Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi gaba daya  tare da laso busasshen labbansa.

"Bakowa ba kace?ta fad'a cikin d'an d'aga murya lokacin  daya  ta tashi zaune tana kallonsa. Ganin zata b'ata mishi lokaci  ya jawota jikinsa zatai magana ya had'e bakinsu gu d'aya.

Lumshe ido tayi ganin yanayinsa ya tabbatar mata bawata mai mahimmanci bace a rayuwarsa  dan   daya kusancenta tasan  ba zai  taba bata hadin kai   a  wannan lokacin ba , sai dai tambayar dake k'asan zuciyarta shine " wacece wannan yarinyar ? tayi ma kanta tambayar zuciyarta na kwad'ayin d'aura  idanunta akan ko wacece ta shigo rayuwarsa da har baya son akirata da kalmar karuwa  'tasan akwai tarin mata bila'adadin  masu kawo masa hari sai dai babu wacce tayi galaba  akansa sai ita ,ita kadai yake saurara domin biyan bukatarsa lokaci zuwa lokaci amman duk da haka sai ta sake tabbatarwa kanta da ita kadai yake alqalla   , wani irin kiss yake mata ,gbdy  a rikice yake kamar zai cire naman jikinta  ,yadda yake sa hannayensa yana matsar jikinta da sauri-sauri  haka yake fitar da wani irin gurnani kamar mayun wacin zaki............

Sai data tabbatar ya gama fita haiyacinsa babu abinda yake muradi kamar yaji yana having sex ,ta zare jikinta  daga nashi  ta sauko daga kan gadon ta tsaya  tana maida brest d'inta cikin riga ta  ɗauki jakarta ta rataya a kafada  tana masa wani mayataccen kallo da   kad'a masa  jiki ita kanta a matukar bukatar take dashi babu abinda take muradi kamar taji jijiyarsa cikin jikinta yana juyata amman still zuciyarta ta dinga karfafa mata gwiwar sanin wani abu dangane da yarinyar da matsayinta gareshi ,  daman  daga  ita sai wani  gajerin  wando iya cinya  da riga otanet mai budadden wuya  ,bude idanunshi yayi da kyar ya tsaida su akanta  batare da yayi magana  ba "bazan yarda kayi having sex  dani   ba  sai na tabbatar da wacece a wancan d'akin tana magana tana kada jiki da bombom  "na killace maka kaina , kai kadai na yarda na mallakawa kaina  a fadin duniyar nan   ,tun daga ranar daka kusanceni naji duk duniya babu namijin da  zan sake yarda dashi bayan kai , dan haka kaima baka isa kayi mu'amula da wata mace  ba muddin muna tare , ta k'arasa maganar tare da tsayawa daf da  kofar d'akin  tana kada masa qirjinta  idanunshi dake cike da matsanancin sha'awa ya dan lumshe kad'an tare da mik'ewa ya karasa ya dauki t shirt  dinsa ya rataya a kafadarsa   yayi mata alamar ta bashi  hanya ya wuce , cike da natsuwa ta matso shi  tana ƙoƙarin shigewa jikinsa  ya haɗe rai ya raba gefenta zai bude kofar , kamshin dake tashi a jikinsa ya ziyarci hancinta hakan yasa tayi saurin riko hannunsa dan tasan halinsa a duk sanda yayi irin wannan shiru abinda zai biyo baya  mai tsanani hatta sex din ma hakura yake dashi .....

Kin Kallonta yayi yana tunanin abinda zai mata ,zuciyarsa na matukar bugawa da karfin gaske, "adnan ta kira sunansa tana ƙoƙarin kai hannunta kan joystic dinsa "ka aure ni plz  dan idan baka aureni ba akwai matsala dan bazan iya rabuwa da kai ba ko nace bazamu iya rabuwa da juna ba  zamu  cigaba da ....
Stop.......
      Ya fada a fusace yana mai  juyowa  "I can't marry you zahra coz you're  prostitute "ko ina da ra'ayin aure bazan iya auren mace irinki ba bare babu wannan tsarin a rayuwata  "I can't marry you zahra shine abinda kwakwalurwarta yake maimaitawa tana kallonsa gaba-daya yanayinsa ya sake sauyawa jijiyoyin kanshi sun fito sunyi rudu rudu  "me yasa kike tunanin bazan iya rabuwa dake ba ?"ke kece bazaki iya rabuwa dani ba amman ni Adnan zan iya rabuwa dake ,idan  kina tunanin bazan iya rabuwa dake ba ki daina wannan tunanin  dan wallahi zan iya rabuwa dake a duk sanda naso kuma a  randa na so ya k'arasa maganar yana jan dogon  tsaki ya kai hannunsa ya fizgeta yayi jifa daita ta fadi bisa gwiwarta ta juyo da sauri tana kallonsa a tsorace,  ya bude kofa ya fita a fusace yana bugo  kofar da karfi hanyar main parlou'n d'insa ya nufa ya bude fridge d'insa ya dauki kwalban win ya dawo ya jingina bayansa da Cabinet din dake zagaye da ma'ajin win   kala daban daban  dake parlou'n ya ɓalle  ya kafa a bakinsa yana runtse ido bai cire kwalban ba sai daya sha rabi sannan ya ajiye hannunsa na rike da kwalban tare da dafe goshinsa da hannunsa daya yana huci .......

Tunda ya bar d'akin ta mike ta tsaya bisa kafafunta tana tariyo maganganunsa da sauri ta runtse idanunta kamar zatayi kuka tace "am mad, am stupid ,am crazy why why me yasa nayi react haka ?  wayarta ta ciro ta shiga neman layin Anas kira kusan uku tayi masa sannan ya d'auka a lokacin da yake tafka masha'arsa da karuwarsa a eko hotel  "ya'akayi zahra ?" oga Anas kana ina  plz ?  na fita wani abu ne? nan ta shiga koro masa abinda ya faru  tsakaninta da Jaguwa take ya fahimci akan  yarinyar da suka d'auko ne numfashi ya sauke yana lumshe ido a dalilin cafkar jijiyarsa da karuwarsa tayi , numfashi ya ja ya  fesar sannan yace  "kina jina zahra  ?tayi saurin gyada masa kai  kamar tana gabansa "kiyi duk yadda zakiyi ki shawo kanshi  ,nayi nisa ina cikin gari gashi ba yanzu zan dawo ba zan kirasa yanzu "okay na gode plz ka taimaka ka kirashi yanzu nasan zai hakura idan kai ne "karki damu idan ma bai hakura ba ki tafi ma haɗu gobe ..

Parlou'n ta karaso fuskarta cike da tsoro da fargaba tare da tsantsar nadama ta durkusa a gabansa "am so sorry adnan I don't mean to hurt you anymore wayarsa ce ta soma qara ya janyo yana dubawa sunan    anas ya gani dan haka ya ja  tsaki  yaki ɗauka kusan missed call  biyar Anas yayi masa ajere amman  bai daga ba yana jan  tsaki ya jefar da wayar akan kujera dake kusa dashi  ganin haka yasa  ta qara  rikicewa  ta soma zubdar da  hawaye tana rokonsa  "wallahi nayi nadama bazan sake magana akan ...
"daya fiyyewa rayuwarki ya fada yana furzar da iska "kayi hakuri  i love You much  "nayi but ki bar min gidana yanzu  ya nuna mata hanyar fita "kar na sake ganin kafarki matsawar bani ne da kaina na nemeki ba, ya karasa maganar yana nuna qirjinsa "dan Allah ka barni  bai tsaya jin abinda zata ce ba ya damki tsintsiyar  hannunta "kinsan Allah ba zaki  ƙara ko  minti ɗaya a gidan nan  ba  out  ya turata waje ya maida kofar ya kulle da karfi  .................
 
Darling's💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

    WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*
          

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

https://my.w.tt/lcJskJdtpbb

🅿️08 
 
"Ke din  wacece da zaki dinga  takurawa rayuwata ? "ni  nake da 'yancin yin yadda naga dama da rayuwata bake karyar dana tsinta akan titi  ba .......
"hakuri take faman bashi daga wajen da take tsaye "am really sorry Adnan ba nufina na bata maka rai ba you know I love you more than anything that's why I reaact  but  am sorry ...
" sorry for your self
stupid ,ni nake da rayuwata kuma yadda nake so zanyi , baki da hurumin takura min ko shishigi acikin lamurana gbdy ya haukace yana fadar bakake maganganu as ending ya bar parlou'n ya koma d'akinsa ya faɗa kan makeken  gadonsa ya runtse  idanunshi  yana juyi  da tunanin yanke  mu'amula da zahra har kusan karfe 9:00  yana kwance , wani juyi yayi ya janyo pillow ya manne a q'irjinsa  saboda azaɓaɓɓen sha'awar dake  sake bijiro masa "na kori zahra gashi bani da wacce zata  meye min  gurbinta, take zuciyarsa tace ",kaje ga wannan yarinyar mana ko bakayi komai daita ba zaka iya   rage zafi  ...
"ko tayi bacci yanzu" ? ya tambayi kanshi yana daga jajayen idawanwansa da suka canza tsabar bala'in da sha'awa ya saukesu akan   agogon dake manne a bangon  d'akin ya ga goma saura tsaki yaja yace "yarinyar nan bata ci abinci ba .... ..

  mik'ewa yai ya  bar da'kin ya fito haraban gidan yana taku tamkar wani zaki ,  jiki a sanyaye ya shiga motarsa  kai tsaye m.s  fast food ya nufa , yai order abinci da abun sha  mintuna  kaɗan  aka  haɗa masa komai daya bukata aka mika masa farar laida  ya dawo  gida  ya zaro key  ya bude d'akin  ya tura kofa a natse   ya  shiga  ,tana ganin  a buɗe kofar ta zabura  ta mike jikinta na karkarwa  ganinsa yasa ta sauke wani wahalallen numfashi .

  ya maida kofar ya rufe ya k'arasa shigowa d'akin sosai , bai kalli inda take ba ya ajiye laidar   hannunsa akan table ya  soma balle mabalin  tigarsa  ya zare, whit singlet d'insa ya bayyana da gajeren wando iya cinya   duk da bata ga kwantaccen sumar gashin  dake kwance a qirjinsa ba tana iya  hango kan nipple's dinsa dake tsaye ga  santala santalan cinyoyinsa a bayyane  gabad'aya jikinsa kwance yake da laulausan gashi mai tsuma zuciya wani irin shaukin sonsa ke fixgarta , kallon inda take yayi take  idanunsu suka tsarke cikin juna, wani irin abu suka  dinga fitowa daga kwayar idanunshi suna shiga nata masu wuyar misaltuwa ,
kusan minti uku suna kallon juna batare da sunyi magana ba , sai itace tayi karfin halin yin  mgn "ina ka baro matarka ? banza yayi mata ya soma takowa   zuwa  inda take rigingine tana binsa da idanunta, ganin yadda yayi mata banza yasa ta juya  ta kwanta haɗe da  juya masa baya  tana matso ruwan  hawaye.

A hankali ya k'araso idanunshi na kanta yana karewa halittar jikinta kallo   "Ki tashi kici abinci girgiza masa kanta tai alamar bata ci ,saman gadon ya hau yasa hannunsa ya taɓa wuyanta zafi ne ya ziyarci tafin hannunsa  "oh my god your body is hot are you still sick ? ya tambayeta   girgiza masa kai ta sake yi  , matsota yayi sosai  tashi muje  hospital  ina son sani meke damunki ya fadi haka batare daya tashi faɗa ba   "karka damu idan na koma gida i will be alright   "okay tashi kici abinci  ya sake kai hannunsa jikinta yana  shafa wuyanta taushi da dumin hannunsa kaɗai ya isa  ya siye zuciyar mace ya mallaki duk wani abinda mace zata so ga cikakken namiji  shiru ya  ratsa dakin bai sake cewa komai ba  haka itama bata sake cewa komai ba  tana kwance lamo "har ga Allah ba wai bata son komawa gidansu bane tana tsoron nisan da zai sake yiwa rayuwarta tunda ya tabbatar mata bazata sake ganin ko mai kama dashi bane ,  yayinda shi hankalinsa ya kashi gida biyu wani  na wajen ahlinsa wani na gurin aikin da zai tafi gobe bata ankara ba taji ya dauke cak ya sauko daita  ya zaunar daita a bakin gado ya kai hannu ya dauko laidar takeway din daya shigo dashi ya bude ya fito da take way ya bude "bisimilla ......

  Yatsina fuska tayi "banason taurin kai ko mutsu akan duk abinda nake so eat ya k'arasa maganar yana nuna mata abinci ,kin ci tayi kamar yadda ya umarceta a ranshi yace "ta fiyye shagwa'ba ni da nake dan oya oya  yaushe zan iya jurar wannan shirmen nata , spoon ya d'auka ya dubo abincin ya kai bakinta  "me yasa kike da taurin kai ? "bazaki taɓa shiryawa  dani ba matukar kina da taurin kai ,  bai tsaya jin abinda zatace ba ya sake  kai spoon karamin bakinta babu mutsu ta bude bakinta ta amshi abincin idanunta na kanshi sai dai cike suke da ruwan hawaye shi kanshi sai daya lumshe idanunshi saboda abinda yaji yana bin jikinsa wanda ya rasa ko menene, spoon biyar ta amsa ta kawar da fuskarta alamun takoshi ya bude kwalin   freshyo ya mika mata sannan  ya mike ya shiga bayi ...

Shiru tayi tare da bin bayansa "iya haka ma tasan ta samu wata daraja ta musamman daga gareshi  mikewa tayi ta shiga tsintiri a d'akin da tunani "anya kuwa muryar data ji d'azu na matarsa ne ....? "Idan bana matarsa bace to na wacece ?"meye matsayinta garesa ? a natse ta koma kan gadonta ta kwanta tana sake zurfafa tunaninta gbdy hankalinta a tashe yake jin sautin matar sai dai hakan  bai sa son da take masa ya kau ba hasalima ji tayi zata iya rayuwa dashi da kowacecce  ,a natse ya tura kofar bayi ya fito sam bata ji motsin fitowarsa ba tana can duniyar tunani  sai hucin  numfashinsa taji a daidai saitin wuyanta  ta matsa  kafin ta ankare  ya haɗeta da jikinsa ya soma  rabata da kayan jikinta ,gabanta ya tsananta fad'uwa  da sauri "karfa soyayya ta rufe mata ido ta biyewa mutumin daya tabbatar daya baya sonta,  tana jin yadda hannunsa ke yawo a sansar  jikinta ta fashe da wani irin kuka yayinda qirjinta ke dokawa da matsanancin karfi kamar zai tsage.

gaba-daya  hucin numfashinta da kamshin jikinta ya cika masa hanci ,  jin sautin kukanta yasa ya  juyo daita bai tsaya wata wata ba ya  haɗe bakinsu guri daya  tare da kafe hannunsa daya  akan nipple d'inta yana murzawa a hankali wani irin tsotsa yakewa  bakinta yana murza kan nipple d'inta wanda take jinsa har cikin kwakwaluwarta ,take kukanta ya soma raguwa  saboda hannunsa dake yawo a jikinta, take  fitar numfashinta ya sauya ,shi kasan baya son yadda yake zakewa da jikinta tunda yasan bai dace ya mallaketa ba , sai dai ya rasa dalili   sake  manneta yai  tsam ajikinsa yana sake  shegewa jikinta tare da taɓa duk inda hannunsa yaci karo dashi a sansar jikinta musamman dukiyar fulaninta kusan minti talatin yana romancing d'inta wayarsa ta soma ringin a hankali ta zame jikinta daga nashi ta  kwanta tana sauke numfashi ,  figota yayi  ta faɗa saman faffad'an qirjinsa yana sauke numfashi da kyar batare daya ɗauki wayar ba , duk yadda take jin karfin soyayyarsa a matukar tsorace take dashi cikin sanyi jiki ya dinga shafata yana  sauke numfashi "ana kiran wayarka fa tayi maganar kamar zatayi kuka   ..

  hannu ya kai ya ɗauki wayar ya manna a kunnenshi batare da yayi magana ba daga can bangaren anas ya kira sunansa " Jaguwa ...
Shiru yayi yaki furta komai yana wasa da gashin tanweer  "nasan kana jina ka maida yarinyar nan kuwa ? shiru ya sake yi yana sauke numfashi da ajiyar zuciya "da alamun baka maidaita ba ?  lumshe idanunshi yayi yana yin kasa da hannunsa tare  zagaye kan nipple's dinta, shi   kaɗai yasan yadda yake ji ajikinsa a duk sanda suke tare.. ..

"Ni ka yiwa gargadi  sai gashi  kai ne ka aikata hakan, jin haka yasa Jaguwa   mikewa ya sauko  yana gyara zaman gajeren wandonsa  dinsa daya dan zamo  daga kugunsa ya nufi kofar fita "bai dace ba gaskiya ,abinda mukeyi ne fa  kana  mana faɗa   me yasa zaka yi  ...?saurin dakatar dashi yayi   "ni din ma ba da wata manufa na d'aukota ba ,na d'aukota ne da niyyar  azabtar daita, na gana mata  azaba na nuna mata kuskurenta akan  abinda ta min sai....
Yayi shiru ya kasa karasa maganar  "sai kuma ka bige da  .......

dakata dan Allah malam ni babu abinda nayi daita "to me amfanin rike musu yarinya da kayi  ?  "Ka ....
kit ya katse kiran yana dafe goshinsa tare da rike kugunsa da daya hannunsa  wani kiran ne ya shigo ya sake katsewa ya kashe wayar gaba-daya ya koma d'akin  yana Kallonta idanunta a lumshe alamun tana  jin bacci rabawa yayi jikinta ya kwanta  tare da  matseta   ganin haka yasanya shi gaggawar birkitota suka fuskanci juna  eye's dinsu suka haɗu zuciyarsu yayi mummunar bugawa a tare laulausan tafin  hannunsa  taji yana yawo ajikinta  tun tana jin abinda yake  har bacci yayi nasarar  d'aukarta amman stil tana jinsa  , gabad'aya ya gigice irin gigicewar da bai taba yi akan kowace mace  ba, duk tunaninsa ya kau burinsa kawai ya samu biyan bukata sai dai  bazai iya  aikata komai daita ba.......

sama da awa biyu ya ɗauka yana romacing din  jikinta daren da yake jin  kasancewarsa  na  musamman  gareshi dan kuwa ji yake tamkar yana tare da matarsa ce  ina ma  zai iya daya yaki zuciyarsa ya  aureta kamar yadda ta bukata dan  yasan zai samu dukkanin wani kulawa daga gareta ,zata shayar dashi soyayya  ,a hankali  har ya samu natsuwa ya kwantar daita a saman faffadan kirjinsa yana sauke numfashi   ...
hannunsa ya daura saman gashinta  yana shafawa  zuwa gadon bayanta haɗe da  kissing foring head d'inta  "acikin zuciyar tanweer kuwa addu'a take da Allah ya tsaida shi iya haka batare da ya kusanceta ba , Allah kasa wannan bawa naka ya aureni  dan zan sha  soyayya shi din na daban ne i love you adnan ta furta haka acikin ranta , rufe musu jiki yayi yana sake lumshe kyawawan idanunshi har bacci yayi nasarar daukarsa.....

*****
A hankali ya bude  kyawawan idanunshi ya  daura akan  ƙaramin agogon dake ajiye akan abun gado,  karfe  takwas ya gani har  ta wuce da wasu yan mintuna tsaki yaja saboda ya makara idan akwai abinda ya tsana bai wuce makara gurin sallah ba , ya  kwantar daita tare da lullu'beta da bargo ya mirgina ya sauko  ya janyo towel ya d'aura ajikinsa cike da natsuwa ya  shiga   bathorrom , bathtube ya shiga ya tsaya ya soma sakarwa jikinsa ruwa, wankar tsarki yayi tukuna  domin tsaftace jikinsa sannan yayi wanka soso da sabulu bai dade ba   ya fito yana goge jikinsa yana kallon fuskarta da gashin kanta mai tsantse da sheki komai nata mai kyau  ya furta hakan a kasan ranshi ..

Jallabiya ya ciro wani design din yasa ya  karasa kibabben gurin sallarsa ya soma gabatar da sallah gabansa na faduwa , yana matukar fargaba da tsoron mahalincisa a duk sanda zai yi sallah sai yaji gaba-daya komai ya kwance masa ,yasan abinda yake aikatawa bai da kyau har yana jin tamkar ibadar da yake ma ba'a amsa ,yayinda take zuciyarsa ta kawar masa da wasi wasin data shiga ya dinga yi mata naci da karfafa gwiwar da   ana amsa har ya idar zuciyarsa rawa take ya  mike ya dawo inda take kwance tana sauke numfashi hannuwansa duka ya kai jikinta ya d'agota ta zube jikinsa ta lafe tare da turo masa karamin bakinta gaba , bakinsa ya kai cikin kunneta "ki tashi kiyi sallah lokaci ya tafi  mika tayi ajikinsa wanda ya haddasa masa jin wani irin shock , "uhm zanyi  zuwa anjima bacci nake ji jikina duk ciwo yake min ,gefen kunneta ya  ciza da dan karfi ta saki qara tana sake  shigewa jikinsa "dole ki tashi kiyi sallah me kika yi da kika gaji  ya k'arasa maganar yana busa mata iskan bakinsa take tsigar jikinta suka mike sake turo masa  bakinta  tayi tana kokarin buɗe bakinta taji yayi sama daita ya shige bathorrom daita ya sakata  a bathtube "ba'a lattin sallah a gidana oya kiyi alwala ya juya ya koma d'aki bayan kamar minti uku ya dawo hannunsa rike da jallabiya ya ajiye mata ya sake fita ..

Jiki a mace ta fito tana kallon inda yake zaune rigingine da gado ta isa inda taga dadduma ta tada sallah bayan ta idar    ta koma dayan bangaren da yake ta zauna "good morning ?"morning ya faɗa atakaice batare daya kalleta ba "ya kamata na koma gida ina so..
"zaki tafi nan da wasu awani dan zamanki bashi da  wani amfani , ya fada yana mik'ewa akan  katifa    bata sake cewa komai ba  ta zame ta kwanta tana runtse idanunta "komai cikin gadara da isa da nuna rashin kulawa ta fadi haka a kasan ranta .......

ya mike ya fita daga dakin zuwa  wani dakin , yayi shirin fita operation dinsa tsaf ya shirya cikin bakaken kaya  riga da wonda na suit  ya ɗauki bindigarsa pistor guda  har guda biyu ya soke ajikinsa yabi jikinsa da turare mai sanyi  kamshi  sannan ya  fito zuwa babban  parlou'n gidan  yana d'aura agogo a tsintsiyar hannunsa turus yayi ganin jabir kamil jubi da Anas zaune suna   tautaunawa akansa  ganinsa yasa  suka mike  suna kallonsa , kallonsu shima  yayi daya bayan daya yana tabe baki  sannan yace "ku kuma fa ? "a tare  suka bude baki mun zo ne akan wannan fitartaka  bama son ka fita aikin nan dan Allah ka hakura  ,"me yasa bakwa gajiya da magana ɗaya nifa wannan ba sabon abu bane agurina,",Koda yaushe kana jayayya damu akan ra'ayinka  amman  akan  wannan   dole  mu fi karfin ka "karfin wa ? ya furta   yana musu wani irin  kallon kasan ido
"Duk ma abinda zakuce kuce but I must   face tanko gote zasu sake magana ya dakatarsu har zai  fita yaji jikinsa yayi masa  wani iri a hankali ya juya ya koma ciki ,kai tsaye d'akin  da tanweer take ya shiga ya hawo har saman  gado  ya shige jikinta yana kissing din bayan wuyanta jinta yake kamar matarsa ya zira harshensa cikin kunneta sannan ya kamo hannunta cikin  nashi "zani wani aiki mai mahimmanci da zarar na dawo zan kai ki gidanku  ajiyar zuciya ta sauke tana juyo ta zuba masa ido batare da tace komai ba shima bai sake furta komai ba wani iri suka ji ajikinsu a lokacin da kwayar idanunsu suka tsarke cikin juna ,bai sake cewa  komai ba ya fice tabi bayansa da kallo kamar ta hanashi fitar duk da batasan inda zashi ba , har lokacin su Anas   suna  tsaye ya nufi haraban gidan suka biyo bayansa   suna masa magana amman ko tari bai yi bare su saka rai zai amsa musu   , kai tsaye dakin ajiye makamansa ya nufa ya dibi harsashi da kudi masu yawa ya ɗauki keyn motarsa city ya  fito still suna biye dashi ya karasa inda aka tanada domin ajiye motocinsa  ya danna key din hannunsa ya bude  kofa mazaunin direba  ya shiga ya tayar mai gadi na ganin hancin motarsa ya bude masa, ya cilla motarsa waje  .

mutanen dake tsaye jiran fitowarsa suka mike tsaye ,kamar ba zai tsaya ba sai kuma ya tsaya   batare daya kashe motar ba ,yayi warning glass din motar ya  ciro bandir din kudi yan dubu day day ya soma  raba musu kamar yadda ya saba suka dinga  amsa suna zuba masa ruwan addu'a da samun nasara  yana kada kai ,sai  daya sallamesu sannan ya dauki hanyar zuwa donping estate   ..

     "Taurin kai taurin kai mutun kamar mutanen farko duk abinda kaji ance ka barshi barinsa shine alkhairi duk kuma abinda zaka samu a duniya zaka bar shi jubi ya faɗa cike da taikaici da bakinciki taurin kan Jaguwa "wayyohlly Allah wallahi har na fara tausayawa yan'uwansa da halin da zasu shiga idan wani abu ya faru dashi  kamil ya fada yana marairaice fuska , jabir yace " wallahi tunda ya soma shirin aikin nan naji ajikina babu nasara  "muyi masa addu'a kawai Allah ya dawo dashi lafiya domin shine karfin gwiwarmu bamu taba samun saɓanin ra'ayi ba sai a wannan lokacin inji cewar anas daya fi kowa shiga damuwa " ameen suka had'a baki gurin fadar haka..

A hankali yake murza stearing  yana tunanin yadda abubuwan zasu kasance gaba-daya ya gama tsara komai da yadda zai shiga ya fito har ya dauki  titin da zai kai shi  estate din  ya  karaso bakin get din estate din yayi parking ya ɗan dade sannan ya fito     daga cikin motarsa yana gyara zaman suit d'insa kai tsaye gurin securitys din bakin get ya nufa suka gaisa a mutunce bazakace masa dan fashi ba bayan sun gaisa yace "ina son ganin Alhaji tanko gote  ..
Daya daga cikin securitys ya leko daga cikin wani karamin daki yana dubansa ganinsa cikin shiga ta kamala ya koma ya zauna dayan yace "me ye sunanka na duba ko kana cikin list din masu son ganinsa ? Shiru yayi ya kasa magana yana ciza lip's d'insa na kasa security ya sake kallonsa yana  tambayarsa "uhm don't worry bari na kirasa "better dan ba'a bawa Kowa damar shiga sai da izininsa  wayarsa ya ciro kamar zai yi kira ya koma cikin motarsa ya zauna yana tunanin yadda zai shiga cikin sauki .

"  Anas........"
jabir  ya kira sunansa yana zama a gefensa "na'am jabir Anas ya amsa jiki a sanyaye"  everything will be fine naga duk ka damu tunda jaguwa ya bar gidan nan  "dole na damu jabir ina jinsa tamkar danuwana bana son wani abu ya sameshi

Please Login or Register in order to submit comment