,
tausayinta  ne ya cigaba da ratsashi dan duk wani abinda ya sameta shine ya jawo mata, tana zaman zamanta tare da iyayenta ya daukota  "Allah sarki a she ba laifinki bane "a she tursasaki akayi? " me yasa ? waye wanda yayi wannan aiki ?" me yarinyar mutane tayi muku kuka sa na zama silar rabata da budurcinta ? "shikenan Kunsa  na mayar daita bazawara alhalin bata cancanci hk ba ,kunsa nayi mata  tabon da har abada bazai gogu ba , wannan abu bai min dadi ba," me yasa  tun tuni ban fahimci abinda ke tattare dake ba? wasu hawayen tausayin ta ne suka shiga zubo masa ."

da qunar zuciya ya sake  matsowa jikinta ya riko hannunta cikin nashi yana wani irin kuka  yana duban  jikinsa daya  kusanceta dashi "na Kusanceta da jikina "na zamo silar yi mata tabo a rayuwarta .." me yasa  ban fahimceta ba na Kusanceta ? why why why Adnan !!! ? ya zabura ya mike tsaye tamkar mahaukaci yana hargagi ya shiga buga k'ansa da bagon d'akin yana nadamar abinda yayi mata "kafin kace me tunin jini ya balle a goshinsa ya shiga tsiyaya ya d'auki lokaci yana kukan nadama Yana kallon jikinsa yana tunanin cikin yan matansa wace wacce zata iya wannan  danyen   aikin  ? babu wacce  tazo  masa arai sai zahra ...."
ita kad'ai ce macen da zata iya komai akansa Kuma ita kad'ai ce ta gansa tare da tanweer ai kuwa babu shakka itace ,zata raina kanta a hannunsa ,
zan  bata  mamaki ,zai  mata abinda sai taji ta  tsaneshi a rayuwarta ya kai hannunsa  goshinsa  sakamakon dumin  da   yaji,  ya  kalla yatsansa  jini ya gani ya karasa ya d'auki tissue ya tsaya gaban mirrow ya goge sannan ya dawo ya d'auki rigarta yana kokarin saka mata nan ya ga digon  jini  had'e  da spam dinsa .
ya lumshe idanuwanshi qirjinsa na zafi abinda yafi tsanar mutane akanshi gashi shine ya aikata da kanshi ,cike da tashin hankali ya sauko  daga  kan bed din ya goge mata kasanta sannan ya zira mata riga ya  ɗauketa ya fito zuwa   falo   ya  wuce  anas zaune wanda ya zabga  tagumi yana ganinsa ya zabura  ya mike  ya biyosa  yana tambayarsa  jaguwa bai tsaya ba ya  nufi d'akinta  ya  shimfideta  akan   gado   idanunshi 
na  kanta  yana tsaye yana kallonta sai ga anas ya shigo d'akin cike da tashin hankali yana ganinsa ya janyo blanket ya lullu'beta yaja ya tsaya tare da rungume hannunwansa duka a qirjinsa cikin tsananin damuwa
anas    ya  zubawa tan Ido yana kallonta Ko cikakken minti biyar bai  yi ba sai ga jabir, jubi ,kamil sun shigo  .

duk  suka  zuba  mata  idanunsu suna kallonta  kowa da abinda yake sakawa a cikin  ransa a hankali  jaguwa ya runtse  idanunshi tare da Kai hannunsa daidai saitin zuciyarsa dake bugawa da sauri sauri ,anas ne yayi karfin halin tambayarsa abinda ke faruwa daita "daman itace babu Lafiya me ya sameta ?"aikin wancan tsinanniyar yarinya ce ya fad'a a tsawace "wacce yarinya kenan ?anas ya tambayesa a rud'e "wace ce banda waccen yar iskan zahra din asiri tayiwa yarinyar mutane amman na rantse da Allah sai naci ubanta inga uban daya tsaya mata acikin garin nan"take it easy jaguwa Kai ya akayi kasan tayi mata asiri ? tsaki jaguwa yaja da karfi idanunshi na kan tanweer dan yasan daman haka zai ce tunda baya ganin laifinta  .
a tsanake jabir yace "Allah ya kyauta yanzu dai me ye solution dan  naga kmr yarinyar bata numfashi ?ga tan nan dai tana numfashin sai dai ba sosai ba da kyar na samu numfashinta ya dan dawo wallahi muddin wani abu ya ta'ba lafiyarta zan shayar da Zahra mamaki inji cewar jaguwa ,gyada kai suka yi  gbdy sannan jubi , jabir ,kamil suka juya suka fita daga d'akin dan babu me iyawa dashi idan yana cikin fushi sai anas ."

"kayi hakuri jaguwa ba lallai abinda kake zargi akan zahra  ta aikata ba anas yayi mgnr yana dafashi a fusace ya buge masa hanun yana cewa "Daman nasan haka zakace  tunda kafi qaunar dani "no !no !! jaguwa saboda qaunar da zahra take maka yasa nake kulata taya ma zaka had'a matsayinka daita gsky karka sake min hk banaso Kai fa jinin jikina ne  ita Kuwa fa ?  jaguwa yayi shiru tare da  tsurawa tanweer Idanunshi wasu kwalla masu zafi suka zubo akan kuncinsa cike  da  takaici da nadamar abinda ya aikata mata, nadama irin wacce bata da amfani .
anas yayi matukar mamaki ganin jaguwa ya tasa tanweer gaba yana kwalla "lallai haka rayuwa take tana cike da abun mamaki "jaguwa ne yau yake kuka akan mace ? "Jaguwa !
Anas ya kira sunansa "yana jinsa yayi masa banza tamkar ba dashi yake mgn ba " kana mutuwar son yarinyar nan amman Kaki yarda da kana sonta , Kalli yadda kake zubar da hawaye akanta ,Kalli yadda tausayi mai hade da soyayya suke dawainiya da Kai ,ka yarda jaguwa kana sonta ka daina karyata zuciyarka , ka daina hasashen bazaka iya sonta ba, ita fa rayuwa kafi ni sanin rubutaccen alamari ne daga rabbi, hatta wannan Sana'ar tamu qaddara ce Killa da iyayenmu sun san zamu zo duniya mu kasance yan fashi wallahi da tuni sun kashemu da hannunsu ".yayi shiru yana dubansa "ka yarda Kuma ka amince kana sonta sai mu taru mu bar wannan rayuwar ,zamu tayaka inganta rayuwarka jaguwa domin sama maka farinciki .........."
"ka daina fad'a min haka anas banaso ji wannan kalmar  daga bakinka sau nawa zan fada maka tausayi ne ba so ba ?"yayi saurin karyata amininsa taya ma zai sota byn tanweer tafi karfinsa a aure, waye shi ,? waye yan'uwansa a fad'in kasar nan ?
duk da a yanzu ya taka matsayin da kudi ba matsalarsa bane amman yasan aurenta zai masa wahala, ya sake fuskantarta sosai yana Jin kamar yayi mata numfashi ,sosai  ya  fad'a kogin tunani hankalinsa ya bar duniyar da yake ciki ya Lula wata duniyar dabam ."

"Bamu saba boyewa kanmu komai Daya shafi rayuwarmu ba ,jabir, jubi kamil ,duk tare suka ganmu kana fada min  gaskiyar dake cikin zuciyarka akan komai amman akan wannan yarinyar ne kawai ka kasa fad'a min matsayinta a zuciyarka ,kana tunanin zan hanaka soyayya ne da ita ko me?wallahi kamar yadda kaji na fada maka ni me rungumar komai ne akanka Koda kuwa mutuwa ce, Ina maka soyayyar da zan iya sadaukar da rayuwata akanka, karka manta mu din masoyan juna ne da muka yarda da juna Kuma muke son juna saboda Allah, zuciyata ta yarda ta amince kana son yarinyar nan so me tsanani ko dan tana diyar minister yasa kake gudun fallasa sirrin soyayyarka ?
"ko d'aya  bana  dai sonta ne " kama saukakawa kanka nan kusa ma ammi zata min mata ka san kuwa zuciyata bata da wani zabi daya wuce nata dan haka ka cire wannan tunanin a ranka ya k'arasa maganar still idanunshi na kanta " yana dasa Aya anas ya juya a hankali ransa a matukar bace.

"ta yaya gashi yana kallon tsagwaron qaunar yarinyar a idanunshi amman yake ja inja dashi ? ranar ce rana ta farko da jaguwa yayi masa abinda   har yaji ya tsaya masa arai , Jin motsin Bude  kofar d'akin ya sa jaguwa ya waigo da Kansa anas ya gani zai fita daga d'akin shima kmr ya bar d'akin sai ya tsinci Kansa da kasa aiwatar da hakan yaji bazai iya barinta ita kad'ai ba dan haka ya hau gadon ya janyota ya d'aurata a saman  faffadan qirjinsa, a hankali  yana shafa bayanta, ajiyar zuciya ta fara jerawa tamkar wacce ta sha gudu tsira  ,qara   makaleta jaguwa  yayi   tamkar  wani zai kwaceta a hannunsa "Anya   kuwa adnan  baka  fara  son yarinyar nan ba ?" ya  tambayi kanshi yana shinshina wuyanta" ka fara sonta mana tunda kana tsananin qaunar kasancewa daita zuciyarsa ta bashi amsa da hakan  "Ina  ba  haka bane tausayi ne kawai babu wannan a tsakanina daita ,gyara mata kwanciya yayi sosai ta yadda bazata takura ba ya sauko daga kan gadon zai fita yaji ta riko hannunsa waiwayota yayi zuciyarsa na dokawa da matsanacin karfi ya kalleta sosai bacci take da alamun ma bata san ta aikata hakan ba , ya fito daga d'akin zuwa bedroom dinsa kana ganinsa kasan baya cikin haiyacinsa zama yayi yana neman layin sadiq ya kira sakamakon ganin missed calls  dinsa ya d'auka yana d'auka yace "father komai normal dai ko ka Isa gida lfy ? "Normal sadiq komai  daidai na gode da kulawarka dan uwana , sukai sallama kmr ya nemi layin zahra dan yasan adaidai wannan lokacin idanunta biyu Killa ma tana can yawon ta zubar amman ya share yana zaune  zata zo ta samesa .."

Can  bangaren  IPO  kuwa  yana ganin dawowar jaguwa yasan sun yi missing dinsa wayarsa ya ciro ya shiga neman number dcp baba abare  yana d'auka yace "sir Kuna Ina ne  ? daga can bangaren dcp yace muna kan titi har yanzu bamu ga dawowarsa  ba "gsky kunyi missing dinsa dan ya dawo gida "shit ...." dcp ya furta a fusace sannan ya cigaba da magana "amman a juri zuwa rafi wata rana tulun zai fashe "wannan haka ne sir idan kere na yawo zabo na yawo  wata rana zasu  had'u ne ",ai kuwa haduwarmu bazata yi kyau ba dan bazan Kai shi ga office din  hukuma ba bare a samu damar bada belinsa tarwatsa masa Kai zanyi kowa ya huta yana gama fad'ar haka ya katse Kiran a fusace  yana bawa yaransa umarni ."

*****

Washegari da misalin karfe takwas ya fito zuwa falonsa sanye cikin gajeren trouser  baki da riga fara mai hula da ratsin baki ,sanye da takalmi fari mai azaban kyau yayi kyau sosai sai dai fuskar nan tashi a murtuke tamkar jinin sarauta sannan kallo d'aya zaka masa kasan zuciyarsa a dagule take jira kawai yake a tabashi ya hau mutun , ya d'auki remut ya kunna tv ya Kai  chennel  zuwa na labarai  yana ƙoƙarin  zama friends dinsa suka shigo suka zagayesa har kamil Suma cikin shiga ta alfarma atare suka had'a baki gurin cewa"ya lafiyar yarinyar nan ?Kamar bazai ce Komai ba har sun fidda rai da zai Yi mgn suka ji yace "alhamdulillah har yanzu dai tana bacci  ".Shiru sukayi dukkaninsu babu wanda ya sake yin magana sai numfashi da suke fitarwa idanunsu na kan tv yayinda  anas ke son yi magana akan zahra zata zo dan tun safe ya kirata ya sheida mata abinda ke faruwa  sosai ta daga hankalinta  ,amman yadda yaga jaguwa ya had'e rai yasa ya kama Kansa ya ciro kwandala  a cikin aljihunsa ya murza akan center table din dake gabansa  take ta fara juyi a karshe ta kife ya tsurawa kwadalar Ido kawai yana kallonta  ."

Suna zaune sai ga zahra ta shigo cikin doguwar riga marun colour tana karairaya tana gama tsayuwa a tsakiyar falon onexpecting taji jaguwa ya mike  ya ɗauketa da wani gigitacen mari da sauri ta dafe daidai Inda ya mareta tana dubansa "ki fita rayuwata  Zahra , ki tsaya matsayinki"  zahra  tace "me yayi zafi haka Adnan ? "dazu anas ya kirani yake fad'a min abinda kake zargina akai amman ka sani ......
"wani marin ya K'ara kifa mata sai data ga taurari masu duhu "amman kasan me din ubanki ?"me zaki fad'a min na yarda dake maci Amana kawai,  daga karunwaci kin koma bin bokaye saboda ke katuwar jahila ce wannan ya zamo Karonki na farko ya Kuma zamo na karshe babu ruwanki da yarinyar nan wallahi muddin wani abu ya sameta sai na kasheki da hannuna , wai ma meye hadinki daita? ni kike wa kwakwa ni Kuma nace banayi ko dole ne  sai na aureki ?ya tambayeta yana sake tsare girar kasa da sama. "duk ta rud'e sai wani gumi take fitarwa cike da matsanacin firgici tace "ka yarda wallahi babu hannuna ci...ciki " ta k'arasa maganar tana in Ina gani yadda yake mata mugun kallo yasa ta soma neman hanyar guduwa dan kallon  fuskarsa kad'ai ya Isa ya tsorota mutu da sa

Please Login or Register in order to submit comment