Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da mutane guda biyu inda mutun daya yabi wata hanya nan kawunansu ya rabu gida biyu wasu suka bi mutun daya anas yabi me rike da jakar koken cikin haka jubi da kamil suka biyo hanyar da anas yabi tare da cire abun kunnensu “wannan dama ce kamil kar mu bari ta subuce mana cikin nida kai duk wanda ya samu damar kawar dashi kawai yayi.”


atare suka gyada kai tare da maida abun kunnensu suka cigaba da tafiya cikin sauri cikin haka suka hango anas yayi nasarar hard’e kafafun mutumin tare da saita kanshi da bakin bindiga ,da kai kamil yayiwa jubi alamar ya harbesa ai kuwa babu wani bata lokaci ya saita kanshi da bindiga zai harbi keyarsa yayinda shi kuma kamil ya kalli bayansa saboda tsaro dan kar wani daga cikin yaransu su
ya gansu ,adaidai lokacin sky ya sanyo kai ganinsa yasa kamil ya rike hannun jubi yayi kasa dashi ya harbin kafafun mutumin anas ya juyo da sauri cikin tsananin firgici sai dai ganinsu sune a bayansa yasa ya samu natsuwar zuciya ya maida hankalinsa ga
kafafun mutumin dake gabansa jini ne ke zuba kamar an yanka qaramar dabba “oga ya kuka tsaya anan kuzo mu qarasa mana “ya fad’a tare da wucesu ya qarasa inda anas yake wanda yayi nasarar kar'bar jakar hannun mutumin ya kallesu daya bayan daya yana cewa “waye yayi harbin acikinku ?”a dan rikice suka kalli junansu jubi ne yayi karfin hali cewa “kamil ne “ dan haka ya fuskanci kamil “gsky da bakayi harbin ba tunda gbdynmu ance kar muyi ya kamata mu dinga kiyayewa ya qarasa maganar yana cewa muje ko.”


  Gudu sosai indoor yake har ya kusan fita daga cikin gurin siyayya jaguwa na biye dashi yayinda kanin indoor ke  harbi kan jaguwa dake bin bayan  yayansa amman sai  ya goce harbin karshe da yayi ne adaidai lokacin tanwer ta sawo kai a rude domin neman gurin buya sauran kad’an harbin ya samu kanta cikin tsananin tashin hankali ta saki wata razananniyar qara tayi wurgi da ledar hannunta ta rufe idanunta da hannuwanta duka jaguwa   ya rungumota jikinsa yayi kasa daita harbin ya samu wani guri kusan mutuwar zaune tayi aguri nan ya barta ta dawo tamkar mutun mutumi ya mike da sauri ya cigaba da bin indoor."
ganin da  jaguwa yayi bashi da niyyar sakin jakar yasa alokaci daya ya harbi  hannunsa da kafarsa daya dole tasa ya  duka kasa rike da kafarsa jaguwa ya qaraso ya tsaya akansa  yana sauke numfashi "kanka naso na harba  ka godewa allah ,kuna ina wani cikinku ya samu nasarar kar’ba dayan jakar ?"okay mu hadu a inda muka tsara kafin kace me sun hadu ta bayan layin shopright ya mika masu jakar hannunsa yana cewa “kuje kawai zanzo daga baya amman ku bar min wacan motar ya fad’a yana
canza wata fuskar ya bar ainihin fuskarsa ya cire safar hannunsa tare da sauya takalmi zuwa silifas
ya cire yar saman rigarsa white t shirt ya bayyana
sai daya ga wucewarsu sannan ya shiga mota ya
nufi cikin shopright yayi parking .”

kai tsaye ciki ya shiga cikin tsananin damuwa inda ya bar tanwer zaune ya nufa a lokacin ta mike tsaye tana zazzare idanuwa gbdy mutane dake cikin gurin suna cikin tashin hankali kowannensu hanyar guduwa yake Nema dan da kyar ma ya samu ya shigo saboda turereniyar fita daga gurin bai tsaya wata wata ba ya riko tsintsiyar hannunta "kin shiga rudani ko tunaninki zaa harbeke ?firgigib ta dawo haiyacinta sakamakon jin maganarsa da saukar hannunsa nata ,ba yanzu zaki mutu ba sai kin cika min gida da baby’s .”
Bata damu da maganarsa ba dan alokacin burinta bai wuce taganta a gida ba ,tayi da tasani da bata bi maganarsa ba da yanzu ta mutu ,wasu hawaye masu zafi suka gangaro mata akan kuncinta a natse ya soma tafiya daita alokacin team din sojoji dana polisawa sun qaraso inda suka iske kanin atare na kokarin dagasa domin su gudu suka cafkesu dan daman an dade ana neman su "kamata yayi su hada da kai "kina da wannan damar ai kice masu wani abu mana tsaki taja tare da fixge hannunta cikin nashi ta nufi wani bangaren a haraban gurin sai dai sama ko kasa ta nemi direbanta ta rasa aranta tace “shima ya gudu kenan ? naunayen ajiyar zuciya ta sauke ta ciro waya ta kira layinsa yana ringing amman baa dauka wata mota ta gani a gabanta bata tsaya tantancewa ba ta bude ta shiga ,kawai taga jaguwa zaune ta yunkura zata fito daga cikin motar taji yayi locking din koina dole ta koma ta zauna ranta a matukar bace.”

A hankali yake gudu akan titi daga ita har shi babu wanda yayi magana gara shi yana d'an waigowa ya kalli beauty face dinta ganin haka ta kawar da kanta tana kallon titi alamun bata son kallonsa  sunyi tafiya me nisa aka kira wayarta ta duba  direbanta ne dan haka ta dauka  "okay !".ka sameni ka sameni papline jection ta karasa maganar tare da discounting din kira batare data kallesa ba tace
“A can zaka ajiye ni “.
ba bai ce mata komai ba har suka qaraso gurin yaja ya tsaya yayi unlock din motar ta bude zata fita sai kuma ta tsaya zuciyarta na dokawa da matsanancin karfin gaske ta  juyo a tsanake tana kallonsa kamar tayi kuka "ko yaushe zai daina wannan aiki yanzu da polisawa sunyi nasarar kamashi ko kuma an harbesa fa me yake tunanin zai faru daita ."?
tun dazu take wannan tunani akansa amman shi gbdy bai damu ba ko ajikinsa daya rayu ko kar ya rayu ba damuwarsa bane na godewa allah da wani mummunar abu bai sameka ba." tayi maganar acikin zuciyarta tana gamar fadar haka ta bude kofa zata fice taji ya kwanto jikinta ya riko west dinta da hannunwansa duka ji tayi numfashinta na kokarin barin gangar jikinta bata juyo ba ta tsaya a yadda take tana kokuwa da numfashinta dake kokarin barin gangar jikknta ."


ganin bata yi magana ba ya kwanto a gadon bayanata duk wani tunaninsa a yanzu itace juyo daita yayi a hankali idanunsu ya tsarke cikin juna ya matso daita sosai tare da hade fuskarsu guri daya "you look pretty tanwer kin sace zuciyata dayawa ta yadda bazan iya komai ba idan babu ke I love you so much ya fad'a yana lumlumshe mata rikitattun idanunshi ,tanwer ta dan lumshe idanunta tana jin yadda numfashinta dana jaguwa ke gauraya, cikin murya mai cike da soyayyarta ya cigaba da magana
" tanwer rayuwa babu ke is nothing ba wai bazan iya barin aikina bane akwai abinda yasa ,akwai dalilai masu yawa idan lokaci yayi zan bari but for now ki bari muyi aure "maganar muyi aure an wuce wannan sai ma kana son mutun kake damuwa kuyi aure to ni yanzu bana son..."
"Shiiiii ya katseta yana daura dan yatsansa akan lip's dinta "karki bata min rai acikin farinciki samun nasara nake karki sake furta min wannan kalmar duk ma wanda kika fad’awa haka matsayin makaryaciya zai daukeki domin kuwa kwayar idanunki kawai zaa kalla asan irin mahaukacin qaunar da kikewa rikakken dan fashi da makami ya qarasa maganar yana kokarin hade bakinsu guri daya ."

dan zaro ido tayi "please banaso karka sake min .." bai bari ta qarasa ba ya qara hade bakinsa da nata ya fara tsotsa cikin wani irin salo baya ji baya gani kamar wani mayunwacin zaki nan take jikinta ya kama rawa kokarin turesa take dan bazata bari hakan na cigaba da faruwa dasu ba amman ta kasa kwatar bakinta dan wani karfi ne ya ziyarci gangar jikinsa ga rikitattun idanunshi sun sake rikicewa sai lumshe mata su yake yi yana faman tsotsan harshenta da hakoranta fixge fixge ta soma kamar wata zararriya tana kokarin zare jikinta da bakinta anashi ,ya cire bakinsa cikin mawuyacin hali muryarsa can kasan makoshi saboda halin da yake ciki yace "wai meye haka ne tanwer ki bari muji dadin junan mana ?

Wani kallo ta watsa masa mai hade da harara tana fidda numfashi sama sama "muji dadin juna ni matarka ce ? ya kashe mata idonsa daya sannan yace "kin wuce matsayin mata agurina kiyi hakuri ki barni naji dadinki please kusan three month kenan banyi sex dake ba duk da ina cikin tsananin sha’awarki ya janyota jikinsa ya tsarke hannunsa da nata yana massaging a hankali yana narke mata ajiki ."
"Dakata !.
ta fad'a tare da janye jikinta ta d’aga masa hannu "banason jin komai daga bakinka ta yaya zan cigaba da yarda kana ta'ba min jiki bayan ni yanzu na daina sonka "?"mu ajiye maganar kina sona ko bakya sona but Kinsan nayi kokari dai ace tun sex dinmu na karshe ban sake yi ba ,"wannna kuma kaga dama ne ,kai ni ban ma yarda ba ta ya zaka zauna har tsawon wannnan lokacin baka kusanci mace ba byn layin da karuwai ke maka a gida zuciyata ma bata yarda ba ,dan haka kaje inda kasaba iskancinka da karuwanka ni jikina bana iskanci bane na aure ne aure ma ba da dan fashi da makami ba,na kamili , natsatse wanda yasan kima da darajan kansa da yan'uwansa da gujewa kansa abun kunya ."ta qarasa maganar tana tsaida kwayar idanunta acikin nashi ."

"Ni kika fada wa haka ?ni ne na dawo haka agurinki tanwer?ni karuwai ke jawa layi ? yayi mata wadan nan tamabayoyin ajere cikin zafin rai "to..to ai ba karya nayi ba suna maka layi dan haka kaje gurinsu ko gurin wacan me idanuwa a tsaitsaye ka cigaba da morar jikinta zuhra ne sunanta ko zahra ni na manta ta qarasa maganar cike da kishinsa "bazanje gurin ko daya acikinsu ba idan ma iskanci zanyi sai dai nayi dake dan nafi jin dadinki akan kowace mace da nayi muamula daita yayi maganar yana tsotsar lip's dinta "kin kuwa san dadinki tanwer ?"Kina dadi sosai gashi ruwa baya yankewa ajikinki wallahi konaje gurin wata bazan ji dadinta kamarki ba dan allah ki bari muji dadin juna."
Wani irin kuka ta fashe masa dashi tana cewa "ni dai dan allah karka qara tabani ko tunanin yadda nake kuma wallahi daga yau babu ni babu kai har abada kayi rayuwarka da duk wacce kake so nima kuma nayi rayuwata da wanda na dauko yi tun farko , Ibrhim dina zai dawo kasar nan cike da nasarar samun lafiya daman kuma shine daidai dani ba kai ba ,dan haka na hada ka da allah ka bar ruhina ya samu salama."

adnan ahmed yayi mutuwar zaune saboda matukar mamaki jin furucinta a garesa har rawa yake jin jikinsa nayi masa ta rantse babu ita babu shi har abada kalmar da bai taba ji abakinta ba kenan sai yau kuma itace kalmar daya fi dauka da mahimanci akan kalmar bata sonshi dan shi bata taba sako rantsuwa aciki ba muryarsa na rawa yace "tanwer na fada miki a dazu sannan zan sake maimata miki ,duk wani jin dadin rayuwa idan babu ke acikinsa is nothing jikinsa “wannna damar ta wuce ka ko ada da nake jin ina sonka a she ba so bane burgewa ce yanzu kuma na godewa allah daya bude min idanuna nagane kuskure zanyi “yayi shiru ya tsurawa karamin bakinta ido da fuskarta yana kallonta qirjinsa na dukan tara tara koda wasa ya kasa kifta idanunshi akanta ya sanya kwayar idanunshi acikin nata sosai domin ya tabbatar da gaskiyar maganarta "ni kike fadawa haka tanwer ".ya jefa mata tambayar .

Tayi kasa da kanta dan bazata juri kallon cikin kwayar idanunshi ba shi kuma so yake ya qara tabbatar da abinda ta fada masa "koda wasa tanwer ban ta'ba experting zaki fada min haka ba amman kisani ni din nan dai ni kike so kuma wallahi idan duk duniya zaki fadawa cewar baki sona bazan yarda ba ni ne fa adnan ahmed mutumin da tun tasowarsa bai ta'ba samu faduwa ba ko aji position dina first ne bana zuwa na biyu bare akan aikina "abinda ta tsani ji kenan tutiya da aikin banza sai kace wani abun arziki yana takama da sana'ar fashi yana tutiya a inda ga maza can a office suna aiki ko dakon kaya a kasuwa basu yi alfahari ba amman shi ya zauna yana alfahari da aikin banza." tsaki taja cike da takaicinsa .

"Tanwer !.

Ya kira sunanta cikin zazzakar muryarsa tana jinsa taki amsawa "kina jina ina miki magana kinyi banza dani kuma Kinsan abinda nafi tsana kenan kasa dagowa tayi bare ta amsa masa "ke fa macen dana dandanawa dadina ce kuma taji ta haukace akan lallai sai na aureta tayi kuka duk akan na amincewa aurenta ,wallahi wallahi!! kinji na rantse ko dan yatsanki bazaki bari wani da nmj ya rike ba bare ki yarda dashi ya aureki har ta kai ku ga yin sex da ni ne kawai zaki yarda koda kuwa bakya so zaki bani nayi ,ke baki ma isa ki hanani ba ko a yanzu naso yi zanyi sex dake ya qarasa mgnr a fusace yana zame mayafin datai roling din kanta dashi ."

jin murayarsa yasa ta tabbatar da ransa ya gama baci amman bazata ta'ba yarda ta sake mallaka masa kanta ba ta buge hannunsa "ka bude min kofa ina son zn wuce direba na jirana kar yayi tunanin wani abu dabam bakinsu ya hade ya fara tsotsa har sai dataji brain dinta na neman juyewa saboda shaukin dadi ,salonsa na dabam ne bata san da me zata hada shan bakinsa ba amman jin dadin take kamar tana cikin aljannatul firdausi sai daya tsotsa son ranshi sannan ya sakar mata baki ya barta zaune tana kallonsa kamar wata wawiya ya hade rai sosai kamar wanda aka aikowa da sakon mutuwa "am going to take you to my house ,spend one week with me
fuck you six different way 's I like may be idan nayi miki haka zaki shiga hankalinki "ad..."

"shut up !.
Ya katseta cikin fushi yana nunata da dan yatsantsa “Babu wani adnan tunda bazaki fahimceni ba nima bazan fahimceki ba wani matsanancin tsoro da firgici ne suka hade suka mata diran makiya ajikinta tasan tunda ya furta zai aikata tunanin mafuta ta soma nema nan take kwakwaluwarta ta shiga budewa "ki lallabashi ki bashi hakuri ko romacing dinki ne ki barshi yayi ku rabu lafiya ba sai ya sake ganinki ba ?ta kamo hannunsa cikin nata muryarta a sanyaye tace "am really sorry na tuba bazan sake ba ya dan kalleta yana dage girarsa daya,”da wuri haka ?"Ai ban dauka zaki yi saurin karaya ba akan abinda zaki ji dadi nima naji mu taru muji dadin juna ".

"Nasani amman direba zaka duba muna barin gurin nan girmana da mutuncina zai zube a idanunshi ka kiyaye min wannan mutuncin ples tunda ta soma magana yake kallon qaramin bakinta da take motsawa gbdy tsoro da nadama né a tattare daita "ki maida hankalinki jikinki ki dinga sani irin maganar da zaki fada min tanwer saboda kinsan abinda zan iya da wanda bazan iya ba sannan direba ta ina zai ganki?karki manta glss din motar din baki ne ya qarasa maganar yana shafa saman qirjinta zuwa wuyan ta ya kai bakinsa cikin kunneta yana lasa yana shakar kamshin turarenta a hankali ya juyo daita ta fuskancesa ya janyo wuyar rigarta ya ciro brest dinta duka biyu idanunsa ya tsurawa boob’s dinta yana cewa” wayyo allah ya kai bakinsa kan nipples dinta daya ya fara tsotsa yana lumshe ido gabanta ya dinga dukan tara tara ga wani shauki dake ziyar sansar jikinta ya dago fuskarsa dake murtic ya sanya kwayar idanunshi cikin nata yana murza daya nipplse dinta wani irin zirrr ta dinga ji ajikinta dan gbdy ta wet daman kuma allah yayi mata baiwar ni’ima bata san sanda ta kai hannuta kan sumar kanshi ta fara shafawa numfashinta na daukewa.”


bakinsa ya cire akan nipples dinta ya bar hannunsa daya yana aikin sarrafa boobs dinta ya hade bakinsu nan komai ya sauya agaresa shauki ne kawai ke divarsa ya kusan mintuna talatin yana makale daita har sai daya ji ya dan samu natsuwa relief sannan ya barta jikinta a mace ta maida boobs dinta tana sauke numfashi ya zaro bindiga a kugunsa ya kai daidai bakinta "akanki zan iya kashe ko waye karki yarda nayi kisan kai yana gama fadar haka ya nuna mata murfin mota da bakin bindiga "out !.
Jikinta a matukar sanyaye ta yafa mayafi ta yunkura ta fito batare datace masa uffan ba ."
Bai damu ba sai dai idanunshi na kallonta ta cikin mirrow yana kallon every step of her yayi mugun tsura ma bayanta ido yana kallonta har sanda ta qarasa jikin mota irin wacce yake ciki direba na ganinta ya fito da sauri tsaf ya qare masa kallo ba wancan tsohon bane wannan ya dan fi wancan kuruciya ya bude mata gidan baya ta shiga ta zauna ya maida murfin ya rufe shi kuma ya dawo ya shiga mazaunin direba yaja suka wuce sannan jaguwa ya sauke numfashi da ajiyar zuciya atare ya kama gabansa."

Koda ya isa gida gbdy kowannensu ya sauya kaya zuwa na zaman gida ya wuce dakinsa kunnensa manne da wayo yana cewa “okay no problem zaa kawo maganin “shi fa kudin ? Ok da kaina ma zan shigo na kawo “. yana shiga bedroom dinsa Ana’s ya shigo “ina ka tsaya kai nake jira ina son zan wuce gida ?ya baka wuce ba ?taya zan wuce bansan a halin da kake ciki ba ?murmushi yayi “you’re the best anas naje mun hadu da tanwer ne “anas ya shafa sumar kanshi yana cewa “wannan soyayyar dai ko da yake gara kayi lokaci ne bari na wuce ya juya yana murmushin jin dadi .”anas ya shigo alokacin hally ta shiga yin alwala domin an dan jima da yin kiran sallahr magarib zaa iya tayar wa akowani lokaci shima ganin haka ya koma ta fice ya daura alwala a haraban gidan bisa kaidarsa bai shigo sai bayan ishai wannan daren ma kamar kowani dare sun more junansu dan yanzu hally ta zama yar hannu an daina gudun miji tana matukar bawa anas hadin kai a shimfida dan haka nan ta tsinci kanta da kin masa rowar jikinta .”Bangaren jaguwa kuwa a daren ya kai wa mlm mudi komai da suka amsa sannan suka shiga tsara wani aiki shima dai akan masu alqallar koken ne sun jima suna tautaunawa inda mlm mudi yayita masa magana akan aure “mlm mudi zanyi ne koma nace lokaci yayi .”

Tun daga wannan lokacin tanwer bata kuma samun sukuni ba kullum damuwarta jaguwa, baya barinta ta huta kusan idan bai zo office dinta yau ba to lallai zai zo washegari kowa yanzu agurin aikinta yasan akwai soyayya me karfi a tsakaninta dashi dan gaban kowa yake nuna irin son da yake mata gashi wasu daga cikin abokan aikinta sun fara bashi goyon baya hatta dr muyis ya zubar da makaman yakinsa ya hakura ya bar masa haka mumy kullum cikin tamvayarta take cigaban da aka samu , magana daya take gaya mata basu fahimci juna ba ,saboda ya fahimtar dani yadda yake sona haka yake son aikinsa ba zai iya rabuwa da aikinsa saboda ni ba hakazalika bazai iya rabuwa danj dan aikinsa ba kowannensu nada matukar mahimanci arayuwarsa mumy ta sauke numfashi tace “sai dukufa gurin nafilfi azumin litimin da alhamis domin allah yayi miki zabi aurensa ko rashinsa “to mumy inshaallahu zanyi amman ni yanzu kawai gara na auri Ib .”
“Lallai addua bata faduwa kasa banza duk wanda addua da ikilasi zai ga aiki “allah dai yayi miki zabi mafi alkhairi arayuwarki”Ameen !. ta amsa tana runtse idanunta

alokacin dasu jaguwa suke tsara zuwa wani aiki a ogun state alokacin samun cikin hally ya bayyana murna agurin Ana’s ba sai an fada ba haka ma jaguwa da ammi duk sunyi matukar murna da samun karuwa da zasuyi dan shafiq ko batan wata bata taba yi ba , yanzu kullum anas idan zai fito daita yake fitowa ya ajiyeta agurin ammi ya taho gurin gag dinsa anan take yini sai idan zai dawo ya biyo ya dauketa sosai take samun gata daga bangaren mijinta da yan’uwanta dan ko shafiq baa barta abaya ba .”Gata da kulawar ta ninku so babu adadi soyayyar da mijinta kullum qaru wa yake ko tari tayi sai ya tamvayeta bare motsi ta wuni gidan ammi tana nan nan daita ta dawo gida mijinta yayita tarairayarta ita kuma tana zuba masa shagwaba .”

****

farar mota ce kirar jeep baka sitik ta staya acikin haraban headquarters cikin isa ya fito ya soma tafiya yana gyara zaman yar saman suit dinsa ya shiga cikin , nan kananan ma'aikata na kasa dashi suka shiga gaishesa yana daga musu hannu har ya karasa office din me gidansa ya zauna yana gaishesa batare daya amsa ba yace ina jinka"
"Yallabai yanzu gbdy an gama tsara yadda zaa kama jaguwa da tawagarsa yanzu haka suna shirin zuwa wani operation din ranar sha bakwai ga wannan watan "sai me kuma muna gudanar da binciken boye ne zamu kamoshi izuwa babban office dinmu ."
"wacce magana ce wannan bincike boye kuma? ya fada cikin tashin hankali "idan har kukaje bakuyi nasara ba fa ? kyakkyawar halakarku da cp zata ruguje kima da darajan da yake ganinka daita zata lalace ya karasa maganar yana numfasawa sannan ya nunasa da yatsansa "ka zauna kayi nazari sosai akan tunkarar wadan nan yan fashi , kayi tunanin sosai akai ya girgiza kai cike da damuwa "yallabai wannan fa shine karo na farko da zaa yi gaba da gaba da jaguwa byn tsawon shekaru da muka dauka muna bibiyarsa yallabai masaniyar fikirarmu mai karfi ce idan har bamu yi nasara ba ka kira taron mane labarai kace lallai bamu san abinda muke yi ba idan kuma mukayi nasarar kamashi duk masaniyar daya bayar ka shigar dashi a rahoton da zaa gabatar agaban ig yallabai ,wannan alamarin ina hango nasara ta koina yay mgnr yana murmushi jin dadi ".
shiru me gidansa yayi kafin daga bisani ya yunkura ya mike tsaye yana furzar da numfashi tare da gyara zaman rigar jikinsa sannan ya goya hannunwansa duka abaya ,haka shima dc ya mike ya biyo bayansa yayi taku daya zuwa biyu ya tsaya yana dubansa "wa zai ja wannan farmaki ?. " Asp T Ibrahim jami'in sirri ya cima ayyuka dayawa sannan yana cima nasara dari bisa dari office din ya dauki shiru baka jin qarar komai sai na ac dake aiki a office din da saukar numfsshinsu ".
“A yaushe kenan ya dawo kasar ?kwanaki biyar da suka wuce “shine zai tunkari aiki haka ?ai zai iya domin ya dawo cike da koshin lafiya muma bazamu barshi haka zamu hada hannu da hannu ne domin kawo karshen jaguwa .”bai sake magana ba ya cigaba da zariya “lallai kuwa zai sheidawa jaguwa wannan mummunar labarin ya ankare da wuri .”

*****
Kamar kullum tana zaune a offi dinta ya shigo yana cicci magani da hannu ta nuna masa gurin zama “ba zama ne ya kawoni ba “to kana iya wucewa dan ina da abun yi “baki isa ba yadda na baro tarin ayyukan dake gabana nazo lallai kema dole kiyi lokacina ya fada yana dukan table din gabanta ta dago ta tsura masa ido shima ita yake kallo jikinsa na tsuma dan gaji da wahalar dashi da take “ina jinka yau kuma da me kazo ?tsaki yaja ya watsa mata

Please Login or Register in order to submit comment